Showing 84001 words to 87000 words out of 89717 words
lkci lkci yana dubasa,
hka ma Mudatheer da ta mayar babban
yayanta don tana ji da shi ba kadan ba, shi
kam faruuq ya koma katsina, taji kewansa
ssae don faruuq na da mutunci ssae, a
kwanakinsu na biyar a asibiti aka sallamesu,
Hajiya murna gunta ba a magana ganin
yanda jikin Hydar yyi sauki ssae kmr ba shi
take tunanin xae mutu ya barta ba kwanaki,
taji ta kara jin son Aneesah a xuciyarta,
Aneesah na ta xuba ido taga inda xa a kaita
taga sun koma gidansu Hydar, taji kmr ta
kwala masu ihu don ita gun Amminta
kawae take son wucewa, Hajiya ta sa Pretty
ta gyara ma Hydar dakinsa dama kafin su
iso, Aneesah ta takure kanta kujera bayan
sun shigo falo, ana ta hirar farin ciki da
Hajiyar da mum din Mujaheed sae mutanen
da suka xo taya ta murna, Hajiya ta lura da
Aneesah tace "lah nn kika xauna Aneesah,"
Aneesah ta kirkiro murmushi ta sunkuyar
da kanta bata ce komai ba, Hajiyar tace "to
ga fura can kan dinnin ki kai maku daki ke
da Hydar," bata yi mata musu ba ta mike taje
ta dauki furan ta wuce sama da shi amma ta
kasa shiga dakinsa, sae da tayi kusan minti
biyar a tsaye ba shiri tayi saurin bude kofar
dakin jin pretty ta bude dakinta alamar xata
fito, dae dae lkcn da shima ke fitowa daga
bathroom daure da towel, ta juya da sauri a
gigice kmr warce taga dodo suka yi ido
hudu da pretty da ke shirin sauka
downstairs don a bude aneesah ta bar
kofar dama, pretty ta dauke kanta da sauri
tayi gaba abunta, Aneesah ta kasa fita daga
dakin kuma ta kasa juyowa ta koma ciki, ga
hawayen da taji na neman cika mata ido,
sunanta taji Hydar ya kira a hankali ta juyo
ba tare da ta kallesa ba ta Ajiye masa
farantin dake hannunta, taji ya bude drawer
ta daga kai tana kallonsa ynxu kam jallabiya
ce jikinsa, ya ciro paper da pen yana
kallonta yace "ki karaso ciki," a sanyaye
gabanta na faduwa ta karasa cikin dakin ya
nuna mata kujera ta xaune, shi kuma ya
xauna kan gado ya jawo kujeran dressin
mirror ya daura takardar a kai yana kallonta,
ita ma kallonsa take taga ya daura pen din
kan takardar ya fara rubutu kmr haka; Ni
Aliyu. .
"Ni Aliyu na......" da sauri Aneesah ta rike pen
din a tsorace muryarta na rawa tace "me xa
kayi ya Hydar?" ya dago kai yana kallonta
yace "takardarki xan baki Aneesah hkn shi
xae fi mana alkhairi daga ni har ke," ta fashe
da kuka tace "dn Allah ka bari ya Hydar wllh
ina sonka karka min hka," a gigice take
maganar, ya girgixa mata kai cikin yanayi
mai ban tausayi yace "baki sona Aneesah
wanda kike so daban, dis is d only best
option 4 us, bana son na fiye son kaina
dayawa, ki bari na sauwake maki ki aura
wanda kike so," Aneesah ta rungumesa
hade da kankamesa tana kuka ssae da kyar
tace "wllh ina sonka ya Hydar, kunyar ya
Mujaheed nake ji don yyi min abinda baxan
iya manta shi a rayuwa ba, kai daban ne a
xuciyata ya Hydar, don Allah karka sakeni,"
kuka ssae take rungume da shi, ya daura
fuskansa a kanta a hankali yace "ki bari kiyi
rayuwarki da Mujaheed kawae, don shi yafi
cancanta ba ni ba," ta kankamesa kmr xata
shige jikinsa tace "wllh kaine ya Hydar, ina
sonka ina sonka yayana," ta fashe da wani
matsanancin kuka ya dago kanta a hankali
yana kallonta, da kyar ya iya ce mata ya isa
hka Aneesah, ta kwantar da kanta kan
kirjinsa ta fara sassauta kukan da take yi
sae ajiyar xuciya, sun kai minti goma a hka
tana jikinsa, snn ya dago kanta yana
kallonta, ta lumshe idanunta, shima hkn yyi
snn ya daura bakinsa kan nata a hankali, ta
bude idonta a tsorace, shima ya bude
idonsa, ba shiri ta rufe nata ya shiga kissin
dinta, duk a tsorace take ssae, xata turasa
ya riga ta, don turata yyi da sauri ya mike, ya
shige bathroom tabi sa da kallon mmki.
Tana nn ynda ya barta ya fito daga
bathroom ya fita dakin ba tare da ya kalleta
ba, ta xamo daga kan gadon a sanyaye ta
xauna kasa, bayan kusan minti talatin ya
dawo dakin, har lkcn tana xaune kan tile ta
ma rasa wani irin tunani xata yi duk jikinta
ya mutu, yana kallonta yace "kinci abinci
kuwa Aneesah," ta sunkuyar da kanta bata
ce komai ba ya karaso gabanta ya durkusa
yana kallonta.
~40~
.Yau Aneesah ta cika sati biyu gidansu
Hydar, duk da irin son da Hajiya ke nuna
mata ta kasa sakewa, gun Amminta kawae
take so a mayar da ita duk da kusan kullum
sae Hydar ya bata waya su gaisa, pretty
kadae ce bata wani sake mata don
tsakaninsu sae gaisuwa, Ameera kanwar
Mujaheed ma na gidan ita kadae ke yini gun
Aneesah a daki don bata fiye saukowa kasa
ba, Meenah dae na can India ta fara samun
sauki mum din Mujaheed ne a gunta da
wasu 'yan uwan Hajiya, duk irin kulan da
Hydar ke ba Aneesah ko sau daya bae taba
barin sun kwana gado daya ba ko kuma ya
xauna kusa da ita, duk da daki daya suke
kwana sae dae yyi kwanciyarsa kan kujera,
Aneesah kam hkn ma da yake yi yafi mata
ddi. Ran da ta cika sati uku a gidan
Mujaheed ya xo da Abdul da suka kulla
abokantaka ssae, Aneesah na sama, Hydar
kuma na dakin pretty yana danna laptop da
yake ranar lahadi ne, Hajiya ta shigo tace
masa su Mujaheed sun xo ya sauko
downstairs yaji ddin ganinsu ssae pretty ta
bude fridge ta dauko lemo da ruwa ta ajiye
masu tana gaida Abdul, Mujaheed yyi tsaki
yana kallonta yace "to dae bakiyi kyau ba kin
xo kina ma mutane wani fari da ido, a kai
kasuwa yarinya," ta galla masa wani mugun
harara ta haura sama abunta, Abdul ya
dinga dariya, Hydar yace "ban fa son cin
fuska Mujaheed, pretty tafi karfin rashin
mutuncin ka," Mujaheed yyi dariya yace oho
dae ina kanwata?" Hydar ya dan dauke
kansa yace "tana sama," dai dai nn Ameera
ta shigo gidan sanye da Hijab dinta har
kasa, ta wara ido tace "lah yayana,"
Mujaheed yyi murmushi yace "dama baki
nn," tace "ina garden wllh," ta karaso cikin
falon ta xauna tana kallon Abdul tace "ina
yini?" ya gyada mata kai, snn ta gaida
yayanta, Hydar ya mike ya haura sama ba a
jima ba ya sauko tare da Aneesah, tayi
mamakin ganin Mujaheed ta dae karaso
cikin falon ta xauna ta kirkiro murmushi ta
gaishesu gaba daya, duk suka amsa da
fara'arsu shi dai mujaheed tun da ya kalleta
sau daya bae sake kallonta ba yana ta
surutu, ana ta hira amma Aneesah tayi shiru
sae dae tayi murmushi, Ameera dae jefi jefi
take magana, Mujaheed yace "wae yaushe
xaku tare ne Hydar naga kun xo kun jabe
ma Hajiya a gida, kuma yaushe xa ayi biki, ni
dae ina ta xuba ido shiru," Hydar yyi
murmushi yace "sae Ameena ta samu lfya,"
Mujaheed yace "ohh hka ne fa, to tarewan
fa?" Hydar yace "Hajiya tace sae ta gama
hada mata akwatunanta na lefe,nn da sati
biyu ma xata koma dubai da wata kawarta
sae ta bar mata kayan ta taho dasu daga
can ita ta wuce India" Mujaheed yce "to
Allah ya taimaka muma dae mun kusa
angwancewa" duk suka yi dariya daga
karshe Abdul ya kalli Aneesah yace "dauki
permission gun mijinki ki xo muyi magana
kanwata," ta kalli Hydar dake murmushi
yace "je ki mana ni na isa na hanaki xuwa
gun yayanki," ta kirkiro murmushi ta fita,
yana xaune kan kujera a balcony, ita ma ta
xauna kan kujera tana kallonsa yace "kin
san me nake so dake Aneesah?" ta girgixa
masa kai yace "ynxu ke matar aure ce
Aneesah 4get about ur past lyf nd face
reality, Allah ya riga da ya kaddara Hydar ne
mijinki, ki manta kin taba soyayya da ko
wani da na miji kiyi facin din marriage lyf
dinki, ki bi duk wa inda suka taimake ki a
rayuwa da addu'a datz ol," ta gyada masa
kai tana kkrin boye hawayen idonta, yace
"yauwa kanwata ki cire komai a ranki ki
rungumi mijinki," a hankali tace "ta yayana,"
yyi murmushi ya mike tsaye sae ga
Mujaheed ya fito yace "wani gulman kuke yi
da kanwartaka ga mijinta can ya cika fam,"
Abdul yyi dariya yace "ae kuma sae dae ya
fashe," Mujaheed yyi dariya yana kallon
Aneesah yace "kai kinga yanda kika yi kyau
kuwa kanwata, lallai abokina ya iya kiwo,
kai ko dae mun samu bby ne" kunya ya rufe
Aneesah kmr xa tayi kuka tace "kai yayana
bana son hka ni yaushe aka haifeni," duk
suka yi dariya ssae banda Hydar da ya
kauda kansa, tace "amma yayana da gske
nayi kyau banda cin fuska fa" yyi dariya yace
"ehh to amma duk kyan naki baki kai
matata ba," yana fadin hka ya juya yana
hararan pretty dake tsaye tana kallonsu, duk
suka yi dariya Aneesah tace "ni na isa nace
nafi matarka kyau yayana," Mujaheed yace
"gwara dae da kika tuna hka," tayi dariya ta
juya xata koma ciki tace "to yayyina mun
gode 4 d visit, Allah bar xumunci," duk suka
ce Ameen suna tsokanarta ta juya ta shige
ciki da sauri tana dariya Abdul yana kalln
Mujaheed yace "kai wllh kanwarka
kauyancinta yyi yawa, ko raka mutane ma
bata iyaba ta wani labe a falo hba, Mujaheed
ya hararesa yace "kar dae kaxo kana
durkusa min gwiwowi bibbiyu a kasa akan
na baka Amira, dk ka bi kasa ma yarinya ido
to baxan baka ba don na gano ka"
Mujaheed na fadin hka ya juya yyi gaba yana
dariya, Hydar ma dariyar yake, Abdul ya
wara ido yana kallonsu ya ma rasa me xae
ce. Hajiya na ta shirin xuwa dubai cikin satin
nn hado lefen Aneesah, sae kuma ga
Mujaheed ma ya bata kudi ta siyo masa duk
abinda xata hada ma Aneesah, na matarsa
Hajiya taji ddi ssae ganin shima yyi hankali
xae yi auren at lng lst, Aneesah sae taji duk
ba ddi tafiyan da Hajiyar xata
.
Ana gobe Hajiya xata tafi, tace ma Hydar ya
kai Aneesah gida ta gaida Ammi, Aneesah
taji ddi ssae don ba karamin kewar
Amminta take ba, tare da pretty suka je, tayi
mamakin ganin inda Hydar ya kawosu xata
yi magana ya riga ta ta hanyar cewa
"Mujaheed ne ya maido ta nn few wks ago
srry ban gaya maki ba," Aneesah bata ce
komai ba suka shiga gidan, suka tar da
wata frnd din Ammi ce kawae a ciki, taji
ddin ganinsu ta kawo masu ruwa da lemo
tana yi tana kallon Aneesah da ta canxa
mata, Hydar yace "Ammi fa" matar tace "ta
fita kasuwa ba ddewa xata yi ba ynxun nn
xata dawo," mintinansu goma a gidan
Ammi ta shigo, Aneesah ta rungumeta don
farin ciki har da hawayenta, Hydar yyi mata
sannu da xuwa hka ma pretty ta amsa masu
da fara'arta tana tambayarsu Hajiya da jikin
meenah, ta karaso cikin falon ta xauna,
Aneesah ta so su xauna daga ita sae
Amminta su ji ddin hiransu amma ba dama
don Ammi bata shiga daki ba bare ta bi ta,
har lkcn tana falo a xaune suna ta hira da su
Hydar, karfe daya matar da ta taresu ta
kawo masu Abinci, Ammi tayi mata gdya
don ta taimaka mata, sae a snn Ammi ta
shiga daki, Aneesah ta mike da sauri ta bi ta,
Ammi tace "meye hka? Aa ki koma abunki
bana son gulma," Aneesah tayi kmr xatayi
kuka tace "hira fa xamuyi Ammi," Ammi tace
" wanda muke yi a falo fa? Kije idan kun
gama cin abincin na xo falon muyi,"
Aneesah taji haushin hkn ssae amma bata
ce ma Ammi komai ba ta koma falo, ba su
suka bar gidan ba sae kusan karfe hudu
saura Aneesah taji haushi ssae don bata
gana da Amminta ba hkn yasa bata ga
amfanin xuwan nata ba, kawar Amminta da
take kira da maman fatee ce ta kirata daki,
ta bi ta, ta bata abubuwan da tasan ya
kamata ta bata ta sha, da kyar Aneesah ta
shanye na karshen da ta bata a kofi tace
"meye wnn maman fatee," matar tace
"magani ne," ta ciro wasu turarruka ta mika
mata kusan kala biyar tace "gashi nn ki
dinga shafa wa innan kafin ki kwanta da
daddare, wnn kuma idan kinyi wanka da
safe," Aneesah ta gyada mata kai kawae, nn
dae ta dan mata nasihohin da ya kamata
snn tace "maxa tashi ki je suna jiranki,"
Aneesah ta mike tayi mata gdyan turaren da
ta bata ta fita. Suna tsaye suna jiranta gun
mota har lkcn Ammi na wajen, ta cika pretty
da tsaraba kala kala, Aneesah kmr tayi kuka
tace ma Amminta mun tafi Ammi, Ammi tace
"to Allah ya kiyaye hanya ku gaida min da
Hajiya," Aneesah bata tanka mata ba har
Hydar ya ja motar suka fita daga gida, wani
babban saloon ya tsayar da su don pretty
tace masa xatayi gyaran gashi suka fito
gaba daya suka shiga ciki, yace ma
ma'aikatan su biyu xa a gyara ma, ya nemi
kujera ya xauna, Aneesah bata yi musu ba ta
xauna aka shiga gyara mata gashinta, Hydar
ya kasa daina kallon gashin Aneesah hka ma
pretty ga tsayi ga baki ga tsantsi ba a
magana, ita bata ma san suna yi ba
hankalinta na gun TV, kusan a tare aka
gama gyara masu gashi da pretty, ya bada
kudin snn suka fita daga saloon din, suka
shiga mota suka kama hanyar gida, yana yi
yana kallon Aneesah ta madubi dn tun da
suka fito bata xauna a gaba ba, biyar saura
suka isa gida. Ya haura sama ya barsu nn
falon suna nuna ma Hajiya gashinsu don
yaje yyi sllh. Washegari kam da daddare sae
da jirgin su Hajiya ya tashi snn Hydar ya
koma gida da su Aneesah, Aneesah ta kasa
daurewa har sae da tayi kuka don cikin dan
lkcn ba karamin sabawa suka yi da Hajiya
ba. Hka suka ci gaba da xama gidan ita da
Pretty don Hydar in ya fita baya dawo wa
sae shidda na yamm, wani lkcn ma har
takwas, gashi pretty ba wani sakewa take
da ita ba, kadaici yabi ya isheta, ranar
kwatsam sae ga ummi taji ddin ganinta
ssae suka yini suna hira pretty na daki tana
jinsu sae kusan karfe shidda ta rakata har
bakin gate kmr kar su rabu, Hydar suka
hadu da ya dawo a motarsa suka gaisa da
ummi da fara'arsa snn ya bata dubu biyar ta
hau mota, tayi masa gdya ta wuce, Aneesah
ta juya ta koma ciki shi kuma mai gadi ya
bude masa gate ya shiga da motarsa, a falo
ya tarda Aneesah yace "pretty fa?" Aneesah
tace "tana sama," yace "ina jiranki a sama,"
ta bisa da kallo har ya hau sama snn ta mike
ta bi bayansa, yana tsaye yana jiranta tace
"gani," yana kallonta yace "me yasa kike fita
ba hijabi kina da hnkli kuwa," tayi shiru tana
kallonsa snn ta dauke kanta tace "kayi
hkuri," bae ce mata komai ba ya shige
bathroom ta juya ta fita daga dakin. Da
daddare tana kwance ya shigo dakin tayi
masa kallo daya ta dauke kanta don ynxu
kam tun da hajiya ta tafi ya daina kwana a
dakin sae dae yaje wani daki ya kwanta, ya
xauna gefen gadon yana kallonta yace "na
bata maki rae daxu ko," ta girgixa masa kai
yace "to shknn gud nyt," ta gyada masa kai
ya fice daga dakin. Xaman da suka dinga yi
knn da Hydar har Hajiya ta cika sati biyu da
tafiya, abun duniya ya ishe Aneesah ta rasa
me tayi ma Hydar yake mata hka, hkn kan sa
ta kuka ssae wani lkcin...
*
@ #dan_gogori_1
IKON GOD SAI LOOKIN
ANEESAH 🌹🌹🌹
NA KHALEESAT HAYDAR
41➡END
~41~
Yau
ma kmr kullum Hydar ya dawo ya xauna
downstairs da kanwarsa, ta dauko masa
abincinsa a dinnin ya kalleta yace "Aneesah
fa,"
tace "tana daki," ya dan yi shiru snn yace
"ita
tafi karfin ta sakko tayi ma mutum sannu da
xuwa ko?" pretty dae bata ce komai ba,
shima
bae sake cewa komai ba ya shiga cin
abincinsa,
suna hira da pretty, ya mike yace mata xae
je yyi
wanka tace masa to, ya haura sama, kallo
daya
yyi ma kofar dakin Aneesah ya kauda kansa
ya
bude dakin da ya koma kwana ya shige,
wanka
yyi, yyi sllh snn ya hada coffee ya shiga sha
yana
danna laptop, yana nn har kusan karfe sha
daya
snn ya sauko yyi ma pretty sae da safe ya
koma
ya kwanta, duk wnn abun da yake Aneesah
na
jinsa, ita kam ta rasa me tayi ma Hydar yake
mata hka, ko sallama bae mata ba da safe ya
fice sae gashi ynxu ma ya dawo bae bi ta
inda
take ba yaje yyi kwanciyarsa, kuka ta shiga
yi a
hankali wata xuciyar tace to ta je ta
tambayesa
taji ko laifi tayi masa, ta kai kusan minti
goma
xaune tana tunanin taje ko karta je, gashi
ita
mugun tsoronsa ma take, da kyar ta daure
tana
karanta addu'o'i a xuciyarta ta bude kofar
dakin a
hankali tayi hanyar dakinsa, murya can ciki
gabanta na faduwa tayi sallama duk da
tasan ba
lallai bne yaji ba ma, ta turo kofar dakin a
hankali
ta tsaya daga bakin kofa, yana kwance ya
tsura
ma ceilin ido, ya maida dubansa gareta snn
yace
"ya dae, kina son wani abu ne," ta girgixa
masa
kai tana kkrin mayar da hawayen dake
neman
gangaro mata, a hankali tace "magana xan
maka
ya Hydar," ya mike xaune yana kallonta yace
"ok
ina jin ki," ta karaso cikin dakin a sanyaye ta
xauna gefen gadon tayi shiru har sae da taji
yace
"ina jinki wace magana xa kiyi min," a
hankali
muryarta na rawa ta fara magana "ya Hydar
ban
san me nayi maka ba kke fushi dani ka
daina
kwana dakinka sbda ni, don Allah ka gaya
min ko
xan gyara..." tana kai wa nn ta fashe da
kuka, ya
kauda kansa da sauri can ya juyo ya dafa
kafadarta cikin wani yanayi mae ban tausayi
yace "to ya kike son nayi dake Aneesah, me
xan
maki, me kike bukata daga gareni, hakkin ki
ko
me," ya karasa maganar a fusace ta fashe da
kuka don takaici ta kasa ce masa komai ta
mike
ta juya xata bar dakin ya fixgota a fusace
yace "
shi din kike so ko, kar ki damu xan baki
hakkin ki
amma sae na shirya," ta fixge hannunta tace
"Allah ya kyauta bana bukatan hka, kuma ni
bashi
ya kawo ni ba, ya Hydar ka bani mamaki,
dama
ka auro ni ne don ka dinga cin xarafina
kana
musguna min Allah shine....." ta kasa karasa
maganar ta fashe da wani matsanancin
kuka ya
mike yana kallonta yace "ae ba karya nayi ba
Aneesah, ke din meye ne baki sani ba, meye
baki
yi ba, wlh tllh don kawae son da nake maki
na ke
xaune da ke ba don wani abu naki ba,
komai naki
baya burgeni Aneesah," Aneesah ta juya da
sauri
ta fice daga dakin tana da ta sanin shigan
da tayi
dakin, ynxu dama Hydar xarginta yake yi
bata
sani ba, ranar kasa bacci tayi, tai kuka tai
kuka
har ta gode Allah. Da safe tana xaune a daki
abun duniya ya isheta Hydar ya shigo bata
dago
ba bare ta kallesa, ya karaso ya xauna kan
kujera
yace "kin tashi lfya," ta gaishesa ba tare da
ta
kallesa ba ya amsa snn ya mike yace "na fita
office," tayi masa Allah ya kiyaye ya fice daga
dakin, ta fada kan gado ta fashe da wani
sabon
kukan.
.
Tun daga ranar Aneesah bata sake ganin
Hydar ba sae dae taji
muryarsa a gidan, kwata kwata ya daina
shiga dakinta bare
sabgarta iyaka idan ya dawo ya ba pretty
abinda ya shigo da
ta kai mata, sau dayawa sae dae ta fito da
ledan da safe bata
taba komai ba amma daga shi har
kanwarsa bbu mai ce mata
meyasa duk da ta lura Avoidin dinta ma
yake da sassafe xae
fice ya dawo late, duk tabi ta xama wani iri
ta rame a gidan
har pretty ta fara tausayinta don daga baya
ta dinga nuna ma
yayanta bata jin ddin abun da yake, shi kam
sae yake nuna ko
a jikinsa duk da ba hka bne , hkn yasa ta
kan shiga ta xauna
dakin Aneesah ko bata yi mata hira ba,
kuma ta fara mata
magana kan cewa ta dinga