Showing 45001 words to 48000 words out of 89717 words

Chapter 16 - Aneesa Complete Hausa novel

13 Jul 2024

17484

"ikon Allah da 'yar aiki kuma haydar ya
buge da soyayya anya kuwa yana da hankali
mum?" Hajya tace "ka bari kawae ashe ma
har gidansu yana xuwa ban sani ba, dama
su sumy na ce min suna xargin soyayya
yake da ita sbda irin reactions dinsa a kanta,
kiri kiri fa sae ya hanata mana girki muna ji
muna gani wae ae mu ma mata ne,"
Mujaheed ya dinga dariya har da buga kafa,
Hajiya ta girgixa kai tayi murmushin takaici
tace "ka bari kawae Jaheed ae Haydar ya
cuce ni a rayuwa," Mujaheed yace "to yanxu
wa kuke tunanin ya dauke 'yar aikin, to wae
ma ya gani jikin mere mai aiki yake so idan
ba wautan Haydar ba" Hajiya tace "ka bari
kawae Mujaheed, yau da xan ga tsinanniyar
'yar nn wllh wllh bbu abinda xae sa baxan
kashe shegiya ba ko kuma na sa a kasheta,
kai ba ita ba har wni nata xan iya kashewa
wllh ace sbda ita dana da na haifa na
galallawa a gidan yari, kuma ynxn ma bae
baci ba don nasa ana ta min bincike har a
gano ta, kaji fa kullum maganrsa idn naje
gunsa baya wuce na hankalinsa ya kasa
kwanciya don bae san halin da take ba
ynxu, kaji tsiya jaheed" Mujaheed yace "anya
ma ba asiri suka masa ba," Hajiya tace "wllh
naje ance bbu abinda aka masa, tsabar
iskanci ne da wlknci irin na Aliyu," Mujaheed
yace "to ita yarinyar kyau gareta ne Hajiya,"
Hajiya ta hade rae tace "ni ka rabu dani idan
baxa ka min tambayar arxiki ba Mujaheed,
kyan banxa, uban me ake da kyan talaka
matsiyaci," Mujaheed yyi dariya yace "Allah
ya baki hkuri, ynxu wa kuke tunanin ya
dauke yarinyar ko kuwa da gsken sharri aka
masa," Hajiya ta tabe baki tace "oho dae ko
sace ta aka yi da gsken ko ma karya ce ba
ruwana ni dae dana ya fito," Mujaheed ya
gyada kai yace "shknn mum, gobe xan je
gunsa na samu wasu informations din
kuma," Hajiya tace "ahaf Allah ya sa ya baka
hadin kai tunda yace shi dabba ne,"
Mujaheed yace "ae ki bar ni da shi kawae
mu, don uwarsa kar ya bani hadin kan,"
hajiya tace "to, amma ka bari jibi don ba
lallai bne a bar ka ka gansa gobe, tunda jiya
mun je kar kayi wahalan bnxa ga dankaran
nisa gun," Mujaheed yace "sun ci ubansu,
don me baxa a bar ni na gansa ba," Hajiya
tace "a'a ni fa taurin kanku ke hada ni da
ku, nace ka bari jibi," Mujaheed yace "to yyi
ni xan koma mum," tace "lah ko ruwa baka
sha ba bari sumy ta hado maka dinner ko
baxa ka ci ba ka tafi dashi," yace "A'a
nagode mum, sae wani lkcn dae, su sun fi
karfin su sauko su gaida mutane 'yan rainin
wayo ko," Hajiya ta mike da sauri tace "aa
bafa su san ka xo ba Mujaheed, meenah ma
bata nn," ya tabe baki yy kofar fita sae ga
meenah ta shigo cikin matsatsun kaya da
dogon heel, tana ganinsa ta gyara gashin
dokin kanta ta bi ta gefensa xata wuce ya
fixgota "don uwarki daga ina kike ynxu?" ta
galla masa harara tace "kaji min mutum
aikena kayi ne?" ya xabga mata mari yace ni
kike gaya ma hka don ubanki, hajiya ta
karaso a fusace tace "kaga mujaheed fitar
min a gida tun kan raina ya bace wnn wace
irin jaraba ce xaka marar min 'ya daga
xuwanka," ta fixge hannunsa daga rikon da
yyi ma meenar dake ta rusa ihu tace "Allah
ya kiyaye," ta ja 'yarta suka haye sama tana
ci gaba da masifa. Yyi tsakin taka
.
Washegari Aneesah ta tashi da asuba ta
shiga bathroom tayi alwala ta fito tayi sallah,
snn ta fara gyara daki duk da ba abinda ya
samu dakin don ko ina fes, a xuciyarta tace
"ko wancan mutumin ya dawo jiya, don
bata ji shigowarsa ba da wuri tayi bacci,
tana gamawa ta shiga wanka ta ga sabon
toothbrush ta dauka ta wanke bakinta snn
tayi wankan ta fito, bata yi karambanin taba
kayan shafe shafe da turarruka da kayan
kwalliyan dake cike gaban madubi ba, ta
dae sane jikinta da dankwalin kayan da ta
sa don ko towel ma bata taba ba, snn ta
dauki wata jallabiya baka da ta gani linke a
dakin a gefen gado ta xura, ta dauki Hijab ta
saka. Har gari ya washe bata yi gigin bude
kofar dakin ba, tayi jigum tana tunanin
duniya aka kwankwasa kofar dakin, tayi
shiru tana kallon kofar, yyi sallama da
muryarsa mai sanyi nn ma bata amsa ba,
sunanta ya shiga kira a hankali, ta mike
tsaye ta isa bakin kofar ta jingina tace "ya
akayi?" taji yace "to fa, Allah ya baki hkuri
sallah dama nake son sanin ko kin yi," tace
"dama da safe ake sallhn?" yyi 'yar dariya
yace "nasani ko a kauye hka ake yi," tayi
murmushi mara sauti tace "to ka kyauta ma
kanka," yace "baxa ki bude kofar ba
kanwata," tace "in maka me?" ya dan yi
shiru snn yace "breakfst xaki hada mana,"
tayi shiru snn tace "to ka tafi xan fito," yace
"ok kanwata tnx," bayan kmr minti biyar ta
bude kofar a hankali don a tunaninta ya tafi,
tana bude kofa suka yi ido hudu da shi yana
jingine jikin bango sanye da jallabiya baka,
yyi murmushi ya kashe mata ido a rude don
bata yi xaton yana nn har lkcn ba ta juya da
sauri xata shige dakin ashe ta jawo kofar ta
buge da kofan ta fasa ihu "wayyo kai na" ya
rikota da sauri ta xube jikinsa suka
durkushe wajen gaba daya yace
"subhanallahi srry kanwata, kin buge ssae
koh," bata ce masa komai ba ta fashe da
kuka tana rike da goshin nata, yace "ohh
don Allah kiyi hkuri kanwata, xafi yake maki
ne" nn ma bata tanka masa ba sae kukan da
take, duk ya rude ya shiga hura mata goshin
ta turasa a fusace tace "da'alla ka tashi
gabana ni," ya rungumota yace "A'a sae
goshin ya daina maki xafi," ta tsorata ta fara
turasa don ta mike tsaye ya ki sakinta, hkn
yasa ta sake fashewa da kuka, ya dago
kanta yace "ni fa bana son kuka kanwata,"
ya fara kkrin cire mata hijab din jikinta ta
buge masa hannu bae damu da haka ba, ya
cire hijabin ya dagota suka ta shi tsaye yace
"haba sae kace matan malam," kinga yanda
rigar ta maki kyau kuwa, bae jira cewarta
ba ya ja ta suka sauka xuwa kitchen snn ya
fara nuna mata kayan girkin yace kinga duk
jiya da nyt na siyosu kafin na shigo gida, na
dawo naga kin bingire kina bacci daga ke
sae inner cloth da xani, xanin ma ya kwanta
shi daya gefenki abinsa, ni ban san me yasa
wasu matan basu iya kwanciya da xani ba,
gashin ki ma yyi relaxin abinsa baki
takurasa ba amma me yasa baki sa net din
bby ba, kinga ni bana cin plantain kar ki
soya da yawa, snn ki dan mana farfesu
kadan kuma karki dafa ruwan lipton sae
dae idan kece ke so don ni coffee xan sha,
duk wnn surutun da yake yana yi ne yana
ciro kayan da xata girka, jin shirun yyi yawa
ne ya sa ya juyo yana kallon Aneesah da
mamaki ya gama cikata tana kallonsa kmr
xata fashe da kuka yace "hope ba wahalar
da ke xan yi ba kanwata," ta kasa cewa
komai sae mamakin yanda aka yi ya san
yanda ta kwanta jiya take, da dan damuwa
bayyane a fuskarsa yace "me ya faru
kanwata, goshin ne har ynxu" ta hade rae
kmr xata yi kuka don takaici tace "jiya ina
bacci ka shigo min daki koh?" ya xaro ido
da mamaki yace "ni? Wa yace maki na shiga
ba kinsa key ba kanwata, ta ina xan shiga?"
ta girgixa kai hawaye har ya fara taruwa
idonta tace "wllh ka shiga, ga shi nn ka
gama gaya min komai," ya wara ido don shi
bae san ma ya fada ba yace "me ma nace
kanwata?" ya fara kkrin tuna surutan da ya
gama yi, ta juya a fusace xata bar kitchen
din ya rikota da sauri yace "am srry
kanwata, i just want 2 make sure u re
comfortable snn baki bar A.c a kunne ba
don kar kiyi mura kinga akwae sanyi ynxu,
amma xan baki spare key din ki hada duka."
ta hararesa tace "bad habit knn," ya kauda
kai yana dan murmushi yace "srry, ynxu dae
ga ki ga kayan girki ni xan je nayi wanka
don akwae inda xa mu yau," ta galla masa
harara tace "sae ka xo ka ja ni mu tafi," yyi
dariya yace "xaki gani kuwa," har ta gama
hada breakfst bae sakko ba, hkn yasa ta
haye sama kawae ta shiga daki, tana shiga
wayar da bata san ynda aka yi ya shigo
dakin ba na katsewa, ta dauki wayar tana
kallon screen, aka sake bugowa pretty ta
gani gaban screen, hkn ya tuna mata da ya
Haydar ta juya a sanyaye jiki ba kwari ta bar
dakin xata kai masa wayar, a hankali ta tura
kofar dakinsa ta shiga, duk hankalinta ba ya
tare da ita tuno Haydar da tayi, yana tsaye
gaban madubi sanye da singlet da gajeran
wando yana combn din kansa. Bata san lkcn
da ta fasa wani ihun da ya raxanasa ba don
a tunanin
.
Tun kan Mujaheed ya karaso inda take ta
sake masa wayar ta juya da sauri ta bar
dakin, ya bita da kallon mamaki, can dae ya
girgixa kai yyi tsaki ya dauki wayar yana
kallon screen din da ya tsage a dalilin
faduwar da yyi, ya daga kiran yace "xan kira
ki pretty," ya ajiye wayar ya ci gaba da
shirinsa. Yana gama wa ya dauki makullin
motarsa ya fita, ya kullo kofar falon snn yyi
hanyar garage ya dauki motar da xae
dauka, mai gadi ya bude masa gate ya fice
daga gidan. Sae bayan fitarsa da minti goma
snn Aneesah ta sauko falon a sanyaye ganin
ta bata masa rai tunda bbu abinda ya taba a
dinnin table din, kukan da bata san dalilinsa
ba ta shiga yi durkushe a falon, tayi mai
isarta ta mike ta haye sama ta shiga daki ta
fara sabon kukan, daga hka bacci ya
dauketa ba ita ta farka ba sae kusan Azahar,
tana xaune bakin gado har lkcn sllhn yyi snn
ta mike ta shiga bathroom ta dauro alwala
ta fito tayi sllh, yunwa ya isheta don bata yi
break ba har lkcn amma bata damu da hkn
ba, abin duniya ya fi isanta akan yunwan, to
meye amfanin xamanta a gidan Mujaheed
tunda gashi haushinta ma yake ji ynxu, ta
goge hawayen da ya silalo mata ta mike
daga kan dardumar jiki ba kwari, ta linke
shi ta ajiye inda yake snn ta bude kofar
dakin ta fita, ita kam bata ga amfanin
fitowarta daga kauye ba indae hka ne, da
kawae can aka barta ta karashe rayuwarta
tunda ba Amminta, tunanin hkn yasa ta
fashe da kuka, ta sauko falo tana goge
hawayen fuskarta ta fice daga falon tayi
hanyar gate gwara ta koma gun baffanta ya
mayar da ita kauyen kawae, tana isa bakin
gate ta tarda mai gadi xaune da dan
radionsa a hannu, ganin babba ne ya sa ta
dan risina ta gaishesa ya amsa yana dan
murmushi ganin yanda ta girmama shi, tace
"xan fita ne baba," yace "ke ko ina xaki yar
nn," ba tare da ta kallesa ba tace "xan siyo
abu ne," ya girgixa kai yace "yallabae yace
kar a bari ki fita," amma xaki iya bada kudin
ki fadi me xa'a siyo maki na kira driver ya je
ya siyo maki ynxun nn," ta girgixa kai tana
kkrin boye hawayen idonta tace "ka bar shi
kawae baba," ta juya da sauri ta koma cikin
gidan ta fashe da kukan takaici, to meye
nufin Mujaheed xae ajiyeta gidansa kmr
matarsa yyi ta harkokin gabansa, ita kam
tayi da ta sanin biyosa da tayi, kuka kam tayi
shi har ta gode Allah, ta mike ganin la'asar
yyi ta hau sama tayi alwala tayi sllh, kan
darduman bacci ya kuma dauketa. Karfe
bakwae da rabi Mujaheed ya shigo gidan,
tana jinsa ya hayo sama ya shiga dakinsa,
bata sake jin motsinsa ba sae after eight da
ta ji ya bude dakinsa ya fito ya sauka kasa,
tana kan darduma ta idar da sllhn isha'i
lkcn, bata ji hayowarsa sama ba, sae ji tayi
ya bude kofar dakinta a hankali, ya shigo
dakin da sallamarsa ya xauna gefen gado
yana kallonta, bata dago kanta ba bare ta
san kallonta yake, a hankali taji ya kira
sunanta, taki dagowa ta kallesa sae kukan
da take mara sauti, tana ji ya sauko kasan
dakin ya durkushe gabanta ya dago kanta
yace "me yasa kika ki cin komai yau
Aneesah, so kike ki sa ma kanki wani cutar
ko," ita dae bata ce masa komae ba sae
hawayen da take yi, ya rungumota yace "am
srry Aneesah, bna son ki sake kukan nn
plss" ya dago ta suka fita daga dakin, suka
sauko falo ya xaunar da ita kan carpet din
dake tsakiyar falon, tana kallonsa ya hada
mata tea, ya mika mata taki amsa, nn ya
dinga lallaba ta da kyar ta sha tean, snn ya
shiga bata abincin da ya kawo mata da
farfesu, sae da ya tabbatar ta koshi snn shi
ma ya fara ci. Idonta na kan T.V tana kallon
wani indian film da ake yi, taji ya kirata ta
kauda kanta daga TVn ba tare da ta kallesa
ba tana jiran jin abinda xae ce, yace "bna
son kina min ihu ban maki komai ba
Aneesah, baki san masu gadi da Neighbours
suna ji ba, kuma sae ki bude murya kmr
warce ake shirin yanka wa," bata ce masa
komai ba ta ci gaba da kallonta, yyi
murmushi yace "wato baki da tym dina ma
knn ko," ta juya tana hararansa tace "to ba
kai kke sa ni ihun ba" ya xaro ido yace "ni?
Me na maki?" ta tabe baki bata ce komai ba
ya fixgota ta fada kansa tana ganin hka ta
bude baki xata fasa wani ihun, da sauri ya
toshe bakin da hannunsa yace "kina da
hankali kuwa," ya dagota xaune yana
kallonta yace "kai! baki da dama Aneesah,"
bata ko kallesa ba bare ta tanka masa, yace
"je dauko hijab dinki muje mu sha ice-
cream," ta galla masa harara tace "ni
matarka ce" yyi dariya ya rungumota yace
"ae kin kusa xama matar tawa," ta turasa
tace "ni ka kyaleni don Allah," ya saketa yana
kallonta. Tace "ni ina son na tafi gombe
gobe," yace "gombe kuma"
@ #dan_gogori_
ANEESAH 🌹🌹🌹
Na KHALEESAT HAIDAR
23➡25
.~23~
Aneesah tace "eh Gombe," ya harareta yace
"ina ne kuma gombe?" ta mike xata bar
wajen ba tare da ta ce masa komai ba ya
fixgota ya xaunar yana mata wani irin kallo
yace "ina maki magana xaki wuce" kasa ce
masa komai tayi don takaici, yyi murmushi
ya sakale hannu a wuyarta yace "baxa ki
min magana ba," hawaye ya ga a idonta nn
da nn ya rikice, "kuka kike yi Aneesah, me
yasa ki kuka?" ta turasa cike da jin haushi
tace "nace maka gobe xan tafi gombe," ya
tabe baki yace "in kin ga kin bar gidan nn to
Amminki ta dawo garin nn ne, ko so kike
baffan ki ya sami information ya kuma
mayar dake wani gun kuma daban," ta
fashe da kuka tace "to yaushe Ammina xata
dawo, ni na gaji da ma ka maida ni inda ka
dauko ni har lkcn da xa ta dawo sae ka je ka
dauko ni kuma," Mujaheed bai ce mata
komai ba ya mike yyi hanyar stairs ta bi sa
da kallo kmr ta fasa ihu, sae da ya hau
matakala biyu snn ya juyo yana kallonta yace
"ki gyara falon nn, snn ki wuce kije ki
kwanta nd stop day dreamin gobe da inda
xamu as early as possible," yana kai wa nn
ya haye sama, ta fashe da kuka tace "bbu
inda xani wllh," sae da taci kukanta mai
isarta snn ta mike ba tare da ta bi ta kan
plates din abincin da suka ci ba da cups ta
haye sama ta shige daki ta kulle. Wa shegari
tana idar da sllh ta wanke baki tayi wanka
snn ta gyara daki, har ta kwanta ta tuna
abinda ya sa ta jiya, ta bude kofar dakin a
hankali don bata son ya sauka yaga bata yi
ba, a hankali ta sauko falon ta tar da shi
yana moppin, kunya ya sa taji kmr ta nutse
ba dan ya ganta ba da ta juya da sauri ta
koma, ya tabe baki yace "u felt guilty shi
yasa kika sauko da asuba ko?" bata ce
komai ba ta karaso falon ba tare da ta
kallesa ba tace "kawo in yi," ya girgixa kai
yace "no ki barshi na iya," tace "kayi hkuri
jiya bacci nayi ban sani ba," ya harareta yace
"ae naga alama, c'mon xo ki karba abun nn
a hannuna" taki karasawa kusa da shi don
tsoransa take, barin ynxu da singlet da
3qtre ce jikinsa, tace "ka bar shi a nn ka
wuce, xan yi" yace "sbda xan cinye ki idan
kika karaso ko" ta tsura ma faffadan kirjinsa
da ke bata tsoro ido, ta dan marairaice tace
"ni wllh baxan xo ba," ta juya da sauri ta
fara hawa sama, ya ajiye mop din ya bi ta,
tana ganin hka ta fasa ihu da gudu ta afka
daki don tsabar rudewa ma ta kasa kulle
dakin da makullin. Bae shigo dakin ba taji ya
shige tasa dakin, jikinta na rawa ta sa ma
kofar key, karfe bakwae taji ya fito daga
dakinsa, ya kwankwasa kofar dakin yace "ki
shirya ki fito ina jiranki" da sauri tace "ina
xa mu?" sae da ya danyi shiru snn yace "ki
dae fito ina jiranki," ta girgixa kai kmr yana
ganinta tace "A'a ni baxan je ba," har ta
tsamman ya wuce jin shiru na kusan minti
biyar sae kuma taji yace "to yyi, ki dae
tabbatar kin ci abinci kar ki tsaya da
yunwa," tace "tam," tana jin fitar motarsa ta
bude kofa ta sauko kasa, mop din na nn
yanda ya bar shi daxu, tayi murmushi a
xuciyarta tace "hka kawae naje ka
rungumeni ba riga," cikin minti talatin ta
gama gyaran ko ina na falon snn ta dan
hada break din da xata ci ta wuce sama da
shi. Karfe tara saura Mujaheed ya isa gidan
yarin da Hydar yake, bae samu wahalan
ganinsa ba bayan ya nuna masu identity
card dinsa, yana xaune a dan wani daki
yana jiran Haydar din, guards kusan uku
suka shigo tare da shi, Haydar yyi murmushi
ganin Mujaheed yace "prince yaushe ka
shigo gari?" Mujaheed yyi tsaki yana girgixa
kai yace "just take a look at ur sef, dubi halin
da 'yar aiki ta saka ka ana xaune kalau, wllh
Aliyu ka ban mamaki kuma ka ban kunya,"
nn da nn Haydar ya hade rae yace "uban wa
yace maka yar aiki ce ita, idan abinda ya
kawo ka knn malam ka kama hanyar ka bna
son wlknci," Mujaheed ya tabe baki ya ciro
wata 'yar karamar recorder yace "whatever,
ka bani bayanin duk abinda ya faru tun
daga farko in details ynxu, kuma kar ka
boye min komai frnd" Haydar yace "me kke
son sani?" Mujaheed yace "ina son sanin
wacece yarinyar kuma me yasa aka maka
wnn sharrin, waye kuma ubanta a Abuja,
kuma a yanda Hajiya ke ban lbrin uban nata
nayi mamakin me ya kai ta aiki gidanku,
tambayar da umar ya kamata yyi fire dinsu
da tun farko knn ya kasa, snn ka bani
Address dinsu tunda na samu lbrin har
gidansu kke xuwa" Haydar yyi murmushi
yace "ka kyaleni da wa in nan tambayoyin
Mujaheed, wat i only want u 2 have in mind
ix dat baffanta ne ya dauketa,"
.
Haydar ya dafa kafadar Mujaheed ganin
halin da ya shiga lkci daya yace "ya dae
Amini naga mood dinka ya canxa,"
Mujaheed ya kirkiro murmushin dole yace
"lamarin ne da rikitarwa Haydar, amma kar
ka damu everythin wil go smoothly," Hydar
ya daga kafada yace "wat

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login