Showing 54001 words to 57000 words out of 89717 words

Chapter 19 - Aneesa Complete Hausa novel

13 Jul 2024

17492

mata ido, ta fara
waige waigen neman Mujaheed, Hydar yace
"ki duba sa a waje," ta fice da sauri ta gansa
xaune daga waje, tace "yayana," ba tare da
ya kalleta ba yace "kun gama?" ta gyada
masa kai, ya mike ya shiga inda Hydar yake
yace "sae mun hadu a kotu ran monday,"
Hydar yyi shiru yana kallonsa ganin ya juya
xae wuce ne yasa yace "so early?? Bbu
bayanin komai jaheed?" Mujaheed ya juyo
yana kallonsa yace "bayanin me?" Hydar yyi
shiru yana kallonsa can kuma yace "shknn
Allah ya kiyaye hanya," har mujaheed ya juya
xae wuce sae kuma ya fasa ya juyo ya dawo
ciki yana kallon Hydar yace "kar ka damu
Aliyu gobe xan dawo a kwae lbri, ynxu sauri
nake wllh" yana gama fadin hka yyi
murmushi yyi pat din shoulder dinsa yace "c
yah," snn ya juya ya fita Hydar ya bi sa da
kallo, Mujaheed ya kalli Aneesah dake tsaye
daga bakin kofa a hankali yace "ki je kuyi
sallama," tace "to ka jirani" ya gyada mata
kai ta karasa kusa da Hydar a sanyaye tace
"ya Hydar mun tafi," yyi shiru yana kallonta
snn yace "ina xaku ynxu?" ta sunkuyar da
kai tace "ni da yayana xamu wuce gida," ya
dauke kansa yace "ok," Aneesah ta juya
hawaye cike a idonta ta fita ta samu
Mujaheed tsaye a waje ya jingina da bango
idonsa rufe yana jiranta, tace "yayana," ya
bude idon yana kallonta bae ce komai ba yyi
gaba tana biye da shi a baya har suka fita ya
bude mata mota ta shiga snn ya xaga ya
shiga driver sit ya ja motar suka bar wajen.
Happy weekend to all my lovely fans
@ #dan_gogori_
ANEESAH 🌹🌹🌹
NA KHALEESAT HAYDAR
26&27
~26~
Mujaheed na gama parkin Aneesah ta bude
motar xata fita ya kirata a nutse, ta koma ta
xauna tana kallonsa, yace "kinji ddin ganin
Hydar yau ko?" ta sunkuyar da kai bata ce
komai ba, ya kira sunanta ta dago a hankali
tana kallonsa yace "magana nake maki" tace
"yayana a ina ka san shi to" yace "ki amsa
min tambayata," ta dan karyar da kai ta
marairaice tace "ehh mana ssae ma," ya
gyada kai yace "to yyi kyau," ya bude motar
ya fito ya bar ta a ciki, ta bishi da kallo har
ya shiga cikin gida snn ta fara kuka, tayi mai
isarta ta fito ita ma ta shiga gidan a sanyaye,
yana kwance falo ya lumshe idonsa, ta
karaso falon kmr bata son taka tiles din
dake shinfide a falon, ta isa gabansa ta
sulale kasa tana kallonsa a hankali ta shiga
kiransa "yayana," ya bude ido yana kallonta,
ta sunkuyar da kai hawaye na xuba idonta,
ya mike xaune yace "ya akayi," ta girgixa
masa kai bata ce komai ba, yace "ko na sake
maida ke gun Hydar din ne?" ta tsura masa
ido tana kallonsa bata ce komai ba, ya mike
tsaye yace "fine! Sae ki je ki harhada
kayanki," yana kai wa nn ya juya ya bar
wajen da sauri ya haura sama, ta fashe da
wani sabon kukan ta kife kanta kan kujera.
Baffa ne xaune hankalinsa kwance a falonsa
yana kallon tashar bbc, Hajiya zuwaira na
xaune gefensa tana waya, Abdul ya shigo
falon da jakar kayansa ya xaune kan kujera
yana kallonsu, shehu yace "ya dae guy na
ganka da katuwar jaka hka?" ba tare da ya
kalli mahaifin nasa ba yace "yau xan kama
hanyar london ne dad," baffa ya dan sace
kallon Hajiya da ta kauda kanta tana dan
murmushi yace "a haba dae guy, har ka
gama hutun," Abdul yace "ni nama rasa me
ya xaunar da ni har ixuwa ynxu a Nigeria
yau fa watana kusan biyar," Hajiya tace "ae
shine son, kar ma kaje ka samu matsala
gurin aiki," baffa yace "shknn son Allah ya
kiyaye, kana bukatan wani abu ne?" Abdul
ya mike ba tare da ya kallesa ba yace "ba
komai," ya ja jakarsa ya fice daga falon,
baffa yace "amma driver ne xae kai ka
airport ko?" basu ji ya ce komai ba, Hajiya ta
juya tana kallon baffa, tayi dariya tace "ya
kaga aiki na Alhaji," cike da jin ddi yace
"yana kyau matata, shi yasa nake bala'in san
ki wllh," ta mike tana dariya tace "bari naje
muyi sallama mai kyau da dana," karfe hudu
Mujaheed ya sauko kasa tun bayan
hawansa sama, har lkcin Aneesah na xaune
inda ya barta, ya karaso cikin falon yana
kallonta yace "kin gama hada kayan," ba ta
kallesa ba kuma bata ce komai ba, ya xauna
kan kujera yace "na fa gaya maki ki je ki
hado kayanki na kai ki gun Hydar din ki
xauna," ta tashi tsaye tana kallonsa tace "ae
ba da kaya naxo gidan nn ba," tana fadin
hka ta juya tayi hanyar fita daga falon, ya
mike tsaye da sauri yace "ke ina xaki" bata
ko juya ba bare ta tanka sa, ya fito shima da
sauri yana kiranta, har ta kusa gate, mai
gadi na sllh dakinsa don hka kawae ta bude
gate din ta fice, tana fita ta saka gudu sanin
Mujaheed xae biyota, ko da ya fito kofar
gidan tayi nisa, yace "ya salam," ya koma ciki
da sauri ya dauko makullin mota ya bude
gate ya bita, ya rasa hanyar da ta bi don
hanyoyin daban daban ne, Aneesah gudu
kawae take tana kuka ba tare da ta san inda
xata ba, ta isa titi xata tsallaka wani mai taxi
ya tsaya yace "tafiya ne Hajiya," bata ce masa
komai ba ta bude bayan taxi ta shige, ya ja
taxin yana tambayarta ina xata, tace "can
gaba," sae da yyi nisa don har sun fito
babban titi snn tace "malam banda kudi fa?"
ya juya yana kallonta snn yyi parkin yace "to
fita," tace "to ngd," snn ta fito ya ja motarsa
yyi gaba, ta fara kalle kalle ta rasa inda xata
yi ta fashe da kuka, xata tsallaka titi kmr
daga sama taji mota ya bugeta ta fasa ihu ta
durkushe wajen don bata wani bugu ba
amma ta tsorata, mutane suka taru gun
suna mata masifa bata kallon inda xata wae,
mai motar ma ya fito yana kallonta a fusace
yace "ke wace irin mara hankali ce kina
tafiya hankalinki na karkashin takalminki
haka kurum ina xaman xamana ki ja min
sittin," Aneesah ta dago da sauri jin muryar
mae maganar, dae dae nn kuma Mujaheed
ya shigo crowd din.
.
Abdul yyi tsit daga masifar da yake yi yana
kallonta kmr mae son tuna Abu ya dafe
kansa, can ya durkusa gabanta yana
kallonta yace "sannu baki ji ciwo ba dae ko,"
ta mike da sauri tayi gefen Mujaheed da ya
kasa ce mata komai sae kallonta da yake
cikin bacin rae, ta kamo hannunsa a rude
tana kuka tace "yayana mu tafi gida don
Allah," ya fixge hannunsa yace "ki dae tafi
inda xa ki" ta juya da sauri xata wuce ya
fixgota a fusace yace "na ga alamar baki da
hankali," Abdul yace "ka bi ta a hankali
mana," Mujaheed bae ko kalli Abdul ba yyi
hanyar motarsa da ita, ya bude bayan motar
ya jefata ciki, snn ya xa ga ya shiga driver sit
ya ja motar suka bar wajen, Abdul ya xaga
ya shiga tasa motar ya bi su a baya, kuka
kawae Aneesah take a bayan motar, duk a
tsorace take ganin Abdul, Mujaheed bae ko
kalleta ba bare yace mata komai, kamr ance
ta juya taga Abdul biye da su a baya, ta fasa
wani raxanannen ihu, Mujaheed ya taka
burki da sauri ya juya yana kallonta da
mamaki yace "ya salam wae kina da hankali
kuwa Aneesah?" ta nuna masa baya a
tsorace ya juya yana kallon motar Abdul da
ya tsaya, mujaheed ya kalleta yace "meye
wnn?" cikin kuka tace "bin mu yake,"
Mujaheed ya bude mota ya fito yana kallon
motar Abdul, Abdul ya fito daga tasa motar
Mujaheed ya karasa gunsa yace "malam
kana da matsala da mu ne?" Abdul yace "A'a
just want 2 make sure she's alryt don na
bugeta ssae," Mujaheed yace "dnt bother
xan kai ta asibit," Abdul yace "dama ka bari
na dubata nima likita ne," xae fito da I.D
card dinsa mujaheed yace "nace maka karka
damu malam," Abdul ya daga kafada alamar
ok, snn yace "kanwarka ce," ba tare da
mujaheed ya kallesa ba ya juya xae koma
motarsa yace "matata ce," Abdul yace
"matarka? karya kke wnn bata yi kama da
matar aure ba, ina tunanin ma kmr na taba
saninta," Mujaheed ya dawo da sauri ya
cakume Abdul yana huci yace "kai! Wllh xan
iya kasheka a kan wnn yarinyar, ka kama
hanyar ka kar kasa nayi maka dukan fitan
hankali a nn," bae jira cewar Abdul din ba ya
turasa da karfi yyi hanyar motarsa ya shiga
yyi reverse ya fasa komawa gida duk da sun
kusa gidan tunda a layinsu yake, bae damu
da irin kukan da Aneesah take ba har sae da
yyi nisa ssae snn yace "waye wnn mutumin
Aneesah," cikin kuka tace "yayana ne," ya
taka burki da sauri don bbu motoci a titin
anguwar yana kallonta yace "yayanki
kuma?" ta gyada masa kai tana ci gaba da
kuka tace "dan baffana ne," Mujaheed yace
"wat?" ya sanki ne?" ta gyada masa kai nn
ma tace "shine wanda ke son aurena baffa
ya dauke ni ya kai ni kauye," Mujaheed yace
"innalllahi wa'inna ilaihi raji'un," ya ja motar
suka bar wajen snn yace "to ya akayi bae
gane ki ba?" ta goge fuskarta tace "nima
ban sani ba," bae sake ce mata komai ba
har suka isa wani gida, yyi horn mai gadi ya
bude gate ya shiga yyi parkin ya fito ya
bude mata mota tace "ina ne nn yayana?"
yace "nn ma gidanmu ne," tace "me xamuyi
a nn?" ya kauda kansa yace "ae ya riga da ya
san anguwarmu hatsari ne babba idan
muka ci gaba da xama a can, shi yasan me
yasa yyi pretend kmr bae sanki ba, kuma
nasan xae kai ma ubansa information,"
Aneesah ta gyada kai tana hawaye tace
"haka ne," yyi hanyar shiga gidan tana biye
da shi a baya. Abdul na shiga gida
mahaifansa suka tsaya kallonsa da mamaki,
na farko a tunaninsu kmr yanda yace masu
xae je gun abokinsa yyi sallama da shi ya
ajiye motarsa a can snn ya wuce tashar
jirgin sama, na biyu kuma ya shigo masu a
hargitse kmr mahaukaci, baffa ya mike da
sauri yana kallonsa yace "ya akayi son, wa
ya taba min kai," ya xube kan kujera ya dafe
kansa yace "dad wata nagani kuma ina
tunanin kmr na santa, dad duk nayi
confuse," Hajiya tace "ikon Allah, to a ina ka
santa Abdul?" Abdul ya yatsine fuskarsa kmr
mai son tuna abu sae kuma yace "wllh na
manta amma ni dae na santa," baffa yace "a
ina ka ganta to?" Abdul yace "kawae shigo
min titi tayi na dan bugeta amma bbu
abinda ya sameta, sae yayanta ko mijinta ne
ni dae ban sani ba ya xo xae tafi da ita,"
Baffa yyi dariya yace "guy knn, da ynxu ka
isa airport ka bata lkcn ka a bnxa ka dawo
kan maganar da bae da tushe," Abdul ya
mike a fusace yace "maganar tawa ce bata
da tushe, wllh na san yarinyar nn, kuma ni
sae na nemota, ae nasan anguwar da take,"
yana kai wa nn ya juya fuu ya bar falon ya
haura sama, Baffa ya juya yana kallon Hajiya
da ta kasa rufe bakinta yace "anya Hajiyata
wnn karon aikin ki yyi kyau kuwa," tace
"haba Alhaji sae kace baka san ni bane, ae
idan akwae abinda yafi kyau ma aikina yyi,
ka barni da shi kawae, ni nasan wanene
son dina," Mujaheed na xaune kan dinnin
table ya dafe kansa, Aneesah na kitchen
tana girkin da ya sa ta, duk case din
Aneesah ya birkita masa kwakwalwa can
station an gano cewa wata Hajiya ce ta tura
su bala su kashe Aneesah duk da har lkcn
ba a gano wacece ba don su bala sun ki fadi
shi ko yasan Hajiyar Hydar ce, nn kuma ga
dan baffanta ya gansu, dole yasan baffa xae
samu information, kai rayuwar Aneesah na
cikin hatsari.
.
Aneesah ta gama girkin da take yi a kitchen
ta jera masa kan dinnin don har lkcn yana
xaune gun sae dae wayarsa yake dannawa
wnn karon don tunanin da yake na sa masa
ciwon kai, xata wuce yace "ina xaki," bata
kallesa ba kuma bata ce komai ba, ya mike
ya karasa kusa da ita ya kamo hannunta
suka koma kan dinin din ya xaunar da ita
kujeran dake gefen wanda yake, snn ya
shiga xuba mata shinkafa da miyar yace
"kin gaji ko? Dana sani da cefanen da driver
yyi da siyo mana kawae yyi a eatry," ita dai
bata ce masa komai ba, ya juya yana
kallonta, ta sunkuyar da kai da sauri, a
hankali ya dago kanta yace "ki daena sama
kanki damuwa Aneesah," hawaye ya ciko
idonta ya sakala hannu a wuyarta yace "xa
fa muyi fada kanwata bana son wnn
unnecessary kukan naki, kullum baki da aiki
sae na kuka, dnt wrry kanwata Hydar na
fitowa xaki ga Amminki," a hankali tace
"yayana yaushe xae fito?" Mujaheed yyi
shiru kmr baxae ce mata komai ba sae
kuma ya sauke ajiyar xuciya yace "ran
monday," tace "yau thursday," ya gyada
mata kai kawae snn ya shiga bata abinci
tana karba a baki, tace "kai baxa ka ci ba?"
yace "sae kanwata ta koshi," tayi murmushi
ta dauki cokali tace "aa ni xan ci da kaina
kai ka ci naka," ya tsura mata ido ta rufe
fuskarta da sauri tana murmushi, shima yyi
murmushin yace "to kanwata an gama," snn
ya fara cin abincin, ganin ta daina ci ne ya
sa yace "ya dae kanwata," tace "na koshi,"
yace "da gske," ta gyada masa kai ta dauki
newspapern dake kan dinnin din tana
dubawa, bae sake ce mata komai ba ya ci
gaba da cin Abincinsa, wayarsa tayi ring ya
dauka yana duba mai kiransa, ya daga yana
murmushi yace "ya akayi son," yyi dariya
yace "ba hka bane wllh, abubuwa ne suka
sha min kai ga ta nn ku gaisa," Mujaheed ya
mika ma Aneesah dake kallonsa wayar ta ki
karba tace "wanene," yace "Mudatheer," ta
karba da sauri tace "da gske," tana kara wa
a kunne tace "uhm yau ka tuna dani
Mudatheer," Mudatheer yyi dariya yace "'yar
birni ashe kin koma birni," Aneesah tayi
dariya tace "kaji da shi, ya gida ya aiki," yace
"lfya 'yar birni," ganin yanda Aneesah ke ta
fira tana dariya da Mudatheer ne yasa
Mujaheed ya karbe wayarsa yace "xan
kiraka ltr Mudatheer," snn ya kashe wayar,
Aneesah ta hade rae tace "magana fa yake
min yayana ka karbe," Mujaheed ya harareta
bae ce komai ba ya mike ya bar dinnin din
ya ja dogon tsaki snn ya haye sama, hkn yyi
mugun bata ma Aneesah rae tayi ta xama a
dinnin din har maghrib, ya sauko xae wuce
masallaci yace "ke yarinyar nn banga alamar
ma kin yi sllhr Azahar ba bare la'asar yau, ko
baki sllh ne?" ko kallonsa Aneesah bata yi ba
ya fita xuwa masallaci, ko da ya dawo a
balcony ya ganta xaune, yace "me kike yi a
nn kanwata?" ta mike tsaye tace "ka barni ni
kadae tsoro nake ji," ya kamo hannunta
suka shiga falo yace "tsoran me kanwata?"
bata ce masa komai ba suka haura sama,
yace "to je kiyi sllh ni wanka xanyi, ko da
gsken bakya yi" ta girgixa kai kmr xata yi
kuka tace "aa ni dae tsoro nake ji ni kadae,"
yace "wae tsoron me?" bata ce masa komai
ba ya ja ta suka shiga dakinsa yace "to je
kiyi alwalan ki fito ina jiranki," ta shiga ta yi
ta fito ya nuna mata darduma snn ya shiga
wanka, ko da ya fito tana xaune kan
darduma ta idar da sllh ya xauna kan gado
yana kallonta yace "xakiyi wankan ne? Don
fita xamuyi," ba tare da ta kallesa ba tace
"baxan yi ba," yace "to je ki canxa kayanki,
xamu fita ne," tace "bbu kaya a nn," yace
"oh hka ne," to tashi muje can gidan ki
dauko kaya, bata yi musu ba ta shiga gaba
yana biye da ita a baya suka shiga mota
suka kama hanyar dayan gidan, a kofar gida
yyi parkin snn suka fito mai gadi ya bude
masu gate suka shiga ta dauki abinda xata
dauka a gidan snn suka fito, abun mamaki
sae su ka ga Abdul tsaye kofar gidan yana
jiransu ashe tun daxu yake anguwar bae
san takamaiman gidan da suke ba sae ga su
sun shigo anguwar dae dae lkcn da yake
shirin komawa gida don ya gaji, ya bi
bayansu da motasa da sauri ya ajiye motar
kusa da nasu ya fito ya tsaya kusa da gate
yana tunanin abun yi, suna fitowa Aneesah
ce ta fara yin ido hudu da shi ta kwala ihu ta
fada kan Mujaheed da ya rude yana
tambayarta lfya, ta shiga nuna masa Abdul
jikinta na rawa, Mujaheed ya juya da sauri
yana kallonsa yyi kansa ya shake sa snn ya
buga sa da bango yace "don ubanka me ya
kawo ka nn me kke nema daga gare mu?"
Abdul ya girgixa kai yace "wllh wllh ni ba
cutar ku xanyi ba, don Allah ka saurareni, ni
dae nasan nasan yarinyar can, ka tambayeta
kaji, kawae manta inda na santa nayi ne"
dae dae nn mota tayi parkin kofar gidan,
Mujaheed ya sake Abdul ya tsura ma motar
ido motar gidansu Hydar ne, yace "ya
salam."
~27~
Mujaheed ya bude gate da sauri ya tura
Aneesah da ta tsaya kallon motar ita ma ya
kullo gate din, aka bude motar pretty ta fito,
Mujaheed ya kirkiro murmushi yana kallonta
yace "bbyn yayanta ce a gidan namu yau?"
ta hade rae bata ce masa komai ba ta gaida
Abdul ya amsa absent-mindedly, Mujaheed
yace "ya gidan pretty daga ina hka da nyt
dinnan?" ta hararesa tace "wae don kar
naga budurwar taka shine kke wani tura ta
cikin gate ko?" ya wara ido yace "wa? ni din,
har da sharri ko bby," bata sake ce masa
komai ba tayi hanyar gate din xata shiga ya
rikota yace "bbu kowa ciki fa," pretty ta galla
masa harara ta fixge hannunta ta bude gate
din ta shige ciki abinta ya sauke ajiyar
xuciya tare da sakin murmushi ya bi ta da
kallo, ya juya yana kallon Abdul yace "bani
nmbrka xamuyi waya ltr sae ka gaya min
meye hadinka da yarinyar nn," Abdul ya
basa complimentary card dinsa yyi masa
gdya, Mujaheed yace "xan kira ka anjima,"
Abdul yace "ok" snn ya shiga motarsa yyi
reverse yana kare ma gidan kallo, Mujaheed
yyi murmushi yace "sae kuma ka sake ganin
mu ae, amma fa kamr yana da brain
disorder," ya daga kafada ya shiga gidan
yana tunanin taya xa ayi yace bae gane
Aneesah ba amma kuma ya santa idan ba
juya masa brain aka yi ba, Aneesah kam Har
lkcn tana tsakar gidan a tsaye tana kuka a
hankali jin muryar pretty, ynxu sbda ita fa
aka saka mata yayanta da take ji da a gidan
yari, tana jin shigowarta tayi hanyar balcony
da sauri xata shiga falo, Mujaheed da ya
shigo gidan bayan ya sallami Abdul ya kalli
pretty dake tsaye tana bin Aneesah da kallo
yace "mu shiga ciki kanwata," ta girgixa kai
tace "dama wucewa xanyi ne nace bari na
tsaya na gaida ka, sae da safe," ta juya xata
wuce yyi saurin kamo hannunta yace "ae
baki isa ba sae kin shiga ciki kuma har girki
ma sae kin min," bae jira mai xata ce ba ya
ja ta suka shiga gidan, Aneesah na xaune
falo ta hade kai da gwiwa tana kuka, ya
sake pretty ya karasa kusa da ita ya durkusa
yace "meye na kuka Aneesah, pretty ce tashi
ku gaisa," Aneesah ta dago kai tana kallon
pretty da ta tsaya da mamaki tana kallon
Aneesah ta girgixa kai cikin rashin fahimta
tace "ya Mujaheed, wacece wnn," Mujaheed
yace "Aneesah" ta fashe da kuka tana
kallonsu, Mujaheed ya mike ya kamo
hannunta yace "ni bance ki min kuka ba
Zainab, kar ki damu tunda muka ga
Aneesah, yayanki xae fito idan Allah ya yrda,
daxun nn ma muka je gunsa," pretty tace
"da ita?" Mujaheed ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login