Showing 6001 words to 9000 words out of 89717 words
mata, to ynxu kai masu gingern
xata yi ko bari xata yi, jin bbu wanda ya
sake cewa komai ne yasa ta daura drink din
a faranti da cup ta dauko ta fito falon a
sanyaye ta tsaya daga bayan kujera a
hankali tace "na kai dinning ne Hajiya ko nn
xan kawo," hajiyar ta watsa mata wani
mugun kallo tace "ke kurma ce lkcn da yace
bae ciki da harkan kaxanta," ta dago kanta a
raunane tana kallonsa ga hawayen da ya
taru a idonta suna shirin gangarowa hkn
yasa cikin idonta ya dinga kyalli gabanta yyi
mugun faduwa dai-dai lkcn da shima ya
dago kansa ya sauke manyan idanuwansa
kan nata, da sauri ta kauda kanta ta juya
xata shiga kitchen din, da sauri taji yace
"momy ta kawo xan sha am vry thirsty,"
murya can ciki yyi maganar, Hajiyar ta sake
kwado mata kira ta dawo, tace "ki kawo
masa drink din, ya ya iya tunda yana so," ta
tako a hankali ta shigo falon ta durkushe
gabansa ta ajiye trayn, har lkcn kallonta yake
yana son kara kallon cikin idonta amma taki
bari su hada ido kuma, ta mike xata bar
wajen hajiyar ta daka mata tsawa "ke wacce
irin dabba ce, brain dinki bai baki cewar
xuba masa a cup din xakiyi gaba," ta koma
ta durkusa ta shiga xuba masa drink din a
kofin, tana gama xubawa taga ya miko
hannu ta dago tana mika masa ba tare da ta
kallesa ba ga wani mugun bugawa da
xuciyarta yake, shi ko so yake kawae ya kalli
kwayar idonta hkn ne ma yasa ya mika mata
hannu amma Aneesah taki dago kanta, jin
dumin hannunsa a nata ne ya sa ta sake
masa kofin da sauri ta mike xata bar wajen,
ashe bae rike kofin ba ya fadi, juice din
gaba daya suka xube jikin farin three
quatren jikinsa, ta koma baya a tsorace ta
dafe kirji tace "innalillahi nashiga uku wllh
ban sa niba
.
Wani gigitattcen mari Hajiya ta kai mata
tana ball da ita a fusace, "don uwarki ke
dabbar wace gari ce, baki da hankali ne xaki
bata masa jiki hka da drink muguwa
kawai," shi ko Haiydar mikewa yyi da sauri
ya bar wajen ya haye sama, kuka ta dinga yi
tana ba hajiyar hakuri tana cewa bata sani
ba, amma hkn bae sa matar nn ta kyaleta ba,
don marinta ta dinga yi son ranta, har ta
gaji snn cikin tsawa tace "bace ki ban waje
mahaukaciya kawae," da kyar Aneesah ta
bar falon tana ganin jiri, a daddafe ta shiga
kitchen ta jingina jikin fridge ta dinga kuka
a hankali, ganin tsayuwar baxae mata ba
yasa ta bude kofa ta shiga garden ta xauna
ta hade kanta da gwiwa tana ci gaba da
kukan takaici, wnn wace irin bakar
rayuwace ita kam, ta kai minti kusan sha
biyar a wajen tana ta aikin kuka, taji an dafa
kafadarta a hankali, ta dago a tsorace taga
wanene, xuciyarta ya kusan shigewa cikinta
ganin ko waye, ya xauna gefenta yana
kallonta ta matsa a tsorace tare da kkrin
mikewa ta bar wajen ya rikota, a gigice ta
tura hannunsa tace "nashiga uku, malam ka
rufa min asiri don Allah don annabi ina
rokanka," ya ki sakinta a hankali yace "to
xauna kiji abinda xan ce," ta shiga waige
waige a tsorace tace "kayi hkuri nace don
Allah," ya wara mata manyan idanunsa yace
"sae kin fara saurarata," ta sulale kasa
gefensa don yaki sakinta har lkcin, hawaye
na bin kuncinta tace "bka ma Allah knn" ya
girgixa mata kai a hankali yace "ina yi
masa," snn ya ciro handkercheif ya dafe
kanta da hannunsa ya shiga goge mata
hawayen fuskarta ta kauda fuskar da sauri
xata mike tsaye, yyi saurin matsowa kusa da
ita ya sakale hannunsa a wuyanta ya ci gaba
da goge mata fuskar, ta tsorata sosai don
tunda take ba a taba mata hka ba, ta fara
kkrin kwace kanta tana cewa "nashiga uku
meye hka malam," muryar Hajiya suka ji a
kitchen tana cewa pretty wae ina Haiydar ya
shiga ne, tace "momy nima shi nake nema
har ynxu yaki bamu tsarabar mu fa, ita
kuma wnn yarinyar taki taxo ta ba mutane
abinci har worm din cikina sun fara cinye
min fatar cikin " Hajiyar ta kwala mata kira
da karfi "Aneesah!" Aneesah ta turasa da
karfi muryarta na rawa tace "innalillahi,
wayyo Allahna ka rufa min asiri don ya
rasulillahi," ya saketa ya mike da sauri ya
xaga yyi hanyar garage, ita ma ta mike da
sauri ta bude kofar kitchen ta shiga suka
kusan cin karo da Hajiyar...
@ #dan_gogori_
ANEESAH🌹🌹🌹
Na khaleesat haydar
~5~
.
Aneesah ta dan koma baya gabanta na faduwa ga
tsoro, cikin tsawa Hajiya tace "uwar me kike yi a
nn," muryarta na rawa tace "A'a wae da ruwa
nake son na ba flower naga kuma rana yyi,"
Hajiyar tace "da wani gulman ne ya hanaki yin
hkn tun da safe, kin wuce kinyi serve din abinci a
dinning ko sae na cire maki wnn mayun idanuwan
naki," a raunane Aneesah tace "kiyi hkuri Hajiya,"
Hajiyar ta galla mata harara tace "idan bana
hkuri dake da baki kasheni ba ynxu," taja dogon
tsaki ta bar wajen tana cewa "nima dae bana
daddara da wa innan matsiyatan 'yan aikin wllh,
ya'yan ka basu sa ka magana ba bare ihu su suyi
ta saka, da na bi shawara Haiydar ma baxan
karbesu gidan nn ba, amma na kusa kawo karshe
hka," Aneesah ta bi bayanta jikinta a sanyaye ta
shiga falon, duk 'yan matan na kan dinning suna
jiranta, ikon Allah ga su ga abincin fa a gabansu
amma dole sae an samu me xuba masu sbda
tsabar lalaci da gantalewa, Hajiyar ma ta ja
kujera ta xauna tana jiran Aneesar ta xuba masu,
Aneesah ta karaso dinning din bayan ta wanke
hannunta ta shiga tambayarsu abinda xasu ci
suna bata amsa a walakance cikin gadara ita
kuma tana xuba masu, wani ma sae ta gama xuba
masa xae ce bashi yake so ba kuma ta xuba masa
wani, tana cikin xuba ma Hajiyar Haiydar ya
sauko kasa ya karaso dinning din ya ja kujera ya
xauna yana kallon idon Aneesah, tana gama xuba
ma Hajiyar ta juyo inda yake ba tare da ta bari
idonta ya hadu da nasa ba tace "me xan xuba
maka......" a hantare Hajiya tayi saurin katseta
tace "'yan aiki basa serve dinsa, shi da kansa xae
xuba kayansa, ki bace mana da gani kar mu
kware," ta sunkuyar da kanta ta juya xata bar
wajen yyi saurin cewa "A'a ta xuba min mum na
gaji dayawa," Hajiyar ta juyo tana kallonta tace
"sae ki dawo ki xuba masa," a hankali ta tako har
inda yake a xaune ta ja plate ba tare da ta kallesa
ba tace "me kke son na xuba maka," ya tsura
mata manyan idonsa yana kallonta amma taki
kallonsa kanta na kasa, a hankali taji yace "to ae
bn san me dame aka girka ba nn" shi dae so yake
kawae su hada ido, amma ba tare da ta kallesa ba
still tace "akwae fried rice da plantain, cous-cous
da miyar kwae, jollof din taliya, farfesun kifi,
farfesun kayan ciki da na kaxa, sae cream salad,"
yyi shiru yana kallonta, gabanta ya shiga faduwa,
kar dae ya sake ja mata wani dukan ta dan juya
ta sacii kallon hajiyar dasu meenah taga
dukkansu hankalinsu na kan abincinsu, pretty
kadae ce ke kallonsu, ta sunkuyar da kai tace "ina
fatan ka fahimceni, me xanyi serve dinka," taji yyi
mata shiru, hkn yasa ta dago kanta a hankali tana
kallonsa, suna hada ido taga ya wara idanunsa yyi
murmushi alamar jin ddin sun hada ido, dama
idonta kawae yake son ta daura kan nasa, ta hade
rae ta kauda kanta, murya can kasa yace "ke me
kika ci?" ta hararesa a hankali tace "wnn ba
matsalarka bace malam," yyi murmushi bai ce
komai ba, Hajiya ta dago tana kallonsu tace "A'a
har ynxu bata xuba maka bne son, ko duk abincin
basu maka ba ta girka maka sabo," ya girgixa
mata kai yace "A'a taje kawae anjima sae taxo ta
xuba min," yana fadin hka Aneesah ta juya ta
fara sauka daga dinning din Hajiya ta daka mata
tsawa "ke! Ke wace irin yar kauye ce,uban wa ya
baki ixinin wucewa daga yayi magana sae kiyi
gaba kmr wata tababbiya," yace eh xata iya
wucewa mum, anjima xan nemeta," Hajiyar ta
galla mata harara taci gaba da cin abincinta.
Haiydar bae tashi kiran Aneesah taxo tayi serve
dinsa ba sae da kowa ya watse daga dinning din
suka haye sama, ta karaso dinnin din ba tare da
ta kalli inda yake ba fuskarta a hade tace "me xan
xuba maka," ya mike tsaye yana kallonta yace
"nace ke me kika ci," ta galla masa harara
gabanta na faduwa don tsoro yake bata tace "ina
ruwanka malam, ni kaji dani na bar nn wajen," ya
dan kalli hanyayr stairs ko wani na xuwa ya ga ba
kowa, ya fixgota yace "ae sae kin gaya min me
kika ci ke idan ba hka ba sae dae mu kwana nn"
ta tsorata sosai jikinta ya dauki rawa lkci daya ta
fara hawaye muryar ta na rawa tace "nashiga uku
na lalace ka rufa min asiri ka rabu dani wllh ni ba
'yar iska bace," hkn ya basa dariya, ya wara mata
ido har lkcin hannunsa na kan kafadarta yace
"dagske" ta gyada masa kai tana hawaye sosai, ya
sake ta yace "to xo ki xuba min fried rice da
plantain din," jikinta na rawa ta xuba masa abinci
don duk ya tsoratata, tana gama xubawa kuwa ta
juya xata bar wajen yyi saurin kamo hannunta ya
dauki plantain daya ya sa a baki snn ya dauki
wani ya kai bakinta yace "ina xaki kuma, ae dolen
ki ma tare xamu ci, idan ba hka ba wllh baxa ki
bar nn ba, kin dae ji nace wlh, oya bude bakin" ta
dafe kirji tayo waje da ido tace "ni? Ka rufa min
asiri wllh wanke wanke xanyi na koshi," ya mike
tsaye ya tsaya gabanta yana kallonta ta koma
baya ta jingina jikin fridge a tsorace tana hawaye,
yyi murmushi yace fridge din xaki shiga, Ta fashe
da kuka tace, "kanae ma darajan Allah ka rabu
dani nace mka wllh ni ba 'yar iska bace, ka
tausaya ma rayuwata ka rufa min asiri ka kyaleni"
.
Haiydar yyi murmushi yana kallon cikin idonta
yace "to bude baki na sa maki plantain sai ki
wuce," ta fara waige-waige a tsorace tana kkrin
barin jikin fridge din don dab da ita yake har tana
iya jin breathin dinsa a fuskarta, yyi saurin sa
hannu ya tokare hanyar da xata bi, ta marairaice
murya kmr xata yi kuka tace "A'a ni na koshi,"
yace "ashe dae baxa ki bar nn ba yarinya," ganin
da gske yake yasa ta bude bakin a hankali yana
kallon kwayar idonta ya saka mata plantain din a
baki, ta shiga taunawa a hankali yana mata wani
irin kallo, ya matsar da ita daga jikin fridge din, ta
fixge hannunta da sauri xata bar wajen, ya maxa
ya rikota yace "baki isa ba tukun," ya na rike da
ita ya bude fridge din ya dauko chill hollandia
yoghurt, snn ya maidota jikin fridge din ya
jinginar, ya bude drink din ya xuba cikin glass
cup, ya kai mata baki, ta kauda kai da sauri ya
hade rai yace "Allah baxa ki bar nn ba idan baki
sha ba" kuka ta dinga yi tana rokansa ya kyaleta
ta wuce, amma yaki sakinta wae sae ta sha
hollandian, ganin ba sarki sae Allah ne yasa ta
bude bakin a hankali ya shiga bata drink din tana
sha, muryar Hajiya suka ji daga sama tana cewa "
wae Aliyu ya fita ne meenah," a tsorace Aneesah
ta turasa ta durkushewa wajen tace "nashiga uku
na lalace," shi kuma yyi saurin juyawa ya koma
dinnin ya xauna, dae-dae nn Hajiyar ta karasa
saukowa da meenah, idonta ya sauka kan
Aneesah da har lkcn ta kasa mikewa tsaye daga
wajen, cikin tsawa tace "ita kuma warcan me take
min jikin fridge hka," Haydar yyi saurin cewa "No
ni nace ta bude ta kawo min drink, tace "Ayyo"
snn ta karaso dinning din ta xauna tana cewa
"har yanxu baka gama cin abincin ba son,"
Aneesah ta dauko hollandian da ya ajiye mata
gabanta duk ta rude tama rasa abun yi ta hado
da cup din ta dan risina ta ajiye masa gabansa
kan dinin table din ya kashe mata ido ya bita da
kallo ta bar wajen da sauri har tana tuntube.
Ranar cikin rashin kuzari ta isa gida ta xube kan
katifa, Ammi ta tambayeta lfya, tace kawae kanta
ne ke ciwo, Ammi ta bata magani bayan ta sa ta
gaba taci tuwon da tayi masu, snn taje tayi
wanka tayi sallah ta koya ma yusuf assignment
dinsa, ta danyi karatun qura'ani har karfe takwas,
snn tayi sallahn isha tayi ma Ammi sae da safe ta
kwanta duk da ba bacci take ji ba, kawae abun
duniya ne ya isheta, ita kam duk aikin ma ya
gama sare mata xuwan Haiydar, su dinga dabi'a
irin ta nasara kmr wa inda basu da ilimin addini,
ita a al'adarsu ta hausa fulani bata ga namiji na
taba macen da ba muharramarsa bace, gskya ta
kara tabbatar da cewar gidan nn basu da tarbiya,
in Allah ya yarda aikinta ya kusan xuwa karshe a
gidan, xata sa Ammi ta samo mata wani wajen
daban da xata dinga aiki, baxata je ya cuceta a
bnxa ba don bae mata kama da mai kamun kai
ba. Hka Aneesah ta dinga aiki a takure a gidan,
don Hydar duk ya bi ya sa ta gaba, indae yana
gidan to bata da kwanciyar hankali don kawae
sae dai taji mutum tsaye a bayanta, in tana
garden to shima yana can, shi dae kawae so yake
yaji lbrinta wae bata yi kama da 'yar aiki ba,
kuma yasan tana da ilimi both, sau dayawa ya
kan mata turanci don ta maida masa, amma ko
sau daya bata taba mayar masa ba, sae dae ma
tayi kmr bata ji mai yace ba, da ya kawo mata
xancen yana son sanin ko ita wacece sae tace
masa ba matsalarsa bace wnn, in kuma ta tashi
serve dinsa abinci to sae ya tilasta mata ta ci
abincin da ta xuba mashi, duk ya bi ya tsorata ta
a gidan kuma duk wnn abun da suke ko sau daya
Hajiya bata taba lura ba, hka ma yan matan gaba
daya, yau ma kmr kullum tana xaune garden tayi
xurfi cikin tunaninta bayan ta gama duk aikin da
xata yi a gidan, ita kam kila yau ce rana ta karshe
da xata kara aiki a gidan, don bata ga dalilin da
Haiydar xae takura mata a kan sae yasan ko ita
wacece ba, ga abun Hajiya sae gaba yake karawa
ta rasa abinda tayi masu ba ita ba ba 'ya yanta
ba, in ta tashi tafiya yau kawae ce mata xatayi ta
bar aiki, ta gaya mata ranar da xata xo ta karbi
kudun aikinta na rabin watan da tayi, idan kuma
tace baxata bata ba, shkkn ta bar masu, tayi
tagumi tana kallon tsuntsaye tana tunanin ko
shawarar da ta yanke yyi taji hannun mutum a
wuyanta, ta juya a fusace ta dan matsa cikin fada
ta fara magana "wae meye hka malam, bana son
iskanci ka rabu dani nasha gaya mka ni ba 'yar
iska bace," ta mike ta shige kitchen ya bi ta da
kallo, ko da ta shiga gidan ta tarar su Hajiya sunyi
shiri xasu fita, tana cikin goge masu takalman da
xasu sa ya shigo falon, fuskarsa a daure ya xauna
kan kujera Hajiya ta shiga tambayarsa me yafaru
bai tanka mata ba, tace "xamu fita son amma ni
ba dde wa xanyi ba ynxu xan dawo," ya gyada
mata kai kawae yana kallon Aneesah da gabanta
ya shiga bugu da sauri, suna fita kuwa ita ma
xata bar gidan tana gani, ya hade rai yace "ya ma
kike da suna" ta juya tana kallonsa tace "Ni,"
hajiya ta haureta tace "to da uwarki ce idan ba ke
ba" a hankali tana hawaye tace "Aneesah," yace
"gud, bedroom dina xaki gyara min idan kin
sallamesu,".
.
Aneesah ta dago a hankali tana kallonsa hawaye
na bin kuncinta, shima ya tsura mata manyan
idonsa, Hajiya tace "idan kinga dama kina gama
gyaran bedroom din ki girka mana fried rice da
cream salad sae farfesun naman rago da coconut
drink, kuma kiyi dayawa don xan yi baki daga
lagos anjima, muryarta a dashe tace "to Hajiya,"
su meenah dama tuni suka fita suna jiran Hajiya
a mota, Hajiya ta juya tana kallon pretty dake
kwance gefen yayanta tace "ke baxaki je bne
bby," ta dan yatsine fuska tace "na fasa xuwa
momy xan taya yayana hira," Haiydar yyi saurin
cewa "A'a nima fita xanyi, tashi kawae ki bisu," ta
xumburo baki tace "to ba sae mu fita tare ba," ya
galla mata harara yace "nace ki tashi ki bisu don
bbu inda xan kai ki," gaban Aneesah dake
durkushe bayan ta gama goge ma Hajiya
takalmanta ya shiga bugu da sauri, lallai suna fita
kuwa ita ma xata bisu a baya don bbu abinda xae
kai ta dakinsa, dama yau ai take son ajiye aikin,
Hajiya ta bude baki tana kallonta bayan ta gama
sa takalminta cikin tsawa tace "wae kina nn
xaune ne har ynxu wnn dabbar yarinyar," ta mike
tsaye da sauri jikinta a mace tayi hanyar kitchen,
ta sake mata wani uban tsawan tace "gidan
ubanwa xaki," a tsorace tace "girkin xan daura,"
ta fixgota a fusace ta kai mata mari tace "don
uwarki kin gyara masa bedroom din ne," cikin
kuka tace "A'a ynxu xan gyara," Hajiyar ta wurgar
da ita hanyar stairs tace "kuma ki bari na dawo
naga bbu girkin da na saki wllh sae na kusan
sumar dake yau tunda kince ke bakya jin
magana," duk wnn abun da suke Haiydar na
kallonsu bai ce komai ba, tana kuka ta hau stairs
din tayi hanyar bedroom dinsa da kyar don har
wani jiri take gani don tashin hnkli, tana shiga
bedroom din ta ga ko ina a gyare, TV na aiki hka
ma A.c dakin sae kamshi yake, sae laptop dinsa
da files dake kwance kan gadon, tun bayan ranar
da xae dawo da ta gyara masa daki bata sake
shigowa dakin ba sae yau, kullum da safe pretty
ce ke gyara masa daki don yarinyar na bala'in son
yayanta, Aneesah ta goge hawayen da ya kasa
tsaya mata, tasan ba alkhairi yake nufi da ita ba,
tana jin budewar gate alamar su Hajiya sun shiga
mota xasu fita ta juya da sauri ta yi hanyar kofar
dakin don dama hka take jiran ji kafin ta fita daga
dakin daga nn kuma ta bar gidan ma gaba daya,
tana isa bakin kofa ya riga ta bude kofar ya shigo
dakin, ta fasa ihu a tsorace ta koma baya tana
xaro ido, bae juyo ya kalleta ba har sae da ya
kulle kofar dakin, ta fashe da kuka tana komawa
baya murya a raunane ta fara magana, "don Allah
don Annabi don darajar iyayenka ka tausaya ma
rayuwata ka rufa min asiri wllh ni marainiyace, ka
taimake rayuwata ka ceceni ka kyaleni, nayi maku
alkawarin xan bar maku gidanku plss am beggin"
tana magana ne tana kuka sosai tana komawa
baya shi ko binta kawae yake har ta isa jikin
bangon dakin ta sulale kasa ta sa hannu ta rufe
fuskarta jikinta na rawa tana ci gaba da rusa
kukanta, ya durkusa gabanta yana kallonta snn
yace "idan kin gama kukan, tashi ki xauna nn
magana xa muyi," ta dago kanta a tsorace tana
kallonsa ya nuna mata kan gado, ta girgixa masa
kai ta kasa cewa komai, hkn yasa ya koma kan
gadon ya xauna, ya danyi shiru na wani lkci snn
yace "idan kika bani hadin kai nasan ko ke
wacece ba ddewa xakiyi a dakina ba, don hka kiyi
save din tym dinki duk tambayar da nayi maki ki
bni amsa, kuma ki