Showing 69001 words to 72000 words out of 116554 words

Chapter 24 - Ya mace kyautar Allah complete hausa novel

Aaashmad   

24 Aug 2025

1288

tana kallonta tace "Mami na kiran ki Zainab" sakkowa tayi daga kan gadon ta bi bayan Aneesah, dakin momy ta nufa sanin Mami na ciki, ta xauna gefen uwar tata tana kallonta tace "Gani Mami" shiru Mami tayi bata ce komae ba daga karshe ta sauke ajiyar xuciya tace "Kina ji na Zainab" Zainab ta gyada mata kai, Mami tace "Kar ki cuce kanki kiyi abinda xae dame ki wataran, Wnn yaron ya kawo kaya da sadaki, duk ynda xa ayi dake, kuma duk runtsi kada ki kuskura tausayin Aliyu yasa kice baki auren Dr, idan kika kuskura aka canxa maki ra'ayi wllh duk abinda xae je ya dawo bbu ruwana kuma kar ki kuskura ki kawo min kukan ki wataran, in dae Aliyu ne ga ki ga shi Zainab, ni xan koma kano ynxu" kuka Afeefah take a hnkli, muryarta na rawa tace "Mami ni bn ce ina son shi ba ae, ni a matsayin yayana na daukesa" Mami tace "Toh tashi ki je" mikewa tayi tana share hawayen fuskarta ta fita daga dakin. A hnkli Ma'aruf ya tura kofar room din hotel din ya shigo da sallama, da mmki yake kallon Dr Sharif dake kwance har lkcn ynda ya bar sa, ya karaso kusa da shi yace "Wae jikin ne Dr?" Bude ido Dr Sharif yyi yana kallonsa, lkci daya ya mike xaune yace "A'a bacci nake" Ma'aruf yace "Bacci tun daxu, sllh fa?" Dafa kansa da yyi masa nauyi yyi bae ce komae ba, can ya mike ya nufi bayi don yin alwala, ko da ya fito bae tarda Ma'aruf a dakin ba, hkn yasa ya dauki wayarsa ya nufi masallaci gaba daya gnin its almost tym for Magrib. A tare suka fito masallaci da Ma'aruf, Ma'aruf ya tsaya restaurant siyan abinci shi ya haura sama, yana shiga daki wayarsa ta fara ring ya duba ya ga dad ne ke kiransa, karasawa yyi ya xauna bakin gado snn ya daga wayar tare da yin sallama, dad na amsa sallamarsa ya gaishesa da ladabi, dad ya amsa yace "Ali ina son gnin ka ynxu" Kai Dr Sharif ya iya gyada masa da kyar yace "Toh Abba" ajiye wayar yyi bayan dad ya katse, ya ji xaxxabin da yake ta avoidin na neman rufesa lkci daya. Ma'aruf ne ya shigo dakin da abinci yace "Nasan baka yi lunch ba, ka daure ka ci wnn mu tafi gida ynxu, to wae ma ni ina drugs din da kace min xaka sha daxu" Dr Sharif ya girgixa masa kai kawae yana rike da kansa, can ya dago yana kallonsa da idanuwansa da suka canxa launi yace "dad na nemana wae" Shiru Ma'aruf yyi yana kallonsa. Duk ynda Dr Sharif ya so Ma'aruf ya rakasa can gidan kin rakasa yyi yace dare yyi kuma xa su kai Fadil karban allura da Amina, hkn yasa Dr Sharif ya nufi can gidan shi kadae bayan isha. A bakin gate ya hadu da Aliyu da Salim xa su fita, suka gaisa snn yyi ma Aliyu ya jiki, Saleem yace "Asibiti xa mu tafi ynxu ma, akwae sauran alluran sa" Dr Sharif ya masu Allah ya kiyaye hanya snn ya shiga gidan a sanyaye. Afeefah na xaune dinning da Aneesah suna cin abinci Dr Sharif ya shiga falon da sallama, sannu da xuwa duk suka yi masa bnda Afeefah da ke ta kallonsa, nan falo ya xauna ya jinginar da kansa jikin kujera, Aneesah ta shigo falon ta gaishesa ya amsa da murmushi yace "Abba fa?" Tace "Wllh ya dan fita amma ynxu xae shigo" yace "OK" ta nufi fridge ta kawo masa drink snn ta haura sama, mikewa Afeefah tayi a sanyaye ta shigo falon tana kallonsa, kasa kusa da shi ta xauna tana kallonsa, gnin wayarsa kawae yake dannawa yasa cikin sanyin murya tace "Sir" ba tare da ya kalleta ba yace "Ma!"

[6/29, 06:16] Umar Dalha: 🌸👩🏻 'Ya Mace Kyautar Allah👩🏻🌸

By Ashmaad

67__70
Afeefah ta sunkuyar da kanta tana wasa da ring dinsa dake hannunta har lkcn, bae kuma ce mata komae ba ya maida hnklinsa kan tv'n dake aiki a falon, bayan mintuna kusan goma ta dago kai tana kallonsa, cikin sanyin murya tace "Ina yini sir" ba tare da ya kalleta ba yace "Lfya lau" shiru ta kuma yi idonta a kansa, a sanyaye ta kuma cewa "Sir baka da lfya ne?" Girgixa mata kai yyi ba tare da ya kalleta ba kmr bae son magana yace "Am OK Zainab" Dad ne ya shigo falon, kallo daya yyi masu yana kallon Dr Sharif yace "Aliyu ka sameni a falona" snn ya haura sama, Dr Sharif ya shafa kansa a hnkli har lkcn idonsa na kan tv, sae kuma ya juyo yana kallon Zainab, hawaye ya ga idonta, ya kafa mata ido kmr xae yi mgna sae kuma ya kasa, ya kauda kansa, mikewa yyi a sanyaye ya nufi stairs ta bi sa da kallo, kwantar da kanta tayi kan kujera tana kuka a hnkli. Dr Sharif ya dde tsaye kofar falon dad amma ya kasa sallama bare ya shiga, Momy ce ta fito daga dakinta xata shiga na jamila ta gansa ta tsaya kallonsa da mmki tace "A'ah ka shiga mana Dr yana ciki ae" dan murmushi yyi snn yyi sallama cikin sanyin murya, dad dake xaune falo ya amsa sallaman snn Dr Sharif ya tura kofar ya shiga kansa a kasa, kan lallausan carpet din dake malale tsakiyar falon ya xauna da kyar ba tare da ya kallesa ba yace "Ga ni Abba" Dad ya rage volume din Tv yana kallonsa yace "Ina Ma'aruf din, ko ba tare ku ke ba?" Dr Sharif ya girgixa masa kai yace "A'a shi ya tafi gida Abba" Dad ya dan yi shiru kmr me naxarin abinda xae ce, jin shirun yyi yawa yasa Dr Sharif ya dago yana kallonsa, dad ya dan yi murmushi kana yace "Kana ji na Aliyu" Dr Sharif ya sunkuyar da kansa yace "ina jin ka Abba" dad ya nisa a nutse yace "kasan shi rayuwa ko wani mutum da irin tasa kaddarar da jarabawar da Allah xae nufesa da, kuma kasan komae da yanda Allah ke tsara shi a rayuwa, bbu Wanda kuma ya isa tsallake tasa kaddarar, ko kadan Ali a gu na baka da bambanci da dan da na haifa a Cikina," dad ya dan yi shiru yana kallon Dr Sharif da har lkcn kansa ke kasa snn ya ci gaba "Na so ace kai na aura ma 'ya ta Zainab, sbda kyawawan halayyen ka da sanin ko bayan ba ni ko mahaifanta xaka rike ta amana amma Allah bae nufa hkn ba Ali sbda wasu dalili masu karfi da xan xayyana maka su ynxu, nasan kai me fahimta ne Ali, yes nasan xaka fahimce ni baxa kuma ka ki goya min baya ba, sae dae don Allah kada ka ce min A'a idan nace xan hada ka da 'yar uwar Zainab don abinda yyi Zainab shi yyi ta" Tun da dad ya fara xancensa Dr Sharif bae dago ba, ni kam sae Allah Allah nake ya dago in ga reaction din fuskarsa sae dae ina! ya ki dagowa, A nutse dad ya shiga yi masa bayanin matsayin Zainab a gidan mahaifanta na kano da irin boye mata da aka dinga yi har ixuwa ranan da Aliyu ya tona da kuma dalilin rashin lfyar Aliyu da furucin Mami kan baxata ba sa auren Zainab ba duk bbu abinda ya boye masa, shi dae Dr Sharif kansa na kasa, sae dae fa tun daga *furucin* dad na cewa _Na so ace kai na aura ma 'ya ta Zainab sbda kyawawan halayyen ka da sanin ko bayan ba ni ko mahaifanta xaka rike ta amana amma Allah bae nufa hkn ba Ali sbda wasu dalili masu karfi da xan xayyana maka su a ynxu_ ya daina fahimtar gaba daya maganganun dad, ji yyi dad ya dafa sa, Firgit ya dawo sae dae duk ynda ya so dago kansa kasawa yyi sbda nauyin da yyi masa, cikin sanyin murya dad yace "Kayi shiru Ali" dan murmushin karfin hali Dr Sharif yyi bae dago ba, duk da bae fahimce dalilin tambayar dad din ba na cewa yyi shiru, yyi saurin nemo nutsuwarsa cikin sarkewar murya yace "Hka ne Abba na gane, Allah sa hkn yafi alkhairi" murmushi ssae Dad yyi ya shiga yi masa gdyar fahimtar sa da yyi da wuri yana sa masa albarka, ko kadan Dr Sharif baya Apprehending abinda dad ke cewa, last words din dad kadae ya fahimta inda Dad kecewa "Shknn xaka iya tafiya Ali xan kira Alhaji Shariff nayi masa bayani gobe da safe" hkn yasa Dr Sharif yyi saurin mikewa tsaye ya nufi kofa yana hada hanya. Afeefah na nn ynda ya bar ta a falon, mikewa tayi ganin ya sakko tana kallonsa a sanyaye, bae ko kalle inda take ba ya nufi kofa sae dae fa ba wae yana ganin gabansa clearly bne, tafiya kawae yake, bin sa tayi da sauri, kusan a tare suka isa kofar fita falon ta sakar masa kuka a bayansa tace "Don Allah Sir ni ban san me nayi maka ba, kayi hkuri plss" dafa wall din wajen yyi da sauri ta dalilin wani jiri da ya fara gani ga wani duhu duhu da ya soma mamaye idonsa, kallonsa ta tsaya yi a dan tsorace gnin ynda ya runtse ido yana rike da bango, lkci daya ya shiga laluban kofa xae fita, rikesa tayi da sauri gnin yana neman faduwa, a kidime tace "Sir baka da lfya ne?" Bata ankara ba sae gni tayi yyi baya xae fadi, ihu ta fasa tana kkrin preventing dinsa daga kai wa kasa amma sbda rinjayarta da yyi duk suka yi kasa ta fada kansa, xamowa tayi daga jikinsa a rude a saka kuka tana jijjigasa tana kiran sunansa, amma tuni yyi pass out, Jamila ce ta fara saukowa kasa da sauri jin ihun Afeefah, Momy da su ilham na biye da ita a baya snn dad, iyakar rudewa duk sun rude ganinsa a sume bakin kofar, dad kam kasa Karasowa cikin falon yyi shima tsabar kidimewa idonsa na kan Dr Sharif, Momy ce tayi karfin halin daukar waya ta shiga kiran family Dr dinsu da sauri, bnda kuka bbu abinda Afeefah take tana cewa Dady mu tafi da shi asibiti, su ilham ma sae kukan suke taya ta, jamila kam fridge ta nufa ta dawo da ruwa a rude, da kyar dad yyi karfin halin komawa sama don dauko makullin mota jiki a sanyaye, Bude kofar aka yi Saleem ya shigo idonsa ya sauka kansu, a rude ya karaso yana tambayar me ya faru yana kallon Dr Sharif, kuka kawae Afeefah take tana kallonsa, Jamila tayi karfin halin cewa bamu sani ba ya Saleem a hka muka gansa, wayarsa ya ciro da sauri yyi dailin nmbr ya kara a kunne, a rikice yace "Faisal 'dan juyo ka dawo don Allah, wani brother na ne na tarar ba lfya," Dad ne ya sakko rike da makullin mota yana kallon saleem yace "Kira masu gadi su taimaka mana mu tafi asibiti" Saleem yace "No tare da Dr Faisal muke, gashi nn shigowa ynxu nasan bae yi nisa ba" bae rufe baki ba Faisal ya shigo falon, durkusawa yyi kusa da Dr Sharif yana kallonsa snn ya karbi ruwan hannun jamila ya shiga yayyafa masa a hnkli.

Afeefah ce xaune gefen gadon ta xuba uban tagumi tana kallonsa, Saleem ya shigo dakin da sallama Dr Faisal na biye da shi a baya, yana kallonta yace "Zainab ki tafi ki kwanta in ji momy sha biyu fa ya kusa, mu xa mu kwana a nn" kmr xata yi kuka tace "Ni don Allah ya saleem a bar ni a nn, ni ba bacci xan yi ba wllh" Saleem yace "Ance maki bacci yake ynxu ki tafi ki kwanta Zainab, ni da Dr xa mu tsaya da shi a nn" hawaye cike idonta tace "Don Allah fa nace," kallon Drip din jikin Dr Sharif Saleem yyi snn ya kalli Dr Faisal yace "nn da awa nawa ruwan xae kare?" Dr Faisal yace "xuwa karfe uku da wani abu idan Allah ya kai mu" Saleem ya kalleta yace "Xan dawo anjima, kuma ina dawowa xa ki tafi ki kwanta," shiru tayi bata ce komae ba ya fita dakin tare da Faisal, kan su rufo kofar tayi saurin cewa "Ya saleem, ya Aliyu fah?" Saleem ya juya yana kallonta yyi murmushi yace "Sae ynxu kika tuna sa, muna fitowa daga asibiti yace gidan abokinsa xae tafi ya kwana, amma gobe xae shigo da safe" kai kawae ta gyada masa snn ya rufe kofar. bayan kusan minti goma dad ya shigo dakin yana kallonta cikin tautasa murya yace "Mamata ki tafi ki kwanta kinga shi ma bacci yake" kmr xata yi kuka tace "Don Allah dady a bar ni in tsaya da shi ni ba bacci nake ji ba wllh" hawaye cike idonta ta kare maganar, yyi shiru yana kallonta snn ya mayar da dubansa ga Dr Sharif ya dde tsaye dakin daga bisanni ya juya ya fita rae a dagule, duk wnn abinda suke gaba daya Dr Sharif na jinsu sae dae bae bude ido ba, bae kuma nuna alaman ya tashi ba. Sha biyu da kusan rabi Afeefah dake xaune gefen gadon taji ta fara jin bacci ssae, kallon Dr Sharif tayi idonsa a lumshe har lkcn, a sanyaye ta daura kanta gefen pillon da yake kwance ta takure waje daya ta lumshe ido. A hnkli ya xame kansa daga kan pillon da ya gane tayi bacci, da kyar ya mike xaune ya tuge alluran drip din hannunsa ya sakko da kafafuwansa kasa ya dafe kansa da yyi masa nauyi lkci daya hawaye ya taru idonsa. Firgit Afeefah ta farka ta mike xaune da sauri tana kallonsa, da sauri ta xamo kasa daga kan gadon tana ci gaba da kallonsa tace "Sir ka tashi?" Kasa dago kai yyi bare ya tanka ta, hkn yasa ta kuma kiransa nn ma shiru, kmr xata yi kuka ta mike ta dago kansa a dan tsorace tana kallon fuskarsa, lkci daya hawayen dake makale idonsa ya xubo fuskarsa, rudewa tayi muryarta na rawa jin xafin jikinsa snn ga hawayen da ya ke tace "Sir me ya same ka? Dama baka da lfya ne" Kasa bata amsa yyi sae hawayen dake xubo masa ssae, yyi saurin rike kansa, hkn yasa ta fada jikinsa ta fashe da wani matsanancin kuka tana kiransa, ya runtse ido don har xuciyarsa yake jin kukan nata, a hnkli ya yakice ta jikinsa, ya rike kansa sun kusa minti uku a hka har lkcn bata bar kuka ba ya dago a hnkli yana kallonta ya bude baki da niyyan lallashinta amma ya nemi voice dinsa ya rasa gaba daya ga bakinsa yyi masa nauyi, gnin irin kukan da take yasa ya xamo kasa a hnkli gabanta yana kallonta, ba don musulinci bae yarje masa ba da ya rungume abarsa tsam jikinsa ya lallasheta, amma ba shi da daman yin hkan, da kyar yyi karfin halin nemo voice dinsa cikin raunanniyar murya yace "Am in pain Zainab, shi ya sa kika ga ina hawaye" mikewa ta yi da sauri a rikice xata fita tace "Bari in kira maka Dr yana dakin ya Saleem" dakatar da ita yyi ya riko hijab din jikinta cikin sanyin murya yace "No! I wil b OK idan na maida drip din, kar ki tashe su" ta juyo tana kallonsa, wani lallausan murmushin da ya kwantar mata da hnkli ya sakar mata yana kallon kwayar idonta, a sanyaye ta mayar masa snn ta dawo ta durkushe gabansa tana kallonsa cikin sanyin murya tace "Toh ka tashi ka mayar da drip din sir," sunkuyar da kai yyi don wasu sabbin hawayen ya ji na shirin xubo masa, lkci daya ya mike ya koma kan gadon, ita ma ta mike ta xauna daga gefensa, a hnkli tace "In je in hado maka tea sir?" Girgixa mata kai kawae yyi cikin dakiya yace "Bacci nake ji" gyara masa pillon kan gadon tayi tana kallonsa ya kwanta a hnkli tare da lumshe idonsa, ta matso dab da shi cikin sanyin murya tace "Sir baka sa drip din ba kuma" ba tare da ya bude ido ba yace "Anjima xan sa, ki tafi kiyi kwanciyar ki" ta dan bata fuska tace "Sir ni nn xan tsaya in dinga duba ka plss, baxan iya tafiya in bar ka ba" kmr xata yi kuka ta kare maganar, ya girgixa mata kai cikin sanyin murya yace "Addinin mu bae yarje mana kwana waje daya ba Zainab, ni ba muharramin ki bne ki tafi kiyi kwanciyar ki I will b alryt in'sha Allah" hawaye ya cika rinannun idonta muryarta na rawa tace "Amma sir ae Allah ma ya san lalura ne, its nt intentional don Allah ka bar ni in tsaya da kai plss sir" hawaye na bin kuncinta ta karashe tana kallonsa, bude ido yyi a hnkli yana kallonta lkci daya ya mayar ya lumshe don wani tukuki xuciyarsa ke masa ba kadan ba, tagumi tayi gefensa idonta a kansa, sun kusa minti talatin a hka idonsa a rufe, a tunaninta bacci yyi, shi kam bbu abinda yake sae kukan xuci wanda ya gwammace da ma na idon yyi ko xae ji saukin abinda xuciyarsa ke masa, bae taba sanin hka ake ji a other side of love ba, so da yawa a kan kawo masu cases irin hka a clinic bae kuma taba ba irin cases din muhimmanci ba hasali ma haushin victims din yake ji sae ga shi shima yau yyi falling victims of such circumstance, yyi daya sanin sanin Zainab, yayi da ya sanin fara sonta without notice, bae taba soyayya ba sae a kanta, nd he can sew they are much prepared to break his heart, a hnkli ya ji ta daura kanta gefen pillon da yake kwance duk da hijab din da ke jikinta hkn bae hanasa jin 'dad'da'dan kamshin da gashinta ke yi ba, bayan yan mintoci ya ji saukar numfashinta a hnkli alamar ta yi bacci, cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login