Showing 3001 words to 6000 words out of 116554 words

Chapter 2 - Ya mace kyautar Allah complete hausa novel

Aaashmad   

24 Aug 2025

1294

class ki duba" ta gyada masa kai snn ta nufi lecture Hall dinsu, bakin hall din suka hadu da Maryam, da damuwa Maryam tace "yau ma baki xo da wuri ba" Afeefah kmr xata yi kuka tace "kuma fa wllh da wuri na tashi" Maryam tace "to ki dae dinga daurewa seven xuwa seven thirty ki shigo sch, kinsan wasu lectures basu da mutunci" Afeefah tace "to" Maryam tace "muje kiyi photo copyn handout" bin ta Afeefah tayi suka nufi wani shigo suka gama photo copyn, Maryam ta shiga gwada mata abinda aka koya masu, sha daya saura minti goma Maryam tace "kin ga tashi mu je cafeteria yunwa nake ji, kinsan bana breakfast kafin in fito" Cafeteria suka nufa Maryam tayi masu orderin jollof rice da nama plate biyu sae soft drink, Afeefah tace "ynxu cikin mutanen nn xa mu ci abinci, ni dae kunya nake ji" Maryam tayi dariya tace "lallai, hala baki yi boarding bne" Afeefah tace "kallon mu fa xa ayi" Maryam tace "kin ji ki wa xae kalle ki, kowa na ta cikinsa" Da kyar Afeefah ta ta ci abincin tana duka kai wae ita kunya, Maryam sae dariya take tace "Xa ki daina ne yarinya"

Sae da suka yi sllhn Azahar snn suka shiga next lecture dinsu, ssae ta maida hnkli a lecture din har suka gama wajajen uku da rabi, Maryam tace su jira ayi la'asar snn su tafi, a masallaci suka hadu da su Sadiya da Jiddah, Afeefah tayi introducin yayyin nata wa kawarta Maryam, suka gaisa. Karfe hudu da minti goma drivern gidansu ya xo, Afeefah ta tilasta Maryam su je a rage mata hanya tunda hanyar daya ne, da kyar ta yrda shi ma sae da su jiddah suka sa baki, sun kusa inda motarsu ke Parke driver na jiransu ta hango lecturan su, da alama shi ma gida xae wuce, rasa sunan da xata kirasa da shi tayi don bae ganta ba, can tace "Sir" juyawa yyi suna hada ido ta sakar masa murmushi hade da daga masa hannu tace "sae gobe" murmushi yyi shi ma ya gyada mata kai, snn ya karasa gun motarsa ya shiga, su ma suka shiga ta su motar suka bar makarantar, a hanya Maryam tace gun nn xata sauka, drivern yyi parkin ta fita snn tayi ma yayyin Afeefah sallama, Afeefah ta daga mata hannu snn drivern ya ja motar suka nufi gida.

Da daddare suna xaune falo suna kallo da Mami, Abba ya shigo gidan, duk suka yi masa sannu da xuwa, hnklinsa duk na kan Afeefah da ta hade rae, ya karaso falon yace "ya aka yi dota, me aka maki" cikin shagwaba tace "ba kai ne ba baka tambayeni ya karatu ba" dariya yyi yace "to ae bacci kike kafin in dawo, in xa ki tafi kuma baki shigowa sallamata" Mami ta tabe baki, Adnaan ya mike ya bar falon, su Sumayya kam dariya suka soma yi, Abba yace to tashi mu je ki gaya min ya karatun, ta mike da sauri ta bi bayansa suka nufi sama xuwa falonsa. Karfe goma saura Afeefah ta fito daga falon Abba, dakin Aliyu ta nufa, ta samesa xaune yana danna laptop, ta hade rae tace "yayanmu baka tambayeni ko am enjoying my new sch ba" ba tare da ya kalleta ba yace "OK, Afeefah are yhu enjoying ur new sch" shiru tayi tana kallonsa kmr xata yi kuka, ya dago kai yace "ko ba shknn ba" juyawa tayi xata fita yyi dariya yace "srry little sis, xo ki ban lbrin experience din ki a higher institution" dawowa tayi ta xauna ta shiga basa lbrin abubuwan da suka dinga faruwa tun daga ranan da ta fara Bayero, kwata kwata hnklinsa bae kanta kawae yana amsa mata ne, hkn yasa tace "wayyo yayana ba ji kke ba" ya dago da sauri yace "ohh ina ji mana sis" tace "tohm, a day 15 xa mu tashi ko?" Kai ya gyada mata duk da bae sani ba, nn ta shiga basa lbrin lattin da tayi da tsoron shiga aji da tayi da kuma abinda lecturan yace mata da ya fito, ssae ya mai da hnkli a nn, har ta kai karshen lbrin a day 16 wato yau knn, yyi shiru yana kallonta sae washe hakora take tana jiran jin comment dinsa, ya girgixa mata kai a nutse yana kallonta yace "ki fita hanyar lectures, bbu ruwan ki da su tsakanin ki dasu su maki lecture in sun baki assignment kiyi, ko gaisuwa na hana ki yi ma lecturer," cikin tsawa yace "is dat clear," ssae ta tsorata ta kasa amsa mashi, ya hade rai yace "ba da ke nake ba" muryata na rawa tace "to" ya ce "tashi ki fita" Mikewa tayi da sauri tuni hawaye ya cika idonta ta fita daga dakin.

Eeshatullah Goni😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: πŸŒΈπŸ‘©πŸ» 'Ya mace kyautar AllahπŸŒΈπŸ‘©πŸ»

A true life love story

By Ashmaad

5......

Washegari Karfe bakwae da rabi Afeefah da yayyinta suka gama shirin xuwa sch, suna xaune gaba daya dinnin suna breakfast, bnda Afeefah da ta sa tea a gaba taki sha sae jujjuya bread din hannunta take da yake tasan sae Karfe goma take da lecture, idon nn nata ya kumbura tsabar kukan da tasha jiya da daddare lebbenta yyi ja ssae, Adnaan dake xaune dinnin din shi ma yana breakfast sae saton kallonta yake yana danne dariyarsa, hka ma su jiddah, bbu wanda dae ya tambayeta abinda ya sameta, Mami ce ta fito daga kitchen ta karaso dinnin din ta ajiye masu plate dauke da soyayyen kwai, har xata juya sae ta ga idon Afeefah, da mmki tace "me ya same ki?" Afeefah ta sunkuyar da kanta a hnkli tace "ba komae" sae kuma ta fara hawaye, juyawa Mami tayi ta bar dinnin din don kadda ma xuciya ya kwasheta ta kai mata hannu, ssae halin Afeefah ke bata mata rai, mutum bashi da aiki sae na kukan bnxa, abu kadan kuka, ko kanninta basa abinda take, watsewa duk suka yi suka bar ta a dinnin din, suka sallami Mami snn suka fita xuwa parkin space inda driver ke jiransu, duk da tasan ita ake jira kin tashi tayi daga dinnin din, har driver ya soma horn, amma ko motsi bata yi ba, saukowa falo Mami tayi da wayar chargerta a hannu, Haba Afeefah na ganin hka ta mike ta fice falon da gudu, Momy ta kulle kofar falonta, Su Jiddah suka dinga dariya hka ma Adnaan dake cikin motarsa, Afeefah ta fashe da kuka har da shessheka ta ki shiga motar, jin an bude kofar falon ne yasa ta nufi motar da gudu, Aliyu ne ya fito rike da jakarta ya karasa ya mika mata, cikin kuka tace "yayanmu ka ga su Aunty sadiya dariya suke min koh" ya galla mata harara yace "sun maki din," fixgo hannunta yyi ya nufi motarsa da ita, Su jiddah na ganin hka suka ce "da'alla mu je bala kar muyi latti" sae da suka fita da minti shidda snn Aliyu ya bi bayansu, har lkcn Afeefah hawaye take, har faculty dinsu ya kai ta, ta bude motar xata fita yace "don na gaya maki gskya jiya shine kika kwana kina kuka jiya koh?" Juyawa tayi tana kallonsa ta gyada masa Kai tana hawaye, yyi murmushi ya kamo hannunta yace "to yi hkuri Kanwata, but on a serious note bbu ruwan ki da lecturers kin ji?" Ta gyada masa kai yace "gud gal, ko magana suka maki kar ki tanka su kuma kada ki masu rashin kunya" nan ma ta gyada masa kai, yace "snn bnda kula samari kin dae san halin Abba koh?" Nan ma kai ta gyada masa, ya sakar mata murmushi ita ma tayi murmushin, dubu daya ya ciro ya mika mata, cike da shagwaba tace "yayanmu xa ka xo dauka ta?" Ya girgixa mata Kai yace "xan je Zaria anjima" tace "to bye bye yayanmu, Allah kiyaye hanya," yace "Ameen kanwarmu" dariya tayi ta bude motar ta fice. Lecture hall dinsu ta nufa a xuciyarta tace Allah sa Maryam ta xo, few student ne a hall din sun hada group da alamar karatu suke, don sae lkcn ma takwas da rabi yyi, fitowa tayi ta nufi karkashin bishiyar da ta ke xama, wasu maxa biyu ta gani xaune, hkan yasa ta canxa hanya da sauri ba tare da ta bari sun lura da ita ba, tafiyarta kawae take ba don tasan inda xa ta ba, ido hudu suka yi da lecturan yana tahowa ta inda take, still tayi gabanta yyi mugun faduwa nn da nn warning din ya Aliyu ya fado mata, juya masa baya tayi da sauri, tana jin ya wuceta ta kuma juyowa da sauri ta nufi hanyar da xae sadata da lecture Hall dinsu, "Zainab!" Kasa ci gaba da tafiya tayi jin ya kirata, ta juyo a hnkli tana kallonsa lkci daya ta sunkuyar da kai, da kyar ta iya bude baki tace "ina kwana", "yhu are late again ko?" Girgixa masa kai tayi tace "No" ya juya ya ci gaba da tafiyarsa, ita ma ta nufi lecture hall ta shiga ta xauna.
Goma saura minti goma Maryam ta shigo, Afeefah ta sakar mata murmushi tace "yau na riga ki" Maryam tayi dariya tace "lallai kam, amma yau da alama Karfe hudun asuba kika ta shi" Afeefah tayi dariya tace "A'a ni Karfe shidda na tashi" Maryam ta fito da text book da long note dinta tace "kin yi assignment din jiya kuwa" Afeefah ta wara ido tace "ina ce next class dinta xa ayi submittin," Maryam tace "tabdi, yau fa tace class rep ya kai mata, ki fito da littafin ki muyi kawae" suna cikin yi lecturer ya shigo, hkn yasa suka ajiye kowa ya nutsu.
Sha biyu da rabi suka fito daga lecture'n, Maryam tace "mu je under tree din can mu karasa assignment" ana kiran sllh suka gama assignment din hkan yasa suka nufi masallaci, suna idar da sllh Maryam tace su je cafteria yunwa take ji, Afeefah tace "ni dae ruwa kawae xan siya ba yunwa nake ji ba," drink kawae Afeefah ta karba Maryam ta siya jollof dinta da nama, Karfe uku da rabi suka kare lecture ranan, Maryam ta ce "mu je mosque lkci ya kusa," Afeefah xa tayi magana ta hango lecturansu, suna hada ido ta dauke kai tace "mu je," ganin wani hanya daban ta dauka yasa Maryam tace "ina kuma xa ki" sae a snn Maryam taga lecturan don har ya kusa inda suke, Afeefah kam tuni tayi gaba, kasa wucewa Maryam tayi har sae da ya karaso, ta gaishesa, yyi murmushi yace "thnk yhu" snn ya wuce. A masallaci suka hadu da Afeefah, tace "me yasa kika canxa hanya Afeefah?" Afeefah tace "ba komae."

Washegari Thursday Afeefah da wuri ta isa sch da yayyinta sanin tana da lecture da safe, tana xaune a lecture hall ita kadae don Maryam bata xo va har lkcn, takwas da minti arba'in Lecturer ta shigo, Afeefah bata ji ddi ba don har lkcn kawarta bata xo ba, har aka gama lecture'n bata ga alamar Maryam ba, gashi ita ba xuwa take da waya ba kuma ko da ma ta xo da shi basu yi exchangin nmbr ba bare ta kirata, duk sae taji wani iri, ganin sae bayan sllh suke da lecture kuma yasa ta nufi department din yayyinta, ae ko ta samu basa lecture ta xauna suka dan yi hira da kawayensu suna ta yaba kyanta, abinci suka je ci gaba daya wata kawar jiddah ta biya ma Afeefah, sae da aka yi sllh snn Afeefah ta nufi department ta xauna ita daya a kujerar gaba a hall din, har biyu saura lecturer bae shigo ba sae surutu ake tayi a hall din, wata yarinya ce ta dawo gefen Afeefah ta xauna tace "Yau kawar ki bata xo ba ne?" Afeefah ta juya tana kallonta ta gyada mata kai kawae don ita bata ma taba lura da yarinyar ba, yarinyar tace "Ayya, amma kinyi submittin assignment din ki kuwa" Afeefah tace "wani assignment din," yarinyar tace "ni ya ma course din, Wanda dae muka yi ran Monday, kinsan ni ran mondayn na fara xuwa, Afeefah ta girgixa kai tace "ni ban san ko wannene ba" bude jakarta tayi ta fito da duk assignment din da suka yi da Maryam, yarinyar ta shiga duddubawa, can tace "yauwa wnn ne, ki samu class rep ki rokesa yyi maki submittin don tun daxu aka yi submittin din" Afeefah tace "yana ina" Yarinyar ta nuna mata shi, Afeefah ta mike ta je ta samesa, kmr munafuka tace "wae inji wancan yarinyar in baka kayi min submittin" kallon takardar yyi yace "kai, tun daxu yace ayi submittin ko na je ba kallona xae yi ba wllh," Afeefah ta juya xata koma ta xauna yace "sae dae ki kai masa office ki rokesa don yana recordin assignment, wa enda na kai daga baya da kyar ya karba wllh," Afeefah tayi shiru, a hnkli tace "kora na xae yi kila" class rep din yyi dariya yace "to ae rokonsa xa kiyi," nn yyi mata kwatancan office dinsa yace "xa ki ga, Dr Aliyu Mahmud a jikin kofar, shine office dinsa," tace "to nagode," ganin waya yarinyar take yasa ta fita daga hall din ta nufi kwatancan da class rep din yyi mata, bata sha wahalan gane office din ba, ta dde tsaye bakin kofar office din gabanta na faduwa kar yyi mata masifa ya koreta," da kyar ta kwankwasa office din, taji shiru, sae da ta kwankwasa kusan sau uku snn taji ance "come in" ta tura kofar a hnkli ta shiga, sanyin A.c hade da kamshi mai ddi ya bugi hancinta, rufe kofar tayi a hnkli gabanta na faduwa snn ta juya tana kallonsa kmr xata yi kuka tace "plss I came to..." Kasa karasawa tayi ta tsaya kallonsa, can ta sunkuyar da kanta tana wasa da fingers dinta, "ya aka yi?" Tambayar da ya jefo mata knn yana kallonta, ta dago tana kallonsa kmr xata yi kuka.

Eeshatullah Goni😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: πŸŒΈπŸ‘©πŸ»'Ya Mace Kyautar Allah πŸŒΈπŸ‘©πŸ»

A true life love story

By Ashmaad

6......

Sir, I came 2 submit my assignment nn da nn idanunta ska cka da hawaye, ganin hka ysa ya tmbyta "wani abn aka mki daxaki kka? Kai ta gyada masa, snn yakuma tmbyrt" ina kkaje da hr class rep dnku yai submitting na sauran? Sir, aikam nn da nn hawayen dke idonta suka soma xubowa, ganin hka sae jikinsa yae snyi yace"tou ynxu ina assignment din" tana rawar jiki ta mika masa, bayan ya ansa ya duba sae ya kalleta dauke da murmushi itakam har lkcn ajiyan xuciya tke, ganinta a tsorace dayai yasa yace "tou shknn u can go" mi'kewa tae kamar munafuka bakinta na motsi"sir, " kallonta yae donjin mixata kuma ce masa, sae tace" "dama maryam ma batae submitting nata ba shine nake ro'kon alfarma idan taxo xata iya kawowa? Sae da ya qare mata kallo snn yace "ohh! don kinga na tausaya maki na karbi naki shn kke man xancn na wata? hawayene sukaita bin kuncinta da kyar ta samu ta sai saita kkan snn tace" ba haka bane sir, bata da lfy ne shn tace xatae kkari taxo sbd assignment din " yace" it's okay idan taxo sai ku kawo min" gdy tae ta fice dg office dn
Tana fita taci Karo da maryam da sauri maryam ta karaso tana fdn "nshg uku nasan ko nakai masa baxai kalleni ba", afeefah tace " gsky baxai ansaba don nima saida nae ta hadashi Allah kafin ya amsa yace bbu wnda xae kuma ansar mawa, nn da nn idanuwan maryam suka cka da kwalla sbd tasan assignment dnsa dae dae yke d test ganin maryam nashirin kka ne yace afeefah tae murmushi tace" wasa nke mki kawata nagaya mashi zaki kawo naki amma dakyar ya yrda "murmushi maryam tae ta rungumeta cke da kaunar kawar tata tana mata gdy, sae da sukaxo gab da office din afeefah ta janyo maryam baya tace" ke na manta cemae nayi bki d lfy shysa yyrda " don hka ksan ynda xki mae da fuskarki irin ta marasa lfy, cikin dan kankanin lkc maryam ta sauya fuska xwa ta marasa lfy, knock dya sukae aka amsa masu da" come in" a hnkli suka tura kofar maryam ce a gaba ita kuma afeefah na biye da ita kamar wata munafuka sae ra6e ra6e tke, sanyin A. C na mata ddi uwa bata ta6a shga guri mai A. C ba baccin ko dakinsu a kwae, sallama sukai mashi snn maryam ta gae dashi bae tambayeta komi ba ya nuna mata hannu alamun ta ajiye, idonsa nakan afeefah datae kamar xta shige fens shikam yrnyr dariya tke bashi da irin tsoron da Allah yae mata, gdy maryam ta mashi sosae snn ta juya ta janyo hannnun afeefah sukae waje tana mta gdy tace "yakamata mi exchanging numbers" sae afeefah tace saidae in bki nawa ni bn fitowa da phone, bayan afeefah tasa mta num dnta sae sukae cafteria suna tfy suka ci Karo da class rep dnsu yke tmbyrsu ko lecturan ya amsa a takaice suka bashi ansa suka wuce, 4pm suka koma lecture hall basu suka fitoba sae 6pm wnn karon kudin mota aka bata don su Sadiya tun 4 suka gama lectures, a gajiye ta shiga gida bathroom ta fada tae wanka, kaya mara nauyi ta ska jikinta, dakin Aliyu ta nufa sallama tae tyi bbu ansa sae dg bya ta tuna yace mata xae je xaria tayi mmkn rashin dawowarsa dawuri a saninta idan yae tfy da wuya ya kwana a guri, phone dinta ta dauko tae dialling num dnshi taji switched off, yaukam kasancewar gdan da ba yayanta ysa tana sallar isha'i ta kwanta, karfe 5:30am ta tashi tae sallah, tana idarwa ta koma ta kwnt don basu da lectures ranar kasancewar ran Saturday neh, misalin karfe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login