Showing 30001 words to 33000 words out of 70370 words

Chapter 11 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

110

cikin gidan na su cikin kuka ta shige cikin Waki ko ta kan Gwaggo Sa'adatu ba ta bi ba da take zaune a tsakar gida.

"Subhannallah mai zan gani haka?, Amrah!, Amrah!"

Gwaggo Sa'adatu ta shiga ?wala mata ?ira cikin tsananin tashin hankali.

Shirun da ta ji Amrah Win ta mata bata amsa ba ne ya sanya ta mi?ewa da sauri ta bi bayan ta, tana cigaba da ?wala mata ?ira, amma shiru Amrah kamar bata jin ta.

Shigar Gwaggo Sa'adatu Wakin ta tarar da Amrah a kwance a kan katifa ta yi ruf da ciki tana dirzar kuka kamar ran ta zai fita.

"Amrah lafiya kuwa?, Mai zan gani haka wai?, Mai ya faru da Anwar Win?, Ko wani ne ya mutu?".

A lokaci guda Gwaggo Sa'adatu ta jefawa Amrah waWannan tambayoyin tana ?arasawa bakin katifar da take kwance Win, sannan ta Wago kan ta ta Waura a kan cinyar ta.

Jin shiru Amrah bata da niyyar amsawa Gwaggo Sa'adatu tambayoyin da take mata Win ne ya sa ta ?ara cigaba da magana.

"Amrah ki buWe baki kimun magana wani abu ne ya faru da Anwar Win?, Ko wani ne ya mutu?".

Sai a sannan Amrah ta Wago kan ta daga cinyar Gwaggo Sa'adatu Win sannan cikin kuka ta buWi baki ta fara magana.

"Gwaggo ko Waya ba wanda ya mutu, sai dai ni kuma da alama lokacin mutuwa ta ya ?arato dan haka Gwaggo idan na mutu ku bini da addu'a kawai".

Ta faWa tana ?ara fashewa da kuka.

Hankalin Gwaggo Sa'adatu idan ya kai dubu to gaba Waya ya tashi da sauri ta fara magana.

"Subhannallah Amrah wannan wace irin magana ki ke faWa haka?, A duniya ai ba wani bawa da ya san lokacin mutuwar shi sannan duk wanda ki kaga ya mutu to lokacin mutuwar shine ya yi, dan haka kar na ?ara jin wannan maganar a bakin ki".

"Gwaggo dole nace lokacin mutuwa ta ya zo tun da ana shirin raba ni da rayuwa ta, ana shirin rabani da farin ciki na, Gwaggo wallahi mutuwa zan yi idan aka rabani da Anwar domin kuwa shine rayuwa ta".

Amrah ta faWa tana ?ara tsananta kukan ta.

"Innalillahi wa'innailaihi rajiun, wai Amrah kan ki Waya kuwa ki ke waWannan maganganun?, Tukunna ma waye zai rabaki da Anwar Win?".

Hannu Amrah ta sanya ta share hawayen idon ta kafin ta kwashe duk abun da ya faru a kwanaki biyun can na message Win da ta ga an turowa Anwar Win ta sanarwa da Gwaggo Sa'adatu sannan ta ?ara da cewar.

"Kinga kuwa Gwaggo dole nace ana shirin rabani da rayuwa ta, Gwaggo nasan halin ?anmatan yanzu zuciyoyin su tsoron Allah yayi ?aranci a ciki, kan su kawai su ke so, dan haka ni nasan tun da har aka fara turowa Anwar irin waWannan sa?onin to ana daf da shiga tsakani na da shi".

Shiru Gwaggo Sa'adatu ta yi tana jin ta har ta dasa ayar tsayawa.

"Yanzu Amrah saboda wannan dalilin ki ka bi ki ka Waurawa kan ki damuwa, ki ka hana kan ki sukuni,to wallahi ni dai abun da zan faWa miki shine duk tsananin da zaki shiga a rayuwa kar ki manta da cewar Allah shi yake bayarwa kuma shi yake hanawa, a yau idan ki ka ga baki auri Anwar ba to daman tun fil'azal Allah ya ?addara cewar shi ba mijin ki bane ba, sannan idan har Allah ya ?addaro cewa zaku rayu da Anwar a matsayin mata da miji to ba wani rai a doron ?asa da ya isa ya zamo shamaki ga kasancewar ku ma'aurata, dan haka ki mi?a lamuran ki ga Allah ki dage da addu'a kina faWa mishi bu?atun ki a sannu bisa hankali zai amsa miki domin kuwa shi baya bacci".

Da waWannan kalaman Gwaggo Sa'adatu ta samu ta rarrashi Amrah har ta ji zuciyar ta ta Wan mata sanyi amma kuma duk lokacin da ta tuna da wannan sa?on da ta gani a wayar Anwar Win sai ta ji gaban ta ya tsananta faWuwa, sai dai kuma kamar yadda Gwaggo Sa'adatu ta bata shawara haka Amrah ta mi?a lamuran ta ga Allah ta mi?e tsaye da addu'a ba dare ba rana.

*****

A Sangaren Anwar kuwa haka ya cigaba da ?iran wayar Amrah amma shiru ba amsa, ana cikin haka ne Umar ya Sullo daga hanyar gidan shi ya zo zai shiga gidan na su ya ga motar Anwar a fake a ?ofar gidan.

?arasawa wajen motar ya yi tare da ?wan?wasa glass Win motar, abun mamaki mai Umar zai gani Anwar ya gani yana kuka ga hawaye shaSe-shaSe a idon kamar mace.

"Subhannallah Anwar lafiya kuwa mai ya same ka haka?".

Usman ya faWa yana buWe murfin motar Anwar Win.

Kallon Umar Anwar ya yi sannan ya sanya hannu ya share hawayen idon shi tare da cewa.

"Umar dan Allah ka taimaka ka dubo mun a wana hali Amrah ta ke ciki, wallahi idan ban san a halin da take ba ba zan iya tafiya na bar ?ofar gidan nan ba, Umar dan Allah ka taimaka mun".

Anwar ya ?arashe maganar cikin rawar murya.

Kallon shi Umar Win ya yi cikin tsananin mamakin maganganun na shi kafin ya ce.

"Anwar mai ya faru da Amrah Win?"

"Wallahi Umar ban san mai ya faru da ita ba, ni dai muna cikin hira kawai na ga ta fashe da kuka sannan ta tashi da gudu ta shige cikin gidan, ?iran duniya na yiwa wayar ta amma ba ta Wagawa, dan Allah ka taimaka ka gano mun ita ma idan ni na mata wani laifin wallahi zan je har ?asa na dur?usa na bata ha?uri".

Umar yana ?arasa jin abun da Anwar Win ya faWa ya juya ya nufi cikin gidan na su dan gano halin da Amrah Win ta ke ciki.

A bakin murhu Umar ya tarar da Gwaggo Sa'adatu in da ya shiga tambayar ta ina Amrah Win.

?ira Gwaggo Sa'adatu ta shiga ?walawa Amrah Win wadda ta ke kwance a Waki.

Jin ?iran da Amrah Win ta ji Gwaggo Sa'adatu tana mata ne ya sanya ta fitowa daga cikin Wakin sanye da hijabi tana cewa.

"Gwaggo gani".

Da kallo Umar Win ya bita domin kuwa shima sai a yau ya fuskanci ramar da Amrah Win ta yi kallon ta yake sama da ?asa sannan ya juya ya dubi Gwaggo Sa'adatu tare da cewa

"Gwaggo, Amrah ta yi rashin lafiya ne hala ko?".

"Hmmm wallahi Umar Amrah ba ta yi rashin lafiya ba, kawai dai wata damuwa ta Wauka ta sanya a ranta marar tushe".

Gwaggo Sa'adatu ta faWa tana ajiyar numfashi.

Juyawa Umar ya yi ya dubi Amrah sannan yace.

"Ki je Anwar yana waje yana jiran ki".

Hasbunnallah shine abun da Amrah Win ta faWa sannan ta juya ta fice da sauri ga idanu da suka yi jawur.

A bakin motar ta tarar da Anwar tsaye ya kafe ?ofar gidan su Amrah Win da ido.

Tana fitowa idon su ya sar?e da na juna in da suka kafe juna da ido kowa da abun da yake ayyana wa a ran shi.

Sun Wauki tsawon lokaci a haka kafin a hankali Amrah ta fara takawa ta nufi wajen Anwar Win cikin matsanancin tausayin shi ganin yadda idon shi suka yi jawur alamar kuka ya sha.

"Amrah me yasa ki ke son jefa zuciyata cikin damuwa?,me yasa Amrah?, Kin san irin damuwar da ki ka sanya zuciyata a Wan wannan ?an?anin lokacin?, Amrah wallahi na damu sosai ganin halin da ki ka shiga Wazu".

Amrah ta tsinkayi muryar Anwar yana magana cikin rawar murya irin ta waWanda suka yi kuka suka ?oshi.

"To ka yi ha?uri kaji".

Amrah ta faWa cikin shagwaSaSSiyar murya tare da sanya yatsan ta Waya a baki.

"Me yasa zan yi ha?urin to?".

Anwar ya faWa shima yana kwaikwayon Muryar ta irin yadda ta yi magana.

"To me yasa ba zaka ha?ura baaaaaaa?".

"Saboda baki sanar dani abun da ya saki kuka Wazu ba".

Shiru Amrah ta yi tana jin a ranta ba zata iya faWa mishi damuwar ta ba, sai dai kuma wata zuciyar ta ce mata

" _Ki faWa mishi kawai wata?ila ki samu ?arin wani bayani daga gare shi, tun da wata?ila an cigaba da tura mishi message Win"_.

Daramm gaban Amrah ya tsinke ya faWi jin abun da zuciyarta ta ta raya mata, a hankali ta Waga kan ta ta dube shi sannan ta fara labarta mishi labarin message Win da ta gani a wayar ta shi sannan ta ?ara da cewar.

"Yaya Anwar wallahi ina tsoron kar a yi galaba a kan mu, ina tsoron kar a raba zuciyoyin mu, Ya Anwar nasan kana sona da gaske kuma a ko ina zan bugi ?irji na faWi hakan, amma ban san meyasa ba tun da naga wannan message Win na ji hankali na ya tashi na kasa samun nutsuwa, na kasa danne zuciya ta, na rasa me yasa duk sanda na tuna da wannan message Win sai na ji gabana ya tsananta faWuwa, ya Anwar wallahi ina tsoron ?anmatan wannan zamanin".

Amrah ta ?arashe maganar idanun ta suna cikowa da hawaye.

Wani matsanancin tausayin Amrah Win ne ya kama Anwar Win a lokaci guda kuma ya ji wani son ta ya ?ara mamaye shi, a hankali ya saki murmushi sannan ya dube ta yace.

"Amrah yanzu a kan Wan wannan abun shine ki ka bi ki ka tayar da hankalin ki har kina ?o?arin ki sanya wa kan ki jinya, to ki sha kurimin ki ni Anwar mallakin ki ne kai kaWai, ba wata ?a da ta isa ta yi galaba a kai na,sannan kin daWe da gina fada a cikin zuciyata wadda har abada ba za'a samu wata sarauniya da zata mallaki wannan fadar wadda ta wuce ki ko da kuwa ba kya numfashi a doron ?asa, fada ta ki ce mallakin ki ne ko kusa da ita sai wanda ki ka ga dama zai je".

Duk da cewar Amrah ta ji daWin kalaman Anwar Win amma kuma sai ta Wago ta ce.

"Ya Anwar dole hankali na ya tashi, ya Anwar wallahi na tsorata da yawa,amma kuma yanzu kalaman ka sun kore duk wani tsoro da ya ke a zuciyar ta wa, ya Anwar ina son ka sosai".

Amrah ta ?arashe maganar tana rufe idon ta.

Murmushi Anwar ya yi sannan yace.

"Matsoraciya kawai ni kuma bana son ki".

Dukan wasa Amrah ta kaiwa Anwar Win tare da Wan bubbuga ?afa a ?asa sannan suka yi sallama ya shiga motar shi ya tafi ita kuma ta shige gida.


*****

Yau ta kama ranar da su Amrah za su koma makaranta, tun asubah Amrah ta gama duk wani shirin da zata yi.

Malam Kabiru ma ya yi ?o?ari in da ya siya mata ?an abubuwan da ba za'a rasa ba duk kuwa da cewar Amrah Win ta ce mishi tana da komai, amma bai ta kan ta ba ya mata abun da ya kamata.

Sai da ya zaunar da ita a wannan karon ma ya mata nasiha mai ratsa zuciya kamar yadda ya yi a ranar farkon tafiyar ta.

A wannan karon ma Anwar ne ya zo ya Wauke ta ya mayar da ita, shima sai da ya mata siyayya ta gani a faWa, amma bai bari mahaifin Amrah ya san da maganar siyayyar ba don ya san zai iya cewa a mayar mishi da kayan,ita kan ta Amrah bata san da maganar siyayyar ba sai da suka isa makaranta ta ga yana fito da wasu kayan daban ba wanda ta sani ba.

Suna cikin fitowa da kayan motar gidan su Afrah ta iso wajen ta yi parking a gefen ta Anwar.

Haka kawai Afrah ta ji wani irin abu ya taso tun daga ma?oshin ta ya tokare ta dalilin ganin Amrah da Anwar Win da ta yi a tsaye cikin shau?in ?auna.

Afrah bata yi auni ba sai jin wasu hawaye masu Wumi ta yi suna gangarowa ta kuncin ta.

BuWe murfin motar ta yi a hankali ta fito daga cikin ta sannan ta fara takawa ta nufi wajen da su Amrah Win su ke tsaye, zuciyar ta kamar zata fito.

*MANGA*
'?
_Comment_
_Share_
_Fisabillillahi_ .

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_=؀? &?).

_Tsarawa/Rubutawa_

*? SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam, Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_.

*Free book*

-------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*017*
____________________________

Daf da Afrah ta kusa isa inda su Amrah su ke tsaye taji an sanya hannu an janye ta da ?arfe har tana shirin kifawa da bakin ta.

Cikin sauri Afrah ta juyo da niyyar yin magana sannan taga wana mai ?arfin halin ne ya dakatar da ita daga abun da tayi niyyar aikatawa.

Azrah ta gani tsaye ta kafeta da idanu cikin kallon ashe baki da hankali.

"Afrah mai kike shirin aikatawa haka?, Ko kin samu kuncewar kaine bamu sani ba?".

Cikin hawaye Afrah ta juya ta dubi inda su Amrah suke tsaye waWanda basu lura da ita ba har zuwa yanzun dai suna tsaye a inda ya gansu,kana ganin su zaka tabbatar da cewa masoyane na gaskiya.

"Azrah mai yasa kika dakatar dani?, Azrah da kin barni naje na bayyana kaina a wajen Anwar kuma a gaban Amrah idan yaso ayi duk wacce za'a yi".

Afrah ta ?arashe maganar cikin sheshe?ar kuka ga wani suya da taji zuciyarta tana mata.

Wani irin kallo Azrah tabi Afrah da shi tun daga sama har ?asa sannan tace.

"Tabbas na yarda Afrah soyayya ta rufe miki ido tun da gashi har kina shirin Sallo mana ruwa,to wallahi tun wuri kar ki fara wannan gangancin kin ji na faWa miki in dai ba so kike kiyi biyu babu ba,ba Anwar sannan Amrah kuma ta fara kallon ki a matsayin maci amana".

Sai a sannan Afrah ta fara dawowa hankalin ta in da ta sau?e wani nannauyyan numfashi tare da furta.

"Amma yanzu Azra haka zan zuba ido kullum ina ganin su cikin son juna sannan kullum kamar ?ara musu ?arfin soyayyar ake, nikuma ina nan ina ta fama da ciwon zuciya da dakon so".

Shiru Azra ta yi bata ce komai ba sannan ta ciro tissue a Jakarta ta mi?awa Afrah tace.

"KarSi ki share hawayen ki,idan kin gama kukan mayi magana tun da naga yanzu kamar hankalin ki ya gushe".

Cikin sauri Afrah ta kamo hannun Azra sannan tace .

"A'a Azra dan Allah ki sanar dani wallahi ina cikin hankalina".

Ta faWa tana sanya tissue Win tare da share hawayen nata.

Kallon su Amrah Azra tayi waWanda sai a sannan suke shirin yin sallama,juyowa tayi ta dubi Afrah wadda itama su Amrah Win take kallo sannan tace.

"Afrah da alamu kin manta maganar da muka yi daku a gidan ku,karki manta fa na sanar dake cewar idan mun dawo school zamu yi magana,sannan ni na miki al?awarin cewar zan nemo miki mafita ki yarda dani kamar yadda na faWa wallahi Afrah na miki al?awarin ciki nan da wasu kwanaki ?alilan za'a shafe babin soyayyar Amrah da Anwar inda za'a kafa naku babin soyayyar,nan da wasu kwanaki ?alilan za'a koma cewa Anwar Win Afrah inda zai tashi daga Anwar Win Amrah,amma kuma ki sani komai ba zai tafi yadda muke so sai da haWin kanki keda Anisa da kuma Amira,sai dai nasan abu ne mai wahalar gaske ace Amira ta yarda da abun da zamu zo dashi Win,amma ba damuwa nasan ta yanda zan Sullo mata".

"Wallahi Azra na miki al?awarin ko mainene zan amince kuma zan baki haWin kai matu?ar hakan zai kaine ga mallakar abun da nake so".

Wani murmushi Azra ta sake sannan ta kamo hannun Afrah Win suka fito daga inda suke laSe Win,sannan suka nufi wajen da Amrah suke tsaye da Anwar suna sallama.

Da sallama Wauke a bakin Azra Win suka ?arasa wajen sannan ta dubi Amrah tace.

"A'a kaga masoyan asali,kaga laila da Majnun wadda soyayyar su ta zarce ta romio da Juliet,sannan ta kere ta Ram da Sita,irin wannan shan love haka,to gaskiya ya kamata a bar mana ita haka mu tafi Hostel domin kuwa muma mun yi missing Win ta".

Azra ta faWa suna ?arasa tsayawa a wajen daga yanayin da tayi maganar zaka fahimci cewa da biyu ta yi maganar, amma kuma kasancewar Amrah zuciyarta Waya ce ya sanya bata kawo komai a ranta ba.

Murmushi Amrah tayi sannan tace.

"Ai yanzu kuwa zamu tafi dan daman tun Wazu na dame shi da sai munyi sallama shikuma ya?i sai jana yake da surutu".

"Gaskiya dai mu tafi, malam Anwar ya gida ko gaisawa ma bamu yi ba".

Cewar Azra Win tana kallon cikin idon Anwar Win.

A ta?aice ya amsa mata sannan ya juya ya dubi Amrah ya mata sallama ya shige motar shi ya ja ya tafi domin kuwa shi wallahi bai san maiyasa bai son waWannan ?awayen Amrah Win ba, musamman Azra mutum Waya yake so kuma yake ganin mutuncin ta ita ce Amira.

Ita kam Afrah tsananin mamakin Azra Win ne ya hanata cewa ko kanzil domin kuwa abun ya matu?ar bata mamaki.

Sosai Azra ta sakewa Amrah fuska harda tambayar ta ya ta baro su Gwaggo Sa'adatu abun da kuma bata taSa yi ba.

Haka suka kama hanya suka wuce Hostel,kayan su kuma suka nema aka shigo musu dashi.

Tun daga ranar da suka dawo makaranta Azra bata sake nunawa Amrah wani abu mai kama da ?yashi ba kullum cikin janta a jiki take wata irin kulawa ta musamman take nuna mata.

Tun abun yana bamu mamaki har ya dawo muka daina mamaki in da muka cigaba da harkokin mu.

Cikin ikon Allah yau aka kafe mana result Win exam Win da muka yi na First semester wanda Amrah ce ta yi overall,sannan Azara ta biyo bayan ta sai ni sai Afrah sai kuma Anisa.

Wannan abu ba ?aramin daWi ya mana ba inda muka sha murna sosai wani abun mamaki yadda Azra ta nuna tafi kowa taya Amrah murna shine babban abun da ya Waure mun kai,domin kuwa ni dai nasan cewa Azra tana da tsananin ?yashin taga wani ya wuce ta abu amma sai gashi wai yau Azra an kafe result wata ta fita amma ko a jikin ta.

Abun da bamu sani ba shine ashe ta Ciki na ciki domin kuwa Azra inda zaka tsaga zuciyarta a wannan lokacin ba abun da zaka gani sai tsantsar wutar ?iyayyar Amrah da ta sake ruruwa a cikin zuciyar ta.

Haka ta shiga toilet ta kulle kan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login