Showing 36001 words to 39000 words out of 89717 words

Chapter 13 - Aneesa Complete Hausa novel

13 Jul 2024

17497

nasan maganinka don ubanka,"
ya mike har lkcn yana murmushi ya fice
daga dakin shima. Haydar ne xaune kan
kujera Hajiyarsa da barrister umar tsaye
kansa a gidan yari, duk ya xama wani iri da
ganinsa kasan yana cikin tashin hankali,
tunda aka kawosa wajen kusan sati biyu
knn ranar ce rana ta farko da suka samu
ganinsa don ba a barin kowa ya gansa,
hajiya duk ta rude "nashiga uku haydar
kaga halin da ka jefa kanka ko, wae kai
wani irin taurin kan tsiya ne Allah ya xuba
maka, don ma basa cin ubanka ko," shi dae
murmushi kawae yyi bae ce komai ba,
brrster umar yyi tsaki yace "ae hkn kafi so
sae ka ta xama a nn," cikin tsawa hajiya tace
"kasan kuwa me kke cewa umar, dan nawa
ne xae ta xama a nn, Allah ya sauwake,
mance wacece ni kayi ne," tayi dariya tace
"muje dae xuwa ae ni ba a taba ni a kwan
lfya" Hajiya ta ja kujera ta xauna tana kallon
dan nata tace "ynxu ka gaya min meye
matsalarka haydar meyasa baka son bamu
hadin kai, me yasa...." ya katse ta da sauri
yace "ni matsalata Aneesah, don ban san
halin da take ciki ba ynxu," cikin tsawa
Hajiyar tace "Aneesar taci ubanta, kaji min
mahaukacin yaro, amma ba laifin ka bane
dn ubanka," dn takaici ma barrister umar
barin wajen yyi dn ji yyi kmr ya kwada masa
mari, hajiya tace "kaji min gantalalle wae
Aneesah ce matsalarsa, taci uwarta da
ubanta, 'yar da ynxu na ganta bbu uban da
xae hanani kasheta, wllh wllh wllh da xan ga
tsinanniyar nn ynxu idan ban kasheta ba
Allah ya hanani abinda nke nema duniya da
lahira," Haydar ya bude baki da mamaki ya
ma kasa cewa kmai sai kallonta da yake yi
"kaji min wahalallen yaro, Allah dae ya kawo
min prince lfya na kirasa yana nn tahowa
wae, idan kaga dama kaci abincin, pretty ce
ta girka maka idan ko baka ga dama ba ka
bar shi a wajen ni kaga tafiyata," ta fice a
fusace ita ma.
.
Yau ma kmr kullum Aneesah ta fita neman
itacen girkin yamma ta hadu da Mudatheer,
ta karaso karkashin bishiyar da yake ta
xauna tana kallonsa tace "to baka fa gaya
min gidan wa kke ba a nn kauyen" ya dago
yana kallonta yace "ina yini?" tayi dariya tace
"au na manta ina yini?" bae ce komai ba sae
murmushin da yyi, snn yace "gidansu sanusi
da lado nake ai kin sansu?" tace "lah wa
inan kaxaman masu xaman kashe wando
sae ji da kan karya, ko gona bnga suna
xuwa ba" mudatheer yyi dariya yace "xasu
maki duka kuwa idan suka ji ki" ta hararesa
tace "tunda 'yar su ce ni ba, wae in
tambayeka meysa su garbebe ke jin
tsoranka toh?" nn ma yyi dariya yace "sbda
mun taba gwada karfi dasu na raunata su
gaba daya, daga nn suka gane ni wanene,
kuma na samu kwanciyar hankali daga lkcn
a kauyen." Aneesah ta dinga dariya har da
buga kafa, yyi murmushi yace "yau ma sae
shatu ta biyo ki koh, wae ma meye hadinki
da mugayen mutanen nn marasu hali?"
Aneesah tayi shiru bata ce komai ba, can ta
mike tace "ni xan je neman woods na girki
bye bye," ya mike da sauri yace "to bara na
rakaki inda xaki samu woods da yawa," tace
"to muje," ya shiga gaba tana biye da shi a
baya. Da daddaren ranan tana dandali tana
sayar da gyada wata 'yar makwabciyarsu
shafa ta xo da gudu kiranta, wae shatu tace
ta maxa ta dawo gida ko bata sayar da
gyadan duka ba, Aneesah tayi ma kawarta
karime dake saida xobo sallama snn ta
dauki bokitin gyadar ta ta bar dandalin don
abokinta mudatheer ma bae xo ba, tana isa
gida taga wata tsohuwar mota da ta gama
shan wahalar duniya tana neman freedom a
fake a kofar gida, ta bi ta gefen motar ta
shiga gidan, shatu ta gani xaune kan 'yar
kujera, kan tabarma kuwa wani tsoho ne
dake ta washe baki, gaban Aneesah yyi
mugun faduwa ta dake ta karaso dan tsakar
gidan da sallamarta snn ta shige bukkarsu,
shatu na wagale baki tace "sannu da
dawowa lu'u lu'u, in kin ajiye bokin ki fito
ga malam tanko ku gaisa," Aneesah tayi kmr
bata ji ta ba ta sulale kasa a hankali cike da
tausayin kanta taji kmr ta fasa ihu, shatu ce
ta shigo dakin da kanta tana ganin Aneesah
a wnn hali ta hade rai, tace "ke ni fa ban son
iskanci da rainin hankali, kina ji ina kiranki
xaki yi bnxa dani ga bawan Allah can ya xo
tun daxu yana jiranki, an gaya maki yana
xuwa gun 'yan mata ne da sunan xance,
wllh sae dae su suje gidansa su same shi,
don mun samu ya tuko santaleliyar motarsa
har nn shine xaki masa walakanci, maxa
shafa jan baki da hoda ki fito yana jiranki,"
Aneesah ta mike tsaye da kyar tana kkrin
mayar da hawayen da ya cika idonta, shatu
na kallonta tayi duk yanda ta ce mata, snn ta
sa ta yafa wani dan guntun mayafi, xata fita
shatu ta jawo ta da sauri, ta marairaice
fuska kmr xata yi kuka tace "ki tausaya min
Aneesah idan muka rasa wnn daman mun
shiga uku hka xamu ta tsaya wa a talauce
har mu mutu, don Allah ki ba sa hadin kai,
duk me yace maki kiyi, kinga ko sati biyu
baxa a yi ba xa a daura auren ku, idan ma
baki son xama wnn kauyen ne sbda 'yan sa
ido kawae sae ki koma kauyen dake gaba
da wnn yana da gida a can aka ce wae, ki
rufa min asiri kar ki sa a mana dariya don
ixuwa ynxu lbri ya gama baxuwa wae
malam tanko na birni xae aure Aneesah, kar
ki bani kunya don Allah," tunda shatu ta fara
xancen ta kan Aneesah a kasa yake tana
kukan xuci, har shatu ta sallameta tace
maxa taje yana jiranta, ta fita jikinta a
sanyaye ashe har ya fita kofar gida yana
jiranta, tana karaso wa kuwa ya washe
hakora yana murmushi yace "yauwa 'yan
mata sannu da fitowa," ita dae bata ce kmai
ba ta tsaya kanta a kasa, yace "to mu shiga
cikin mota muyi hiran mana amaryata," ta
dago cike da tsana tana kallonsa tace "A'a
nn ma ya isa," yace "haba amaryata ae yawa
ne a gan mu tsaye kmr yara a nn, ke dae
shiga kawae,"ya bude motar yana kallonta,
Aneesah tayi murmushin takaice tace "ni fa
baxan shiga wnn motar ba malam," ya tsaya
kallonta na kusan minti biyar snn ya bude
motarsa ya shige ya ja ta yyi gaba, ta tabe
baki a xuciyarta tace Alhmdllh ta shiga gida
abinta, shatu na tsaye a bukkarta sae kai
komo take ta kasa xaune ta kasa tsaye,
Aneesah na shigowa ta riko hannayenta da
sauri har wani bari jikinta yake tace "har ya
tafi, nawa ya baki," Aneesah ta dan koma
baya tace "wae fa mama sae na shiga motar
da kila ko fitila ma bbu, ni ko nace masa
baxan shiga ba shine ya wuce," shatu ta
xaro kwala kwalan idonta ta daura hannu a
ka ta kwala ihu tace "shiknn ta ja mana, Na
shiga uku ni shatu don ubanki koransa kika
yi sbda kin isa?? Na banu na lalace,"
Aneesah ta tsorata sosae da yanayin da
shatu ta shiga, ta dinga komawa baya, cikin
tsawa shatu tace "xo nn don ubanki shegiya
mugu,"
.
Aneesah ta fasa ihu ta durkushe wajen
ganin shatu ta yo kanta, duka kam ta sha
shi ranar don shatu komawa tayi kmr wata
mahaukaciya, daga karshe ta saba gyale
wae xata bi sa gida ta ba shi hkuri duk a
rude take, Aneesah dae na durkushe tsakar
dakin tana kuka, har shatu ta fita ta dawo
kmr an hankadota cikin fushi tace "kuma
maxa ki dauki bokitin gyadata ki koma
dandali ki tabbatar kin sayar min gaba daya
idan ko ba hka ba kar ki kuskura ki dawo
min gida, shegiya kawae mugu 'yar bakin
ciki," tana kai wa nn ta fice. Aneesah ta kife
kanta a kasa tana kuka mai ban tausayi
Amminta kawae take tunawa, da kyar ta
lallaba ta mike ta dauki bokitin gyadar ta fita
daga gidan, a hanya suka hadu da
mudatheer ya kirata da kmr baxa ta je ba,
har tayi gaba ta dawo, yace "shatu ta doke
ki knn," tayi shiru bata ce komai ba tana
goge hawayen fuskarta, ya nuna mata
benchi ta xauna, bata yi musu ba ta xauna,
yace "dandali xaki" ta gyada masa kai, yace
"meyasa tun tuni baki je ba sae ynxu, gashi
har kusan ten, ae an kusa tashi ma," bata ce
masa kmai ba, yyi murmushi yace "me kika
yi ta doke ki?" xata yi magana ta fashe da
kuka, yyi shiru yana kallonta har tayi mai
isar ta, snn ya sake tambayarta me tayi, ta
kwashe duk abinda ya faru ta gaya masa,
yyi dariya xae yi magana, ta mike a fusace
xata bar wajen ya riko hannunta da sauri
yace "Haba 'yar birni ni malam tanko ne ya
ban dariya," tayi tsaki ta dawo ta xauna,
yace "to wae baki gaya min hadinki da su
shatu ba har ynxu" tayi shiru, yace "yau ma
baxa ki gaya min ba knn" tace "sbda me kke
son sani?" yace "i just want 2 knw a bit
about yhu, kinga i may b leavin in 3dayz
tym" ta wara ido tace "wucewa xaka yi?"
yace "yes, na gama abinda ya kawo ni,"
Aneesah tayi shiru duk sai ta ji ba ddi, xata
yi magana sae ga Zano da kawayenta sun
dawo daga dandali, tana ganinta ta mike da
sauri gabanta na faduwa tace "na shiga uku
mudatheer xata gaya ma mama, kuma ban
ma gama saida gyadar ba, ya ce nawa ne
gaba daya, tace "dari uku ne ina ga," ya ciro
dari biyar ya mika mata tace "aa ni ka rike
kudin ka kawae," ya harareta yace "xaki
koma ki kara shan wani dukan kuwa," ta
karba tana kallonsa, tace "to gyadar fa?" ya
ce "ki koma gida da shi, sae kice su garba
ne suka baki kudin xata ji ddi tunda mayyar
kudi ce," Aneesah tace "to bbu canji," yace
"eh ki kai mata hka," tayi masa gdya ta mike
jikinta a sanyaye ta kama hanyar gida, tana
tunanin shawarar da karime ta bata ranan
bayan ta bata lbrinta tun daga farko har
ixuwa ranar da baffa ya kawota kauyen,
karime tace ta gudu kawae amma ta kasa
gudu wa daga kauyen kuma ta rasa dalili,
kwata kwata bata sha'awar barin kauyen
ita kam ta rasa meyasa, don wani lkcn ko
tunanin gida bata son yi, a hka ta isa gida
gabanta na faduwa a xuciyarta tana cewa
"Allah yasa Zano bata gaya ma shatu ta gan
ta da mudatheer ba, amma sae ta samu ma
bata karaso gida ba, shatu na ganin dari
biyar ta rikice ta dinga sa ma Aneesah
Albarka ba tare da damu da inda ta samo ba
ma. Washegarin ranar sae ga malam tanko
ya xo da daddare, shatu ta lallabata ta fita,
bata yi masa musu ba ta shiga rubabbiyar
motar tasa, sae washe hakora yake yace
"amaryata muje gun sule mai suya in dan
siya maki nama," ta girgixa kai tace "bana
ci," yyi dariya snn yace "to muje in xaga
dake kauyen ko ya kika ga," gabanta ya
dinga faduwa ga tsoran shatu, ba tare da ta
sake wani tunani ba tace "toh," yyi
murmushi yace "yauwa Amaryata, snn ya
tada motar, ya ja ta," shatu na leke ta
katanga, tana ganin hka ta sauke ajiyar
xuciya ta daga hannu sama tace Alhmdllh
bata tona min asiri ba, 'yar albarka.
~19~
.Aneesah dae bata tanka ma malam tanko
dake ta sharara mata surutu a motar ba,
hasalima kauda kanta tayi tana kallon glass
din motar, ita duk kyankyamin motar ma ta
isheta, yace "Haba amaryata ya hka ina ta
magana kin min shiru," nn ma bata tanka
saba, har suka isa gun sule mai nama, ya
siya naman dari da hamsin ya bi ta shagon
lado ya siya pure water leda biyu snn ya
dawo ya shiga motar rike da naman da
ruwan ya mika ma Aneesah yana washe
rubabbun hakoransa, tayi kmr bata san
yana mika mata ba, ya ajiye gefenta yace
"sannu amaryata," ko kallnsa bata yi ba har
yaja motar suka bar wajen, taga yyi parkin
wajajen gonannakin mutane, ko ina duhu
sae dan hasken wata, ya kamo hannunta
yace"amaryata ci nama," ta fixge hannunta
gabanta na faduwa tace"meye hka?" ya dan
hade rae yace "nama nace kici," a fusace
tace"ban ci, ka ci kayanka nace mka yunwa
nke ji ne" tana fadin hka ya fixge dan
mayafin dake kanta yace "ke kar fa ki kawo
min raini, kin san ko ni wanene," ta fara
kkrin bude motar xata fita ya fixgota yace
"ina xaki," ta hankadesa da sauri tace "to
motar ta ubana ne da baxan fita ba," yace
"ae baki isa ba yarinya sae kin biya min
bukatata yau, cikin kwanaki uku na kashe
maku fiye da dubu daya, hakosu nace ina yi
a rami" ta yo waje da ido a tsorace ta fara
kkrin bude motar ya rikota yana kkrin yaga
rigar jikinta tace "nashiga uku, meye hka,
malam ka rabu dani ni ba 'yar iska bace,"
yace "ae nima din ba dan iskan bne, kudina
da kuka ci xan amsa ta nn," bae ko damu da
haukan da take yi ba ya matse ta yana
kiciniyar cire mata kayan jikinta, ta fasa ihu,
amma bbu mai jinta dan gurin kmr daji
yake, ta wanka masa wani lafiyayyan mari
tare da basa wani naushi a ido da karfinta,
ba shiri ya saketa bayan ya saki 'yar karar
axaba, hannunta na rawa ta shiga bude
motar ya budu xata fita ya fixgota ta
yakushi fuskarsa ta fice a guje, ko dankwali
bbu a kanta, gudu kawae take a tsorace
tana bin hanyoyin da ta san xae sada tada
gida, garbebe da lado ta hadu da a wani
corner suna ta tuntsirardariya suna lbrin
irin bata wata yarinya hajjo da suka yi jiya
da daddare, tana ganinsu ta juya da sauri ta
canxa hanya, ji tayi lado na cewa kae garu
ga 'yar birnin nn ita ce, suka ko bita a guje,
ita magudun take kmr xata tashi sama, cikin
ciyawa ta labe jikinta na rawa har suka
wuce ta da gudu, gabanta ya dinga faduwa
ga tsoran kar maciji ya sareta a wajen, ta kai
kusan minti goma a cikinciyawar gudun kar
ta yi gaba su hadu kuma, daga karshe wata
hanyar ta canxa kuma, ta dinga gudu tana
waige waige tana kuka kide kide ta dinga ji
daga nesa alamar ta kusa dandali, ta tuna
mudatheer yace ta xo dandali xae nuna
mata abu, bata bi ta dandalin ma ba don
bata san ko sun yi can ba ta sake canxa
hanyatana dan tafiya da sauri da sauri tana
waige waige, ji tayi ta ci karo da wani katon
dutse ta fasa ihu tayi kasa xata fadi taji an yi
saurin rikota su ka fadi a tare duk da bata
wani buge ba dan kan wanda yakamota ta
fada sae da ta fashe da kuka, taga ya ciro
wayarsa da sauri yana kkrin haska fuskarta
yace "Goddam Yhu baki kalln gabanki ne
kina..." yana haska fuskarta da wayarsa taji
ya dan koma baya da sauri yyi tsit, ita ma
shirun tayi tana ta kallon fuskar dake gaban
screen din wayar, ganin ya ki daina haska ta
ne yasa tafixge wayar daga hannunsa ta
shiga haska fuskarsa ita ma, wani
kyakkyawan handsome guy idonta yyi tozali
da, ta tsura ma manyan fararen idanunsa
nata idon, ta saukar da kallonta kan pink
lips dinsa dake ta kyalli, wayyo ya Haydar
dinta exactly, fixge wayaryyi daga hannunta
ita ma, ya tura ta ya mike tsaye yace "kina
tafiyakmr wata mara saiti dubi yanda kika
min da jikina," bata ce komae ba ta fara
tafiya a sanyaye ya fixgota yace "cnt yhu
thank me, da nabarki da kin fasa kai
yarinya," ta fixge hannunta ya sake fixgota
ya ja ta suka xauna kan dakalin da yake a
xaune, yace "amma fa ke kyakkyawa ce,
wait ko ma dae kece mudatheer yace na xo
na gani a wancan gurin haukan naku?" ya
fadi hkn yana nuna mata dandali,tace "lah
kasan Mudatheer ne?" ya gyada mata kai
yace "yea sch son dina ne muna sec sch, nn
yake service ae, amma gobe xai gama shine
yace na xo naga yanda kauye yake tunda
ina garin," ke kuma naga baki yi kalan 'yan
kauye ba, hw come kike kauye, ko daehutu
kika xo kema, ya sunanki, me ma yake sa ki
gudu da daren nn, baki tsoro baki dauki
fitila ba Aneesah tace "kai wnn irin tambaya
hka sae kace dan jarida," yyi dariya da ya
bayyana dimples dinsa, tatsura masa ido
tana kallo, Haydar kawae take tuna wa, ya
daura hannu a kanta ya wara idonsa yace
"ya dae" ta buge masa hannu tace "meye
hka," yace "ohh sowie bby," ta tabe baki a
xuciyarta tace"wnn dae dan iska ne dama
yyi kama da su," ta mike xata bar wajenya
fixgota har tana faduwa kansa yace "ke baki
gaya min sunanki ba," tace "A'a meye haka
malam," yace "sae kin gaya min sunanki xaki
bar nn," da sauri tace "Aneesah,".Ya wara
dara daran idonsa yace "waw sweet name
Aneesah," Aneesah tace "to ka sake ni ai na
gaya maka sunan nawa," ya xaunar da ita
yace "No Aneesah tsaya mu dan yi hira, don
Allah" xata yi magana ya daura yatsunsa
biyu kan lips dinta yace "shhiii," tayi shiru
tana kallonsa yyi murmushi yace "kina da
kyau Aneesah," ta kauda kanta nn ma bata
ce komai ba, ya kamo hannunta yace"hu2
kika xo yi nn Bby?" ta fixge hannunta tace
"wae meye hka kke taba ni ne na sanka ne,"
ya kashe mata ido yana lasan lebensa yace
"ni sunana Mujaheed Yusuf," tace "to naji,"
amma ka bar ni na koma gida, ya harareta
yace "not until u tel me y u were running,"
ta dan marairaice fuska tace "wllh wasu
mutane ne ke bi na," ya mike da sauri yace
"su wa? A ina suke, me kika yi masu, xo ki
nuna min inda suke," yana fadin hka xae
fara tafiya ta riko hannunsa tana dariya tace
"to me xaka masu?" yyi mata wani irin kallo
yace "nuna min su kawae ki ga abinda xan
masu," tana dariya tace "ae bn san inda
suka bi ba," ya dawo ya xauna yace "da sun
biyo ki har nn wllh da na cire masu hakoran
bakunansu gaba daya," Aneesah
tace"uhmm naga alama" Nan Mujaheed ya
dinga mata surutu kmr da cansun taba
sanin juna, ita ko ta biye masa sae dariya
take yi, ana farafitowa daga dandali ta mike
da sauri tace "kaga ni xan wuce gida kar
yayyina su gan ni a nn," xae yi magana ta
hangosu xulai ta juya da sauri ta fara gudu
ta bar wajen, yace "shit ban san wacece ita
ba," mudatheer ne ya karaso gurin yana
kallon Mujaheed yace"kana nn har ynxu
ashe big bro, da ka shigo da ka ji ddi, amma
sae dae 'yar birnin bata xo ba yau"
Mujaheed ya dan daga kafada yace"na
ganta, ko ba Aneesah ba," mudatheer yace
"waw ita fa, a ina ka ganta?" Mujaheed yace
"she's such a beauty, ynxun nn ta bar nn
wae kar yayyinta su ganta, da gske nn aka
haifeta" Mudatheer yyi dariya yace "A'a ko
wata uku bata cika ba a nn," Mujaheed yace
"ni kam na xo kauye a sa'a don na samu
mata, kaga xuwa nan ya kamani duk sati
knn" Mudatheer yyi dariya ssae yace "gskya
ne, ka ga ni xan tafi kai kuma ynxu kke
xuwa, amma fa sae dae gidan da take a nn
ba gidan mutunci bne don mutanen gidan
kowa ya san suda halinsu a kauyen nn,"
Mujaheed yyi tsaki yace "dont tel me dat, ina
ruwana da halinsu, as far as ba su suka
haifeta ba its none of my bzz," mudatheer
yyi dariya suka bar wajen yana cewa "kaga
ina ta damunka kaxo kauye kana ja min aji
ashe alkhairi xaka xo ka tarar a nn,"
mujaheed yace "yaushe xaka tafi," "gobe da
safe," mudatheer

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login