Showing 48001 words to 51000 words out of 70370 words

Chapter 17 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

102

aka yi ta mutu?, Sannan ya aka yi ta fara Waukar Fansar?".

Murmushin takaici Amira tayi sannan ta kalli Justice Kabir wanda har a wannan lokacin bai Wago kan shi ba balle ya iya haWa ido da ita,bata san a wana hali zuciyar shi take ciki ba,amma alamu sun nuna yana cikin matsananciyar kunya da kuma nadama.

"Kun san wani abun mamaki?, A mafarki na Amrah take zuwar mun ta sanar dani duk wani abu da ya faru da ita a lokacin da ta bar makaranta ta koma gidan su,duk wani abu da Amrah zata aikata sai ta zo mun a mafarki ta sanar dani hatta kisan da zata fara yiwa su Azra kaf sai da ta bayyana mun a cikin mafarki na".

Cigaba da ba wa ?an wajen labari Amira ta yi, ga ?an jarida da suka kafa kyamarorin su suna Waukar rohotonni burin su kawai a kammalla labarin su je su sanya a tashoshin su.

Lokacin da Amrah suka kama hanyar garin Giwa har suka isa cikin garin bata tankawa kowa a cikin motar ba haka take zaune gata-gata nan kamar wadda aka dasa ta.

A haka har suka ?arasa garin su Amrah Win,a bakin kasuwa mai motar ya sau?eta sannan ta fito daga cikin motar ta fara tafiya.

Cikin sauri Condastan motar ya fito tare da shan gaban ta sannan yace.

"Malama ya haka baki bamu kuWin motar mu ba zaki kama hanya ki tafi".

Ko kallon inda yake Amrah bata yi ta juya ta ci gaba da tafiya,hijab Win ta ya kama sannan yace.

"Ke dalla Malama ki bamu kuWin mu wannan ai iskanci ne,ina miki magana kuma kina cigaba da tafiya, idan baki da kuWi sai ki faWa mana ai kin saba tallan kanki sai ki bamu abun da kika tallatawa duniya mu kwashi na kuWin mu,tun da daman ?ar yawon ta zubar ne".

Cak Amrah taja ta tsaya a lokacin da kalmomin bakin Condastan suka daki dodon kunnen ta,a hankali ta shiga juyowa sannan ta kafe shi da ido take idanunta suka kaWa suka yi jawur sai dai a maimakon su ga hawaye a idanun Amrah Win kawai sai gani suka yi ta bushe wata irin mahaukaciyar dariya tun abin yana bawa mutanen wajen mamaki har ya koma basu tsoro ganin irin dariyar da Amrah Win take wadda batayi kama da ta masu hankali ba.

Hannun Condastan da ya ri?e mata hijabi ta kalla sannan a hankali ba tare da ce komai ba ta sanya hannu ta cire hannun shi daga jikin hijab Win nata sannan ta ?ara juyawa ta cigaba da tafiya har a wannan lokacin bata daina dariyar da take Win ba.

Mutane kuwa take aka shiga bin ta da kallo ganin alamun hauka tuburan sun bayyana a tare da ita, ga wuyan hijab a kafaWa ga ?afa ba takalmi,ga dariyar da take ita kaWai.

Haka ta cigaba da tafiya tana ratsa unguwanni duk da irin nisan da unguwar ta su take da ita daga kasuwar zuwa gidan su tafiya ce tu?uru amma haka Amrah ta yi ta kurWawa ko a jikin ta.

Sai dai duk inda ta wuce sai mutane su shiga nunata suna aibatata wasu kuwa har madalla suke cewa suna addu'ar Allah yasa ma ta haukace Win ne da gaske.

A lokacin da Amrah ta sanya ?afar ta a cikin unguwar su taga tsananin tashin hankali domin kuwa kafin ta isa cikin unguwar ashe har an samu irin tsagerun matasan nan an sanar dasu cewar ga Amrah Win ta iso,inda su kuma suka haWa kwambar yara waje guda tana sanya ?afarta a cikin unguwar ruwan duwatsu suka fara mata maraba,sau?ar duwatsu kawai take ji ta ko ina.

Mutane suna kallo amma aka rasa samun na ?warai mutum Waya da zai tsawatar musu ya kuma nuna musu rashin dacewar abun da suke aikatawa Win.

Amrah kuwa ko gizau bata yi ba haka ta cigaba da tafiya duk irin sau?ar duwatsun da take ji a jikin ta bata yi ?o?arin guduwa ba balle ta nemi mafaka ko ta yi yun?urin kare kanta.

Daf da tazo zata shiga gida kawai taji sau?ar wani ?aton dutse a kan ta wanda yayi sanadiyar fashewar kan nata,ji tayi hawaye yana shirin zubo mata amma ta daure domin kuwa al?awari ta Waukar wa kan ta har ta koma ga mahaliccin ta ba zata ?ara zubar da ruwan hawaye ba akan abin da su Azra Win suka mata Win.

"Kar ki kuskura ki shigar mana gida, ki kama hanya ki koma inda kika fito domin kuwa mun daWe da sallama ki a duniya a yanzu baki da wani amfani a wajen mu da ke da mattaciyyar gawa duk matsayin ku Waya a wajen mu".

Amrah ta tsinkayi muryar ya Hisham a dai-dai sanda take ?o?arin sanya ?afarta a cikin zauren gidan nasu.

A hankali ta shiga juyawa tana jin maganganun Ya Hisham Win suna mata dakan lugude a ?asan zuciyarta.

Wani irin sarawa kan ta ya mata a lokacin da ta juya suka yi arba da ya Hisham Win a tsaye a Wan nesa kaWan da ita yana aika mata wani irin kallo mai cike da tsantsar tsana.

A hankali ya shiga takowa har ya ?araso inda take sannan ya cigaba da magana.

"Ko baki ji abun da nace miki bane ba,na rantse da girman Allah idan har ?afar ki ta taka cikin gidan nan sai dai a fito da gawar ki daga cikin gidan, idan kuma ba'a fito da gawar ki ba to tabbas zan miki illa illar da sai kin gwammace mutuwar ki fiye da rayuwar ki, Tun da ke kin zama mugun iri".


*****

Anwar fa lamarin shi ya ta'azzara domin kuwa hauka yake tuburan yana buge-buge.

?o?arin ficewa yake son yi daga cikin Wakin amma haka likitocin nan suka sake tasowa suka mishi rub dugu suka danneshi in da aka samu Waya daga cikin su ya danna mishi allurar bacci.

Abin mamaki da tashin hankali a maimakon su ga Anwar Win yayi relax kawai sai ji suka yi kamar allurar ma wani ?arfi ta ?ara mishi, domin kuwa haka ya dinga jifa da su yana son sai ya fice a cikin Wakin bakin shi kuwa bai daina ?iran sunan Amrah.

Ganin cewa idan har aka kuskura aka bar Anwar Win ya fita to tabbas za'a samu matsala gaggaruma.

"Anwar ka yiwa girman Allah ka dakata da duk wannan abin da kake yi Win, nasan wallahi ?arya ne da hankalin ka baka haukace ba".

Turus Anwar Win ya ja ya tsaya har ya kama handle Win ?ofar zai buWe sakamakon Muryar mahaifiyar shi da ya ji ta mishi magana cikin kuka.

Wasu hawaye ne masu zafi suka shiga zarya a kan kumatun Anwar Win a hankali kuma ya shiga sulalewa a jikin ?ofar har ya kai ?asa.

Wani irin kuka mai cin rai ya fashe dashi sannan ya juya ya dubi mahaifiyar shi da ?arasowar ta wajen Kennan yace.

"Mama da gaske ne wai videon tsaraicin Amrahn da zan aura na gani yana yawo a social media?, Mama dan Allah ki ce dani bacci nake Mama ki ce dani mafarki nake duk abun da nagani ba gaskiya bane?, Mama wallahi idan har ya tabbata Amrah ce wannan to wallahi mutuwa zan yi domin kuwa ba zan iya rayuwa a duniya ba a yanzu haka ina jin zuciyata kamar zata tarwatse saboda ba?in cikin da nake ciki, Mama in.........".

Maganar Anwar Win ce ta katse sakamakon wani uban kuka da ya sha?eshi, take kuma ya fara wani irin tari ba ?a??autawa,wani irin ba?in jini ne ya shiga fitowa daga cikin bakin shi inda da gudu likitocin suka yo kan shi ganin idanun shi ya shiga ?a??afewa.

Kafin su ?araso har ya tafi ?asa ko shurawa bai yi ba.

Wata ?ara mahaifiyar Anwar Win ta sake tare da rungumo Anwar Win tana ihu.

Da ?yar likitocin suka samu suka SanSare Anwar Win a jikin ta,kafin su du?ufa a kan shi domin bashi agajin gaggawa cikin tsananin tausayin halin da Anwar Win yake ciki a wani Sangaren kuma tausayin mahaifiyar ta shine da fargaba suka dirar mu su domin kuwa suna gudun kar mai afkuwa ta afku,tun da gashi dai rayuwar Anwar Win tana cikin tsaka mai wuya

Da gudu mahaifiyar Anwar Win ta tashi tare da yin waje a matu?ar gigice, a bakin ?ofa suka kusa yin karo da Nazir wanda ?arasowar shi asibitin Kennan.

Cikin sauri ya ru?ota ganin kamar mahaifiyar ta su bata hayyacin ta sannan ya shiga tambayar ta.

"Mama ina zaki je kuma mai yake faruwa naga kamar hankalin ki a tashe ya jikin yaya Anwar Win".

Duk a lokaci guda Nazir ya jefawa mahaifiyar ta su waWannan tambayoyin.

"Nazir gidan su wancan karuwar yarinyar zan je, tsinnanniya wadda take son taga mun Bayan yaro,na rantse da girman Allah ba abun da zai hana yau ban aika yarinyar nan lahira ba,daga ita har munafukan iyayen nata,matu?ar kuwa Anwar ya mutu sai na ?arar da duk dangin su dan wallahi sai na sa an kulle kaf dangin ta a prison kullewa ta har abada".

Mahaifiyar Anwar Win tana kaiwa nan a zancen ta ta juya ta kwashi uban sauri ta nufi hanyar barin asibitin domin zuwa gidan su Amrah.

Da sauri shima Nazir ya bi bayan ta cikin tashin hankali domin ya riga da ya san wacece mahaifiyar ta su matu?ar fa ta faWi abu to tabbas sai ta aikata sannan kuma ba wanda ya isa ya dakatar da ita.


*MANGA*
'?
Follow my account at Whattpad @Shamsiyyamanga, Arewa books@shamsiyyamanga.
Comment
Share
Fisabillillahi.

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_=؀? &?).

_Tsarawa/Rubutawa_

*? SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S* *ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_.

*Free book*

------------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani* *rahim*

*025*
_______________________________

Wasu Hawaye masu zafi ne suka shiga kwarara a kan kuncin Amrah Win duk yadda ta so ta daure kar ta kayi kuka amma abun ya ci tura sakamakon jin kalaman Yaya Hisham Win.

Dur?ushewa Amrah tayi a bakin ?ofar gidan na su tare da fashewa da wani irin kuka mai sauti,zuciyarta ce taji tana mata barazanar fashewa,dafe ?irjin ta tayi sannan ta shiga wani irin tari ba ?a??autawa har tana shiWewa.

A wannan lokacin duk yadda Yaya Hisham Win ya so ya kawar da kan shi akan Amrah Win abun ya gagara wani matsanancin tausayin ta ne ya rufe shi a take soyayyar ?anuwantaka ta motsa Allah sarki naka naka ne koda kuwa faWa ku ke kullum to in har zai shiga wani yanayi sai kaji a jikin ka.

Ganin irin tarin da Amrah Win take ne ya sanya Yaya Hisham saurin ?arasawa kan ta,tare da ru?o ta yana ?iran sunan ta.

?ago da kumburarriyar fuskar ta Amrah ta yi sannan ta sakarwa Yaya Hisham Win murmushi kafin kuma ta buWi baki da ?yar ta fara magana.

"Yaya Hisham kaima ka yarda da abun da mutane suke zargin na aikata ko?, Yaya Hisham kaima baya zaka juya mun kamar yadda kowa ya juya mu?, Yaya Hisham a makaranta kowa ya tsaneni,Yaya Hisham a makaranta kowa ya juya mun baya,ban isa na fita ba sai zagi sai hantara,Yaya Hisham ina jin zuciyata kamar zata fashe. A tunanina idan kowa ya juya mun baya Yaya Hisham ku bazaku juya mun ba,Yaya Hisham hannun ka ba zai taSa ruSewa ka yanke ka yasar ba".

Shiru ta yi tare da sanya hannu ta goge jinin da yake fita ta bakin ta a fakaice ba tare da Yaya Hisham Win ya lura ba,sannan ta kalle shi ido cikin ido kafin ta sakar mishi wani murmushi marar fassaruwa wanda ita kaWai ta san ma'anar shi kafin kuma ta cigaba da magana.

"Hmmm Yaya Hisham bai kamata kayi saurin yanke hukunci a kaina ba domin kuwa nasan kafi kowa sanin halina da kuma abin da zan aikata da wanda ba zan aikata ba,Duk da cewar shi Wan Adam a kowane lokaci ya kan iya sanjawa sannan ya rikiWe amma wallahi Yaya Hisham wallahi ?arya su ke mun ban aikata ba,Yaya Hisham meyasa ka kasa mun adalci a yanzu rarrashi nake bu?ata ba a ?ara haWamun wani zafin ba.Amma Bakomai Yaya Hisham kamar yadda ka bu?ata zan tafi zan bar ku in sha Allah zan bar ku bari na har abada zan tafi ba zan sake waiwaiyar ku ba,ba zan shiga cikin gidan nan ba kamar yadda ka bu?ata idan kuma kaga na shiga to sai dai idan gawata za'a shigar,Daga ?arshe zan ro?i wata alfarma a wajen ka wadda nasan da wuya ka iya mun amma Yaya Hisham dan Allah ba dan ni ba ba kuma dan halina ba ka ro?ar mun Abba ya yafe mun nasan ba lalle mu sake haWuwa ba wata?ila sai dai a lahira,sannan dan Allah ka kuma sanar dashi cewar ban aikata abun da ake i?irarin na aikata Win ba wallahi sharri aka mun,dan Allah ku ma ku yaf..........".

Kasa ?arasa maganar da take bakin nata tayi sakamakon wani tari da yaci ?arfin ta nan fa ta shiga yi ba ?a??autawa in da lokaci guda kuma wasu irin gudan jinnannaki suka shiga fitowa ta cikin bakin nata.

A dai-dai wannan lokacin kuma Gwaggo Sa'adatu ta fito daga cikin gidan tare da Umar sakamakon Muryar Amrah Win da suka ji da kuma tarin nata da ya?i tsayawa.

Fitowar su Gwaggo Sa'adatu Win yayi dai-dai da tsayawar numfashin Amrah ciWak take duk wata jijiyar da take harbawa a jikin ta ta daina harbawa,sai dai har a sannan gudan jini bai bar fitowa ta bakin ta ba.

Da gudu Gwaggo Sa'adatu ta ?arasa kan ta tare da rungumota tana fashewa da wani irin matsanancin kuka, Umar take ya shiga maimaita innalillahi wa'innailaihi rajiun.

Shi kuwa Hisham ja da baya ya fara yi tare da fara jijjiga kan shi yana jin kan nashi kamar zai bar jikin wuyan shi,dur?ushewa yayi a wajen tare da Waura hannun shi a ka ya fasa wata ?ara.

"Nooooooo Amrah,dan Allah ki taimaka ki tashi,wallahi ?arya nake miki ba zan iya juya miki baya ba,Amrah ki taimaka ki tashi kar ki tafi ki bar mu,Amrah wallahi muna son ki kawai d.........".

Shima kasa ?arasa maganar da yake Win yayi sakamakon wani kuka da yaci ?arfin shi,take kuma komai na jikin shi ya tsaya cak sai numfashin da yake ne kaWai zai tabbatar maka da cewar yana da rai.

Umar ne kawai ya iya ?arfin halin sunkuyawa ya Wauki Amrah Win tare nufar bakin titi da ita domin ya samu mota ya sanyata a ciki ya kaita asibiti ko akwai taimakon da za'a yi musu.

Suma su Gwaggo Sa'adatu da Malam Kabiru haka suka bi bayan Umar Win dukan su kamar wasu zarrarru.

Da ?yar suka iya samun mota a bakin titin inda aka sanya Amrah a ciki aka nufi asibiti da ita.

Suna barin wajen motar su Nazir da Mahaifiyar su tana shigowa cikin layin inda ko bari ba tayi Nazir Win ya gama parking ba ta fito daga cikin motar saboda tsabar bala'in da yake cinta.

Kai tsaye cikin gidan ta nufa tun daga zauren gidan ta fara surfa ruwan bala'i a tunanin ta gidan da mutane,sai dai shirun da taji ba wanda ya tanka mata ne ya bata tabbacin cewa gidan ba kowa.

Kasancewar bata san Hisham ba shiyasa bata lura dashi ba da yake zaune a wajen da ya fadi tun Wazun ya kasa motsawa.

Shi kuwa Malam Kabiru yana kwance a cikin Waki yana jin duk tijarar da mahaifiyar Anwar Win take yi,sai dai kasancewar tun bayan labarin da ya riske shi game da abun da Amrah Win ta aikata ya zamana ya koma kamar mutum-mutumi komai nashi ya daina aiki sai dai a Waga a tayar a kwantar,hatta wanka da alawla da duk wani abu da mai lafiya zai yi to shi sai dai a mishi,idon shi ne kawai yake aiki amma hatta magana ya daina yi,fitsari kuwa da bayan gari ba'a magana haka yake yi a jikin shi. Wannan yana daga cikin babban dalilin da ya sanya Hisham ya ?ara jin ya tsani Amrah saboda shi a ganin shi a sanadiyar Amrah mahaifin su ya haWu da jinya.

Lokacin da Su Umar suka ?arasa asibiti sun tarar da layi sosai gashi sai ma'aikatan suka ce lalle sai sun nemo kati kafin a karSi Amrah Win,da ?yar dai wani babban likita ya ce a shiga da Amrah Win domin shi a kallo Waya ma da ya mata ya fahimci cewa ta daWe da rasuwa.

Su kuwa su Umar ba su fahimci komai ba kasancewar basa cikin nutsuwar su.

Wani Waki aka shiga da Amrah Win inda likitan ya fara duba ta aikuwa hasasshen shi ya tabbata domin kuwa duk wani bincike da yayi a kan Amrah Win ya yi inda ya tabbatar da cewa Amrah Win ta riga mu gidan gaskiya.

Jikin likitan gaba Waya a mace ya fito daga cikin Wakin da Amrah Win take bayan yasa an rufe ta da farin ?yalle.

Ganin fitowar likitan da su Gwaggo Sa'adatu suka gani ya sanya suka tare shi cikin matu?ar tashin hankali inda suka fara tambayar shi.

"Likita ya Amrah Win take?,Dan Allah zamu iya shiga mu ganta?,Amma dai ta farfaWo ko?".

Gwaggo Sa'adatu ta jefawa likitan waWannan tambayoyin gaba Waya a lokaci guda jikin ta in banda rawa ba abun da yake domin kuwa tun daga fitowar likitan daga cikin Wakin da Amrah Win take jikin ta ya bata wani abu ya samu Amrah Win.

Kallon su likitan yayi cikin matu?ar tausayawa tare da jin nauyin sanar da su mutuwar Amrah Win domin idan da ba dan ya zama dole ba sanarwar da ba abun da zaisa ya faWa musu,duba da yadda alamu suka nuna tsananin sha?uwar dake tsakanin ahalin,haka dai ya daure ya dube su sannan yace.

"Hajiya ku yi ha?uri kun san cewar daman rai ba?on duniya ne,kuma dukan mu ba wanda ya zo duniya domin yayi gadin ta,yadda muka zo haka zamu barta,Rayuwa ?arya ce mutuwa kuma gaskiya ce da.......


"Kaga Likita ka tafi kai tsaye zuwa inda ka ke son tafiya ka faWa mana ya marar lafiyar mu take,kunnuwan mu sun gaji da jin wannan dogon sharhin da kake mana".

Umar ya tari numfashin likitan cikin matsanancin faWuwar gaba.

"Ku yi ha?uri Allah ya yiwa marar lafiyar ku Rasuwa domin kuwa zuwan ku da ita asibitin ma tunin ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login