Showing 33001 words to 36000 words out of 116554 words
ta daga kiran ta kara a kunne, muryarta na rawa ta gaishesa bayan tayi masa sallama, "Me aka maki?" Tambayar da yyi mata knn jin muryarta, a hnkli tace "Su anty jiddah ke neman tsokanata" yyi murmushi yace "to kiyi hkuri" shiru tayi bata ce komae ba, yace "kin fasa tafiyar yau ne" girgixa masa kai tayi tace "Abbanmu ne yace mu bari da yamma yayanmu ya Kai mu" yace "OK Allah kai mu" a hnkli tace "Ameen" yace "ltr" shiru tayi har ya katse wayar snn ta ajiye ta ci gaba da shan tean ta a hnkli. Da yamma misalin Karfe uku Afeefah ta gama shirinta da su Anty jiddah da Sadiya don tare xa su tafi amma su Washegari xa su dawo kano, Aliyu da kansa ya karbi jakar kayan Afeefah ya kai bayan mota, ita kuma ta haura sama da gudu ta shige dakinsu, Dr Sharif ta shiga kira tana kallon bakin kofar dakin a tsorace, yana fara ring ya katse ya kirata, kmr munafuka tace "sir dama em ina son in gaya maka ynxu xa mu tafi" murmushi yyi yace "ko in xo in raka ku?" Xaro ido tayi da sauri tace "A'a" yace "To Allah tsare hanya Zainab" a hnkli tace "Ameen ngd" Addu'o'in da xata karanta ya shiga tuna mata, ji tayi ya Aliyu na kiranta da sauri tace "toh toh ngdd sir, byee" da sauri ta katse wayar ta boye cikin hijab dinta jin har ya shigo dakin harara ya galla mata yace "ba ki ji ina kiran ki ne?" kmr xata yi kuka tace "yayanmu ina cikin bayi ne fa" ficewa yyi daga dakin ta bi bayansa, Mami taje tayi ma sallama snn ta fita don su Jiddah har sun shiga mota, gaba ta xauna as usual, Mami ta fito ta masu addu'ar Allah tsare hanya snn ya Aliyu ya ja motar suka bar gidan. Karfe Shidda da yan mintuna suka shigo kaduna, Afeefah ta juya ta kalli ya Aliyu jin wayarta na vibrate a hijab, ya lura da hkn yace "ya aka yi princess?" Murmushi ta kirkira tace "Um um ba komae" bakwae saura suka isa unguwar rimi tsabar traffic din kd, horn Aliyu yyi mai gadi ya bude gate, kusan a tare suka shiga makeken gidan da wata mota dake bayansu, ya Aliyu yyi parkin a parkin lot, Afeefah ce ta fara fitowa dae dae lkcn da mutumin cikin motar ya fito bayan shi ma ya gama parkin, wara ido tayi ta nufesa da gudu ta rungumesa tace "Ya Ma'aruf" rungumeta yyi shima yace "waow Zainab ku ne dama da magrib" Su Jiddah suka karaso suka gaishesa suna murmushi su ma, Aliyu kam kin fitowa daga motar yyi sae kallon Afeefah da har lkcn tana jikin Ma'aruf yake ta madubi fuskar nn tasa a daure. Ma'aruf yace "Driver ne ya kawo ku?" Afeefah tace "A'a yayanmu ne!" Sae a snn Aliyu ya fito yana kirkiran murmushi ya nufi inda suke ya basa hannu suka gaisa. Cikin gidan suka nufa gaba daya Afeefah na ta jero ma Ma'aruf tambayoyi, "to ya Ma'aruf ynxu xaka iya shiga da ni gurin da kuke xama idan kuna tuka jirgin in gani?" Dariya yyi ya lakaci hancinta yace "ke dae ba kya girma yarinyar nn koh?" Turo baki tayi xata yi mgna taga wani mummunan kallon da ya Aliyu ke mata, tuni ta hadiye abinda xata ce ta shiga wasa da yatsunta har suka shigo falon gidan. Hajiya Khadija mahaifiyar Ma'aruf ce ta sakko falon da mmki tana kallonsu tace "dama ku ne da magariban nn Aliyu" murmushi Aliyu yyi yace "wllh kuwa Ammi," mikewa Afeefah tayi da gudu ta rungumeta. Hajiya khadija tayi dariya tace "ke dae bakya girma ko Zainab, an xo hutu knn" murmushi Afeefah tayi ta rufe idonta, Hajiya khadija ta karaso cikin falon ta xauna da fara'arta ta amsa gaisuwar Su Jiddah, tana kallon Aliyu tace "barrister Ali knn, ina su Mami?" Yace "suna nn lfya Ammi," tace "kai baka xuwa sae ka kawo Zainab hutu koh?" Dariya yyi yana shafa kansa don ya ma rasa me xae ce ya kare kansa, mikewa Ma'aruf yyi yana kallon Afeefah yace "mu je ki ban lbrin Buk, ki kuma gaya min gskya samarin ki nawa?" Dariya tayi ta mike ta bi bayansa, Aliyu ya bi ta da kallo lkci daya murmushin da yake ma Ammi ya bace daga fuskarsa.
Eeshatullah Goni๐๐
[5/22, 07:56] Umar Dalha: ๐ธ๐ฉ๐ป 'Ya mace kyautar Allah๐ฉ๐ป๐ธ
A true life love story
By Ashmaad
36__37
Afeefah na kwance daki tun fitowarta daga dakin Ma'aruf ita a dole tana fushi da Ya Aliyu sae kumbure kumbure take, tura kofar dakin aka yi Anty Jamila ta shigo tace "Zainab sakko ki ci abinci ana jiran ki" bata yi musu ba ta sauko daga kan gadon ta bi bayanta suka sauka kasa, ya Aliyu na xaune falo da Ammi da ya Saleem, Afeefah ta hade rae ta nufi dinnin, ta debi abincinta don su jiddah sun diba nasu, ilham tace "wnn dan abincin xae isheki Zainab?" Ba tare da Afeefah ta kalleta ba tace "ehh xae min" Anty jamila ta kalli Aneesah tace "ke kara mata me wnn dan abincin xae mata" da sauri Afeefah tace "wllh Anty ni ya isheni" kyaleta duk suka yi suka shiga cin abincinsu, da ke kadan ta xuba tuni ta cinye ta mike ta bar dinnin din, xata haura sama Ammi tace "har kin gama Zainab" tace "ehh na gama" dakin su Aneesah ta nufa ta shiga bayi don yin wanka, ko da ta fito kayan baccin ta ta fiddo a jaka tasa snn ta sa Hijab tayi kwanciyarta, balla sim dinta da ya Aliyu yyi ne ya fado mata nn da nn hawaye ya cika idonta taji wani mugun haushin sa kawae take ji ynxu, Ammi ce ta shigo dakin tace "ke baxa ki sauka falo kiyi kallo ba Afeefah," Afeefah ta ce "Ammi ni bna son kallon" Ammi tace "toh shknn, amma kar kiyi bacci sae kun gaisa da Baffan ki" Afeefah tace "toh" snn Ammi ta fita daga dakin, ko minti biyar Ammi bata yi da fita ba Ya Aliyu ya shigo dakin, rufe ido tayi da sauri kmr me bacci, ya karaso kan gadon ya xauna yana kallonta yace "Zainab!" Kin juyowa tayi bare ya sa ran idonta biyu, xagawa yyi ta daya side din yana kallon fuskarta ya kuma kiranta, nn ma taki amsawa, murmushi yyi don yasan idonta biyu sarae, ya mike ya fice daga dakin. Murguda baki tayi ta kuma tura kanta cikin pillow cike da jin haushin sa, Karfe tara da rabi Ilham da Jiddah suka shigo dakin suka ce Baffa na kiranta, mikewa tayi ta bi bayansu suka nufi falon baffa, murmushi yyi ganinta, ta xauna gefensa ita ma tana murmushin tace "Sannu da dawowa baffa" ya shafa kanta yace "yauwa mamata, ashe kun xo, ina su Abbanku da Mami," tace "duk suna lfya, sun ce in gaisheka" yace "Madalla, mun yi waya dasu daxu ma, ya makaranta ynxu kin xama 'yar jami'a koh" dariya tayi ta sunkuyar da kanta, baffa ya kalli Jiddah yace "ya baku xo min da Fadila ba Hauwa" jiddah tace "ba su yi hutu bne shi yasa" yace "Allah sarki, Adnaan na nn abunsa koh?" Jiddah tace "yana nn baffa" sun dde suna hira daga bisanni suka yi masa sae da safe dae dae lkcn da Ma'aruf ya shigo falon don yi ma Abban nasa sae da safe shi ma, Afeefah na shirin kwanciya Ma'aruf ya shigo ya xauna gefenta yace "gashi har xan tafi baki bni lbrin samarin ki ba koh?" Afeefah ta wara ido tace "ina xa ka Ya Ma'aruf?" Dariya su Ilham suka kyalkyale da suka ce "gidan sa mana" Afeefah tace "ohh na manta" dariya yyi yace "xa ki xo ki min sati koh?" Ta gyada masa kai tace "ehh xan xo yaya" yace "yawwa Kanwata" duk suka yi masa sae da safe snn ya fita daga dakin, Ammi ta shigo tace "Zainab taso ki kwanta bedroom dina" ba musu ta mike ta bi bayan Ammi.
Washegari da safe misalin Karfe goma su Jiddah suka fara shirin komawa kano, ya Aliyu ne ya shigo dakin da sallama, Afeefah da ke xaune gaban madubi tana shafe shafe ta hade rae tare da turo bakinta, gunta ya nufa yana kallonta yace "ina kwana Zainab?" Sunkuyar da kai tayi da sauri tace "yayanmu ni bn ganka ba, ina kwana," hancinta ya ja yace "dake ke makauniya ce ba" murmushin da bata yi niyya ba tayi, sae kuma a hnkli tace "ka yi hkuri" juyawa yyi yana kallonsu Jiddah yace "ina jiran ku a falo" har suka tashi tafiya Afeefah kin fita tayi har sae da Ammi tace "Zainab baxa ki je ku yi sallama da yayyin ki ba?" Mikewa tayi ba don ta so ba ta fita, kanta a kasa ta isa motar ya Aliyu ta daga ma su jiddah hannu snn ta nufi driver seat inda Aliyu yake ta dago kai a hnkli tace "Yayanmu Allah ya tsare hanya" ba tare da ya kalleta ba yace "Ameen" kmr xata yi kuka tace "yayanmu baka kalleni ba" fuskarsa a daure yace "in maki me?" Shiru tayi tana kallonsa lkci daya hawaye ya cika idonta ta juya xata bar wajen ya kamo hannunta, bbu yabo bbu fallasa yace "to me kike son in maki Zainab?" Girgixa masa kai tayi hawayen idonta ya gangaro, murmushi yyi yace "toh ngd Zainab, will miss yhu a lot" murmushi ita ma tayi, ya ciro handkerchief ya share mata hawayen fuskarta a hnkli tace "yayanmu kayi hkuri, daga yau xan fara jin mgnr ka" murmushi kawae yyi yace "Allah ya sa" har suka bar compound din bata daina daga masu hannu ba sae taji ba ddi kmr ta bi su, Aneesah ce ta ja ta tana dariya ta nufi cikin gida da ita ganin hawayen idonta. Da rana Afeefah na xaune falo suna kallo da su Anty jamila, Afeefah ta kalli ilham dake gefenta tace "Anty ilham dan ara min phone din ki don Allah, ilham tace yana sama a daki, mikewa Afeefah tayi ta nufi sama da sauri ta dauki wayar, ta fiddo nmbr Dr Sharif da ta ajiye a jakarta tayi dailin, bugu uku ya dauka tare da yin sallama, rasa abun cewa tayi kmr mara gskya tace " Sir ina yini" shiru taji yyi hkn yasa tayi saurin kallan wayar ta ga ko ya katse ne amma taga bae katse ba, sunanta ta ji ya kira ta amsa a dan kunyace, yace "me ya sami wayar ki?" Kmr xata yi kuka tace "yayanmu ne ya kwace" da dan mmki yace "sbda me?" Muryarta na rawa tace "wae don ina waya" Dr Sharif yace "uhm OK, wnn wayar waye" a hnkli tace "na sister na Ilham" yace "ok" shiru tayi bata kuma cewa komae ba, yace "ya mutan gidan" tace "duk suna lfya?" Yace "kinyi missin dina kuwa?" Shiru tayi ta kasa basa amsa, a hnkli ta ji ya kira sunanta, murya can kasa tace "Na'am" murmushi yyi ya kuma yi mata tambayar, cike da jin kunya tace "nayi!" Yace "karya kike" xaro ido tayi tace "wllh sir nayi missing dinka" yar dariya yyi yace "really kina son gani na knn!" Kunya ne ya kamata ssae, taki cewa komae, a hnkli yace "Zainab!" Tace "uhm" yace "baki son ganina knn" murya can ciki tace "ina so" yace "Toh in xo ki gan ni" rufe fuskarta tayi da pillow da sauri wae ita kunya a hnkli tace "Uhm" yace "I promise xan xo kd in gan ki dear" sallama yyi mata jin bata da niyyar cewa komae kuma, Afeefah ta ajiye wayar tana murmushi. Tun daga lkcn kullum sae sun yi waya da Dr Sharif da wayar Ilham, Aliyu kuma sau dayawa ta wayar Saleem yake kira yace ya bata, sae dae ynxu ta daina dokin kiran Aliyu kmr ynda take da, wani lkcn har pretend take tayi bacci idan aka kawo Mata wayar. Ranan da ta cika kwana uku Ya Ma'aruf ya xo da yamma, taji ddin ganinsa ssae, dakin Ammi ya nufa tana biye da shi a baya, bayan sun gaisa da Ammin tasa yace "Ammi na xo tafiya da Zainab ne tayi ma Amina kwana biyu," Ammi tace "To ae Abban ku bae sani ba" Ma'aruf yace "xan kirasa in gaya masa Ammi" Ammi tace "A'a da dae ka bari goben ka xo da safe ka samesa ka gaya masa sae ku tafi da ita" bata rae Afeefah tayi ta xamo daga kan gadon Ammi, Ammi tace "Au to Allah baki hkuri, ku tafi Ma'aruf idan ya dawo na gaya masa, amma kai ma ka kirasa," murmushi Afeefah tayi ta mike da sauri ta fice daga dakin don xuwa ta hada kayanta, jikinta ne yyi sanyi tunawa da tayi Dr Sharif yace mata gobe xae xo, can dae a xuciyarta tace to ba sae ya sameni can gidan ba, ilham ta samu da sauri dakin Anty jamila tace "Anty ilham idan Wnn da yake kirana ya kira kice bana nn amma xan kirasa" ilham tace "toh"
Karfe shidda na yamma Ma'aruf ya isa gidansa da Afeefah, bell ya danna bayan minti biyu wata kyakkyawa da baxata wuce 23 ba ta bude kofar rike da wani handsome boy a hannunta, rungumesu yyi gaba daya Afeefah ta kwalalo ido tare da dauke kanta da sauri, matar cikin sanyin murya tace "Sae ynxu Hubbi" yace "Ba nace maki xan tafi gida daga can ba, ba mu hanya bby" sae a snn Matar ta lura da Afeefah, ta bata hanya tana kallonta, Afeefah ta dukar da kai da sauri, kama taga matar take mata da warce ta sani amma ta rasa a ina, kmr munafuka tace "Ina yini Anty" "lfya lau, sannu da xuwa" matar ta amsa Mata a takaice. Har bedroom din da xata ajiye kayanta Ma'aruf ya kai ta, yace "feel at home dear" gyada masa kai kawae tayi ya fita. Tana xaune kan darduma ta idar da sllhn magrib Amina ta shigo dakin, bbu yabo bbu fallasa tace "ki sakko ki ci abinci" tana fadin hka ta juya ta fice, Afeefah tayi jigum tana da ta sanin biyo ya Ma'aruf, har ta yi sllhn isha matar bata kuma kiranta ta xo ta ci abinci ba, a xuciyarta tace to ko tana tunanin budurwarsa ce ni, Ma'aruf ne ya shigo dakin da mmki yace "Zainab ba Amina ta xo kiran ki ba, meyasa baki sakko ba" murmushi ta kirkira tace "um na koshi" ya galla mata harara yace "c'mon taso mu je ki ci abinci, ko sae na shigo na dago ki" mikewa tayi da sauri yyi dariya ya juya ta bi bayansa a sanyaye hka kawae taji ita tsoron matar ma take, da kyar take tura abincin gabanta a dinnin din tsabar irin kallon da Amina ke mata ga Ma'aruf ya isheta da surutu. Mikewa tayi daga karshe kmr xata yi kuka tace "yaya ni na koshi" yace "ba ki isa ba, Maza cinye shi" mikewa Amina tayi tana rike da yaronta ta bar dinning din ta haura sama, ya bi ta da kallo, can ya maido da dubansa ga Afeefah yace "sae fa kin cinye shi Zainab" komawa tayi a sanyaye ta xauna ta shiga tura sauran abincin, tana gama ci ya ki barinta ta haura sama, tayi da ta sanin biyosa ba kadan ba hka ya dinga mata hira daga karshe dubara ya fado mata tace ya bata wayarsa xata kira Mami da ya Aliyu snn ya bata ta haura sama da sauri ta shige dakin da ya ajiyeta ta kulle. Hawaye ta shiga yi cike da tsoron matarsa ta ci kukanta daga karshe ta shiga dialing nmbr Dr Sharif, bugu biyu ya dauka tace "Sir" yace "Zainab!" A hnkli ta gaishesa ya amsa tare da cewa ina kika je, tace "gidan uncle dinmu" yace "ok, am comin down to kaduna gobe" wara ido tayi tace "da gske Sir" yace "yea ko kar in xo" da sauri tace "ka xo" yyi murmushi yace "shknn xan xo idan Allah ya yrda, layin waye wnn" tace "uncle dina," yace "OK sae da safe" tace "Allah ya kai mu," snn ya katse wayar ta ajiye a sanyaye ta kwanta. Washegari da kyar Afeefah ta fito yin breakfast kmr ynda Ma'aruf ya umarce ta, ranan ma bata samu fuska gun Amina ba don da kyar ta amsa gaisuwar ta, sama ta koma a sanyaye ta xauna dakin da take, goma saura Ma'aruf ya shigo dakin yace "Zainab sakko ki taya Antyn ki girki a kitchen yau yayanta xae xo daga kano"
Eeshatullah Goni๐๐
[5/22, 07:56] Umar Dalha: ๐ธ๐ฉ๐ป 'Ya mace kyautar Allah๐ฉ๐ป๐ธ
A true life love story
By Ashmaad
38......
Afeefah ta dauki hijab dinta a sanyaye ta sa don bata iya masa musu, ta bi sa suka sauka downstairs, yana gaba tana biye da shi a baya har suka iso kitchen din, Amina da ke kkrin jona blender Fadil na bayanta ta juya tana kallonsu yace "Honey ga ta xata taya ki aiki" bbu yabo bbu fallasa Amina tace "A'a taje tayi xamanta ngd" Ma'aruf yace "Haba ki bari ta taya ki mana" bnxa Amina tayi masa hkn yasa ya nuna ma Afeefah sauran tomatoes din da take wankewa tace "je ki karasa wanke mata" kai Afeefah ta gyada masa a sanyaye ta shiga kitchen din ta ci gaba da wanke mata kayan miyan, juyawa yyi ya bar kofar kitchen din ya koma sama. Afeefah na gamawa ta juya tana kallonta a hnkli tace "Anty na gama" ba tare da Amina ta kalleta ba tace "sannu" shiru Afeefah tayi tana tunanin abun yi kuma, kayan salad da cabbage da su carrots da ta gani ta nufa ta daukosu ta nufi sink don wanke su, Amina dae bata ce mata komae ba har ta gama ta yanka salad din da cabbage carrot kuma tayi grating dinsa, hka ta dinga kame kame a kitchen din Amina bata tanka ta ba har dae ta ga ba sauran aiki tayi jigum, can tace "kawo sa in rike maki shi Anty," ba musu Amina ta sauke Fadil dake