Showing 72001 words to 75000 words out of 89717 words

Chapter 25 - Aneesa Complete Hausa novel

13 Jul 2024

17486

mamaki yace "me ya faru
kanwata," ta fashe da wani matsanancin
kuka tana kallon Hydar da ya mike da kyar
daga kan kujerar da yake, yyi hanyar fita
daga gidan, Mujaheed ya bi sa da kallon
mamaki shima, Aneesah ta mike tsaye da
sauri ta bi bayan Hydar din, Mujaheed ya bi
ta da kallo xuciyarsa na tafarfasa, har hydar
ya bude motarsa xae shiga Aneesah ta
karaso kusa da shi ta durkushe gabansa
tana kuka ssae tace "wayyoo ya Hydar wllh
ban san....." mari mai rai da lfya ya watsa
mata snn ya fincikota ya jefar da ita daga
gabansa ya shige motarsa ya wuce, kallon
kallo Mujaheed da Abdul suka shiga yi a
tsakar gidan, a nutse Abdul ya karaso kusa
da shi yana masa wani irin kallon yace
"dama son Aneesah kke, kake amfani da ni
wajen cimma burinka," to bari kaji na gaya
maka, baka isa ka aure Aneesah ba,
Aneesah tawa ce ba ta kowa ba, Abdul na
fadin hka ya juya xae fita daga gidan
Mujaheed ya riko hannunsa yace "ka cire
Aneesah a ranka, she ix mine" yana fadin
hka ya cika sa yyi hanyar fita daga gidan
shima
~34~
.Mujaheed na fitowa kofar gidan ya tarda
Aneesah durkushe kasa tana kuka, tana
ganinsa ta mike tsaye tana share
hawayenta, ya karaso gabanta yana mata
wani mugun kallo yace "me yasa baki bi sa
ba," ta girgixa masa kai tana kuka tace
"yayana....." sae kuma maganar ya makale ta
fashe da wani sabon kukan, Mujaheed ya
girgixa kai ya daga mata hannu yace "kar ki
gaya min komai, hold on 2 yhur crocodile
tears, dama munafurta ta kika yi kika ce min
Hydar baya son ki, don me kika min karya
kikace bbu komai tsakaninki da Hydar,
whereas masoyinki ne, why Aneesah?" kuka
kawae take tana girgixa masa kai, ya kauda
kansa ya hade tafikan hannunsa, can ya juya
yana kallonta cikin tsawa yace "don me baki
bi sa ba, nace don me baki bi sa ba, ae da
kin bisa da kukan da kika tsaya kina ma
mutane a nn, munafuka kawae" yana kai wa
nn ya juya a fusace ya shige motarsa yyi
gaba. Aneesah ta sulale kasa a hankali ta bi
motar da kallo tana girgixa kanta, kukan ma
wnn karan kasa yi tayi, wnn wace irin
rayuwace, a hankali taji Abdul ya dafa
kafadarta ta juya da sauri tana kallonsa sae
a snn ta fashe da wani kuka mai ban
tausayi, ya dago ta yana kallonta ya shiga
share mata idonta yace "it's owkay
Aneesah," bata ce masa komai ba ya dauko
gyalenta ya mika mata ta karba hawaye na
bin kuncinta, ya kama hannunta suka bar
wajen, ita bata ma san binsa take ba suna
tafiya, duk abun duniya ya isheta, har lkcn
bata daina hawayen da take ba, sae da suka
bar anguwar snn tayi saurin fixge hannunta
ta shiga waige waigen inda suke tace "ina
xa ka kaini?" yana kallonta yace "gurin
babarki xan kai ki," ta girgixa masa kai tana
kuka ssae tace "aa Ammina bata nn, ka
barni na koma gida," ya kamo hannunta
yace "kar ki damu Amminki na gida," ta juya
da sauri tana kallonsa cikin muryar tausayi
da rashin hope tace "da gske ya Abdul," ya
gyada mata kai yace "eh, xan kai ki ki ganta
ai," hkn yasa ta dinga binsa jiki ba kwari,
suna ta tafiya a kafa, duk a rikice take don
bata san ko Abdul gaskiya ya gaya mata ba,
ita dae kawae ta ga Amminta, sunyi tafiya
mai nisa, ta dan duka alamar gajiya, ya juya
yana kallonta yace "me ya faru?" a sanyaye
tana kallonsa tace "ruwa xan sha ya Abdul,"
yaji tausayinta ssae, ya dago ta yace "ba
kudi hannuna Aneesah, bank nake dubawa
ko xan samu mu cire kudi a Atm," ta gyada
masa kai kawae, ya kama hannunta suka ci
gaba da tafiyar, har daga karshe suka samu
wani banki, ya ciri kudi a ATM tana gefensa
a tsaye, sae da ya fara siya mata table water
biyu snn, ya tsayar da taxi ya fadi
anguwarsu Aneesar, hkn yasa taji mugun
ddi, ta yrda ba cutar da ita Abdul xae yi ba,
duk da a xuciyarta tana cewa wahalar bnxa
kawae xasu je suyi, amma bata nuna masa
sun je da Mujaheed Ammi bata nn ba, ko
bakomai xata ga makwabciyarsu ta gaya
mata ko suna communicate da Amminta,
bayan minti talatin suka iso anguwar tasu,
sae taji duk wani bakin cikinta ya yaye,
hankalinta ya kwanta, Abdul ya nuna ma
mai taxin inda xae tsaya dae dae kofar
gidansu Aneesah.
.
Hydar yana kallon Mujaheed yace "ina kke
tunanin xae kai ta?" Mujaheed ya girgixa kai
cikin damuwa yace "wllh ban sani ba, gashi
duk ya kashe wayoyinsa," Hydar ya dafe
kansa yana kiran Allah a xuciyarsa,
Mudatheer dake wajen a tsaye ya ma kasa
cewa komai shima sae try din nmbr Abdul
din yake, mujaheed yyi hanyar motarsa yace
"ina xuwa" Hydar ya sha gabansa yace " ina
kke tunanin xa ka? tun wuri lkci bae kure
maka ba ka fito da Aneesah kar na baka
mamaki, don nasan karya kke, karya kke, kai
ka dauke Aneesah," Mujaheed yyi masa
wani mugun kallo snn yyi kwafa yace "am
on my own fa, kar ka tunxura Hydar, dont
piss me off, baxae mana kyau daga ni har
kai ba a nn," Hydar ya bugi kirjinsa yace "do
yhur worst" Mudatheer ya shiga tsakaninsu
yace "haba dis is nt a matter of quarrellin
guyz, a bi komai a nutse xa a ga Aneesah
idan Allah ya yrda," Mujaheed ya shige
motarsa, yyi reverse, Hydar ma ya shiga tasa
motar ya bi sa a baya, suka shiga tafiya,
Hydar yyi mugun mamaki ganin Mujaheed
ya sha kwanan anguwarsu Aneesah bayan
tafiyar da suka yi mai nisa, ya na ta binsa
har suka isa dai-dai kofar gidan snn duk
suka fito daga mota, ko kallonsa Mujaheed
bae yi ba ya shiga gidan, Hydar din na biye
da shi a baya da mamaki, Aneesah na xaune
tsakar gidan tana wanke wanke, Ammi ko
na ta gyare gyare a daki wajen karfe biyar
na yamma, wae yau ita ce ga ta ga Amminta
a gidansu, Allah kadae yasan irin mugun
farin cikin da take ji yau, wani lkcn sae ta ga
kmr mafarki take xata farka, jin an shigo
gidan ko sallama bbu yasa ta juya da sauri a
dan tsorace tana kallon kofar soron,
mikewa tayi da sauri ganin Hydar da
Mujaheed, Mujaheed ya jingina jikin bango
ya lumshe idonsa tare da sauke wani ajiyar
xuciya, Hydar kam kasa daina kallonta yyi, ta
juya a hankali tayi cikin dakinsu, Mujaheed
ya bude idonsa yana kallonta, Ammi tace
"kin gama ne Aneesah," ta girgixa ma Ammi
kai a sanyaye tace "ya Hydar ne ya xo,"
Ammi tace "haba," ta gyada ma Ammi kai,
Ammi tace "to ki ce ya shigo mana," ta
girgixa mata kai tace "ba shi kadae bne,"
Ammi tace "to duk su shigo," ta mike ta fita
tana kallonsu tace "wae ku shigo,"
Mujaheed ya juya yana kallon Hydar dake
kallonta, da mamaki Hydar yace "Ammi na
gidan nn ne?" kai kawae ta gyada masa yyi
hanyar dakin, Mujaheed ya juya ya fice daga
gidan. Hydar suka dinga hira da Ammi tana
basa lbrin inda baffa ya kai ta bayan sun
gama dogon gaisuwa, sae a snn ya shiga
bata lbrin abinda baffan yyi masa shima,
Ammi ta kasa cewa komai don tausayin
hydar, ita ko Aneesah na tsakar gida a
xaune don har lkcn ita bata ba ma Ammi
lbrin irin abubuwan da ta fuskanta na
rayuwa ba, Abdul ya shigo rike da ledojin
eatry tana kallonsa har ya karaso gabanta
snn tace "sannu da xuwa," ya gyada mata
kai yace "Ammi fa," ta juya tana kallon daki
alamar tana ciki, ya isa bakin kofar yyi
sallama Ammi ta amsa, ya shiga, Hydar ya
juya yana kallonsa, shi ko kallo daya yyi
masa ya kauda kansa, ya ajiye ledan
hannunsa yace "sae da safen mu," Ammi
tace "to Allah ya kai mu mun gde
Abdurrahman," ya gyada mata kai ya fita
daga dakin, har lkcn Hydar bae daina
kallonsa ba.
.
Hydar bae bar gidansu Aneesah ba sae
kusan Maghrib, tana xaune har lkcn a tsakar
gida amma wnn karan alwala take, bae ce
mata komai ba ta bi sa da kallo har ya fita
daga gidan snn ta mike a sanyaye ta shiga
dakin, sae da ta idar da sllh snn Ammi ta
kirata, ta juya tana kallon Ammin bayan ta
amsa, Ammi tace "Aneesah dama abinda ya
faru da ke knn, dama kauye baffanki ya kai
ki, meyasa baki son gaya min irin abinda
kika fuskanta Aneesah" Aneesah tayi shiru
bata ce ma Ammi komai ba tana kallonta,
Ammi ta girgixa kai hawaye cike idonta tace
"Allah ya saka mana Aneesah, ba mu da
abinda xamu ce da ya wuce hka" ta kamo
hannunta a hankali tace "Aneesah ina fatan
wahala bata sa kin yasar da mutuncinki da
darajar ki a waje ba," Aneesah ta girgixa ma
Amminta kai tana hawaye tace "A'a Ammi,"
Ammi tayi shiru tana kallonta, can kuma tace
"to shi kuma wnn da suke tare da Abdul
waye," Aneesah ta share hawayenta tace "ya
Mujaheed sunansa, shi ya dauke ni daga
kauye ya dawo dani Abuja, abokin ya Hydar
din ne, yana da kirki Ammi," Ammi tana
kallonta tace "da ya daukeki a kauyen ya
dawo dake nn ina ya ajiye ki?" Aneesah tayi
shiru tana kallon Ammi snn a hankali tace
"gidansa," Ammi tace "gidansa? Kike me a
gidansa?" Aneesah ta kasa cewa komai har
sae da Ammi ta sake maimaita mata
tambayar snn tace "Ammi ko ina nemana
ake wae xa a kasheni ni bansan me nayi
masu ba, harda Hajiyarsu ya Hydar ma, shine
daga baya ya kaini gidan maman wani
abokinsa nake tsayawa a can, suna da kirki
gidan ssae Ammi," Ammi tace "kin kwana
gidan nasa ne Aneesah kar kiyi min karya,"
da sauri ta girgixa ma Ammi kai tace "A'a"
Ammi tace "to Allah ya taimakesa kmr yanda
ya taimake ki," sallamar da suka ji daga
bakin kofa yasa Aneesah ta mike da sauri
tace "Ammi shine," Ammi na kallonta tace
"to ya shigo," ta fita da sauri ta samesa
tsaye, tace "wae ka shigo," ya bi ta a baya
har suka shigo dakin, suka gaisa da Ammi
da fara'arta tana tambayarsa ya gajiya,
Ammi tace "a xubo maka abinci," Mujaheed
na kallon Aneesah dake kallonsa yace "ehh
Ammi a xubo," Aneesah ta mike ta kawo
masa abincin ta ajiye gabansa ta koma ta
xauna, hira suka dinga yi da Ammi yana cin
abincin, sun yi hira ssae fiye da yanda suka
yi da Hydar ma kmr da can sun saba da
juna, Mujaheed bae bar gidan ba sae kusan
karfe sha daya, Aneesah ta fita rakasa bae
ce mata komai ba har suka iso bakin kofa
snn ya juya yana kallonta bbu yabo bbu
fallasa yace "ki koma gida," yana fadin hka
ya fice daga gidan, ta juyo jikinta a sanyaye
ta koma daki, Ammi tace "amma yana da
kirki Aneesah, shima iyayensa a nn garin
suke," Aneesah tace "aa yace min suna
malaysia," duk surutun da Ammi ta dinga
mata kan Mujaheed hankalinta baya gun, ta
rasa dalilin da yasa suke mata hka, ganin
Ammi na shirin kwanciya lura da tayi cewar
'yar ta ta ba jin yin hiran take ba, yasa
Aneesah tace "kinsan me Ammi," Ammi na
kallonta tace "sae kin fada," Aneesah ta dan
yi shiru snn a sanyaye tace "shine fa wanda
ya taba fasa ma Yusuf ball dinsa ya basa
dubu biyu," Ammi ta tsura mata ido tana
kallonta, Aneesah ta hau kan gado tana
kallon Amminta tace "sae da safe Ammi,"
tayi kwanciyarta tare da lumshe ido.
washegari tun da sassafe Abdul ya xo
gidan, Aneesah na sharan tsakar gida ta
mike tsaye tana kallonsa har ya karaso cikin
gidan snn ta gaishesa, ya amsa ya tambayi
Ammi fa, Aneesah ta nuna masa daki, ya
gyada mata kai snn ya ciro wayarsa ya kira
Mujaheed yace "hy ka taho gidansu Aneesah
ynxu, just want 2 hand over d documents
over 2 yhu" yana gama fadin hka yyi sallama
ya shiga cikin dakin. Ko minti ashirin ba ayi
ba Mujaheed ya taho, shima ya shiga dakin
bayan sun gaisa da Ammi Abdul ya mika
masa takardun hannunsa, Mujaheed na
murmushi yace "no Abdul, sae anjima a kotu
xaka fito da wnn," kan Abdul yace komai
wayar mujaheed ya shiga ring da kmr
baxae daga ba ganin Hydar ne sae kuma ya
dan tabe baki ya daga, Mujaheed yace
"what?" bayan ya gama jin abinda Hydar
yace, ya mike tsaye da sauri yace
"subhanallahi," Abdul na kallonsa yace "me
ya faru?," hka ma Ammi.
~35~
.Aneesah da Amminta suka dawo gida
jikinsu a sanyaye ranar daga kotu, Rayuwa
knn dama watarana sae lbri, kuma Hkuri
shine wadata, Abdul ne yyi drivin din a
motar Hydar ya mayar da su gida, Hydar ko
na xaune gefensa a gaba, Mujaheed dama
daga kotu yana shiga motarsa yyi gaba,
suna isa gida bayan Aneesah da Amminta
sun shiga, Hydar ya juya yana kallon Abdul
yace "kar ka damu frnd, nn da 'yan watanni
sae mu sake tada case din, daga nn sae a
samu dad dinka ya fito," Abdul yace "in shi
ya fito sae wa ya shiga?" Hydar yyi
murmushi yace "ba kowa idan Allah ya yrda"
Abdul ya daga kafadarsa bae ce komai ba,
Hydar ya fito shima ya fito suka shiga gidan,
Abdul dae na xaune a tsakar gidan yana
kallon Aneesah dake kkrin kunna wutan
coal xata daura girki, yyi murmushi yace "na
karshe kike yi hka ko me," ta juya tana
kallonsa bata ce komai ba sae murmushin
da tayi ta cigaba da abinda take, ita kam
tausayi yake bata, ashe dama Abdul ba
ruwansa hka, Hydar na daki xaune da Ammi,
sae da ya bari ya gama jin batun Ammi dake
masa magana a sanyaye snn yace "wnn ba
matsala bane Ammi, nayi masa magana
daxu a mota bae dae ce min komai ba, nace
nn da 'yan watanni xa a sake dago case
din," Ammi tace "amma ba ddewa xa ayi ba
ko Hydar?" Hydar yace "sae nn da wata uku
don yaji ya xaman prison yake, nxt tym
baxae yi marmarin taba abinda ba nasa ba,
ae dama rayuwar sae da had i knw" Ammi
xa tayi magana ya riga ta da sauri don bae
son jin abinda xata ce yace "to ynxu Ammi
yaushe xa ku bar nan?" Ammi ta girgixa
masa kai tace "A'a ni ina nn," Hydar yyi shiru
snn yace "kar ki ce hka Ammi, muje ki xabi
daga cikin gidajen da kike son ki xauna,"
Ammi tace "ni fa ina nn Hydar," bae sake ce
mata komai ba, tace "kaje Asibiti kuwa yau,"
ya girgixa mata kai tace "sbda me Hydar?
Wae me yasa kke hka ne Hydar?" yace "ae
akwae mutane a asibitin, amma ynxu nake
son tafiya dama," Ammi tace "to ka tashi ka
tafi, kuma ka gaida mana su, Allah ya
sauwake," yace "Ameen Ammi," snn ya mike
yyi mata sallama ya fita, ya kalli Abdul da har
lokacin ke kallon Aneesah tana ta aikinta
yace "mu dan tafi Asibiti Abdul" Abdul ya
mike yace "ni akwae wani allura ma da nake
son ayi masu naga nn ko maganar alluran
basa yi, amma tsada gare shi may b sae an
fita da su," tare suka fita daga gidan
Aneesah ta bisu da kallo, suna fita ko minti
goma ba ayi ba Mujaheed ya shigo, ta juya
tana kallonsa ta gaishesa murya can ciki, ko
kallonta bae yi ba, kuma yyi kmr bae ji ta ba
yyi sallama Ammi ta amsa ya shiga dakin, ya
gaishe da Ammi ta amsa tana tambayarsa ya
gajiya, yace "Ammi, wani gidan kike son a
bude maku in ma da gyara ciki a yi sae ku
koma," Ammi ta girgixa masa kai tace "A'a
ina nn Mujaheed nn ma ya isheni," nn fa
Mujaheed yace bae san xance ba dole sae
sun bar wnn gida, Ammi tayi murmushi tace
"to ka bari ba ynxu ba tukun, sae an sake
baffansu," Mujaheed yyi shiru bae ce komai
ba, bae kuma sake musu da ita ba yace xae
tafi, tace "ka tsaya kaci abinci mana Aneesah
ta kusan gama girki," ya dan kalli tsakar
gidan snn yace "xan dawo Ammi," ya mike
yyi mata sallama ya fita. Da yamma Hydar ya
shigo gidan Ammi ta tambayesa ya jikin
kannin nasa da babarsa, ya dae ce da sauki,
Ammi tace "wae da tuwo nake girka masu
ka kai masu," yace "to mun gde Ammi,"
karfe shidda ta gama hada Abincin ta basa
ya kai masu, ya karba yyi gdya ya bar gidan,
ranar da daddare Aneesah ta ci kuka jikin
Amminta wae yau ga su ga dukiyar
Abbansu a hannunsu, duk da a hkn ma ba
duka ba, gidaje uku suka samu, sae motoci
uku da filaye da dama, snn kudin dake accnt
ma an basu kayansu, sae taji tausayin Abdul
ganin ya dake bae nuna komai ba har aka
yanke ma ubansa hukunci, duk da ta lura
hkn ya girgixa sa. Washegari da safe Abdul
din ya xo gidansu, ta hada masa breakfst a
daki ta fita ta cigaba da abinda take yi don
Ammi na makwabta, suna tsakar gidan su
biyu a xaune tunda dae ba hira suka saba
ba, sae dae ya kalleta ta kallesa Mujaheed ya
shigo gidan, Aneesah ta mike tsaye tana
kallonsa ta gaida shi, yana kallon Abdul yace
"Ammi fa," Abdul yace "bata nn," Mujaheed
yace "ok, xo muyi magana Abdul," Abdul ya
mike ya bisa suka fita. Aneesah ta koma ta
xauna a sanyaye kmr xata yi kuka, ita kam
bata san me tayi masu ba duk basa amsa
gaisuwarta, Abdul kadae ne ke amsawa.
Maganar da Hydar yyi ma Abdul, shi
Mujaheed yyi masa kan cewar xa a daga ca
.
Da yamma Hydar ya shigo gidan, Ammi ta ba
shi abincin da ta girka ya kai asibiti, Hydar
yace "Ammi da ma kin bar ba kanki wahala
don ban tsamman suna iya cin abincin ba
ma, wahalar da suka dauko ma kansu yafi
karfin su ci abinci, ina ga da daddare ma
xasu tafi india. " Ammi tace "wae kai meyasa
kke hka Hydar, yau ko ba kanninka bane
baxa ka ji tausayinsu ba bare kanninka uwa
daya uba daya, haba Hydar" yace "a'a Ammi
ni bance baxan kai masu ba ai xan kai,"
Ammi tace "to bana son kana irin wnn
maganganun, Allah ne ya kaddara masu
hkn," Aneesah dae na xaune tana kallonsu
don ko da ya shigo ma yi yyi kmr bae ganta
ba, Ammi tace "baki iya gaisuwa bne ke," ta
dan wayance tace "A'a naga kuna magana
ne," ta juya tana kallon Hydar din tace "ina
yini ya Hydar," yace "lfya lau," Hydar ya karbi
basket din da Ammi ta ajiye masa yace "to
xan tafi Ammi, Allah ya saka da alkhairi,"
Ammi tace "da yaushe xasu tafi yau?" Hydar
yyi shiru yana dan tunanin snn yace "ina ga
xuwa bayan maghrib jirginsu xae tashi,"
Ammi tace "ummanka xata bi su ne," Hydar
yace "A'a yayarta ce xata bi su da kanwar
dad dina sae mum din Mujaheed," Ammi
tace "to Allah ya sauwake masu ya basu
lfya," Hydar yace "Ameen Ammi," Ammi ta
juya tana kallon Aneesah tace "tunda yau
xasu tafi da Aneesah kin shirya kuje ki
gaishesu," gaban Aneesah yyi mugun
faduwa ta kasa cewa komai sae kallon
Amminta da take, shi kansa Hydar sae da ya
dan ji wani iri, amma yyi saurin cewa "to ta
shirya mu tafi mana," Ammi ta kalleta tace
"ki shirya kuje Aneesah," Aneesah ta gyada
mata kai, Hydar yace "ina jiranki a mota" snn
ya fita, ta mike a sanyaye ta dauki Hijab
dinta milk colour har kasa ta sa, snn ta dan
gyara fuskarta, Ammi tace "amma fa kar ku
dde Aneesah kinji, naga yana da kirki ne shi
yasa nace kije," Aneesah tace "to Ammi" snn
ta saka takalminta ta fita taje ta samesa a
mota.
.
Aneesah ta kasa karasawa ciki har sae da
daya daga cikin matan dake xaune a dakin
tace "shigo mana 'yan mata," da kyar ta iya
karasawa cikin ward din gabanta na
faduwa har lkcn Hajiyar bata fasa kallonta
ba, Hydar ya ja mata kujera gefen gadon ta
xauna, muryarta na rawa tace "ina yini
mummy, ya jiki," Hajiya ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login