Showing 72001 words to 72389 words out of 72389 words

Chapter 25 - MOHAN HAUSA NOVEL

bintou   

27 Jan 2025

4941

" .. That's not fair.. problem"
Ta furta da muryarta mai rauni tana girgiza kan ta a hankali, hawayen ta wani na koran wani har da majina. Ya tsai da idanun sa a cikin nata, yana jin duk ɗigan hawayen ta a tsakiyan zuciyar sa.
" i wish u all the best.. problem"
Bai janye idanun ta daga nata ba kaman yadda ita ma bata janye nata ba. Ya ja motar da ƙarfi, ya baɗeta da ƙura. Yawun da ta tofa mai a goshi ya gangaro saman kuncin sa, tare da wani hawayen da bai san na menene ba. Ya lumshe idanun sa da ƙarfi a yayin da yawun ta da ke sirke da hawayen sa ya gangaro gab da bakin sa, ya zuro harshen sa a hankali ya lashe.

Ahmad ya kalle shi, ya ga hawaye yake yi bil haƙƙi, haba me zai yi in ba dariya ba?, Dariya ya shiga yi sosai har da rike ciki. Dama da gangan ya ƙi tanka masu, baya so tankawan nasa ya zamo matsala.


Zakiyyah ta bi bayan motan da kallo, yanda ƙuran da ya baɗe ta da shi yake yaye wa, yanda motar sa take ƙara nisa, yana tafiya da dukkanin wani burin ta a kan shi, a wurin ta ba motan Mohan take kallo ba, kallon mafarkan ta take kallo, da tsarin da ya yi wa rayuwan ta, a yayin da motar da ta ɓace ta ji kaman ya tafi da duk wani buri da fata nata ne. At that moment the loss spans was multiple levels, making it a complex emotional challenge for her to overcome....

ALHAMDULLHI...
A NAN MUKA KAWO ƘARSHEN LITTAFIN *MOHAN* KASHI NA ƊAYA.
Kuma a yau free ya kare.
DOMIN JIN YADDA ZATA KAYA ACIKIN LABARIN MOHAN DA MATAN SA ZAKIYYAH DA KUMA MARYAM.



JAMA'A ANYA BAMU SAMU ƘARUWA BA? BARI DAI INNYI SHURU, IN BI AYARIN MASU TAYA ZAKIYYAH JIMAMIN RASA PROBLEM🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️🏃🏽‍♀️


DAGA GOBE IN SHA ALLAH KUDIN LITTAFI ZAI KOMA #500
*Za'a biya ta wannan lambar 9122107940*
*ZAKIYYAH ISHAQ OPAY*

Sai a tura receipt ko shaida ta wannan lambar *09125491597*
Haka zalika zaka iya biya a matsayin katin MTN a wannan lambar *07046627683*

MOHAN IS AN INTRIQUIENG EMOTIONAL STORY OF ADDICTION INTO AFFECTION.

KINDLY SUBCRIBE @ *500 NAIRA*

*VIA 9122107940*

*ZAKIYYAH ISHAQ OPAY*

EVIDENCE TO *09125491597*

YOU CAN SEND MTN CARD SEND To *07046627683*

Be the first subscriber ❤️

NB _Part one is free_

©BINTOU.
Na yi gabas 🚶🏽‍♀️.
29th december.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login