Showing 33001 words to 36000 words out of 89717 words

Chapter 12 - Aneesa Complete Hausa novel

13 Jul 2024

17487

wajen ta fasa ihu a tsorace tana
kiran Amminta, sae da ta nakadeta iya son
ranta snn ta kyaleta tana huci tace "don
ubanki gobe idan na aike ki rafi baxa ki
shanya ni a tsakar gida ba ga 'ya yana ko
karyawa basu yi ba, xano ta fito tana huci
tace "duk ba ke kika bata ta ba shatu, ta ga
kullum nn nn kike da ita don ana shigowa
gida ana hada ki da naira hamsin a sunan
ana sonta, alhalin gamu nn bbu mai xuwa
wajen mu ynxu, shatu xata yi magana
kyauta mahaifiyar Abulo ta shigo gidan a
fusace tana huci "shatu shatu shatu, fito ki
ga abinda karuwar 'yar wajen ki tayi ma
Abu na," shatu ta juya da sauri tana kallon
abu da baki ya kumbura fuska duk jini tace
" ikon Allah meye hka nke gani sae kace
warce ta fado daga bishiya," kyauta na huci
tace "bishiya?? tsinanniyar 'yar can ce tayi
mata hka," shatu ta juya tana kallon
Aneesah da jikinta ya dau bari tana hawaye,
tace "me tayi maki ke?" Aneesah na hawaye
a tsorace tace "mama ita ce ta fara neman
tsokanata" shatu ta juya tana kallon kyauta
tace "to kin dae ji," kyauta ta yo waje da ido
tace "me?? Kmr ya naji," shatu tace "ca tayi
Abulo ce ta fara tsokanarta ko ke kurma ce,
don hka sae ki ja ma abulo kunne ta fita
harkarta don Aneesah salaha ce ni nasan
bbu ruwanta, kar watarana ta je tayi mata
wnda ya fi wnn don nasan Abulo akwae
aukin tsokana" kyauta ta saki shewan
rashin mutunci tace "kan uban nn, ae yau
wllh sae na rama ma 'ya ta," shatu ta cire
tsumman dankwalin kanta ta daura kugu
tace "kika taba min 'ya yau na nakada maki
uban duka wllh wllh,"
~17~
Shatu ta juya da sauri tana kallon Aneesah
da ta kasa gaskata kanta cewa shatu ce ke
kare ta yau, shatu tace "ke Aneesah duk
shegen da ya taka ki a kauyen nn ki karyasa
ni na sa ki, shiga muje ciki, idan ba tsiya ba
duk an bi an takura ma 'ya ta a garin nn
don bakin ciki, ae ma kadan tayi mata wllh,
don ma bata kwashe mata hakora ba ta
karkata mata baki" kyauta na huci a fusace
tace "Ae kuwa yau bbu abinda xae hanani
rama ma Abulo abinda karuwar yar nn tayi
mata kan uban nn, wllh sae na rama ma 'ya
ta" shatu tayi dariya da shewa tace "wllh
kika sake ce mata karuwa sae na watsa
maki garwashin wuta don tsohon barawon
ubanki, akwae karuwar da ta wuce 'yar ki
Abulo me fita gari a kauyen nn, kaji min
mara kunyar mata" kyauta ta karaso tsakar
gidan da gudu ta yo kan Aneesah Abulo na
biye da ita a baya tana cewa "wlh yau sae
mun kashe ki," shatu na ganin hka tayi
hanyar murhun dake ci da icce ta kwaso
itacen ta yo kansu da gudu tana cewa "dan
bantan ubanku ku taba ta,", ba shiri suka
fice daga gidan kmr mahaukata Abulo na
ihu, shatu ta tsaye bakin kofa tana huci tace
"da kun tsaya tsinannun ku ka ga yanda xan
maku kaca kaca da wutan nn shegu
matalauta kawae, barayi," Aneesah ta
rakube jikin bango xuciyarta na ci gaba da
bugu, shatu ta dawo cikin gidan har lkcin
tana huci tana kallon Aneesah tace "kin min
dai dai wllh, ae ni da kin gaya min tun farko
dambe kika tsaya yi a rafi uban me xae kai
ni taba ki, daga yau duk wanda ya taka ki a
kauyen nn ki nutse sa cikin rafi ma
karewarta ni na sa ki," Aneesah dae gyada
mata kai kawae take a tsorace, tana kai wa
nn ta shige daki sae ga ta ta fito da rub, ta
mika ma Aneesah, tace "maxa ki shafa wnn
a jikin ki," kai kawae Aneesah ta gyada mata
nan ma, Zano ta tabe baki ta bar tsakar
gidan, xulai kuwa tace "kinyi min dai dai
Aneesah ae da cikin rafin ma kika jefata don
na tsani Abulon nn," Aneesah dae bata ce
mata komai ba sae kallonta da take, shatu ta
kwalo mata kira ta xo ta dama kunu ruwan
kan murhu ya tafasa, ta amsa da sauri ta
shiga bukkar yin abinda ta sa ta. Haiydar yyi
shiru yana kallon lawyern da Alhaji usman
ya turo masa a matsayin lawyern da xae
tsaya masa, lawyern dake ta jefo masa
tambayoyi yaki amsa ko daya yace "Haba
Aliyu sae kace ba barrister kmr baka san
yanda ake tafiyar da case ba, pls ka bani
hadin kai na karbi duk information din da
ya kamata ka ga jibi xa a shiga kotu"
Haiydar ya daga kafada yace "ni nace maku
bna bukatan ko wani lawyer ya tsaya min,
nima lawyern kai na ne," a fusace barrister
umar yace "a ina ka taba jin anyi hka Aliyu,
wnn ae haukane, ni don Allah ka amsa min
tambayoyina na bar nn kafin lkcin da aka
bamu ya cik," Aliyu yace "kaga what i only
want yhu 2 have in mind is dat ba ni na
dauke Aneesah ba, period. Kuma koma
uban waye ya dauketa xae fito da ita, xae
gane yyi da brrstr Aliyu," lawyern ya tabe
baki ya mike yace "to yyi kyau, kana kullen
xaka sa ya fito da Aneesar, idan ka ga dama
jibi kayi compose din kanka, idan ko kaje
kayi fuck up a court, dats ur cup of coffee
kai ma kasan yhu will b goin straight 2 jail,"
yana kai wa nn yyi gaba, Aliyu yyi murmushi
yana kare ma inda yake kallo ya gyada kai
yace "ae gwara nayi ta xama a jail din da
wnn takaicin," Baffa ne xaune a dakin Abdul
dake ta faman smokin cigarette, duk ya cika
dakin da hayaki, baffa yace "look son wajen
ka fa na xo ka kashe wnn abun mana," a
fusace Abdul ya mike tsaye kmr xae make
uban nasa yace "me xan maka da ka xo
wajena din," baffa yace "cool down son
bnce xaka min wani abu ba," Abdul yyi tsaki
ya koma ya xauna, baffa ya nisa yace
"abinda nake so da kai shine ka koma bakin
aikinka kafin lkcn da Aneesah xata......" cikin
tsawa Abdul yace "kace me? Na koma
london ba tare da wnn yarinyar ba, ina!
Impossible baxae yiwu ba, ae in kaga na bar
garin nn bbu wnn yarinyar to ba ni bne,"
yana kai wa nn ya jefar da guntun taban
hannunsa kan tiles din dakin yace
"nonsense, duk yanda xaku yi ku nemo
yarinyar nn ku bani na tafi da ita inda xa ni
na koya mata hankali da iya magana" ya fice
daga dakin ya bar baffa da ya bisa da kallo
ya kasa rufe bakinsa. Baffa yyi murmushi
bayan ya fita yace "yaro yaro, yaro man
kaxa, amma xaka ci ubanka," yana fadin hka
ya mike har lkcin yana murmushi ya fice
daga dakin.
.
Aneesah ce xaune karkashin wata bishiyar
mangwaro da tulunta cike da ruwa don
daga rafi take, gefenta kuwa mudatheer ne
da ke ta harbin tsuntsaye da catapault yana
shan mangwaro, kallonsa kawae take ba
tare da ya san ma tana yi ba, can ta mike
tsaye tana kkrin daukar tulun ruwanta tace
"kaga sae Anjima," ya juyo da sauri yana
kallonta yace "au yi hkuri mantawa nayi
ashe kina nn har ynxu," ta galla masa harara
tace "lallai ma mudassir ka kirani kuma kace
ka manta ka bar ni xaune kmr wata sha sha
baka san ana jirana a gida ba," yace "yi
hkuri dama tambaya kawae nake son maki,"
ta dawo ta xauna tace "to ina jinka," ya juya
yana ci gaba da harbin tsuntsayen yace
"wae da gske ne jiya kin ma Abu duka a
rafi?" Aneesah tace "koh?" yace "eh mana,
ashe dae ke din jaruma tunda har kika iya
nakada ma katuwar nn duka" ta tabe baki
ta mike tsaye tace "to yyi kyau, shknn
tambayar dama ta gulmace" yyi dariya yace
"to yi hkuri xo muyi magana 'yar birni," ta
dawo ta xauna da sauri tace "ehem yauwa
dama ina son nayi maka tambaya
mudatheer," yace "ina jinki," tace "dama ina
son sanin ina ne hanyar gidanku a nn
kauyen ni ban san hanyar gidanku ba," yana
kallonta yace "xa ki je ne?" xata yi magana
wani abokinsa mudi ya kwala masa kira
daga nisa "mudassiru," ya mike da sauri
yana amsa kiran abokin nasa yace "gani nn
xuwa," da sauri Aneesah tace "A'a baka bani
amsa na ba mudassir xaka wuce kuma," ya
juya ya kalleta yace "it's of no use 'yar birni,"
yana fadin hka ya juya da sauri ya bar wajen
yyi gun mudi dake jiransa. Ta bisa da kallon
mamaki baki bude har suka bace mata, lah
yana jin turanci, abinda ta fadi knn a
xuciyarta ta mike tsaye har lkcn tana
mamaki ta dauki ruwanta ta bar wajen. Yau
ita ce ranar da aka shigar da karar Haydar
cout, kotun ya samu halartar jama'ah da
dama masu son jin yanda xa a kare don
lbrin ya baxu ko ina a Abuja ta dalilin Alhaji
shehu don babban dan siyasa ne, gidan
redio, tashoshin tv da sauransu duk xancen
ake yi, kowa dae ya baxa kunnuwa ana son
jin hukuncin da xa ayi ma Haydar da ya sace
'yar honourable shehu wae, wasu suce
kasheta yyi wasu kuma su ce saida ta yyi
dae, duk yanda barrister umar ya so kare
Haydar bisa xargin nn da ake masa na sace
Aneesah hkn bae yiwu ba don xafi kawae
Haydar ya tara masa a kotu ya rikita masa
kwakwalwa duk yanda ya so Haydar ya basa
hadin kai kin basa yyi, tsaf bbu karya ya
xayyane ma kotu abinda ke tsakaninsa da
Aneesah har ixuwa ranar da aka ce ta bace
sabanin yanda mahaifiyarsa tace xae yi, bbu
abinda ya daga ma Hajiyar tasa hankali irin
wnn, don daga ita har barrister umar ca
suka yi masa ya nuna bae san Aneesah ba
ma kwata kwata, amma Haydar bae yi hka
ba, iyakar gskyansa ya fada ma alkali har
hoton su da aka nuna masa bae karyata ba
yace su ne kuma kuka take yi lkcn amma
bae san wanda ya dauki hoton ba, Alhaji
usman duk ya rikice sae xufa yake bae yi
tunanin Haydar xae yi hka ba bayan ga
yanda suka tsara masa, baffa da matarsa
kuwa kmr su xuba ruwa a kasa su sha a
lkcn dan murna amma basu nuna ba don
Hajiya xuwairar sae matsar kwalla take wata
munafukar kawarta na lallashinta kmr gske,
baffa ko sae jijjiga kafa yake cike da jimami
yana girgixa kai, Haiydar kam ca yyi Allah
kadai ne shaidarsa da mahaifiyar yarinyar
nn amma kuma bae ganta a nn ba, nn da nn
baffa ya rude, Alkali ya bukaci da a fito da
mahaifiyar yarinyar lawyern da baffa ya
kawo yyi saurin cewa ae tana can gadon
asibiti rae a hannun Allah don ba karamin
girgixa ta batar 'yar ta kwaya daya yyi ba,
dole Alkali yyi adjourn din case din har
xuwa nn da sati uku, Haydar kuwa daga nn
prison xa a wuce da shi, kuma a tabbatar
mahaifiyar yarinya xata bayyana cikin kotu
ranar da xa a sake xama, lawyern baffa yyi
saurin amsawa alkali ya kama gabansa don
ita ce kara ta karshe a tym din, Hajiya bata
nuna ko alaman tashin hankali ba bayan an
fita da Haydar din, sae ma murmushin
mugunta da tayi ta fice daga kotun pretty
na biye da ita a baya tana kuka, su sumy
dama ca suka yi bbu inda xa su, a bakin
motar Hajiya ta daka ma pretty tsawa tace
"da'alla ki rufe min baki munafukar bnxa
kawae, Amina nayi nayi dake ki gaya min
inda gidansu yarinyar nn yake kin ki, nace ki
gaya min ko kinsan wani abu game da ita
nn ma kin ki, kuma nasan karya ne ace
yanda ku ke da Aliyu baya maki xancen
shegiyar yarinyar nn," pretty bata tanka ma
uwartata ba ta shiga mota tana ci gaba da
kuka, baffa ne ya karaso gaban motar yana
kallon hajiyar yace "munafukan bnxa kawae
mugaye, ae asirin mugu macucin danki ya
kusa tonuwa, in Allah ya yarda sae ya fito
min da 'ya ta," Hajiya tayi wani irin dariya
tana kallon baffan tace "mu xuba da ku, wllh
wllh sae nayi maku abinda har ku bar
duniya baxa ku taba mantawa ba kai da
iyalan gidanka, ita kuma tsinanniyar 'yar
taka sae nasa tayi da ta sanin sanin da na,"
tana kai wa nn ta shige mota ta tada masa
kura ta bar wajen a guje, baffa yyi dariya
ssae yace " to fa, ashe dae ita ma ba son
shegiyar take ba
.
Aneesah tayi shiru tana sauraran shatu da
ta sa ta gaba wae xata yi mata magana a
cikin bukkarta, shatu tace "kina dae jina
ko?" Aneesah tace "eh mama ina ji," shatu
tayi kasa da murya tace "ae dae kinsan
malam tanko na nn kauyen?" Aneesah ta
girgixa kai tace "A'a ban san shi ba?" shatu
ta harareta tace "shi uban garbeben ne baki
sani ba?" Aneesah ta dan yarfe hannu tace
"ina dae jin lbrinsa mama," shatu tace
"yauwa, kin dae san duk kauyen nn bbu mai
kudinsa ko, kuma shanayensa ma sun fi
ashirin da biyar kin sani, snn da siminti aka
gina masa gidansa dake kusa da kasuwan
'yan gwari, 'ya yansa maxa da mata suna
can wnn kauyen dake gaba da namu suna
karatu wae a firamari, kin dae san bae ma
cika xama a kauye ba sae lkci lkci don a can
birni yake aiki amma duk matansa uku suna
nn kauyen," Aneesah dae kai kawae take
gyada mata gabanta na faduwa, shatu tayi
murmushi tace "yauwa Aneesah, shi fa, wllh
jiya malam ya xo ya sameni wae yace son ki
yake da aure, da kin san yanda matan
kauyen nn ke rububinsa ko Aneesah," shatu
tayi kwafa ta cija dan yatsa tace "kar ki bani
kunya Aneesah, mu ba mara da kunya,
kinga dae ina da 'ya ya mata amma ban
maki bakin cikin auren tanko ba don nasan
duk karuwa xamuyi ko ba komai, don hka
nake sonki bani hadin kai, wllh dubu daya
jiya ya ba malam da kaji biyu," Aneesah ta
kasa cewa komai don tashin hankali, ta
shiga uku wnn tsohon namamajon da taji
karime ke cewa xa a hada ta da? Da kyar ta
gyada kai ganin shatu jiran cewarta take
tace "to mama naji duk abinda kike so shi
nke so," shatu tayi murmushi har sae da
jajayen hakoranta suka bayyana snn tace
"yauwa lu'u lu'u 'yar Albarka shi yasa nake
son ki, amma fa karki ki kula su garbebe da
su hudu da mai shayi, duk abinda suka ba ki
ki karba ae basu san da xancen ba, amma
gskya wnn mudassirun ki rabu dashi don
na tsanesa wllh, gashi ko kwandala baya
baki na gani," Aneesah dae to kawae take ta
ce mata kanta a kasa, tana kkrin mayar da
hawayen dake neman xubo mata, shatu
tace "yauwa Aneesah maxa tashi ki je ga
can guntun kaxan jiya ki dauka ki ci ki yi
min wanke wanke ki gyara min gida ki
debo ruwa ki ajiye, ni ynxu xan je saro
gyada ne, tunda su gantalallun yaran nn ban
san inda suka yi ba, tana kaiwa nn ta saba
bakin gyalenta ta fita daga bukkar tana
cewa sae na dawo, kuka kam har da na
tashin hankli Aneesah tayi shi ranar, ohh ko
wani Hali Amminta ke ciki ma ynxu, ko ina
yaya Haydar dinta gashi ana shirin mata
aure da tsoho, da kyar ta iya yin duk aikin
da shatu ta sa ta kafin ta dawo don duk
jikinta yyi sanyi. Da yamma tana gantalin
nemo itacen girki a kauyen suka hadu da
mudassir da lado, lado na ganinta yace
"gidan malam mati basa taba siyan itacen
naira goma, sae dae su tsinta a daji," bata
ko kallesu ba ta wuce su don dama basa
shiri da lado tunda ya nuna yana sonta tayi
shun dinsa, mudatheer ya bita yace "'yar
birni ba gaisuwa," ta juya tana kallonsa taga
lado yyi gaba abinsa, hkn yasa ta xauna
karkashin wata bishiya mudassir ma ya
xauna, yace "shatu ta dokeki ne halan," ta
tabe baki bata ce masa komai ba tana
harhada icenta, sae da ta gama snn ta juyo
tana kallonsa tace "wae don ina son sanin
gidanku shine xaka wani ce min it's of no
use ko?"
@ #dan_gogori_
ANEESAHANEESAH 🌹🌹🌹

Na KHALEESAT HAIDAR

18➡20
~18~
Mudatheer yyi murmushi yace "ae ramawa
nayi, koh kin manta ne" ta dan yi murmushi
tayi shiru tana kallonsa, yace "kin tuna?" ta
girgixa kai tace "A'a ni ban tuna komai ba,"
yace "hmm, d other day i asked yhu wat ur
name was, u answered me sayn 'its of no
use,' so shine nima na rama," Aneesah tayi
dariya tace "gskya ne, kaji ddi knn da ka
rama," yace "eh mana," tace "to ka kyauta,
tunda ka rama ynxu ae sae ka gaya min
hanyar gidan naku" yace "ni service nake a
kauyen dake gaba da wnn, just teachin a
village sch, i prefered stayn here cos it's
more lively nd a conducive area 2 leave, baki
ganin sae da yamma kike gani na a nn ko
during wkends" Aneesah tayi masa kallon
sama da kasa snn tace "tab, amma daga
wani state ka xo nn?" yace "daga kano nake
ke fa?" Aneesah tace "to nn ina ne?" ya
harareta yace "oh kina gari ma baki san ko
ina ne ba?" ta ce "Allah ban san ina ne nn
ba," yyi murmushi yace "lallai, to nn garin
kaduna ne though but kauyen nn ix close 2
zaria" Aneesah ta yo waje da ido ta dafe
kirji tace "Zaria kuma?" yace "eh mana, me
ya faru?" ta dan yi yake tace "aa bkm, amma
mai yasa kke behavin kamr dan kauye, ka
dinga shan rake a hanya kuma kasa
shaddodi daban daban," Mudatheer yyi
dariya yace "tab, lallai ma yarinyar nn, baki yi
biology bne ae dis is wat dey call
adaptation, i adapted 2 my environment, ke
ynxu ki gaya min meye a jikin ki?" Aneesah
ta kalli jikinta da sauri, xani ce daban riga
daban, ta fashe da dariya tace "kuma fa hka
ne kam, amma naka yyi worst," yyi dariya
yace "to ke daga wani state kike?" xata yi
magana sae ga shatu ta bullo, shatu ta saki
salati tana tafe hannu tace "ynxu Aneesah
ke baxa ki ji maganar da na gaya maki ba
ko, wae wacce irin yarinya ce ke, kin fi so
kullum ina dukanki kamr jaka ko?" Aneesah
ta mike da sauri ta kwashi iccen da ta
tattara waje daya ta bar wajen, shatu ta bi
ta da harara, shi dae mudatheer bae ko kalle
shatu ba, bayan Aneesah ta bar wajen shatu
ta galla masa harara tace "bnxa kawae, wllh
baka fita harkar 'ya ta ba sae na sa su
garbebe sun maka dukan fitan rai," tana kai
wa nn ta juya fuu ta bar wajen tana cigaba
da masifanta. Baffa ne xaune dakin Abdul
dake ta faman busa sigari yana danna
wayarsa, baffa ya dan yi gyaran murya yace
"wajen ka fa na xo Abdul," Abdul ya dago
jajayen idanunsa yyi masa kallon rainin
wayo snn yace "to wae me xan maka," baffa
ya dan fara kame kame "no ba komai xaka
min ba son, kawae shawara ce na kawo
maka, don me Abdul baxa ka koma bakin
harkokin ka ba a can london idan aka ga
Aneesah sae a tura maka ita kawae ta jirgi,
kafa san tym nd tide wait 4 no man, kana
nn ne kana bata lkcn ka kawae a bnxa,
tunda dae ynxu kaga mun kusa samun
nasara a kan case din nn ka daure ka koma
bakin aikinka a london kar a sami matsala
guy," sae da Abdul ya gama sauraran
mahaifin nasa har ya kai aya snn ya mike a
fusace yana huci yace "nonsense, bbu inda
xanje malam har sae an bani Aneesah a
matsayin matata, ka fini sanin abinda ya
kamata ne xaka kawo min mgnr bnxan nn,
ka rike mahaukacin shawararka kawae"
yana kai wa nn ya jefar da guntun ta bar
dake hannunsa yana bouncn ya fice daga
dakin, baffa yyi murmushi yace "yaro man
kaxa, amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login