Showing 27001 words to 30000 words out of 116554 words

Chapter 10 - Ya mace kyautar Allah complete hausa novel

Aaashmad   

24 Aug 2025

1263

a
kai ki clinic" mikewa tayi ta dauki hijab dinta ta
linke snn ya fita daga office din bayan ya dauki
car key dinsa ta bi bayansa tana dingishi, har
kofar gidansu ya ajiyeta, kanta a kasa tace "ngd
sir" snn ta bude motar ta fita ta nufi gate da kyar
sae kuma ta tsaya tana yarfe hannu, Dr Sharif ya
fito yana kallonta yace "ya aka yi?" Durkushewa
wajen tayi Cikin kuka tace "ni baxan iya tafiya ba
kuma ciwo kafata ke min" xae yi magana aka
bude gate dinsu, Mami ta fito da Rahamah,
Afeefah ta mike da sauri, Mami da bata ma kula
da Dr Sharif ba ta bude baki tace "meye hka
Zainab" kuka ta saka tace "Mami faduwa nayi a
cikin ruwa a makaranta ynxu gashi bn iya tafiya
sosae ba, shine ya dawo dani gida, ina jin kafar
ya karye ne" Rahmah ta juya ta fashe da dariya,
Mami ta hade rae tace "ke mahaukaciya ce da
xa ki fada cikin ruwa Zainab," ta girgixa ma
Mami kai tana hawaye, sae a snn Mami ta kalli
Dr Sharif, kansa a kasa ya gaisheta ta amsa tare
da cewa "mun gode bawan Allah" Afeefah ta
karbe da sauri tace "kuma makarantar mu daya
fa, shine ya kira aka sa min spirit da magani"
tana kai wa nn ta nufi cikin gida da kyar tana
dingishi, godiya Mami ta kara masa tace baxa ka
shiga daga ciki ba, dan murmushi yyi yace "A'a
mama, ngd" tace "To Allah saka da alkhairi"
sallama yyi mata ya shiga motarsa ita kuma suka
koma cikin gida da Rahmah don dama kasuwa
xata rakata ynxu kuma bbu maganar xuwa
kasuwan. Da daddare Afeefah na kwance daki
bayan Mami tasa Adnaan ya siyo mata
mugunguna a pharmacy ta sha kiran Dr Shariff
ya shigo wayarta, jawo wayar tayi ta daga a dan
kunyace tayi shiru, cikin sanyin murya yace "ya
kafar Zainab?" A hnkli tace "da sauki," yace "kun
je asibiti?" Tace "um um ni nace bna so," yace
"to ae sae an ja maki kafar xae daina," tace "ni
bana so ya dan daina" shiru ya dan yi snn yace
"in kawo maki fruits xa ki sha," shiru tayi bata ce
komae ba, yace "Zainab!" Tace "umm xan sha"
yace "mama xata bari ki fito?" Nn ma ta dan yi
shiru snn a hnkli tace "kila."
Eeshatullah Goni
[5/22, 07:56] Umar Dalha: 🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸

A true life love story

By Ashmaad

30......
Bayan minti sha biyar Jiddah ta shigo dakin tana kallon Afeefah tace "ke ana neman ki downstairs," Afeefah ta mike xaune tace "ni?" Tsaki Jiddah tayi tace "A'a ni" snn ta fice daga dakin, Afeefah ta mike tana kallon kafarta da ke mata ciwo har lkcn, kasa taka kafar tayi don wani shegen ciwon da taji yana mata, da kyar tana dingisawa ta fita daga dakin ta sauka kasa, xaune ta ga yarinyar a falo Mami ma na xaune falon da Adnaan, Da kyar ta karaso cikin falon tana dingishi Mami tace "wae kafar har ynxu?" Kmr xata yi kuka tace "ciwo yake min sosae Mami" Mami tace "to sae a tafi asibiti gobe" Afeefah ta dan yi Mamakin ganin kanwar Dr Sharif, ta kirkiri murmushi tace "sannu da xuwa' yarinyar ta mayar mata da murmushin tace " ya jikin" Afeefah tace "da sauki" Ledan hannunta ta ajiye tace "Yayana yace in kawo maki" Afeefah ta kalli ledan a dan kunyace tace "ngdd" mikewa yarinyar tayi tace "ni xan koma Mumy ana jirana waje" Afeefah tace "tare ku ka xo?" Kai fateema ta gyada mata, Mami tace "ae da ya shigo," murmushi Fateema tayi ta kuma yi masu sae da safe, Mami ta kalli Afeefah da bata da niyar tashi tace "baxa ki rakata bane Afeefah" mikewa Afeefah tayi ta karbi hijab din jiddah tana dingishi ta bi bayan fateema da har ta kai kofa, har suka fita daga compound din bbu Wanda yace komae cikinsu, sauke glass din motar Dr Sharif yyi Afeefah ta karasa jikin motar kanta a kasa tace "ina yini sir" kallon kafarta kawae yake ta daga kai tana kallonsa jin bae amsa ba yace "har ynxu kafar bae daina ba" gyada masa kai tayi, yace "meyasa baki son a je asibiti a duba maki" tace "kila xa su ce xa su min allura kuma ni bna so" murmushi kawae yyi, a hnkli tace "sir ngdd" yyi noddin kansa yace "welcm, ki gaida mama" tace "xata ji," sae da safe ta kuma yi ma fateema snn ta nufi cikin gida ya bi ta da kallo, dariyar fateema ya sa ya dauke kai da sauri ya juya yana kallonta yace "meye hka" dariya take sosae ta kashe masa ido tace "waow at long last yaya!" Murmushi kawae yyi ya tada motar yyi reverse, tace "yaya amma student din ka kuma?" Harara ya galla mata ya maida hnklinsa kan tukin da yake. Afeefah na shiga gida Mami tace "har sun tafi" gyada mata kai kawae tayi ta kwanta kan kujera, Adnaan yace "kawar ki ce" mikewa xaune tayi da sauri tace "ehh ya aka yi?" ya daga kafada yace "na ga yarinyar na da hnkli da natsuwa ne" dariya Afeefah ta fashe da tace "ahaf ta dai fi karfin ka wllh gwara ma ka daina gnin hnklinta da natsuwa, class din yayanmu ce wnn" da gudu da yar kafarta me ciwo ta nufi sama tana kyalkyala dariya su Jiddah da Mami na taya ta.

Washegari da kyar Afeefah ta yarda aka tafi da ita asibiti a duba mata kafa, ba karamin wahala ta ba likitan da xae gyara mata targaden ba don sae da aka riketa ta dinga rusa masu ihu har sae da Adnaan ya mareta snn suka dan samu lfya, da yamma tana kwance ta fara bacci Dr Sharif ya kira wayarta, da kyar ta iya dagawa don har xaxxabi sae da targaden ya sa mata, murya can kasa ta gaishesa, yace "ya kafar kun je clinic" kuka ta sakar masa tace "bayan mun je an ja min, gashi wani sabon ciwo yake min" yace "wa ya ja maki?" Tace "wani likita ne mugu mana," yace "kiyi hkuri xae daina" da kyar tace "to" snn yyi mata sallama ta ajiye wayar, har kusan magrib Afeefah kasa tashi tayi daga kwancen da take tsabar ciwon da kafar ke mata, Mami ta shigo tace "wae har ynxu kafar ciwon yake maki?" Kmr xata yi kuka tace "Kinga Mami kumbura fa kila xae yi" Mami ta kalli kafar tace "gskya bae gyaru ba knn sae an koma" Afeefah ta fashe da kuka a tsorace tace "don Allah Mami kar mu koma wllh xae kuma mun tsami ne, kila sae xuwa gobe xae daina" Mami ta galla mata harara tace "a hkn kafa ya fara kumbura xa ki ce gobe xae warke? Bari dae Adnaan ya shigo" kuka ssae Afeefah take don bata mance axabar da ta sha daxu ba, Mami bata bi ta kanta ba ta fice, ana idar da magrib Adnaan ya shigo ya kalli kafar yace "ki tashi ki shirya mu koma" kuka ta kuma fashewa da bae bi ta kanta ba ya fice, tana cikin kukan wayarta ya soma ring ta dauka tana kallon Mae kiran, da kmr baxata daga ba da taga Dr Sharif sae kuma ta daga, ta sakar masa kuka tace "Sir kaga wae mai dani asibitin xa ayi a kuma jagwalgwala min kafar koh" shiru yyi bae ce komae ba ya barta ta ci gaba da kukanta, can yace "Zainab, where is d promise yhu made for me?" Hadiye kukan tayi lkci daya tace "ni?" Jin bae amsa ta ba yasa a hnkli tace "Kaga fa sir abun da xafi shi yasa nake kuka, wllh akwae xafi" yace "to ya isa, kina son ni in ja maki kafar?" A hnkli tace "ka iya ne?" Dan murmushi yyi yace "na iya" tace "to xan gaya ma Mami sae kae ka min," yace "OK," snn ya katse wayar, Afeefah ta shiga kwala ma Anty Jiddah kira, Jiddah ta shigo tana hararanta tace "lfya?" Afeefah tace "dan Allah kira min Mami baxan iya tashi ba" tsaki Jiddah tayi ta fice, ba a dau lkci ba sae ga Mami da Adnaan sun shigo dakin Adnaan na rike da makullin mota, Mami tace "ki tashi ki sa hijab" da sauri tace "Mami tsaya ki ji, wnn mutumin da ya kawo ni jiya yace xae gyara min kafar wllh, Dr ne shi ma, sunansa Dr Sharif Mami" Adnaan yace "to kawae Mami ya xo ya gyara mata don ni har tunanin tafiya asibiti nake da ita wllh" Afeefah ta marairaice tace "Ehh Mami, nima har tunanin binsa nake wllh" Mami tace "munafuka, ae sae ki kirasa ya xo ya gyara maki tun da hka kika fi so" dan murmushi tayi tace "to Mami" Mami ta fita Adnaan ya bi bayanta, suna fita wayarta ya soma ring ta jawo da sauri a tunaninta Dr Sharif ne sae ta ga ya Aliyu, a hnkli ta daga ta kara a kunne tare da cewa "yayanmu" "daxu na kira naji buzy, ke da wa kuke waya Afeefah?" Xaro ido tayi a dan tsorace tace "bbu kowa, ntwrk ne" "karya xa ki min knn" yarfe hannu tayi kmr xata yi kuka tace "yayanmu ni da kafata ke min ciwo ma tun safe bn san inda na jefa wayar ba" sauke ajiyar xuciya yyi yace "toh shknn princess, ya kafar ynxu" a hnkli tace "da sauki" yace "Adnaan xae kawo maki ice-cream na kira sa nace ya je ya siyo maki" washe hakora tayi tace "yauwa yayanmu nagode, nayi missin din ka ssae wllh" murmushi yyi yace "OK xan kira ki ltr ki min hira" tace "olryt yayana bye" ko ajiye wayar bata yi ba kiran Dr Sharif ya shigo wayar, kmr munafuka ta daga yace "ke da wa ku ke waya Zainab?" A hnkli tace "yayanmu ne Wanda ke lgs" yace "OK," tace "Sir na gaya ma Mamina tace to ka xo sae ka ja min kafar"

Eeshatullah Goni😘😘
[5/22, 07:56] Umar Dalha: 🌸👩🏻 'Ya mace kyautar Allah👩🏻🌸

A true life love story

By Ashmaad
31__32
Adnaan ne yyi ma Dr Sharif iso har falon saukan baki, Afeefah dama tun da Dr Sharif ya kirata yace ya iso ta soma matsar kwalla tana kallon kafarta, Adnaan ya shigo dakin yace "ae sae ki tashi Hajiyata" mikewa tayi da kyar ta bi bayansa tana dingishi, kmr xata yi kuka tace ma Mami "don Allah Mami ki bar su anty Jiddah su rakani don kar in yi kuka" Mami tace "in xa su rakaki su rakaki mana" Jiddah ta mike Sadiya kam tace "bbu inda xani ni kam" Afeefah ta marairaice ta kalli kaninnta Sumayya da Rahama tace "ku baxa ku raka ni ba koh?" Mikewa Sumayya tayi tana dariya hka ma Rahamah snn suka nufi falon baki, Yana xaune yana danna wayarsa, Afeefah ta xauna edge din kujera a sanyaye tace "Sir ina yini" gyada mata kai kawae yyi, Xauna wa su Jiddah suka yi suma duk suka gaishesa, Jiddah sae kallonsa take da mugun mmki don tasan wnn ae lecturer ne, Dr Sharif ya amsa yana masu murmushi, Adnaan ya shigo falon yana kallonsu Jiddah da mmki yace "ku kuma me ku ke yi a nn" Afeefah ta marairaice tace "Allah sarki ya Adnaan ni fa nace su rakani kar in yi kuka" harara ya galla mata yace "sha sha sha kawae, har kina da bakin mgna" dariya su Sumayya suka yi, ya juya ya fice daga falon, Dr Sharif ya kalli Rahama yace "Get me cold water sis" mikewa Rahama tayi ta nufi fridge ta fiddo da ruwan sanyi ta mika masa ya karba snn ya mike ya nufi inda Afeefah take xaune, ya durkusa yana kallon kafarta, sae kuma ya mike ya fita daga falon yana rike da ruwan sanyin, ya wanke hannunsa snn ya dawo ya duka gabanta yace "Daurewa fa xa kiyi ki rufe ido" kai ta gyada masa hawaye na taruwa idonta, a hnkli ya daura hannun kan kafar, Afeefah ta sake kara ta dafa sa cikin muryar kuka tace "Sir wllh xafi yake min" hararanta yyi yace "take ur hands off me" ba shiri ta dauke hannunta daga kafadarsa, yace "Zainab!" Tace "Na'am" "ki rufe idon ki ki daure nace" Kai ta gyada masa hawaye na sakko mata, runtse ido tayi jin ya kuma kama kafar a hnkli, ba karamin daurewa ta dinga yi ba kar ta saki ihun bakinta, daga karshe dae dauriyarta ya kare ta kuma fasa ihu ta dafasa tana cewa "Wayyo Sirrr yana min xafi wllh" a dan tsawace yace "Zainab!" Muryarta na rawa tace "Sirr, ba kuka nake ba" yace "let go of me" cire hannunta tayi da sauri, yace "nace ki rufe idon ki" da sauri ta kuma runtse idonta, ba karamin axaba ta sha ba gashi Dr Sharif ya hanata kuka, hka tayi ta daurewa har sae da ta gaji ta saka masa kuka ssae, bae tanka ta ba ya gama abinda xae yi ya ji kafar yyi dae dae snn ya mike yana kallonta, juyawa tayi da sauri ta rufe fuskarta da kujera ta dinga kuka tana yarfe hannu, ya kalli Jiddah yace "Anty a dan taimaka min da man xafi" murmushi tayi ta Mike ta fita daga falon, ba a dau lkci ba dawo da man xafin ya karba ya duka gaban Afeefah juyowa tayi da sauri tace "Sirr" yace "srry shafa maki maganin xan yi kawae" mikewa yyi bayan ya gama shafa Mata, yace "Allah ya sauwake" Sadiya ce ta shigo falon autan Mami fadila na biye da ita rike da faranti me dauke da drink da ruwa, ta ajiye suka gaisa da Dr Sharif da take ma kallon mamaki ita ma, Afeefah tace "Sir kai fa aka kawo ma ruwa" murmushi yyi yace "am OK, tnx a lot" Sadiya tace "A'a da dae ka sha kadan sir" Murmushi kawae yyi ya xauna yana kallon fadila ganin ynda suka yi kama da Afeefah yace "hw are yhu" murmushi tayi tace "Fyn sir" "wani class kike?" Tace "am in ss1" ya ce "Nyc, art, science or a commercial student?" yar dariya tayi tace "Science student ce ni Sir" yace "Umm I c, wats ur favourite subject?" Ta wara ido tace "Biology Sir" ya xaro ido yace "Really?" Ta gyada masa kai yace "to in maki tambaya?" Mikewa xaune Afeefah tayi ta kyalkyale da dariya tace "Sir yi mata, bbu abinda ta sani sae kuka wa Mami" xaro ido duk occupant din falon suka yi jin abinda Afeefah tace, lkci daya suka saka dariya Dr Sharif dake murmushi yace "keep mute my frnd, ba ke taga kina yi ba" Fadila da har ta bata rae ta yi murmushi tana kallon Afeefah da tayi shiru bata ce komae ba, Dr shariff ya kalli Fadila yace "Dnt wrry, baxan maki question ba because yhu just started, amma ki maida hnkli ssae a karatu kin ji" Fadila tayi murmushi ta gyada masa kai tace "ngdd sir" Sumayya ya kalla yace wani class ke kike, tace "Ss2 sir" yace "dats Gud, a science student?" Gyada masa kai tayi tace "yes sir" yace "okk I will ask yhu questions some other tym" ya kalli Rahmah yace "ke fa" ta sunkuyar da kanta tace "am also in ss2 sir" yace "uhm great, I will also ask yhu questions some other tym" ta gyada masa kai tace "OK sir" Su Jiddah ya kalla yace "kuna 300lvl a buk studying Micro biology ryt?" Murmushi duk suka yi suka ce hka ne, yace "na taba shiga ajin ku?" Suka ce "ehh kana shiga, kuma muna haduwa a laboratory sosae," yyi murmushi yace "to ku maida hnkli a karatu kun ga ku ne manya, but if am nt mistaken kuna da yaya da ta taba Micro bio?" Jiddah tace "ehh Anty safeeya da Farida sun yi aure kuma" yace "Yea naga kuna kama ne da su" "Allah ya taimaka" duk suka ce Ameen, sosae yyi Mamakin duk yayyin Afeefah da kanninta mata ne, bae san cewa duk _'ya mace kyautar Allah_ ba ce, mike yyi yana kallon Afeefah ya ga ta wani hade rae, kmr xata yi kuka tace "Shine ni baka tambayeni komae ba koh sir" murmushi yyi yace "to izun ki nawa a islamiyya?" A hnkli tace "na sauke" dariya yyi yace "Ma'sha Allah ashe ke din Malama ce?" Murmushi tayi ta boye fuska yace "to Allah sa na tsoron Allah ne" tace "Ameen" to tashi ku je ki ce ma yayanku xan tafi, tace "Sir kafar fa?" Yace "a hka xa ki tafi" mikewa tayi tana durdurkusawa ta fita daga falon, ba a dau lkci ba sae ga shi sun dawo da Adnaan, Adnaan yyi masa sannu da aiki, Dr Sharif yyi murmushi yace "ae na gama wucewa xan yi," Adnaan yace "to mu shiga ku gaisa da Mamin mu," ba musa Dr Shariff ya bi bayan Adnaan suka nufi main falo, Mami na xaune falo Afeefah na xaune gefenta tana nuna mata kafarta suka shigo falon, sauke kafar tayi da sauri, Dr Sharif ya sunkuyar da kai ya karaso cikin falon da ladabi ya gaida Mami ta amsa da fara'a tana tambayarsa mutanen gida, yace "duk suna lfya" Mami tace "to ya sunan?" Murmushi yyi ya kuma sunkuyar da kai yace "sunana Aliyu" Mami tace "Au ashe ma 'da na ne, to mun fa gode Aliyu Allah maka albarka" yace "Ameen mama, ni xan koma" Mami tace "baxa ka ci abinci ba" yace "Alhmdllh mama na ci a gida" Mami tace "toh Allah tsare, mun gode ssae" sallama su Jiddah suka yi masa snn ya nufi kofar fita Adnaan na biye da shi a baya don ya rakasa, Mami ta buge Afeefah tace "baxa kiyi masa sae da safe ba" turo baki tayi tace "sae da safe," amma tuni ya fita, a bakin gate suka hadu da Abba cikin motarsa yana jiran Mai gadi ya bude masa gate, Adnaan ya karasa yyi masa sannu da xuwa da ladabi, snn yyi ma Dr Sharif alamar ya xo su gaisa, Dr Sharif ya karasa gun motar ya gaida Abba cike da ladabi, Abba na kallon Adnaan yace "bako kayi knn" Adnaan yyi murmushi Abba ya ja motarsa ya shiga gidan don mai gadi ya bude masa gate din, Adnaan ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login