Showing 24001 words to 27000 words out of 70370 words

Chapter 9 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

111

wanda ya kai Azra kyau a cikin mu,amma kuma sai ga Amrah ta zo ta kereta, wannan yana Waya daga cikin dalilan da ya sanya Azra bata ?aunar Amrah, sai dai kuma bata bayyana mana hakan ba.

*****

Washegari ya kama Monday in da muka shirya gaba Wayan mu cikin shiga mai kyau da Waukar hankali, mayafi muka sanya dukan mu amma ban da Amra wadda ta sanya hijab ruwan blue wanda yake har ?asa kuma ya bala'in yi mata kyau.

Tana gama sanya hijab Win Azra ta dube ta sama da ?asa sannan ta ce.

"Amra mai ki ke nufi?, Ba dai da wannan abun kike nufin zamu fita lecture ba?".

Kallon kan ta Amra ta yi ita a tunanin ta ma wani abu taga ni marar kyau a jikin hijab Win ya sanya ta faWi haka,sai dai bata ga komai ba daman ta san haka tun da ta san cewa hijab Win ta sabo ne yau ta fara sanya shi ma.

"Azra wani abu ki ka kalla a jikin hijab Win nawa?".

Sanya hannu Azra ta yi ta Wakko wani mayafi mai ruwan atamfar jikin Amrah a cikin kayan ta sannan ta sanya hannu ta cire hijab Win jikin Amra Win ta ce.

"Haba Malama sai kace wata village girl, duk da nasan Giwa da Zaria da bambanci amma dai ai yanzu Zaria ki ke dan haka ki ajiye hijab a gefe ki sanya mayafi sai ma kin fi kyau.

Murmushi Amra ta yi duk da cewar maganar Azra Win bata mata daWi ba amma haka ta basar tare da Waukan hijab Win ta ta mayar jikin ta sannan ta ce.

"Azra ni fa karatu ya kawo ni ban zo makarantar nan da na yi gayu ko wani ado ba, dan haka ni ban saba sanya mayafi ba,ko dai wayayyu da ku ka saba sanya shi sai ku sa ku yi ta fama".

Sosai Azra ta Sata rai da maganar da taji Amrah Win ta faWa wanda har muka isa lecture hall Win Azra bata kula kowa a cikin mu ba.

Lecture aka mana in da bayan lecturer Win ya gama ne ya yi tambaya, kuma cikin ikon Allah Amrah ta tashi ta bada amsa gamssashiyya, hakan ya janyo hankulan ?an depertment Win da dama kan Amrah domin kuwa take ta fara shiga ran wasu da yawa kun san dai yadda mutum mai ilimi yake a cikin mutane, to haka Amrah lokaci guda ta yi farin jini a wajen ?an class Win na mu.

A Sangare guda kuma wanan dalilin ya ?ara dasa tsanar Amrah mai ?arfi a zuciyar Azra.

Bayan mun tashi a lecture Kai tsaye muka nufi komawa Hostel in da Amrah ta ce ita kam zata tsaya a masallaci ta yi salla da karatu kafin ta dawo Hostel.

"Mtsssswww mun ga mangoperck ma ?arshen boko kennan".

Muka tsinkayi muryar Azra ta faWa tana mai wucewa ta bar mu a tsaye.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya in da kullum Azra bata da aiki wanda ya wuce ta ga ta ba?antawa Amrah rai.

Sai kuma aka yi rashin Sa'a domin kuwa Amrah bata taSa nuna ta san ma mai Azra Win take ba, idan zata mata abun Sacin rai guda goma ta ko guda Waya Amrah bata Wauka a matsayin abun da zai sa ran ta ya Saci.

Wannan abun ba ?aramin damun Azra yake ba domin kuwa ita kam bata da buri da ya wuce ta ga ta ?ona ran Amrah Win musamman da ta fahimci cewa Amrah ?ar talakawa ce.

A Sangaren mu kuwa ni da su Afarah ba wani abu mummuna da muke nunawa Amrah na musgunawa kullum cikin jan ta a jiki mu ke, musamman da muka fahimci cewa ta fi mu saurin fahimta da gane karatu.

Duk bayan sati Yaya Umar ko Yaya ko yaya Usman Waya daga cikin su yana kawowa Amrah ziyara domin su duba ya yanayin karatun na ta.

Shi kuwa Anwar kusan kullum ?afar shi tana cikin makarantar mu, domin kuwa wata irin kulawa ta musamman ya ke bawa Amrah Win ga waya da suke akai-akai.

Sai dai duk zuwan da Anwar Win yake har yau wajen wata guda basu taSa haWuwa da su Azrah ba, ni kaWai na san shi, sai dai duk sanda ya ?ira yana yawan tambayar ta ?awayen ta kuma wani lokacin har ba mu wayar take mu gaisa dukan mu.

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya in da yau muke dosar wata biyu da fara karatun mu.

Zaune mu ke a lecture Hall Win mu in da kowa ya du?ufa wajen duba takrda sakamakon test Win da wani lecture Win mu zai mana.

An yi test Alhamdulillahi kuma test Win ta yi mugun sau?i ba kamar yadda muka yi tunani ba.

Kasancewar kowane lecturer da irin method of yadda yake gudanar da abubuwan shi, to wannan ma haka wanda mu ke cewa Prof,a ?a'ida ba ya bada test sai dai ya kafe sunayen masu highest mark.

"Amira Prof fa ya kafe list Win wanda suka ci test Win shi".

Wata ?awar mu da mu ke ?ira Maryam ta faWa tana mai ficewa daga hall Win.

Da sauri muka mi?e dan mu je mu duba.

Murmushi Azra ta yi sannan ta ce.

"Wanda ya san bai tsinana abun kirki ba ai shi zai Waga hankalin shi".

Ta faWa tana gyara zaman mayafin ta.

Cikin ikon Allah kuwa muna zuwa muna dubawa sunan mu duka ya fito amma sunan Amrah shine a farko.

Innalillahi ina wuta Azra ta jefa kanta, murna mu ke Sosai tare da rungume Amrah.

Fuuuuu Azra ta juya ta bar wajen cikin tsananin ?unar zuciya.

*MANGA*
'?.
Comment
Share
Fisabillillahi

*FANSAR FATALWA*

_Tsarawa/Rubutawa_

? *SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_ .

*Free book*

--------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*014*
____________________________

Kaf cikin mu ba wanda ya lura da yanayin da Azra ta bar wajen,mu kam sai murna mu ke, Amrah ce ta fara farga da cewar Azra bata wajen,kallo na ta yi sannan ta ce.

"Amira Azra fa?".

Sai a sannan muka juya inda muka lura cewar Azra Win bata wajen.

?aga kafaWa na yi alamar bansani ba sannan nace.

"Kun ga mu wuce Capteria mu je mu ci abinci dan wallahi yau girki na ne,kuma gaskiya ba zan iya girki ba".

"Haka dai kullum mutum ya iya".

Cewar Afra tana galla mun harara.

Murmushi Amra ta yi sannan ta ce.

"A'a ba za'a yi haka ba mu je Hostel Win ni sai na girka mana, ga mu da kayan abinci kuma mai ye zamu je mu kashe kuWin mu".

Juyawa muka yi duka sannan muka nufi Hostel Win.

Azra kuwa tana barin bakin notice board Win kai tsaye Hostel ta wuce tana tafiya kamar zata kifa ga zuciyarta da take jin tana mata wata iriyar suya kamar ?irjin zai ?one.

Tana isa Waki ta dannawa ?ofa key sannan ta cire mayafin ta ta yi wulli da shi gefe kafin kuma ta nemi bakin gado ta zauna tana mayar da numfashi kamar wadda ta yi gudun tsere.

Ta Wauki tsawon lokaci a haka tana zaune kafin ta yi auni ta ji abu mai Wumi a kuncin ta.

Hannu ta sanya ta gogo wajen tabbas idan har ba ?arya idanun ta suka mata ba wannan hawaye ne yake zubowa daga cikin idonta.

Mai hakan yake nufi?,kuka ta ke saboda waccan yarinyar ?ar matsiyatan?.

Azra ta tambayi kan ta a zuciyar ta.

"?arya ki ke wallahi Amra!, Wallahi ?arya ki ke ki zama dalilin zubar hawaye na a doron ?asa".

Azra ta faWa cikin ?araji tana mi?ewa tsaye tare da fara zagaye cikin Wakin, kafin ta cigaba da magana.

"Wacece ke Amra?, Ai wallahi baki isa ki zamar mun ba?in ciki ba,ya zamar mun dole na yi gaggawar Waukar mataki a kan ki tun kafin lokaci ya zo ya ?ure mun".

Bugun ?ofar da ta ji ana yi ne ya sanya ta saurin shiga toilet ta wanke fuskarta sannan ta fito ta buWe ?ofar.

Su Amra ta gani tsaye a bakin ?ofar, Saurin kawar da kan ta gefe ta yi sannan ta juya ta koma cikin Wakin domin tsayuwar ta a wajen dai-dai ya ke da tonuwar asirin ta.

Da ido muka bi ta gaba Wayan mu cikin tsananin mamaki domin kuwa kallo Waya muka mata muka fahimci cewa ta yi kuka.

Shiga cikin Wakin muka yi inda na buWi baki tare da duban Azra sannan na fara magana.

"Azra lafiya kuwa?".

Da sauri ta Wago kan ta tare da duba na irin duban mai ki ke nufi sannan ta ce.

"Mai ki ka ga?, Ko wani abu ki ka ga ni daban?".

Kallon juna muka yi sannan Anisa ta ce.

"Azra ai ba wani abu zaki ce ta ga ba, cewa zaki yi wani abu ku ka ga, Azra alamun ki sun yi kama da na marar lafiya, kuma gashi kamar kin yi kuka".

?an ?aramin tsaki Azra ta ja kafin daga bisani ta ce.

"Ba wata damuwa fa, kawai Wan kai na ne na ji ya namun ciwo, kuma na sha magani".

Addu'ar samun lafiya muka mata amma nikam ba wai na yadda da bayanin na ta bane.

******

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya kullum ?awancen mu ?ara ?arfi yake, duk in da zaka ga Waya daga cikin mu to zaka ga sauran, wannan dalilin ya sanya har suna muka sanja domin kuwa idan kaje Hostel ko class Win mu idan baka ce Five Stars ba to ba wanda zai gane mu ka ke nema.

Kwance tashi ba wuya a wajen Allah yau mu ke shirin fara jarrabawar mu ta first semester a school.

Kowa ka gani karatu ya ke ba kama hannun yaro.

Mu ma a Sangaren mu ba'a bar mu a baya ba domin kuwa fafafa mu ke karatu sosai kamar kan mu zai cire.

Cikin ikon Allah mun fara jarrabawa yau kuma Alhamdulillahi exam Win yau Win ya yi sau?i.

Haka abubuwa suka cigaba da tafiya in da yau mu ke zana Paper Win mu ta ?arshen a makaranta.

Mun gama jarrabawa lafiya in da kowa kuma ya fara shirin tafiya gida sakamakon hutun wasu ?an kwanaki da aka mana.

Amra ma a Sangaren ta ya Anwar ya zo Waukar ta, a sannan ne kuma muka taho da su Anisa da Afra da Amra in da Azra ta ke biye da mu a baya.

Kasancewar duk an zo Waukan mu, in da kowa motar gidan su ta zo Waukan shi.

"Lah Afra ga can yaya Anwar a tsaye ku zo mu je ku gaisa".

Amra ta faWa tana sakin murmushi.

"Ah yau zamu ga Yaya Anwar Win nan dai wanda kullum aka bi aka dame mu da zancen shi"

Afra ta faWa tana kai duban ta in da Anwar ya ke tsaye.

Tun da suka doshi wajen Afra ta kafe Anwar da ido tana jin wani irin ba?on al'amari a tattare da ita.

Murmushi Anwar ya shiga sakarwa Amra in da ita ma ta shiga mayar mishi har suka isa wajen.

"Ga Majnun Win Amra ya ?araso".

Amira ta faWa cikin sigar zolaya.

Dariya Anwar ya yi sannan yace

"Ai na wuce Majnun a wajen ta domin soyayyar mu ta wuce irin soyayyar laila da Majnun, ta zarce ta romio da Juliet, ta kere ta Ram da Sita, ko ba haka ba Masoyiya".

Yaya Anwar ya faWa yana kashewa Amra ido.

Rufe idon ta Amra ta yi cikin jin kunya.

"Ah lalle ma Watau Anwar ko kunya ta baka ji".

Amira ta faWa tana rufe baki.

Tun da suka tsaya a wajen Afrah ta kafe Anwar da ido ko ?iftawa bata yi, lokaci guda ta ji guy Win ya matu?ar burge ta.

Amrah ce ta juyo tana cewa.

"Afra, Anisa da kuma Amira ga Ya Anwar Wina".

Turus ta ja ta tsaya ganin irin yadda Afrah ta kafe Anwar Win da ido ko ?iftawa ba ta yi, bata ma san abun da Amrah Win ta ke cewa ba.

Cike da mamakin ganin irin kallon da Afrah Win ta kewa Anwar Amrah ta taSa ta tare da jijjiga tana cewa.

Wani irin ?ayattaccen murmushi Azra ta saki wanda ita kaWai ta san ma'anar shi a ran ta tace.

"Tabbas na samu makami, Tabbas Afrah da ke zan yi amfani wajen cikar muradi na, Afarah ke zaki zamar mun makamin da zan ri?a dan tarwatsa rayuwar wannan ?ar matsiyatan".

"Afrah lafiya kuwa?".

Afrah ta tainkayi muryar Amrah ta daki dodon kunnen ta kamar sau?ar aradu.

Da sauri Afrah ta Wan firgita sannan ta yi saurin basarwa tare da sosa kai alamar rashin gaskiya sannan ta ce.

"Uhmmm Amrah gaskiya ya Anwar Win ki ya haWu, kuma kun dace sosai wallahi, Ubangiji ya tabbatar da Alkhairi a tsakanin ku".

Amrah bata kawo komai a ranta ba ta saki murmushi sannan ta ce.

"Ameen ya Allah Afrah, yawwa Masoyi ga su Afrah da Anisa fa,waccan kuma ta bayan ita ce Azra da nake baka labarin su, ita kam daman Amira ka santa ai".

Sai a sannan Anwar ya Wago ya dube su, kallo Waya ya musu ya Wauke kai a lokaci guda ya ji zuciyar shi ta tsananta bugu wanda bai san dalilin hakan ba.

Haka kawai Anwar ya tsinci kan shi da jin ?in su Afrah Win musamman ma Azra, sai dai ko da wasa bai nuna wa Amra ba dan ya san yadda take ji da ?awayen nata hakan zai iya sawa su samu matsala.

Sama-sama suka gaisa da su Afarah Win kafin ya juya ya shiga mota yana cewa.

"Masoyiya ki yi sauri mu kama hanya mu tafi kin ga ?an gida suna jiran ki".

Juyawa Amrah ta yi ta kalli in da su Amira su ke sannan suka shiga yin bankwana da juna.

Har Amrah ta shige cikin motar Afrah bata daina bin motar da kallo ba.

Duk abun da Afrah ta ke Azra tana ankare da ita, kuma tunin Azra ta ramfo jirgin da Afrah Win ta hau, kasancewar Azra mutum ce mai shegen yawo da kaifin basira ya sanya kallo Waya ta yiwa Afrah Win ta fahimci in da ta dosa.

*****

Tafe su ke a cikin mota ita da Ya Anwar Win, hira suke yi sosai cikin so da ?aunar juna.

Kallo Waya zaka mu su ka fuskanci irin tsantsar sha?uwa da kuma son da suke yiwa juna.

"Amrah".

Ya Anwar ya ?ira sunan ta cikin wata iriyar murya da ta kasa tantance ta.

?agowa Amrah ta yi ta dube shi sannan ta ce.

"Na'am ya Anwar".

"Amrah kina so na!?".

Da sauri Amrah ta kalle shi cikin tsananin mamakin tambayar da ya mata Win.

"Ya Anwar wannan wace kalar tambaya ce hak?".

"Amrah ki bani amsar tambaya ta, kafin ke ma ki jefa mun ta ki tambayar".

Anwar Win ya faWa yana mai kai duban shi zuwa kan titi.

"Yaya Anwar kalli cikin ido na sai ka maimaita tambayar da ka mun Win".

"Meyasa sai na kalli cikin idon ki?".

"Yaya Anwar saboda a ido na zaka ga amsar tambayar ta ka, ya Anwar ka sani cewa jinina da naka sun daWe da gauraya sun zama abu guda, sannan ka Wauki kan ka a matsayin jijiyar da ta ke yawo da jini a jiki na, idan aka datse wannan jijiyar mai ka ke tunanin zai faru".

"Mutuwa".

Ya Anwar Win ya bata amsa.

"To ka sani idan babu kai a cikin rayuwar ta to babu wannan rayuwar, rasa ka a cikin rayuwa ta dai-dai ya ke da a sanya almakashi a datse duk wata jijiya ta jiki na, ya Anwar ina son ka da dukkan zuciya ta da kuma gangar jiki na, ina son ka fiye da yadda na ke son kai na, ko bayan rai na zan ro?i Ubangiji ya ?ara haWa mu rayuwa a gidan Aljannatul firdaus".

Amrah ta ?arashe maganar cikin rawar murya.

Sosai Anwar ya ji daWin maganganun Amrah Win a hankali ya yi parking Win motar a gefen titi sannan ya juyo ya fuskance ta tare da kafe ta da idanuwan shi har sai da Amrah ta ji gaba Waya ta tsargu.

"Amrah in sha Allah ni na kine ke kaWai, an hallice ni ne saboda ke,kema an hallice ki saboda ni, zamu rayu tare sannan ko mutuwa ce zan ro?e Ubangiji ya Wauki rayuwar mu a tare saboda rashin ki a tare da ni tamkar rashin numfashi ne a tare da ruhu na,Allah ya miki Albarka Amrah nah".

Murmushi Amrah ta yi tana jin wani irin mugun son Anwar Win yana ?ara zagaye duk wani sashi na zuciyar ta,wasa ta fara yi da bakin hijab Win ta sannan ta ce.

"Ameen ya Anwar".

Jan motar Anwar ya yi sannan suka shiga cikin garin Giwa Win.

Tun bai gama parking Win motar ta shi ba, Amrah ta shiga ?o?arin buWe ?ofar da gudu kuwa ta fice ta shige gidan na su in da ta rungume Gwaggo Sa'adatu wadda fitowar ta Kennan daga ban Waki.

Wata irin wawiyar runguma Amrah Win ta yiwa Gwaggo Sa'adatu har sai da suka kusa kifawa da ?asa.

Salati da sallamimi Gwaggo Sa'adatu ta shiga yi tare da cewa.

"Kin tafi kwana biyu muna kewar ki yanzu kuma kin dawo kina shirin Salla ni".

"Kai Gwaggo irin ko ki yi murnar dawowa ta ma, to shikennan bari na koma kawai".

Amrah ta faWa cikin shagwaSe fuska, hadda su bubbuga ?afa.

Janyo ta Gwaggo Sa'adatu ta yi jikin sannan ta ce.

"Haba dai Shalelen Gwaggon ta, lale marhabun da dawo wa, ai tabbacin ma cewa na yi farin cikin da dawowar ki na shirya miki abun da ki ka fi so, ke de shiga ki cire ga ruwan wanka zan haWa miki, ki gama ki zo ki ban labarin makaranta".

Shigowar Ya Anwar da yara biye a bayan shi suna shigowar da kayan Amrah ya katse Gwaggo Sa'adatu daga maganar da take.

Gaisawa suka shiga yi kafin kuma ya juya ya fita, bayan Amrah ta mi shi rakiya har motar shi ya kama hanyar komawa Zaria.

Sosai ?an gidan su Amrah suka yi farin ciki da dawowar ta, haka aka dinga nan da nan da ita kamar ta shekara bata gidan, abun ka da ?ar gaban goshi.

*MANGA*
'?
_Comment_
_Share_
_Fisabillillahi_ .

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_=؀? &? ).

Tsarawa/Rubutawa

? *SHAMSIYYA MANGA* .

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA* : _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku, Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_ .

*Free book*

---------------------------------------------

*015*
*Bissimillahir rahmani rahim*
_____________________________

Yau kwanan Amrah Biyu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login