Showing 66001 words to 69000 words out of 89717 words
bae wuce in ce maka indae
har kan Aneesah kke sa kanka cikin
damuwa to ka daina, iyakaci ka yi mata
taimakon da kayi niyyar yi mata ka koma
holland kan harkokin gabanka, Allah xae
baka warce tafi ta, don Aneesah ta fi
karfinka," tana kai wa nn ta mike xata bar
dakin, ya mike xaune da sauri yana kallonta
yace "don me kika ce hka Zainab?" ta juya
tana kallonsa tace "to yaya me xa kayi da
warce xata iya kwana dakin wanda ba
muharraminta ba? Wllh Aneesah tafi
karfinka yaya baxan bari ka cuce kanka ba,"
da kyar xuciyarsa na mugun bugu yace
"dakin wa ta kwana Zainab," ta tabe baki
tace "Mujaheed mana, hka kawae ka dinga
daga hankalinka kan warce bata san ciwon
kanta ba ni wllh Aneesah ta gama sare min"
tana kai wa nn ta juya ta fice daga dakin,
Hydar ya ji hawaye na neman taron masa a
ido ya dafe kansa yana kiran Allah da kyar a
cikin xuciyarsa, ya kai minti goma a hka
wayarsa ta shiga ring, ya kasa daga kai ya
kalli wayar ma don tashin hankali, ya karaci
ringin dinsa ya katse, yana nn a hka har aka
kira Maghrib ya mike da kyar yana ganin jiri
ya shiga bathroom ya dauro alwala ya fito,
ya kasa fita xuwa masallaci, a dakin yyi sllh,
yana xaune kan darduman har karfe takwas
snn yyi na isha'i, aka bude kofar dakin
hajiya ta shigo ta xauna kan kujera tana
kallonsa da damuwa tace "naga baka fita
xuwa masallaci ba yau Aliyu, lafiyarka
kuwa," yace "lfya lau mum," tace "anya kuwa
son dubi yanda ka rame daga jiya xuwa yau
don Allah ka gaya min me ke damunka ko
wni abun na kuma yi maka," ya girgixa kai
da kyar yace "bbu komai wllh mum," ta mike
tsaye tace "to bari na kawo maka abinci
favourite dinka na girka maka yau," kai
kawae ya gyada mata ta fita, ko da ta dawo
da abinci ca yyi mata ta ajiye masa kawae
xae ci, tace masa to, ta fita daga dakin ya bi
ta da kallon tausayi ganin yanda ta tada
hankalinta a kansa duk da rashin binta da
yake yi, ynxu ya gane cewa no mata wat ko
ma wacece uwarka ka bita, don kila ynxu
hakkinta ne ke binsa, tunda ga halin da ya
tsinci kansa kan wata can, yyi daya sanin
son Aneesah, yyi daya sanin saninta,
Aneesah ta cucesa tayi ruin din rayuwarsa,
tunanin hkn yasa ya mike da kyar yana jin
xaxxabi ya fada kan gado, bayan kmr awa
daya pretty ta shigo dakin tana kallonsa tace
"ya Mujaheed yana nemanka yaya," ya bude
ido da sauri yana kallonta yace "kice masa
bana nn," xata yi magana Mujaheed ya budo
kofar dakin ya shigo
.
Mujaheed ya karaso cikin dakin yana kallon
pretty yace "ke wae yaushe kika fitsare ne
hka Zainab," pretty ta juya tana shirin fita
daga dakin tace "ba ca nayi maka ina xuwa
ba," ta fice ba tare da ta jira mai xae ce ba,
don wani mugun haushinsa take ji ynxu,
Mujaheed ya kalle Hydar da ya lumshe
idonsa ya karaso gefen gadon ya xauna
yana kallonsa yace "ya dae frnd ina ta
kiranka baka daga wayar ba," Hydar yyi
masa shiru har lkcn idonsa a lumshe,
Mujaheed yace "wae bacci kke ne ina
magana kayi shiru," Hydar ya bude ido a
hankali yana kallonsa yace "ina jinka, banga
call din ka ba" Mujaheed ya mike ya dauko
wayar yana kallo yace "ba gashi nn ba, har 3
missed cals" Hydar yace "to ban sani ba,"
Mujaheed ya ajiye wayar yana kallonsa yace
"wae ya na ganka wani iri ne Aliyu, ko baka
da lafiya ne?" ba tare da Hydar ya kallesa ba
yace "lfyata lau," Mujaheed ya tabe baki yace
"to Allah ya kyauta, kana ji na magana na xo
muyi?" Hydar yace "ina jinka," Mujaheed
yace "ae kasan son din Baffan Aneesah,
Abdul?" Hydar yyi shiru bae ce komai ba,
Mujaheed yace "am tokn fa Aliyu, wae don
Allah me ke damunka ne" Hydar yace "ina
jinka me aka yi?" Mujaheed ya daga kafada
alamar shi ya sani snn yace "kasan sa?"
Hydar yace "ehh," Mujaheed yace "gud,
mistakenly akwae randa muka hadu dashi a
hanya da Aneesah, but funnily bae ganeta
ba, tun daga lkcn yake bibiyanmu yana nuna
min kmr ya santa, ni ko na nuna masa xan
basa mamaki idan ya sake binmu, as in d
guy was vry confuse, har dae daga karshe
ganin yanda ya damu yasa n karbi card
dinsa nace xan kirasa duk don ya rabu
damu, so just recently i thought he myt b of
help 2 us nd guess wat i was absolutly ryt
cos nn da kwana uku yace xae gano min
inda Ammin Aneesah take, is'nt dat great,
though na dan masa tambayoyi na samu
informations kadan, nd kasan wani abu
frnd, wllh bae gane ita ce Aneesah ba still,
ina ga kmr gayen na da brain disorder,
amma dae don ya maida hankali gun sanin
inda Ammi take nace masa ita ce Aneesar da
yake nema, amma baxae ganta ba har sae
ya nemo Ammi" Mujaheed yyi shiru yana
kallon Hydar ganin shi daya yake ta
surutunsa, don Hydar idonsa a lumshe yake
kmr mae bacci, a fusace Mujaheed yace "Hey
wnn wani irin wlknci ne kke min hka Aliyu,
ina magana ka mai da ni kmr wani
mahaukaci kayi bnxa da ni," Hydar ya mike a
fusace yace "to me kke son na ce maka ko
kuma me xan yi maku, meye nawa kuma a
ciki, plss don Allah ka rabu dani i beg yhu
stay away frm me huh!" Mujaheed ya tsaya
da mugun mamaki yana kallon Hydar da ya
koma ya kwanta, yace "oohh wnders shall
neva cease! don an bata maka rae a gida
sae ka huce kai na kuma malam, ae ba ni na
bata maka ran ba don hka sae ka sauka ka
same su downstairs," a fusace Mujaheed yyi
maganar, Hydar ya mike shima a fusacen ya
shakesa yana huci yace "kai!!" hka
Mujaheed ya bude baki yana kallonsa, Hydar
yace "ka kama kanka kar ya bace mana a
dakin nn," Mujaheed yyi murmushi ya cire
hannun Hydar a wuyarsa ya mike tsaye yana
kallon Hydar din yace "ka ci sa'a ni naxo na
same ka amma da baxae mana kyau ba
daga ni har kai yau," yana kai wa nn ya fice
daga dakin, Hydar ya koma ya xauna kan
gado ya dafe kansa yana mayar da
numfashi, Aneesah ta cucesa ta cucesa, yyi
daya sanin saninta, ya fada kan gado ya
shige cikin blanket jin wani irin sanyi dake
shigarsa.
.
Mujaheed na komawa gida Hajiyrsa ta dinga
tambayarsa mai ya faru ganin ynda ya shigo
gidan, bae ce mata kmai ba ya haura sama
ya shiga bedroom dinsa, ta juya tana kallon
kanwarsa Amira tace "ina yace maki xae je
Amira," yarinyar tace "bae gaya min ba,"
Hajiyar ta mike ta bisa dakin nasa, yana
xaune yana shan lemon kwali, ta xauna kan
kujera tana kallnsa tace "ya akayi prince wa
ya bata maka rae hka?" ya girgixa mata kai
yace "no one, just tired," ta ce "to ka kwanta
ka huta," ya gyada mata kai ta fice daga
dakin ya fada kan gado, ynxu Aneesah
kawae yake son gani amma Hajiyarsa ta
hanasa, shi kuma gashi baya tsallake
umarninta don tun ranar da ya kai Aneesah
gidansu Mudatheer bae sake komawa ba.
Bayan kwana biyu Mujaheed ya hadu da
Abdul kmr ynda suka shirya, bayan sun
gaisa Mujaheed yace "ya dae, ka gano min
inda take," Abdul yace "na dan wahala kafin
mum dina ta gaya min, tace tana katsina"
Mujaheed yace "katsina kuma, me take yi a
can," Abdul ya dan yatsine fuska yace "kmr
ko aiki take yi ko menene ni bn gane
xancen nata ba ma, amma gidan mai kudine
ssae abokin dad din nawa ne, kuma gidan
da tsaro dayawa, matansa uku, kila aiki take
masu a gidan" Mujaheed ya gyada kai yace
"gud, to ynxu ya xa ayi ka fito da ita indae
har kana son gnin Aneesah," Abdul ya dan yi
shiru snn yace "sae naje katsina knn,"
Mujaheed yace "to shknn, kmr yaushe xaka
tafi knn?" Abdul yace "ko xuwa gobe,"
Mujaheed yyi shiru yana dan naxari snn
yace "to mu tafi tare mana," Abdul yace
"idan hkn yyi suit dinka," Mujaheed yace
"shknn ngd ssae gobe as early as 7a.m ka
taho gida ka sameni, sae mu tafi da motata"
Abdul yace "ok," Mujaheed ya basa hannu
suka yi shake din juna snn suka fita daga
Eatry din. Hajiya duk ta rude ta shiga
damuwa ganin ynda Aliyu ya rame, yau kam
tun safe bae ko kalli break din da ta hada
masa ba har gashi kusan karfe 1, alhalin
abincin jiya ma da daddare bae ci ba coffee
kadae ya sha, ta xauna gefen gadon da
damuwa tana kallonsa tace "haba Aliyu ka ki
gaya min meye matsalarka, don Allah ka
tausayamin ka gaya min me ke damunka
hka, duba fa yanda ka koma," ya mike xaune
yana kallonta yace "ni nace maki bbu abinda
yake damuna mum," ta girgixa kai tace "ban
yrda ba Aliyu, a hkan xaka ce min bbu
abinda ke damunka," ya dan kirkiro
murmushi yace "kawae dae bana dan jin
ddi ne kwanan nn," tace "to ka tashi mu tafi
asibiti ko kuma na kira maka Dr umar," yace
"aa ki bari kawae mum am feelin much beta
ynxu," bata ce masa komai ba ta fita daga
dakin, bayan kmr minti talatin sae ga Dr
umar din ya xo, da yake babba ne Hydar bae
masa musu ba ya bari ya dubasa don
abokin late father dinsa ne, har ya gama
gwaje gwajensa bae ce ma Hydar komai ba
ya fita yaje ya samu mahaifiyar tasa a kasa,
tace "me ke damunsa doctor malaria ko
typhoid?" likitan ya mata wani irin kallo yace
"wani malaria? Kina nn xaune jinin danki ya
hau har hka, haba Hajiya me ke damun Aliyu
hka? Don ma yaron mai karfin hali ne, Meye
matsalarsa a rayuwa?" Hajiya ta saki salati ta
fashe da kuka tace "wllh doctor ban sani ba,
duk kwanan nn ynda ka gansa hka yake ko
abinci baya ci, shi kadae gareni doctor ban
san me yasa a ransa hka ba yake damunsa,
ka tambayar min shi don Allah ko xae gaya
maka doctor" likitan ya shiga kwantar mata
da hankali yace kar ta damu xae shawo kan
koma, snn xae tuntubesa ya ji meye
matsalarsa, dole Hydar ya yrda ya bi likitan
gidansa don yace xae fi maida hankali a
kansa a can. Karfe bakwae Mujaheed da
Abdul suka yi set off xuwa katsina, bayan
Mujaheed ya xuka ma Hajiyarsa karya cewar
xae je kaduna kan wani case, tayi masa
Allah ya kiyaye, Hka suka dinga tafiya ba ji
ba gani, idan wnn ya gaji ya ba ma wnn
tukin, Abdul ya juya yana kallon Mujaheed
dake tuki yace "idan ka samu dan
restaurant ka tsaya yunwa nake ji,"
Mujaheed yace "ok," hka aka yi yana samun
wani dan eatry yyi parkin suka shiga,
Mujaheed yace "me xaka ci?" Abdul yace
"nothin much," ya karasa wajen waiter din
ya fadi wine din da xa a basa aka mika
masa kuwa, Mujaheed ya bude baki yana
kallonsa yace "wnn kuma fa Abdul?" Abdul
yace "shi kadae xan siya," Mujaheed yace
"alcoholic drink knn fa," Abdul ya juya xae
fita daga eatry din yace "ka siya abinda xaka
siya ka fito mu wuce," can malt biyu kawae
mujaheed ya karba snn ya biya kudin ya fito
yana kalle kallen inda xae ga Abdul can ya
gansa tsaye kusa da wani me kiosk, ya siya
kwalin taba har ya kunna daya yana xuka,
Mujaheed ya girgixa kai yace "ya salam,"
Abdul na hangosa ya karaso yana kallonsa
yace "har ka gama," Mujaheed yace "mu tafi
amma karka shigo min mota da cigarette
dinnan don bana son warin," Abdul yace
"ok, ya jefarda guntun na hannunsa, ya saka
kwalin cikin aljihu yana rike da kwalban
wine dinsa ya shiga mota, Mujaheed ma ya
shiga ya tada motar suka bar wajen, dk da
Mujaheed yy niyyar masa magana a kan
abinda ya gani don ya lura free man ne shi
bbu ruwansa rayuwarsa irin ta turawa yake
yinsa, sae kuma ya fasa gnin har ya fara
bacci. karfe uku suka shigo katsina.
~32~
Mujaheed ya juya yana kallon Abdul dake
danna wayarsa yace "to ina muka nufa
yallabai, gamu nn a cikin katsina," ba tare da
Abdul ya kallesa ba yace "tun daxu nake ce
wa ka bani drivin kayi ignorin dina, ynxu in
ka san wajen ae sae ka kai mu naga,"
Mujaheed yace "hka kawae kan idona ka
gama kwankwade wine kwalba daya na
baka drivin ka wurga mu cikin daji, haba ae
wnn ganganci ne baxa mu ce tsautsayi ba"
Abdul ya juya yana kallonsa bae dae ce
komai ba, Mujaheed yyi parkin yace "nasan
ynxu ka dawo nml, xo ka karbi tukin," Abdul
bae yi musu ba ya fito suka yi exchangin
sit," Mujaheed yace "daga nn ina xa mu
knn?" Abdul yace "masallaci, ba muyi azahar
ba ga la'asar ya kusa," Mujaheed ya fashe da
dariya ssae har da rike kansa, Abdul ya juya
yana kallonsa yace "wat's funny?" sae da
Mujaheed yyi dariyar mae isarsa snn yace
"to mu je," Abdul ya ja tsaki ya ja motar,
suka samu wani masallaci yyi parkin,
Mujaheed na alwala yana kallon Abdul dake
tasa alwalan, so yake yaga ko ya iya alwalan
ma kuwa, Abdul ya gama alwalan ya mike a
fusace yace "wae wnn kallon fa Jaheed?"
Mujaheed yyi murmushi ya mike don shi ma
ya gama alwalan yace "sorry" suka shiga
masallacin a tare, sae da suka idar da sllh
snn Mujaheed yana kallon Abdul yace "srry
fa Abdul in tambayeka," Abdul yace "am ol
ears," Mujaheed yace "naga kmr kayi
karatun addini ssai ko," Abdul yyi masa
wani mugun kallo yace "wace irin silly
questn knn kke min?" Mujaheed yace "A'a yi
hkuri," har Mujaheed ya fidda ran Abdul xae
sake magana ya ji yace "eh nayi, don tun ina
12 yrs na sauke qur'ani mai girma, at 14 na
sauke littattafae da dama," Mujaheed ya
tsura masa ido yana kallonsa xae yi magana
Abdul ya rigasa yace "though ban taso
gidanmu ba, gun kakana da ya haifi dad
dina na taso, at 15 yrs na koma gun parent
dina, kafin grand dad din nawa ya rasu knn,
though nasan da gidanmu na taso ko
karatun sllh ma ba iyawa xan yi ba" Abdul ya
mike yana kallon Mujaheed da ya kasa daina
kallonsa yace "let move, lkci na wuce wa," da
yake Mujaheed na son magana da Abdul din
sae ya fake da cewa, "ka bari mana muyi
la'asar kawae, kaga lkci ya kusa," Abdul bae
yi musu ba ya koma ya xauna, Mujaheed
yace "to kana da ilimin addini hka, mai ya
kai ka shan giya Abdul, nasan ka fini sanin
hukuncin me yin hkn" Abdul yyi masa
mugun kallo snn ya tabe baki bae ce komai
ba, Mujaheed yace "hmm kayi shiru," Abdul
ya dan kishingida yace "bari na dan yi bacci
kafin lkcn sllhn yyi, am so exhausted,"
Mujaheed yyi murmushi yace "to ita Aneesar
son ta kke ko me?" da sauri ya gyara xaman
sa yace "Aneesah, ehh ina sonta, though ba
don ina sonta nake son na aure ta ba, tun
tana karamarta take min fitsara, bata da
kunya ko kadan yarinyar, though ni kadae
naga take ma rashin kunyar, don hka nake
son na aureta ne don na dan nuna mata
hankali, bayan nn kuma xamuyi soyayyar
mu, don ina sonta ssae, kuma kalarta kalar
xama a london ne" Mujaheed ya hade rae
bae ce komai ba, Abdul yace "kuma bayan
hka, na so idan na aureta na dawo masu da
farin cikinsu da dad dina ya tauye masu,
amma sae ta haifa min kyakkyawar dota
kmr ta," Mujaheed ya mike yace "kaga mu
tafi kawae ma yi sllhn a wani waje idan lkcn
yyi," Abdul ya mike yace "ok," snn suka fita
suka shiga motar Abdul ya ja motar suka
shiga cikin gari. Karfe biyar suka isa gidan,
gida ne mai girman gske, mai gadi yace
baxa su samu shiga ba don mai gidan baya
nn, sae dae idan suna da nmbr daya daga
matansa, su kirasu, in sun yrda su shigo, sae
su shiga, don baki basa shiga gidansa hka
nn" Abdul yyi tsaki don shi bai ma san
matan Alhajin ba, Mujaheed yace "kai baka
da nmbr mai gidan ne, ka kirasa," Abdul
yace "bani da," Mujaheed yyi tsaki yana
kallon mai gadin yace "kmr yaushe mai
gidan xae dawo," Mai gadin yace "xuwa
gobe ko jibi," Mujaheed ya juya yana kallon
Abdul yace "sae mu je mu kama hotel,"
Abdul yace "ok," suka shiga mota suka bar
anguwar. Washegari da yamma Hydar ya
koma gida daga gidan Dr umar, ba laifi ya
dan ji sauki amma ba na abinda yake
damunsa a xuciyarsa ba, Hajiya sae nn nan
take da shi kmr ta mai da shi ciki, ta dinga
rokansa tana lallabasa ya gaya mata meye
matsalarsa a rayuwa, tayi alkawarin ko ma
me yake so xata masa, shi dae ido kawae ya
xuba mata yana kallonta.
.
Washe gari da safe misalin karfe goma
Mujaheed da Abdul suka kama hanyar gidan
Alhaji suleman ko Allah ya sa ya dawo, mai
gadi yace bae dawo ba stil sae gobe, a
fusace Abdul yace "kai malam da'alla bude
ma mutane gate su shiga, nn gidan aminin
dad dina ne, so dnt tel me dat," Mujaheed ya
dafa kafadarsa yace "dnt wrry guy, Allah ya
kai mu goben," Abdul yyi tsaki yyi gurin
mota, mujaheed na biye da shi a baya, suna
komawa Hotel din da suka yi lodge,
Mujaheed ya shiga bathroom yin wanka,
Abdul ya sauka downstairs xuwa dan eatry
din dake Hotel din ya siya wine da
hamburger sae malt biyu da table water, ya
koma sama, ya tar da Mujaheed ya fito daga
wankan yana xaune kan gado yana danna
wayarsa, Abdul ya ajiye masa malt da
hamburger, ya xauna kan kujera ya bude
wine dinsa ya fara kwankwada, Mujaheed
ya kasa daina kallonsa, sae da ya ajiye
kwalban snn Mujaheed yace "kai ni fa bna
son kana shan wnn abun a gabana," ba tare
da Abdul ya kallesa ba yace "ok," snn ya
mike tsaye yana kallon Mujaheed yace "let
get a nearest boutique mu siya kaya, coz
baxan iya maida kayan nn ba, its irritatin me
" Mujaheed yace "kaje ka siya ni ina da
kayana a mota," Abdul yace "dnt wrry about
d expense i wil take care of dat," Mujaheed
yyi masa mugun kallo yace "nayi maka kama
da talaka," Abdul yyi dariyarsa mai kyau
yana nuna Mujaheed da yatsa, ya juya ya fice
daga dakin, dariyarsa exactly irin na
Aneesah, Mujaheed ya bi sa da kallo don bae
taba ganin dariyarsa ba sae ranar, yyi
murmushi tuno Aneesar sa da yyi, lallai jini
ba wasa bane, hka kawae ya ji Abdul na
burgesa, in har hka ne to bae yo halin
ubansa ba. Ko da Abdul ya dawo Mujaheed
na kwance yana kallo, ya ajiye masa dayar
ledan hannunsa don biyu ya shigo da,
Mujaheed ya mike xaune yace "wnn fa,"
Abdul yace "kaya na siyo mana. Tunda kai
baxa ka iya siya mana ba" Hydar na kwance
Hajiya ta shigo dakin tana kallonsa tace "son
baka sha tean da yawa ba," yace "ya isheni
mum," ganin yanda duk ta daga hankalinta
a kansa ya sa ya mike tsaye ya shiga ciro
kayan da xae sa tace "ina kuma xaka Aliyu,"
yace "xan dan fita mum," hkn yasa ta dan ji
ddi, tace "to shknn me xa a girka maka kafin
ka dawo," yace "ko ma me kuka girka xan ci
mum," har bakin mota ta rakosa tayi masa
Allah ya kiyaye duk da mugun karfin hali yyi
ya ja motar ya fita daga gidan don bae ma
san inda xa shi ba. Yyi tafiya mai nisa ya
samu kansa da shan kwanan gidansu
Mudatheer, a hankali yyi parkin dai dai kofar
gidan, ya kife kansa da steerin motar, ya kai
kusan minti goma a hka snn ya fito ya shiga
cikin gidan bayan sun gaisa da mai gadi, ya
danna bell ummi ta bude masa kofa, tana
ganinsa kuwa ta hade