Showing 51001 words to 54000 words out of 70370 words

Chapter 18 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

113

daWe da rasuwa sakamakon bugawar da zuciyarta tayi,dan haka ku........".

Ai bai ?arasa maganar da yake Win ba suka ga Gwaggo Sa'adatu ta faWi rigijib a ?asa.

Shi kuwa Umar Wata irin sha?a ya kaiwa likitan tare da gwara kan shi da jikin gini sannan ya fara magana ko lura da halin da Gwaggo Sa'adatu Win take ciki bai yi.

"Na rantse da Allah ?arya kake da zaka wani zo ka tare mu kana sanar damu cewar ?anwa ta ta rasu,sai dai idan kai kaine ka kashe ta,wallahi baka isa ba yadda ka kashe mun ?aruwa kaima sai na kashe ka".

Da gudu sauran ma'aikatan asibitin suka nufo kan Umar inda da ?yar suka SanSare hannun Umar Win daga jikin wuyan likitan sakamakon sha?ar da ya mishi Win bata wasa ba ce har sai da idanun likitan ya fara fitowa waje.

Ana ?wace likitan daga hannun Umar Win,ya juya da gudu ya nufi kan Gwaggo Sa'adatu yana ?iran sunan ta tare da zubewa a kan ta ya Wago ta sannan ya rungumeta tsam a ?irjn shi tare da sakin wani irin kuka wanda kaf mutanen wajen sai da suka ji tausayin Umar Win.

Innalillahi wa'innailaihi rajiun,kullu nafsin za'i?atul maut, shikennan rayuwar Kennan Amrah ta rasu ta bar wa su Azra duniyar sai mu gani ko su zasu zauna su yi gadin duniyar ne ohoooo=?0?=?0?=?0?=?0?=?0?=?0?=?0?.


_Yau Ban wani a gida ba wallahi aiki ya mun yawa ban iya muku typing da yawa ba,ga page Win yau_ _Win da ?yar na iya ?arasa muku shi saboda gaba Waya maganganun Amrah da suka taSa_ _mun zuciya_ _ga mutuwar_ _ta_ =?0?=?-?=?-?=?-?.


Pls Follow my account .
Whattpad @shamsiyyamanga.
Arewa books@shamsiyamanga.
Comment
Share
Fisabillillah.

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_=؀? &?).

_Tsarawa/Rubutawa_

? *SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D auta, Sis Amira Adam, Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_.

*Free book*

-----------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*026*
______________________________

A can gidan su Amrah kuwa waje mahaifiyar Anwar ta nema ta zauna a cewar ta ba zata bar gidan ba har sai ta jira taga dawowar ?an gidan dan yau sai Amrah ta gwammace kiWa da karatu.

Ta Wauki tsawon lokaci a zaune a cikin gidan domin kuwa sai da ta shafe fiye da awa a zaune a tsakar gidan ba Amrah ba labarin wani nata.

Nazir kuwa yana cikin mota yana zaune yana ganin ikon Allah yana kuma jiran ya ga sai yaushe mahaifiyar ta su zata fito daga cikin gidan.

Gajiya yayi da zama ganin shirun yayi yawa ya sanya shi ya fara tunanin ko ba lafiya ba,fitowa yayi daga cikin motar sannan ya nufi hanyar shiga cikin gidan su Amrah Win.

Daf da zai shiga cikin gidan ya ji tsayuwar a daidaita shahu a bayan shi ,juyawa yayi sannan ya dubi bayan nashi dan ganin su waye a motar.

Daram ya ji gaban shi ya buga sakamakon tozali da yayi da yayun Amrah Umar da Usman sun fito daga cikin motar kallo Waya zaka musu ka fahimci cewa basa cikin nutsuwar su ga idanun su da suka kaWa suka yi jawur kamar garwashin wuta alamun dai sun sha kuka, bayan sun gama fitowa daga cikin motar ne suka zagaya da driver Win motar da ya kawo su suka buWe boot Win motar inda suka fito da gawar Amrah wadda take nannaWe a cikin wani farin ?yale wanda kallo Waya zaka yi ka gane cewar likkafani ne gaba Waya jikin Amrah Win a nannaWe yake a cikin likkafani Win sai fuskar ta ce kawai a waje wadda ta ?ara kyau ga wani she?i da goshin ta yake yi kamar kace Amrah ta amsa ba zaka taSa mata kallo Waya kace macacciya ba ce ba idan har ba faWa ma aka yi ba.

Tun da aka fito da Amrah daga cikin motar jikin Nazir yayi sanyi domin kuwa ya tabbatar da cewa ba lafiya ba.

Shi kuwa Ya Hisham da yake zaune tun Wazu kamar mutum-mutumi ji yayi yana son ya mi?e tsaye amma abun ya gagara domin kuwa ji yayi kamar an sanya igiya an Waure mishi duk wata jijiyar gudanar da aiki ta jikin shi,wata irin zuffa ce ta shiga kwaranyowa ta duk wani sashi na jikin shi,gashi dai a haka a zahiri rayayye ne amma kuma fa a baWani Hisham ya daWe da mutuwa.

Gwaggo Sa'adatu ce ta fito daga Wayan Sangaren na cikin motar Usman ne yayi saurin zagayowa ya ri?e ta ganin tana shirin faWuwa sakamakon wani jiri da yake son kwasar ta, inda shi kuma Umar suka nufi cikin gidan da gawar Amrah Win a hannun su shi da drivern da ya kawo su Win da kuma wani mutum da ban san ko waye ba.

Daga Umar har Usman ba wanda ya lura da Ya Hisham Win da kuma halin da yake ciki Win ba lalle wani yaje ya kai mishi Wauki.

Ta gaban Nazir aka zo wucewa da Amrah aka shiga cikin gidan da ita da mugun sauri Nazir ya bi bayan su,a zauren gidan suka ci karo da mahaifiyar Anwar da take shirin fitowa sakamakon ?arar motar da taji.

"Yawwa daman yau nace ko kwana zan yi a cikin gidan nan sai.........".

Maganar ta ta ce ta katse sakamakon ganin Amrah da tayi a cikin likkafani ga kuma su Umar Win da fuskokin su gaba Waya ba walwala.

Wani matsanancin bugawa ?irjin ta yayi a lokaci guda kuma ta kai duban ta kan Nazir da ya shigo cikin gidan a yanzu ya biyo bayan su Amrah Win,da sauri kuma ta ?ara kai duban ta kan gawar Amrah da kuma mutanen da suka shigo da ita Win a lokaci guda kuma ta ?are kai duban ta kan Gwaggo Sa'adatu da Usman wadda kallo Waya zaka mata ka fahimci yadda ta ci kuka har ta gode Allah.

Ba wanda ya kula ta ba kuma wanda ya tanka mata aka wuce da Amrah Win ciki, gani tayi Nazir ma yana ?o?arin wuce ta ba tare da ya tanka mata ba.

"Kai Nazir wai Meye yake faruwa ne?, Meye idanuna suke gane mun?, Ko dai gizo suke mun ne?".

Mahaifiyar Anwar Win ta faWa tana janyo hannun rigar Nazir Win tare da Zaro ido waje.

?aga mata kafaWa Nazir Win yayi alamar shima bai sani ba domin kuwa a lokacin da za'a tsaga jikin Nazir Win to tabbas ba za'a tarar da jini ba Saboda irin tsananin tsoro da kuma tashin da yake ciki Win.

Cikin gidan ya shiga inda ita ma mahaifiyar Anwar Win ta bi bayan shi a ranta tana addu'ar Allah yasa ba gawar Amrah ba ce ba wannan.

"Yanzu abin da za'a yi Usman zamu je a sanar da massallaci mutuwar Amrah Win sannan a yi sanarwar jana'izar ta ta nan da zuwa ?arfe huWu sai a sallace ta a kaita makwancin ta ko?".

Wannan drivern motar da ya kawo su Usman Win ya faWa wanda har zuwa yanzu ban san waye shi ba,ban kuma san ala?ar da take tsakanin su da su Usman Win ba sai dai ga dukkan alamu akwai ala?a a tsakanin su ganin yadda ya shige musu gaba tun daga asibiti aka bada gawar Amrah Win har taimaka musu da yayi a lokacin da Gwaggo Sa'adatu ta suma aka samu ta farfaWo sannan kuma shi ya je ya Wakko Usman tare da sanar dashi mutuwar Amrah Win har ya kawo shi asibitin suka Wakko su Umar da Amrah Win wadda take gawa a a yanzu.

Kai kawai Usman Win ya iya Waga mishi sannan ya juya ya bi bayan shi.

Tabbas i zuwa wannan lokacin ya kamata a ce Mahaifiyar Anwar ta fahimci abun da yake faruwa Win,amma saboda tsananin ruWewa da tayi ta kasa gane komai sai ma wajen Umar da ta nufa da kuma gwaggo Sa'adatu ta shiga tambayar su.

"Dan Allah ina bu?atar ?arin bayani dan Allah mai yake faruwa ne a gidan nan?, Sa'adatu wai mai ya samu Amrah Win naji ana wani zance da har yanzu na kasa gane inda ya dosa.

Umar ne ya samu damar da kuma ?o?arin buWe baki ya fara magana.

"Amrah ta riga mu gidan gaskiya, Amrah ta tafi ta barmu cikin duniya cike da kewar ta, Amrah ta tafi ta bar duniya a dai-dai lokacin da muka fi bu?atar ta, innalillahi wa'innailaihi rajiun tabbas da ana ?aryata mutuwa a yau da sai na ?aryata mutuwar tillon ?anwata wadda nake matu?ar so nake kuma jin ta har a ?asan zuciyata,ban san yadda zan kwatanta muku irin ciwon da nake ji a ?asan zuciyata ba,ban san y..........".

Kukan da ya taso mishi ne ya hana shi ?arasa maganar da yake Win inda ya shiga raira shi kamar wani ?aramin yaro.

Wani kuka Gwaggo Sa'adatu Win itama ta fashe dashi mai bala'in cin rai har shiWewa take sannan ta fara magana.

"Amrah meyasa?,Amrah meyasa?, Amrah kin san ko da kowa zai guje ki ni ba zan taSa guje miki ba, Amrah tun ranar da na samu labarin abin da aka ce kin aikata Amrah na ?aryata saboda nasan wallahi ?ata Amrah mai cikakkiyar kunya ba zata taSa aikata abun da aka ce ba,kullum idan nayi salla goshina baya taSa Wagowa daga sujadda face na kai ?arar duk waWanda suka aikata miki wannan aika-aikar wajen mai kowa mai komai kuma mai duka,kullum cikin addu'ar Allah ya tona musu asiri nake Amrah amma kin tafi kin barni cike da kewar ki Amrah m..........".

Sai kuma maganar tata ta katse sannan ta tafi luuu ta sume a wajen.

"Innalillahi wa'innailaihi rajiun,la'ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minna zalumin,yanzu da gaske Amrah ta mutu?, Yanzu da gaske Wannan gawar Amrah ce?".

Wannan shine abin da mahaifiyar Anwar ta shiga maimaitawa.


*****

A can asibiti kuwa lokacin da likitoci suka du?ufa akan Anwar wasu na'urori aka shiga jona mishi ta ko wane sashi na jikin nashi,hanci da bakin shi kuma an jona na'urar taimakawa wajen numfashi ya daidaita watau (OXYGEN).

Likitoci ne sun fi ?arfin biyar a kan shi kowa da abin da yake yi manyan su da yaran su, ?o?arin kowa shine bai wuce a taimak rayuwar Anwar Win ba.

Amma sai dai tun suna yin abin iya ?arfin su har suka fara galabaita Anwar ko shurawa bai yi ba,nan fa hankalin su ya ?ara dugunzuma suka fara tunanin ko ya mutu ne.

Sai dai kuma ganin cewar jijiyar shi tana harbawa sannan ga na'urar da aka jona mishi tana yi wannan shi ya tabbatar musu da cewar yana da rai.

Wani abu suka Wakko kamar Iron sannan suka shiga danna mishi a jikin shi ana sawa ana cirewa sai ya zabura kamar zai mi?e,duk sawa Waya sai ya zubar da shi da haka dai suka samu ya Wan fara responding amma ba wani sosai ba.

Ganin da suka yi numfashin ya fara daidaituwa ne suka ?arasa komai sannan suka fita suka bar shi.

Sai dai alamu sun nuna yana cikin halin tsaka mai wuya halin ko a mutu ko a yi rai a kowane lokaci zai iya tashi sannan a kowane lokaci zai iya mutuwa duba da yadda zuciayar shi take bugawa da sauri da sauri.

*****
Lokacin dana koma makaranta na tarar da Anisa da Afrah a bakin Hostel fuskokin su duk alamar tashin hankali ya bayyana.

Ko kallon inda suke ban yi ba na fara ?o?arin shigewa cikin Hostel Win sai dai da sauri Anisa ta tare ni tana ce mun ina Amrah.

Wani malalacin kallo na wurga mata sannan na juyo na dube su kafin na fara magana.

"Wacece Amrah a wajen ku?, A ina kuka santa?, Mecece ala?ar ku da ita da har zaku tambaye ta?, Lalle na yarda cewar baku da kunya wallahi ko kaWan, Anisa har kina da bakin da zaki tsaya a gabana kina tambayata ina Amrah cikin nuna damuwa?, Matar da a yanzu ko da mutuwa ta yi ku ne sila ko tantama bana yi. Hmmmm idan ba ku sani ba ku sani Amrah ta bar mu ku cikin makarantar nan sai ku zuba ruwa a ?asa ku sha,Anisa Afrah Azra wallahi ba zaku gama da duniya lafiya ba,wallahi wallahi mutuwar ku sai ta zama abar kallo,na rantse da Allah rayuwar ku sai ta wula?anta fiye da yadda ta Amrah ta wula?anta,domin kuwa ita a duniya ne kawai ta wula?anta na tabbata a lahira zata samu kyakkyawan sakamako, amma ku kuwa ina tausayin ku a nan duniya da kuma abin da zaku tarar a lahira".

?an shiru na yi tare da sanya hannu na na goge hawayen da suka zubo mun sannan na tako a hankali na ?araso har gaban su na kalle su ido cikin ido bayan na sako wani murmushi mai cike da ma'anoni sannan na cigaba da magana.

"Albishirin ku Amrah ta bani sa?o tace na sanar da ku tana nan dawowa gare ku,ku tsoroci haWuwar ku da ita a karo na biyu, domin kuwa haWuwa ce da ba zata yi kyau ba,haWuwa ce tsakanin ma?iya guda huWu".

Kallo Waya zaka yiwa su Anisa ka fahimci zallar tashin hankalin da ya ke shimfiWe a kan fuskokin su sakamakon jin abun da na faWa Win domin kuwa ko da wasa Afrah da Anisa ba su taSa tunanin cewa na san abin da suka aikata Win ba in ka cire Azra.

*****

Wani tashin hankali da ya faru da su Usman a lokacin da suka je suka sanar a massallaci mutuwar Amrah Win shine limamin massallacin ya dubi ?wayar idon Usman ido cikin ido sannan yace mishi sam su basu sallaci gawar fasi?a ba wadda ta nesan ta kan ta daga rahamar Ubangiji dan haka suma kama hanya tun wuri su bar wajen,ai daman sun san cewa Allah ba zai taSa barin Amrah ba domin kuwa ba zai taSa barin ana Sarna a doron ?asa ba,har da siffanta Amrah da ?an wuta ba?a?en maganganu dai haka wannan limamin yayi ta sukar Amrah da su hadda Malam Kabiru daman shi wannan limamin mai suna Malam ?alha abokin Malam Kabiru ne ba wanda bai san irin amintar da take tsakanin su ba domin kuwa tun amintar yarinta ne amma kuma a lokacin da wannan abun ya samu Amrah shine mutum na farko da ya fara sukar Malam Kabiru har ya juya mishi baya sannan ya dinga bi wajen mutane yana ?ara Sata Malam Kabiru Win da haka yayi nasarar cusa tsanar Malam Kabiru da kuma ahalin shi a zukatan mutanen garin,shi daman yana nunawa Malam Kabiru su ne kawai a baki amma a zuciyar shi ba shi da wani buri da ya wuce ya ga ya samu abin da zai dur?usar da sunan Malam Kabiru Win ?asa ta yadda kowa zai juya mishi baya .

Innalillahi wa'innailaihi rajiun tun da Usman yake a faWin duniya bai taSa haWuwa da cin fuska da kuma cin mutunci irin wannan ba. Wannan wana irin tashin hankaline daman haka duniya ta zama? Usman Win ya faWa yana mai dafe kan shi da ya ji yana barazanar tsage mishi.


*Kuyi ha?uri na jina shiru da kuka yi jiya wallahi abubuwa ne suka mun yawa,amma dai gashi yau na yi ?o?arin yi muku* *typing, tun da ku ko kara ma ba zaku yiwa Amrah ba ku ce Shamsiyya ki bar typing Win nan har sai an gama* *zaman makokin Amrah ku nuna mata ?auna* =??=??=??.


Follow my account Whattpad @shamsiyyamanga. Arewa books @shamsiyyamanga.
Whatsapp number
07060943991
Phone call
09065779330.
Comment
Share fisabillillahi .

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_ =؀? &? ).

*Tsarawa/Rubutawa*

*? SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA* : _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi._

*Free book*

-----------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*027*
_______________________________

Tsananin takaici da ba?in cikin maganganun Malam ?alha Win ne suka sanya Usman Win fara ganin wani dishi-dishi duk irin dauriyar da Usman Win ya so yayi a wannan karon abin ya gagara. wasu hawaye ne masu zafi suka fara zarya a kan kuncin nashi gilmawar wasu taurari ya gani a idon nashi kafin kuma daga bisani ya tafi luuu zai faWi, cikin sauri Wannan mutumin da suka ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????zo tare ya tare shi ganin yana shirin kaiwa ?asa.

?iran sunan shi mutumin ya shiga yi amma ina! Usman bai san ma yana yi ba gashi dai idon shi biyu yana numfashi yana komai amma kuma ya buWi baki yayi magana ya kasa.

Haka dai da taimakon wannan mutumin ya kama shi suka nufi hanyar komawa gida.

Wani sabon tashin hankali na biyu da suka je suka tarar a gidan shine sun isa suka samu labari mummuna game da Ya Hisham inda ake sanar da su cewar an wata mota ta taka shi a bakin titi inda ko shurawa bai yi ba shi kuma mai motar da ya buge shi Win ya tsare bai tsaya ba.

Innalillahi wa'innailaihi rajiun gawa biyu a cikin gida Waya a lokaci guda tsayawa kwatanta muku irin tashin hankalin da wannan ahalin suka shiga Sata lokaci ne,domin kuwa Gwaggo Sa'adatu haka ta dinga suma tana farfaWowa da an zuba mata ruwa da ta farfaWo zata sake yankar jiki ta suma,ba wanda ya san adadin suman da tayi.

Kaf cikin su daga Umar har Usman ba wani mai ?arfin hali kowanne ka ganshi kuka yake wiwi kamar ran sa zai fita.

Nazir kuwa da mahaifiyar su gaba Waya suma sai da suka shiga tashin hankali har sai da suka yi hawaye saboda tausayin wannan ahalin, ita kam mahaifiyar Anwar ji ta yi duniyar ma gaba Waya ta ishe ta,wannan wace kalar mummunar ?addara ce.

Da ?yar dai aka samu wasu tsirarun mutane da basu fi a ?irga ba a cikin garin suka zo aka gyara gawar Hisham data Amrah aka fara shirin sallatar su.

Duk wannan abin da yake faruwa Malam Kabiru yana kwance a cikin Waki yana jin komai wasu hawaye ne masu zafi kawai suke zarya a kuncin shi.

Daf da ana shirin fita da gawar su Amrah Win ne aka ga Malam Kabiru ya fito daga cikin Wakin da yake kwance Win kamar ba shine ya taSa wata jinya ba,sannan a hankali ya nufo wajen da gawar take lulluSe a cikin likkafani,tsugunawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login