Showing 1 words to 3000 words out of 70370 words

Chapter 1 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

94

??ࡱ?>?? %???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????!????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F&WordDocument????0Table????????ZData
???????????????????? P? ?
?
?
?
?
??ID?
?444444446$? ?W*p?
?
44?
?
?
?
4???
?4?
4??
44?
?
 *FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_ =؀? &?).

_Tsarawa / Rubutawa_

? *SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S* *ASSOCIATION*

*SADAUKARWA* _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D_ _Auta_Anty Binta Umar Abale, _sis Amira Adam_ _Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke ina son ku fisabillillahi._

*NOTE*
Wannan labarin ha??in mallakata ne ban yadda a juyamun labari ta kowace fuska ba yin hakan babban kuskure ne.Sannan Labarinnan ?ir?irarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba kamanceceniyar labari akasine.

*Free book*

-------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*001*
_________________________

*?AWAYE* ! Hmmm idan naji wannan kalmar a kullum sai naji zuciyata kamar zata tarwatse saboda yadda na tsani jin an ambaci kalma mai kama da ?awance,tabbas ?awaye sun min babbar illa a rayuwata,tabbas ?awaye sun zama wani sashe daga cikin sashin tarwatsewar farin cikina,tabbas ?awaye sun illata rayuwa ta illa mafi muni. A wasu lokutan ?awaye su kan zama alkhairi ga rayuwarmu while a wasu lokutan kuma su kan zama babban sharrin da yake tarwatsa duk wani farin ciki na daga cikin rayuwar tamu kamar yadda ya faru a kaina. A zamanin baya ?awaye tabbas su kan zama alkhairi a rayuwar mu amma banda wannan zamanin da muke ciki in da kaso tamanin daga cikin kaso Wari na ?awaye suke ba abun yadda ba,da yawa daga cikin ?awaye suna zaune da juna ne ba da zuciya Waya ba sakamakon hassada da ta yiwa zukatan su katutu.Na tsani ?awance! na tsani duk wata kalma mai ala?a da ?awance,na kasance mai wata iriyar zuciya wadda nake saurin yadda da mutane musamman ?awaye ina matu?ar basu muhimmanci kafin su min Illah,idan zan zauna da mutum to ina bashi duk wata yarda da ta dangance ni sannan akan ?awa na gwammaci a cimun mutunci akan a ciwa ?awata,duk bayanin da zan muku ba zaku taSa gane irin yadda na yadda da ?awance ba,sai dai ashe bansan cewa hakan babban kuskure bane nake aikatawa Sai da suka mun Illa kafin na farga. ?awaye sun illata rayuwa ta illa mafi muni inda suka yi nasarar tarwatsa duk wani jin daWi da farin cikin da na mallaka ba kuma komai ne ya janyo hakan ba sai tsantsar hassada da kuma son zuciya.

****
Gudu take tsalawa a kan titin wanda zamu iya ?iran shi da gudun ceton rai duba da yadda take gudun ko kallon inda take jefa ?afarta ba tayi, dare ne sosai ?arfe biyu da rabi, bakajin motsin komai face kukan ?waruna da baza'a rasa ba,Tsananin duhun daren ya sanya ko tafin hannun ka baka iya gani,ga wata irin tsawa da ake yi mai firgitar wa wadda hakan yake nuni da cewar akwai hadiri sosai a garin wanda a kowane lokaci ruwa zai iya Sarkewa. Juyawa tayi ta kalli bayanta don ganin shin ko ta tsaracewa abun da take gudu Win,sai dai kash! Da ta san abun da zata yi tozali da shi da bata juya ba domin kuwa tana juyawa tayi arba da abun da take gujewa Win daf da ita,wani irin ihu ta sake tana fatan ko Allah zai sa wani ya jita domin a kawo mata Wauki duk kuwa da cewa ba lalle ko an jita Win a fito ba,sai dai abun da bata sani ba shine duk ihun da take Win babu mai jin ta. Bata ankara ba sai ji tayi taci karo da wani ?aton dutse da yake gefen titin sai gata warwass a ?asa take ta fara gangarawa zuwa gefen titin inda yake wani wawakeken rami ne a wajen,daf da ta kusa faWawa cikin ramin taji an ru?ota buWe idanunta ta fara yi a hankali tana jin zuciyarta tana mata wani irin bugu, Tarwal ta buWe idon nata take tayi arba da abun da take gujewa Win wanda hakan ya sanya ta Waukewar jin ta da ganin ta sakamakon tsoratar da tayi Win. Zazzafan ruwan da taji ya sau?a a jikin ta ne ya bata damar farfaWo wa daga sumar da tayi Win,wani marayan kuka ta sake inda ta fara magana cikin wahaltacciyar murya.

"AMRAH dan Allah ki yi ha?uri ki taimake ni kar ki kasheni, wallahi nayi dana sanin duk abun da muka aikata miki dan Allah ki duba girman Allah ki yi ha?uri".

Wata dariya AMRAH ta sake wadda ni kaina sai da kunnuwana suka Wauke ji na wani lokaci,take kuma ta fashe da wani irin kuka mai ban tsoro a lokaci guda kukan suka shiga fitowa tare da dariya, haWe fuska tayi kamar ba ita tayi dariyar ba sannan ta fara magana cikin muryar ta mai tsoratar wa.

"Ashe kinsan girman Allah!?, Afrah nace ashe kinsan Allah!?,Hmmm wai shin ko kin manta irin tozarta mun rayuwa da ku kayi?,shin kin manta jefamun rayuwa da ku ka yi a cikin tashin hankali da masifa?,ki sani idan maye yaci ya manta to uwar Wa ba zata taSa mantawa ba.Sannan ki sani wallahi nayi al?awarin yadda kuka rabani da farin ciki a rayuwata to tabbas kuma sai kun WanWani ba?in cikin dana WanWana,ai matu?ar ban dawo ?AUKAR FANSA ba to bazan taSa yafewa kaina ba, domin kuwa rama cuta ga macuci ibada ne,dan haka ki shirya girbar abun da kika shuka".

AMRAH tana kaiwa nan a zancen ta ta saki wata mahaukaciyar dariya wadda ta sanya wa tsuntsaye saurin tashi daga kan bishiyoyin da su ke tsabar tsorata,ita kuwa Afrah take wannan dariyar ta sanya mata Waukewar jin ta da ganin ta na wani lokaci, AMRAH ce ta sanya dogon hannunta mai cike da dogayen farata ta cakawa Afrah a tsakiyar ?wayar idonta,wani gigittaccen ihu Afrah ta sake sannan ta tafi luuuu zata faWa cikin wannan ramin,harshenta AMRAH ta sanya wanda ya kusa kaiwa tsayin wani mutum Win sannan ta nannaWe Afrah dashi ta jata ta nufi wani Daji da yake gefen titin da ita.

*****
Yau gidansu Afrah tun ?arfe shida da suka farka basu koma ba sakamakon shirin auren Afrah Win da suke ta yi wanda za'a Waura nan da kwana uku in sh Allah shiri sosai akeyi a gidan kowa ka kalla fuskar shi cike take da farin ciki.

Wata farar mata ce doguwa ta fito daga cikin wani Waki ta sha ?unshi na jan lalle abun ka da farar fata sai ya mata kyau sosai,kallo Waya zaka mata ka fahimci cewa mahaifiyar Afrah duba da yadda suke mugun kamanni, kallon ?anmata da suke zaune a kan kujerar falon tayi suna shirya kaya a cikin wani akwati,wanda sun kai su goma sannan tace.

"Fadila wai nikam ina Afrah take ne har yanzu bata fito ba gashi har mai mata lalle ta ?araso?".Ta faWa tana mai kai duban ta ga Waya daga cikin ?anmatan.

"Hmmm Mom kinsan halin ?ar gidan naki bata son kwana a cikin mutane wallahi tana Wakin ba?i jiya a can ta kwana ita Waya" Waya daga cikin ?an matan ta faWa tana mai cigaba da sanya kayan a cikin akwatin.

"Ke Husnah je ki taso ta dan Allah ta ha?ura da wannan baccin asarar da take Win ita da bacci baya isar ta" cewar Mom Win tana juyawa dan komawa cikin Wakinta.

Tashi Husnah tayi ta nufi hanyar Wakin ba?in domin dubowa Afrah Win,turus! taja ta tsaya lokacin da ta shiga cikin Wakin ganin ba kowa a cikin Wakin,bakin toilet ta ?arasa tana ?iran sunan Afrah amma shiru ba alamar za'a amsa mata.

Da sauri ta kama handle Win jikin ?ofar toilet Win sannan ta tura ?ofar to her surprise sai gashi ?ofar ta buWe shiga tayi cikin toilet Win inda ta fara ?arewa kowace kusurwa da take cikin toilet Win kallo sai dai babu Afrah babu alamar ta, juyawa tayi ta fito daga cikin toilet Win cikin sauri ta nufi hanyar komawa cikin falon dan sanarwa da Mom abun da yake faruwa Win,tun daga bakin ?ofar Wakin ba?in ta shiga ?walawa Mom ?ira cikin ruWewa.

"Kai Husnah wai lafiyarki kuwa kike mun wannan ?iran haka kamar zaki tashi sama,ina Afrah Win?" Mom ta faWa wadda take fitowa daga cikin Wakin nata.

"Mom ina kuwa lafiya Afrah fa bata cikin Wakin ba?in".Husnah ta faWa tana mayar da numfashi kamar wadda tayi gudu.

"Bangane ba wace irin magana kike haka wai Afrah bata Wakinta?" Mom ta faWa tana nufar hanyar Wakin ba?in.

Juyawa itama Husnah tayi tabi bayan Mom Win inda suma su Farida suka mi?e gabaWaya tare da rufawa Mom Win baya.

Duk wani bincike da su Mom zasu yi a cikin Wakin sun yi shi amma babu Afrah babu alamarta,tun abun bai fara Waga musu hankali ba har takai sun fara tsorata da lamarin domin kuwa tun suna bincike iya cikin Wakin har takai sun fito sauran sashin cikin gidan amma ko mai kama da Afrah basu gani ba,sosai hankalin su ya tashi inda suka koma cikin gidan Mom ta Wauki wayarta ta ?ira Dad Win Afrah domin shaida mishi halin da ake ciki kasancewar tun da yayi sallar asubah bai shigo cikin gidan ba suna massallacin ?ofar gidan tare da mutane.

Yana Waga wayar Mom ta fashe da kuka tana sanar mishi ganin Afrah Win da ba'a yi ba,shima sosai hankalin shi ya tashi inda ya nufo gidan cikin sauri tare da yayun Afrah Win.A tsaye suka tarar da mutanen gidan cirko-cirko a harabar gidan tashin hankali ya bayyana ?arara akan fuskokin su,da sauri mahaifin Afrah ya ?arasa wajen su

"Hajiya mai ya ke faruwa ?" Cewar mahaifin Afrah hankalin sa a matu?ar tashe

" Alhaji ina kuwa lafiya mun nemi Afrah sama ko kasa a cikin gidan nan mun rasa" ta faWa cikin fashewa da kuka.

"Innalillahi wa'innailaihi rajiun" mahaifin Afrah ya faWa cikin tsananin tashin hankali sannan ya cigaba da magana

"A garin yaya hakan ta faru? Ya za'a yi a ce a cikin gidannan an nemi mutum an rasa gaskiya abun da mamaki!".

"To Alhaji ni ya za'a yi na sani, wallahi nima abun ya matu?ar bani mamaki kuma duk inda ya kamata mu duba mun duba a cikin gidannan amma bamu ga Afrah ba,wannan wace kalar masifa ce ace ana saura kwana uku biki an nemi amarya an rasa" Mom ta ?arashe maganar cikin karyewar murya.

Shiru mahaifin Afrah yayi na wani lokaci kafin daga baya kuma yace.

"Shikennan yanzu bara naje wajen ?an sanda na sanar da su".

"Amma Alhaji ya kamata mu ?ira Anwar mu sanar da shi halin da ake ciki shima ya sani a matsayin shi na wanda zai auri Afrah Win".

Saurin dakatar da ita Mahaifin Afrah Win yayi sannan yace

"A'a ba za'a yi haka ba, yanzu ki bari muje wajen ?an sandan muji abun da zasu ce tukunna"ya faWa yana juyawa tare da nufar wajen motar shi, da sauri wani yayan Afrah wanda ake ?ira da Aliyu ya bi bayan shi.

Gudun da Aliyu Win yake a titin shi ya sanya basu wani Wauki tsawon lokaci ba suka isa police station Win.

Kai tsaye office Win DPO suka nufa inda basu wani tsaya Sata lokaci ba suka zayyane mishi abun da yake faruwa.

Shima DPO Win sosai Satan Afrah Win ya tsaya mishi a rai domin kuwa wannan abu da Waure kai yake,a hankali ya Wago kan shi yana juya biron da yake hannun shi sannan ya kalli su Aliyu Win yace.

"Amma ranka ya daWe wannan auren da zaku yiwa ?arku da son ranta ne ko kuwa zaSin kune?".

Wani murmushin takaici mahaifin Afrah Win yayi sannan yace.

"DPO meyasa kamun wannan tambayar?"

"Ka fara bani amsar tambaya ta tukunna kafin ka jefa mun wata tambayar" Cewar DPO Win yana kafe mahaifin su Afrah Win da ido.

"Tabbas da son ranta za'a yi wannan auren asali ma zaSin ta ne ba zaSin wani ba".

Shiru DPO Win ya sake yi kamar mai nazarin wani abu sannan ya dube su yace.

"Shikennan Alhaji za ku iya tafiya mu kuma inshAllah zamu yi duk mai yiwuwa dan ganin mun nemo inda Afrah take,ina bu?atar photon yarinyar taka idan kuna dashi ko a waya ne ku tura mun,sannan gidan ka ma ku kasance a cikin shiri domin kuwa a kowane lokaci binciken mu zai iya biyowa ta cikin gidan naku. Abu na ?arshe shine ina son ka bani address da kuma wasu information akan wanda Afrah zata aura shima zamu yi bincike a kanshi domin kuwa a halin yanzu ko kuma baku fice daga cikin suspect ba".

Sosai mahaifin Afrah suka cika da mamakin maganar DPO Win har ya buWi baki zai ce wani abu Aliyu ya dakatar dashi inda ya sanarwa da DPO Win duk abun da ya bu?ata game da Anwar Win.

Ranar gidan su Afrah kwanan zaune suka yi domin kuwa waWanda suka iya yin Bacci a cikin gidan ?an ?alilan ne,kowa ka gani hankalin shi tashe yake.

Washegari kuwa ?arfe takwas dai-dai ?iran wayar DPO ya shigo wayar mahaifin Afrah Win a lokacin gaba Waya ?an gidan suna hallare a cikin falon gidan sun yi tsumu-tsumu kamar an ji?a Sera a buta.

Cikin sauri mahaifin Afrah Win ya Waga wayar gabanshi yana dukan uku -uku sannan yayi sallama.

"DPO ya ake ciki fatan dai akwai wani sabon labari?".

"Alhaji gamu a ?ofar gidan ka zamu iya shigowa".Fita Mahaifin Afrah Win yayi sannan ya musu iso tun da ya isa inda suke faWuwar gaban shi ta tsanan ta sakamakon arba da wani abu da yayi an lulluSe shi da wani farin yadi a ajiye a ?asa.

"DPO ya ake ciki?" Mahaifin Afrah Win ya jefawa DPO wannan tambayar cikin tsananin tashin hankali da rawar murya.

"Alhaji mu shiga ciki tukunna domin kuwa maganar ba zata yiwu a nan wajen ba"

Gaba mahaifin Afrah Win yayi inda DPO ya umarci wasu ?an sanda guda uku da su Wakko wannan abun da yake lulluSe Win sannan suka bi bayan shi suka shiga cikin gidan,a falon gidan suka yada zango inda suka ajiye wannan abun da ba wanda ya san meye a ciki.

"Bisimillah DPO ga wajen zama" Mahaifin Afrah Win ya faWa yana nuna musu kujera.

"Alhaji ai zama bai kama mu ba tukunna, inspector jamil buWe musu wannan gawar su gani ko an dace"

Daram gaban duk jama'ar cikin falon ya buga jin abun da DPO Win ya faWa,ai basu ?ara tsinkewa da lamarin ba sai da suka yi arba da abun da yake cikin wannan zanin a lulluSe,take wasu daga cikin mutanen falon suka dinga zubewa suna sumewa masu ?arfin halin cikin sune kawai suka tsaya a ihu kawai.

*MANGA*
'?
_Comment_
_Share_
_Fisabillillahi_.

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_ =؀? &?)

_Tsarawa/Rubutawa_

? *SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S* *ASSOCIATION*

*SADAUKARWA* : _Wannan book Win gaba_ _Wayan shi Sadaukarwa_ _ne gareku Anty Hadiza D_ _Auta, Sis Adam Amira_ _Alkhairin Allah ya_ _kai muku a duk inda_ _ku ke ina son ku_ _fisabillillahi_ .

*Free book*

----------------------------------------
*Bissimillahir rahmani* *rahim*

*002*
__________________________

Ba komai mutanen suka yi arba da shi ba wanda ya firgita su face arba da suka yi da gawar Afrah wadda idanunta duka biyu suke a ?wa?ule, idan ban da shi babu wani abu da zaka kalla a jikin ta kace gawa ce domin kuwa babu ta inda aka bar alama ko shedar irin kisan da aka mata Win.

Ihu ne ya cigaba da tashi a cikin falon nan da nan kafin kace mai masu raunin zuciyar cikin su har sun fara yanakar jiki suna zubewa a ?asa suna sumewa, ciki kuwa har da mahaifiyar Afrah, masu dauriya da ?arfin halin su ne waWanda suka tsaya a kuka kawai, gaba Waya falon ya hautsine baka jin komai sai iface-ifacen mutane. Duk yadda wannan Dpo Win ya su ya sa mutanen falon su yi shiru abun ya gagara,da ?yar dai wasu suka Wan tsagaita inda Dpo Win ya dubi mahaifin Afrah mai suna Alhaji Shareef yace.

"Alhaji kuyi ha?uri da abun da ya faru ku Wauki hakan a matsayin ?addarar ku,domin kuwa ita ?addara bama iya hanata aukuwa,duk yadda muka so mu kauce mata hakan ba zai taSa yiwuwa ba,sai dai mu rungume ta hannu bibbiyu ko da kuwa bata zo mana da daWi ba" Dpo Win ya ?arashe maganar cikin son ya kwantarwa da mahaifin Afrah hankali duk da kuwa ya san abu ne da kamar wuya.

?ago kai mahaifin Afrah yayi wanda idon shi suka kaWa suka yi jawur sannan cikin sheshe?ar kuka ya fara magana.

"Yanzu Dpo da gaske ?ata ce Afrah a kwance a gabana?, innalillahi wa'innailaihi rajiun,wannan wace kalar BA?AR ?ADDARA ce haka?, fisabillillahi mai Afrah ta aikata wanda ta cancanci wannan hukuncin?, Wallahi duk wanda ya aikata mana wannan mummunan aikin ba zamu taSa yafe mishi ba". Ya ?arashe maganar yana fashewa da kuka kamar wani ?aramin yaro.

"Ahhh Alhaji Shareef abun da nake so da kai shine dan Allah kuyi ha?uri a halin yanzu Afrah addu'ar ku kawai tafi bu?ata, shi kuma duk wanda yake da hannu a cikin wannan aika-aikar inshAllah zamu yi iya bakin ?o?arin dan ganin mun gano ko waye kuma mun bi mata ha??in ta".

"Wallahi duk wanda ya aikatawa ?ar uwar mu wannan aikin zaluncin ba zamu taSa yafe masa ba, sannan ko waya sai mun yi Shari'a da shi matu?ar aka gano shi" Cewar Aliyu yayan Afrah.

A dai-dai wannan lokacin ne kuma Anwar saurayin Afrah da zata aura ya faWo cikin falon kamar an jaho shi,kallo Waya zaka yiwa fuskar shi ka hango tsantsar tashin hankalin da yake kwance a kanta. Da gudu ya ?arasa kan gawar Afrah Win da take shimfiWe a tsakar falon inda ya zuba duka gwaiwowin shi a saitin ta,kamar wani zauttace haka ya fara magana.

"Afrah wana marar imani da tausayin ne ya aikata miki wannan Wanyen aikin?, Afrah meyasa za'a raba mu?, Afrah meyasa zaki tafi ki barni?, Kai! ?arya ne Afrah ki tashi nasan kina jina kuma nasan baki mutu ba, Afrah dan Allah ki tashi ki gayamana wanda ya aikata miki wannan aika-aikar" Anwar ya ?arashe maganar cikin sakin wani kuka mai ratsa zuciya ga fuskar shi duk ta Saci da hawaye da majina.

DPO Win

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login