Showing 162001 words to 165000 words out of 177131 words
ishe Mohan ba, dan wani cin magani yaƙe.
...
Tunda aka daura auren Abie da Mommy, baki daya kowannen su yaki yarda ya hadu da wani, sai ma kara boye kansu suke, musamman Mommy, da take shashin Ummul Aiman, wani kunyar mutane take ji. Shi kuwa Abbu ya sata a gaba yana zoyalarta.
"Malama idan zaki fito mu raka ki, toh dan ba zaki bar min dan uwa da kwanan kad'aici ba, ai son kai ne abin"
"Don Allah Hammah Mamman ka barni haka meye haka kake, wallahi zaka kore ni a gidanka"
"A'a Malama bana son cutar kai idan zaki fito ki fito na raka ki, ina dalilin za a bar mutum shi daya a gida, da iyalin shi."
"Assalamun Alaikum!"
Mohan da Khalil suka yi sallama,
"Waalaikumun Salam," Mommy ta amsa musu cikin kunya domin dukkan su, surukanta ne.
"Mommy ina kwana!"
"Lafiya lau, ya kuke da fatan an tashi lafiya" sosai goshi Khalil yayi sannan ya damke cinyar Mohan cikin wani irin jin dad'i.
"Alhamdulillahi" inji Haddir ya amsa mata.
"Kai dan Ubanka sake ni, dan iska sake ni mara mutunci." Mohan ya buge mishi hannu, aikuwa ya kara damke shi. Kamar yara haka suka yi ta rigima Ita kam Mommy da Small Mom sai dariya suke, domin da ga Mohan har Khalil, basu rabuwa da abin fada.
Shigowata Ammyn ta zauna tana kallonsu. Domin an maida ita saniyar ware ba.
"Maman Maimunari, baku kira min ita ba, ko baki son naji muryan Kawata ce"
"Yaushe kika fara sonta haka?"
Sunkuyar da kai kowa yayi, domin tambayar da Abbu yayi mata kenan.
"Ina ruwanka tunda na kai na tambaya ba" tashi Small Mom tayi tabasu guri dan ta fahimci suna son magana a keb'ence.
Kiran layin Zurich din tayi bayan ta dauka tace mata.
"Ki bude data zamu yi magana dake kuma ina son ganin hoton me hancin karas"
"Toh Mommy kai, Widad din ce mai hancin karas ai irin naki ne, jiya Beenah take gaya min wai an daura auren ku."
Kashe wayar tayi tare da bude data, can kuwa Haddir ya dauko Laptop din shi tare da abubuwa connecter, aka had'a tana sanye da riga da wando. English wear. Sai karamin farin gyale da ta yane kanta.
Murmushi nayi tare da cewa.
"Mommy an gama biki ni da Yumnah muka kewar ku, har da Widad. Please ku dawo" tayi wani maganar a shagwaɓe, kanshi a sunkuye yake bai san lokacin da tsigar jikin shi ya mike ba, tare da kura mata ido, yarinyar jego yayi mata kyau, kuma ta had'u iyaka, dauke kai yayi dan bata lura da shi ba.
"Ina me hancin karas?"
Dauko mata Widad nayi tana wani yatsuna fuska.
"Honey kaka tana miki magana kula ta ko zata ji dadi a ranta taga beautiful baby"
"Almamoon ya kake?" Hango Hammah Khalil nayi, na sake murmushi.
"Muna lafiya, ya kake kaima? Ya kanwata? Ya Umma da Jalilah."
"Alhamdulillahi tunda bata aure miki miji ba dole ki tambaye ta," murmushi nayi sannan na kauda zance haka muka yi ta gaisawa dasu, sannan aka had'a Ni da Ammyn hade rai nayi tare da dauke kai na nace mata.
"Ina wuni"
Daga haka na dauko abin saka yarinyar na ajiye ta na cigaba da aikina ita kuma, tana fama da jikarta suka hira wai.
"Ammyn ki kashe wayar haka baki ga yarinyar tayi barci ba, Mommy kiyi mata magana ta goyeta, tana bukatar dumin jikinta."
"Ai ba bayanka bane kuma baka saya ba balle kace ka saya ne dole a maka abinda kake so idan mutum bai fita rayuwar mu ba, wallahi zai sha wahala." Na fada ina murguda baki, na kashe kiran dan ban jira Abinda Mommy zata ce ba.
"Kayi hakuri Mohan, sai na sab'a mata Insha Allah, ai baa kanta aka fara rashin aure ba, mara kunyar banza zata ishe mutane bari ka isa Zurich din sai na mata duka.". Haka tayi ta faɗa suna bata hakuri, goggan naku sai wani murmushi yake irin matukar na kama yarinyar nan zata ji a jikinta.
Bayan kwana uku.
Suka tattara suka dawo Zurich. Baba Mari kan tace bata bin su ko ina, gurin Yar uwata zata zauna. Haka suka tafi aka bar Beenah, wacce suke soyayyar kamar zasu cinye kansu, amma duk da haka bata yarda yace zai shiga aljanna (😎🤓)
***
Bayan sun dawo ne suka fahimci Maimunari ta dan sauya, yawan waya fita babu wani kwakwaran dalili, kawai aikin Ansar ne. Kuma bata dawowa akan lokaci haka Yarinyar zata gama kuka kamar ranta zai fita, ranar taga b'acin ran iyayenta, dan kamar zasu dake ta.
Ina jin su, suna fada ban kula su ba na dauki yarinyar ina hararanta. Ina shiga cikin dakin na dangwala ta a gado, sannan na wuce nayi alola, haka tayi ta kuka kamar zata shiɗe, koda na idar da sallah, na saka mata mama yarinyar nan taki karb'a. Ruwa na bata garin.daukar waya kawai na tunkud'a mata, yar mutane ta shiɗe. Baki daya ta kafe min.
"Wayyo Allah na, Mommy mi taimake yar mutane zata mutu," na fita a haukace karbanta Mommy tayi tare da gwada mata hikima amma fir taki dawowa, ina kuka kamar zan mutu,.haka muka nufi asibitin. Dakyar suka janyo ruwan da ya shiga hancinta, ana ja yana sake wata irin Marayan kuka, nima kukan nake. Likitan ne ya fito yayi ta faɗa tare da cewa sai an hada da hukuma domin wannan cin zarafin yara ne. Dakyar suka hakura tare da sallamar mu.
Tun a mota suke fada, Ni dai ban ce kome ba, ina rungume da Yarinyana a Kirjina.
"Ance min ana ganinki da wani waye shi? Wato dan bamu nan shine bari ko fara wani rashin hankali ko?"
"Abie ba kowa bane fa, Hisham Waadi Ansar ne, kuma naga babu kome a cikin alaƙar mu, sai abo.." tass Mommy ta wanke ni da mari.
"Kar na kuma ganin ki dashi, idan ba haka ba, zan miki Yaren da zaki Fahimta, wallhi" inji Abie, da yake tuki.
"Toh duk akan me? Haka kawai ban sami farin cikin rayuwa ba, dai da na hadu da shi yanzun shima ace za a rabani dashi."
Ran Mommy ya b'aci addu'a take Allah ya kai mu gida, dan haka muka isa ta rigani fita, ta amshi yar tare da mikawa Abie.
"Kyaleta mu shiga."
Amma ina ta hau dokin zuciya, ta rufe ta da duka, sosai domin ta gaji da Iskancin Maimunari ana cewa wai dan ba a sonta, sai da ta mata mugun duka, sannan ta shige ta barta a bakin kofar, taki shiga kuma taki karbar yarta, dan haka suka kyale ta, ransu kowa ya b'aci.
Tunda Mommy ta shiga ɗakinta take kuka, sabida da ciwo a ce baka da iko akan d'anka, har kusan asuba ga yarinyar na ta kuka. Amma Maimunari tana waje, sai da Abie ya fita da belt ya bude mata ido ta dauki yar tare da shiga d'akinta ta, kwanta tana rarrashin Yarinyar.
Sam ban san me ya shiga kaina ba, nake jin haushin kowa har da Mohan, ina kwance maganar Ansar ya dawo min.
"Ke fa ba a damu dake ba, ƙawai ana damuwa dake ne sabida yar Mohan, ko yayya idan kika bari yarinyar nan wani abu ya same ta zaki ga yadda za a nuna baki da daraja, sai ita."
Lumshe idanun nayi wato da gaske ne abinda ya gaya min, sabida ita yarinyar ta hanyar aure aka same ta, shi yasa ake damuwa da ita, Ni kuma Shegiya wacce aka haifa ta zina. Haka na sha kuka na more, da safe na tashi zan tafi makarantar na ajiye yarinyar bayan na shirya ta, na rubuta Musu.
*Ba zan dawo da wuri ba sai biyar*
Na saka a kasar rigar yarinyar, ina share kwalla. Koda Mommy ta shiga daukarta bayan na tafi ta ga sakona, ko karyawa ban yi ba, haka na bar musu abin su, ranta ya kuma b'aci dan haka ta kasa hakuri ya kira Mohan, ya gaya mishi abinda yake faruwa dauke wuta yayi....
#Mai_Dambu
[8/17, 2:03 PM] Yar Kasuwa👳🏻♀️: HAKKIN MALLAKATA
#sun-Aug-2021
BOROROJI
~The Journey of Destiny💔~
Mai_Dambu
Sadaukarwa ga
Sajidah Nijar
Samirah Nijar
OumNass
Azizah Hamza....
BABI NA SITTTIN DA BAKWAI.
Duk yadda Abie ya kai ga saka idanu akan Maimunari sai da ya nuna mishi gazawarshi, tare da fita harkan yarinyar tace ta yaye ta,abun yayi musu zafi dama haka take da dan banzan taurin kai yarinya yar wata uku kice kin yaye ta, sai suka shiga Bin ta da addu'a, domin kuwa abin da matukar tashin hankali, ita ba asiri ba balle ya karya zunzurutun daukar zuga.
Ranar da Mohan yazo bata gida, ya isa gidan, ya samu yar shi tana ta kuka, rungumar ta yayi yana jin wani irin kaunarta.
"Mommy saura wata nawa Mahaifiyar ta, ta gama karatu?"
"Saura wata bakwai!" Inji Mommy, gyada kai yayi sannan yace mata.
"Toh babu damuwa, ku bar ta. Karku takura mata sai tayi abinda ake bukata, ku cigaba da addu'a, idan na hadu da shi zan ci...." Yayi kwafa.
Yana jijjiga yarinyar, Maimoon bata shigo ba, sai karfe bawai a gajiye. Wata tafiya suka yi da Ansar yayi yawo da ita, har suka shiga ruwa, shine ta gaji sosai. Tana shigowa tayi tozali da Mohan, yana bawa yarinyar madara.
Wani irin tsalle zuciyata tayi amma na dauke kai kamar ban ganshi ba, kuma wallahi ina matsanancin kewar shi, kawai hakuri nake, yan fita da muke da Ansar ba karamin kama kai na nake ba, domin da zan biye mishi ban san me zancewa Ubangiji na ba, shi yasa kwana biyu da suka wuce ya rungume ni sai da na kifa mishi mari, haka yayi ta bani hakuri. Muka shirya.
Shigewa nayi zan rufe kofar dakin ya biyo ni, tare da ajiye min yarinyar a kan gadona.
"Ba zan kuma daura igiyar zato akan ki ba, amma kafin ki bata nono ki fara wankar tsari, sabida turaren da kika saka maza suka yi.ta kallon ki da sha'awa."
Cikin tsiwa da ban tab'a mishi ba, na kalle shi.
"Ba zan bata nonon ba, kuma ba zan kulata ba, kai dalla ficce min a d'akina."
Ajiyar zuciya ya sauke tare da soka hannun shi daya a aljuhun wandon shi daya hannun yana shafa kanshi.
"Yayi kyau, ina da ɗabi'ar daukar abu tun ina yaro, idan kace min A na dauka idan kace min a'a na dauka, Maimunari, dauki yarinyar nan ki bata nonon ko kuma na kamaki na bata nonon da karfin cin tuwo."
"Ba zan bata ba ne fada Mohan"
Juyawa yayi na zata fita zai yi na mike ina cire kayana, sai ji nayi ya rufe kofar har da sakata, sannan ya jingina da bangon dakin ya shiga balle rigar shi.
"Wannan wani irin Iskanci ne?"
Na tambaye shi.a masifance, cire rigar shi yayi ya cilla a gado, sannan ya shiga ƙoƙarin cire wandon.
"Kai Malam bana son irin wannan abun ka fita min a d'akina."
Bai tanka ni ba, sai da ya gama cire kayansa har da dan karamin boxes din shi, yana me juyar dani.
"Na gaya miki zaki ga mijinki, kalle ni da kyau"
"Mijin uwar wa?"
"Mijin uwar Maryam"
Ture shi nayi tare da nufar ban daki, ya biyo ni. Kai Mohan bai za mutunci, kamar wani doya haka yake yawo, ga kiran shi na manyan maza, amma bai hana shi bina kamar jela ba, ina gama tara ruwan zan shiga ya d'aga ni cak ya shiga sannan ya zaunar dani a jikin shi ya kamo hannuna ya saka min.sojar shi a hannuna.da sauri na kwace ina niman fita a cikin ruwan.
Ya dawo dani ina fuskarta shi, matsa nonona yayi da suka min tsami, ya kai bakin shi yana zuka, wani katon azaba ce ta kama ni na shiga ture shi bai fasa sha ba.
"Dalla sake min abincin Yarinyana, bana son Iskanci wannan ai fasikanci ne"
Matsa dayan yayi ruwan ya tsillo mishi ya kai bakin shi yana sha, sai make nonon yake, ban san lokacin da na fashe da kuka ba. Saboda yana sha yana matse min bakin shi, wallahi ga zafin Bala'i.
Yana gamawa da nonon sun yi wani irin fushi, nace mishi.
"Allah ya isa min! Ban yafe ba sha min mama da kayi"
Murmushi yayi sannan ya mike tare da fita a cikin ruwan, ya fisgo ni, tare da kai ni gurin ya Widad ya zaunar dani, sai da ya tsaya a kaina na bata nono ta sha ta koshi sannan ya koma gurin kayana, ya cire wanda ai cire sannan ya mika min.
"Ba zan saka ba"
"Toh ko na saka miki?"
"Tir" dangwara yarinyar na dauki kayan na saka, sannan ya dauki wata jaka ya zuba kayanta, ya fita sai da ya nimo taxi, sannan ya dawo yatasa keyata a gaba muka bar gidan, ina kallon su Mommy babu wanda yace mishi me yasa.
Haka ya shigar dani motar muka bar gidan, a wata hadaddiyar hotel muka sauka, anan ya biya kome sannan ya tawo ya sakani a gaba ina rungume da hannuna, har cikin dakin da ya kama, bai kuma bin ta kaina ba, ya shiga yayiwa yar shi wanka, sannan ya shafe ta da mai da addu'a, sannan ya kwantar da ita bayan yayi mata addu'o'in.
Ina zaune, na ga ya shiga ban daki yayi alola sannan ya fito ta shimfid'a abin sallah, yayi Sallah shi, kafin ya idar nima na fara, fita yayi can sai gashi ya dawo masu kawo abincin suka kawo mana, kamar ba zanci ba, haka ya gama abin gaban shi, sannan ya shiga ban daki ya wanke bakin shi ya zo ya kwantar da yar shi a kirjin shi.
Bai min magana ba, har na idar na kwanta nima, tare da juya musu baya, bai damu ba zai ma gyara kwanciyar yar shi da yayi, sannan ya koma bayana ya fisgo ni.
"Wallahi baki isa ba"
"Ka kawo ni ne domin kayi min Fyade? Idan har aka haka ne kayi kuskure."
"Bana son rashin hankali, Ansar yake ko waye? Ba kaunarki yake ba, ya saka ki a gaba yana gaya miki maganar banza masoyinki bane."
"Hmm karya kenan" ranshi yayi mugun b'aci, dan haka ya fisge rigar jikina sai da ya rabata gida biyu,matsa dukiyar Fulani na yayi sai dana fashe da kuka, ya Cigaba da ya mutsa su, yana matse su. Yana musu wani irin sucking mai mugun shiga jiki, bai fasa ba bai kuma daina ba, wani irin yanayi na mugun kewar shi, amma dake ina son ya kyale Ni haka na shiga ƙoƙarin kwace kaina, amma bawan Allah nan ya nuna min halin shi na mugunta, ya saka min karfi, kome kamar wata inji, sai da ya zo zai shiga gurin na rike shi.
"Dama kace min abinda ya kawo ka Kenan, ai da na baka tun a wancan gidan, da nasan shi ya kawo ka da ba zan baka wahala ba, sai dai ka sani wallahi na rufe shafin ka a rayuwata, ka mutu tun ranar da Mahaifiyarka ta ce ka sake ni, maza ka ci amma ka sani kaci abinda zai dame ka, domin Maimunarin da ka sani ba ita bace. Kuma wallahi karka kara rab'an Inuwar yarinya na."
Cak ya tsaya yana kallona, kafin ya sauka a kaina, kuka ka saka tare da jan mayafina, ina kuka. Tashi yayi ya shiga ban daki yayi wanka, karshe a doguwar kujera ya kwana, yana jin kuka na, amma bai hana shi juya min baya ba, baki daya ya rasa yadda zai yi da rayuwar shi, domin yana daga cikin matsalar da ya fuskanta bayan rabuwar su,.ya fahimci a da can da bai san mace ba, yana cikin salama, amma a yanzun da yasan mace ya dawo wani irin mutum mara hakuri, dakyar ya kwana yana tashi bayan sallah asuba yayiwa yarinyar wanka.
Bayan ya shirya ta, wayar shi yayi kara.
"Hello Khalil" nan ya juya Buzanci, ya Cigaba da Yaren shi, ban daki na nufa nayi wanka da alola nazo na gabatar da sallah, bayan na idar ne. Yana cewa,
"Eh Yarinyar zan tawo da ita, kawai abinda zaka yi ka gayawa Small Mom ga munan zuwa da Widad."
"Karya kenan, wallahi ba zaka tafi min da yarinya na ba" bai kula Ni ba, yayi wucewar shi kamar ba da shi nake ba,. Shan gaban shi nayi, tare da karkaɗa mishi jikina ina zuba mishi rashin kunya, dama Yarinyar tana barci, wani irin rarruma yayi min, sai da ya had'ani da bango, yadda ba zan bugu naji ciwo ba, wallahi tunda ya fara sumbata na,.na manta da kashi saba'in na cikin darin abinda Ansar ya gaya min, wani irin biyar dani yake, d'agani yayi cak tare da matsa ni da bango, ina jin yana aika min da kyakkyawan sakonnin shi masu tsayawa a rai, hannun shi a kofar garin Maradi yana wata irin biyar dashi cikin nutsuwa, ya zare mai girma Gwamnar jahar wandon shi ya ya wata irin goga min(😜🤨 bari mu tab'a rashin kunya da rashin daraja) wani Mahaukacin riko nayi mishi tare da tsotsar harshen shi kamar na samu lillipop,. A hankali ya dawo dani bakin gado, ya zauna tare da ajiye ni akan Babban mutum din shi sai da na sake wata irin kara, ina jin.wasu fitinannun taurari na gani suna yawo a kaina, kai yanxun na fahimta har da kewar shi yake sani masifa, wallahi ina jin shi cikin jikina sauran masifar duk na rasa su. Kwanciya nayi a jikin shi, tare da fashewa da kuka.
"Moonah!"
"Hammah na"
"Kin kara dad'i"
"Hammah na kai ma haka"
Matse ni yayi a hankali yake jana a karatun shi, sake k'amk'ame shi nayi ya juyar dani tare da dawowa samana, kura min ido yayi yaga yadda nake zubda kwalla.
"Yarinya yanzun zaki yi kuka da tushe" a hankali ya zaro a jikina na kara matse shi, ya kuma sakawa a hankali, kai wani irin haukace mishi nayi ina kuka ina rokon shi kar ya daina, bai fasa ba shi kanshi ya matsu ya nutsuwa, aikuwa yana tab'o min Spot dina sai ga ruwan squirt, cizon bakin shi yayi tare da nutsuwa yana tab'owa ruwan na watsuwa ko ina, yana kara tab'awa yana karawa yana kara fita, zarewa yayi tare da kallon yadda nake rawa baki daya kamar wacce aka saka min lantarki,.yana ganin yadda nake zubda ruwan a hankali ya kuma jefa nukiliyar shi cikin babban birnin yan tawayen jikina. Baka jin kome sai sumbatuna,.ina kuka.
Kai Mohan yasan yadda ake gudanar da harkan arziki, ba na tsiya