Showing 21001 words to 24000 words out of 70370 words

Chapter 8 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

95

Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi._

*Free book*

-------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*012*
____________________________

Lokacin da su Amrah suka koma gida Malam Kabiru bayannan sakamakon wata tafiya ta gaggawa da ta ta so mishi ya tafi cikin Kaduna.

A tsakar gida suka zauna inda suka shiga fito da kayayyakin da suka zo da su Win, ido waje gwaggo Sa'adatu ta shiga bin su da kallo tana mamakin yawan kayan, sannan ta buWi baki ta dubi Umar tace.

"Umar wannan kayan fa haka,ko dai ido na ne?".

Murmushi Umar ya yi sannan yace.

"Gwaggo ba idon ki ba ne wannan kayan duka na Amrah ne,na tafiya makarantar ta".

Kayan Gwaggo Sa'adatu ta shiga Wagawa Waya bayan Waya baki buWe.

"Kai Umar a ina ku ka samu kuWin siyo waWannan kayan haka?".

"Wallahi Gwaggo Anwar ne ya yi duk waWannan siyayyar kuWin da muka tafi da su ma ga su nan ko taSa su bamu yi ba mun dawo da su".

Umar ya faWa yana ciro kuWin a aljihun shi yana nuna wa Gwaggo Sa'adatu.

Shiru Gwaggo Sa'adatu ta yi kamar mai nazarin wani abu kafin can ta Wago tace

"Amma Umar kana ganin hakan ba kuskure ba ne ba kuwa?".

"Gwaggo kuskuren mai Kennan?".

"Kafi kowa sanin halin mahaifin ku, kasan sarai idan har ya ga waWannan kayyayyakin ran mu ne gaba Waya zai Saci".

Caraf Amrah ta amshe zancen wadda tun da suka dawo sai yanzu ta yi magana.

"Wallahi nima Gwaggo tun da muka taho abun da yake ta mun yawo Kennan a rai,gashi ba halin mutum ya maka kyauta kuma kace ba zaka karSa ba, amma ni nasan matu?ar Abba yaga kayan nan sai ya sa an mayar wa da Anwar su,kuma ma Gwaggo kin ga Abba bai san ala?ar da take tsakanin mu da Anwar Win ba, nikuma gaskiya da ran shi ya Saci gwanda kawai tun kafin ma yazo ya ga kayan kawai a ?ira Anwar ya zo ya Wauki kayan shi".

Amrah ta faWa fuska da damuwa.

"Hakane Amrah kema kin ce wani abu,amma in sha Allah zan yi ?o?ari na fahimtar da Abba har ya fahimta, kuma zan sanar dashi ?udurin Anwar Win a kan ki".

Umar ya faWa yana kallon su duka su biyun.

"To Shikennan Umar Allah ya maka Albarka, sai ya dawo Win muji abun da zai ce".

Gwaggo Sa'adatu ta faWa tana mi?ewa tare da mayar da kayan gefe.

Tashi Amrah ta yi tace

"Gwaggo bari na je gidan Anty Naja (matar Hisham) na dawo jiya tace naje na mata kitso".

"To a dawo lafiya ki gaida ta".

Sai yamma li?is Malam Kabiru ya dawo, Gwaggo Sa'adatu kaWai ya tarar a gidan, da fara'a ta tare shi tana mishi sannu da dawowa,sannan ta shimfiWa mishi tabarma a tsakar gida kasancewar lokacin zafi ne.

Abinci da ruwa ta kawo mishi sai da yaci ya tashi ya shiga wanka bayan ya gama komai ya zo ya zauna, kafin Gwaggo Sa'adatu ta shiga bashi labarin siyayyar da Anwar Win yayiwa Amrah Win, har Gwaggo Sa'adatu ta gama zancen da take Win Malam Kabiru bai cai uffan ba.

Tun daga irin kallon da Gwaggo Sa'adatu ta ga Malam Kabiru Win yana mata ta sha jinin jikin ta.

Tashi ta yi ta shiga Waki sannan ta shiga fitowa da kayan da Anwar Win ya saiwa Amrah Win.

Ai tun kafin ta gama fito da kayan gaba Waya taji ya ?ira sunan ta da kakkausar murya har sai da hanjin cikin ta ya kaWai.

"Sa'adatu mai nake gani haka?".

Cikin inda-inda Gwaggo Sa'adatu ta fara magana.

"Malam su ne kayan da nake faWa ma yaron can Anwar abokin Umar ya saiwa Amrah wallahi yaron akwai kirki ga.......".

Saurin dakatar da ita Malam Kabiru yayi sannan yace.

"Sa'adatu yaushe hankalin ki da tunanin ki suka fara gushewa ban sani ba?, Eyeee nace yaushe hankalin ki da tunanin ki suka fara gushewa ban sani ba,idan su su Amrah da Umar Win basu da hankali ?uruciya tana Wawainiya da su ai ke babba ce kuma kin fi su hankali".

Ya faWa yana duban Gwaggo Sa'adatu Win fuska a haWe.

"Mala.......".

Saurin dakatar da ita yayi ta hanyar Waga mata hannu sannan ya cigaba da magana

"To tun wuri ma kiyi gaggawar ?iran Umar Win a zo a ?iran yaron ya zo ya Wauke kayan shi, kamar yadda na yi al?awarin zan sanya Amrah a makaranta zan kai ta,idan ina da shi idan bani da shi babu wani Wan Adam da zan nemi taimako a wajen shi,dan haka ni talaka ne zan yi iya abun da zan iya akan Amrah sauran ta yi ha?uri a hankali idan Allah ya hore mun sai na mata amma a yanzu, a zo a mayar da kayan nan tun kafin ran kowa ya Saci,wannan ai salon ku sanya a zage ni ne, to ba zai yiwu ba".

Tun daga ?ofar gida Amrah ta fara jiyo maganganun mahaifin nata, idan ta shiga cikin gidan bakin ta Wauke da sallama sannan ta ?arasa wajen da iyayen nata su ke tsaye.

Dur?ushewa ta yi a ?asa tare da fara magana cikin rawar murya.

"Abba dan Allah ka yi ha?uri,in sha Allah ba za'a yi abun da zai sanya ka a cikin Sacin rai ba, Abba daman ni wallahi ba'a son rai na aka karSo kayan ba, dan haka ka yi ha?uri wallahi za'a mayar mishi, amma Abba dan Allah kar ka sanadiyar haka ran ka ya Saci".

Amrah ta faWa tana ?arashe sakin kukan da take ri?ewa Win.

Tausayin Amrah Win ne ya kama Malam Kabiru Win da Gwaggo Sa'adatu, a hankali Malam Kabiru ya dube ta ya fara magana.

"Amrah ko kaWan rai na bai Saci ba, kuma bana fatan Allah ya kawo ranar da zaki zamo sanadiyyar Sacin rai na,ke Win yarinya ce mai biyayya, dan haka ina son ki Wauki wannan abun da nake shirin yi a matsayin shine dai-dai".

Share hawayen ta Amrah ta yi sannan tace.

"Abba komai ka aikata a garemu shine dai-dai bamu taSa Waukar wani hukunci da ka zartar a cikin gidannan a matsayin ba dai-dai ba,dan haka komai ka zartar zamu karSe shi ko da bai mana daWi ba".

Sosai Gwaggo Sa'adatu da Malam Kabiru suka ji daWin maganganun Amrah Win,inda suka shiga sanya mata albarka.

A daren ranar Malam Kabiru ya ?ira Umar ya sanar da shi a kan hukuncin da ya yanke Win,yace kuma maza-maza ya sanar da Anwar ya zo ya Webi kayan shi

Duk yadda Umar ya so ya fahimtar da mahaifin na shi akan Anwar yayi hakan ne dan Allah amma ina Malam Kabiru ya ?e?ashe ?asa kasancewar shi mutum mai magana Waya.

Haka Umar ba dan ya so ba ya ?ira Anwar ya mishi bayanin komai,kuma Alhamdulillahi Anwar ya fahimta inda ya zo ya Wauki kayan.

Sai dai fa Anwar yana komawa gida ya sanar da mahaifin shi cewar yana so a zo a tambayar mishi izini a wajen mahaifina.

Hakan kuwa aka yi ana saura sati Waya na tafi makaranta iyayen Anwar suka zo suka nemi izini a wajen Mahaifina, kuma cikin ikon Allah mahaifina yace a bashi kwana biyu.

Kamar yadda mahaifin Amrah ya faWa hakan kuwa ta kasance a cikin kwanaki biyun da ya faWa ya ?ira Amrah ya tambaya ta shin ko ina son Anwar,shirun da na yi shi ya bashi damar fahimtar komai inda yace ta tashi ta tafi.

Amrah bata tashi tafiya makaranta ba sai da aka tabbatar da angama komai na maganar auren su da Anwar kawai rana ce ba'a sanya ba,amma dai an bashi ita an gama komai maganar auren akwai ta akan Amrah.

Cikin kwanaki ?alilan Win da suka ragewa Amrah na tafiya makaranta, Malam Kabiru mahaifin Amrah ya yi duk yadda zai yi yayi bakin ?o?arin shi inda ya mata siyayyar duk wani kayan bu?ata dai-dai ?arfin talaka.

Gwaggo Sa'adatu ma ta yi iya bakin ?o?arin ta wajen ganin ta haWa mun Wan abubuwan da ba'a rasa ba, irin su kayan yaji, ni?a??en kayan miya,mai, manja,daddawa,taliya ?ar mirji,yajin borkono,da yajin ?uli-?uli da sauran su dai duk sai da ta tabbatar ta haWawa Amrah.

Su yaya Hisham ma sun yi iya bakin ?o?arin su wajen ganin sun taimakawa Abba an mun siyayya dai-dai ?arfin talaka ba abun da aka rageni dashi.

Rana bata ?arya sai dai uwar Wiya taji kunya, yau ta kama ranar da Amrah zata tafi makaranta.

Tun asubah da ta tashi ta yi salla bata koma bacci ba ta shiga shiryawa, sai da ta sa kaya sun kai wajen biyar tana cirewa ita a dole bata yi kyau,da ?yar dai Gwaggo Sa'adatu ta nemo mata wata atamfa mai ruwan ganye da hijab har ?asa, daman Amrah bata sa mayafi.

?arfe Bakwai dai-dai yaya Hisham suka zo shida Umar dan tafiya raka Amrah makarantar inda zata fara karatu a AHMADU BELLO UNIVERSITY ZARIA Fannin Medicine.

Malam Kabiru ne ya aiko ?iran ta inda ta je ta same shi a cikin Wakin shi.

Zama ta yi a gefen shi inda Gwaggo Sa'adatu take zaune daga Wayan gefen.

"Amrah".

Malam Kabiru ya ?ira sunan Amrah Win cikin wata iriyar murya da bata taSa jin shi da ita ba.

Saurin Wago idon ta Amrah Win ta yi sannan tace.

"Na'am Abba"

Jikin ta duk ya yi sanyi.

"Amrah yau dai gashi Allah yayi zaki tafi makaranta,nayi iya duk ?o?arin da zan yi naga na miki duk abun da ya kamata dan haka duk abun da ki ka gani kawai kiyi ha?uri dashi, sannan abu na gaba Amrah dan Allah ?awaye ki san irin ?awayen da zaki yi mu'amala da su saboda a wannan zamanin ?awaye sai an tona ake samun na kirki, Amrah duk abun da zaki yi kar ki manta da ga gidan da ki ka fito,kar kuma ki manta da ke wacece da kuma matsayin mahaifin ki,mutunci, Amrah ki ri?e mutuncin ki sannan kar ki ringa hangen rayuwar wasu. Kiyi ha?uri da abun da ki ka je da shi kar kice dan wance tana da abu kaza kice kema sai kinyi. Na sani Allah ya sani ga ?anuwan ki nan shaida ne tarbiya dai-dai gwargwado na baki ita Amrah idan har ki yi watsi da tarbiyyar da na baki Amrah baki mun adalci ba,sannan kin cuci kan ki bani kika cuta ba, dan haka zan ?ara maimaita miki ?awaye ki kula da su bance kar ki kula ?awa ba amma dan Allah ki san irin ?awyen da zaki yi mu'amala da su,Allah Ubangiji ya kare ki,ya baki abun da ki ka je nema ya kuma dafa miki a harkar karatun ki".

Tun da mahaifin Amrah ya fara magana jikin Amrah ya yi wani irin sanyi kamar ruwan fridge,wasu hawaye ne suka shiga biyowa ta kuncin ta ita kam ji ta yi lokaci guda karatun ya sare mata a rai har taji kamar tace ta fasa, a hankali ta sanya hannu ta goge hawayen fuskarta ta sannan ta buWi baki ta fara magana.

"Abba in sha Allah karma yadda ka yarda cewa ka bani tarbiya dai-dai gwargwado Abba na maka al?awarin ba zan taSa watsa maka ?asa a ido ba, Abba in sha Allah zan yi karatu kuma zan zo maka da kyakkyawan sakamako wanda zaka yi alfahari dani, Abba fatana shine kawai ka tayani da addu'a kamar yadda ka ke mun kullum,ba zan taSa fatali da irin tarbiyyar da ka bani ba Abba wannan al?awari ne na Waukar wa kai na".

Kuka sosai Amrah ta shiga yi kamar an aiko ta.

Rungumeta Gwaggo Sa'adatu ta yi sannan ta shiga bubbuga mata bayan ta alamar rarrashi.

Sai da ta rarrashe ta kafin ta tashi inda suka fice a gidan dan mata rakiya zuwa tasha su hau mota.

Sai dai suna fita suka tarar da Anwar a tsaye a ?ofar gidan a jikin motar shi.

Ba yadda suka iya haka Gwaggo Sa'adatu da Hisham da Umar suka shiga motar bayan an sanya kayan Amrah a bayan motar suka kama hanyar Zaria Win daga garin Giwa.

Amrah sosai take kuka ga wani irin matsanancin faWuwar gaba da take ji tun da suka kama hanyar zuwa garin Zaria Win wanda ta rasa gane kan shi.

Allah sarki ashe mafarin tarwatser duk wani farin cikin ki ne Amrah.>?z?=?+?

*MANGA*
'?
_Comment_
_Share_

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_=؀? &?).

_Tsarawa/Rubutawa_

*? SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_.

*Free book*

---------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*013*
_____________________________

*AHMADU BELLO UNIVERSITY ZARIA*

Shine sunan da Amrah ta gani a rubuce a saman makaranta wadda take a matsayin makarantar da zata fara karatu a cikin ta yanzu.

Tun da suka shiga cikin makarantar Amrah take ta kalle-kalle kamar wata ?ar ?auye.

A dai-dai inda ake parking Win motoci Anwar ya yi parking Win motar shi inda suka fito gaba Waya daga cikin motar.

?alibai ne ta ko ina idan ka duba kowa yana harkar gaban shi, kun san dai yadda jami'a take ba sai na muku bayani ba.

Tsaye su Amrah suka yi a jikin mota suna tunanin ta inda zasu fara, kallon Anwar Gwaggo Sa'adatu ta yi sannan tace.

"To yanzu Anwar muna tsaye a ina ita Amrah Win zata zauna"..

Murmushi Anwar yayi sannan yace.

"Ai Gwaggo angama mata komai yanzu Wakin da aka bata zamu tambaya sai ku je ki raka ta".

A dai-dai sannan wata kyakkyawar matashiyar budurwa ajin farko ta zo wucewa har ta wuce sai kuma suka ga ta dawo sannan ta dube su bakin ta Wauke da sallama tace

"Bayin Allah sannun ku".

Amsa mata suka yi sannan ta ?ara duban su tace.

"Da alamu dai ku ba?i ne ko sabuwar zuwa ku ka kawo?".

Ta faWa tana kai duban ta inda Amrah take rakuSe har a sannan bata daina kuka ba

"Eh wallahi gatanan ?anwar mu ce muka kawo".

Ya Hisham ya faWa yana nuna inda Amrah take.

"Eyya sannun ku, hala ba'a bata Hostel ba ko?".

"An bata wallahi to bamu san ta inda zamu fara neman Wakin ba ne shiyasa muka tsaya a nan".

Dariya budurwar ta yi sannan tace.

"Bari muga wana Hostel aka bata".

Ta faWa tana karSar takardar Hostel Win da aka bawa Amrah Win.

"Lah ai Hostel Win mu ne ma".

Ta faWa tana Wago kai sannan ta kai duban ta wajen Amrah.

"?awata saki ranki mana, kefa yanzu kin zama ?ar makaranta dan haka kima share hawayen ki yanzu mu ne ?anuwan ki".

Ta faWa tana kamo hannun Amrah,sannan ta dubi su yaya Hisham tace

"Yawwa ni dai sunana Amira kuma nima sabuwar zuwa ce dan ko sati guda ban fi da zuwa ba, dan haka idan ba damuwa zamu wuce da ita sai ta zauna a Wakin mu,tun da naga Wakin da aka bata duk tsofaffin Walibai ne a ciki,to ba lalle ta ji daWin zama da su ba amma yanzu idan a Wakin mu ne, dukan mu sabbin zuwa ne komai zamu yi tare,wata?ila ma depertment Win mu Waya, kun ga zata fi sake jiki a cikin sa'anin ta, amma fa idan kun ga hakan bai muku ba,sai na rakata Wakin da aka bata Win".

Har Anwar ya buWi baki zai ce wani abu kawai ya ji Gwaggo Sa'adatu ta yi caraf tace.

"Lah wallahi mun gode sosai gaskiya kina da kirki kuma mun ji daWin hakan, Allah ya miki Albarka ya baku Sa'a a karatun ku".

Kallon Yaya Hisham Anwar yayi suka haWa ido da alama dai su basu so hakan ba amma kuma ina aikin gama ya gama tun da Gwaggo Sa'adatu ta riga ta yi magana.

Godiya suka yiwa Amira sannan Anwar ya zaro ma?udan kuWaWe tare da sabuwar waya dal ya mi?awa Amrah wadda ita ma da alama ta ji daWin haWuwar ta da Amira Win.

Kayan Amrah Win suka fara shigarwa cikin Hostel, wanda ba zasu iya ba kuma suka yiwa securities magana suka taya su.

Sai da su Anwar suka ga angama shiga da kayan Amrah Win kafin suka yi musu sallama suka ce zasu tafi, nan fa sabon kuka ya ce Salama alaikum ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a wajen Amrah, da ?yar Amira ta jata suka nufi Hostel Win.

?akin na su suka nufa da sallama suka shiga inda suka tarar da wasu ?an mata guda uku Waya tana girki Waya tana kwance,Waya kuma tana gefe tana chat da wayar ta.

"Hi guys mun yi sabuwar ?awa fa".

Amira ta faWa tana ?arasa shiga cikin Wakin.

Juyowa suka yi baki Waya suka zuba musu ido,amma banda Wayar da take zaune tana chart wadda ko kai bata Wago ba balle su sa ran zata musu magana.

"Sannun ki da zuwa".

?anmata biyun suka faWa

Kallon Amrah Amira ta yi wadda idon ta ya kaWa ya yi jawur sannan ta ce.

"Amrah ki zauna daga yau mun zama ?an uwan juna ki saki jikin ki ki zauna a cikin Wakin nan ki Wauka kamar a gida kike".

Sannan ta juya ta nuna wadda take girkin wadda ta kasance fara ce sosai kuma doguwa, sai dai idan ka kalle ta zaka sanya ta a sahun masu kama da ?an Korea saboda yanayin fuskar ta duk irin na su ne.

"Wannan ita ce Anisa,waccan kuma da take kwance kasa ake baki labari in dai wajen bacci ne an sara mata, sunan ta Afrah, sai can da ki ka ga tana zaune tana chart sunan ta Azrah miskila ce da ki ka ganta aka ce wai kafi mahaukaci ban haushi".

Amira ta faWa tana yi wa Azara gwaliyo dan ta san wata?ila sai ta zage ta saboda ta tsani kalmar miskila Win da take faWa mata.

Afrah da Azra da Amira ba?a?e ne sai dai kuma suna da kyau irin kyawun da ake ce musu Black beauties,sai dai kuma ko ?afar Amrah ba su kama a kyau ba.

Sai a wannan lokacin Azra ta Wago da fuskar ta inda ta jefawa Amrah wani kallo wanda muka kasa gane ma'anar shi, sannan ta mi?e tare da cewa.

"Mutum sai shegen jida-jide da wanda ya kamata, da wanda kafi ?arfin kulawa da kabi ka dinga kulawa".

Azra ta faWa tana shigewa toilet, ba wanda ya bi ta kanta a cikin mu.

Azra tana da wata cuta wadda mu ke ?iran ta cutar hassada domin kuwa Azra a rayuwar ta ta tsani ta ga wani ya fi ta,ko ya wuce ta da wani abu, wannan dalilin ya sanya ta na yiwa Amrah kallo Waya ta ji bata kwanta mata a rai ba,duba da yadda kafin zuwan Amrah ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login