Showing 12001 words to 15000 words out of 70370 words

Chapter 5 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

92

ci na baka na zuba, ai ko baki nemi ki mutu ba to tabbas zaki mutu saboda daman mutuwa ita ta kama ce ki a wannan lokacin kamar yadda sauran ?an uwan ki suka mutu, amma kafin nan sai kin WanWani ba?in cikin da na WanWana, sai kin fara girbar abun da kuka shuka, sai kin gane cewar cin amana ba abu ne mai kyau ba".

"A.....m......r.......a.....h.....ke.....ce..."

Anisa ta faWa cikin rawar murya.

Wata mahaukaciyar dariya Amrah ta kwashe da ita sai da ta Wauki tsawon lokaci tana yin ta kafin tace.

"Kina mamaki ne wadda ku ka zalunta ku ka yi sanadiyar mutuwar ta ta dawo?, Tabbas nice na dawo ?aukar Fansaaaaaaaaaa".


*MANGA*
'?
_Comment_
_Share_
_Fisabillillahi_

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_=؀? &?).

_Tsarawa/Rubutawa_

? *SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_.

*Free book*

--------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*008*
____________________________

Jin wannan mummunan labari da hukumar makarantar suka yi ba ?aramin dugunzuma hankalin su ya yi ba inda ba tare da Sata lokaci ba suka Wunguma suka nufi bayan makarantar.

Innalillahi wa'innailaihi rajiun shine abun da bakunan mutane ya shiga furtawa a lokacin da suka isa wajen suka yi arba da gawar ?anmata uku rigis kuma aminan junaa kwance cikin jini, sannan gaba Wayan su ba mai arzi?in sutura a jikin ta.

Wannan abu ba ?aramin tayar da hankalin mutane yayi ba.

Babban abun da ya ?ara tayarwa da hukumar makarantar hankali shine, su dai sun san cewar gawar Azra da ta Afrah tana can asibiti a adane a Wakin adana gawa,to amma ya aka yi kuma yanzu suka tarar da gawarwakin a wajen?.

Tambayar da suka shiga yiwa kan su a cikin zukatan su Kennan amma kuma ba amsa.

Kan kace mai labarin tsintar gawarwakin da aka yi a bayan makarantar har ya karraWe rabin makarantar inda tunin wasu daga cikin Waliban suka shiga haWa kayaryakin su domin kuwa a take mutane da yawa suka ce sun ha?ura da karatu a makarantar domin kuwa wannan abun abun tsoro ne,dan haka gwanda su tafi tun da an fara yin Wauki Wai-Wai a ?anmatan makarantar.

Allah sarki a Sangaren Amira kuwa har zuwa yanzu bata da masaniya akan gawar Anisa Win da aka tsinta a bayan makarantar domin kuwa ita kam tana can bakin gate tana baza ido dan ganin ta wane Sangare Anisa zata Sullo.

Ana cikin wannan halin ne kuma Inspector Rasheed suka ?araso da shi da mu?arraban shi sakamakon ?iran gaggawar da ya kuma samu daga hukumar makarantar.

Tun daga shigowar su cikin makarantar Inspector Rasheed ya fahimci ba lafiya ba duba da yadda ya ga Walibai suna ta fita da jakanku nan su.

Iso aka mishi zuwa bayan makarantar inda gawarwakin su ke.

Zallan maza ne a wajen domin kuwa matan makarantar ba wadda ta iya tsayawa a wajen kasancewar raunin zuciya da mata su ke da ita.

Darewa mutane suka fara yi inda Inspector Rasheed ya shiga wajen har zuwa kan gawarwakin inda sai a sannan ya fuskanci dalilin ?iran da aka mishi Win.

Zare glass Win shi ya fara yi a hankali yana jin zuciyar shi kamar zata fito waje.

A wannan karon duk irin dauriyar da Inspector Rasheed Win yake da ita sai da ya ji zuciyar shi ta karye sakamakon tozali da gawar ?anmata ukun an musu mummunan kisa na wula?anci.

Saurin mayar da hawayen da ya ji yana ?o?arin zubo mishi yayi gudun kar mutane su lura.

"Innalillahi wa'innailaihi rajiun, Na shiga uku na lalace,wannan wane azzalumi ne yake aikata ma rayuwar mu haka?, Shin mai muka aikata haka wanda ake kashe mu?, An kashe Afrah!, An kashe Azra! Yanzu ga gawar Anisa! Yanzu hakan yana nufin saura niiiiiiii........."

Kasa ?arasa maganar tata tayi inda kawai sai ?arar faWuwar ta aka ji timmm a ?asa.

Da sauri mutanen wajen suka juya inda suka nufi kan Amira Win wadda isowar ta wajen kennan.

Shi kuwa Inspector Rasheed umarni ya bada na a rufe makarantar ba shiga ba fita a yau Win gaba Waya.

Haka aka Wauki Amira wadda bata san ina kan ta ya ke ba sannan aka wuce da ita clinic Win da yake cikin makarantar.

Tunin labarin mutuwar Anisa Win ya isarwa iyayen ta inda suka iso makarantar cikin matsanancin tashin hankali wanda ba zai faWu ba.

Duk inda tashin hankali ya kai to iyayen Anisa sun shige shi, a nan ne kuma mahaifin ta ya bu?aci a bashi gawar ?ar shi zai wuce da ita gida su mata salla.

Sai dai kuma nan take Inspector Rasheed ya dube shi sannan yace

"Ah Ranka ya daWe maganar gaskiya ba zamu iya bada gawar wannan yarinyar ba har sai mun gama bincike don gano wanda yake da hannu a cikin wannan kisan".

"Binciken banza binciken wofi wannan ai maganar banza ce, bayan har zuwa yanzu kun kasa Waukar wani mataki game da lamarin, ai ba wani maganar bincike don na lura ba abun da zaku iya".

Mahaifin Anisa ya faWa cikin tsananin Sacin rai.

Cike da mamaki Inspector Rasheed ya shiga bin shi da kallo tun lokacin da ya fara maganar har zuwa lokacin da ya gama.

"Ranka ya daWe wannan wane irin magana ka ke faWa haka?, Kar ka manta komai bisa sannu ake binshi idan aka ce za'a yi gaggawa to out come Win ba zai taSa yin kyau ba".

"Ni dai Wallahi na gama magana babu uban da ya isa yasa na bar gawar ?ata a hannun ku, alhalin ina da labarin gawar ma ba ?yale ta aka yi ba".

Duk yadda Inspector Rasheed ya so ya tan?wara mahaifin Anisa ya bar gawar abun ya gagara inda haka suka ha?ura tun da ?ar shi suka bashi gawar ya tafi da kayar shi.

Sai a sannan Inspector Rasheed wani tunani ya zo mishi game da wannan zanen tauraron da yake gani a jikin gawarwakin ?anmatan da kuma farar takardar da Wazu ya tsinta Kennan hakan yana nufin Anisa ita ce ta uku, tabbas idan kuwa haka ne wannan makashin bai gama aikin shi ba to kar fa Wayar ?awar ta su ita ce ta huWu?, tun da gashi gaba Wayan su ?awaye ne".

Aikuwa in dai haka ne to ya zama dole ya sanya ido sosai a kan ta domin a yanzu ita kaWai ce target Win shi da zata iya Waura shi akan hanyar gano makashin.

Yana kaiwa nan a zancen zucin da yake Win ya juya da sauri ya bar wajen ya nufi clinic Win da aka kai Amira.

*****

Yau kwana uku da mutuwar Anisa inda har an kai ta gidan ta na gaskiya.

A Sangaren Amira ma yau kwanan ta uku a asibitin ba tare da ta san a wace duniyar take ba, numfashin da take ne kawai zai tabbatar ma da cewar tana raye.

Mahaifiyar ta har ta zo tana wajen ta inda jira kawai take ta farka ta Wauke ta su koma gida, domin kuwa al?awari ta yi cewar Amira tana farkawa zata wuce da ita gida ta gama karatun kennan haka kawai tana ji tana gani ba za'a kashe mata ?a ba.

Da mugun ihu ta farka inda ta sanya hannu ta cisge ?arin ruwan da ake mata sannan ta mi?e zata fita da gudu.

Da sauri mahaifiyar ta da take zaune akan sallaya ta ri?o ta tana cewa.

"Innalillahi wa'innailaihi rajiun Amira ina zaki je?".

"Umma ki bar ni dan Allah na fita, wajen Anisa zan je nasan wallahi bata mutu ba, Umma nasan cewar mafarki nake Umma dan Allah ki taimaka ki sake ni".

Amira ta faWa tana fashewa da wani irin kuka mai taSa zuciya.

"Subhannallah Amira ki tsaya dan Allah, jama'a ku kawo mun Wauki".

Mahaifiyar Amira ta ?arashe maganar cikin kururuwar neman taimako.

Ma'aikatan wajen ne suka shigo da gudu inda da ?yar aka kama Amira aka kwantar da ita saboda wani irin ihu da take, ga wasu irin surutai marrassa kan gado da take sai kace hauka sabon kamu.

Allurar bacci likitocin suka mata amma ina!, Kamar an ?ara mata haukar da take, inda da ?yar wata Nurse ta shiga tofa mata addu'oi kafin daga bisani bacci yayi awun gaba da ita.

Zama a gefen ta mahaifiyar ta tayi tana sharar hawaye cikin tausayin ?ar ta ta.

A can makarantar su Anisa kuwa tunin gwamnati ta aiko da sanarwar a rufe makarantar na wasu lokuta kafin a ga abun da Allah zai yi.

Kafin sannan kuwa daman iyaye da yawa sun samu labarin abin da ya faru Win inda suka shiga zuwa suna jidar ?a?an su suna mai da su gida a cewar su ba za su bar ?a?an su a mahallaka ba.

A Sangaren Anwar yau ya shirya tsaS domin zuwa ya dubo Amira da take kwance a gadon asibiti.

Lokacin da ya isa asibitin Amira kwance take akan gado tana bacci sakamakon addu'ar da aka mata Win.

Gaisawa suka yi da mahaifiyar ta inda ya fara magana

"Umma ya jikin Amira Win dai?".

Bakin zanin ta ta sanya ta share hawayen da suka zubo mata kafin daga bisani tace

"Jiki Alhamdulillahi Wannan amma fa lamarin Amira Win sai addu'a, domin kuwa kwana mu ke idon mu biyu ba bacci, yanzu haka wannan baccin da kaga tana yi da taimakon wata addu'a da aka tofa mata ne ta samu ta yi wannan baccin, amma kaga jiya yadda muka ga dare haka muka ga rana".

"Bakomai Umma ki cigaba da mata addu'a a matsayin ki na mahaifiyar ta in sh Allah zata samu lafiya, daman dole abun zai zo mata wani iri ganin yadda ta rasa aminan ta guda uku rigis a kusan lokaci guda, tun da kin ga an yi rasuwar Afrah ba'a fi sati ba aka zo aka yi na Azra, nan ma bai fi kwanaki ba aka yi na Anisa, ga mutuwar Amrah a baya wadda tsakanin ta da Afrah wasu watanni ne, to kin ga dole abun zai matu?ar Waga mata hankali".

Anwar ya faWa cikin tsananin tausayawa halin da Amira Win take ciki.

Sai da ya kwantarwa da mahaifiyar Amira hankali sosai kafin daga bisani ya mata sallama ya tafi.

*****

?arfe ?aya na dare Amira ta farka inda ta waiga gefen ta taga mahaifiyar ta a zaune akan kujera tana bacci.

Da sauri ta mi?e sannan ta zari Wan kwalin ta ta fice daga cikin Wakin ?afa ko takalmi babu.

Tun da ta fita daga cikin clinic Win ta shiga tsula gudu kamar mai shirin tashi sama, ?afafuwan ta kamar za su taSo ?eyarta saboda ?arfin gudun da take Win, a haka har ta isa bakin gate Win makarantar, jami'an tsaro ta hango tun daga nisa a tsaye cirko-cirko sun zagaye waje da cikin makarantar.

Ras gaban Amira ya faWi inda ta shiga tunanin hanyar da zata bi domin ta samu ta fice daga cikin makarantar ba tare da sun gan ta ba.

Wata dabara ce ta faWo mata, inda ta shiga bin jikin bango kamar wata ?adangaruwa har ta isa bakin ?ofar Wakin securities makarantar wanda yake can daga gefe kusa da gate Win.

A hankali ta le?a cikin Wakin inda ta tarar da su a kwance suna bacci kamar gawa.

SaWaf saWaf saWaf ta shiga takawa a hankali har ta isa bakin tagar Wakin wadda take ta waje.

Hannu ta sanya ta buWe a hankali sannan ta fara ?o?arin haura window Win.

Wani security ne taga ya motsa sakamakon wayar shi da tayi ?ara ai take hanyar cikin ta ta kaWa, bata tsaya wata-wata ba ta dir?a windon ba tare da ta duba inda ta faWa Win ba.

Dafe hannun ta tayi da taji ya zogi alamar ta kuje amma duk da haka bata dakata da abun da tayi niyya ba, haka ta mi?e tsaye ta runtuma a guje ba tare da ta san inda take jefa ?afar ta ba.

Gudu ta shiga tsulawa akan titin wanda yake shiru ba alamar motsin wata hallita,ko tsoron daren bata ji ba burin ta kawai bai wuce ta samu ta isa inda take son isa Win ba lafiya, sannan ba tare da kowa ya ganta ba.

Haka ta cigaba da gudu tana yi tana waiwaye ko wani yana biye da ita cikin ikon Allah kuwa ba wanda ya ganta ma bare ya biyo ta kasancewar dare ya tsala sosai.

Idan kaga gudun da Amira Win take zaka iya cewa ba da ?afafu take gudun ba saboda yadda take gudun kamar zata tashi sama, tsabar gudun da take Win ko gaban ta bata kallo balle ta san inda take jefa ?afar ta.

Ita dai burin ta da damuwar ta bai wuce ta gan ta a inda take da burin zuwa ba, domin kuwa ko damuwa da duhun daren bata yi ba kai kayi tunanin da rana ne tsaka take wannan gudun.

*Manage it pls yau bana jin daWi sosai ban ma yi zaton zan muku typing* *ba wallahi* >?z?=?O?
*MANGA*
'?.
_Comment_
_Share_
_Fisabillillahi_.

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_=؀? &? )

_Tsarawa/Rubutawa_

*? SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam, Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda ku ke ina son ku fisabillillahi_ .

*Free book*

-------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*009*
____________________________

Duk irin gudun da Amira take bata ji ko alamar gajiya ba balle kuma ta ji a ran ta wai ko zata tsaya.

Tayi Gudu mai nisa kasancewar makarantar ta su a bayan gari take ya sanya bata samu damar ?arasowa inda take so Win ba sai da ta Wauki tsawon lokaci tana wannan gudun.

A dai-dai bakin wani gini naga taja tunga ta tsaya, a hankali kuma ta shiga mayar da numfashi kaWan-kaWan sannan naga ta Waga kai ta dubi ginin inda ta kai duban ta kan rubutun saman ginin ashe ma police station ne.

Tafiya ta fara yi cikin sauri har ta ?arasa bakin police station Win inda ta shiga bubbuga ?ofar police station Win da sauri da sauri kamar an aiko ta.

Jin irin bugun da ake yiwa wajen ne ya sanya ?an sandan da suke aikin kwana a wajen saurin mi?ewa tare da ciro bindigogin su sannan suka nufi bakin ?ofar wajen Waya daga cikin yana furta.

"Waye a nan wajen".

Ya faWa yana saita bindigar a saitin inda Amira take tsaye.

"Dan Allah ku taimaka ku buWe ?ofar na zo ne domin naga DPO".

Amira ta faWa cikin rawar murya.

Jin muryar mace da ?an sandan suka yi ya sanya su saurin nufar bakin ?ofar amma duk da haka ba su mayar da bindigogin na su ba.

?arasawa bakin ?ofar su ka yi sannan suka buWe ?ofar, ai suna buWewa kamar abun da Amira take jira kennan ta fara ?o?arin ture su dan shiga cikin police station Win ko tsoron bindigar hannun su bata yi ba.

Cikin sauri suma ?an sandan suka ri?e ta tare da hankaWo ta waje har sai da ta faWi ?asa, cikin fushi Waya daga cikin ?an sanda ya dube ta sama da ?asa sannan yace.

"Ai ni sai yanzu na lura ashe da mahaukaciya mu ke magana ban san ni ba, Kofur Audu ka kalle ta fa ?afa ko takalmi ba bu wai take i?irarin ta zo ganin DPO, to ke an gayamiki cewar DPO Win mutumin banza ne da zaki Webo dattin ?afafuwan ki da wannan tsakiyar daren wai kin zo ganin DPO, ko an gayamiki haka kawai ake zuwa kai tsaye a ce za'a ga DPO Win? ".

Ya faWa yana nuna ?afar Amira yadda ta yi bututu kamar an tono ta daga rami tare da fashewa da dariya.

Shima Wayan Wan sandan dariya ya fara sannan ya tako ya iso har inda Amira take yashe wadda tun da suka cillo ta waje bata mi?e ba.

"Ke mahaukaciya mai ya kawo ki nan wajen?".

Ya faWa da alamar izgilanci domin kuwa su har ran su sun Wauka mahaukaciyar ce da gaske.

Wani abu ne ya taho ya tokare wutan Amira saboda takaici amma kuma ta sanyawa ran ta in sha Allah duk wani rashin mutunci da zasu mata zata jure shi har sai ta aiwatar da abun da ta ta yi niyya.

Mi?ewa tsaye tayi tare da karkaWe jikin ta sannan ta share hawayen takaicin da suka zubo mata tare da ?ara runtuma a guje ta hankaWe su ta shige cikin police station Win tana cewa.

"Wallahi ni ba mahaukaciya ba ce, DPO dan Allah ka fito kana ina wallahi kai nake son gani".

Amira ta faWa tana ?arasa shigewa cikin police station Win tare da fara ?olawa Dpo ?ira.

Wani Wan sanda ne ya fito daga cikin wani office sanye da Kayan ?an sanda sakamakon hayaniyar da ya ke ji Win ya sa ya farka daga baccin da yake Win.

A dai-dai wannan lokacin ne kuma waWannan ?an sanda guda biyun suka ?araso wajen kamar an jefo su inda suka fara ?o?arin kama Amira za su sake fitar da ita.

Ai Amira tana ganin haka ta nufi wannan Wan sandan da yake tsaye tare da ru?un?ume shi tana cewa.

"YallaSai wallahi ni ba mahaukaciya ba ce, wallahi DPO na zo gani dan Allah ka taimaka kar ka bar su su fita da ni, idan kuma kai ne DPO Win ka sanar dani na ganka".

Amira ta ?arasa maganar tana ?ara ?an?ame shi domin kuwa ji take kamar waWannan ?an sandan za su fitar da ita waje.

"YallaSai ka gani ko wallahi wannan yarinyar mahaukaciya ce dan bana tantama cewar ba daga dawanau ta tsinko ta gudo ba".

Cewar Kofur Audu Win yana ?o?arin ?arasawa wajen Amira domin ya kamo ta ya fito da ita daga wajen.

Hannu wannan Wan sandan ya sanya ya SamSare Amira daga jikin shi wadda tun daga yanayin yadda ya ganta ya tabbatar da cewar ba a hayyacin ta take ba.

Ai Amira tana ganin ya SamSare ta daga jikin shi ta fashe da wani irin kuka sannan ta fara magana.

"Dan Allah ka taimaka mun wallahi matu?ar ban ga DPO a yau ba,rayuwa ta tana cikin matsala, dan Allah kar ka karo ni na rantse maka da Allah ina da hankali, wallahi mai hankali ce ni, dan Allah ka haWani da DPO".

Amira ta faWa tana zubewa a wajen tare da ?an?ame ?afafuwan wannan Wan sandan.

Da sauri ya Wago ta sannan ya kamo hannun ta tare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login