Showing 9001 words to 12000 words out of 67530 words

Chapter 4 - SHIRYAYYAR-ƘADDARA HAUSA NOVEL

08 Nov 2024

4362

a kwaishi a cikin estate ?in.


a ?alla sunyi tafiyar kusan minti biyar kafin su ka kawo bakin wani ?aton luxury Villa wanda yafi ko wane gida dake cikin estate ?in girma ha?uwa da tsaruwa, yana yin shi ma da ban yake da gidajen dake ciki shi ba'a jere yake da sauran gidajen ba yana a tsakiyar su yana fuskantar gate ?in estate ?in, water falls ne masu matu?ar kyau da ban shawa'a a bakin villa ?in da a ?alla ya kai hawa biyar, parking motocin su kayi...
_*Episode 5_6*_



*Bound by fate,freed by love, A romantic Odyssey*?????



___________________________



A zaune take saman royal sofa mai mazaunin mutum uku dake a katafaren main parlorn dake villa ?in,fa?a maku tsaruwa da ha?uwar parlorn ?ata lokaci ne,royal sofas ne a cikin shi kusan set shidda, komai na cikin parlorn white and golding color ne,wani irin dadda?an ?amshi ne ke tashi a cikin parlorn ha?e da sanyi AC,parlorn iya ha?uwa ya ha?u.



duguwar rigar lace ce a jikinta ?inkin bubu,wuyanta yasha adon sar?ar gold hakama hannuwanta da ?an yatsunta da suka sha ?unshin jan lalle sunsha zobunan gold masu tsadar gaske, fara ce mata ?ar duma duma ba laifi kyakyawa ce,gashin attachment ne a kanta ya zubo har gadon bayanta,wani dadda?an ?amshine ke fita daga jikinta wanda ya ha?e da na fresheners ?in dake parlorn ya bada wani ni'imtaccen sanyin ?amshi.




tsadaddiyar wayarta ?irar company Samsung ce kare a kunenta da alama waya take,cikin maganarta ta ?asaita da isa take fa?in

"nayi matu?ar jin da?in wannan dadda?an labarin daga gareka"

bana iya jin mi na cikin wayar ke fa?a, murmushi ta saki tana cigaba da fa?in

"kar ka damu in dai nice zaka samu harda gyara ma, fatana dai sirrin mu ya cigaba da ?oyiwa"

jin jina kai tayi har ta bu?e baki za tayi magana ?arar dirar motocin su ya katse ta, da sauri ta mi?e daga saman sofa ta nufi bakin window cikin ta?un izza da ?asaita, yaye curtains ?in dake jikin window tayi,a hankali ta sauke idanunta a compound ?in gidan,kusan a tare aka bu?e motacin dake tsakiyya, brisster zulaihat ce ta fito ?ayan ?angaren kuma nainarh ce ta fito dafe da kai yayin da yumnah ta fito daga bayan motar dake bayan ta su,daga ganin yanayin fuskarta ba ?aramin ku ka tasha ba.


main entrance ?in gidan su ka nufo wannan security guard ?in ce ta shiga gaban su yayin da mazan su ka rufa masu baya har bakin entrance ?in villa ?in,wani ?an card security guard ?in ta ciro daga aljihun wandonta ta zura a jikin wata ?ar na'ura dake jikin ?ofar , cikin ?an?anin lokaci ?ofar ta shiga zugewa,zare card ?in tayi, kama Nainarh mom tayi, ciki su ka kunna kai ban da security guard ?in maza, juyawa su kayi su ka koma in da su ke zama.




Ta?e baki matar tayi tana sakin curtain ?in ta juya zuwa cikin parlorn, ya mutse fuska tayi

"sorry kaji ni shiru, dangin yahudawan ce ta dawo, matar nan akwai ?an banzan taurin kan tsiya,babu abun da ta rasa a rayuwa amma saboda tsabar zubar ma da kai aji ina ita ina aikin lawyer dukiya mulki babu wanda Allah bai bata ba, daga gidan mijin har gidan iyaye da ?a?a amma ta za?i wannan aikin wahalar"

jinjina kai tayi can ta kwashe da dariya tana fa?in

"no ba haka nake nufi ba, kaima ai kafi ?arfin shi kawai ra'ayi ne irin naku kai da ita"


dariya ta sake saki tana fa?in "ok bye bye, take care of ur self for me sai na sake jinka" tana gama fa?a ta janye wayar daga kunnenta, mazauninta ta koma ta zauna tana ?aura ?afa ?aya kan ?aya tana wani jijjiga ?afarta dake manne da chain na gold, ?afar sai she?in ?unshin jan lalle take.



tana a nan zaune su ka shigo parlorn bakin su ?auke da sallama, daga yanyin da su kayi sallamar zaka tabbatar da rashin natsuwar da su ke a ciki, yumnah har time ?in kuka take,mi?ewa matar tayi tana nufar su fuskarta ?auke da wani shu'umin murmushi, tana ?arasowa gabansu tace

"Ashe haka shari'a ta kasan ce?" banza mom tayi da ita kamar bada ita take ba

"dama duk wanda yace tukunyar wani bazata tafasa ba to tabbas tashi ko zafi ba za tayi ba,to Allah dai ya kyauta na gaba"

ta fa?a tana sakin murmushi,wucewa mom tayi ba tare da ta tanka mata ba ta nufi elevator,bin bayan ta su yumnah su kayi.


dariya matar ta saki tana fa?in
"ita ?arya dama ai fure take bata ?a?a,salihan bayi kullum a cikin nasara suke, tsinanne kuwa baya ta?a nasara akan masu daraja"

mom na jinta amma tayi kamar bata san tana yi ba, wasu madannai ta dannan a jikin elevator, bu?ewa ?ofar tayi su ka shige ciki,wata ?ar iskar dariya mata ta sake saki

"Allah ya la'anci yahudawa da nasarawa, duk wanda ya kasance cikin wa ?annan da Allah ya la'anta yayi asara, Allah mungode maka da kayo mu cikin jinsi mafi daraja da ?aukaka kayo mu a muslmai ba sabon tuba ba" dariya ta saki tana bin su mom da kallo har suka yi sama.


juyawa tayi da nufin komawa mazauninta,wata kyakyawar budurwace tsaye a bayanta fara ce sai dai ba irin sosai ?innan ba,gown ce a jikinta white color ta ?an wuce gwiwarta yayinda kanta ke sanye da hular sa?a ba?a,manya idanunta farare ?ar ta zubama matar, tsuke fuskarta matar tayi tana wani yamutse fuska tace "miye ki ka wani tsare ni da idanu uwata?" girgiza kai tayi cikin ?unar rai da takaici tace


"MAMY gaskiya abun da ki ke baki kyautawa, miyasa kullum ki ke son zubarma kanki da mutunci ne?, yanzu dan Allah abun da ki ka yima mom kin kyauta?, gaskiya mamy ki dai na wannan ba hali bane mai kyau,kina jawo ma kanki abun kunya damu kan mu"



"ehyye!,sannu uwata, nace sannu uwata fa?a za kiyi man?" ta fa?a kamar zata rufeta da duka

"mamy ba fa?a zanyi maki ba, ina fa?a maki gaskiya ne a matsayina na ?ar ki, hakan bai dace ba"

"to bana so" mamy ta fa?a

"mamy dole na fa?a maki gaskiya,idan har DADY ya san baki daina wannan ?abiun ba bazai ta?a raga maki ba kin dai san halin shi, a kullum mom tana son ku zauna lafiya amma ke baki son haka, kullum burinki ki tada fitina, kuma mamy da ki ke mata gori kema fa ba rawa ki kayi Allah ya hallice ki muslmar ba sai kiga tafiki dacewa ita data shiga muslincin daga baya sama dake da aka haifa a cikin s..."

bata ?arasa ba mamy ta daka mata tsawa tana fa?in "FA'IZA! ni ki ke fa?ama wannan kalaman dan uwarki?"

"kiyi ha?uri mamy gaskiya ce"
ri?e ha?a tayi "ah gaba gaba duka zaki fara kaiman idan banyi wasa ba"

"Allah ya tsare ni da kai maki duka mamy, amma ki sani wallahi sai na sanar da DADY baki dai na cin mutuncin mom ba, kuma ma ai ya hanaki zama main parlor,kin dai san sauran idan har yazo ya sameki"

tana fa?ar haka ta nufi elevator da su mom su ka hau da sauri dan ta san zamanta a wurin bazai haifar da ?a mai ido ba, madannan dake jiki ta danna.




"ina zaki uwar iyayi?" mamy ta fa?a tana ?an ?aga murya
"zanje na lallashi mom ne"
baki mamy ta saki har fa'iza ta ?ace ma ganinta, jinjina kai tayi tana fa?in

"zan kama ki ne dan ubanki, sai naji uban dake zugaki kina fa?a man magana san ranki" ta fa?a tana nufar elevator dake ?ayan ?angaren parlorn ta shiga, dan ta san muddin dady ya shigo ya sameta a main parlorn ranta idan yayi dubu to sai ya ?aci.


?ofar elevator ne ya bu?e, zuro ?afarta tayi ta nufi wani ?an corridor,wata ?ofa ta shiga,wani ha?a?en parlor ne ta shigo,ya fi na ?asan da su ka baro kyau da tsaruwa, komai na cikin shi ya kasance gloding color ne,set ?in sofa biyu a cikin shi.


Wata ?ofa ta nufa wacce nake kyautata zaton kitchen ne,tura ?ofar tayi ta shiga makeken kitchen ne gari guda babu wani da babu a ciki,ma'aikata ne su shidda gaba ?ayan su mata ne, kowaccen su na sanye da uniform ?inta riga da wando, rigar fara ce yayin da wandon ya kasance ba?i, kowannen su aikin gaban shi yake, bakinta ?auke da sallama ta shiga, gaba ?aya su ka ?ago suna kallonta, amsa mata sallamar su kayi suna ?an rissinawa su ka gaishe ta, cikin kulawa ta amsa masu tana ?arasawa cikin kitchen ?in, ?aya daga cikin su ce tace

"Aunty Fa'iza mi ki ke bu?ata, ai da kin kira waya ba sai kin zo da kanki ba?"


dish rag ta nufa tana fa?in "karki damu ISHRAT zan ?auka da kaina, kawai dai ina so ku ha?a ma su mom lafiyayyan abinci mai rai da lafiya"

"in sha Allah yanzu za'a kammla" jinjina kai tayi tana ?aukar plate mai ?an girma ta nufi fridge,kayan ci da sha ne sha?e a cikin shi, duk wannan kayan ?walam da ma?ulashe dake ciki ruwa da lemu kawai ta ?auka ta ?aura saman plate ?in,?ofar fita ta nufa ?an dakatawa tayi.
"kina bu?atar wani abun ne?" ishrat ta fa?a
"A'a, wai yaushe ummah za ta dawo ne?"
"tace man yau ko gobe amma ba tabbas" ishrat ?in ta fa?a, jinjina kai fa'iza tayi tana ficewa daga kitchen ?in.



parlorn data shigo ta koma wata ?ofa ta nufa nan ma wani madaidaicin parlor ne, anan ta samu yumnah da nainarh,nainarh har lokacin kuka take yumnah kuwa ta dafe kanta da hannunta ?aya yayin da idanunta ke a lumshe hawaye na fita,wannan security na zaune gefen nainarh tana lallashinta
"Assalamu Alaikum" ta fa?a tana ?arasawa cikin parlorn,
"good morning ma" security guard ?in ta fa?a
"morning"fa'iza ta fa?a tana nufar in da suke ,trayn dake hannunta ta ajiye saman table, zama tayi kusa da nainarh, dafa ?afa?arta tayi


"ba kuka ya kamata kiyi ba Nainarh, Adu'a ya kamata kiyi in sha Allah komai yayi farko zaiyi ?arshe, in sha Allah babu abun da zai faru da momyn ki,zata dawo gareki in sha Allah"

lallashinta fa'iza ta shigayi tana fa?a mata kalamai masu da?i, shiru nainarh tayi tana sauke ajiyar zuciya, kallon yumnah fa'iza tayi
"Autar dady da mom kukan ya isa haka sai kisa zuciyarta ta karaya, ki daina kinji" jin jina mata kai kawai yumnah tayi
"ku shiga ?aki sai ku kwanata ku huta kunji, ga breakfast can nasa su ishrat su ha?a maku" da to su ka amsa mata, suna tashi itama
mi?ewa tayi tana fa?in "mom na ciki ne?" da eh yumnah ta bata amsa.



trayn ta ?auka,?ofar dake kallon dama ta nufa, a hankali ta tura ?ofar bakinta ?auke da sallama,masha Allah na furta a yayin da nayi arba da katafaren bedroom ?in data shigo,expensive furniture's ne a cikin shi na alfarma,royal bed ?in dake ciki kawai abun kallo ne,yasha blanket da bedsheet masu tsadar gaske, bed ?in a cike yake da pillows, bedroom ?in ba wani cike yake da kaya ba, bed ne kawai sai nightstand dake ?auke da bedside lamps sai dressing mirror,sai sofas guda biyu dake can bakin sliding window sai ?an round table dake tsakiyar su.



Cikin ?akin ta ?arasa yayin da take yin sallama, a tsaye ta hango brisster zulaihat bakin window hannunta ri?e da curtains,girgiza kai fa'iza tayi cike da tausayawa ta nufi in da brisster take, sallama ta sake yi dan a tunaninta bata jita ba,kafe garden ?in dake bayan villa ?in tayi da ido yayin da hawaye ke sauka daga idanunta, a zahiri kallon shuke shuke dake cikin garden ?in masu ?aukar hankali take amma a zahirin gaskiya hankalinta kwata kwata ba'a kan su yake ba,babban tashin hankalin ta a wane hali yanzu aminiyarta take ciki sannan ya rayuwar nainarh zata kasance ba tare da mahaifiyarta ba, da sauri ta juyo jin an dafa kafa?ar ta.



kallon fa'iza dake tsaye a bayanta tayi
"Fa'iza yaushe ki ka shigo?"

"mom yanzu na shigo ina ta ?wala sallama ba kijini ba, mom dan Allah ki daina sa damuwa a ranki kar wani abun ya same ki, in sha Allah momy zata fito"

ajiyar zuciya ta sauke,hannu fa'iza tasa ta shiga guge mata hawayen dake zuba daga idonta tana sake bata ha?uri, jan hannunta tayi su ka nufi sofas ?in dake wurin.


Zama su kayi suna fuskantar juna
"mom in sha Allah zata fito, mom kinfi kowa sanin yanke mata hukuncin ?aurin rai da rai ba shike nuna gaskiya baza tayi halinta ba,ba kuma shi ke nuna ba zata iya fitowa wata rana ba, dan Allah ki kwantar da hankalin ki"

"Nagode fa'iza" shine kawai abun da brisster tace
"mom kinfi ?arfin haka a waje na fatana dai ki rage damuwar a zuciyar ki, sannan nayi maki Al?awari mom zan tayaki da Adu'a Allah ya bayyanar da gaskiya"


"Ameen fa'iza"
"sannan mom ina mai baki ha?uri akan abun da mamy tayi maki, bata kyauta ba dan Allah kiyi ha?uri"

murmushi brisster ta saki yarinyar akwai shiga rai ta na matu?ar burgeta

"fa'iza kenan idan da sabo ai yaci ace na saba da hakin mamyn ku, karki damu abun da tayi man kwata kwata bai ?ata man rai ba"

"shikenan mom amma duk da haka ina mai baki ha?uri a madadinta" murmushi brisster ta saki


trayn data shigo ta nufa, ruwa ta tsiyaya mata a cup
"mom gashi kisha, na sa chefs su ha?a maku breakfast dan na san haka ku ka fita bakuci komai ba"

"nagode fa'iza Allah ya biyaki da mafificin Alkairi"
"mom dan Allah ki daina gode man"
"ya zama dole ne fa'iza"
"ni dai dan Allah ki daina gode man, nifa ?arki ce kuma mom kin san cewa babu godiya tsakanin iyaye da ?a?ansu" murmushi brisster ta sake saki tana zubama fai'za ido, fa'iza badai iya tsara kalamai masu da?i ba.


Turo ?ofar bedroom ?in a kayi, da sauri su ka kai duban su ga ?ofar
a tsaye ya ke ya har?e hannuwan shi a ?irji,Army green ?in shirt ce a jikinshi ha?e da Army trouser wanda ya tsaya mashi iya gwiwa , babban mutum ne da a ?alla zai kai kimanin shekaru 56 zuwa da 8 a duniya, dogo ne sosai yana da jiki, ?a??arfa ne na gaske kamar ba dattijo ba, a ido idan ka kalleshi baza kace shi ke da wa?annan shekarun ba,fari ne kyakyawa kallo ?aya za kayi mashi ka hango kamaninshi da fa'iza da yumnah,da gudu fa'iza ta nufe shi, fa?awa tayi jikinshi
"good morning dady"

murmushi ya saki yana jan kumatunta "har yanzu baki san kin girma ba ko fa'iza?, kina abu sai kace yumnah" ?ata fuska tayi kamar ?aramar yarinya "dady nice ma yumnah" zuba masu ido brisster tayi tana kallon su ba?aramin birgeta suka yi ba, raba jikin su yayi yana fa?in
"?warai ma kuwa"

cikin ?akin ya ?arasa, ?ofar fita fa'iza ta nufa tana fa?in
"mom sai na dawo, dady ka barta ta kwanta ta huta ta gaji" ta fa?a tana jan handle ?in ?ofa
"na lura fa'iza kin raina ni da yawa" dariya tayi tana jan ?ofar ta fice, murmushi kawai mom tayi tana girgiza kai.


bakin bed dady ya nufa,zama yayi yana zuba ma barrister ido, ?ata fuska tayi kamar zata fashe da kuka ta nufeshi, tana ?arasowa gabanshi fa?awa tayi jikinshi tayi hugging ?in shi,hannu biyu yasa ya zagaye bayanta,shafa doguwar sumar kanta ya shiga yi
"Barrister lafiya?"
saukar hawayenta yaji a saman chest ?in shi, da sauri ya ?ago da fuskar ta yana kallo,hawaye ya gani suna zarya a kumatun ta.


hannu yasa ya shiga share mata su "gaskiya ?arshen wannan aikin naki ya zo,bazaiyu a ri?a sa man mata kuka ba, dole ki ajiye wannan aikin dama ba so nake ba saboda kin dage kina so ne kawai yasa na barki"


"sir kar kace haka,wannan aikin da nake ban san iya adadin ladar da nake samu ba, zaka so ka zama sanadiyyar yankewar wannan ladar?"
"amma kullum sai su ri?a sa man ke kuka, bana jin da?in hakan?"

"ba laifin su bane kukan ne dole nayi, ina ji ina gani na kasa taimakon Aminiyata kotu ta yanke mata hukunci ba tare da ta aikata laifin ba"

"karki damu,in sha Allah komai zai daidaita yanke mata hukuncin ai ba yana nufin shikenan ba,ki dai na kuka kinji bana so"

wasu hawayen ne su ka sake zubuwa, ?an bubbuga bayanta ya shigayi "ya isa haka, idan ba nima nawa hawayen ki ke son gani ba"
hannu tasa tana share hawayen "na daina"

"yawwa ko ke fa,ina ita yarinya Asma'un?"
"dama ina so na nemi wata Alfarma a wurin ka"
"Alfarma kuma?"


"Eh,dangin mahaifiyarta sun so tafiya da ita amma nace A'a saboda karatunta zata zauna anan in yaso sai su ri?a tafiya tare da yumnah,kuma dai gaskiya ina son ta zauna a tare da ni sai tafi samun kulawa sama da can, zata iya zama nan ba matsala?" jinjina kai yayi

"dama makarantar su ?aya da yumnah ne?"
"eh school ?in su ?aya"
"shikenan ba damuwa, zata iya zama a nan ?in ai kema tamkar mahaifiya ki ke a gareta"
"haka ne, nagode sosai Allah yasa da Alkairi"


?an ?aure fuska yayi
"ni ki ke ma godiya zulaihat?"
"eh mana, idan an kyautata maka sai ka gode ai ba wani abu bane"
"to bana so, nan ?in gidan ki ne kina da ikon ajiye duk wanda ki ke so, idan kuma ki ka sake godeman to ni da ke ne" murmushi tayi tana kwantar da kanta saman shoulder ?in shi

"zuwa anjima ina so zanje prison dan na duba jikinta,his excellency yanke jiki fa tayi ta fa?i na shiga tashin hankali matu?a a lokacin"

"Allah ya kaimu anjimar sai mu tafi tare, Allah ya bata lafiya"
"Ameen ya Allah"




?????????? ??????????????..... ???



Ba?ar motar ce ?irar benz ta tukaro gate ?in estate ?in,sanin halin mamallakiyar motar ne yasa tun kafin motar ta ?araso sojojin dake gadin gate ?in su kayi hanzarin bu?e mata ?ofa,babu ?ata lokaci ta danna kan hancin motar zuwa ciki,?aya daga cikin gidajen motar ta nufa,a parking space ?in duplex ?in data nufa tayi parking,dai daita parking tayi, kafin aka bu?e

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login