Showing 90001 words to 93000 words out of 116554 words
yi sau uku kafin ta xabura ta mike xaune, tana bin ko ina na dakin da kallo, gninsa yasa gabanta ya fadi, a hnkli ta xamo daga kan gadon ta nufi kofa da sauri, bin ta yyi da kallo har ta fita. Dakinta ta shiga ta kwanta kan gadonta tana jin ciwon kae ssae, har bacci ya soma daukarta misalin Karfe tara da rabi ya shigo dakin rike da cup din tea, gefen gadon ya xauna yana kallonta yace "Tashi ki sha tea sae in baki magani" a hnkli ta mike xaune ta karbi cup din ta kai bakinta don dama yunwa take ji, goshinta yyi feel ya ji xafi hka ma jikinta yace "Ina ke maki ciwo" kanta ta nuna masa ya mike ya fita, ba a dau lkci ba ya dawo dauke da allura da magani, yana nn xaune ta gama shan tean ta mike yace "Ina xa ki" da kyar tace "Ina son inyi wanka" yace "OK" hijab ta dauka ta shiga bayin, ko da ta fito ya kunna tv yana kallonsa, yyi mata kallo daya ya dauke kai, ta nufi gaban madubi ta dauki mayyukan ta da turare snn ta bude wardrobe ta fiddo rigarta na bacci me dan kauri har kasa kafin ta koma bayin, bin ta da kallo yake har ta shiga ya tabe baki ya ci gaba da kallonsa, ta kusa minti sha biyar kafin ta fito, tana tafiya a hnkli ta koma can edge din gadon ta xauna, juyawa yyi yana kallonta cikin gatse yace "Sannu!" Turo baki tayi ta dauke kai, ya mike ya koma inda take ya ajiye mata magungunan ya gaya mata ynda xata sha, kai kawae ta gyada masa, yace "Are yhu ready for the injections?" Xaro ido tayi tace "Wae ni xa ka ma alluran sir?" Girgixa mata kai yyi yace "A'a kai na xan yi ma wae da" murmushi tayi ta dauke kai, can kuma kmr xata yi kuka tace "Plss sir ni dae maganin ya ishe ni ka mai da alluran" wani kallo ya mata kafin yace "in xubar knn xaki ce" shiru tayi bata kuma cewa komae ba, can tace "To a hannu xaka min?" Murmushi yyi yace "Aa gwiwa xan maki" xaro ido tayi, sae kuma ta fara dariya, yace "Xan tafi in kwanta answer me" hannun ta mika masa, ya harareta yace "C'mon" kmr xata yi kuka tace "To wae a ina xaka min sir" yace "Xo in nuna maki" make kafada tayi tace "A'a ni ka min a hannu ae ana yi" bata ankara ba ya fixgota ya d'aga doguwar rigar jikinta, kuka ta saki tana turasa ya danne ta, gnin har jikinta ya soma rawa yasa ya saketa yana dariya yace "Wae alluran kike ma kuka ko ni?" Gnin gudu take son yi yasa ya kama hannunta ya kwantar da murya yace "A hnkli fa xan maki wllh" ta girgixa kai tace "xafi xae min" yace "No baxae miki ba wife" yana fadin hka ya jawo ta jikinsa, hawaye ta shiga yi tana kallonsa, ya kwantar da ita, da sauri ta mike tace "Sir kayana dogo ne to ae" yace "Eh hka xan d'aga" xaro ido tayi tace "Don ka gan ni?" Mikewa tayi ta dauki xaninta ta koma bayi ta daura bayan ta dage nyt gown din, ta fito ta karaso kusa da gadon ta kwanta, murmushi yyi, yyi k'asa da xanin kafin yyi mata alluran, yana gamawa ya dagota ya rungumota jikinsa yace "Ya maki xafin?" Hade rae tayi kafin ta girgixa masa kai, ya ja kumatunta inda beauty point dinta yake yace "Idan kika yi hka da fuskar ki ba kya kyau" xata yi magana ya hade bakinsa da nata, a yau kam bae yi niyar sarara mata ba duk koke kokenta sae dae jin wanda ta dage tana kira masa iya karfinta ya sa shi turata har sae da ta fado d'aga kan gadon, ya bi ta yana mata wani mugun kallo da rinannun idanunsa, ta fara ja da baya gabanta na faduwa fixgota yyi cikin tsawa yace "me nace maki Zainab" toshe bakinta tayi jikinta na rawa, ya kuma yi mata wani tsawan, ta fashe da kuka a tsorace.
Eeshatullah
🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸
By Ashmaad
82.....
Tura ta yyi ya mike ya fice daga dakin, k'asa ci gaba da kukan tayi duk jikinta yyi sanyi sae faduwa gabanta yake, da kyar ta mike ta koma kan gado ta kwanta ta rufe ido ko minti biyar bata kara ba bacci ya dauketa. Tun daga ranan Dr Sharif bae kuma bin ta kanta a gidan ba, ita ma ta ci gaba da wasar 'yar boya da shi, kusan kullum xae ajiye mata kudi kan centre table kafin ya fita amma ko kallon kudin bata yi, shi kuma bae fasa ajiye mata ba, ganin duk kudin hannunta ya kare yasa ta fara daukar kudin, iyakar aikinta a gidan ta gyara bedroom dinta ta wanke bayinta sae kuma kitchen idan tayi girki, ana hka ranan wani asabar Maryam ta kirata xata xo, address ta tura mata ta text, snn ta mike ta shiga kitchen don girka mata abinci, tun asuba taji fitarsa kuma ta tabbata baxae dawo ba sae bayan Magrib, shinkafa da miya ta shiga girkawa kafin awa daya ta gama ta dauki abincin ta nufi dakinta da shi, Karfe sha biyu saura Maryam ta iso ita da wata kawarsu Rukayya, taji ddin ganinsu ssae tayi masu iso har dakinta suka xauna suna ta hira, sae tambayarta Sir suke amma taki basu amsa, can dae gnin ba hakura xa suyi ba tace "Ya tafi aiki toh" duk suka kwashe da dariya, tayi murmushi ta mike ta bude fridge ta fiddo masu ruwa da drink kafin ta kawo masu abincin, sae da suka fara yin Azahar kafin su xuba abincin, ta mike don dauko plate a kitchen ta dibi abincin ita ma, ta ga Dr Sharif tsaye corridor yana kallon kofar dakinta, ba karamin tsorata tayi ba ta koma da sauri ta rufe kofar, kallonta duk suka yi ganin ynda ta shigo Maryam tace "Meye hkn" murmushi ta kirkira xata xauna ya bude kofar dakin, mikewa tsaye tayi da sauri kmr munafuka, murmushi yyi ganinsu Maryam, duk suka yi k'asa da kai suna dariya suka ce "Sannu da dawowa sir" da fara'a yace "Yauwa sannun ku, ya sch?" Duk suka amsa da lfya lau, yace "Maryam Aliyu da wacece?" Rukayya tayi dariya tace "Rukayya Usman" yace "Exactly two of my best student" dariya suka yi yace "Yhu are all welcm, kawar ta ku bata gaya min xa ku xo ba" turo baki Afeefah tayi ta xauna gefen gado, Maryam da Rukayya suka yi dariya suna kallonta, murmushi yyi yace "Ku dae dage da karatu exams is around d corner" suka amsa masa da In'sha Allah, kafin ya juya ya fita daga dakin, Maryam tace "Toh ae sae ki je ki masa sannu da xuwa" harararta tayi ta sakko k'asa ta sa spoon cikin plate din Rukayya ta fara ci, dariya duk sukayi suna kallonta. Karfe uku da wani abu suka fara shirin tafiya, dubu biyu ta basu na transport suka ki karba, ta bata rae ita sae sun karba, da kyar dae suka karba suka mata gdya suka sauko falo gaba daya, yana xaune yana cin abinci alamar siya yyi a eatry, sallama suka yi masa yace "har xaku koma" suka ce "Eh xamu tafi sir" dubu goma ya basu ya kira masu driver ya sauke su gida, suka yi masa gdya ssae, sae da motar ya fita daga gidan kafin Afeefah ta dawo ko kallon inda yake bata yi ba ta nufi sama, yace "Zainab!" Tsayawa tayi amma taki juyo wa, jin bae ce komae ba ta juyo tana kallonsa ta ga abincinsa yake ji, dawowa falon tayi ta tsaya daga bayan kujera tace "Ga ni" gefensa ya nuna mata, ta karasa ta xauna can carpet maimakon kujerar, yana kallonta yace "Ki gaya min meye Matsalar ki?" Ta dago tana kallonsa tace "Ina son xan siya wani textbuk, kuma ni bna gne lecture din wnn new lecturan" kmr xata yi kuka ta kare maganar, dariya ta basa ssae, ya dawo kasa ya xauna kusa da ita ya kamo hannunta yace "Matsalar ki da ni nake tambayar ki, textbuk xan siya maki, lecture kuma idan baki gane ba ki dinga kawo min, ynxu meye damuwar ki na kin amincewa da ni nake son ki gaya min" hade rae tayi tace "Ni bbu komae" yace "Toh naji, amma ki bar kira min yayanku cikin gidan nn" tana kallonsa tace "wae Sbda me?" Yace "Sbda bna so" ta xaro ido tace "Toh me yyi maka?" Yace "Bae min komae ba amma ki bar kira min shi a gidana" hade rae tayi tace "Yayana ne fa" wani kallo yyi mata yace "Shi din fah" kyabe baki tayi xata tashi ya fixgota yace "One more thing, me yasa banda gyaran jikin ki ba ki iya na komae ba, just take a look at ur parlor Zainab, so dusty wae dan ina ma gyarawa wani lkcn da daddare, tunda kika xo gidan nn ban ga kin sa tsintsiya kin share ko ina ba, dats bad, baki ji kunyan Kawayen ki da suka xo suka ga gidan ki hka ba" bin falon tayi da kallo duk da fess yake amma duk kayan wutan sun dan yi kura shi ma sae ka kura ido xa ka lura, turo baki tayi tace "kai meyasa baka gyarawa sae ni? Idan da yayanmu ne da taya ni xae yi ae mu gyara tare amma ni kadae xan iya gyara duk falon nn, kuma nasan akwae datti shi sa na kai su daki na ae" tsayawa kallonta yyi lkci daya ya hade rae a nutse yace "last warning! Kadda ki kuma kira min yayanku a gidana Zainab" mikewa xata yi ta bar wajen ya fixgota har sae da ta tsorata, yana mata mugun kallo yace "Kin ji me nace maki" da kyar ta iya gyada masa kai hawaye cike idonta ganin yanayin sa, turata yyi ta mike da sauri ta nufi stairs da gudu. Washegari tana daki kwance bayan ta gama breakfast, duk ta tasan yana gidan iya cikinta kadae tayi soye soyen, Karfe sha daya saura ya shigo dakin da sallama ta mike xaune da sauri fuskarta daure, ya karaso kan gadon yana kallon ynda ta hade rae kafin ya tabe baki ya ajiye ledan hannunsa yace "ina wayata?" Dauka tayi ta mika masa ya karba ya fita. Kallon ledan da ya ajiye mata tayi kafin ta jawo ta bude, ta ga sabon Iphone a kwali irin nata na da, tsallen murna tayi ta rungume kwalin kafin ta fito da textbook din da ta tambayesa a cikin ledan, ba tare da tayi wani tunani ba ta mike da sauri ta fita ta nufi bangarensa, xaune ta samesa gefen gado yana shan coffee, kanta a kasa ta karaso inda yake ta duka har kasa tace "Nagode sir, Allah kara budi" ba tare da ya kalleta ba yace "Ameen" ta Mike ta fita daga dakin. Tana xuwa sch Washegari ta sa su Anty jiddah su taho mata da sim dinta don dama shi yace ta bar ma Fadila wayar, ran Tuesday har department dinsu taje ta karbi sim dinta, tana komawa gida ta saka a sabon wayar, da daddare ta gwada yi ma ya Aliyu magana ta nmbrsa ta UK a whtspp don tayi ta kiran nmbr baya shiga, gnin bata ga alamar yana amfani da shi ba yasa ta fara hawaye. Da safe ta gama shirin makaranta tana kwance don sae goma take da lecture, ta dauki wayar ta bude whtspp, ga mmkin ta sae ta ga message din da ta ma ya Aliyu jiya ya nuna alamar ya gani, da sauri ta sauka ta shiga kiransa sae dae baya xuwa bata san lkcn da ta fasa kuka ba, ta kuma bude whtspp din ta tura masa message kmr hka "Pls kayi replyn dina mana yayanmu" dai dai xata tura ta gansa online, xaro ido tayi ta tura message din, bayan minti biyar ta ga ya sauka bayan ys bude message din, kuka ta shiga yi a hnkli ta kuma tura masa message tace "Plss mana yayanmu" amma sae ta ga ma ya kashe data, kuka take bakin ranta, Dr Sharif ya shigo dakin cikin shirin fita office yace "Me ya faru?" Kin basa amsa tayi sae ma juya masa baya da tayi, ya juya ya fita daga dakin, tana jin fitar motarsa ta mike ta hade kai da gwiwa tana rera kuka tana tausayin kanta, da yayanta ne ae baxae tafi ya bar ta tana kuka hka ba. Fasa xuwa makaranta tayi ranan, bini bini xata bude whtspp ta ga ko ya hau sae dae har bayan Azahar bbu alamar hkn, ganin yunwa xae Mata illah yasa ta sauka downstairs ta hado tea ta dauki bread din dake kan dinning ta koma sama, da kyar ta dinga turawa har ta gama kafin ta kwanta, nn da nn bacci ya dauketa, sae la'asar ta farka tayi alwala tayi sllh, ta koma bayin tayi wanka ta wanke baki ta fito ta canxa kaya ta kuma kwanta wa. Da daddare ya shigo dakin tana xaune kan darduma ta idar da isha, har ta gaji da bude whtspp tana dubawa ko ya hau, ya shigo dakin yana kallonta ya durkusa kusa da ita yace "Allah ya karba" sunkuyar da Kai tayi, yyi murmushi ya d'ago kanta yace "Irin wnn kukan hka yau, me ya faru wife?" Kauda kai tayi fuskarta daure, bata ankara ba kawae sae ji tayi ya sureta ya hada ta da faffadan kirjinsa ya nufi kofa, ta fara kokuwa da shi tana turasa tana cewa "Meye hka sir ni ka kyaleni bana so" bae tanka ta ba har ya shiga bedroom dinsa ya dire ta kan gado ta mike xaune da sauri tayi rau rau da ido tace "Sir bna son hka fa" komawa yyi ya kulle kofar dakin, taji 'yan hanjin cikinta sun kada tsabar tsoro, ya dawo ya xauna dab da ita yace "Kukan me kike" karyar da xata yi ta fara tunani tana wuri wuri da ido, da sauri ta nuna masa cikinta tace "Cikina ke ciwo" kallonta yyi yace "Are yhu on ur period?" Har xata girgixa masa kai sae kuma dubara ya fado mata da sauri tace "yeess" jawota jikinsa yyi yace "OK let me confirm for my sef" xaro ido tayi a tsorace xata yi magana taji da gasken dubawa xae yi ta tsorata ssae tace "Plss stop it sir" gnin da gske yake yasa tace "Wayyo wllh karya nake sir" dariya yyi yace "Dama nasan yhu are lying don ban ga alama ba, to kukan me kike" runtse ido tayi jin abinda yake mata kafin ta saka kuka tace "Don Allah sir ka bari ni bana so" marairaice mata yyi yace "No! baki isa bane yau, ke ko tausayi na baki ji Zainab, ni fa ba waliyi bne, ba kuma dutse bne ni, toh wae meye auren Zainab, me yasa kike behaving kmr karamar yarinya plss, yhu are nt a kid, yau kusan watan ki biyu gidan nn kina gara ni don Kinga ina tausayin ki koh, ni fa ba maxinaci bne, wllh bn taba neman mata ba duk shekaru na a duniya gashi am 32, ni kadae nasan ynda nake ji tun da na aure ki, Ki bani hakkina pls Zainab, plss wife I need yhu, ko kina son ki ga ina bin matan waje ne" bnda 6ari bbu abinda jikinta yake, cikin muryar kuka tace "Kayi hkuri plss sir, ni tsoro nake ji baxan iya ba" da kyar ya iya cewa tsoron me? Ta fashe da kuka ssae, ya kankameta yace "Bbu tsoro a ciki , baxan cuce ki ba wllh trust me, baxa ki ji tsoron komae ba," girgixa masa kai tayi hawaye na bin kuncinta tace "Noo sir kayi hkuri plss," yau kam bata ga alamar Dr Sharif xae ji tausayinta ya kyaleta ba don bae kuma bi ta kanta ba ya shiga sarrafata son ransa, tayi kukan tayi rokon duk a banxa, kiris ya rage ya mayar da Zainab dinsa mace, amma jin sunan da take kira masa for the past thirty minute ynxu ya kasa jure hkn duk da ynda yaso jurewa, ya turata da karfi ya mike ya shige bathroom, jikinta na rawa ta maida kayanta ta nufi kofa da sauri amma ta kasa budewa tsabar rudu da barin da jikinta ke yi bata lura key yasa ba, xubewa nn kasa tayi tana kukan tashin hnkli, ya fi minti talatin a bayin kafin ya fito ya fada kan gado yyi rub da ciki, bnda faduwa bbu abinda gabanta yake, har kusan sha biyu tana rabe jikin kofa shi kam tunda ya kwanta bae dago ba hkn yasa ta gane yyi bacci knn, a hnkli ta mike ta kuma murda kofar sae a snn ta tuna yasa key, cikin sanda ta nufi gaban madubi ko ya ajiye ta ga bbu, bedside drawer ta nufa a hnkli tana lekan fuskarsa suka yi ido hudu da jajayen nasa idon, ashe ba bacci yake ba, da sauri ta juya xata bar wajen ya fixgota da karfi yana huci cikin tsawa yace "Me kike nema nn?" Cikin rawar jiki tace "Keeyy nake nema!" Mikewa yyi ya dauko keyn ya fixgota ya nufi kofar da ita ya bude yana kallonta yace "Kin gwammace ki tafi ki kwanta da tsinuwar mala'iku a kanki koh, Gudluck" yana kai wa nn ya fitar da ita ya rufe dakinsa, jikinta yyi sanyi ta shiga hawaye ssae bakin kofar, da kyar ta bar falon nasa ta fita ta shiga nata dakin.
Eeshatullah.
Na fi masu son su ga karshen littafin nn kaguwan in ga ya kare, but na kusa in'sha Allah.
🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸
By Ashmaad
83____85
Tana shiga dakinta wanka ta fara yi kafin ta canxa xuwa nyt gown ta kwanta ta dauki wayarta ta bude whtspp, ga mamakinta ta ga ya Aliyu ya kuma bude message dinta amma bae yi reply ba, jikinta yyi sanyi ssae