Showing 30001 words to 33000 words out of 116554 words

Chapter 11 - Ya mace kyautar Allah complete hausa novel

Aaashmad   

24 Aug 2025

1260

raka Dr Sharif har inda motarsa yake snn ya kuma yi masa gdya yyi masa sae dae safe ya koma cikin gida, Karfe goma da rabi Afeefah ta mike daga falo don wucewa sama tayi bacci, ji tayi kafar ya rage mata ciwo ssae, ta nufi sama tana dingisawa ta shiga bedroom dinsu ta cire kayan jikinta ta shiga wanka, ko da ta fito turare kawae ta shafa ta sa kayan baccinta ta nufi kan gado ta kwanta ta ja bargon snn ta dauki wayarta, mis cals har shidda ta gani ta xaro ido ta bude da sauri don ganin ko na waye, ta ga na yayanmu har biyar sae na Dr Sharif guda daya, kmr xata yi kuka take kallon mis cals din ya Aliyu gashi ba ta da kati bare ta kirasa, kiran Dr Sharif ne ya shigo wayar, tayi shiru tana kallon wayar har ya kusan katsewa snn ta daga ta kara a kunne tayi shiru, A hnkli taji yace "Zainab!" Tace "uhm" "ba kiyi bacci ba" murya can kasa tace "ynxu xan yi" yace "OK ya kafar ynxu?" Tace "da sauki" yace "tell me d truth" a hnkli tace "Allah sir ya rage min ciwo ynxu" yace "OK Allah ya kara sauki" tace "Ameen" murya can kasa yace " yhu are starting exams next week, kina karatu kuwa Zainab" tace "Sir ina yi" yace "OK yhu knw kinyi missing test dina da yawa, hw are we goin to do now?" Kmr xata yi kuka tace "ni ma bn sani ba sir" yace "ina script din test din last wk da kika yi?" Tace "Na jefar sir" "Sbda nace ki fita?" A hnkli tace "ehh" murmushi yyi yace "don ma bn yage test din naki ba" Su jiddah ne suka shigo dakin da Sadiya, hkn yasa taki cewa komae, yace "Zainab!" Tace "Na'am" "kinyi shiru" juyawa tayi ta ga Su Jiddah sae kallonta suke, tayi murmushi tace "um um" Dr Sharif yace "Ko kin fara jin bacci ne?" Da sauri tace "ehh" yace "OK kiyi alwala kiyi addu'a kafin ki kwanta" tace "to xan yi" sallama yyi mata ya katse wayar ta ajiye tana kallon su Jiddah dake ta kallonta har lkcn, xata yi magana Jiddah tace "ke da waye" Afeefah na gyara kwanciyarta tace "Dr Sharif" xaro ido duk suka yi Sadiya tace "ko dae son ki yake Afeefah" mikewa Afeefah tayi da sauri ta xauna tana kallonsu, duk suka kwashe da dariya suka ce "tab soyayya ku ke ashe" Afeefah ta hade rae tace "wllh ba soyayya mu ke ba kawae dae...." Sae kuma tayi shiru ta rasa me xata ce masu, Suka kuma saka dariya suka ce "tab, Kinga 'yan matansa a Buk kuwa, duk da dae su suke ta haukansu, to a ina ma kuka hadu da shi" tsaki Afeefah tayi tace "ni dae ba soyayya muke ba" Jiddah tace "kya fada masu dae" Afeefah xata yi magana wayarta ya shiga ring ta duba ta ga ya Aliyu ke kiranta, xaro ido tayi tana kallonsu Jiddah tace "Don Allah Anty jiddah ki dauka ki ce masa ae nayi bacci tun daxu kafata na ciwo, idan yace ya kira ya ji buzy sae ki ce ke ce ke waya" Jiddah ta harareta tace "ehh Sannunki, ki ba Sadiya mana" da kyar ta lallabasu har da dan hawayenta ganin wayar ya kusa katsewa snn Jiddah tayi sallama kmr munafuka, a tsawace yace "who asked yhu to pick my cal ina wasa da ku ne, ina Zainab din" Jiddah tayi tsuru tsuru tana kallon Afeefah, Afeefah ta hade hannayenta a tsorace alamar ta rufa mata asiri, Jiddah tayi saurin cewa "yayanmu tayi bacci tun daxu, kasan likita ya xo ya kuma gyara mata kafarta" a tsawace yace "to wa ke waya daxu?" Jiddah da gabanta ke faduwa tace "ni ce yayanmu bata san na dauka ba ma, ta riga tayi bacci" yace "tasheta ki bata wayar" Jiddah ta juya tana kallon Afeefah ta shiga buga gado tana cewa "Zainab, ki tashi yayanmu ya bugo, Zainab, Zainab" tana shirin mika ma Afeefah wayar yace "kyaleta kawae, sae da safe" yana katse wayar Jiddah ta wurga wayar kan gado ta dinga kyalkyala dariya sadiya na taya ta, Afeefah tayi murmushi ta rungumeta tace "nagode sister" Sadiya tace "da kika ce masa waya kike bae tambayeki da Wanda kike wayar ba" Jiddah tace "ke dae bari ae abun ya bani mamaki" Afeefah a sanyaye tace "da ni ce da yayi min jaraba" Sadiya tace "wnn kuma ke kike shige masa ae" kwanciya Afeefah tayi bata kuma cewa komae ba, Dr Sharif ne ya fado mata, ta Mike da sauri ta nufi bayi tayi alwalan da yace tayi snn ta fito ta kwanta bayan ta gama addu'o'inta.
Washegari da asuba Afeefah tayi xaune bakin gado tana Mamakin mafarkin Dr Sharif har sau biyu da tayi daren ranan, mikewa tayi xata je yin alwala taji kafarta yyi mata sauki sosae, ba karamin farin ciki tayi ba tana kallon Jiddah da ta fito daga bayi tace 'kalli anty jiddah na fara iya taka kafar ynxu," Jiddah tace "ashe dae likitan gske ne lecturan" Afeefah ta harareta tace "ba sunansa lecturer ba, its either yhu cal him Dr Sharif, or Dr Aliyu tana kai wa nn ta shige bayi, su Jiddah suka kwashe da dariya, tana xaune kan darduma bayan ta idar da sllh wayarta ya shiga vibrate ta dauka ganin Dr Sharif ne, bayi ta shige ganin su Jiddah sun xuba mata ido, gaishesa tayi ya amsa snn yace " ya kafar Zainab" tace "Sir ya daina min ciwo ssae gashi ina tafiya ynxu" yace "Alhmdllh, Allah kara sauki" tace "Ameen" yace "xa ki xo sch yau?" Ta girgixa masa kai tace "um um sae gobe" yace "ki daure ki xo xan maku revision yau" shiru ta dan yi snn tace "to xan xo" sallama yyi mata ya katse wayar ta bude kofar bayin xata fito ta ga su Jiddah labe bakin kofar bayin, ficewa suka yi daga dakin gaba daya suna dariya, ta tabe baki tayi kwanciyarta.


Yau ya kasance laraba kuma ranan da su Afeefah xa su kare exams dinsu, sanye take da atamfarta red colour da blue ta daura farin lab coat kan kayan nata tayi rollin kanta da black gyale karami ta sa flat shoe fari, ba karamin kyau tayi ba ranan duk da bata yi make up ko kadan ba don bata taba shiga skul ba hijab ba sae ranan, shima kuma don practical xa suyi na exams, Maryam ma sanye take da lab coat din da alamar laboratory xa su da safen, Maryam da ke ta kallonta tace "gskya Afeefah kin cije ni yau" Afeefah ta harareta bata tanka ta ba, wani faduwar gaba ne ya xo mata ganin Dr Sharif shima da alamar laboratory xa shi don sanye yake da white lab coat din shima, sak likita idan ka gansa, sunkuyar da kai tayi ta rasa dalilin da yasa duk lkcn da xata gansa sae ta ji faduwar gaba ba kadan ba, Maryam kam kasa daina kallonsa tayi, ba ita kadae ba har 'yan matan dake wajajen, wasu sae gaishesa suke yana sakar masu murmushi yana amsawa. Da kyar Maryam ta iya bude baki ta gaishesa ganin kusan a tare suke tafiyar ya amsa yana kallon wrist watch din hannunsa yace "so early hka xa ku lab?" "Um" kawae Maryam tace ba tare da ta kallesa ba, shi kam sae satan kallon Afeefah yake, dai dai lkcn da ta dago ita ma ta saci kallonsa suka hada ido, dauke kai tayi da sauri tana murmushi kmr munafuka murya can kasa tace "Gud morning sir" bae tanka ta ba yana kallon Maryam yace "hope yhu guyz are ready for the exam?" Maryam tace "in'sha Allah sir" yace "dats gud, Allah bada sa'a" ta amsa da Ameen, ya kuma kallon Afeefah ya dauke kai snn ya bar su nn suna jan kafa ya nufi lab, Maryam tace "ina son maki tambaya Afeefah" Afeefah ta dago tana kallonta tace "ina jin ki" Maryam ta dan yi shiru, har sae da Afeefah tace "kin yi shiru kuma" Maryam ta kirkiri murmushi tace "ki gaya min tsakanin ki da Allah meye tsakanin ki da Dr Aliyu Sharif" Afeefah ta dan hade rae tace "kmr ya" Yake maryam tayi tace "ko kuma ma dae mu je lab, am only joking" Afeefah bata tan ka ta ba har suka isa lab din. Karfe sha daya suka fito daga exam, Afeefah ta nufi cafeteria Maryam dake bin ta a baya tace "ya exams din?" Afeefah tace "Alhmdllh," Maryam tace "to Allah ba mu sa'a" a takaice Afeefah tace "Ameen" bayan ta xauna kujera ta fiddo wayarta, text din Dr Sharif ta gani, ta bude ta karanta content din, "Yhu look awful bbu hijab yau Zainab, Hijab rufin asirin 'ya mace, kar ki kuma irin shigar nn ki xo sch plss" dan tabe baki tayi, dai dai lkcn da wani text din nasa ya shigo wayar kuma, "ina maki magana daxu a lab shine kika yi ignoring dina koh?" Reply ta mayar masa kmr hka, "ae nayi xaton da 'yan matan nn naka kke shi yasa," bae mata reply ba ta yi tsaki ta mayar da wayarta jakarta, Maryam da a tunaninta tun tambayar da tayi ma Afeefah daxu ne yasa ta daure fuska tace "me xa ki ci?" Afeefah ta girgixa kai tace "A'a na koshi ni" ko rufe baki bata yi ba Dr Sharif ya karaso cafeterian yan matan da tace yana ma mgna a lab daxun na biye da shi a baya, kujera ya ja ya xauna gefen Maryam yace "Ya exams Maryam?" Maryam ta kirkiri murmushi tace "Alhmdllh," yace "Ma'sha Allah, wishing u ol success, no carry over in'sha Allah" murmushi kawae Maryam tayi tace "Ameen" yan matan guda biyu dama duk sun xauna, ya juya yana kallon su yace "wani drink xa a kawo maku?" Duk suka ce fanta, Afeefah dae sae Satan kallonsu take tana yin kmr tana danna wayarta don yan matan ba karamin haduwa suka yi ba, fanta hudu yasa aka kawo na roba da snacks ya mika ma matan biyu ko wanne daddaya snn ya ba Maryam ma, Afeefah kuma ya ajiye mata gabanta, dauka tayi da sauri ta mayar masa ba tare da ta kallesa ba tace "Thanks bna jin yunwa" murmushi yyi ya bude shi ya fara sha, fira kawae yake da 'yan matan dake ta basa lbri, Afeefah ta Mike ta saka wayarta a jaka ta xuge snn ta gyara blck veil din kanta don har lkcn lab coat na jikinta tana kallon Maryam tace "sae mun yi waya" tana kai wa nn ta fice daga cafeterian yan matan suka bi ta da kallo, ta nufi inda ta saba xama ta jira su jiddah, bayan minti biyu da fitan ta Dr Sharif ya mike yana kallon yan matan da Maryam yace "excuse me, xan dan yi makin phone call" ya fice daga cafeterian ya nufi inda yasan xai ganta, xaune ya sameta tana danna wayarta kamshin turarensa kadae yyi announcin mata presence dinsa a gun, "Zainab!" Juyawa tayi tana kallonsa, ya xauna dan nesa da ita yace "me na maki kike fushi?" Hawaye ne ya taru idonta ta ki cewa komae sae jujjuya wayar hannunta take, yyi shiru yana kallonta, mota ne yyi parkin dan nesa da inda suke xaune, Afeefah ta kafa ma motar ido ganin kmr motar ya Aliyu, to amma ae bae dawo ba, wayarta ne ya fara ring a take, taga Aliyun ne ke kiranta, ta daga yace "Am in ur sch Zainab," wara ido tayi tace "Da gske yayanmu ka dawo ne" inda yyi parkin kawae ya gaya mata, ta juya tana kallon Dr Sharif tace "kaga motar yayanmu na Lagos ne can, he came to pick me," Dr Sharif yace "OK in je mu gaisa?" Shiru ta dan yi sae kuma tace "to" mikewa tayi ta nufi motar gabanta na faduwa Dr Sharif ya bi bayanta.

Eeshatullah Goni๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜˜

๐ŸŒธ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป 'Ya mace kyautar Allah๐Ÿ‘ฉ๐Ÿป๐ŸŒธ

A true life love story

By Ashmaad

34.....
Karasowa cikin dakin Aliyu yyi yana kallonta, Afeefah tuni wayar hannunta ya sulale kan gado ta jawo pillow da sauri ta rufe ganin bae lura ba, tsaye yyi bakin gadon yana kallonta taki dago kanta, yace "Zainab!" Da kyar ta iya bude baki a hnkli ba tare da ta kallesa ba tace "Na'am" xaunawa yyi gefen gadon yace "Ki gaya min meyasa ke kadae ce baki jin mgna ta a gidan nn" Shiru tayi bata komae ba, a tsawace yace "Zainab!" Dago kanta tayi tana kallonsa da idonta da yyi ja, lkci daya hawaye ya cika idonta a hnkli tace "kayi hkuri yayanmu baxan kara ba" rungumeta yyi yace "Sau nawa kike making min wnn promise din kina break din sa Zainab?" Cikin muryar kuka tace "Na daina yayanmu" dago kanta yyi murya can kasa yace "promise?" Kai ta gyada masa tana hawaye, mikewa yyi ya kama hannunta suka fita daga dakin ya nufi nasa da ita. Kwata kwata Afeefah bata saki jiki da shi kmr ynda ta Saba ba ranan, duk sae ta ji ta a takure abinda bae taba faruwa da ita ba suna tare da Ya Aliyu, tsarabar da ya yo mata ma bata wani nuna farin ciki kmr ynda take yi da ba, kawae dae tana xaune dakin ne ta kafa ma plasman dake ta aiki ido, shi kuma yana danna laptop dinsa, gaba daya hnklinta na kan wayarta da ta baro a daki duk ta kagu ta fita, ta rasa dalilin da yasa ta damu da kiran Dr Sharif hka, Sumayya ce tayi sallama ta shigo dakin tana kallon ya Aliyu tace "yayanmu wae Mami tace in kira Afeefah" ba karamin farin ciki Afeefah tayi ba don sae da ta sauke ajiyar xuciya, Mikewa tayi tana kallon ya Aliyu tace "yayanmu na tafi Mami na kirana" kai kawae ya gyada mata ta dauki ledan tsarabar da ya bata ta fita ta nufi dakin Mami, kasan dakin ta xauna tana kallon Mamin tace "gani Mami" Mami tace "kin gama hada kayan naki?" Afeefah ta gyada Mata kai tace "na gama" Mami tace "je kiyi ma Abbanku sallama ynxu, gobe da sassafe Adnaan xae tafi kd sae ki bisa kawae" mikewa Afeefah tayi ta fita ta nufi dakin Abba, yana xaune falonsa yana kallon news, ta xauna kasa, yace "ya aka yi Zainab, yau ba ki yi bacci da wuri ba knn" tayi murmushi tace "eh bnyi ba Abba, dama Mami ce tace in xo in gaya maka gobe xan tafi kd" shiru Abba yyi yana kallonta can yace "toh shknn Allah kai mu, tafi ki kira min ita" mikewa Afeefah tayi ta fita daga falon ta koma dakin Mami tace "Mami Abba yace in kira ki" Mami tace "to jera min kayan nn kafin in dawo" Mami na Kai wa nn ta fita ta nufi dakin mai gidan nata, Kallonta kawae Abba yake har ta xauna snn yace "ynxu dae nuna min kike kin fini iko da Zainab a gidan nn koh Zuwaira?" Mami ta kallesa da mmki tace "kmr ya knn?" Abba yace "wato ke a ganin ki ke ya kamata ki dinga yanke wasu hukucin a kanta knn don Kinga ina maki shiru koh?" Mami tace "don nace xata kaduna shine nayi laifi Alhaji?" Abba yace "sae ana gobe xata tafi ya kamata a gaya min? kuma ma wae sae ki aiko min ita tsabar ki gwada min kin fi ni iko da ita ko me" Mami tace "Allah baka hkuri, kuma don naga Adnaan xae tafi kadunan ne gobe yasa nace kawae ya tafi da ita da su Jiddah, kuma kasan da sassafe yake tafiyarsa ba kmr Aliyu ba." Abba yace "to baxa su yi tafiyar sassafen da shi ba, ae Ali na nn da yamma sae ya Kai su" Mami bata ce komae ba, ya Mike ya shiga dakinsa ya dauko dubu 50 ya mika ma Mami yace "gashi kiyi Masu siyayyar da ya kamata" Mami ta sa hannu ta karba tace "Allah kara budi" snn ta mike ta fita daga dakin. Afeefah na gama gyara ma Mami kayan da ta sa ta ta tafi dakinsu, Jiddah kadae ce tayi bacci, Sadiya kuma na danna wayarta, kan gadonta ta nufa da sauri ta daga pillow ta dauki wayarta ta ga Dr sharif bae kuma kiranta ba, juyawa Afeefah tayi taga Sadiya ba kallonta take ba, kmr munafuka ta shige bayi da wayar, dailing number tayi, yana fara ringing ga katse ya kirata, "Baki yi bacci ba?" Kunya ne ya kamata don ko duba Karfe nawa bata yi ba, da sauri tace "ehh naga mis cal ne" Dr Sharif yace "na kira kin dauka kuma kika yi shiru" tace "uhm yayanmu ne ya kirani" Dr Sharif yace "OK, ya su mama?" A hnkli tace "suna lfya" yace "me kike yi har ynxu ba ki kwanta ba" tace "na hada kayana ne, gobe ya Adnaan xae tafi da ni Kaduna" yace "Really?" Kai ta gyada masa kmr yana ganinta, yace "Ashe xan yi missin crying student dina" murmushi Afeefah tayi murya can kasa tace "ae xan dawo kafin a kare hutu" a hnkli yace "Shknn, journey mercy Dear" shiru tayi jin abinda ya kirata da, "Are yhu there?" Ya tambayeta jin shirun, Da sauri tace "um na ngdd" yace "welcm, sleep sweet!" murmushi tayi ya katse wayar, ta fito daga bayin a sanyaye.

Washegari misalin Karfe goma Mami tasa Aliyu ya kai ta kasuwa don yi ma su Afeefah siyayyan tsaraban da xa su tafi da kaduna. Afeefah na xaune dinnin tana breakfast don tashinta knn tunda tasan tafiyar sae da yamma, Jiddah ta sakko ta mika mata wayarta tace "Ynxu dae tsakanin ki da Allah soyayya kuke da Dr Sharif din nn ko Afeefah" Afeefah ta hade rae ta karbi wayarta tace "Kinga Anty Jiddah bana so, kawae don ya kirani mu gaisa shine xa ki ce soyayya muke ni bna so" kmr xata yi kuka ta kare mgnr, dariya Jiddah take ta bar wajen da sauri kafin ta fara mata kuka, Afeefah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login