Showing 69001 words to 72000 words out of 89717 words

Chapter 24 - Aneesa Complete Hausa novel

13 Jul 2024

17496

rae don tasan dole
sae Aneesah tayi kuka yau, ta dae gaishesa
ya amsa da dan fara'arsa ya shigo falon
yana tambayrta mumy, sae da ta fara sanar
da mumy xuwansa snn ta shiga daki ta tar
da Aneesah xaune gaban madubi ta gama
shirinta don fita xasuyi da Mudatheer gaba
daya, tace "Aneesah ana nemanki a falo,"
Aneesah ta mike tsaye da sauri tace "waye?"
don a tunaninta Mujaheed ne, ummi tace
"wnn yayan naki ne," gaban Aneesah yyi
mugun faduwa, jikinta yyi sanyi, badan
wani abu ba da baxa ta je gun Hydar ba don
ita tsoronsa ma take ji ynxu, ta juya tana
kallon Ummi dake kallonta tace "ummi xo ki
rakani," Ummi tace "A'a ni baxan je ba, ynxu
gun coursemate dina xanje na karbo wani
book kafin ya Mudatheer ya dawo," Aneesah
bata ce mata komai ba ta fita daga dakin ta
shigo falo a sanyaye ta tar da shi suna
gaisawa da mumy, ta nemi gu ta xauna baki
bakin kujera kamar mara gskya, sun kai
minti biyar a hka snn ta gaishesa a hankali,
ya dago yana kallonta bae ce komai ba, hkn
ya sa ta sunkuyar da kanta, can bayan kmr
wani minti biyar din ya kalleta bbu yabo bbu
fallasa yace "kin duba waec result din ki?" ta
dago tana kallonsa ta girgixa masa kai,
alamar Aa.
.
Hydar ya kauda kansa kmr baya son
maganar yace "je dauko hijab ki gaya ma
mumy xa mu je cafe ynxu" ta dan yi shiru
snn tace "ya fito ne?" yyi banxa da ita har
lkcn baya kallonta, ta mike tsaye kmr xata yi
kuka ta tafi dakin mumy ta gaya mata,
mumy tace "da sae ki gaya mana kinyi waec,
ko da Mudatheer ne ba sae ku je ya duba
maki ba, ke dae Aneesah akwae shirme," ta
dan yi murmushi mumyn tace "to shknn
amma kar ku dde kinji Aneesah," tace "to
mumy" snn ta shiga daki ta cire mayafin
jikinta ta saka hijab, ta dawo falon, kallo
daya yyi mata ya kauda kansa ya mike yyi
hanyar fita daga falon ta bi sa a baya
gabanta na faduwa, a compound suka hadu
da Mudatheer ya dawo, ya gaishe da Hydar
da fara'arsa snn yace "xaku fita ne," Hydar
yace "no, waec result xan duba mata,"
Mudatheer yace "maimakon ki gaya min na
duba maki 'yar birni, waec ai ya dde da
fitowa," Aneesah tayi murmushi bata ce
masa komai ba ganin Hydar, Mudatheer
yace "to gashi kuyi magana da yayanki tun
daxu yake son magana da ke," Aneesah ta
dan sace kallon Hydar ta karbi wayar daga
hannun Mudatheer dake mika mata, yace in
kun dawo na karbi wayar, yana kai wa nn
ya shiga cikin gida, ta kara wayar a kunne a
hankali tace yayana, yace "kanwata," ta dan
yi dubara xata juya suka hada ido da Hydar
dake kallonta, ta kasa juyawar da tayi niyyar
yi, kuma ta kasa dauke idonta daga nasa,
duk kiran da Mujaheed ya dinga yi mata
kasa amsawa tayi, Hydar ya juya yyi hanyar
gate ta bi sa a baya ta katse kiran Mujaheed
din, yana isa kusa da motarsa ya xaga ya
shiga motar ta karasa daya bangaren jikinta
a sanyaye ta bude ta shiga, Allah sarki
yayanta da shi ne da da kansa xae bude
mata motar, har suka bar anguwar Hydar
bae ce mata komai ba, Mujaheed ya dinga
kiranta a waya ta kasa dagawa, daga karshe
ma sae ta kashe wayar gaba daya. Suna isa
cafen ta bi bayan Hydar suka shiga ciki, ita
dae ta ga yanda xa ayi ya duba result dinta
tunda dae bata da informations dinta a tare
da ita ynxu, amma ga mamakinta, taga yyi
komai bayan ya siya scratch card, snn yasa
aka yi print out din result din, sae a lkcn ta
lura da takardar dake hannunsa da ya taba
karba da ddewa bayan sun gama exams,
nmbers ne a jikin takardar da ya sa ta
rubuta masa, tun daga na exam, xuwa na
exam centre da sauransu. Ya bada kudi
suka fita daga cafen, yana rike da result
dinta, sae da suka shiga mota snn ya mika
mata result din ta karba amma ta kasa
budewa, shi dae bae ce mata komai ba har
suka isa gida snn yace "gobe xamu je kiyi
register na jamb," ta gyada masa kai yace
"sae anjima," bata yi masa musu ba ta bude
motar ta fita a sanyaye tace "ngd," bae ce
komai ba ya ja motarsa yyi gaba. Wa shegari
Mujaheed da Abdul suka samu shiga gidan
Alhaji sulaiman, ya tarbe su da kyau ganin
Abdul dan Honourable shehu, da Abdul ya
lura da cewa Alhajin bae san abinda ya faru
da dad dinsa ba yasa yace "dad ne yace ya
kawo maka wata mata tana maku aiki nn da
ddewa," Alhaji sulaiman yace "ehh hka ne,
har ynxu tana nn gidan kuwa," Abdul ya
juya yana kallon Mujaheed da ya ji ddin jin
hkn yace "eh dama ca yyi mu xo mu taho da
ita ne," Alhaji suleman yace "ohh har ya
shawo kan komai knn ynxu?" Abdul yace
"eh" ba tare da ya gane mai Alhajin yake
nufi ba. Alhajin yace "to shknn amma ae ya
ci ace ya kirani ya fara sanar min da
xuwanku, ga shi duk kwanan nn bna
samun layinkansa" Abdul yace "ehh ya dan
fita waje ne, ynxu hka ma yana can kila
gobe xae dawo gida," Alhaji suleman yace
"to shknn," kmr yaushe xa ku tafi da matar?
Abdul ya juya yana kallon Mujaheed da ya
dan masa sign alamar yace yau, yace "aa
ynxu xa mu koma tun shekaranjiya muke
garin nn, aka ce baka nn, kuma sae kana nn
ake shigowa gidan," ya gyada kai cikin
gamsuwa yace "shknn bari na kira su hajiya
na sanar masu," ya ciro waya ya kira matan
nasa da daddaya da daddaya suka su dinga
shigowa falon, ya sanar da su abinda ke
tafe da su Abdul, 1st wife din tace "to amma
ai da Hajiya zuwaira xata kira ni tayi min
magana in hka ne," Abdul yace "dad bae ma
sanar mata ba," 2nd wife din tace "to ynxu
ta ina xa a fara neman wata mai aikin, gashi
muna jin ddin aikinta a gidan nn," last wife
din tace "to ai akwae masu aiki dayawa a
gidan naga," 1st wife din ta watsa mata
harara tace "amma ai duk ta fi su kwarewa,"
last wife din ta tabe baki tace "sae yau ku ka
san da hka knn, duk da da kuke
walakantata baku san tana aiki ba sae yau
da ake shirin tafiya da ita ," Abdul ya mike
hka ma Mujaheed kamr sun hada baki, yana
kallon Alhajin yace "dad, xamu koma lkci na
kurewa tana ina ne," yyi hakan ne don baya
son asirinsu ya tonu su yi saurin barin
katsina don matan na iya kiran mum dinsa.
Alhajin ya kalli matan nasa, da yake shima
dan duniya ne cikin tsawa ya ce "ku kira
min ita mana kun min hake hake a falo kmr
an dasa ku," suka mike kowa na fadin
abinda ke xuciyarsa suka bar falon.
@ #dan_gogori_
NA KHALEESAT HAYDAR
ANEESAH 🌹🌹🌹
NA KHALEESAT HAYDAR
33➡35
~33~
Hajiya salamatu matar Alhajin ta uku ta
shigo falon Ammi na biye da ita a baya, tace
"ga ta nn Alhaji," Ammi ta ja tunga daga
bakin kofa ta tsaya kallon Abdul da mamaki,
shi din ma kallonta yake, Alhaji suleman
yana kallon Abdul yace "gata nn, kace ma
Shehu inaexpectn kiransa, shi hka ake yi"
Abdul yace "ok xan gaya masa dad"Abdul ya
kalle Mujaheed da ya kasa daina kallon
Ammi don mugunkamar da suke da
Aneesah kamr an tsaga kara, baka taba
cewa ita ta haifi Aneesah don she look 2
young a ido, Abdul yace "mu tafi," Ammi ta
dake ta hade rae tana kallonsa tace "mu tafi
ina," Abdul ya kauda kansa yana dan
murmushi ya juya yana kallon Mujaheed,
Mujaheed ya dan fara kame kame kar Alhaji
suleman ya gano su, yace "em, dama mumy,
Aneesah ce bata da lafiya shine baffa yace
mu xo mu taho da ke," nn da nn tashin
hankali ya bayyana a fuskarta a sanyaye tace
"Aneesah, me ya sameta, ita din ma kashe
min ita xae yi ne," tana kai wa nn ta fara
hawaye, Abdul yace "ke take son gani shi
yasa aka ce mu xo mu taho da ke," yana
fadin hkayyi gaba Mujaheed ya bi bayansa,
Ammi ta bi bayansu har lkcn tana hawaye
tana tunanin halin da 'yar ta ta ke ciki,
kullum da Aneesah take kwana take tashi a
ranta, barin in ta tuna bata gama mallakan
hankalin kanta ba, kuma bata nuna mata
abubuwa da dama na rayuwa ba. Tunda
Ammi ta shigo gidan ranar ce rana ta farko
da ta fito, har ta manta yanda anguwar yake
ma, Mujaheed yabude mata bayan mota,
xata shiga taji an kirata da Anty, ta juya
sanin me kiran nata, Faruuq ne dan Alhaji
suleman din, shima baxae wuce su Abdul
din ba, ya karaso yana kallonta yace "ina
xakiAnty, su waye wnn," tayi murmushi tace
"xan koma can Abuja ne faruuq," yace "me
kuma xaki je yi a can Anty, ba gwara ki
wuce gombe ba," tace "A'a Aneesah ce bata
da lafiya wae," yace "ya salam, me ya
sameta, tun yaushe take rashin lafiyar, ix it
dat critical," Mujaheed yyi masa wani mugun
kallo yace "kana bata mana lkci malam," ya
juya yana kallon Mujaheed din yace "fuck
yhu, nayi da kai ne" Ammi tace "kar ka damu
faruuq sae naje na gani, nima ban sani ba,"
yace "to bari na bi ku Anty sae na dubata,
quack doctors sunyi yawa a Abuja ynxu" a
fusace Abdul yace"ah'ah!! Da'alla get out
malam kana bata mana lkci, kai kama san
hanyar Abujan ne" Ammi tace "kasan halin
hajiyarka Faruuq kawae kar ka damu kayi
xamanka kai da xaka koma aiki gobe," ya
ciro wayarsa daya, ya mika mata yace "to
shkkn Anty, ga waya ma dinga gaisawa
kafin na shigo Abujan, don ina ga na daga
tafiyar tawa, ki gaida min da Aneesar ssae,
xanyi missn dinki mum " ta karbi wayar tai
masa gdya da fara'arta, snn ta shiga motar,
Abdul ya ja motar kmr mai shirin buge
faruuq din, suka bar anguwar, Ammi tana
kallonsa tace "ka kai ni tasha kawae na hau
mota," Mujaheed yace "A'a momy ki bari mu
tafi kawae," kiri kiri Ammi taki yarda ta bi su
tace su kaita ta hau motar haya kawae,
Mujaheed ya kalli Abdul yace "muje park
kawae," Abdul bae yi musu ba suka tafi gun
shiga mota, suka biya mata ticket, suka
tsaya har motar ta tashi, snn suma suka
shiga motarsu su ka kama hanya. Karfe
shidda na yamma suka shigo Abuja, daga
park din ma bbu yanda ba su yi da ita ta
shiga mota su kai ta gida ba ta ki, duk da a
lkcn basu ma san inda xa su kai ta ba, Ammi
na kallon Mujaheed da yafitakura mata a
kan ta shiga su kai ta gidan tace "kar ka
damu samari, gida xan wuce daga nn, xuwa
Anjima sae naje gidan baffan." hkn yasa
suka bar ta ta hau tricycle, ta wuce gida, su
kumasuka shiga cikin gari, Mujaheed yana
kallon Abdul yace "ina xan ajiye ka guy"
Abdul yyi masa mugun kallo yace "hw dare
yhu? dat's nt our deal, ina Aneesar da kace
xaka nuna min," Mujaheed ya dan yi shiru
snn yace "ae sae ka bari mu fara hutawa ko
yallabai" tare suka isa gidansu Mujaheed da
Abdul din, a falo suka tar da Hajiya da
autarta Amira, Amira ta rungume yayanta
tayi masa oyoyo snn ta gaida Abdul dake
kare ma gidan kallo kmr sabon shiga gun
ganin hadadden gida, ya kalleta ya gyada
mata kai kawae, snn ya gaishe da Hajiyar ta
amsa da fara'arta, Amira tace yaya dady ya
dawo fa, Mujaheed yace "da gske?" tace
"Allah amma a lagos ya sauka gobe xo iso
nn," Mujaheed ya kalli Abdul yace "mu tafi
sama," Bae yi musu ba ya bi bayan Mujahid
.
Hydar ya juya yana kallon Aneesah bayan ya
gama parkin a kofar gidansu Mudatheer,
karo na farko yyi mata magana yana
kallonta don tun da suka fita xuwa cafe yin
registration din jamb a duk inda ya kama
sae yyi mata magana baya kallon fuskarta
yake maganar, ynxu kam kallonta yake
ganin bata ma lura da sun iso gida ba, ko
tunanin me take oho, tayi saurin sunkuyar
da kanta da ta lura da kallonta yake, a nutse
yace "me ke damun ki?" ta dago tana
kallonsa hawaye cike a idonta, yyi mugun
hade rae yace "ni bance ki min kuka ba, i
only asked u a questn" tayi saurin goge
idonta da tafin hannunta, yana kallonta a
hankali yace "me ke damunki Aneesah," tayi
shiru, shi ma hka, bayan kmr minti biyar
yace "to fita, sae anjima," ta dago kai da
sauri tana kallonsa a sanyaye tace "kayi
hakuri," ya tsura mata ido snn yace "to me
ya faru?" ta goge hawayen idonta tace "ni
ban san me nayi maka ba ya Hydar...." sae
kawae ta fashe da kuka, ya kauda kansa da
sauri, ya bar ta tayi mai isarta snn yace "ki
shiga gida dare yyi," bata yi masa musu ba
ta bude motar har lkcn hawaye yaki tsaya
mata tace "ngd" ya bi ta da kallo snn ya dafe
kansa cike da takaici, haushi Aneesah take
basa bae san meyasa ba, ganin xae tada
xaxxabinsa ne ya sa ya ja motar ya bar
anguwar. Duk jikin Aneesah a mace yake
ranar, kawae ji tayi tana mugun son ganin
Amminta hka kawae, duk da irin kular da
momynsu mudatheer da dad dinsu ke mata,
ta kasa bacci cikin dare tunanin Amminta ya
isheta, to wae ina Amminta, ina ta shiga ta
bar ta, meyasa ta kwantar da hankalinta 4 ol
dis while ba Amminta, kuka kam ta yi shi
har ta gaji ranar da daddare. Abdul kam a
gidansu Mujaheed ya tare bayan
dawowarsu daga katsina, don ko awa daya
basu yi da isa gida ba Hajiyarsa ta kirasa
kmr xata yi hauka bayan ta samu lbrn yaje
ya dauko Ammi, daga matan Alhaji suleman,
daga karshe bae bari ta kai aya ba yace
mata, "2 hell wif yhu," ya kashe wayarsa ma
gaba daya, Mujaheed yace "ya dae, kae da
wa," yace "mumcy na ta samu lbrin na
dauko mum din Aneesah," Mujaheed yace
"to ynxu ya aka yi," Abdul yace "nothin,"
Mujaheed yace "xan maka bayanin komai
Abdul don naga bbu ruwanka, yhu're vry
calm," shi dai Abdul kallonsa kawae yake,
cikin nutsuwa Mujaheed ya fara ma Abdul
bayanin yanda abubuwa suka wakana, tun
daga lkcn da ya dauko Aneesah daga kauye
har xuwa gidansu mudatheer da ya kai ta,
bbu abinda ya boye ma Abdul, Abdul yyi
murmushi yana cije lebe yace "ku kuka
daure min dad knn," Mujaheed ya daga
kafada yana kallonsa, Abdul ya tabe baki
yana kallon agogo yace almost tym 4 prayer.
bayan sllhn maghrib Mujaheed yace su je
can gidansu Aneesah kar Ammi taje gidan
baffa, suka tafi kuwa, Mujaheed yyi mata
bayani ita ma briefly, amma irin kallon da ta
dinga masu yasa suka gane bata yarda da
xancensu ba, Hkn yasa Mujaheed ya mike
tsaye yace "to momy xa mu koma, goben
xamu kawo Aneesar, jibi kuma akwae xama
a kotu" bata tanka masu ba suka mata sllma,
dama shi Abdul tun shigowarsu bae ce
komai ba. washegari da Asuba, Abdul ya
tashi Mujaheed sllh ganin yanda ya ke bacci
kmr wani matatce alamar gajiya, tare suka
tafi masallaci suka dawo, Mujaheed ya koma
xae kwanta Abdul yace ya ba shi qur'ani,
Mujaheed ya nuna masa inda yake, yyi
kwanciyarsa. Karfe bakwae dai-dai Abdul ya
da da masa duka, Mujaheed ya mike xaune
da sauri yana kallon Abdul din yace "wat's
wrong," Abdul yace "ni bana son naga
namiji na bacci after 6 o clck, wnn ae
ragwanci ne, kaga 2 b a doctor ma is a
great thing in lyf, da wuya ka ga likita still on
bed after six a.m," yana kai wa nn ya mike
ya fada bathroom, Mujaheed ya ja dogon
tsaki yace "to ni nayi maka kama da doctor
ne, wnn ae wlknci ne," karfe takwas Amira
ta kawo masu break sama, ta gaishe da
yayanta, snn ta gaida Abdul dake bnta da
kallo ya gyada mata kai, ta ajye masu ta fita,
Abdul yace "kanwar nn taka bakauyiya ce
wllh," Mujaheed na kallonsa ya tabe baki bai
ce komai ba ya sauko ya shiga hada tea,
Abdul yace "ni fa coffee nake sha, " dole
Mujaheed ya sake kiran Amira ta kawo masa
coffee. Bayan sun gama karyawa Mujaheed
ya fito masa da kayansa ganin yaki mai da
kayan jikinsa daga shi sae singlet da nicker,
Abdul yace "bana sa kayan mutane,
boutique xan tafi ynxu" Mujaheed bae tanka
masa ba ya shige bathroom, ko da ya fito ya
tarda Abdul sanye da kayan nasa yace "ashe
dae kai karamin dan iska ne, ae da ca nake
da singlet din xaka boutique," Abdul bae
tanka masa ba yana ta kallon hotunan
wayar Mujaheed din, ya mike yana nuna ma
Mujaheed hotansa da Hydar yace "wnn
shine Hydar din da kke fada min ko?"
Mujaheed yace "yea," mujaheed na gama
shiri suka sauka downstairs a tare, mumy
tace ina xa ku, Mujaheed yace xamu dan fita
ne, tayi masu Allah ya kiyaye, suka shiga
mota Abdul ya ja ta. Sae da suka yi nisa snn
Abdul yace "ina xamu?" Mujaheed yce waida
inda Aneesah take xamu, amma mum ta
hanani xuwa kuma ni bana tsallake
umarninta," Abdul yyi tsaki yace "kai fa wani
gara ne, ae ba kai xaka je ba kai ni kawae
xaka yi, naga kanwata."
.
Mujaheed yyi shiru yana kallon Abdul, Abdul
yace "yes, ae ba xuwan kanka xa kayi ba,
rakani xaka yi," Mujaheed yyi murmushi ya
ciro wayarsa, yyi dailn nmbr Hydar, ya shiga
kiransa, tun bayan abinda ya faru
tsakaninsu har yau basu yi cmmncate ba,
har ya fidda ran Hydar xae daga ya ga ya
daga, ba tare da bata lkci ba yace "dama na
kiraka na gaya maka ne, mum din Aneesah
na gida ynxu, ko xaka je ka dauketa daga
inda take ka kai ta gida," Abdul ya fixge
wayar daga hannun Mujaheed din ya katse
kiran yace "ni ka bani Address din gidan
naje na dauketa na kai ta gida, kila hkn xae
sa ta daina min abinda take min, ta dinga
ganin mutunci na," Mujaheed ya tsaya
kallonsa yana doubt dinsa a xuciya, can dae
yace bari kawae muje, xan ma mum bayani
nasan xata yafe min, ko minti biyar ba ayi ba
Hydar ya kira Mujaheed, mujaheed ya daga
hydar yace "ban gane xancenka ba,"
Mujaheed yace "no barshi ma kawae," yana
gama fadin hka ya katse kiran, suna isa
gidansu Mudatheer, Mujaheed ya kirasa
yace "ga su nn a kofar gida Mudatheer yace
su shiga daga ciki don shi baya gida,
Mujaheed bae lura da motar Hydar dake
parke a waje ba ya shiga gidan, Hydar dake
xaune kan kujera karkashen wata 'yar
bishiya yana jiran Aneesah don shima
shigowarsa knn gidan ya bi su da kallon
mamaki, su kam basu lura da shi ba ma,
Aneesah da tunda mai gadi yace ana
nemanta taji gabanta na faduwa don tasan
Hydar ne ita kuma tsoransa take ji ynxu ta
fito a sanyaye bayan ta nemi ixini gun
Momy, tana fitowa daga falo suka yi ido
huda da Mujaheed a tsakar compound yana
taho wa, Abdul kuma na bayansa, ko lura da
Abdul din ma bata yi ba, ta yo waje da ido
cikin wani mugun farin ciki tace "yayana,"
Mujaheed ya wara mata ido shima da farin
cikin yace "kanwata," ta taho da gudu, ya
buda hannunsa ta fada jikinsa ta
kankamesa, ya daura bakinsa kan goshinta,
kmr xata yi kuka tace "yayana, ina ka tafi ka
barni," cikin rada yace mata "abubuwa ne
suka min yawa kanwata," sae a lkcn ta lura
da Abdul ya dan koma baya a tsorace tana
kallonsa, ta kauda kanta da sauri tana shirin
barin wajen gabanta na faduwa, cak komai
na ta ya tsaya ta dalilin ido hudun da suka yi
da Hydar, tuni jikinta ya dau rawa, ta fixge
hannunta daga rikon da Mujaheed yyi Mata
da karfi ta sulale kasa wajen jin kafarta ya
kasa daukarta, Mujaheed ya durkushe
gabanta da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login