Showing 27001 words to 30000 words out of 70370 words

Chapter 10 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

96

da dawowa hutu gida.

Zaune su ke a tsakar gidan su ita da Anwar suna hira cikin so da ?aunar juna, in da Gwaggo Sa'adatu ta ke Waki tana sauraren radio.

Girki Amrah Win ta Waura kasancewar in dai tana gida daman da wuya ta bar Gwaggo Sa'adatu ta Waura girki komai ita ta ke musu.

Wayar Anwar ce da take ri?e a hannun Amrah ta yi ?ara alamar shigowar sa?o.

Mi?a mishi wayar Amrah ta yi tana cewa.

"Masoyi ga wayar ka an turo sa?o".

Anwar bai karSi wayar ba sai ma cewa ya yi.

"Duba mana kiga mai aka turo mana".

"A'a Yaya Anwar ba kyau duba sirrin mutum".

Harara Anwar Win ya jefawa Amrah Win kafin daga bisani ya ce.

"Lalle ma Watau kina nufin sirri na ba naki bane ba!?".

Marairaice fuska Amrah ta yi sannan ta ce.

"A'a fa Yaya Anwar ba haka na ke nufi ba,wai da naga kamar ba?uwar number ce".

"Eh buWe ki karanta mana ba ni nace ba".

"To Yaya Anwar angama bari na karanto".

Amrah ta faWa tana mai buWe message Win.

?urawa message Win ido Amrah ta yi tana jin wani irin matsanancin faWuwar gaba sakamakon ganin abun da aka rubutu a message Win.

"Masoyiya lafiya kuwa?, Karanto mana ina jin ki".

Murmushi Amrah ta yi sannan tace.

"Kai Yaya Anwar ashe ma message Win MTN ne".

Amrah ta faWa tana ficewa daga wajen message Win tare da goge shi gaba Waya daga cikin wayar, sannan ta Wauki number Win da aka turo message Win ta yi seving a wayar ta.

Mi?a mishi wayar ta yi sannan suka cigaba da hira ko kaWan Amrah bata nunawa Anwar wani abu ba, duk da kuwa yadda take jin zuciyar ta kamar zata fashe ga wani Waci da zuciyar take mata.

Sai dai kuma duk yadda Amrah ta so ta Soye halin da take ciki Win sai da Anwar ya fahimci sanjin yanayin da ta yi.

Amma kuma duk tamabyar duniyar da ya mata cewa mishi ta yi babu, in da daga ?arashe tace mishi kan ta ne yake mata ciwo.

Shidai Anwar ba wai ya yarda da abun da tace Win bane, haka suka yi sallama ya wuce ya tafi, ita kuma ta shiga Waki.

Tana shiga Waki ta fara dialing number Win da ta Wauka Win sai dai kuma abu Waya ake sanar da ita shine wayar a kashe.

Haka ta cigaba da gwada ?iran wayar amma haka dai ake ta ce mata a kashe.

Shiru Amrah ta yi tare da zama a gefen katifar ta,sannan dafe kan ta tana jin zuciyarta kamar zata fashe.

Message Win da ta ga an turowa Anwar Win ne ya shiga dawo mata a cikin ?wa?walwar ta.

" _Barka da wannan lokacin kyakkyawa mai kyawun zuciya,Tauraro a cikin taurari mai haskawa,da farko dai na_ _san ganin message Win nan zai sa zuciyar ka a cikin tunani da kuma son sanin ko ni wacec? Sai dai kuma hakan ba abun_ _damuwa bane domin kuwa ka sanni sai dai baka san cewar ni Win ce na turo wannan sa?on ba, Anwar ba zan Soye ma ka ba wallahi tun kallon farko da na maka a ranar farko na ji zuciyata ta kamu da son ka, ina kuma fatan mu kasance a inuwa Waya a matsayin mata da miji, kar dai na cika ka da surutu Anwar ina son ka ina ?aunar ka,kuma zan jure duk wani irin cin_ _mutunci in dai daga wajen ka ne"_ .

A hankali ta fara jin wasu irin hawaye masu zafi suna biyo wa ta kuncin ta.

Innalillahi wa'innailaihi rajiun ta shiga maimaitawa har ta samu ta ji zuciyar ta ta mata sanyi.

*****

A Sangaren Anwar kuwa yana isa gida ya cire kayan shi ya shiga wanka, bayan ya fito ya shirya cikin kaya marassa nauyi tare da yin alawlar sallahr magariba kasancewar lokacin ya yi.

Yana cikin zira kayan shi ne ya ji wayar shi ta yi ?ara alamar shigowar sa?o.

Duban shi ya kai kan wayar inda ya ci karo da message da number Win da aka turo Wazu.

Kallon message Win ya shiga yi cike da mamakin to waye zai turo mishi irin wannan message Win?.

Tsaki ya ja sannan ya yi deleting message Win tare da ajiye wayar ya fice ya tafi massallaci.

Abun mamaki Anwar yana dawowa daga massallaci ya tarar da messages wajen guda biyar kuma duka da numbobi mabanbanta, sai dai kuma message Win duka iri Waya ne wanda shi zai tabbatar maka da cewar mutun Waya ne yake turowa.

Har ya danna number Win zai ?ira sai kuma ya basar kawai sannan ya shiga ya yi blocking Win duka numbers Win.

Haka abubuwa suka cigaba da gudana in da kullum wayewar garin Allah ta'ala sai an yiwa Anwar message na kalaman soyayya a ?alla sau biyar a rana.

Sai dai Anwar ko dai-dai da rana guda bai taSa bi ta kan mai tura message Win ba, in da ana turo message Win zai shiga ya yi blocking Win number Win sannan ya goge message Win saboda gudun kar Amrah ta kalla, duk kuwa da cewar ya san ko ta gani ma ba lalle ta nuna Sacin rai a gare shi ba amma ya san dole zata ji ba daWi.

Abu fa kamar wasa tun lamarin yana bawa Anwar mamaki har ya koma bashi tsoro in da ya fara tunanin ko dai ba mutum ba ne yake tura message Win ba, Duba da yadda kullum sai an turo kuma ba sau Waya ba, gashi idan ya yi blocking number yanzu to anjima za'a sake ?ira da wata number.

Haka Anwar ya cigaba da share lamarin a tunanin shi idan suka ga ba'a kulawa za'a daina turo message Win, amma sai dai fa kamar ma ?ara ?arfafa lamarin ya yi.


*****

Afrah na gani tsaye a cikin bedroom Win ta sai kaiwa da komowa ta ke, hannun ta rike da waya, kallo Waya zaka mata ka fahimci cewa tana cikin damuwa.

Turo ?ofar aka yi aka shigo cikin Wakin in da Afrah ta kai kallon ta wajen ?ofar da sauri.

Anisa ce ta shigo Wakin da alama yanzu ta iso gidan.

Da sauri Afrah ta ?arasa wajen ta tare da ru?o hannun ta cikin rawar murya ta fara magana.

"Anisa ina cikin damuwa, Anisa na rasa ya zan yi da rayuwa ta wallahi".

Afrah ta faWa tana ?ara matse hannun Anisa a cikin nata.

Jan hannun ta Anisa ta yi zuwa kan gadon Wakin sannan suka zauna kafin Anisa Win ta dubi Afrah ta ce.

"Afrah ba sai kin sanar dani cewa kina cikin damuwa ba domin kuwa kallo Waya mutum zai miki ya fahimci hakan indai har ya sanki, yanzu faWa mun meye damuwar ki?".

"Anisa wallahi nasan ko na faWa miki damuwa ta ba lalle ki gane ba har ki goyi bayana ba"

Afrah ta faWa tana sanya hannu tare da share hawayen da ya zubomata.

"Afrah ki faWa mun ko mainene na miki al?awarin zan goyi bayan ki kuma zan taya ki wajen ganin kin samu".

Shiru Afrah ta yi kamar ba zata yi magana ba,kafin kuma daga bisani ta ja dogon numfashi tace.

"Anisa Anwar na ke so,kuma na ke son aure".

Kafe ta da ido Anisa ta yi tana so ta gano shin daga ?asan zuciyar Afrah wannan maganganun su ke fitowa ko kuwa dai wasa take.

"Anisa nasan zaki iya cewa baki gane wane Anwar nake nufi ba,to bari na fito na miki bayani ta yadda zaki fahimta Anwar saurayin Amrah wanda zata aura shi nake so, ba damuwa ta bane idan ya aure mu duk mu biyun ni dai fatana shine ya amince kuma ya aure mu Win".

?aran ?iran wayar Anisa da aka yi shi ya dakatar da ita daga shirin yin maganar da take son yi Win.

?aga wayar ta yi bayan ta duba mai ?iran nata sannan ta kara a kunnen ta tare da fara magana.

"Hello Azra ya akayi ne?".

Daga Waya Sangaren Azra ce ta amsa da cewa

"Anisa kina ina ne na zo gidan ku ba kya nan kuma kin san da maganar fita unguwar da muka ce zamu yi?".

Kasancewar Azra da Anisa sun fi shiri sosai da kuma kusanci ko a cikin cleaque Win na mu, in da nikuma kafin shigowar Amrah cikin mu ya zamana na fi shiri sosai da Afrah jinin mu ya fi haWu,saboda ni mutum ce da in dai abu ya take gaskiya to sai na faWawa mutum idan naga yana aikatawa ko da zai ji haushi na,wannan dalilin ya sanya muke Wan samun saSani da Azra wani lokacin idan ta yi abu na mata magana sai ta ji haushi na hau ni da faWa nima sai na hauta.

"Wallahi Azra Anisa ce ta mun ?iran gaggawa wai tana son gani na, yanzu haka dai ina gidan su".

Anisa ta faWa daga nata Sangaren.

"Ok to bari nazo na same ki a gidan".

Azra ta faWa tana datse ?iran.

Ba'a Wauki tsawon lokaci ba Azra ta iso in da ta tarar da mu jigum-jigum a cikin Wakin.

Turus ta yi ta tsaya ganin hawaye shaSe-shaSe a idanun Afrah Win.

"Afrah lafiya kuwa? Waye ba shida lafiya?, Ko mutuwa aka yi?".

Azra ta ?arashe maganar tana ?arasawa bakin gadon da su Afrah Win suke.

Kwashe duk abun da Afrah ta sanar da Anisa, Anisa ta yi ta sanarwa da Azra sannan ta ?ara da cewar.

"Maganar gaskiya bansan wace irin shawara zan bata akan wannan lamarin ba,domin kuwa gaba Waya kaina ya kulle, abu mafi wuya ne a ce Afrah ta mallaki Anwar matu?ar Amrah tana nuna numfashi a doron ?asa, to amma ban sani ba ke ko kina da shawarar da zaki bata".

Anisa ta faWa tana kafe Azra da ido.

Murmushi Azra ta yi sannan a zuciyarta ta furta.

" _Masha Allah an zo dai-dai gaSar da nake so_ ".

A fili kuma sai ta dubi Afrah ta ce.

"Yanzu Afrah saboda Wa namiji ki ke kuka?, Mai aka yi aka yi wani Anwar da har zaki zauna kina asarar hawayen ki a kan shi?, To wallahi tun wuri ma ki share hawayen ki haba sai kace ba mace, yanzu faWa mun ya ki ke so a yi?".

Share hawayen idanun ta Afrah ta yi sannan ta dubi Azra ta ce.

"Azra idan da ina da yadda zan yi da ba zan tsaya ina sanar da ku damuwa ta ba, rashin sanin abun yi shi ya sanya har na sanar da ku dan ku bani shawara".

Shiru Azra ta yi kamar mai nazarin wani abu kafin can ta numfasa tace.

"Shikennan yanzu abun da nake so da ke ki fara tura mishi messages mu gani idan har ya yi responding to,duk da ma nasan abu ne mai wuya amsawar tashi amma dai sai an gwada akan san na ?warai,sannan kar kice dan kin tura sau Waya bai yi reply ba zaki dakata a'a idan zaki tura sau goma bai amsa ba ki cigaba da turawa har a dace,idan kuma wannan hanyar bata yi ba,to ina da wata hanya wadda na tabbata idan muka bi ta kamar kin mallaki Anwar kin gama,amma fa kuma wannan hanyar hatsarin ta ya fi mallakar Anwar wahala,domin kuwa nasan idan har ba wani ikon Allah ba ba lalle ki yarda ba,amma koma mainene yanzu dai a gwada wannan Win mu gani, sauran bayani kuma sai mun koma makaranta".

"Amma Azra wallahi zuciyata tana tsoron abun da zai je ya dawo, bana son na ci amanar Amrah, wallahi ina tsoron kar bakin mutane ya yi yawa a kaina har a zo a mun tofin ala-tsine".

Afrah ta faWa tana jin matsanancin faWuwar gaba.

"Ita Amrah Win ?anwar uwar ki ce da ba zaki iya cin amanar ta ba, Dalla malama idan zaki farka ki ajiye wannan maganar a gefe ma to tun wuri ki farka,ita Amrah Win sai aka ce miki idan ita ce a matsayin ki ba zata iya cin amanar ki ba?, Da zaki wani ce yenyenyen".

Anisa ta faWa cikin jin haushin abun da Afrah Win ta faWa.

Tun daga ranar da Azara ta bawa Afrah wannan shawarar Afrah ta shiga turawa Anwar message ba dare ba rana.

Kullum wayewar garin Allah ta'ala sai Afrah ta yiwa Anwar message a?alla sau biyar a rana da layuka mabanbanta,in da ta sayi layuka sun fi a ?irga,tana tura message Win zata cire layin daga cikin wayar ta sauya wani.

Sai dai ko dai-dai da rana guda Anwar bai taSa bi ta kan messages Win da a ke tura mishi Win ba,hakan ko kaWan bai taSa damun Afrah ba daman ta yi tunanin kasancewar hakan.


*****

A Sangaren Amrah kuwa cikin kwanaki ?alilan ta zabge ta rame duk ta shiga damuwa, tun daga wannan ranar da taga message Win da aka turowa Anwar Win.

Tashin hankalin da take ciki ba zai misaltu ba, domin kuwa tun da taga message Win ta fara jin haushin wani irin yanayi gani take kamar ana daf da raba ta da Anwar ko kamar lokacin rabuwar su ne ya ?arato.

Ta san Anwar yana son ta sosai amma kuma tana tsoron abun da zai je ya dawo domin kuwa ita ta san halin ?an matan wannan zamanin matu?ar suna son abu to ba abin da ba za su yi ba dan ganin sun mallaki abun musamman na miji.

Yin duniya Gwaggo Sa'adatu ta yi da Amrah a kan ta sanar da ita damuwar ta amma fir Amrah ta ?i,kullum idan Gwaggo Sa'adatu zata tambaye ta sau goma to amsa Waya ce, shine babu.

Wannan abu ba ?aramin fara damun Gwaggo Sa'adatu ya yi ba, domin kuwa kullum Amrah ramewa take ?ara yi,duk wanda ya san Amrah a da to kallo Waya zai mata a yanzu ya fahimci sauyin da ta yi Win.

Har Malam Kabiru sai da Gwaggo Sa'adatu ta samu da zancen Amrah Win, inda shima ya ?ira ta ya tambaye ta amma amsar da ta bawa Gwaggo Sa'adatu ita ta bawa Mahaifin nata.

Shikam nasiha ya mata tare da ?ara tunatar da ita duk halin da ka tsinci kan ka to kar ka manta da addu'a sannan ka sani addu'a ba abun da bata magani.

Ni kaWai Amrah ta ?ira a waya ta sanar da ni abun da yake damun ta cikin kuka ta kwashe komai ta sanar dani.

Ha?uri na bata sannan na ce mata ta dage da addu'a kuma in sha Allah Anwar nata ne ita Waya ta ma kwantar da hankalin ta.

Da waWannan kalaman rarrashin da Amira ta ke yiwa Amrah ya sata ta Wan fara jin sau?in damuwar da take ciki.

Sai dai kuma kullum daren duniya fa Amrah da tunanin wannan message Win ta ke kwana ta ke tashi, sai ta yi kamar zata yi Anwar zancen sai kuma ta fasa.

Yau Anwar ya ?ira Amrah yake sanar da ita cewar zai zo shi.

Wanka ta yi sannan ta Wan shafa powder da lipstick a bakin ta sai Wan kwalli da ta zizarawa idon ta.

Kamar yadda ta saba shiryawa ta yi cikin doguwar riga da dogon hijab har ?asa, sai dai fa kana kallon fiskarta zaka fahimci ta rame sosai.

?arfe huWu dai-dai Anwar ya ?ira ta a waya ya sanar da ita ?arasowar shi.

Tun da ta fito Anwar ya kafe ta ido yana mamakin ramar da ya gani a fuskar Amrah Win.

Da sallama Wauke a bakin ta ta ?arasa wajen Anwar Win da yake tsaye a jikin motar shi, ita ma jingina ta yi a gefen motar tare da cewa.

"Barka da isowa ranka ya daWe".

Ganin irin kallon da Anwar Win ya ke mata ne ya sanya ta tsarguwa da kan ta in da ta shiga kallon kan ta tana duba ko wani ba?on abu ya gani a jikin nata.

"Amrah mai yake damun ki?".

Anwar ya faWa fuskar shi da alamar damuwa.

Duk yadda Amrah ta so ta Soye damuwar ta ta abun ya gagara, in da kamar jira take kawai sai gani Anwar ya yi ta fashe da kuka.

"Subhannallah Amrah meye haka kuma?, Mai yasa ki kuka, dan Allah ki sanar dani in har ba so ki ke nima na yi kukan ba, dan Allah kiyi shiru".

Cikin kuka Amrah ta dubae shi sannan ta buWi baki tace.

"Ya Anwar......".

Sai kuma maganar ta katse sakamakon kukan da ya ci ?arfin ta.

Anwar kam idan hankalin shi ya yi dubu to gaba Waya ya dugunzuma, cikin tsananin tashin hankali ya kamo hannun ta abun da bai taSa yin attempting ba amma yau saboda yadda hankalin shi yake a tashe sai gashi ya kamo hannun ta, cikin rawar murya ya ce.

"Amrah Dan girman Allah ki yi ha?uri ki sanar da ni mai ya same ki?, Amrah ko ni na Sata miki rai ban sani ba".

"Ya Anwar dan Allah ko bayan raina ban yadda ka ci amana ta ba,ya Anwar ko da ?asa ta rufe idona dan Allah ya Anwar kar ka manta da soyayyar mu, kar ka manta da al?awarin zukatan mu,ya Anwar ina jin wani irin abu a ?asan zuciyata, ya Anwar ina jin kamar ba zan yi tsawon rai da har zamu cika burin mu ba, ya an........".

Kukan da ya ci ?arfin Amrah ne ya hanata ?arasa maganar da ta yi niyya Win da gudu kuma ta wafce hannun ta daga na Anwar sannan ta shige cikin gidan su ta bar Anwar tsaye kamar mutum-mutumi.

FaWin irin tsananin tashin hankali da Anwar ya shiga a wannan lo??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????kacin Sata lokaci ne sakamakon jin kalaman Amrah Win.

Wayar shi ya Waga ya shiga ?iran layin ta amma ba'a Waga ba.

Innalillahi wa'innailaihi rajiun shine kawai abun da bakin Anwar ya shiga maimaitawa, da ?yar ya tattaro duk wani sauran ?arfin halin da ya rage mishi sannan ya buWe motar shi ya shiga tare da kifa kan shi akan sitiyarin motar, Anwar bai yi auni ba sai jin wasu hawaye masu Wumi ya yi sun shiga gangarowa ta kuncin shi.

Ya Wauki tsawon lokaci a cikin motar domin kuwa shi kan shi ba zai iya faWin iya lokacin da ya Wauka ba a zaune a motar yana kuka kamar mace.

Kafin daga bisani ya zaro wayar shi ya ?ara dialing number Win Amrah Win sai dai a wannan karon ma bata Wauka ba.

*MANGA*
'?
Comment
Share
Fisabillillahi.

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_=؀? &? ).

_Tsarawa/Rubutawa_

*? SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk in da ku ke ina son ku fisabillillahi_.

*Free book*

---------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*016*
______________________________

Da gudu Amrah ta ?arasa shiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login