Showing 39001 words to 42000 words out of 89717 words

Chapter 14 - Aneesa Complete Hausa novel

13 Jul 2024

17485

ya ba shi amsa, Mujaheed
yace "xan samu ganinta da safe kafin mu
tafi don Abuja nake son wucewa direct,"
Mudatheer yace "yes of course amma idan
kaje rafi," Mujaheed yace "ehh sae naje to
meye a ciki?" Mudatheer yace "to xaka
kwana nn ne ko fita xaka yi," Mujaheed yace
muje motata ma tana nan ae, ba karamin
tashin Hankali Aneesah ta tarar a gidan
ranan ba daga shatu don kasheta ne kadae
bata yi ba, kuma wae washegarin ranar a
gun tanko xata kwana ko taki ko ta so
tunda dae shi xae aureta wae, kuka kam ta
yi shi har kusan asuba, Da safe ta je debo
ruwa a rafi duk jikinta a mace ga yawan
faduwar gaban da take yi ta hadu da su
Mudatheer suna jiranta karkashin wata
bishiya, tayi mamakin ganinsu a tare amma
tayi kmr bata gansu ba tayi gaba mudatheer
ya kirata da sauri taki juyowa, ya mike ya bi
ta yana cewa "Aneesah yau fa xan tafi shine
kike min wlknci?" ta juyo da sauri tace "da
gske?" yace "ehh," ta ce "to baxa ka sake
dawowa ba," ya juya yana kallon Mujaheed
da ya kasa daina kallonta yace "yayana xae
dinga kawo maki visit ae," ta kalli Mujaheed
ya kashe mata ido, ta galla masa harara tace
"bana son visit din," Mudatheer yyi dariya
yace"yayana ne fa," bata tanka sa ba tayi
gaba duk jikinta a sanyaye ynxu Mudatheer
wuce wa xae yi ya bar ta, da rana
Mudatheer ya bar kauyen duk da ya so
ganin Aneesah amma bae samu ganinta ba,
Mujaheed ya kai sa har tashan da xae hau
mota a motarsa shi da ya kamata daga can
ya kama Hanyar Abuja yace ina ae sae ya
dawo yyi sallama da Aneesah. Aneesah dasu
xulai da karime na dawowa daga kauyen
dake kusa da nasu sunje saro ma shatu
gyada, suna tafe suna hira banda Aneesah
da tayi nisa a tunaninta,oh ita ynxu hka
rayuwarta xae kasance a gantale knn, tana
tuna abinda shatu tace mata jiya da
daddare wae gidan tanko xata kwana sae
taji wani hawaye na xubo mata, xulai taji
tana cewa "lah ga abokan Aneesah xuwa,"
Aneesah ta dago kai da sauri ta ga shanaye
ke tahowa ta inda suke, a rayuwarta tana
bala'in tsoransu ba kadan ba, duka suka
tuntsire da dariya, ita ko ta hade rae xata
canxa hanya xulai ta rikota tace "ae baki isa
ba sae kun gaisa yau," ihu Aneesah ta dinga
yi tana dukanta ta sake ta amma taki, sae
dariya suke yi, karime ce kadae ta hade rae
tace "meye hka xulai ku kyaleta mana,"
ganin sun ki sakinta ne kuma ga abun da
take tsoro sun kusa inda take yasa ta fixge
hannunta daga rikon da suka yi mata a guje
Ta afka dan titin motar dake wajen, suna
ihu suna ga mota ga mota, amma ina bata
ma san suna yi ba..Kamar daga sama
Aneesah taji abu ya buge ta da karfi, daga
nn kuma bata sake sanin abinda ya faru ba,
karime da su xulai suka fasa ihu ganin
abinda ya faru suna cewa "wayyo shiknn ya
kashe mana Aneesar mu," mai motar ya fito
daga motar da sauri yace"subhanalla
hi,"ya
durkushe gabanta ya dago ta, su karime
duk sukaxagaye shi suna koke koken
Aneesah ta mutu, ya tura xulai dake daf da
kansa tana rusa ihu a fusace yace "ke da'alla
ja can uban wayace maki ta mutu," xulai ta
koma baya da sauri tana yarfe hannu tace
"wayyo ashe bata mutu ba karime," daukar
Aneesah yyi ya saka cikin motar ya dawo
xae shiga driver sit, karime ta bisa da gudu
xulai da yayarta Xano na biye da ita a baya,
karime ta rike motar tace "kai ina xaka kai
mana 'yar uwarmu?" xulai ta fara kkrin
bude motar a rude wae xata ciro Aneesah,
ita kuma xano ta yi kauye da gudu neman
taimako wae wani xae sace Aneesah a
motarsa, shi ko ya fixge xulai daga jikin
motarsa ya jefar snn ya bude motar ya
shige, suka dinga ihu suna bubbuga motar
da karfi, bae ko damu da hka ba ya tada
motarsa ya ja ta ya bar wajen a fusace kuma
da gudu don har yana neman buge karime.
Shatu ta saki salati ta fito kofar gida a guje
bayan lbrin abinda ya faru ya risketa tana
cewa "wayyo shknn na shiga uku ni indo,
ku ka ce me? Ya tafi da ita ina?" xulai dake
ta rusa kuka tace "a motarsa ya tafi da ita,"
nn da nn lbri ya baxu kauyen wani mai
mota ya kade Aneesah ya tafi da ita kuma a
motarsa, mutane suka dinga fiffitowa da
daddaya da daddaya aka taru kofar gidan
shatu da ta xama kmr mahaukaciya wae an
sace mata 'ya kuka har da majina faca faca,
karime da mamarta ma na tsaye wajen ana
ta jajanta abun sae kuka karime take yi,
xano ta raka samarin kauyen xuwa gun da
abun ya faru aka bi bayan motar amma aka
rasa inda mota tayi, sae kusan maghrib
kowa ya watse ya koma gidansa, aka bar
shatu da 'ya yanta suna ta kuka, banda Xano
da tace "to wae shatu sae kace uwarki ta
bata ko 'yar da kika haifa a cikinki, tunda ba
a ganta ba ba shiknn ba" tayi tsaki ta jawo
kayan kwalliyanta xata yi shirin dandali,
shatu ta sharbe majina tace "don ubanki da
kin san abunda muka rasa ynxu da baxa ki
ce komai ba," Malam mati ya shigo gidan da
buhu a hannunsa, rabon sa da gidan yau
kwana biyar knn don bae cika xama kauyen
ba, yana shiga Bukkar shatu yace "ke shatu
me nake ji a gari wae yarinyar nn mae mota
ya gudu da ita, ina ya kai ta, kin manta jan
kunnen da Alhaji ya mana, masifa kike son
ja mana" shatu tace "to ba aikensu nayi ba
malam,"yace "to shi mai motan daga ina
yake kuma ina xa sa?" xulai tace"bakaken
kaya ya saka gaba daya har takalmi da
tabarau, kuma mu bamu san inda xa shi ba"
Xano tace "kila ma dan yankan kai ne,"
shatu tace " lah! kuma fa wllh hka ne ya
motar tasa yake?" xulai tace "katuwa ce
motar ita ma bakakirin kmr kayan jikinsa,"
malam yace "shknn ae barka ma da ya tsaya
a kanta," xano tace "shi dae na gani malam
amma tun tuni shatu ta bi ta cika ma
mutane kunneda kuka da sharban majina,
sae kace uwarta aka sace," shatu ta sauke
ajiyar xuciya tace "to idan shehu ya xo
kauyen nn me xamu ce masa malam," mati
yyi mata kalln bnxa yace "ba sae mu ce mun
aurar da ita, a can wani kauye ba, kuma ba
na ce maki ko sati biyu ba ayi ba da ya kira
ni ta wayar Buba ba, yace idan ta addabemu
mu kasheta kawai mu huta da jaraba, da na
kawo maki xancen ba ca kika yi aa ba kina
da babban shiri a kanta," shatu tace "hka ne
malam to tanko fa, ynxu shknn munyi
hasara knn?" yace "to ya xa ayi, ni dae daga
yau bna sn na sake jin batun yarinyar nn a
gidan nn, tunda ta bata ta bata, idan shehu
ya xo iya ka nace masa ma ankasheta
kawae," shatu ta mike tsaye tana gyara
tsumman xaninta tace "to shknn, amma ni
dae ba hka na so ba wllh, ga shi ynxu shknn
mun rasa tanko, tunda dae bae ce yana son
su xulai ba," A hankali Aneesah ta bude
idonta ta tsura ma agogon dake manne a
bangon dakin da take, karfe sha daya ta
gani, ta shiga bin dakin da kallo kmr mai
son tunano abu bbu tantama ta gane asibiti
take, ta mike xaune a hankali tana kallon
hannunta dake manne da alluran drip, taji
an bude kofa, ta daga kanta da sauri tana
kallon mai shigowa, ya tsakar mata
murmushinsa mai kyau ya karaso gefenta
ya xauna yace "bby kin tashi," kallonsa
kawae take yi da mamaki, ya daura hannu
kan goshinta ta cire hannun a hankali tace
"ka mayar da ni gidanmu," ya harareta yace
"kina under treatment xan mayar dake
gidan naku?" tayi kmr xata yi kuka tace "xa
ayi ta nemana fa don Allah ka mai da ni
gida, ina mudatheer?" yace "oho! kuma naki
mayar dake gidan karfe sha dayan daren
xan mai dake gida," tayi shiru tana kallon
agogo, yace "ynxu dae me xaki ci," ta daure
fuska tace "ba komai," yace "gud, bari na
kira maki Dr," yana fadin hka ya fice daga
ward din ta bisa da kallo..
~20~
A tare Mujaheed ya shigo dakin da likita,
likitan ya karaso kusa da Aneesah yace "yan
mata hope bbu inda yake maki ciwo ko?" ta
gyada masa kai kawae, mujaheed ya
harareta yace "ke dae ki fadi gskya," ita ma
ta galla masa hararan bata ce komai ba,
likitan yyi dariya yace "to a dae tabbatar ta ci
abinci, anjima nurse xata xo bata allura," yyi
masu sallama ya fita, Mujaheed ya juya yana
kalln Aneesah yace "bbyna me xaki ci?" da
mamaki tace "waye kuma bbynka?" ya
kashe mata ido yace "ke mana," sae abun
ma ya kusa bata dariya amma bata ce kmai
ba, ya hada mata tea ya xauna kusa da ita
yace "bude bakin na ba ki, bbu xafi," ta
hararesa ta dan matsa tace "wae meye hka
ni ka mai da ni gidanmu," yace "to tashi ki
tafi," ta fara kkrin cire alluran hannunta ya
rike ta da sauri yace"ke kina da hankali
kuwa?" ya kwantar da ita yana kallnta
yace"kwanta ki huta dear, kiyi hkuri gobe xa
a sallame mu sae na mai da ke gida," hkn da
ta ji ne yasa hankalinta ya kwanta tayi shiru,
ya ajiye mata tea a kan table din dake kusa
da gadon da take yace "to kiyi hkuri ki tashi
ki sha tea kanwata," yana gama fadin hka ya
kma kujera ya xauna yana danna wayarsa,
ta mike xaune a hankali ta dauki tean ta fara
sha har ta manta rabon da ta sha tea, ta sha
rabita ajiye ta koma ta kwanta daga nn
bacci ya dauketa, Nurse ta shigo tayi mata
alluranta ta fita. Can kusan karfe daya
Aneesah ta farka, Mujaheed na xaune har
lkcn amma wnn karan waya yake, ya juya
yana kallnta yace "xaki yi fitsari ne
kanwata?" ta hade rae tace"nace maka?" ya
taso ya xauna gefenta yace "Allah ya baki
hkuri," ita dae bata ce masa kmai ba, ya
tsura mata ido, tace "lafiya?" ya kashe mata
ido yace "Allah kina da kyau," takaici ya sa ta
kasa ce masa kmai wnn dae da ganinsa dan
iska ne, ta fadi a xuciyarta, yace "wont yhu
thank me," bata ko kallesa ba bare ta tanka
masa yace "kin san me, Allah baki gaya min
ke wacece ba baxan maida ke kauye ba,
don Mudatheer yace kin ki gaya masa
hadinki da mutanen da kike tare da a
kauyen," Aneesah ta xaro ido tace "ina
ruwanka da ko ni wacece ni dae ka maidani
gidanmu malam," yace"tab ashe dae baxa ki
koma gidan naku ba, don gudu ma xanyi
dakedon ki sani," ta marairaice fuska kmr
xata yi kuka tace "don Allah kayi hkuri," ya
daure fuska yace "tohm nayi," oya tel me
about yhur sef kuma bn da karya, don
Mudatheer ya gaya min halin da kike cikia
village din nn," tace "to me hkn xae kara ka
da," yyi dariya yace"abubuwa da yawa
kuwa, haba kanwata ni fa yayanki ne,"
Aneesah ta tabe baki tace "ni dae bacci nke
ji ma," yyi murmushi yace "to kwanta," tayi
kwanciyarta ta juya masa baya. Washegari
da safe, Mujaheed ya siyo mata breakfst ta ci
kadan, ya ci sauran, ita dae duk hankalinta
yyi kauye kar ma ta koma shatu tayi mata
duka shi yasa take Allah Allah ya maida ta da
wuri, karfe tara ya xauna gabanta yace "oya
ina jinki kanwata gari ya waye," ta fixge
hannunta tace "kai malam ni ka rabu dani,"
yace "tab, wllh baki gaya min ko ke wacece
ba baxan mai da ke gidan naku ba," tayi
shiru tana kallnsa jikinta a sanyaye, da ta
dau ma kanta alkawarin karime ce mutum
ta karshe da xata san ko ita wacece, ga shi
Mujaheed ya takurata sae ya sani, alhalin ko
mudassir da suka shaku da ma bata gaya
masa ba, hawaye ya cika idonta tuno
rayuwarta da tayi, Mujaheed yyi murmushi,
don yasan akwae abu a kasa dama, yace
"ina jinki" xata yi magana wayarsa tayi ring
ya daga, ta tsura ma kyakkyawan fuskarsa
ido tana kallon lebbansa dake kyalli, bayan
sun gaisa taji yace "in'sha Allah Mum yau
xan shigo Abujan... No ki kyaleni da dan iska
mara hankali, ya ci ubansada son yarinyar,
yarinyar bnxa, wae ma shi uban yarinyar
wanene a Abuja?" Aneesah dae kallon
Mujaheed kawae take yanda yake yi sae
abun ma ya bata dariya, taga yyi dariya yace
"ki kwantar da hankalinki mum duk xasu
cicci ubansu ina nn shigowa," yana kai wa
nn ya kashe wayar yace "aikin bnxa kawae,
ya ci uwarsa daga shi har shegiyar yarinyar,
yarinyar bnxa" Aneesah tayi murmushi tace
"xagi dae ba kyau," yace "ohh nayi xagi
koh? Ni ban ma sani ba, wllh Aminina ne ke
cikin matsala a Abuja, tare muka taso muka
yi karatu da shi a holland, ynxu hka yana
prison ana xarginsa da sace wata bnxa
wae, shi da yake da big big babes a holland,
ni fa shiyasa bbu ruwana da matan abujan
nn dan 'yan iska ne, ynxu ma mum dinsa ce
ta kirani, Allah kadae yasan idan ba plan bne
wnn aka masa," Aneesah tace "Allah sarki,
amma kar kayi saurin goya bayansa kila da
gsken shi ya dauketa" Mujaheed yace "koma
shi ya dauketa yyi min dae dae kuma xanje
na karesa a kotu, don uwarta ba kwadayin
abun duniya ya kaita soyayya da shi
ba,kinsan ko waye shi kuwa," yyi kwafa
yace "ki bari kawae ke dae," bck 2 bzz
inajinki" ta dan yi shiru snn a hankali tace
"Ni marainiya ce, baffa na neya kawo ni nn
ya ajiye don kada dansa ya aureni, bn san
kowa a kauyen ba, ya raba ni mamata ya
kawo ni gun mugayen mutanen nn da ban
sani ba ya tafi ya bar ni" tana kai wa nn ta
fashe masa da kuka..Mujaheed ya gyara
xama yana kallonta yace "inajinki" ta dago
kai tana kallonsa hawaye kwancefuskarta
tace "shknn," yace "karya kike," tagirgixa kai
tana ci gaba da xubda hawaye tace"Allah
gskyata knn nake gaya maka, baffa na neya
kawo ni kauyen nn," Mujaheed yace "waye
dannasa da baya son ya aure ki?" ta dan yi
shiru snntace "su suna da kudi mu kuma
talakawa ne shiyasa baya san dan sa ya
aureni," Mujaheed yace"gud, to me ya hana
mahaifiyar ki biyo ki nn?" Asanyaye Aneesah
tace "bata san inda ya kai ni baai," Mujaheed
yace "ku nawa ne a gurinta?"Aneesah tace
"ni kadae ce, kanina ya rasukwanaki, dama
mu biyu ne," Mujaheed ya girgixakai yace
"Allah sarki, Allah yasa ya huta,"Aneesah tace
"Ameen," "to shi baffan naki ya kuke da
shi?" ya tambayeta yana kallon
idonta,Aneesah ta sunkuyar da kai tace
"yayan Abbanane," mujaheed ya gyada kai
yace "yaushemahaifin naki ya rasu, kuma
meye aikinsa kafinya rasu" Aneesah ta galla
masa harara tayi tsakitace "ni don Allah ka
kyaleni hka ka mayar da nigida, komai ne
xan gaya maka, kuma mai hakanxae kara ka
da" Mujaheed yace "tab, ba gida kikeson
koma wa ba knn yarinya," Aneesah ta
fasheda kuka tana kallonsa tace "don Allah
kayi hkuri,nasan ana ta nemana a gida ynxu
" ya dankwantar da murya yace "kiyi hkuri,
kina ban amsata xan mayar da ke gida,"
Aneesah ta gogehawayen fuskarta snn ta
gaya masa lkcn daabbanta ya rasu da aikin
da yake yi kafin ya rasu,Mujaheed yyi shiru
yana kallonta snn yace "to baebar maku
komai bne, ko ko sun kare ne," Aneesahta
gyada masa kai tace "ehh," yace "ok ynxu
bakison xuwa gun ummarki knn, kin fi son
xama damutanen nn su cuceki su yi maki
auren dole?"Aneesah tayi shiru tana
hawaye, yace "talk 2 memana," cikin kuka
tace "ina son xuwa gunAmmina," Mujaheed
yace "to kin amince na kai kigun Ammin ta
ki ynxu?" Aneesah ta tsura masaido har lkcn
tana kuka, Mujaheed ya kamohannayenta
yace "dnt wrry kanwata, xan kai kigun
Ammin ki idan kika yarda da ni, baxan bari
kisake komawa kauyen can ba, am takin
yhu homeAneesah trust me, nima ina da
kanni kaman ki ,"Aneesah ta fixge hannunta
tana kuka ssai tace"su mama xasu yi ta
nemana kuma," a fusaceMujaheed yace "ita
kuma mahaifiyarki batanemanki aka ce
maki ko, sakayyar da xaki yimata knn,
kinsan halin da take ciki ynxu na rashinki,
ke daya fa kika rage mata, gujeta kike son
yiko ko uban me ya hada ki da 'yan kauyen
nnmarasu imani, consider yhur dear mum
Aneesah,kar ki yi mata hka baki san halin da
take ciki baynxu," kuka ssae Aneesah take ta
kasa cewakomai, ya tsura mata ido bae
hanata kukan basae da ta dan yi shiru snn
yace "kin amince ynxuxaki gun Amminki?" a
hankali ta gyada masa kaihawaye na xuba a
idonta, yace "Gud Aneesah, inaxuwa" yana
fadin hka ya mike ya fita daga dakinxuwa
office din likita, Aneesah ta fashe da
kukatace "ni baxan iya bin ka ba nasan su
mama nacan suna nemana," tana fadin hka
ta mike tsayeta gyara daurin dankwalinta ko
takalmi bbu akafarta tayi gun kofa ta bude a
hankali ta fita snnta fara neman hanyar da
xata bi ta fita dagaasibitin, duk a rikice take
duk inda ta bi ward ne,har daga karshe ta
bi wata mata dake goye dayaronta suka iso
har bakin kofar fita harabarasibiti, da sauri
ta isa gate xata fita ta ci karo danurse din
da tayi mata allura jiya da daddare,nurse din
tace "ke ina xaki, an sallameku ne,"Aneesah
ta fashe da kuka a rude tace "ehh,"nurse din
ta riko hannunta tace "ban yarda ba,ina
mutumin da ya kawo ki," dae dae
nnMujaheed da likita da nurses har biyu
suka fitoharaban asibitin, Mujaheed ya
jingina jikin bishiyayana kallonta, kuka
kawae take ta kasa daga kaita kallesa, ya
karaso gabanta ya kama hannuntayyi ma
nurses din da Dr. gdya snn yyi
hanyarmotarsa dake haraban asibitin ya
bude baya yasa ta shiga, snn ya xaga ya
shiga ya tuka motarsuka fice daga
asibiti.Sae da suka kai dae dae titin da xae yi
lead dinka xuwa kauyen snn Mujaheed ya
juyo yana kallon Aneesah da har lkcn ke
kuka yace "aexaki gane gidan naku daga nn
ko?" Aneesah ta kasa cewa komai sae
kukan da take, yace "ohk, to sauka ki tafi,
xan juya daga nn ne," cikin kuka Aneesah
tace "to Ammina fa?" ya daga kafada
yace"oho" ta hade kanta da gwiwa tana
kuka, bae sake ce mata komai ba illa
wayarsa da yake ta dannawa, ganin har
kusan minti sha biyar bata ce komai ba
kuma bata bude motar ta fita ba, yasa ya
tada motar yyi driving dinta suka bar wajen,
ta dago kai da sauri tana kallonsa tace "ka
tsaya na sauka," yyi kmr bae ji taba, ya
dingasharara gudu da motarsa, kuka ta
dinga yi da ihu tana bubbuga motar wae ya
bude mata ta sauka, tafiyarsa kawae yake
bae tanka ta ba, har sae da suka shigo
kaduna, snn ya juya yana kallonta yace "idan
na kai ki gun Ammin ta ki, ki gudo ki dawo
nn," bata ce masa komai ba sae dae a
hankali take kukan ynxu tana kallonsa, daga
karshe bacci ya dauketa ma. Ko da ta farka
sun kusa shiga Abuja, yana kallonta ta
madubi yace "me xaki ci kanwata nasan
kina jin yunwa?" ta girgixa masa kai tace
"ba komai," sae ynxu taji tana mugun son
ganin Amminta, kewar ta ya isheta, amma a
kauyeda ta fara tunanin amminta ciwon kai
xae sa ta daina, ynxu Allah Allah kawae take
ta ganta a gida kusa da Amminta, har
haushin kanta ta dinga ji kan abun da tayi
daxu. Karfe uku saura suka shigoAbuja, sae
a lkcn tayi masa magana ganin hanyar da ya
dauka tace"ba fa nn bane hanyar gidanmu
yaya," ya ce "kin san me kanwata, kibari da
daddare na kai ki, bna son kowa yasan kina
Abuja ynxu," ta marairaice kmr xata yi kuka
tace "dn Allah nayi missin din Ammita ka
kaini gida kawae na ganta bbu wanda xae
san na dawo," ya girgixa kai yace "No

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login