Showing 6001 words to 9000 words out of 70370 words

Chapter 3 - FANSAR FATALWA complete hausa novel

26 Oct 2025

99

Anisa da Amira suka ?araso wajen waWanda suka sami labari yanzu.

Kutsawa suka fara yi ta tsakanin mutanen inda take aka shiga basu hanya sanin irin ?a?arfar ala?ar da take tsakanin na su.

Amira ce ta fara tozali da gawar Azra Win cikin mummunan yanayi, tun daga kallon farko da ta yiwa gawar bata ?ara sanin inda kan ta yake ba.

Ita kuwa Anisa dur?ushe wa tayi a wajen ta daskare inda ta zama kamar mutum-mutumi harbawar da numfashin ta yake ne kawai zai tabbatar maka da cewar tana da rai amma duk wani magudanar aiki na jikin ta take suka daina aiki.

Haka aka sure su ita da Amira aka yi asibiti da su.

A dai-dai wannan lokacin ne kuma hukumar makarantar suka ?araso wajen tare da ?an sanda.

Darewa mutane suka fara yi inda aka bawa jami'an tsaron hanya suka shiga inda gawar Azra Win take.

Saurin rintse idanuwan su suka yi sannan Inspector Rasheed (inspector Win da case Win Afrah yake hannun shi) yayi saurin cire rigar sanyin da take jikin shi kasancewar doguwa har gwaiwa ce inda yayi saurin lulluSe jikin Azra da ita, sannan ya juya cikin Sacin rai ya dubi dandazon maza da matan da suke wajen.

"Allah wadaran naka ya lalace, yanzu kaf cikin ku aka rasa wanda zai suturtawa wannan baiwar Allahn jikin ta, idan ?anwar ku ce zaku bar ta haka ne?, Ku duba halin da wannan yarinyar take ciki tsirara haihuwar uwar ta amma ba wanda yayi tunanin rufe mata jiki, Allah ya kyauta".

Duk wajen shiru suka yi inda wasu suka fara ?o?arin Sunkuyar da kan su wai saboda kunya.

A dai-dai wannan lokacin ne kuma jami'an lafiya suma suka iso, inda wani likita daga cikin su ya fara ?o?arin gwada Azra Win duk da kuwa kallo Waya zaka mata ka fuskanci ta daWe da zama gawa.

Sai da ya gama gwada ta sannan ya dubi inspector Rasheed yace.

"Inspector wannan yarinyar fa ta daWe da zama gawa".

"Likita na riga da na sani dan haka ku Wauke ta ku wuce da ita zuwa Mutuary kafin zuwa mu kammalla investigation a kan ta".

?arasowa wajen ma'aikatan asibitin suka yi inda suka fara ?o?arin Waukan ta, a lokacin kuwa tunin ?an jarida sun cika wajen inda suka shiga nasu aikin kowa bu?atar shi shine ya Wauki hoton gawar domin ya samu abun yaWawa yau.

Har ma'aikatan asibitin sun fara ?o?arin Waga Azra kawai suka tsinkayi muryar Inspector Rasheed yana cewa cikin ?araji.

"Ku dakata!"

Ya faWa yana kai duban shi zuwa dai-dai wuyan Azra Win.

Saurin kallon shi mutanen wajen suka yi kowa bu?atar shi shine yaji dalilin da ya sanya Inspector Rasheed Win ya dakatar da Waukar gawar.

Wasu daga cikin mutanen wajen ne suka kai duban su saitin inda suka ga Inspector Rasheed Win yana kallo domin su ma su bawa idon su abinci.

*MANGA*
'?
_Comment_
_Share_
_Fisabillillahi_

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_ &?=؀? ).

_Tsarawa/Rubutawa_

? *SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D auta, Sis Amira Adam_ _Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke ina son ku fisabillillahi_ .

*Free book*

------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*004*
___________________________

Kallon wani jami'in ?an sanda Inspector Rasheed Win yayi sannan yace a bashi safan hannu (Hand gloves) sanyawa yayi a hannun shi sannan ya nufi kan gawar Azra Win.

Dur?usawa yayi dai-dai saitin wuyan ta.

A hankali ya sanya hannu ya Wan sake janye rigar da ta Wan rufe mata wuya, wani ?atoton zanen tambari ne mai alamar tauraro (Star) ya bayyana a wuyan Azra Win.

Kafe wajen Inspector Rasheed yayi da ido sannan sannan ya fara tunanin inda ya taSa ganin wannan zanen.

"Afrah!" Ya faWa da Wan ?arfe sannan ya mi?e tsaye ya juya ya dubi sauran jami'an tsaron yace su tafi asibitin da aka kai gawar Afrah yanzu.

Aikuwa gaba Waya mota suka shiga tare da ma'aikatan lafiyan da kuma hukumomin makarantar wasu daga ciki inda suka nufi asibitin da aka je aka adana gawar Afrah Win, tare da tafiya da gawar Azra domin zuwa a adana tata gawar ita ma.

Suna isa cikin asibitin kai tsaye Wakin da ake ajiye gawarwaki su Inspector Rasheed suka nufa.

Babban Waki ne mai girman gaske wanda tsayawa faWin girman Wakin ma Sata lokaci ne.

Akwatuna ne a jere a cikin Wakin sun fi guda hamsin da alamu sune akwatunan da ake ajiye gawarwaki a cikin sa.

Wani akwati da yake can gefe aka wuce da gawar Azra aka sanya ta a ciki.

Wajen wani akwati Inspector Rasheed ya nufa sannan ya bu?aci ma'aikatan asibitin da su buWe mishi akwatin.

Ana buWewa kuwa sai ga Afrah a kwance a ciki kamar kace mata tashi ta tashi.

Kallon ta ya fara yi tun daga sama har a ?asa take idon shi ya sau?a akan wannan ?aton zanen na wuyan ta mai alamar tauraro irin wanda ya gani a wuyan Azra ya bayyana.

Ya Wauki tsawon lokaci yana nazarin wannan zanen kafin daga bisani ya sanya wayar shi yayi snapping wajen sannan ya juya suka fice a Wakin.

Suma ma'aikatan asibitin juyawa suka yi suka fita.

Ko gama rufe ?ofar Wakin ba su yi ba Amrah ta dira a cikin Wakin cikin mummunar suffa.

Lokacin da inspector Rasheed suka fita daga cikin Wakin da aka adana gawarwakin motar su suka nufa sannan suka tayar da motar suka nufi komawa police station Win na su.

Sosai Inspector Rasheed ya shiga tunani da nazarin wannan zanen da ya gani a wuyan su, to mai hakan yake nufi?, Shin wannan zanen na meye ne?.

Jami'in ?an sandan da yake gefen Inspector Rasheed ne ya juyo ya dube shi sannan ya lura da halin damuwar da shugaban nasu yake ciki.

"YallaSai akwai damuwa ne?". ?an sandan ya tambayi inspector Rasheed cikin girmamawa.

Sau?e numfashi inspector Rasheed yayi kafin ya dube shi yace.

"Kofur Bala wallahi wani abu ne ya fara Waure mun kai game da waWannan gawarwaki biyun da aka tsinta".

Shiru ya Wan yi kafin daga bisani ya cigaba da magana

"Watau abun da yake Waure mun kai wanda nasan ba lalle ku kun lura da shi ba shine, shin baku lura da cewar irin kisan da aka yiwa Afrah shi aka yiwa Azra ba?".

?an shiru Kofur Bala yayi kafin daga bisani yace.

"Tabbas YallaSai sai yanzu tunanina ya kai kan abun,to mai hakan yake nufi Kennan?".

"Tabbas na fara zargin wani abu domin kuwa duba da irin kisan da aka musu ya zama iri Waya sannan ga wani alama da makashin na su ya bari wadda dole za'a zargi cewar mutum Waya ne yake kisan".

Inspector Rasheed ya faWa yana kai kallon shi zuwa kan titi.

"Kennan yallaSai kana nufin kace mun makashin waWannan ?ammatan mutum Waya ne?".

Cewar Kofur Bala Win cike da mamaki.

"Ina tunanin hakan amma koma mainene bincike zai tabbatar da gaskiyar lamarin".

A dai-dai sannan ne kuma suka ?araso bakin ofishin na su.

Lokacin da suka isa ne ake sanar dashi cewar mahaifin Afrah sun zo neman shi amma sun ce zasu dawo.

Bai amsa ba sai wucewa cikin office Win shi yayi domin kuwa yana bu?atar kaWaicewa shi Waya domin yin nazari game da kisan waWannan ?ammatan.

*****

A cikin gidan su Azra kuwa mahaifin ta ne zaune akan dining table suna breakfast da shi da mahaifiyar Azra Win cikin farin ciki da annashuwa.

Wayar shi ce da take gefe ta fara ruri alamar tana neman agaji.

Mi?a hannu yayi sannan ya Wauki wayar inda ya ga ba?uwar number ce, tsaki ya ja sannan yayi rejecting call Win ya ajiye wayar a gefe.

Kallon shi mahaifiyar Azra tayi da mamaki sannan tace.

"Ranka ya daWe lafiya kuwa?,tun da muka zauna a wajen nan naga ana ta ?iran wayar ka a jere a jere a ?alla an maka ?ira ya kusa goma amma kana rejecting, ka daure ka Waga kaji wata?ila ?iran gaggawa ne ".

"Hmmm ba wani ?iran gaggawa fa,ke kin fi kowa sanin policy na bana Waga ?iran ba?uwar number dan haka ba wani ?ira da zan Waga, duk masu bu?atar magana dani su nemi ni da number Win da na san su".

Mahaifin Azra Win ya faWa yana mai kurSar ruwan tea Win da yake gaban shi.

"Amma Ranka y........

Saurin Waga mata hannu mahaifin Azra Win yayi sannan yace.

"Kinga dan Allah muci abinci,kinga har wajen ?arfe tara ban tafi wajen aiki ba, ki share masu min ?iran nan nasan ba zasu wuce irin ?an neman taimakon nan ba".

Iyayen Azra irin waWannan mutanennan ne waWanda basu da abokin gaba kamar talaka,mahaifin Azra ya kasance mutum ne da babu wanda yake raSar dukiyar shi face tillon ?ar shi Azra da kuma matar shi kasancewar iyayen shi sun rasu to sai ya zamana ko dangin shi basa cin kuWin shi balle kuma wani bare. Duk da irin tarin dukiyar da Allah ya masa Win, mahaifin Azra ?wararran lauya ne wanda ya san aikin sa inda a yanzu haka har ya kai matakin justice. A wani Sangaren kuma Wan kasuwa ne domin kuwa yana da manyan shaguna a kasuwannin Kano da kuma Kaduna da Zaria, sai dai ya Wauki wata banzar a?ida ta ?in talaka ya dasa a ?ashin ranshi sai kuma aka yi dace ya haWu da mata mai irin halin shi,sunan shi Justice Kabir inda ita kuma mahaifiyar Azra sunan ta Hajiya Ikilima. Sai kuma gashi Allah ya basu yarinya wadda take bata da tarbiyya ko kaWan ko dan daman ba'a koya mata ba.

*BACK TO THIS* =?G?
Murmushi mahaifiyar Azra Win tayi

"Aikuwa dai kasan talakawan nan da shegen naci wallahi, basu ajiye maka ba amma sai shegen ro?o".

Dariya suka yi gaba Waya
sannan suka cigaba da cin abincin har suka kammalla.

Mi?ewa yayi yana shirin Waukan jakar office Win shi,a dai-dai sannan ne kuma mai gadin gidan ya shigo inda ya zube har ?asa ya fara gaishe da su.

A yatsine mahaifin Azra Win ya amsa sannan yace.

"Lafiya kuwa Iro?".

Duk da kasancewar mutumin tsoho wanda na tabbata zai iya haifar mahaifin Azra Win amma kuma hakan bai sanya ya bashi girma ba sai ya ?ira shi da sunan shi garangatsau.

"Ranka ya daWe daman jami'an ?an sanda ne suka zo suna waje sun ce a musu magana da kai".

Kallon juna suka yi shida matar ta shi kafin kuma ya sake furta kalmar ?an sandan da mai gadin nashi ya faWa.

"?an sanda kuma?, Kuma suka ce maka wajena suka zo?".

"Eh Ranka ya daWe".

Mai gadin ya ?ara bashi amsa yana ?ara risinawa.

Kallon mahaifiyar Azra yayi sannan yace.

"Ikilima bari naje na gani".

"A'a YallaSai ai tare zamu je ?afata ?afar ka,domin kuwa wallahi jikina ya bani ba lafiya ba, kar kaji yadda ?afafuwa na suke rawa" mahaifiyar Azra Win ta faWa fuskarta da alamun damuwa sannan suka juya suka nufi harabar gidan inda ?an sandan suke.

Suna isa Mahaifin Azra ya fara bin su da kallo sannan ya ce.

"Lafiya kuwa na ganku a gidana da safiyar Allah nan?, Nasan dai idan wani case ne a office zaku same ni ba'a gida ba".

Ya faWi maganar yana yatsina fuska.

Murmushi inspector Rasheed yayi sannan ya mi?a mishi hannu su gaisa.

"YallaSai duk wani ?o?ari da zamu yi na muga mun samu wayar ka ba sai mun zo gidan ba abun ya gagara domin kuwa mun maka ?ira yafi sau a ?irga baka Wagawa".

"Tsarina ne bana Waga ba?uwar number".

Mahaifin Azra ya faWa a ta?aice.

Murmushi Inspector Rasheed yayi domin kuwa ya daWe da sanin halin Justice Kabir Win dan haka wannan ba abun mamaki bane a wajen sa.

"Ok to shikennan YallaSai ,magana ce take tafe damu magana ce wadda take bu?atar nutsuwa, waWannan mutanen da kake gani hukumomi ne da ga cibiyar karatu ta Ahmadu Bello dake nan garin na Zaria, mun zo ne idan ba damuwa muna so ka biyo mu da kai da matar ka zamu je asibiti da ku".

Wani lalattaccen kallo mahaifin Azra Win ya bi Inspector Rasheed da shi kafin kuma yace.

"Kaga Inspector ka tafi direct to the point ka sanar dani mai yake tafe daku,domin gaskiya ni ba wani asibiti da zanje yanzu haka ma ga shi nayi lattin fita kotu".

Ya faWa yana kai duban shi kan agogon hannun shi tare da sake tsaki.

Kallon juna mutanen wajen suka yi kowa a zuciyar shi yana Allah wadaran halin Justice Kabir domin kuwa alamu sun nuna bai san darajar Wan Adam ba.

"Ranka ya daWe a haka zaka daure muje asibitin domin kuwa zuwan naka yana da muhimmanci".

?an shiru yayi kafin kuma daga bisani yace.

"Muje".

"Hajiya har da ke muke bu?atar zuwan ki"

Inspector Rasheed ya faWa yana kai duban shi wajen Hajiya Ikilima da tayi tsumu-tsumu kamar an ji?a Sera a buta .

Haka suka juya gaba Waya suka nufi asibitin da aka adana gawar Azra Win shi dai mahaifin Azra ba wai dan ran shi ya so ba.

Suna isa asibitin suka nufi Wakin adana gawa (Mutuary) kai tsaye.

Turus Justice Kabir da Hajiya Ikilima suka ja suka tsaya suna duban Inspector Rasheed duba irin na mai zamu yi a nan Win.

"Ranka ya daWe ku shigo mana".

Ai da sauri Hajiya Ikilima tace

"Mu shiga ina?, ?akin ajiye gawar!, Ai wallahi idan ka ganni a lahira to kai ni aka yi, Alhaji idan zaka shiga ka shiga amma ni kam ba inda zan shiga".

Juyowa Justice Kabir yayi ya watsa mata wani kallon da bata san sanda ta yi shiru ba, sannan ya juya ya dubi inda Inspector Rasheed yake tsaye tare da cewa.

"Wai Inspector mai hakan yake nufi kunce zamu zo asibiti kuma kun tashi kun wuco damu Wakin ajiyar gawa?".

"Kaga Ranka ya daWe sai fa kun yi ha?uri domin kuwa dole ce ta sa hakan".

Izuwa yanzu tunin Justice Kabir da Hajiya Ikilima sun fara shan jinin jikin su domin kuwa take jikin su ya basu tabbas akwai wani mummunan al'amari da yake shirin faruwa.

Haka dai suka daure zukatan su inda suka bi bayan su Inspector Rasheed Win suka shiga cikin Wakin ajiyar gawar domin kuwa sun sadda?ar komai ma ya faru.

Suna shiga cikin Wakin Inspector Rasheed ya dubi mai kula da Wakin sannan ya mishi alama da ya janyo akwatin gawar da Azara take ciki.

Kasancewar kowane akwati da sunan gawar da take ciki a manne a jiki ya sanya ana janyo wa akwatin gawar Azra Win idanun su Hajiya Ikilima ya sau?a akan sunan da yake manne a jikin akwatin,sai dai basu kawo komai a ran su ba a tunanin su wata ce mai irin sunan Wiyar ta su duk kuwa da cewar kowanne da sunan mahaifa a jiki.

In banda rawa babu abun da jikin Hajiya Ikilima yake tsananin tsoron da take ciki har ba zai misaltu ba.

BuWe akwatin gawar aka fara inda idanun Justice Kabir da na Hajiya Ikilima suka sau?a akan mutum kwance a mi?e a cikin akwatin sai dai har zuwa wannan lokacin basu fahimci wadda take kwancen ba.

"Alhaji sai ha?uri domin kuwa a rayuwa kun san duk wani mai rai mamaci ne kuma babu wanda ya isa ya tsallake wa mutuwa idan lokacin sa yayi,wannan da kuke gani gawar ?ar ku ce da aka tsinta yau da asuba a cikin jami'ar su wa.......

Ai tun kafin Inspector Rasheed ya kai ?arshen maganar da yake Win Justice Kabir ya ma?ure mishi wuya tare da fara magana cikin ?araji.

"Sai dai idan ubanka ne ya kashe mun ?a ta, kaji Wan bantan uba wanda baya neman gamawa da duniya lafiya". Da ?yar sauran ?an sandan suka sanya hannu suka SamSare hannun Justice Kabir daga wuyan Inspector Rasheed Win.

Ita kuwa Hajiya Ikilima tun da taji maganar da Inspector Rasheed Win ya fara taji gaba Waya jikin ta ya ?ara tsanan ta rawar da yake Win.

A hankali ta shiga taka ?afafuwan ta ta nufi wajen akwatin gawar take duk wani tsoron da take ji ya kau.

Aikuwa tana ?arasawa wajen idanun ta suka sau?a akan fuskar ?ar ta tillo guda da take da ita cikin mummunan yanayi.

Sulalewa ?asa tayi ta zube a wajen take numfashin ta ya tsaya cak duk wata jijiya da take jikin ta take ta daina aiki.

?arar faWuwar Hajiya Ikilima Win ne ya dawo da su Justice Kabir daga hargagin da yake musu.

Warwas suka yi arba da ita a ?asa ba alamar rai bare numfashi a tare da ita.

Tashin hankali Kennan wanda ba'a sa masa rana,kar fa ace Justice Kabir jana'izar gawa biyu zai yi rana?.

*MANGA*
'?
_Comment_
_Share_
_Fisabillillahi_.

*FANSAR FATALWA*
( _Horror Story_=؀? &?).

_Tsarawa/Rubutawa_

? *SHAMSIYYA MANGA*

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATION*

*SADAUKARWA*: _Wannan book Win gaba Wayan shi Sadaukarwa ne gareku Anty Hadiza D Auta, Sis Amira Adam Alkhairin Allah ya kai muku a duk inda kuke ina_ _son ku fisabillillahi_.

*Free book*

-------------------------------------------
*Bissimillahir rahmani rahim*

*005*
____________________________

Da gudu Justice Kabir ya nufi kan ta yana ?iran sunan ta, amma ina! Hajiya Ikilima ko alamar motsi ba tayi balle ya sa ran zata amsa.

Ihu Justice Kabir ya shiga rusawa yana ?iran ma'aikatan asibitin yana cewa

"Ku yiwa girman Allah ku zo ku taimaka ku ceci rayuwar matata, dan Allah ku taimaka ni, Ikilima dan Allah ki tashi nasan wasa kike, Ikilima wallahi ?arya suke mana Azaran mu bata mutu ba tana da rai".

Ya ?arashe maganar cikin hargowa kamar zai tashi asibitin gaba Waya.

Da ?yar aka ?ira wasu Nurses suka zo suka Wauki Hajiya Ikilima Win inda nan ma da ?yar Justice Kabir Win ya bari aka Wauke ta Win.

Shi kuwa Inspector Rasheed wani irin mugun haushin Justice Kabir Win yake ji yana mishi kallon jahili kuma marar hankali.

Lokacin da aka zo za'a shiga da Hajiya Ikilima Wakin taimakon gaggawa ma nan ma da ?yar aka dakatar da Justice Kabir dan wallahi cewa yayi shikam sai ya bi su ciki,da ?yar dai ma'aikatan suka hana shi, sannan ya ha?ura, amma duk da haka zarya ya dinga yi a bakin ?ofar Wakin yana jiran fitowar likita.

Gwajin farko da likita ya yiwa Hajiya Ikilima ya gano cewar rai yayi halin sa ta riga mu gidan gaskiya sai dai muce Allah ya ji ?anta.

Fitowa likitan yayi daga Wakin sannan ya dubi Justice Kabir zai yi magana sai dai cikin sauri Justice Kabir Win ya riga shi inda ya fara magana cikin tashin hankali.

"Likita ya ake ciki dan Allah kar sanar dani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login