Showing 42001 words to 45000 words out of 70370 words

Chapter 15 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

106

yau zama hukumar makarantar ta ?ira na gaggawa inda ta bu?aci duk wani malami da ya halarci wannan zaman domin wasu daga cikin malaman makarantar sun shigar da ?ara akan a yi gaggawar dakatar da Amrah daga makarantar domin gujewa sake afkuwar irin abun da Amrah Win ta aikata.

Daga wani Sangare ma Student Union Government da kuma musulim Student society na makarantar suma sun shigar da nasu ?orafin inda suka bu?aci da ayi gaggawar Waukar mataki akan Amrah Win saboda hakan ya zamarwa ?an baya darasi.

Wani babban Conference Hall na gani wanda a ?alla zai ci mutane sama da Hamsin inda naga wasu mutane a zaune kowa ya mayar da hankali shi a kan abun da wani mutum yake faWa wanda kujerar shi take a tsakiya da alama shine shugaban taron.

Taro ake inda gaba Waya Malaman ABU Win ne a cikin Hall Win, wannan taron ba akan kowa ake yin shi ba sai akan Amrah.

"Sir ni a ganina bai kamata ace an yi saurin yankewa wannan yarinyar hukunci ba ba tare da an zurfafa bincike ba domin kuwa Sir wallahi wannan yarinyar ko shakka bana yi bata aikata wannan abun da aka ce ba".

"Haba Dr Gana wannan wace irin magana kake haka, bafa cewa aka yi ta aikata ba ra'ayul aini aka ganta ai a ganina ba wani bincike da kuma za'a yi bayan kamata da aka yi dumu-dumu".

"Shine gaskiya kawai"

Gaba Waya mutane cikin Conference Hall Win suka haWa baki suka faWa in ka cire Dr Gana wanda burin shi bai wuce ya nunawa hukumar makarantar cewar Amrah ba zata taSa aikata wannan abun ba domin kuwa shi kam ya shedai ta.

?agowa Dr Gana yayi ya kai duban shi kan VC Win da yake zaune a kan kujerar shi yana saurar duk abubuwan da suke faWa Win.

"Sir dan Allah ku fahimce ni wallahi wannan yarinyar mutuniyar kirki ce, dan Allah ayi bincike kafin a zartar mata da wannan Wanyen hukuncin da ake son zartarwa, Sir a duba halin da take ciki kar a haWa mata zafi biyu da wanne zata ji ga mari ga tsinka jaka".


Manage it pls wallahi bani da chaji=??=?O?
*MANGA*
'?
Comment
Share
Fisabillillahi.

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_ =؀? &? ).

_Tsarawa/Rubutawa_

*? SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA* : _Wannan book Win gaba Wayan_ _shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam_ , _Alkhairin Allah ya kai_ _muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_.

*Free book*

---------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*022*
______________________________

Haka dai aka cigaba da wannan zaman meeting Win inda a kaf cikin Malaman ABU Win Dr Gana ne kawai yake ?o?arin ganin ya kare Amrah Win da kuma ?o?arin fahimtar da shuwagabannin makarantar cewar Amrah tana da kyakkyawan hali ba zata taSa aikata abun da ake zargin ta ba.

Hayaniyar da VC Win ya ji tayi yawa ne ya sanya shi yin gyaran murya sannan a karon farko ya buWi baki ya fara magana.

"To da farko dai duk naji ?orafe-?orafen ku dama duk shawarwarin da kuka bada daman amfanin meeting Win Kennan shine domin aji opinion Win kowa,Dr Gana bari in fara da maganar ka saboda naga kai kaWai ne wanda kake kare wannan yarinyar, da farko ina son ka gane wani abu guda Waya shine wannan abun fa ba wai zargin yarinyar ake da aikatawa ba a'a hannu dumu-dumu aka kamata da wannan laifin dan haka ba bu?atar a tsaya wani bincike akan lamarin, dalili kuwa shine na farko account Win da ka yi posting Videon gaba Waya username Win ta ne a kai kaga kennnan tabbas tana da ala?a da account Win, abu na gaba shine a cikin toilet a ka Wauki videon wanda ni dai a iya sanina mutum Waya yake shiga toilet yayi wanka dan haka wannan ya nuna cewar da sanin ta da kuma yardar ta aka shiga toilet Win aka mata video ko kuma ta yiwa kanta zan ce wannan ya nuna cewa daman tuntuni yarinyar bata gari ba ce ba".

?ago kan shi Dr Gana yayi cikin sauri wasu hawaye masu zafi ne yaji suna ?o?arin fitowa daga idanun shi inda yayi saurin mayar da su sannan ya buWi baki tare da furta.

"Amma Sir..........".

?aga mishi hannu VC Win yayi sannan ya cigaba da magana.

"Maganar gaskiya Dr Gana dole a zartarwa da wannan yarinyar hukunci, hukunci kuma mai tsauri ko dan hakan ya zama darasi ga ?an baya masu shawara aikata abu da makamancin nata, a yanzu haka maganar da nake maka manyan malaman addini sun shigo cikin maganar kuma sun bu?aci a yi gaggawar Waukar mataki a kan ta domin kuwa wannan abu ne da tun da aka kafa wannan makarantar ba'a taSa samun irin haka ba,yanzu dai taro zai tashi inda zamuyi zama na gaba a nan ne kuma za'a faWi hukuncin da aka yanke a kan yarinyar da kuma makomar karatun ta".

VC yana kaiwa nan a zancen shi ya mi?e tsaye tare da ficewa daga cikin Wakin taron,inda suma sauran Malaman Waya bayan Waya suka shiga ficewa daga cikin Wakin taron ya rage daga Dr Gana sai abokin shi Shahid.

"Dr Gana wai mai yasa kake son Waura damuwar wannan yarinyar a ranka ne?".

Shahid ya faWa yana tasowa daga kan kujerar shi ya dawo kusa da Dr Gana Win.

?ago idanun shi Dr Gana yayi waWanda suka mishi jawur sannan yace.

"Haba Shahid mai yasa ba zan damu kaina ba, wallahi Shahid ina tausayin Amrah kuma wallahi na tabbatar Amrah bata aikata abun da ake zargin ta ba, Ni na tabbata wasu ne suke san ganin sun Sata mata suna".

Tun da ya fara maganar Shahid ya kafe shi da ido cikin tsananin mamakin kafiya irin ta abokin nashi.

"Hmmm Dr Gana mai yasa zaka ji tausayin wadda bata tausayawa kanta ba, sannan maganar zargi ka daina cewar ana zargin ta domin kuwa ba maganar zargi a wannan lamarin,dan haka ni dai shawara zan baka a matsayina na abokin ka wallahi ka cire kan ka daga cikin case Win wannan yarinyar domin kuwa na tabbata ba wanda ya isa ya sanya a hana zartar mata da hukuncin da aka yi niyya,dan haka idan zaka tashi mu tafi ma ka tashi mu wuce kawai".

"Akwai,tabbas! Akwai abun da zai hana a zartar mata da hukunci".

"Waye shi?".

Shahid ya faWa yana ?unshe dariyar da yake ji Win domin kuwa ya san abokin nashi zance kawai yake.

"Gaskiya! Gaskiya idan ta bayyana zata hana a zartar da hukuncin".

Dr Gana yana faWin haka ya tashi ya fice daga cikin Conference Hall Win ya har Shahid a tsaye sake da baki,yana mamakin ?arfin hali irin na abokin nashi.

*****

Haka aka jidi Anwar ranga-ranga rai a hannun Allah ko motsi ba yayi, ana isa da shi asibiti likitoci suka taho da gudu suka karSe shi suka shiga dashi Emergency room domin bashi Emergency Treatment.

Likitoci sun shafe lokaci mai tsawo a kan Anwar Win amma sun kasa ceto shi daga cikin halin ha'ula'in da yake ciki.

Sun shafe tsawon awanni a kan shi kafin su samu numfashin shi ya daidaita amma kuma yana nan unconscious bai san wanda yake kan shi ba.

?aya daga cikin likitocin ne ya fito wanda da alama shine babban su yana sharce gumi inda ya tarar da mahaifiyar Anwar da ?anin shi Nazir a waje sai kaiwa da komowa suke hankali a matu?ar tashe.

Suna ganin fitowar likitan suka nufe shi da sauri suna tambayar shi ya jikin Anwar Win.

Kallon su yayi sannan yace su biyo shi office.

Aikuwa ko gama rufe bakin shi baiyi ba suka bi bayan shi da mugun sauri kamar yadda ya bu?ata Win.

Bayan sun shiga cikin office Win kujera likitan ya nuna musu alamar su zauna sannan ya janyo folder Win Anwar Win tare da fara rubuce-rubuce a ciki.

Ya Wauki Wan tsawon lokaci yana rubutun kafin ya Wago ya dubi mahaifiyar Anwar yace.

"Sannu Hajiya, pls ko zan iya sanin maiye ala?ar ku da wannan yaron?".

"Likita Wana ne nice mahaifiyar shi wannan kuma ?anin shi ne".

Mahaifiyar Anwar ta faWa cikin rawar murya.

"Ina mahaifin shi fa?".

Da sauri Nazir ya kalle shi sannan yace.

"Kaga Dr duk abun da zaka faWa ka faWa da mu da mahaifin shi duk Waya ne, dan Allah kayi gaggawar sanar damu abun da yake damun shi".

?an shiru likitan yayi kafin kuma ya sanya hannu ya gyara zaman glass Win idon shi kafin kuma ya fara magana.

"To a zahirin gaskiya dai zan iya cewa kuyi ha?uri domin kuwa mun yi duk iya ?o?arin mu dan ganin mun ceto rayuwar wannan yaron sai dai abun yana so ya gagare mu sakamakon ya shiga shock ne dalilin gani ko jin wani mummunan abu,yanzu dai Alhamdulillahi mun yi nasarar samu mun daidaita numfashin shi amma kuma har yanzu yaron ku yana bu?atar addu'a, domin kuwa mu dai mun yi iya abun da zamu iya sauran kuma mun barwa Allah,kuyi ha?uri ku cigaba da mishi addu'a Allah ya tashi kafaWun shi".

Wani irin kuka mai taSa zuciya mahaifiyar Anwar Win ta fashe dashi inda da ?yar Nazir ya janyo ta suka baro office Win likitan,sai kuka take kamar ranta zai fita.

Rarrashin duniya Nazir ya yiwa mahaifiyar tashi amma kamar wadda yake ?ara tunzura ta.


*****

Yau ta kama Monday tun safe na tashi da shirin komawa makaranta kasancewar yau Win mahaifina har yayi sati biyu da rasuwa kuma gashi saura sati Waya mu fara exams wannan dalilin yasa zan koma makarantar domin yin karatu gudun kar a zo a kafe result na samu matsala.

?arfe bakwai na safe na fito cikin shirina na tafiya inda na tarar da mahaifiyata har ta tashi ta kammalla haWa breakfast.

Gaishe ta nayi inda na nufi dining table Win a tsaitsaye na ci abincin ina ta sauri domin ina son naje na samu lecture gashi duk hankalina yayi kan Amrah so nake kawai naje makarantar naga a wane hali take ciki.

Ina kammalla cin abinci na yiwa Mahaifiyata sallama sannan na fito harabar gidan mu inda na tarar da driver yana tsaye a jikin mota yana jirana.

Shiga motar nayi inda drivern ya tayar da motar muka fice a cikin gidan muka Wauki hanyar ABU Win.

Bamu yi wata doguwar tafiya ba muka ?arasa makarantar tamu a parking lot drivern ya sau?e ni inda nikuma na zari jakata na nufi Hostel.

Da sallama Wauke a bakina na shiga cikin Wakin namu wata mummunar faWuwar gabane ta dirar mun a lokaci guda sakamakon arba da nayi da Amrah.

Kwance take a kan gado ta rame tayi ba?i domin idan har ba kyakkyawan sani ka mata ba to ba lalle ka gane ta ba a yanzun.

Cikin sauri na ?arasa shiga cikin Wakin tare da yasar da jakata a tsakiyar Wakin,a bakin gadon na zauna tare da rungumota ina ambatar sunanta.

"Ya subhannallah Amrah mai zan gani haka!?".

Sai a sannan Amrah ta samu damar buWe idanunta wadda bata ma san da shigowata cikin Wakin ba sai da taji sau?ar muryata a dodon kunnenta.

Wasu zafaffan hawaye ne suka shiga zarya a idanun Amrah Win wanda da alama har sunyi sabo da kuncin nata.

Lokaci guda nima naji wani kuka ya ?wace mun cikin kuka na fara magana.

"Amrah dan Allah kiyi ha?uri ki yafe mun, Amrah nasan ban kyauta miki amma dan girman Allah kiyi ha?uri naso na dakatar da faruwar wannan abun amma kuma rasuwar mahaifina ita ta dakatar da komai, amma ki sani na dawo a yanzu kuma in sha Allah zan.......".

Maganar tawa ce ta katse sakamakon turo ?ofar da akayi.

Su Azra ne suka shigo cikin Wakin wani mugun kallo na watsawa Azrah Win kafin na buWi baki da niyyar cigaba da magana domin kuwa na ?udiri aniyar cewar a yau sai na tona musu asiri a wajen Amrah koma meye zai faru sai dai ya faru sai dai kafin na fara maganar tunin Azra tayi saurin dakatar dani ta hanyar fara magana.

"Lah Amira sau?ar yaushe irin wannan zuwa haka ko sanarwa babu".

Ban kulata ba sai ma juyawa da nayi na kalli inda Amrah take kwance sannan nace.

"Amrah ki sani cewar a wannan zamanin da muke ciki amana tayi ?aranci,hassada ta cika zukatan al'umma,wanda baka zaton zai ci amanar ka shi yake jefaka a bala'i, Amrah mutane sun zama ba abun yarda ba yanzu dan haka ki bar ganin mutanen da kike tare dasu suna nuna damuwa a kan ki dan abu ya sameki to wallahi kar kisha mamaki sune waWanda sukayi silar shigar ki wannan damuwar,domin kuwa munafukin ka tabarmar ka sannan makashin ka yana tare da kai sa........".

"Haba Amira a kan wana dalili zaki zauna kina sanar da Amrah karatun da ta daWe da sanin shi,idan darasi zaki mata ai kamata yayi ki mata a kan sabon karatu amma wannan tun yaushe aka daWe da sanin shi,a yanzu lallashi ya kamata ki mata ba waWannan suki burutsin karatun ba ko ba haka ba Amrah?".

Na tsinkayi muryar Azra ta daki dodon kunnena, da sauri na juyo na dube ta inda take ta jefa mun wani kallo mai cike da gagarWi na cewar Amira ina gargaWin ki kar ki fara jefa kan ki a cikin ramin da kika san ba zaki iya fita ba.

Har na buWi baki zan yi magana sai kuma ga ?iran gaggawa an yiwa Amrah ana ?iran ta daga school management kuma da gaggawa.

Wani matsanancin faWuwar gaba ne ya ziyarce mu a lokaci guda daga ni har Amrah Win.

Tashi tayi tare da Waukar hijab Win ta ta sanya sannan ta fara tafiya tana tangal-tangal kamar wadda ?wai ya fashewa a ciki.

Tashi nayi da sauri zan kamata sai dai kafin na ?arasa inda take Win har Azrah ta isa ta ri?e ta tare da cewa.

"Wayyo Allah Amrah kar ki faWi bari na rakaki".

Ba yadda zan yi haka na ?yale Azrah ta kama Amrah inda muka bi bayan su muka nufi Administrative Block Win.

Duk inda muka wuce haka zaka ji ana ?ananun maganganu ana nuna Amrah,wasu kuwa hadda yada ba?ar magana amma ba wanda muka kula tun da mun lura daman neman magana mutane suke.

Su Khadijah ne suka zo wucewa Clique Win su guda hadda ?arin wasu maza guda uku, wata iriyar dariyar suka kwashe da ita irin ta rainin hankali nan hadda tafawa sannan Khadijah ta dube su tace.

"Ikon Allah nikam banga amfanin saka hijab ga wasu mutanen ba domin kuwa abun da ake Soyewa Win mun riga da mun gani duniya ma ta gani,to maiye na Soyewar In banda munafurci,Allah dai yayi wadaran wasu mutanen wallahi".

Har na buWi baki zan tanka musu kawai Amrah ta dam?e mun hannu tare da jijjiga mun kai sannan muka wuce ba tare da mun tanka musu ba.

A bakin Admin Block Win muka tsaya muna jiran Amrah inda ita kuma ta shiga cikin Conference Hall Win inda malamai suke tare a ciki ana jiran Amrah Win.

Da sallama a bakin ta ta shiga duk kuwa da ta san cewa akwai malami Kiristan a wajen amma saboda ta saba hakan bai sanya ta?i yi musu sallama ba saboda ta saba.

Tun da ta shiga Dr Gana ya kafeta da ido cikin tsananin tausayin ta ganin yadda duk ta zabge ta rame wasu hawaye ne yaji suna ?o?arin zubo mishi inda ya sanya hannu ya goge gudun kar a gani.

Kujera aka nuna mata ta zauna sannan aka mi?o mata wata farar takarda.

Cikin rawar hannu ta mi?a hannun ta ta karSi takardar ba tare da ta buWe ba.

VC ne ya buWi bakin shi sannan ya fara magana cikin harshen turanci.

"Amrah Kabir a madadin malamai da hukumar wannan makarantar muna sanar dake cewar mun dakatar dake daga karatu a cikin wannan makarantar ma'ana a yanzu ke ba Walibar mu bace ba, sakamakon samun ki da muka yi da aikata laifin irin wanda tun da aka kafa wannan makaranta ba'a taSa samun makamancin irin hakan ya faru ba sai a kan ki, wannan dalilin ya sanya hukumar makaranta zauna a kan ki domin zartar da hukunci wanda yayi dai-dai da abun da kika aikata,sannan mun zartar miki da wannan hukuncin ne saboda ya zama darasi ga ?an bayan ki,domin kuwa mun san cewar akwai masu zuciya irin taki da yawa a duniya to amma wannan hukuncin shi zai sa duk wani mai sha'awar aikata abu kwatankwacin naki to zai tsorata idan ya tuna da irin hukuncin da aka miki Win, dan haka zaki iya tashi ki tafi mun sallameki"

Tun da VC Win ya fara magana Amrah taji kamar an sanya wata guduma ne an buga mata a tsakiyar kai,kafe shi da ido tayi kamar an dasata a lokaci guda kuma taji kamar an sanya ruwa an wanke mata duk wani Sacin rai da take ciki,a maimakon tayi kuka kawai sai gani suka yi ta kwashe da wata irin dariya kamar wata zararriya,a lokaci Waya kuma tana dariyar hawaye yana fitowa daga idon ta watau kuka da dariya a lokaci guda.

Duk wanda yake cikin Hall Win sai da Amrah ta bashi tausayi domin kuwa kallo Waya zaka mata ka fahimci cewa ta zauce.

Mi?ewa tsaye tayi ta fara tafiya tana tangal-tangal kamar wadda ta sha giya ta bugu.

Dr Gana ne ya fara ?o?arin mi?ewa da sauri zai ri?o ta sai dai take Shahid ya ru?o shi wanda yake zaune a kusa dashi sannan ya shiga jijjiga mishi kai alamar a'a.

Amrah kuwa har ta fito daga cikin Hall Win bata daina SaSSaka dariyar da take yi Win ba ga hawayen shima bai daina zubowa ta idon ta ba.

Tun daga nesa na hango ta na tafe tana tangal-tangal,da gudu na tashi inda na nufeta sai dai kafin na ?arasa inda take Win har ta yanki jiki ta faWi ko alamar shurawa bata yi ba.

Innalillahi wa'innailaihi rajiun, Hasbunnallahu wa ni'imal wakil,shine kawai abun da bakunan mutanen wajen ya shiga furtawa ganin cewa kamar Amrah Win bata da rai.

Cikin tsananin tashin hankali na ?arasa kan ta da gudu inda na shiga jijjiga ta ina ?iran sunan ta.

"Amrah dan Allah ki tashi, Amrah dan girman Allah ki taimakawa ki tashi, Amrah ki tashi wallahi yanzu zan sanar dake gaskiyar da na Soye miki, Amrah nasan ba mutuwa kika yi ba, Amrah ki tashiiiiii".

Na faWa ina sakin wata razannanniyyar ?ara tare da ?an?ame Amrah Win a jikina.

A dai-dai wannan lokacin su Afrah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login