Showing 66001 words to 69000 words out of 70370 words

Chapter 23 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

105

?aramin daWi ya yiwa mahaifin mu ba har sai da ya zubar da ?walla haka dai cikin daren aka sallamo su mahaifiyar mu suka dawo gida kasancewar an duba ana ga bata da wata damuwa. Wani ikon Allah shine lafiya-lafiya mahaifiyar mu ta haife mu sai gashi cikin dare jini ya Salle mata kamar an kunna famfo cikin tashin hankali mahaifin da Hafsatou suka Wakko ta aka ?ara mai da ita asibiti duk yadda likitoci suka so su tsayar da jinin da mahaifiyar ta mu take zubarwa abin ya gagara gashi sun rasa abin da ya janyo mata zubar jinin su kan su likitocin sai da hankalin su ya tashi. Sun yi iya bakin ?o?arin su dan ganin sun ceci rayuwar mahaifiyar mu amma kuma Allah bai so hakan ta kasance ba domin kuwa komai sai da yardar shi haka suna ji suna gani mahaifiyar mu ta cika ta ce ga garinku innalillahi wa'innailaihi rajiun Tabbas! Rai ba?on duniya ne kuma mutuwa gaskiya ce maganar Allah ce ko wane mai rai sai ya WanWani Wacin mutuwa to gashi dai ita kam mahaifiyar mu tata ta ?are. FaWar wanda yafi shiga cikin tashin hankali tsakanin mahaifin mu da Hafsatou Sata lokaci ne domin kuwa kaf cikin su ba wanda zaka iya kwatancen irin halin tashin hankalin da ya shiga. Haka Hafsatou ta dinga suma ta na farfaWo wa Tabbas sun shiga tashin hankali amma kuma ba yadda su ka iya domin su basu isa su dawo da ita ba. Haka suna ji suna gani aka sallaci mahaifiyar mu aka danganta ta da gidan ta na gaskiya. Su kuma jaririn da ta tafi ta bari akwai matar ?anin Malam Hamisou sai aka bata tana shayar da su tun da a lokacin itama shayarwa take. Bayan wani lokaci iyayen su mahaifin mu suka zauna suka yanke shawara akan za'a haWa Hafsatou aure da Hamisou kawai tun da itan ?ar uwar mahaifiyar mu to zata ri?e mata ?a?an ta da amana. Sai dai ashe basu san cewar wannan shine babban kuskuren da zasu aikata ba domin kuwa wannan haWa auren da suka yi shi yayi sanadiyar tarwatsewar farin cikin dangin mahaifiyar mu da kuma mahaifin mu. Lokacin da aka sanar da Hafsatou cewar zata auri Hamisou ta maye gurbin ?ar uwar ta Aikuwa take ta daka tsallen aradu tace ita fa wallahi bata san wannan maganar ba kuma ba wanda ya isa ya sanya ta ta auri Hamisou,Haka aka shiga tafka drama da Hafsatou inda shi kuwa mahaifin ta ganin tana so ta maida shi mutumin banza ya sanya shi ya yi rantsuwa da Allah sai ta auri Hamisou wannan maganar da Hafsatou ta ji daga bakin mahaifin ta ba ?aramin Waga mata hankali ya yi ba domin kuwa ta san halin shi sarai idan har ya furta magana to wallahi ba wanda zai sanya shi ya sanja saboda shi irin mutanen nan ne masu kaifi Waya. Haka tana ji tana gani aka Waura auren ta da Hamisou ranar ta yi kuka tayi kuka kamar ranta zai fita har ta godewa Allah,sai dai fa ta ?uduri mummunar manufa a ranta na musgunawa Hamisou da ?a?an shi kuma ta yi nasara domin kuwa tun daga ranar da ta sanya ?afar ta a cikin gidan Hamisou ya nemi duk wani farin ciki a cikin gidan shi ya rasa domin kuwa Hafsatou da gaske take ta shiga gidan da muguwar manufa.


Follow my Whattpad account @shamsiyyamanga.
Arewa books @shamsiyyamanga.
Whatsapp number
07060943991
Phone call
09065779330.

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_ =؀? &?).

_Tsarawa/Rubutawa_

*? SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D Auta Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_.

*Free book*

-------------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*040*
________________________________

Tun daga ranar da Adda Hafsatou ta sanya ?afar ta cikin gidan mu ta fara nunawa mahaifin mu tsantsar ?iyayya duk wani salon rashin mutunci Adda Hafsatou ta tsiro shi a cikin gidan nan haka mahaifin mu ya zama shi da gidan shi bashi da wata walwala domin kuwa dai-dai da ruwan gidan sai da Adda Hafsatou ta mishi shamaki da shi balle kuma a zo ga gandun abinci wanda shi zai nemo amma kuma cin abincin yafi ?arfin shi. Sai dai ko da wasa mahaifin mu bai taSa Waukar Sacin ran Adda Hafsatou Win ya sanya a ranshi ba kullum addu'a yake ma ta da fatan shiriya,tun daga sannan ya ?ara tabbatar da cewa ya rasa Najidatou rashi na har abada. Haka rayuwa ta cigaba da tafiya yau fari gobe ba?i sai dai a Sangaren mu mahaifin mu kullum ba?a ce domin kuwa i zuwa yanzu ranshi mutuncin Adda Hafsatou Win ya ninka na da a da tana barin shi ya kwana a cikin Waki amma a yanzu ta rantse ba zai ?ara kwana mata a cikin Wakin ba haka dare yana yi zata tiso ?eyar shi a gaba duk tsananin sanyi da damina haka zai yi shimfiWa a tsakar gida ya kwanta,gashi wani ikon Allah kamar an kulle mishi baki duk wannan abin da take mishi Win bai taSa buWar baki yace mata kanzil ba. A Sangaren mu kuwa muna wajen matar ?anin mahaifin mu wadda take gidan tana shayar da mu sai dai ?ofar su daban. A lokacin da muka cika watanni sha biyar a duniya sai Adda Hafsatou ta shiga har ?ofar Sajida ta bu?aci ta bata mu zamu koma wajen ta da zama da farko Sajida ta so mata musu amma tunowa da ala?ar da take tsakanin ta da mahaifiyar mu ya sanya bata musa mata ba ta ba da mu. Tun daga ranar da muka dawo hannun Adda Hafsatou sai ya zamana ?iyayyar da take yiwa mahaifin mu ta shafe mu domin kuwa Adda Hafsatou rufe ido ta yi ta manta da wacece mahaifiyar mu a wajen ta inda ta shiga gana mana azaba iri-iri mun sha wahala matu?a a hannun Adda Hafsatou domin kuwa ni na tabbatar tsawon rai ne kawai ya kawo mu zuwa wannan lokacin inda ace cuta tana kisa to da ta daWe da hallaka mu. Lokacin da mahaifin mu ya fahimci halin da mu ke ciki a wajen Adda Hafsatou sai ya mata magana domin kuwa Allah ya gani yana son mu ba zai taSa barin wani abu ya cutar da mu ba,buWar bakin Adda Hafsatou a lokacin da ya mata maganar sai tace idan har yana son mu yana kuma son ya cigaba da ganin mu a tare dashi a raye to kawai ya sake ta, Shikennan idan ya yi haka wallahi zata ?yale mu amma muddin zata cigaba da zama a gidan to wannan ma kaWan mu ka gani. Ko kaWan mahaifin mu bai Wauki maganar ta da wani muhimmanci ba domin kuwa shi a tunanin shi duk barazana ce ashe kuwa da gaske take. Lokacin da muka cika shekara biyu a duniya na fahimci cewa Hussain yana da wata irin zuciya inda duk irin muguntar da Adda Hafsatou ta mana to fa sai ya zamana ya ri?e ta a ranshi daga kallon da yake mata kaWai zaka fahimci cewa Hussain ya tsane ta tsana mafi muni.
Bayan Shekara biyar a lokacin mu kuma mun cika shekara Bakwai a duniya abubuwa da dama sun faru a tsakanin waWannan shekarun wanda faWin su ma bashi da amfani domin wata?ila idan kun ji ku Wauki tsanar Adda Hafsatou ku dasawa zuciyar ku ni kuma ba zan so haka ba tun da ko ba komai ita Win kamar mahaifiyar take a wajena. Wata rana da ba zan taSa mantawa ba mahaifin mu ya tafi wani taro na malamai a cikin Nijar Adda Hafsatou ta zo ta same mu da dare, domin kuwa lokacin ?arfe goma har ta wuce sannan tace mana mu zo zamu rakata wani waje, tun a sannan jikina ya bani wani abu amma sai ban nuna mata ba muka fito muka bi bayan ta kai tsaye wata unguwa ta nufa da mu inda ta tsaya a Wan wani lungu bamu daWe sosai da tsayuwa ba sai ga wani mutum ya zo inda mu ke tsayen sannan suka yi magana cikin Yaren buzanci ?asa-?asa yadda ba zamu ji mai su ke cewa ba, kafin ya ciro wani abu a cikin wata leda da yawa a dun?ule kamar kuWi sannan ya mi?a mata bayan ta karSa ne ta ?udundune a cikin hijab Win ta kafin ta juyo ya dube mu ta Wakko wani abu fari a ?ulle a leda ta busa mana a fuskar mu take kan mu ya sara a lokaci guda sannan mu ka ji gaba Waya kamar ana hura mana wutar ?iyayyar ?asar Nijar Win a cikin ran mu. Mutumin nan ne ya kama hannayen mu sannan ya nufi marabar da ake shiga jirgin ruwa a shigo ?asar Nigeria lokacin da mu ka isa bakin tekun mun tarar da har an lodawa wani jirgi kaya irin wanda ake Safarar su daga Nijar zuwa Nigeria,ba mutane a cikin jirgin daga matu?in jirgin sai shi wannan mutumin sai kuma kaya a cikin buhuna wanda bamu san ko Meye ba,isar mu bakin jirgin ke da wuya sai wannan mutumin ya hankaWa mu cikin jirgin sannan shima ya shiga kafin matu?in jirgin ya kaWa igiyar jirgin mu fara tafiya. Ban san adadin lokacin da muka Wauka muna tafiya ba domin kuwa ana sanya mu a cikin jirgin kamar abun haWin baki muka Singire mu ka fara bacci ni da Hussain bamu tashi farkawa ba sai daf da asuba shima iskar asubah ce ta hura mu sai dai abin mamaki ina farkawa na ga wannan mutumin da ya taho da mu a yashe a gefe an mishi yankan rago daga shi har matu?in jirgin na mu nan fa hankali na ya tashi sai dai wannan bashi ne abin tashin hankalin ba face buWe ido da na yi na ga ba Hussain ba alamar shi a tare dani, innalillahi wa'innailaihi rajiun haka na tashi ina kuka na shiga ?walawa Hussain ?ira amma shiru ka ke ji wai malam yaci shirwa na Wan yi tafiya mai Wan tsayi kafin na zo bakin titin da ban san ina bane,zama na yi a gefen titin na cigaba da shirga kuka ga yunwa da nake ji kamar naci babu tun da rabona da abinci yau kwana biyu Kennan sai zallar ruwa da yake cikina. Daga nesa na hango wata mota tana tahowa lokacin garin ya fara haske tashi na yi inda na fara Wagawa motar hannu har mai motar ya wuce sai kuma naga ya dawo da baya, tsayawa ya yi a gefe na sannan ya le?o kan shi daga cikin motar ashe ma motar kasuwa ce tare da tambaya ta ina zan je, ?arasawa na yi jikin motar ban yi magana ba domin kuwa ban san inda zan ce mishi zan je ba,ganin na yi shiru ne ya sanya shi fara ?o?arin tayar da motar zai bar wajen, sai dai da sauri Waya daga cikin fasinjojin motar ya dakatar da shi sannan ya fito ya Wakko ni ya sanya ni a cikin motar kafin ya cewa direban motar su tafi. Bamu yi tafiya mai tsayi ba muka shigo cikin wani gari inda aka sau?e mu a tasha. ZARIA shine sunan garin da naji an ambata.Rarraba idanu na shiga yi ina kallon duk mutanen da su ke kai kawo a cikin kasuwar, ji na yi an dafani da sauri na juya inda na yi arba da wannan mutumin yana mun murmushi. Kama hannu na yayi sannan mu ka bar wajen mashin mu ka hau inda mu ka nufi wata unguwa mai yawan mutane kai tsaye wani gida mu ka shiga mai zauruka har guda uku ga almajirai nan zaune a ?ofar gidan suna karatu wasu kuma a cikin gidan sai kaiwa su ke tsakanin cikin gidan da zauren gidan. Abin da na lura dashi shine duk inda mu ka wuce almajirai sai sun tsuguna sun gaishe da wannan mutumin wannan shi ya mun nuni da cewa malamin su ne, a cikin gidan mu ka yada zango a bakin rumfar wani Waki, wata mata ce ?ar dattijuwa ta iso tare da kawo mana ruwa sannan ta zauna gefen shi tana mishi sannu da dawowa Sai da mu ka ci abinci sosai na buWe ciki na cinye abinci tass sannan mutumin yace a bani ruwa na yi wanka Aikuwa wannan matar da na lura matar shi ce ita ta haWa mun ruwan wankan sannan ta kai mun banWaki kafin ta shiga ta wanke ni tas, bayan mun fito ne aka kawo mun wasu kaya na sanya sannan mutumin ya dube ni yace daga ina nake, shiru na yi domin ina gudun kar na sanar dashi ya ce zai mayar dani garin mu ni kuwa ban san komawa,shirun da yaga na yi ne ya sanya shi sake mun tambaya sai dai take nace mishi nima ban san garin mu ba,iyayena kuma sun mutu sannan ban san ta yadda aka yi na zo wannan wajen ba,sosai wannan mutumin mai suna Malam Umaru da matar shi Talatu su ka tausayamun tun daga ranar suka ri?e ni tare da haWa ni da ?a?an shi sannan ya sanya Ni a Makarantar boko shi kuma ya shiga koyamun karatun Addini. A haka na taso gidan Malam Umaru inda ba zaka taSa kallo na kace bashi ya haife ni ba saboda yadda ya ke kula dani fiye da yadda yake kula da ?a?an shi na cikin shi, a haka har na sau?e littattafai da dama na addini karatun boko ma Alhamdulillahi na yi shi ba laifi inda har na kai matakin Diploma a sannan ne kuma Malam Umaru ya haWa mu aure da ?ar shi mai suna Amrah mun haifi Hisham da ita ne kuma haihuwar ta tsaya mata gaba Waya domin kuwa har Hisham ya kai shekaru bakwai a duniya Amrah bata sake ko Satan wata ba,da haka na ro?e ni alfarmar dan Allah na ?ara aure da farko na?i yarda amma da mahaifin ta ya sanya baki sai na auri Sa'adatu mutuniyar kirki domin kuwa bata Wauki Amrah a matsayin kishiya ba tana bata girman ta sosai sannan suna zaman lafiya fiye da tunanin mai tunani. Sa'adatu bata rufa shekara ba sai da ta haifamun yaro Namiji inda na sanya mishi suna Umar sunan mahaifin Amrah,bayan haihuwar Umar da shekara biyu ta sake haihuwar Wa Namiji inda na sanya mishi suna Usman mai sunan mahaifin ta, tun daga wannan haihuwa ita ma Shikennan haihuwa ta tsaya mata sai da muka shafe shekaru ashirin a haka ba'a sake mun haihuwa ba kafin daga bisani Amrah ta samu ciki mai bala'in wahalar da ita, ciki ya cika wata tara inda ta zo haihuwa ta haifi ?ar ta mace kyakyawa mai m
Kama da ita sak sai dai tana haihuwa da wasu ?an mintuna Allah ya karSi rayuwar ta na yi kuka Sa'adatu ta yi kuka iyayen Amrah sun yi kuka har mun gode Allah, ranar suna kuwa Yarinya ta ci sunan mahaifiyar ta. Alhamdulillahi a ko ina zan yabi Sa'adatu kuma ina sanya mata albarka domin kuwa ta ri?e Amrah tsakani da Allah kamar ita ta haife ta domin dai-dai da tsawa ban taSa jin Sa'adatu ta yiwa Amrah ba har zuwa ranar da Amrah ta koma ga mahaliccin ta. Daga baya ne kuma na gano cewar Hussain yana cikin garin Zaria har unguwar da yake na gano amma kuma duk ranar da na yi niyyar zuwa inda yake sai naji komai ya Sace mun ko kuma naji kaina ya kama mun matsanancin ciwo. Sunana kuma ya sanja daga Hassan zuwa Kabiru ne a lokacin da nazo gidan Malam Umaru inda ya tambaye ni sunana shima na nuna mishi ban sani ba,wannan dalilin ya sanya ya sanja mun suna na koma Kabiru.
?ago kai Malam Kabiru yayi sannan ya dubi Wan uwan shi Hassan wanda idanun shi yayi jawur kafin ya juya ya dubi mutanen da su ke wajen suma ido yayi jawur yace.

"Wannan shine kaWan daga cikin abin da ya faru da rayuwa ta bayan Adda Hafsatou ta rabamu da mahaifar mu".

Kuka sosai su Gwaggo Sa'adatu su ke da mahaifiyar Farida, su ma su Umar gaba Waya idanu yayi jawur sai ajiyar zuciya su ke sau?ewa.

"To Amma Dad kai ya aka yi kuka rabu da Wan uwan ka?".

Farida ta faWa cikin rawar murya.

Ajiyar zuciya mahaifin ta ya sau?e kafin ya buWi baki ya fara magana.

"Maganar gaskiya ban san yadda aka yi mu ka rabu da Hassan ba kawai Ni dai buWar ido na yi na ganni a kan gadon asibiti ga wani mutum da matar shi da kuma ?ar shi wadda bata fi shekara uku ba gefen su,kallon su na yi inda na kasa furta komai sai sunan Hassan, ?o?arin tashi na shiga yi inda mutumin suka ri?e ni tambaya ta ya shiga yi ya sunana amma shiru sai kuka kawai da nake Wirka. Sai da muka kwana biyu a asibiti kafin aka sallame mu bayan an sallame mu ne suka wuco dani gidan su da yake cikin garin Kaduna, lokacin da muka zo gidan Waki guda aka bani matar ta shi ta shiga ta mun wanka ta bani kaya na sanya aka kawo mun abinci na alfarma sunana suka tambaye ni inda na sanar da su sunana Hussain kuma ni Wan ?asar Faransa domin kuwa ina yawan jin sunan garin a bakin mahaifin mu sai dai na sanar da su cewar iyayena sun mutu inda su ka tausayamun su ka rike ni har na girma na yi karatu tun da ta matakin primary har high institution duk wannan mutumin mai suna Alhaji Sani shi ya biya mun kuma Alhamdulillahi na kammalla inda na yi karatu a fannin likitanci na auri ?ar shi mai suna Halima muna da yara biyu da ita Waya na miji mai suna Khamis yana ?asar Bahrain yana karatu sai kuma Farida wadda gata nan a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login