Showing 81001 words to 84000 words out of 89717 words
fita,
kuma ga abinda likitoci suka ce ya kasance
tana kusa da shi
xae far fado, shi yasa nake son ku taimaka
nasan Hydar xae
riketa amana, kuma son gskya yake mata"
Ammi tace "xaki ji
ni gobe Hajiya Allah dae ya bashi lfya,"
Hajiyar taji ddi ssae
kmr an mata albishir da gidan Aljanna.
Faruuq Ammi ta fara
magana da kan batun da Hajiya ta xo da, yyi
shiru na dan lkci
snn yace "gskya yana sonta ssae Ammi ita fa
ya dinga kira ko
da muka isa asibiti jiya, sae dae ki fara
tuntubarta kar a cuceta
ita kuma, amma ya cancanci xama mijinta,"
faruuq yaje asibiti
ya maido da Aneesh gida ranan, duk ta
xama wani iri ta rame
kamr ita ce mai ciwon, a nutse Ammi ta sa
ta gaba ta shiga
tambayarta ko tana son Hydar, ta fashe da
kuka ssae tana
girgixa ma Amminta kai, Ammi tace "kiyi
min magana
Aneesah kar ki ji komai" cikin kuka
muryarta na rawa tace "to
Ammi ya Mujaheed fa?" Ammi tayi shiru tana
kallonta snn a
hankali tace "shi kike so Aneesah?" Aneesah
ta kife kanta kan
gado tana kuka kmr ranta xae fita ta kasa ce
ma Amminta
komai, Ammi ta rasa me xata ce mata ita ma,
duk iya yan da
Ammi ta so jin ko Mujaheed din take so
Aneesah kin cewa
komai tayi sae kuka, dole Ammi ta kyaleta ta
fita daga dakin,
daga nn bacci ya dauketa.
.
Aneesah ta mike tsaye tana ci gaba da
kukanta tana kallonsa, ya gyada mata kai da
kyar cikin wani irin yanayi yace "yess
Aneesah shine mijinki ba ni ba, amma karki
manta dani Aneesah ki ci gaba da daukana
a matsayin yayanki, Allah ya baku xaman lfya
mae dorewa" yana kai wa nn ya dan yi shiru
na wani lkci yana kallonta, har lkcn bata
daina kukan da take ba kmr ranta xae fita,
ya kauda kai yace "ki shiga ciki Aneesah kar
Ammi tace kin dde its gettn late," Aneesah
taki ko da motsi daga inda take tana
kallonsa tana kuka, hkn yasa juya yyi hanyar
motarsa snn ya daga mata hannu tare da
sakar mata murmushi ya bude motar ya
shiga yyi reverse ya bar anguwar, ta xube
kasa tana kuka mai ban tausayi ya xa ayi ace
ta auri Hydar da baya sonta, wayyo ta shiga
uku, muryar faruuq taji yana cewa "haba
Aneesah meye hka kike yi sae kace karamar
yarinya, so kike ki daura ma kanki wani
ciwon ko," ta mike tsaye tana kallonsa cikin
kuka tace "ya faruuq ba sona fa Ya Hydar
yake ba" faruuq yace "inji wa yace maki
haka, Hydar kam yafi kowa sonki Aneesah,"
da kyar ya lallabata suka shiga gida.
Washegari da safe Ammi ta hada break ta
bata ta kai asibiti, tare suka tafi da faruuq,
Hajiya ta yi murnar ganinta ssae sae nn nn
take da ita, bata dde gun su Hajiyar ba tai
ward din da Hydar yake gabanta na faduwa
ta turo kofan a hankali ta shiga, Najeeb ne
xaune dakin da Abdul ta gaishesu a sanyaye
Najeeb ya bata kujera ta xauna, tayi shiru
tana kallon Hydar din, Abdul ya mike yana
kallonta yace "kinyi break kuwa Aneesah,
duba fa yanda kika rame duk kin bi kin
daga hankalinki," Aneesah tayi shiru bata ce
komai ba Abdul ya ajiye mata fruit gabanta
yace "ki ci wnn," ta dan yi murmushi ta
dauki apple ta kai bakinta, tana nn xaune a
dakin har kusan karfe sha biyu ita kadae
don su Abdul sun fita, da rana Ameera ta
kawo masu abinci, ta dan ci kadan ba dan
tana jin ci ba don rashin kuxarin nata na
yau yafi na kullum, ko me xae faru kuma yau
oho, don indae taji hka a jikinta tasan abu
na shirin faruwa Allah dae yasa alkhairi ne,
ta juya tana kallon Hydar hawaye cike
idonta, yini tayi a dakin daga ita sae shi, sae
kuma wa inda ke shigowa dubasa su fita,
Ammi ma ta xo ta dubasa ta koma gida, lkci
lkci ta kan dinga tofa masa addu'a, duk da
hankalinta na gun Mujaheed shi kadae take
son gani amma har lkcn bae shigo ba kuma
taji muryarsa yana magana da mum din
Hydar, bbu abinda yafi daga mata hankali
irin yanda taji ana cewa yau xa su wuce
Egypt kuma da ita, to me xa ta je tayi masu a
can, tana nn dakin a xaune har kusan karfe
hudu sae dae in lkcn sllh yyi ta tashi tayi, ta
gaji da xama ta daura kanta kan gadon da
yake kwance, a yanda ta lura daga ita sae
Hajiya da wata kawarta ne a asibitin su
Najeeb duk basa nn, hka ma Mum din
Mujaheed, motsi taga yana yi ta daga kanta
da sauri tana kallonsa gabanta na faduwa,
ta mike tsaye ta dafa gadon tana kallon
fuskarsa, ganin bae sake motsin ba yasa ta
shiga kiran sunansa a hankali kmr mai
shirin kuka, ta kirasa ya kai sau uku snn
taga ya bude idonsa a hankali ya daura kan
fuskarta, ta toshe bakinta kar ta fasa kukan
da take shirin yi, a hankali taji ya kira
sunanta da muryarsa da baya fitowa. Ta
fasa kukan da take hadiyewa ta fada kansa,
dae dae nn aka bude kofa Mujaheed ya
shigo dakin, ta mike tsaye da sauri tana
kallonsa ya karaso kusa da gadon yana
kallon Hydar da mamaki yace "waw,
Alhmdllh, kin kira likita ne" ta girgixa masa
kai ya juya ya fice sae ga shi ya dawo da
doctor, doctrn ma kansa yaji ddi ssae don
Hydar abokinsa shi dae Hydar tun daga
sunan Aneesah da ya kira bae sake cewa
komai ba sae binsu da yake da ido. Bbu
wanda bae yi mamaki hade da farin cikin
farfadowan Hydar ba, Hajiyarsa farin ciki da
murna ba a magana ta kasa xaune ta kasa
tsaye, Najeeb ya shigo dakin yana dariya
yace "kai Hydar Anya kuwa?? dama jira
kawae kke a daura ka farfado ko kai gayen
nn da mugun wayo kke to dae ga ka ga
Aneesah a matsayin taka na har abada idan
Allah ya yrda,"
.
Mutuwar tsaye Aneesah tayi daga inda take
tsaye, ta kasa ko da kwakkwaran motsi
idonta har lkcin na kan Najeeb dake ta
faman surutu yana dariya, Abdul ya shigo
dakin yana murmushi da fara'arsa ya karaso
kusa da Hydar dake binsu da kallo bae ce
komai ba, yace "congrat luver guy, ga ka ga
Aneesah no more love sickness," Aneesah ta
jingina jikin bango ta rumtse idonta cikin
tashin hankali, taji kafarta ya kasa daukarta,
wayyo ta shiga uku ita kam, bbu wanda ya
lura da halin da take ciki kowa da abinda
yake cewa, banda Mujaheed dake murmushi
kawae, ta bude idonta a hankali ta daura
kan Mujaheed dake tsaye gefen gadon, shi
din ma kallonta yake yi, suna hada ido ya
dauke kansa da sauri, taji wani hawaye mai
xafi na bin kuncinta ta girgixa kai tayi
hanyar fita daga dakin da sauri, Mujaheed
ya bi ta da kallo abun tausayi, Abdul dake
kallonsu shima yaji wani iri, suna hada ido
da Mujaheed, ya dauke kansa ya karasa
kusa da gadon da Hydar yake kwance, ana
surutu amma Hydar shiru sae ido da ya
xuba masu, da dan damuwa Najeeb yace
"A'a wae ya dae ku kira likita naga yaki
magana," ganin Hydar yaki ce masu komai
sae kallonsu da yake har lkcn yasa Abdul ya
karaso kusa da gadon yana kallonsa yace
"ya? Kana jin mu kuwa Hydar," Hydar ya
sauke ajiyar xuciya yace "ina jinku," snn ya
fara kkrin sauka daga kan gadon, Abdul ya
rikesa yace "ina kuma xaka," ya dan yatsine
fuska yace "4 hw lng nake nn kwance"
Najeeb yace "u've been here 4 d past three
dayz, sae yau da Aneesah ta xama
mallakinka don gulma ka farfado har da ana
shirin fita da kai egypt," Hydar yyi shiru yana
kallonsa, a hankali cikin wani yanayi me
kama da confusion yace "Aneesah" Najeeb
yace "yes," Hydar ya dafe kansa na kusan
minti biyar snn ya dago yana kallon
Mujaheed, Mujaheed bae bari sun hada ido
ba, Hydar ya fara kkrin mikewa tsaye ya
koma da sauri ta dalilin wani jiri da ya gani,
Abdul yace "ya dae," ya koma ya kwanta da
ganinsa kasan bae da karfi a hankali yace
"baxan iya tashi ba," Mujaheed yace "bari a
kira doctor to," ya juya ya fita, Hydar na
kallon Najeeb yace "ku gaya min gskya don
Allah da gske ne abinda kuke gaya min,"
Najeeb yace "gskya ne Hydar Aneesah
matarka ta sunna ce ynxu," Hydar ya girgixa
kai cike da takaici yace "meyasa xakuyi hka,
meyasa kuka yi ma Mujaheed hka, bani take
so ba shi take so," faruuq yace "Aneesah na
sonka dan uwa ka kwantar da hankalinka,
hka Allah ya so," Aneesah na fita haraban
asibiti taci karo da Hajiya, a rude Hajiya tace
"meye kike kuka Aneesah me ya faru kuma"
cikin kuka Aneesah tace "wae mumy da
gske ya Hydar mijina ne ynxu," Hajiya ta
rungumota tace "to meye abun kuka
Aneesah ko ba kya son sa ne," cikin kuka
ssae tace "ba sona yake ba mumy, don Allah
ku taimakeni," da mamaki Hajiya tace "wa
yace maki hka Aneesah, ae duk duniya a
yanda na lura bbu wanda Hydar yake so
bayan ubansa kmr ke," Hajiya ta ja ta suka
isa gun mota takira driver ba a jima ba ya
xo tace ya kai su gida, har suka isa gida
Aneesah bata daina kuka ba, suna fitowa
daga mota Aneesah ta tuna lst tym din da ta
bar gidan, Hajiyar ta ja ta suka shiga ciki
mutanen dake cikin gidan na ta tambayarta
ko Aneesah ce amaryar, ta dae yi murmushi
tayi masu sannu da gida suka wuce sama
da Aneesah ta kai ta dakinta ta xaunar da
ita kan gado, ynxu kam Aneesah ta daina
kukan da take yi sae na xuciya, Hajiya ta
dago kanta tana kallonta tace "kiyi hkuri
Aneesah amma don me kika yi tunanin
Hydar baya sonki, sbda ke fa ya shiga halin
da yake ynxu, shi yace maki baya son ki"
Aneesah ta sunkuyar da kanta bata ce
komai ba, nn Hajiya ta dinga bata baki tana
mata 'yan nasihohi ita dae bata ce komai ba
sae hawayen da take, tana dakin hajiya ita
kadae bayan sllhn isha tana jujjuya
lafiyayyan abincin dake gabanta Wasu mata
biyu suka shigo dakin, dayar tace
"amaryarmu baki ci abincin bane," Aneesah
ta sunkuyar da kanta tace "na ci," matar tace
"to sako hijabinki ki fito ana jiranki a waje
xaku wuce gida," bata yi musu ba ta sa
Hajib ta bi su a baya, ta shiga motar da aka
nuna mata, matar ma ta shiga snn driver ya
ja motar suka bar gidan, dae dae kofar
gidansu drivern ya tsaya suka fito ita da
matar suka shiga gidansu, Ammi na xaune
daki da wasu 'yan uwanta har uku da
makwabta, Aneesah ta fada kan Amminta
tana kuka ssae Ammi ta dagota tace "meye
hka Aneesah," daya daga makwabtansu ta
dagota ta fita da ita daga dakin ta shiga da
ita gidanta, ranar Aneesah bata yi baccin
kirki ba bayan matar tayi ta mata nasiha
ssae game da xamantakewar aure, ita dae
jinta kawae take amma ta kasa gaskata wae
ynxu ita matar Hydar ce, washegari da safe
matar tasa Aneesah ta shirya bayan ta aika
yarinyarta ta karbo mata kaya a gida, da
kyar ta daure tayi break din da matar ta
hada mata, karfe goma saura suka shiga
gida gun Ammi har lkcn da mutane cikin
gidan nasu, Ammi ta kasa ce ma Aneesah
komai sae matan dake dakin ne suka shiga
bata baki da yi mata Nasiha, ashe abinda
bata sani ba shine ranar xata bar gidansu ta
tare gidan mijinta.
~39~
Aneesah ta rasa me ke mata ddi a duniya,
ita dae kawae jin abinda ake ce mata take
amma bata fahmtar kmai, daga karshe aka
dauki sadakinta dubu dari aka mika mata,
daga baya xa a kai mta kayan daki dk da
hjya tce su bari, ta fashe da kuka tana
girgxa kai tana kalln kudin tce ni bana so
abn ya ba mutann dake dakin dariya, wata
mata tce naki ne wnn Aneesah, Aneesah ta
girgixa kai tce na ba Ammina, matan dakin
suka yi dariya snn wata tace Ammi dae xata
rike maki, amma hakkin ki ne wnn," da kyar
Aneesah tabi matar da suka xo jiya da wasu
daga 'yan uwan abbanta guda uku suka fita
daga gidan tana kuka ssae, duk daurewan
Ammi sae da tayi hawaye, gani take kmr ta
xalunce Aneesah ta yanke hukunci ita da
yan uwanta ba tare da saninta ba, duk da
tasan ya cancanci ta ba Hydar Aneesah, don
yyi masu abinda 'yan uwansu na jini suka
kasa masu a rayuwa, a yanda ta lura kmr
Mujaheed take so ba Hydar ba, tausayin 'yar
tata ya cikata. Karfe sha biyu suka isa
gidansu Hydar, Aneesah ta fito daga mota a
sanyaye wata na rike da hannunta suka
shiga cikin gidan, mutane ne dayawa cikin
falon, hkn yasa matar ta rungumota suka
haura sama ta shiga da ita dakin Hajiya,
Hajiya ta rungumeta cike da farin ciki ta
xaunar da ita kan gado tanai masu sannu
da xuwa, mutane nata shigowa ganin
amaryar, wata daga kawar Hajiya tace "to
Hajiya yaushe ne bikin," Hajiya tace "idan
mijin nata yaji sauki ssae" duk suka dinga
mata Allah sanya Alkhairi suna yaba kyan
Aneesah da kunyarta don takurewa tayi
guri daya, karfe biyar saura mutanen dake
gidan suka fara raguwa, dakin ya rage daga
Aneesah sae wasu mata biyu, aka turo
kofan dakin pretty da Ameera suka shigo,
Ameera ta sakar ma Aneesah murmushi,
pretty kam bata ko kalleta ba ta karaso
gabanta tace "sannu amaryarmu," snn ta
ajiye farantin dake hannunta, tace "mu je
Ameera," Ameera tace "mun gaishe da
amaryarmu me kyau sae mun shigo anjima,"
suka juya suka bar dakin Aneesah ta bisu da
kallo a sanyaye, hawayen da take son ji a
idonta ma ta neme shi ta rasa, matan dake
dakin suka ce ta sauka ta xuba abinci ta ci,
bata yi masu musu ba ta xamo kasa daga
kan gadon, duk da na daxu ma da aka kawo
mata bata cinye ba. Bayan magrib Hajiya
tasa ta shirya su kai ma Hydar abinci asibiti,
ta shirya cikin wani material mae shegen
kyau, ta sa Hajib dinta har kasa, bata yi wani
make up ba, driver ya wuce da ita da
kanwar Hajiya xuwa asibiti, a sanyaye
gabanta na faduwa ta dinga bin matar da
taji ake cema Anty farida xuwa ward din da
Hydar yake, faridar ta riga ta shiga cikin
dakin, ta shigo ita ma da sallamarta murya
can kasa kasa, yana kwance amma idonsa
biyu, ya rame ssae ba kadan ba, najeeb da
wasu abokansa biyu na xaune cikin dakin,
suna ganin Aneesah suka fara tsokanarta
suna dariya, hkn yasa taji kmr ta fasa ihu ta
saka masu kuka, hawaye ya cika idonta
amma bata bari kowa ya lura ba,hydar kam
dauke kansa yyi bayan ya gaida Anty farida
dake ta dariya tana biye masu ta hanyr kare
ma Aneesah, su ma bakinsu bae mutu ba su
ka dai gama haukansu suka bar dakin suna
dariya, Anty farida tace "da ku tsaya mana"
sae a snn ta kalle Aneesah dake tsaye tace
"A'a amaryarmu baki xauna ba," Aneesah ta
kirkiro murmushi ta ja kujera ta xauna, Anty
farida ta mike tsaye tace bari xan je siyo kati
na dawo, tana fadin hka ta fice dakin ya
rage daga Aneesah sae Hydar, ganin sun kai
minti kusan biyar a hka yasa ta daure da
kyar muryarta na rawa tace "ya jikin," sae da
ya dan yi shiru snn taji yace "da sauki," ta
daga kai tana kallonsa taga kallonta yake, ta
sunkuyar da kanta da sauri tace "in xuba
maka abincin?" ya girgixa mata kai yace "aa
sae dae in ke xaki ci ki xuba," tayi shiru bata
sake cewa komai ba, shima hka, kowa da
tunanin da yake yi a xuciyarsa, a hankali taji
yace "dan bani ruwan can," ta mike ta dauki
ruwan ta bude ta dan dauraye kofin snn ta
xuba masa ta karasa kusa da gadon tana
mika masa, ganin bae karba ba yasa ta daga
kai tana kallonsa ya sauke idonsa da sauri
daga kallon da yake mata, ya mika hannu ta
sakar masa ruwan ba tare da tasan bae rike
ba, ruwan ya fada kansa yyi saurin daga
kofin ta shiga goge masa ruwan a rude
tana cewa wllh ban sani ba, ya kamo
hannunta yana kallonta, wani iri taji daga
saman kanta xuwa kasa, ta janye hannunta
da sauri, yace "ba komai ba fault dinki
bane," ta gyada masa kai ta koma xata
xauna yace "plss ki je waje ki karbo min
wayana gun Najeeb, xan kira mum xasu
kawo min abu," ta juya da sauri ta fice daga
dakin, ya dafe kansa da yyi masa nauyi, me
yasa ya kasa daina jin haushin Aneesah, da
ya tuna abinda pretty ta gaya masa sae yaji
wani xaxxabi na neman rufesa, ya koma ya
kwanta da sauri tare da lumshe idonsa baya
son yana irin tunanin da yake a kanta,
Aneesah kam na fita daga nisa ta hango
Mujaheed ae kam ba sae an gaya mata ba
tasan yanda Mujaheed ke tafiya, ta karaso
da saurinta kmr mai shirin fadawa kansa
cikin wani yanayi tace "ya Mujaheed," ya
koma baya da sauri ganin fadowa xata yi
kansa cikin dan tsawa yace "baki da hnkli
ne?"
.
Aneesah ta koma baya a sanyaye tana
kallonsa, ya sakar mata murmushi yace "ya
kike amaryarmu," ta juya da sauri hawaye
cike idonta, jin shirun da tayi bae kuma
cewa komai ba yasa ta juya a hankali taga
wajen wayam ba kowa, ta fashe da kuka
ssae ta samu wani dakali ta xauna ta hade
kanta da gwiwa, tana nn a hka su Najeeb
suka xo suka wuce ba tare da sun lura da
ita ba, bayan kmr awa daya suka fito gaba
daya har da Mujaheed suka shiga motarsa
suka bar asibitin, ta mike da kyar tana goge
hawayenta ta shiga ciki a sanyaye, xaune ta
tarda shi da abokinsa doctor yana masa
hira, doctorn na ganinta yace "to bari in
koma office tunda amarya ta dawo," Hydar
yyi murmushi yace "ngdd frnd," likitan ya
fita daga dakin yana dariya, Aneesah ta
nemi kujera ta xauna ba tare da ta kallesa
ba, shi ma bae ce mata komai ba, bayan kmr
minti goma taji ya kirata, ta amsa ba tare da
ta kallesa ba, yace "ki kwantar da hankalinki
, xanyi free din ki vry soon," ta dago tana
kallonsa tace "kmr ya?" ya kauda kansa yace
"nasan baki sona Aneesah, kuma ba tare da
knowledge dinki da nawa ba aka daura
mana aure, kar ki damu xan sauwake maki,"
a hankali Aneesah tace "ni bance bana
sonka ba, kawae dae...." sae kuma maganar
ya makale sae kuka, yace "ni bance kiyi min
kuka ba Aneesah, dnt wrry xan baki
takardar ki sae ki aura wanda kike so, idan
ma ba auren xa kiyi ynxu ba sae ki ci gaba
da karatunki," bata sake ce masa komai ba
ita ma hka, bayan kusan minti ashirin ba
tare da ta kallesa ba tace "Anty bata dawo
ba," ya dan yi shiru snn yace "ta kirani wae
ta wuce gida," hankalin Aneesah ya tashi,
ynxu suna nufin nn xata kwana, bata dae ce
masa komai ba ta ci gaba da kallonta, wajen
karfe goma ta fara bacci kan kujeran da
take taji mutum a gabanta ta farka a firgice
har tana neman faduwa ya rikota da sauri
ya nuna mata spare gadon dake dakin yace
"tashi kije ki kwanta," ta mike tsaye bata ce
komai ba ta koma baya tana kallonsa, ya
koma yyi kwanciyarsa, bae sake cemata
komai ba har sae da taga dama don kanta
snn taje ta kwanta. Cikin kwanaki ukun da
suka yi a asibiti Aneesah dari dari take da
Hydar, ita dae don dole take xaune a
asibitin, shi ko a rana bae fi yyi mata
magana sau uku ba, baya shiga harkanta
kmr yanda ita ma bata shiga tasa, ynxu kam
jikinsa da sauki sae dae har lkcn baya iya
ddewa a tsaye, duk abinda tasan ya kamata
tana yi masa ba tare da ta kallesa ba, shi dae
sae dae yyi ta bin ta da kallo, har ranar
mujaheed bae sake dawowa asibitin ba,
Abdul dae na xuwa