Showing 54001 words to 57000 words out of 70370 words

Chapter 19 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

103

yayi dai-dai saitin fuskar ta sannan ya buWe fuskar a hankali ya buWi baki ya fara magana cikin rawar murya.

"Ubangiji Allah ka ji ?an wannan baiwa taka,Ya Allah ka sa tayi kyakkyawan ?arshe,Allah nasan wacece ?ata Amrah na kuma san abin da zata yi da wanda ba zata yi ba ya rabbi samawati Wal ardi ka yafe mata duk wani abu da ta taSa aikatawa sananne da kuma Soyayye,Allah ka haWa ta da mala'ikun Rahma,Allah ka faWaWa mata ?abarin ta ka yalwata mata shi,Amrah ina miki kyakkyawan zato da samun rahamar Allah domin kuwa ni na daWe da sanin cewa baki aikata wannan mummunan abun da aka ce kin aikata ba,nasani wallahi ?ata Amrah ba zata taSa aikata haka ba,ina ma ace kina duniya Amrah ina ma ace sai da muka yi ganawar ?arshe kafin kika tafi amma ina! ?addara ta riga fata, Amrah in sha Allah ma?iyan ki sai sun kunyata a idon duniya in sha Allah nan da Wan wani lokaci ?an?ani nasan gaskiya zata yi halin ta a lokacin da kowa zai so ina ma kina da rai gaskiya ta yi halin ta,wasu kuwa kuka zasu dinga yi da idanun su suna so su nemi yafiyar ki amma lokaci ya ?ure musu.".

Daga haka ya dakata da maganar da yake Win sannan ya tashi ya nufi inda gawar Hisham take shima addu'a ya masa sannan yace a zo a Wauke a je a sallace su.

Duk wanda yake wajen sai da jikin shi yayi sanyi da jin maganganun Malam Kabiru Win wasu kuwa har sun fara zubar da hawaye. Daman gidan har ya fara cika da mata da yawa sun zo gulma ne da kuma ganin irin mutuwar wula?anci da Amrah ta yi a cewar su sai kuma gashi labari ya sha bambam domin kuwa abin da suka yi zato Win ba haka bane.

Sanda aka zo fita da gawar su Hisham da Amrah Gwaggo Sa'adatu sai da aka ri?e ta domin kuwa wasu abubuwa ta dinga yi tana fisge-fisge kamar hauka sabon kamu.

A haka aka fita da su aka je aka sallace su sannan aka mi?a su gidan su na gaskiya,Malam Kabiru da kan shi ya sanya gawar Amrah a cikin ?abari sannan ya Waga hannu sama ya shiga kwararo mata addu'a bayan ya gama ne aka binne ta sannan aka binne gawar Hisham ma daga gefen ?abarin Amrah.

Lokacin da aka dawo daga binne gawar su Amrah Win gidan na su tunin ya daWe da cika aka shiga zaman makoki wanda rabi gulma ce da munafurci ya kawo su.

*****

Yau kwana uku da mutuwar Amrah kuma har zuwa yanzu ban san da labarin mutuwar ba abun da na sani kawai shine tun da Amrah ta tafi gida bana samun wayar ta,gashi idan na ?ira wayar Anwar ma bata shiga haka ?an gidan su Amrah Win ma kasancewar duk ?an gidan su inada number Win wayar su, wannan abu ba ?aramin Waga mun hankali yayi ba ya kuma sanya ni na shiga ruWani, sai dai na yanke shawarar kawai muna samun hutu idan mun gama exam zan shirya naje har garin Giwa Win na gano a wane hali Amrah Win take ciki kasancewar saura sati guda mu fara exams.

Sai dai cikin ?an kwanaki biyun nan tun bayan tafiyar Amrah Win ina yawan jin faWuwar gaba da ban san ta Meye ba, sannan kullum idan na kwanta bacci sai na yi mafarki da Amrah a cikin wani kogon rami sanye da farin mayafi amma da zarar na yi ?o?arin yi mata magana sai in nemeta in rasa ko kuma na farka.

A ranar da ta cika kwana na uku da rasuwa ne na yi mafarki da ita inda har ta mun magana sai dai abu Waya ta faWa mun na nemeta na rasa shine ta sanar dani cewa na sanarwa su Azra lokacin Waukar Fansa yayi.

Ban sanar da su mafarkin ba domin kuwa Tsakanina da su zuwa yanzu sai dai ido domin kuwa tunin na fita a harkar su duk yadda suka so su shiga harka ta hakan baya yiwuwa domin basa samun fuskar hakan, harakar gabana kawai nake yi na fita a ta su harkar.

Yau tun da wuri na dawo Waki na kwanta sakamakon kai na da yake mun ciwo sosai, ban daWe da kwanciya ba bacci ya Wauke ni.

Su Azrah sai wajen ?arfe sha biyu suka shigo Wakin sun tsaya group discussion sakamakon lokacin exam Win mu ya kusa.

Azra bata kwanta da wuri ba har ?arfe Waya inda ta tsaya kallo a system Win ta daman bata cika kwanciya bacci da wuri ba duk muna rigata yin bacci.

Kallo take gaba Waya hankalin ta ya tafi i zuwa cikin system Win,ji ta yi kamar ?arar abu ya gifta ta gefen kunnen ta, a hankali ta waiga sai dai bata ga komai ba.

Juyowa tayi da niyyar cigaba da kallon sai dai abin mamaki shine system Win tata ta gani tana yawo a saman Wakin,bata gama kallon wannan abin tashin hankalin ba ta fara jin wata irin iska mai ?arfi ta fara tashi a cikin Wakin inda ta shiga rufe ?ofa da windunan cikin Wakin tana buWe su da ?arfi a lokaci guda kuma wutar Wakin ma ta fara wata irin fafarniya tana kashe kanta tana kunnawa.

Wani irin kuka ne kuma mai matu?ar ban tsoro ya karraWe cikin Wakin sannan kuma aka shiga ?ya?yata wata irin dariya marar daWin ji. Wata zuffa ce ta shiga karyowa Azra a kowane sashi na jikin ta tsoro firgici haWe da tashin hankali ne suka dirar mata fara ja da baya ta yi in da ta fara ?o?arin mi?a hannun ta dan ta tayar da su Afrah,sai dai ba shiri tayi saurin janye hannun nata tare da sakin ihu a lokacin da ya sau?a a jikin Afrah Win sakamakon wasu irin ?ayoyi da taji sun caki hannun nata.

Bata yi auni ba sai ji tayi an Waga mata sama cak an fara hajijiya da ita a cikin Wakin inda aka shiga gwara kan ta ta kowane kusurwar Wakin.

Ihu Azrah ta shiga yi tana ?wala ?iran sunan su Afrah amma ina ba wanda ya san tana yi balle ta sa ran za'a ?wace ta.

Sai da aka gama galabaitar da ita kafin aka yi jifa da ita ta faWi can gefe guda tana mayar da numfashin wahala,sai dai har zuwa wannan lokacin iska da kuma wutar Wakin ba su tsaya ba ga wannan kuka da dariyar yana nan ba'a daina ba.

Azrah kuwa wata irin azaba take ji a kowane iri sashi na jikin ta kamar ana zuba mata ruwan dalma wani ihu ta shiga yi tana birgima a ?asa saboda tsananin azabar da take ji Win.

Can zuwa wani lokaci wutar Wakin ta tsayar da kan ta kafin kuma komai ya tsaya, itama kuma Azrah ta daina jin wannan azabar.

A hankali Azrah ta shiga buWe idanun ta sai dai abin da ta yi tozali da shi Win ne ya sanyata sakin wata ?ara a lokaci guda kuma wani fitsari ya shiga biyowa ta tsakanin cinyoyin ta sai kuma ta tafi luuu ta sume a wajen saboda tsananin razanar da tayi.

Ba komai Azra Win tayi arba da shi ba da ya tsoratata face Amrah da ta gani a tsaye cikin fararen kaya da suka Saci gaba Waya da jini,harshen ta ya zazzago ga idanun ta da yake zubar da hawayen jini.

Takowa Amrah ta fara yi har ta ?araso kan Azrah Win sannan ta sanya hannu ta Wago kan ta wasu zafafan maruka ta shiga kwashe ta da su ta ko ina wanda yayi sanadiyar farfaWowar Azrah Win daga suman da tayi Win.

Ihu take tana kururuwa tare da ro?on Amrah a kan ta yi ha?uri amma Amrah ko saurarar ta bata yi ba ba kuma ta da niyyar saurara mata Win.

Kan kace kwabo Amrah ta haWawa Azrah jini da majina ta kuma sanja mata gaba Waya hallitar fuskar tata inda ta kumbura mata ita tayi suntum.

A wannan daren dai gaba Wayan shi Azrah bata yi bacci ba,saboda tsananin tashin hankalin da take ciki Win suma kuwa tayi yafi sau a ?irga.

Da asubah ni na fara tashi inda na nufi hanyar shiga toilet,sai dai turus nayi na ja na tsaya sakamakon tozali da nayi da Azrah a yashe a bakin ?ofar toilet kamar bata da rai ga fuska a kumbure suntum,gabana ne yayi ta mummunar faWuwa sakamakon tunowa da nayi da mafarkin da nayi a daren jiya na Amrah da Azrah Win.

*Wasan ya fara yanzu fa Azrah an fara girbar abin da aka shuka*.=??=؃?

Follow my Whattpad account @shamsiyamanga. Arewa books @shamsiyyamanga
Whatsapp number
07060943991
Phone call
09065779330
Comment
Share fisabillillah.


*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_ =؀? &?).

_Tsarawa/Rubutawa_

*? SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D auta, Sis Amira Adam, Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi._

*Free book*

------------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*028*
______________________________

Har na yi niyyar ?auke kaina na wuce sai kuma dai na nufi inda Azrah Win take yashe sannan na fara Wan bubbuga ta ina ?iran sunan ta,shiru bata amsa ba hakan ya tabbatar mun da cewar a sume take.

Mi?ewa na yi na nufi cikin toilet Win namu inda na Webo ruwa mai sanyi na zo na watsa mata.

Da wani kalar razannannen ihu Azrah Win ta farka inda ta shiga cewa.

"Dan girman Ubangiji kar ki kashe ni ki yiwa Allah ki ?yale ni wallahi ban shiryawa mutuwa yanzu ba".

Azrah ta faWa tana ?an?ame mun hannu a tunanin ta Amrah ce cikin tsananin firgici.

Ni kuwa abun nata ma dariya ya bani har sai da dariya ta so kufce mun na yi ?o?arin gumtse baki na, wai kiji wani ikon Allah wai Azrah ce take furta bata shirya mutuwa yanzu ba.

"Azrah wai lafiya kike kuwa ki nutsu mana, wai mai yake damun ki ne,waye zai kashe ki?".

Na jefawa Azrah waWannan tambayoyin a lokaci guda tare da Wago kan ta muka fuskanci juna.

Sai a sannan Azrah ta Wago kan ta sannan ta fara waige-waige a cikin Wakin, buWe baki tayi da niyyar yi mun magana amma sai taji komai ya Wauke mata cak daga cikin ?wa?walwar ta,duk yadda Azrah ta so ta tuna abin da ya faru da ita a daren jiyan abin ya gagara, ?wa?walwar ta kamar an wanke mata ita ko kamar wadda ta haWu da cutar mantau.

Bata ce komai ba sai ta fara ?o?arin tashi tana jin duk jikin ta ya mata tsami,sannan ta shiga toilet ta haWa ruwan wanka zata yi wanka,sai da ta gama haWa ruwan wankan ta cire kaya zata fara wankan kawai taga gaba Waya ruwan ya koma jini.

Wani mahaukacin ihu Azrah ta sake sannan yanki jiki ta zube a cikin toilet Win gaba Waya in banda rawa ba abun da jikin ta yake mata,wata irin zuffa ce ta shiga karyo mata,da rarrafe ta nufi hanyar fita daga cikin toilet Win amma sai dai duk irin jan da ta yiwa ?ofar ta kasa buWe ta.

Wannan dariya mai haWe da kukan aka shiga yi kafin kuma abubuwan cikin toilet Win su shiga tashi suna kewaye Azrah duk abin da ya zo kewaye ta sai an buga mata kan a jikin shi ga maruka da aka shiga zabga mata ta kowane gefe na fuskar ta.

Ihu Azrah ta shiga yi tana bugun ?ofar iya ?arfin ta tare da ?ura sunan mu amma abin da bata sani ba shine duk wannan ihun da take da buga ?ofar ba wanda yake jin ta a cikin mu balle a kawo mata Wauki.

A ranar dai Azrah taji a jikin ta domin kuwa tashin hankali ba irin wanda bata gani ba a cikin toilet Win azaba iri-iri haka ta shata ba wanda ya kawo mata taimako.

Kuka kuwa ta yi shi har sai da hawaye ya daina fita daga idon ta, a lokacin gaba Waya Azrah har ta fice a hayyacin ta sannan ta sadda?ar da cewar watan mutuwar ta ne ya kama ,sai da aka Wauki tsawon lokaci kafin komai ya lafa,sannan ?ofar ma ta buWe da kan ta.

Haka Azrah ta tashi da gudu ta fice daga cikin toilet tana mai da numfashi.

Kallo muka bita dashi cike da mamaki tare da Zaro ido waje ganin ta fito da gudu sannan bata yi wankan ba,gashi ba towel Win da ta shiga dashi Win.

"Azrah lafiya kuwa naga kin fito daga toilet da gudu sannan mai ya same ki a fuskar ki haka naga jini ya taru miki a gefen ido?".

Cewar Anisa tana kawar da idon ta gefe.

Duk yadda Azrah ta so ta tuna abin da ya faru Abu fa ya gagara gashi tana son yin magana amma komai duk wani abu ya Wauke mata,to mai yake shirin faruwa da ita haka?. Ta jefawa kan ta wannan tambayar sannan ta dube mu tace.

"Mai kuka gani mai ya same ni?, Nima ban san abin da ya same ni ba, kawai na farka ne naga fuska ta a kumbure wata ?ila faWuwa ne jiya ina bacci".

"Azrah da alamu baki san a yadda kika fito daga toilet Win ba ko?, Ko dai ?adangare ne ya koro ki?"

Afrah ta faWa tana ?unshe dariyar ta,

Kallon kanta Azrah tayi wadda sai a sannan ta lura da yadda ta fito daga cikin toilet Win.

Da sauri ta nufi wajen kayan su ta buWe ta Wakko wasu kaya ta sanya.

A ranar dai wankan da Azrah bata yi ba kennnan muka tafi lecture a haka.

Tun daga wannan ranar kullum sai a Amrah ta zo wa Azrah da dare,daga zarar mun yi bacci to ita kuma fa Azrah watan cin uwar ta ya kama a wajen Amrah sannan da zarar safiya kuma ta yi to Shikennan Azrah zata nemi duk wani abu da ya faru ta rasa, bacci kuwa tayi arba dashi.

Lokaci guda Azrah ta rame ta zabge ta fita a hayyacin ta gaba Waya duk wanda ya san Azrah kallo Waya zai mata ya fuskanci cewa akwai abin da yake damun ta.

Yau ta kama ranar da zamu fara exams, Alhamdulillahi mun yi paper Win farko lafiya mun fito sai dai a wajen Azrah fa ba wani abu da ta tsinana domin kuwa duk wani abu da ta karanta tana shiga Wakin jarrabawa take mantawa,kuma daman ba wani karatun ma take samu ta yi ba duba da cewar bata iya karatu da rana sai da dare, sai gashi daren kuma ya zama mata daren tashin hankali a gare ta.

Yau muka gama exam lafiya kowa ka gani cikin farin ciki yake ana ta shirin tafiya gida, Ni kuwa farin ciki na bai wuce zan je naga Aminiya ta Amrah ba wadda na yi kewa.

Kai tsaye ina komawa gida na fara shirin tafiya garin Giwa Win bayan na sanar da Mahaifiyata duk wani abu da ya faru da Amrah Win domin kuwa bana Soye mata komai.

Sosai Mahaifiyata ta tausayawa Amrah Win sannan tayi Allah wadai da halin su Azrah,sannan ta ce na shirya zamu je tare da ita.

Hakan kuwa aka yi muka shirya Ni da mahaifiyata driver ya Wauke mu sai garin Giwa.

Allah sarki mun isa garin lafiya sai dai mun tarar da labarin da yayi mugun Waga mana hankali, in da muka tarar da cewar Malam Kabiru da iyalin shi sun tattara sun bar garin Giwa Win sannan kuma ba wanda ya san inda suka nufa, daman kuma su ba ?an asalin Kaduna bane kasuwanci ne ya kawo mahaifin Amrah Win har ya hayyayafa a garin.

Babban labarin da ya fi girgizani ya kuma Waga mun hankali bai wuce labarin mutuwar Amrah da na samu ba. Wannan abun ya gigita ni fiye da tunanin mai tunani. Wallahi ni dai ban san yadda aka yi ba sai buWar ido na yi na ganni a cikin gidan mu a kan cinyar mahaifiyata tana mun fifita inda nikuma nasan cewar mun je garin Giwa ne.

Abubuwa ne suka shiga dawo mun Waya bayan Waya,da gaske Amrah ta mutu?, Ita ce tambayar da ta fara fitowa a bakina zuwa kunnuwan mahaifiyata.

Ha?uri mahaifiyata ta bani sannan ta mun nasiha sosai tare da mun kashedin cewar na fita a harkar su Azrah tun da su ba mutanen kirki bane sannan kuma na yi gaggawar neman duk wata hanya domin na fito na bayyana gaskiyar da ni kaWai na santa ko dan na wanke Amrah a idon duniya.

Na amince da abin da Mahaifiyata ta ce sai dai kuma ta yaya zan fara fitowa na shaidawa duniya wannan ?OYAYYEN SIRRIN da ni kaWai na san dashi?, Tabbas akwai aiki a gabana amma fa sai na shirya na kuma yi taka tsantsan.

Haka rayuwa ta cigaba abubuwa sun shuWe ba adadi, na so na fita daga cikin rayuwar su Azrah gaba Waya kamar yadda Mahaifiyata ta bu?ata sai dai samuna da Azrah tayi tana kuka ta nuna mun cewar ta yi danasanin komai ya sanya na Wan ji tausayin ta sannan muka cigaba da rayuwa ,amma fa ina baya-baya da su ba kamar yadda mu ke da ba, domin a da kan ma har Waki na so sanjawa sai kuma na fasa.

Kwanaki sun shuWe,Satikai sun zo sun biyo bayan su, watanni sun zo sun shuWe yau wata uku mu ke dosa da mutuwar Amrah, kuma i zuwa yanzu komai ya lafa na daga tsoratarwar da take yiwa Azrah har Azrah Win ta fara dawowa hayyacin ta,sai dai ashe a wannan karon mai gaba Waya zata musu.

Ban san yadda aka yi ba da rayuwar Anwar domin kuwa tun bayan da na samu labarin mutuwar Amrah ta daina zuwa mun a bacci ta daina sanar dani komai ban kuma san dalilin hakan ba.

Ban san yadda aka yi ba kawai sai wayar gari nayi na tarar da Afrah sun fara soyayya da Anwar kamar za su haWiye juna.

Wannan abin ba ?aramin mamaki ya bani ba har sai da na tari Anwar Win da maganar sai dai abin da ya sanar dani shi yafi komai Waga mun hankali inda yake cemun ai ko da Amrah tana da rai ba haramun bane dan ya so Afrah balle kuma Amrah ta mutu, kuma ko da tana da rai mai zai yi da karuwa wadda ta gama tallatawa duniya kan ta,Allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login