Showing 3001 words to 6000 words out of 89717 words
tana kaiwa nn ta
juya ta shiga takunta cikin isa har ta hau
balcony ta shige falo...
@ #dan_gogori_
ANEESAH 🌹🌹🌹
.
Na KHALEESAT HAIDAR
.~3~
.
Ammi ta girgixa kai a hankali tace "baxa ki
iya ba Aneesah muje kawae," Aneesah ta
xame hannunta a hankali daga rikon da
Amminta tayi mata tace "xan iya Ammi, ki
tafi gida kawae sae na dawo," bata jira
abinda Ammi xata ce ba tayi saurin barin
wajen ta bi kofar da Hajiyar ta bi ta shige
cikin gidan tana karanto Addu'o'i cikin
xuciyarta, ta ga kanta a wani makeken falon
gske mai cike da kayan alatu da kayan more
rayuwa " ya salam! Aljannar duniya knn," ta
dinga bin falon da kallo a hankali gabanta
na faduwa sae kace ba Nigeria ba, wnn
wani irin aiki suke yi hka, gskya wasu kam
sun more duniya, ta rasa inda xata bi don
falon ba kowa sae karar Ac da wani
ni'imantattcen kamshi dake tashi, ta kai
minti kusan goma a tsaye tana naxarin
komai na falon duk da wasu tana ganinsu
falon baffanta, taji ana taka matakalan bene
a hankali ana saukowa ta tsura ma stairs
din ido tana jiran taga ko Hajiyar ce ke
sauko wa, wata kakkyawar yarinya da baxa
ta wuce ta ba ce ta sauko tana sanye da
kayan bacci, yarinyar ta mitsike ido tana
kallonta da mamaki, Aneesah ta kauda
kanta, yarinyar cikin gadara tace "who re
yhu," Aneesah tayi shiru bata ce mata komai
ba sae wani irin kallo ma da take ma
yarinya, yarinyar ta juya da sauri ta koma
sama, sae ga ta ta dawo da momynta,
Hajiyar tace "ohh House Maid dinmu ce
pretty," Hajiya ta karaso kasa a walakance
tace "bbyna xata xaga dake ko ina na gidan
ta nuna maki duk aikin da xaki dinga yi, sae
ki fara daga ynxu," ta kira prettyn tace
"sauko bby ki nuna mata House chores din
gaba daya," yarinyar ta sauko tana yatsine
fuska tace "momy ni kayana xata fara
wanke min kafin ta fara komai, don ni ynxu
na daina gane wankin washin machine din
nn, shi kuma iliya baya wanke min da kyau
gugan ma na Hauka yake min," Hajiya tace
"to maxa ki fito mata da kayayyakin taje
bakin tap a kusa da garden ta wanke, ki
hado mata da na sumy don naga kmr tana
da kayan wanki ita ma," prettyn tace "na
meenah fa," Hajiyar tace "A'a kinsan halinta
tana iya cewa bata samu ba, kwaso mata
naku dae kawae," prettyn ta juya da sauri ta
haye sama, Aneesah dae binsu da kallo
kawae take. Hajiya ma ta juya ta haye sama,
bayan kmr minti goma sae ga prettyn da
tulin kayan wanki ta watsa mata su a
gabanta, Aneesah ta dinga bin kayan da
kallo, cikin gadara prettyn tace "kuma
yarinya ki tabbatar kin wanke mana
kayanmu da kyau, suna bushewa kuma ki
goge mana su, snn karki kuskura ki hada
min fararen kayana da wasu kayan don
idan suka dafe wllh sae kin siya min sabo,"
ta juya tana tana karkade jiki ta haye sama.
Aneesah tace "hmm, ikon Allah," ta girgixa
kai ta kwasa kayan da sabulae da omon da
ta watsar mata ta fita daga falon ta shiga
neman garden da kyar ta samo sbda girman
gidan, ta ga bokitae da manyan robobin
wanki a wajen ta tara famfo ba tare da bata
lkci ba ta fara wankin, ba ita ta gama
wankin nn ba sae kusan karfe daya, don
kayan mugun yawa ne dasu, abun mamaki
ma wasu bata ga alaman an sa su ba, ta
juya bayan ta gama shanyan kayan tana
kallon kudaden da ta dinga gani a
wandunayensu da english wear tana
ajiyewa gefe daya, ta kirga gaba daya kudin
taga dubu biyar da dari biyar ce, tayi
murmushi, rayuwa knn, ta dauki kudin da
sauran sabulansu da omo sae jik, ta shiga
cikin gidan, ta kusan cin karo da prettyn da
ta ci kwalliya ta hade cikin riga da wando
english wear ta sa spec da dan guntun
mayafi xata fita, tayi ma Aneesahn wani irin
kallon raina, ta bi gefenta xata fita Aneesah
tace "ga wnn cikin kayanku na gani," ta juya
tana kallon kudin da Aneesah ke mika mata
ta mata wani irin kallo tana yatsine fuska
tace "uwar me xan maki da shi, don me
baxa ki xuba su cikin waste bin ba," tayi
tsaki ta fice daga gidan. Aneesah ta bi ta da
kallo da mamaki, ta yi hanyar dinning ta
ajiye masu kudinsu a nn. Ta rasa me kuma
xata yi gashi prettyn bata nuna mata ko ina
na gidan ba, a hankali ta hau sama ta tsaya
daga corridr din ta shiga sallama a hankali
tana kare ma jerin dakunan kallo, ta kai
minti biyar tsaye a wajen snn aka bude
kofar da ke kallonta, hajiya ce ta fito cikin
tsawa tace "wat! Kina da hankali kuwa, an
ce maki 'yan aiki na hayo wa nn," a dan
tsorace Aneesah tace "A'a hajiya na gama
wankin ne ban san kuma me xanyi ba,"
cikin tsawa hajiyar tace "ko ma meye baki
ga bell daga kasa da xaki danna ba" ta juya
a sanyaye xata sauka, hajiyar tace "ko
karamin kwakwalwarki bae baki cewa
girkin rana xaki daura ba ynxu,"
.
A wahale Aneesah ta dawo gida ranar daga
aiki don yini tayi tana aiki kmr machine,
Ammi dake tsakar gida a xaune tana shirin
alwala don maghrib tayi ta mike tsaye da
sauri tana kallonta tace "duk hankalina ya
tashi Aneesa ina ta tunanin inda kika shiga,
ba karfe biyar da rabi tace xaki dinga barin
gidan ba, ya akayi kika kai har maghriba, ko
takowa kika yi da kafa," Aneesah ta kirkiro
murmushin dole tace " ban sami mota bane
Ammi, amma tun karfe biyar da rabi na bar
gidan," Ammi tace "Ayya, naga ma na manta
ban baki kudin mota ba, sun baki can ne,"
Aneesah ta gyada kai kawae duk da ko
naira ba a bata ba, kuma dama bata sa rai
ba, ammi tace "ta maki mutunci Allah ya
biyata, gobe sae na baki kudi idan xaki tafi,
daxu mamarsu jamila ta ba ma yusuf dari
biyar," Aneesah tace "Allah sarki, mun gode
Allah ya saka da khairan," "to ya kika ga
aikin Aneesah, ba wahala dae ko, kar fa ki
cuceni ki cuce kanki, ki gaya min gskya bata
tsauwala maki dae koh?" Ammi ta
tambayeta damuwa bayyane a fuskarta,
Aneesah tayi murmushin dole don duk
jikinta ma ciwo suke mata sbda tsabar aiki
tace "Nace maki Ammi matar na da kirki
idan ka iya xama da ita, aiki kuma ba
wahala Ammi " ammi tace "to shiknn
Aneesah, Allah ya taimaka, yyi maki albarka,"
Aneesa tace "Ameen Ammina," snn ta mike
ta shige cikin daki ta cire kayan jikinta.
Washegari da sassafe Aneesah ta bar gida
don ta isa gurin aikinta da wuri, duk da hka
sae da Hajiyar ta dinga mata masifa kmr
xata rufeta da duka wae tun daxu su sumy
da pretty ke jiranta ta xo ta hada masu
breakfst, tana yi su sumyn na taya ta har da
ce mata matsiyaciya 'yar talakawa , Aneesah
ta shiga kitchen a sanyaye hawaye na bin
kuncinta tana tunanin hali irin na mutanen
gidan karfe bakwae da minti arbain fa ta
shigo gidan suke mata tijara hka, cikin minti
talatin ta gama hada masu break din ta jera
kan dinnin, suka ci suka yi kat, ta dawo ta
kwashi kwanukan snn ta ci gaba da aikace
aikacen gidan, da rana ta hada masu
lafiyayyar jollof din taliya da kaxa sae
coconout drink bisa ga umarninsu, snn ta
fita driver ya kaita kasuwa siyo masu ice
fish da kayan ciki, don farfesun su xata yi
masu da yamma kafin ta tafi, ranar ma dae
ba ita ta bar gidan ba sae karfe shidda. Hka
Aneesah ta dinga wahala a gidan
walakancin yau daban ta gobe daban,
kullum cikin kuka take a gidan don har
marinta Hajiyar nayi, ga wani muguwar
tsana da babbar 'yarta meenah ke mata duk
tabi ta sa mata ido a gidan da tayi mistake
daya ta dinga yayyafa mata masifa knn tana
xagi, ita dae Aneesa sae dae ta sunkuyar da
kai don sun hanata hada ido da su, ko kuma
ta durkusa, duk irin abubuwan da take
fuskanta a gidan kin gaya ma Amminta tayi,
kullum cikin pretend take duk da irin
muguwar raman da tayi, fatanta ita dae
kawae tayi wata biyu tana aiki ta tara kudin
waec dinta tayi gaba, amma da ta karbi kudi
karshen wata matsalar gida ke karar dashi
don wani lkcn ma sae su kwana hka basu ci
komai ba, sae dae Ammi ta tura yusuf
makwabta yaci abinci, hkn yasa ta ji ta fara
hkura da karatun ma kawae, indae ta hka
xasu dinga samun abinda xasu kai baki,
kuma duk da irin walakancin da taga akeyi
da abinci a gidan da take aiki ko sau daya
bata taba debowa tace xata kawo gida ba,
don itama wani lkcin da yunwa take yini a
gidan sae ta dawo gida xata ci tunda ba
bata suka yi ba ita kuma bata daukan
abinda ba a bata ba, da hajiyar ce ma ta lura
da hka duk da walakanci da gadaranta ta
kan tambayeta ita ta ci abincin idan sun ci
sun yi kat da 'ya yanta, sae tace mata aa don
ko dan dana masu abinci bata yi idan ta
gama girka masu, hkn yasa Hajiyar ta ware
mata wani plate daban wae idan ta xuba
ma kowa har maigadi da karen dake bayan
gidan ita ma sae ta xuba nata, Aneesah tayi
mata godiya ta mike ta bar wajen. Ran da
Aneesah ta cika wata biyu da sati daya a
gidan tana kitchen tana wanke wanke
Hajiyar ta kwado mata kira "Aneesah," idan
tana kwala mata kira sae ka rantse kace ita
ta rada mata sunan, Aneesah ta taho da
sauri ta durkushe gabanta tace "Na'am
Hajiya," Hajiyar ta galla mata harara tace "da
kina jina mahaukaciya kika yi min bnxa,"
Aneesah ta girgixa kai tace "kiyi hkuri Hajiya
na bude famfo ne shiyasa banji ba," hajiyar
ta daka mata tsawa "da yake kunnenki na
ciwo ne ko 'yar walakanci," Aneesah tayi
shiru bata ce komai ba, hajiyar tace "tashi ki
ban waje raina ya daina baci shegiya
kawae, anjima kya ji abinda xan gaya maki
idan xuciyata ta huce," Aneesah ta mike a
sanyaye ta bar wajen hawaye cike idonta,
tana barin wajen meenah tace "wllh na
tsani yarinyar nn mum, bata fa yi kama da
'yar aiki ba, ni ban ma yarda da ita ba kila
wllh aikota gidan nn akayi ko kuma plan aka
yi da ita, ji ta fa kyakkyawa gata fara, ni ban
ga alamar ta taba aiki ba ma," sumy tace "ke
dae bari kawae, kinga fa jiya da nake ta
kallonta na kalli naga bbu abinda xaki nuna
mata sae hasken bleachn," meenah ta mike
a fusace tace "kika ce me, to ke din an ce
maki kyau gare ki, wllh 'yar aikin nn tafi ki
kyau sau dubu."
.
Sumy ta mike da mamaki tana kallon yayarta
Meenah don ita tsakani da Allah tayi
maganarta ba wae don su yi fada ba, pretty
tace "sumy ke kika fara neman tsokan gskya
meye xaki hadata da wata banxa can kuma
ma 'yar aiki, wae ta fita kyau" Meenah tace
"ki kyaleni da 'yar walakanci kawae na
faffasa mata baki ynxun nn....." ganin abun
nasu na son ya xama fada sosai don sumy
har ta fara kkrin cakumo yayartata tana
cewa "to ki fasa min bakin kiga idan ban
cire maki hkora ba ynxun nn nima," yasa
Hajiya ta shige tsakaninsu da sauri tana
basu hkuri, "haba bbies dina meye abun
fada a nn iyye, kema sumy baki kyauta ba
don me xaki ce wata tsinanniya can ta fi
yayarki kyau idan ba tsokana ba," ta juyo
tana kallon meenar tace "manta da ita
meenah xolayarki take kinji, kuma ku
kwantar da hankalinki indae mayyar 'yar nn
ce wllh watan nn na kai wa karshe xan
sallameta, ita wacece da xata dinga gasar
kyau da daughters dina, ku kyaleni da
shegiyar kawae kuje kuyi shirin birthday din
da xaku kar lkci ya wuce," a hka ta lallaba 'ya
yan nata suka hkura suka haye sama pretty
na cewa "Allah ma yasa ba yau bne karshen
xuwa partynmu" sumy tayi dariya tace
"kuma fa hka ne wllh," hajiya tayi jigum tana
tunani bayan tafiyar 'ya yan nata, ita kanta
kyan Aneesah mamaki yake bata wani lkcn,
yarinya hka sae kace aljana don kyau, anya
ba plan aka yi mata da yarinyar nn ba kmr
yanda su pretty suka ce ba, amma ta kusa
kawo karshen komai idan Allah ya yarda
wnn watan ne watanta na karshe a gidan
taje can ta samu wani gidan tayi masu aikin
ita kam ta yafe duk da ta san yarinyar ta iya
aiki sosai uwa uba ga iya girki da tsafta, ta
tabe baki a xuciyarta tace na sa a kawo
mani wata balagaggiyar mummuna
hankalina a kwance na 'ya yana a kwance,
ta sake kwado ma Aneesahn dake tsaye a
kitchen ta gama dukka aikinta na ranar
amma tana tsoran tunkarata tace xata
wuce, ta fito da sauri har tana tuntube ta
durkushe gabanta tace "gani Hajiya," Hajiyar
ta tabe baki tana hararta kmr xata makureta
don tsana tace "idan kin ga dama gobe ki
taho da Asuba don xaki hada ma son dina
da xae dawo daga holland goben girki
lafiyayyu, xakiyi masa fried rice da plantain
kadan, sae farfesun kayan ciki da kaxa, snn
ki hada masa cream salad, sae kuma kiyi
masa cous-cous da miyar kwae, snn finally
ki hada masa ginger drink mai kyau,
daughters dina kuma kiyi masu jollof din
taliya da naman rago da dan farfesun fish
don sun fi son shi, ina fatan dae yhu re nt
daft duk kin fahimce ni," Aneesah tace
"nafahimta Hajiya," Hajiyar tace "tashi ki
bani waje to, idan kinga dama karki xo da
wuri ki ga rashin mutunci," Aneesah ta mike
a sanyaye tayi mata sae da safe ta bar gidan
@ #dan_gogori_
ANEESAH 🌹🌹🌹
.
KHALEESAT HAIDAR
~4~
.
Aneesah ta gama shiri karfe shidda da rabi
xata bar gida, Ammi dake xaune kan
darduma har lkcn ta bi ta da kallo da
mamaki "kina da hankali kuwa Aneesah, ina
xaki da sassafen nn hka," Aneesah ta xauna
gaban Amminta tana kallonta tace "ae nayi
maki bayani Ammi, xasu yi baki ne yau, xan
masu girki da dan yawa shine tace naxo da
wuri," Ammi ta harareta tace "shine ko karfe
bakwae bai karasa ba xaki fita, ina laifin ki
bari karfe bakwan,ko fa karyawa baki yi ba
" Aneesah tace "A'a Ammi ynxu xan wuce,
da wuri bakin xasu iso ne fa," Ammi tace "to
ki sha kokon kafin ki tafi," Aneesah tace
"ohh Ammina ni bana jin yunwa idan naje
can ma ai suna bani wllh," ba dan ran Ammi
ya so ba ta bata kudin mota tayi mata Allah
ya kiyaye snn ta bar gidan ta kama hanyar
gidan aikinta. Ko da ta isa gidan duk bacci
suke basu tashi ba, ta danyi share share da
goge gogenta tayi mopping ko ina, snn ta
hada masu breakfst kafin su tashi ta jera
kan dininn, tukunna ta fara girke-girken da
aka lissafa mata jiya da yake akwae kayan
cefanen gaba daya a fridge. Ba ita ta gama
girkin ba sae kusan karfe sha daya don ma
gas biyu ta kunna, da electric cooker, ko da
ta gama sae da ta fara gyara dinning din da
suka yi breakfst ta kwashe duk kwanukan,
ta gaisar da yan gidan gaba daya, snn ta
fara jera sabon girkin da ta yi a dinning din,
ta saka ginger drink din a fridge yyi sanyi,
tana goge gogen kitchen taji sun fito gaba
daya su ukun sun hade cikin kananan kaya
suna ta murna xa su je dauko yayansu a
Airport, Hajiyar ta rakasu har bakin mota
suka ce da kansu xasuyi driving basa son
driver ya jasu, tayi masu Allah ya kiyaye ta
shigo gidan tana kwala ma Aneesah kira,
Aneesah ta fito da sauri ta durkusa gabanta
tace "na'am Hajiya gani," "kiyi maxa kije ki
gyara masa bedroom dinsa ki canxa
bedsheet,ki tabbatar ko ina yyi fes snn ki
shiga nawa bedroom din ki gyara " Aneesah
tace "to Hajiya," snn ta mike ta bar wajen ta
hau sama ta shiga yin aikin da ta sa ta. Cikin
awa daya ta gama komai ta sauko
downstairs, Hajiyar na falonta tana waya,
tana shiga kitchen taji shigowar motarsu,
pretty ta shigo da gudu tana dariya ta dinga
kwala ma momynsu kira wae taxo taga
yayansu, Hajiyar ta fito da sauri suka hade
dae-dae bakin kofa ta rungume dan nata
cike da farin ciki da murna tace "waw my
son ya hanya," shi ko ya hade rae "don Allah
ku bar ni naji da gajiya na mana mum, su
kuma wa innan sun tashi sun kwashi jiki
sun bi ni Airport kamr wasu mahaukata "
meenah ta dan tabe baki tace "dan ma ka
samu ana farin cikin dawowarka, wllh
momy tun a airport yake ta gwasale mu sai
kace dole, ni da nasani ma da baxan je ba,"
ya juya yana kallonta yace "to uwar waye
yace da ki xo din munafuka, kin tashi kin yi
shiga kmr mai shirin tsallaka wuta kin bini
airport, wae ma ban hana ku sa irin wa in
nan kayan ba, har da ke ko Zainab," ya fadi
yana kallon pretty, sumy ta tabe baki ta dan
yi tsaki ta haye sama hka ma meenah da ta
shiga gunguni, pretty tace "kayi hkuri
yayana," Hajiyar ta hade rae ita ma "kaga
matsalata da kai knn Haiydar ba dawowarka
ba takura ma 'ya yana, gskya baxa mu
shirya ba wnn karan, kawae bbu ruwanka
ka sa masu ido duk me kaga suna yi," yace
"Allah ya baku hkuri," snn ya haye sama
pretty ta bi shi a baya, Hajiyar ma ta bi sa
ganin kmr ransa ne ya bace, duk wnn
abunda suke Aneesah na jinsu, sae abun ma
ya bata dariya, a xuciyarta tace "Allah ya
kyauta da irin wnn familyn, don tun da taxo
gidan ita kam bata taba ganin mai sllh
cikinsu ba, sae dae Hajiyar ita ma idan lkci
ya wuce, ita ko dama bata isa tayi a cikin
gidan ba sae dae taje garden.
.
Bayan minti Ashirin Aneesah na xaune cikin
garden, don bbu aikin da xata yi a lkcn sae
kuma xuwa anjima, da yake akwae kofa ta
kitchen da xae sada ka da garden din tanan
ta bi ta fita, Hajiya taji tana kwada mata kira
ta shigo gidan da sauri ta durkusa daga
bakin kofar kitchen din tace "gani Hajiya," ta
galla mata Harara tace "gidan ubanwa kika
shiga nke ta faman ihu kmr makogwarona
xae fito?" ta sunkuyar da kai tace "kiyi hkuri
Hajiya ina daga waje ne," ta daka mata
tsawa "da'allah tashi ki ban waje muguwar
yarinya kawae nasan kasheni kawae kike
son yi abinda na haifa ma basu kasheni ba
shegiya kawae," Aneesah ta mike a sanyaye
xata bar falon sae a lkcn ta kula gaba
dayansu har yayan nasu ma na falon, su
sumy da meenah suka tuntsire da dariya
suka dinga yi, shi dae hankalinsa na kan
laptop, pretty na jikinsa tana kallon abinda
yake yi, Hajiyar ta kara da cewa "kuma idan
kinga dama ki dauko ma son dina ginger
drink a fridge," ta juya ta shige kitchen din
da sauri, sae a snn ya dago kai yana yatsine
fuska yace "ita ce ta hada drink din mum?"
Hajiyar tace "eh ita ce ta hada, ta iya sosae
son, snn tana da tsafta shi yasa ma nace
tayi," ya gyada kai yace "tab! Ku bar shi
kawae bna sha, ynxu momy fisabilillahi mai
yaran nn suke da sae wata 'yar aiki can xata
hada min abinda xan ci, wae meyasa ku ke
hka ne mum, meye amfaninsu idan basu yi a
nn ba ina xasu je su yi, knn kuna nufin ita ce
ma tayi min girkin da xan ci," Hajiyar tace
"kayi hkuri son, naga basu iya bne, shi yasa
na sa ta tayi maka, amma ai ba komai sae na
tashi da kaina na yi maka ynxun nan," yace
"A'a ku barshi kawae bana so, ngd"
Aneesah na tsaye a kitchen duk tana jinsu
gabanta ya shiga faduwa, ga hawayen da
yaki tsaya