Showing 60001 words to 63000 words out of 89717 words
xaga ya bude mata mota yana
kallonta bata dago kanta ba bare ta fito, ya
dagota yace "Aneesah mai yasa kike tada
min hankali ne, ki barni naji da abunda ke
gabana mana," bata ce masa komai ba sae
kukan da take, hkn yasa ya kamo hannunta
ya fito da ita daga motar ya kulle, snn ya ja
ta suka shiga gidan, a bude suka tar da
gidan, bae yi mamakin hkn ba sanin Hydar
nn xae yo dama, suka shiga falon suka tarda
shi kwance kan doguwar kujera yana sanye
da kananan kaya, lemo a gefensa kan table
yana danna wayarsa, ya juya yana kallonsu
har suka karaso cikin falon, Mujaheed bae
ce masa komai ba ya ja ta suka yi hanyar
stairs, ta juya tana kallon Hydar da ya bi su
da kallo, har suka haura stairs din, dakinsa
ya shiga da ita yace "kallon me kike masa
hka?" ta girgixa kai bata ce komai ba, ta
xauna kan kujera, ya xauna kan gado yana
kallonta tace "yayana su waye mutanen nn,"
ya kauda kansa yace "mum dinsa ce ta tura
mana su na sani," bata sake cewa komai ba
ya durkusa gabanta yace "am srry kanwata
kinsa na mareki daxu," tayi murmushi bata
ce komai ba, ya mike yace "kije kiyi wanka
kiyi sllh, i will also do same," bata masa
musu ba ta fita daga dakin tayi hanyar
dakin da take taje tayi wanka tayi alwala ta
fito ta canxa kaya tayi sllh, tana xaune kan
darduma ya shigo yace "Hydar kadae a falo,
je ki taya sa hira" ta girgixa masa kay bata
ce komai ba ya jawo hannunta suka sauka
downstairs, yana xaune ya tsura ma TV ido,
Mujaheed ya xauna gefensa yace "yau sae
kaji daban ko Ali?" Hydar ya dan yi
murmushi bae ce komai ba, Aneesah ta
xauna kan carpet din tsakiyar falon tana
satan kallon Hydar, shi din ma satan kallonta
yake suna hada ido ta dauke kanta da sauri,
shima ya kauda kansa ya ci gaba da
kallonsa, can yace "naga kun dde" Mujaheed
yace "ba dole mu dde ba, mun tsallake rijiya
da baya ne fa," Hydar yace "me ya faru?" nan
Mujaheed ya sanar da shi duk abinda ya
faru tun bayan fitarsu kotu, Hydar ya girgixa
kai bae ce komai ba don takaicin hali irin ta
uwarsa, can yace "to ina Aneesar take
kwana ynxu?" Mujaheed yace "nan gidan,"
Hydar yace "kai fa" Mujaheed yyi masa wani
irin kallo snn yace "ina xan kwana da ya
wuce nn," Hydar bae sake cewa komai ba ya
ci gaba da kallonsa, bayan cylnt na kmr
minti goma Mujaheed yace "bari xan je eatry
na dawo ynxu Hydar," Hydar yace "ok" ya
mike yana kallon Aneesah yace "tashi mu je
kanwata," ta dan sace kallon Hydar dake
kallonta ta girgixa kai da sauri tace "yayana
na gaji, ni tsoro nake ji" Mujaheed ya tsura
mata ido yana kallonta, ita ko ta cigaba da
kallonta bata bari sun hada ido ba, Hydar
yace "ku je mana Aneesah," ta girgixa masa
kai bata ce komai ba, Mujaheed ya juya ya
fice daga falon, ya shiga motarsa ya fita.
Bayan kmr minti biyar Hydar yace "me yasa
baki bi sa ba Aneesah," bata ce masa komai
ba sae kukan da ta fara yi, ya dawo gabanta
ya durkusa yana kallonta yace "kuka kuma
Aneesah me ya faru" ta dago kai tana kallon
kyakkyawar fuskarsa, ya tsura mata ido
yana kallonta, ta sunkuyar da kai da sauri
tana ci gaba da kukanta a hankali yace "ya
isa hka Aneesah, ko Mujaheed din xaki bi" ta
girgixa masa kai, ya xauna yana kallonta snn
yace "wen lst kika yi cmmncate da Ammi," ta
girgixa masa kai tana hawaye tace "tun
ranar da baffa ya daukeni da daddare bayan
mun dawo daga shoppn da kai da pretty,"
Hydar yyi murmushi yace "kar ki damu
tunda yana hannu ynxu xae fadi idan ya kai
Ammi," ta gyada masa kai kawae, ya sakar
mata murmushinsa mai kyau ta sunkuyar da
kanta da sauri, duk a takure take xaunawan
da yyi kusa da ita sae gyaggyara hijab take,
da ya lura da hkn sae ya koma kan kujera ya
xauna, sae faman satan kallonsa take, da ya
juya sun hada ido sae ta sunkuyar da kai da
sauri, ana hka Mujaheed ya dawo, ya ajiye
ledojin hannunsa kan dinnin bae ko kallesu
ba ya haura sama, ta bi sa da kallo snn ta
juya tana kallon Hydar dake kallonta ta
kauda kanta da sauri, ganin Mujaheed ya ki
saukowa har na kusan minti talatin yasa ta
mike ba tare da ta kalli Hydar ba tace "xan je
in kwanta, bata jira cewarsa ba ta haye
sama, tayi dakin Mujaheed, yana kwance
kan gado ya lumshe idonsa, ta xauna
gefensa tana kallonsa tace "yayana,"
.
Mujaheed ya bude ido a hankali yana
kallonta fuskarsa a daure, a hankali tace "ka
gaji ne yayana" ya mike xaune yace "bana
ciki da gulma, ki koma inda kika fito, ina
ruwanki da gajiya na?" yyi tsaki ya mike
tsaye ya fice daga dakin, ta bi sa da kallo da
mamaki, bata san lkcn da ta fashe da kuka
ba, shi ko downstairs ya sauka, ya dauko
ledan abinci ya ajiye gaban Hydar yana
kallonsa yace "nasan ka kwan biyu baka ci
irin wnn ba frnd," Hydar yyi murmushi bae
ce komai ba, Mujaheed ya dauko plate a
kitchen ya xuba masu, ya fara cin nasa,
Hydar ya sauko daga kan kujera ya dauki
spoon yace "Aneesar fa, ita baxa taci bne,"
batare da Mujaheed ya kallesa ba yana cin
abincinsa yace "ae nn na bar ku, ban san
inda take ba," Hydar bae sake cewa komai
ba ya shiga cin abincin gabansa a hankali,
har suka gama bata sauko ba, Hydar ya
mike yyi hanyar stairs, Mujaheed ya bi sa da
kallo har ya haura, snn yyi tsaki ya mike ya
fice xuwa balcony, kwance Hydar ya tar da
ita a daki tana kuka, ya karaso kusa da ita ya
dafa gadon yace "me ya same ki Aneesah?
Kukan me kike yi," ta kasa ce masa komai
sae kukan da take ssae, ya xauna gefen
gadon yana kallonta, ta mike xaune tana
kallonsa tana kukan, ya girgixa kai yace
"bana son Hka Aneesah, ki gaya min kukan
me kike hka, an maki wani abun ne," ta
girgixa kai da kyar cikin kuka tace "ni ban
san me nayi ma yayana yake fushi dani ba,"
Hydar ya tsura mata ido yana kallonta ya
kasa cewa komai, can ya kauda kai a hankali
yace "to ki tambayesa mana," ta girgixa kai
tace "baxae kulani ba," Hydar bae sake ce
mata komai ba ya mike ya bar dakin, ta bisa
da kallo tana ci gaba da kukanta, balcony ya
tarda Mujaheed yace "Aneesah tace bata san
me tayi maka kke fushi da ita ba, tana can
tana kuka," Mujaheed ya mike a fusace yace
"sharri xata min wae ina fushi da ita," ya
shiga gidan a fusace, Hydar ya bi sa da kallo,
yyi hanyar dakin da take, tana nn yanda
take, ya karasa cikin dakin yana kallonta
yace "me nayi maki Aneesah kke kuka?"
bata ce masa komai ba ya xauna gefenta ya
dago kanta yana kallonta, yyi murmushi
yace "to yi hkuri kanwata ni banyi fushi
dake ba," ta girgixa kai ta fada kansa cikin
kuka tace "Allah fushi kke dani yayana," ya
rungumeta yace "A'a kanwata ni banyi fushi
da ke ba," dai dai nn Hydar ya shigo dakin
yana kallonsu, kasa karasowa cikin dakin yyi
ya dauke kansa da sauri, Aneesah ta fara
kkrin free din kanta daga rungumar da
Mujaheed yyi mata, ya sake ta ya dago kanta
yana goge mata fuska yace "kaga Hydar na
lallashe ta," Hydar ya gyada masa kai kawae
da kyar ya fita daga dakin, tare suka sauko
kasa, Hydar na xaune ya jingina kansa kan
kujera, Mujaheed ya dauko mata abincinta
yace "maxa ki ci abinci kanwata nasan kina
jin yunwa," ta jawo abincin a sanyaye tana
kallon Hydar tace "ya Hydar kaci," kai kawae
ya gyada mata, snn yace "Mujaheed ka ban
makullin mota, xan fita ne," Mujaheed yace
"ka je ina? Ae kai da fita sae bayan kwana
biyu, Hajiya kadae ma ta isheka ynxu," ya
girgixa kai yace "ba gida xani ba," Aneesah
ta marairaice tace "ya Hydar kar ka tafi don
Allah, bana son a sake kama ka," bae ce
mata komai ba Mujaheed yace "to kaji dae,"
shi dae bae ce masu komai ba idonsa na
sama, aka ring din bell din gidan, gaba daya
suka juya suna kallon kofar, Mujaheed ya
mike ya isa bakin kofar yana leka ta glass
yaga ko waye, ya bude kofar yana
murmushi yace "bbyn yayanta," ko kallonsa
bata yi ba ta shigo falon ta taho da gudu ta
fada kan yayanta ya rungumeta yace
"prettyna daga ina hka," tana murmushi
tace "daga gida mana yayana, nayi missin
dinka ssae," yace "nima nayi missin dinki
kanwata," Aneesah tayi murmushi tace
"pretty ranar ko sallama bbu kika wuce ko,"
ko kallonta pretty bata yi ba, ta shiga bude
ma yayanta abinda ta kawo masa a leda,
jikin Aneesah yyi sanyi ta juya tana kallon
Mujaheed dake danna wayarsa, fura mai
sanyi ta kawo ma yayanta, da kanta ta
dauko cup a kitchen ta xuba masa ya karba
yana murmushi yace "ngd kanwata," ya juya
yana kallon Aneesah yace "xo ki diba fura,"
pretty tace "bae fa da yawa yaya" Aneesah
tace "aa nama koshi," Mujaheed ya kalli
prettyn yace "yayanki kawae kika sani a nn
ko Zainab," ko kallonsa bata yi ba bare ta
tanka masa, tace "yaya don Allah ka wuce
kaduna ko xuwa anjima, sbda mummy,
~29~
Hydar xae yi magana Mujaheed ya mike
yana kallonta yace "tashi ki fita," ta watsa
masa harara tace "bbu inda xanje," Hydar
yace "bana son rashin kunya pretty ban san
ki da hka ba," bata ce komai ba ta xauna
gefensa tace "kaji yaya, bna son kana saka
kanka cikin matsala a bnxa a hofi, dubi fa
yanda mumy da Abbansu Najeeb ke fushi da
kai," Hydar yace "naji Zainab, xo ki wuce
gida kar maghrib yyi," bata yi masa musu ba
ta mike tace "to yaya xan tafi, sae na dawo
kuma," tana kai wa nn ta juya tana kallon
Mujaheed tace "sae anjima ya Mujaheed," yyi
bnxa da ita tayi gaba abunta, Hydar ya mike
ya bi ta, har suka fita snn yace "me yasa kika
ma Aneesah hka Zainab," tace "ni me nayi
mata yaya, kawae fa gaskya na fada, Allah
furan bai da yawa," Hydar yace "ki wuce
gida direct," tace "to yaya," ta daga masa
hannu ta fita daga gidan, bae tarar da kowa
a falon da ya shiga ba, ya xauna kan kujera
ya dafe kansa, yana nn a hka shi daya a
falon har lkcn sllh ya kusa ya mike da kyar ya
haura sama ya shiga dakin Mujaheed, yana
xaune kan kujera ita ko tana xaune gefensa
a kasa suna kallon wani American film,
Hydar na shigowa ta dan matsa da sauri
daga kusa da Mujaheed, shi ko yace "har ka
gama hutawan," Hydar bai tanka masa ba ya
shiga bathroom, Aneesah ta mike tana
kallon Mujaheed tace "xan je nayi alwala," ya
gyada mata kai ta fice. Tare suka fita
masallaci da Mujaheed, suna dawowa gida
kuma Mujaheed ya koma siyo masu abinci,
Hydar na xaune falo ta sauko downstairs
tana kallonsa tace "ya Hydar kun dawo," yyi
mata shiru bae ce mata komai ba, hkn yasa
ta juya xata koma sama ya mike tsaye ya
kirata ta juya tana kallonsa ta kasa
karasawa, ya karasa gabanta yana kallonta a
nutse yace "ina tarbiyar da Ammi ta maki
Aneesah, ina kika ajiye "ni ba 'yar iska bace,"
da kike yawan gaya min a baya, don baki
tare da Ammi sae ki watsar da tarbiyan da
ta maki ki maida kanki jahila, wawiya, kmr
baki taba karatun addini ba," ta girgixa kai a
tsorace tace "me nayi ya Hydar," ya watsa
mata mari yace "tambayeta kike me kika yi,"
ta tsorata ssae ta koma baya ta fashe da
kuka, ya fixgota a fusace yace "ki bani amsa
ta," cikin kuka tace "wayyo kayi hkuri ni ban
san me," bae bari ta karasa ba ya kai mata
wani marin.
.
Aneesah ta fashe da kuka a rude dafe da
kuncinta tana kallonsa ta durkushe wajen,
ya durkusa shima yana kallonta a nutse,
fuskarsa daure yace "Mujaheed
Muharraminki ne?" ta girgixa kai a tsorace
tana kuka, ya daura yatsunsa biyu kan
bakinsa alamar tayi shiru, ba shiri ta hadiye
kukan sae hawayen da take yi, ya kauda
kansa da sauri idonsa ya kada yyi jajur, hkn
yasa ta shiga komawa baya a hankali tana
hawaye, ya juyo yana kallonta a raunane
murya can ciki yace "ban san xaki iya ajiye
tarbiyarki mai kyau aside ba ki dauko wani
daban Aneesah, ban san ke wawiya bace
sae ynxu, kin ban mamaki Aneesah, ke ma
ynxu kin xama 'yar iskar da kike yawan
ambatar min ke ba ita bace a baya, Why
Aneesah, don baki tare da Mahaifiyarki? Kin
mata adalci knn " ta fashe da matsanancin
kuka tana girgixa masa kai muryarta na
rawa tace "wllh ya Hydar ni ba 'yar iska...." ya
daka mata tsawa ya dakatar da ita, tayi tsit
tana shesshekar kuka tana girgixa masa kai,
ya mike a sanyaye ya hau sama, ta bi sa da
kallo ta kife kanta a gun tana kuka ssae, a
hka Mujaheed ya dawo ya sameta, ya
durkushe gabanta da sauri bayan ya ajiye
ledojin hannunsa yace "Aneesah me ya
faru?" bata dago ba bare yyi tunanin samun
amsa, duk ya rikice mata ya dinga
tambayarta mae ya faru, me ya sameta,
amma taki dagowa sae kukan da take kmr
ranta xae ita, ya dagota yace "haba Aneesah
tok 2 me don Allah, me aka maki," ta turasa
da karfi ta fashe da wani sabon kukan tana
komawa baya tace "kar ka taba ni," ya tsaya
kallonta da mamaki, ya matso kusa da ita ta
mike tsaye da sauri cikin kuka tace "ni ka
rabu dani don Allah," yyi shiru yana kallonta,
ta koma jikin kujera ta sulale ta hade kanta
da gwiwa tana ci gaba da rera kukanta
abun tausayi, bae sake ce mata komai ba yyi
hanyar stairs a sanyaye, kuka kam ta yi shi
ranan har ta gode Allah, tana xaune kusan
karfe goma ita daya har lkcn a falo ta yi
tagumi don hawayen ma har ya gaji yaki
fitowa, Hydar ya sauko bae ko kalleta ba ya
shiga kitchen ya hado tea ya dawo falo ya
xauna yana sha yana kallon News, Mujaheed
ma ya sauko yana kallon Aneesah da ta
sunkuyar da kanta, ya karaso cikin falon ya
dauko ledan da ya shigo da daxu, ya bude
ya ciro mata abincin ya durkusa gabanta
yana kallonta a hankali yace "kanwata ki ci
abinci kije kiyi sllh ki kwanta," ta koma baya
da sauri ta fashe da wani kukan muryarta a
dashe tace "ni ka kyaleni nace maka" ya
tsaya yana kallonta da mugun mamaki, ya
juya yana kallon Hydar da idonsa ke kan T.V,
ya mike a fusace ya karasa kusa dashi ya
cakumesa cikin tsawa yace "me ka yi ma
Aneesah? ka gaya min me kayi mata" Hydar
ya mike tsaye yana kallon Mujaheed din a
nutse yace "free me,", idan banyi ba fa?
Mujaheed ya tambayesa yana huci, Aneesah
ta mike tsaye jiki ba kwari tana hawaye tayi
hanyar stairs. Mujaheed ya sake Hydar din
yana masa wani irin kallo, Hydar yyi hanyar
stairs ya shige daki, Mujaheed ya xube kan
kujera ya dafe kansa, ranar dae a falo ya
kwana ido biyu, ita kanta Aneesah bata yi
bacci ba sae kusan asuba, Hydar ma da yaga
baccin ya kaurace masa sllh yyi har kusan 3
snn ya kwanta. Washegari da kyar Aneesah
ta tashi ta iya yin sllh, tana kwance dakin
har kusan goma na safe har wani jiri take
gani don yunwa, ganin ba sarki sae Allah ne
yasa ta mike da kyar ta sauko downstairs
suna xaune, Hydar na danna laptop
Mujaheed na gefensa xaune idonsa kan
na'urar shi ma, duk da gaba dayansu
fuskarsu bbu wani annuri, ta kauda kai da
sauri ganin duk sun dago ido, tayi hanyar
kitchen a sanyaye tana shiga ta sulale kasa,
ta kai minti biyar a hka, ta ga bbu abinda
xata iya yi a kitchen din hkn yasa ta bar
kitchen din ba tare da ta kallesu ba ta haye
stairs ta koma daki, kuka ta fashe da ssae
tana tausayin rayuwarta ba Amminta, bbu
abinda xae sa ta sake kwana gidan nn
gwara kawae ta je duk inda Allah xae kai ta,
tana kwance a hka har kusan sha daya taji
an danna kararrawan downstairs, hkn yasa
ta tuna abinda pretty tayi mata jiya hawaye
mai xafi ya sulalo mata, tasan ita ce, bayan
kmr minti biyar aka budo kofar dakinta ta
daga kai da sauri taga ko waye, Mujaheed
ne, ya karaso cikin dakin yana kallonta yace
"hurry up, ki sa hijab dinki ina jiranki," ya
fita da sauri ta bi shi da kallo, can sae gashi
ya dawo rike da makullun mota cikin fushi
yace "wae bakya ji ne," a hankali tace "ni
bbu inda xani," ya karaso cikin dakin ya
fixgota ya dauki Hijab dinta ya ja ta suka fice
daga dakin tana kuka, tsaye taga Hydar a
bakin kofa, yana kallon stairs alamar jiran
ganinsu kawae yake, sae a lkcn ta lura cewa
har lkcn ana danna bell din gidan dis tym
around ba kakkautawa, tana kuka Mujaheed
ya ja ta suka shiga kitchen ya bude kofar
kitchen din suka fita ta baya, Hydar na jin
rufewar kofar kitchen din ya bude kofar
falon.
.
. Mujaheed yyi ma Hajiyar bayanin halin da
Aneesah take ciki bayan sun gama waya da
Mudatheer, snn ya fadi mata alfarmar da
yake son tayi masa na cewar Aneesah ta
xauna gidan har xuwa lkcn da Amminta
xata bayyana, Hajiyar tace "bbu komai
Mujaheed, tayi xamanta a nn, meye a ciki,
kawae dae Allah ya shiga tsakanin mugu da
na gari," Mujaheed yace "Amin mum, ngd
ssae," tayi murmushi tace "meye abun gdya
Mujaheed, Allah dae ya kyauta" nn suka
dinga hira har Mudatheer ya shigo gidan, ya
xauna yana murmushi bayan ya gaida
Hajiyarsa da ta mike ta basu waje, yana
kallon Mujaheed yace "ya dae fada, daga ina
hka, yau ka tuno da son dinka knn,"
Mujaheed yyi dariya yace "ba dolena ba, yah
ka fara aiki ne?" Mudatheer ya daga kafada
yace "nn da sati biyu, dad ya samar min a
wani company assistant Director," Mujaheed
yace "waow congrat, Allah ya taimaka,"
Mudatheer yace "Amin," dae dae nn ummi
da Aneesah suka sauko, baka taba tunanin
Aneesah na cikin wani abu wae shi
damuwa don lebbenta dauke yake da
murmushi, sanye take cikin kayan ummi da
lkci daya suka saba kmr da can sun taba
sanin juna, Aneesah ta wara ido tana kallon
Mudatheer tace "lah dan kauye ashe ka
dawo," yyi dariya da mamakin ganinta,
shima yana kallonta yace " kai! Ashe tare
kuke da 'yar birnin nn Mujaheed," Mujaheed
ya kirkiro murmushi bae dae ce komai ba,
Aneesah ta xauna tana kallon mudatheer
tace "ashe dae ka iya sa kaya, shine a kauye
kke shiri kmr dan kauye," ummi ta dinga
dariya tana kallon yayan nata da ya kasa
cewa komai sae murmushi yake yana kallon
Aneesah, can yace "ke ko!! ya kika baro su
mama shatu," Aneesah ta rufe fuskarta tana
'yar dariya tace "kai ya ka baro su," shima
dariyar yyi Mujaheed ya mike yana kallon
mudatheer yace "kayi min sallama da mum,
xan koma ne," mudatheer yace "a haba dae
har xaku koma, yaushe kuka xo," da sauri
Aneesah tace "A'a ni nn xan xauna, da
ummi," Mujaheed ya juya ya mata wani
mugun harara, ummi tace "uncle ka bar ta
nn ta xauna mana, tace xata xauna nn har
lkcn da Amminta xata dawo," Mujaheed ya
kirkiro murmushi bae ce komai ba,
Mudatheer ya tafi kiran Hajiyarsu, ta shigo
falon tace "har xaka koma Mujaheed," yace
"eh mum da inda xanje ne wllh," tace "ko
abinci baxa ka ci ba" ya girgixa kai yana
murmushi yace "sae dae wani lkcn mum,
ynxu sauri nake," tace "to shknn Mujaheed,
Allah ya kiyaye," yace "Amin ya mike tsaye
yana kallon Aneesah," bata ko kalli inda yake
ba, Mudatheer ya kalleta yace