Showing 42001 words to 45000 words out of 67530 words
lallai suyi maraba da ita ba.
bata jima da shiga wanka ba Yumnah ta dawo bedroom ?in jikinta ?aure da towel,zama tayi gefen bed ?in, Nainarh na fitowa ta tashi ta nufi toilet ?in har ta kai bakin ?ofa ta tsaya "kayan da zamu sa na nan na fito mana da su"
gya?a mata kai Nainarh tayi
?ofar bedroom ?in ta bu?e ta shiga, dressing room Nainarh ta nufa, dressing mirror ta nufa,zama tayi saman stool, expensive body lotion ?in dake jere saman dressing mirror ta ?auka,shafama jikinta ta shiga yi, simple make up tayima fuskarta Masha Allah tayi kyau abunta.
tashi tayi ta nufi kayan da Yumnah ta ?auko masu, expensive egyptian abayas ne Black color anyi masu ado da royal blue ?in yadi a hannun,sunji adon stones a jikin su sai she?i suke.
?aya daga cikin rigunan ta ?auka ta zura a jikinta ba ?aramin kyau tayi ba kamar wata balarabiya,kallon kanta tayi a gaban mirror ita kanta ta yaba da kyawun rigar a jikinta,baby ribbon ta ?auka ta ?aure gashin kanta,mayafin rigar ta ?auka tayi rolling, masha Allah kawai zamu ce Nainarh Allah yayi mata wani irin sanyi kyau,ba ?aramin haska farar fatar ta rigar tayi ba,shagala tayi da kallon kanta a mirror.
"wayyo Allah na sister Nainarh ke ce haka?,kai masha Allah kinga yanda rigar nan tayi maki kyau kuwa?, wallahi kamar mutum ya saceki ya gudu,karfa ki rikita mana samarin family a kasa gane kan su"
dariya Nainarh ta fashe da ita jin irin sambatun da Yumnah ke mata,sosai Yumnah ta shiga zuzuta kyan da Nainarh tayi,ita kuwa ban da dariya babu abun da take.
"bari nayi sauri na shirya ko na samu nayi maki pics kar wannan wankan ya tafi haka nan" ta fa?a tana nufar dressing mirror.
shaf shaf tashiga shiryawa,itama simple makeup tayima fuskarta,rigarta ta ?auka ta zura Nainarh na daga tsaye sai Binta da ido take harta kammala shiryawa,itama ba ?aramin kyau tayi ba abunka ga farar fata sai rigar ta sake fito da haskenta.
jinjina kai Nainarh tayi tana fa?in
"masha Allah kema ba ?aramin kyau ki ka yi ba"
"ban kai ki ba" Yumnah ta fa?a tana ?aukar wayarta, hand bag ta ?auko masu mai shegen kyau tare da sunglasses mai ?aukar ido.
bedroom su ka nufa Nainarh ta ?auki wayarta dake saman nightstand ajiye,ficewa su kayi daga ?akin zuwa parlor,anan su ka ?aje kolin ?aukar photo, photo Yumnah ta shiga ?aukar Nainarh ba ?a??autawa,bayan nan ta kira Ishrat tayi masu a tare.
A tare su ka shigo parlorn,a bakin ?ofar su kaci burki cikin shigar shadda gezna fara ?al sai ?aukar ido take,kan su a sanye yake da hula, kwantacciyar sumar kan su sai she?i take.
fuskar shi a tsuke take kamar ko da yaushe sa?anin ta ?an uwan shi dake ?auke da murmushi yana kallon Nainarh da Yumnah da su ka juya ma ?ofa baya, kallo ?aya yayi masu ya ?auke kai yana kai dubanshi ga Ishrat dake ?aukar su photo,wani ?an iskan kallo ya watsa mata wanda yayi sanadiyar hautsinawar ?an hanjin cikinta.
saurin sauke wayar tayi ?asa har tana sake ?aukar su wani pic ?in ba tare da saninta ba,da mamaki Yumnah ke kallonta "Ishrat wai lafiya ki ka tsaya sauri muke,?ara mana ?aya kafin mom ta fito" Yumnah ta fa?a tana kallonta
cikin rawar murya Ishrat ta furta
"barkan ku da zuwa ,ina wuni" ta furta
da sauri Yumnah takai dubanta ga...
_*Ep 19_20*_
*Bound by fate,freed by love, A romantic Odyssey*?????
______________________________
da sauri Yumnah takai dubanta ga Irfan da Waseef dake tsaye a bayan su, murmushi ta saki
"laa ya Irfan ya waseef ku ne?" yumnah ta fa?a cikin nuna jin da?in ganin su, wani irin fa?uwa gaban nainarh yayi jin sunan da yumnah ta ambata, idan bata manta ba shine mutumin daya shigo ?akin su ya sameta daga ita sai towel.
wani irin takaici da kunya ne su ke rufeta ji tayi ina ma ?asa zata tsage ta shiga,ko ?wa?waran motsi kasawa tayi.
da sauri yumnah ta nufe su
"kun zo a dai dai, Ishrat yi mana photo" nainarh ta fa?a tana shiga tsakiyar su, saurin kallon Irfan da yayi kicin kicin da fuska Ishrat tayi,kasa ?aukar photon tayi saboda hararar daya watsa mata, ?ofar parlorn mom ya nufa ba tare da ya tsaya photon ba, da kallo kawai yumnah da Waseef su ka bishi, Nainarh kuwa tsananta fa?uwa gabanta yayi lokacin da taga giftawarshi ta idonta.
ta?e baki yumnah tayi tana kallon Waseef "ya Waseef wai mike damun ya Irfan ne?"
"ban sani ba yumnah, kin san halinshi sometimes ba iya mashi ake ba"
"Allah ya kyauta,Ishrat yi mana kinji" yumnah ta fa?a, saurin dakatar da Ishrat ?in waseef yayi yana nuna Nainarh data juya masu baya.
"wacece wannan ita bazata zo muyi photon ba"
"laa sister Nainarh zo muyi photo tare da ya Waseef" yumnah ta fa?a tana nufar Nainarh ta kamo hannunta zuwa in da Waseef ?in yake tsaye.
"sannu pretty, muyi photo ko?" Waseef ya fa?a yana sakar mata murmushi, murmushi itama ta sakar mashi tana gaishe da shi, cikin kulawa ya amsa mata, tsakiyar su ya shiga, photon Ishrat ta shiga ?aukar su a nan Fa'iza ta same su itama ta ?au wankan Abaya simple makeup ne a fuskarta ba ?aramin kyau tayi ba.
shiga itama tayi a kayi photon da ita,photona sosai su ka ?auka Waseef sai da yasa Yumnah tayi masu su biyu shida Nainarh,Fa'iza ma sai da a kayi mata da Nainarh, sai da su kayi mai isar su tukun su ka bari a nan parlor su ka zauna suna kallon photunan.
mom ce ta fito Irfan na biye da ita, ta ?au wankan Arabiyan Embellished open Abaya launin Royal blue tayi rolling da Veil ,babu makeup a fuskarta amma ba ?aramin kyau tayi ba, cikin parlorn ta ?araso Irfan na ri?e da hand bag ?inta.
"mom kinyi kyau sosai, dan Allah muyi photo dake kema" yumnah ta fa?a tana nufo mom ?in
"lokaci ya ?ure Yumnah,na san mu ka?ai ne bamu je ba, ki bari sai wani lokaci" ?ata fuska yumnah tayi ba haka ta so ba.
ficewa su kayi daga parlorn gaba ?ayan su Ishrat na masu a dawo lafiya, parking space su ka nufa, motar Irfan mom da Waseef suka shiga yayin da Yumnah da Nainarh su ka shiga motar Fa'iza,key su kayi ma motocin su ka fice daga gidan zuwa gidan Abbah dake cikin Estate ?in.
Tafiya su ka yi mai ?an nisa kafin su ka iso gidan Abbah, katafaren luxury Villa ne na gani na fa?a,yaji kayan alatu kamar baza'a mutu ba,a katafaren parking space ?in gidan su kayi parking Wanda yake cike da expensive rides masu matu?ar kyau.
fitowa su ka shiga yi ?aya bayan ?aya,a tare su ka nufi entrance ?in shiga gidan mom da su Irfan na gaba yayin da Yumnah da su Nainarh ke bayan su, yanzu ma hand bag ?in mom ce a hannun Irfan, bakin su ?auke da sallama suka shiga katafaren parlorn gidan wanda aka ?awatashi da manya manyan sofas masu matu?ar kyau da tsada.
matasan ?an mata ne zaune saman sofa kowacen su ta ?auka wanda Egyptian Abaya ?aya tayi rolling da veil ?in yayinda ?aya kanta yake a bu?e,zallar gashin kanta ne kawai, gaba ?aya wayoyinsu ne a hannunsu sun tasa gaba sai aikin latsawa su ke.
Kairiyyah da Noor kenan, Kairiyyah ta kasance ?iya ga Aunty Adama Noor kuma ?aya ce ga Uncle mutallaf.
sake ?wa?a sallama Yumnah tayi yayin da Irfan da Waseef su ka nufi glass elevator dake cikin parlorn.
saurin ?ago kai su kayi,ri?e ?ugu Yumnah tayi tana jijjiga jiki ha?i da kauda kai gefe,da sauri ?an matan su ka nufo mom.
hugging ?in ta su kayi cikin girmamawa wacce tayi rolling veil ta gaishe da mom, da fara'a mom ta amsa mata.
"lafiya lau Kairiyyah,ya school?"
"lafiya lau Alhmdllh mom"mom ta fa?a
"momy ina wuni" ?ayar ta gaishe da mom ?in
"lafiya lau Alhmdllh,Noor zuwan yaushe?"
"jiya cikin dare mu ka zo"
"masha Allah harda dadyn ku kuka zo ne?"
Eh taba mom ?in amsa, elevator mom ta nufa tana fa?in "bari na shiga wajen Abbah" da to su amsa mata, hugging ?in Fa'iza su kayi cikin kulawa su ka gaishe da ita,kishi duk yabi ya cika Yumnah ganin sun ?i kulata,kama hannun Nainarh tayi.
"mu tafi kinji sister"
da sauri Noor tabi bayan su, hugging ?in Yumnah tayi ta baya "haba sister ba dai fushi ki ka yi damu ba?" fisgewa Yumnah tayi
"ni ki ?yale ni"
"bazan ?yale ki ba,sai kinyi ha?uri" murmushi Fa'iza tayi tana nufar su ita da Kairiyyah, Nainarh bin su kawai take da ido.
"sister sannu" Kairiyya ta fa?a tana kallon Nainarh, murmushi Nainarh ta sakar mata tana amsa mata sannu da tayi mata.
lallashin Yumnah Noor ta shiga yi da ?yar su ka samu ta saki fuska,part ?in Abbah su ka nufa gaba ?ayan su.
*MOM*??
a second floor elevator ta sauketa, corridor da zai sadata da part ?in Abbah ta nufa,tunda ta tunkaro ?ofar shiga part ?in take jin muryoyin su suna fira cikin nisha?in, a bakin ?ofar shiga ta tsaya,a hankali ta tura ?ofar ta shiga.
Masha Allah katafaren parlorn ne da yaji kayan more rayuwa, manya manyan sofas ne set uku masu matu?ar kyau da tsada ga taushi kamar audiga,ha?a?iyar rug carpet ce shinfi?e a ?asa, kyakkyawan Dattijo ne mai cikar kamala cikin shigar farar Alkyabba a kishingi?e saman rug carpet yayi matashi da tumtum yayin da ?a?an shi ke kewaye dashi sun saka shi tsakkiya,fira suke cike da nisha?in.
su goma ne ?a?an Abbah dady shine babba daga shi sai uncle Ahmad daga su sai uncle Mustafa da uncle Ubaid daga su sai uncle mutallaf daga shi ne sai barrister Hashim da Aunty mariya daga su sai Aunty Safeenah da uncle Khamis daga su sai Aunty Adama ita ce Autar Abbah.
gaba ?ayan su ne a parlorn uncle Khamis ne kawai babu shima baya ?asar ne tsawan shekara 19 kenan rabon shi da ?asar,shi ka ?ai ne a cikin su baya da Aure.
Dady na daga hannun daman shi yayin da dady Ahmad ( mr president ) ke kusa da shi sai
Uncle Mustafa, Uncle ubaid da uncle Hashim, ?angaren hagu kuma Aunty mariya,Aunty safeenah da Aunty Adama ne sai uncle mutallaf dake tsakiyar su,Irfan da Waseef na daga saitin kan Abbah zaune,gaba ?aya hankali su na kan Abbah dake basu labarin yarintar su dady cike da nisha?i.
sallamar mom ce ta katse masu firar da suke,gaba ?ayan su suka kai duban su gareta, murmushi ne ya bayyana akan fuskar Abbah da alama yaji da?in zuwanta,kaf cikin surikan sa babu wacce yafi so sama da mom,tamkar ?iya haka ya ?auketa,idan ka cire barrister Hashim da Aunty Safeenah babu wanda baiyi farin ciki da zuwanta ba,da sauri Aunty Adama ta tashi fuskatar ?auke da murmushi ta nufo mom.
hugging ?in juna su kayi hakan ba ?aramin ?ata ran Aunty Safeenah yayi ba,kauda kai tayi gefe tana jan tsaki, cike da kewar juna suka gaishe da juna,cikin parlorn su ka ?arasa,wurin Abbah mom ta nufa fuskarta ?auke da murmushi.
zama tayi kusa dashi "in wuni Abbah,mun sameku lafiya?"
"lafiya lau Alhmdllh,ya gidan ya kuma aiki"
"lafiya lau" Masha Allah Abbah ya furta,duban ta ta kai ga dady Ahmad cike da girmamawa ta gaishe da shi,cikin kulawa ya amsa mata yana tambayar Yumnah.
?aya bayan ?ayan tabisu tana gaishe da su,cike da kulawa su ke amasa mata in ka cire barrister da Aunty Safeenah da su kayi kamar ba su san da su take ba,hakan kwata kwata bai dameta ba dan idan da sabo ta saba da halin su,dady baiji da?in hakan ba ya rasa miye matsalar ?an uwanshi da matar shi.
"Ashe abun da ya faru da Asma'u kenan?, ubangiji Allah yayi mata mafita,Allah ya ku?utar da ita,su kuma wanda su ka da baibaye ta da sharrin Allah yayi gaggawar tona masu Asiri" Abbah ya fa?a
da Ameen ya Allah Abbah su ka amsa banda uncle Hashim da yayi tsit kamar baya parlorn
"Allah ya ku?utar da ita ya kyauta gaba" a cewar uncle Ahmad da Ameen su ka amsa suma,?aya bayan ?aya su ka shiga yi mata jaje in ka cire Aunty Safeenah data mi?e ta nufi ?ofar fita, barrister Hashim kuwa lumshe idonshi yayi kamar mai bacci .
"saffenah!!" Abbah ya kira sunanta,dakatawa tayi da tafiya ta juyo tana fuskantar shi
"ina zaki kowa na nan?"
"zan shiga wajen mama ne,naga an gama firar zumunci tunda har bare sun fara zuwa shiy..."
bata ?arasa ba sakamakon tsawar da dady ya daka mata
"Abbahn ki ke fa?ama haka?,maza ki dawo ki zauna kafin ranki ya ?aci" murmushi kawai mom tayi bata so dady yasa baki ba.
rai a ?ace ta nufi wajen zamanta zata zauna
"jeki kawai" Abban ya fa?a,babu ko kunya ta juya ta fice,kauda kai kawai dady yayi da alama baiji da?i ba,kallonshi Abbah yayi yana sakin murmushi ha?i da girgiza kai.
A bakin ?ofa Aunty Safeenah taci karo da su Yumnah, fuskar su ?auke da murmushi su ka gaishe ta,ta amsa ma kowa amma banda Yumnah da Nainarh da tabi da wani irin kallo mai wuyar fassarawa.
hankali Nainarh ba ?aramin tashi yayi ba da irin kallon da Aunty Safeenah tayi mata,duk sai taji wani iri dama ba tayi niyyar zuwa ba Yumnah ta jawota tasan dama ba dole bane dangin Yumnah su sota ba.
ganin yanayin data shiga ne yasa Fa'iza kamo hannunta cikin nata,da murmushi akan fuskarta tace "muje ko"
tura ?ofar parlorn tayi su ka shiga bakin su ?auke da sallama,gaba ?aya parlorn su ka kai duban su gare su.
Amsa masu sallamar su kayi in ka cire uncle mutallaf daya kafe Nainarh da ido ko ?yaftawa baya yi uncle Ahmad ma kallon sani yake mata,har suka ?araso cikin parlorn uncle mutallaf bai janye idanunshi daga kanta ba har sai da Abbah yayi mashi gyaran murya tukun yayi sauri kauda idoshi daga kanta ya kalli Abban,hararar wasa Abbah ya watsa mashi.
saurin du?ar da kai yayi duk sai yaji kunyar kamashin da Abbah yayi yana kallonta yasan Abbah zaiyi tunanin wani abu shi kuwa har ga Allah kama tayi mashi da wacce ya sani.
zama su kayi kan rug carpet ?in cikin kulawa su ka gaishe da su suna amsa masu,nuna Nainarh Abbah yayi da hannu
"in ku ka samu wannan mai kama da mariyata?" gaba ?ayan su suka kai duban su ga Nainarh sai da Abbah ya fa?a su kaga kamaninta da Aunty mariya in ka cire mom da dady dan su sunfi ganin kamaninta da Carol ?anwar mom,sai yanzu uncle mutallaf ya fahimci da wacce take mashi kama.
kallo ?aya Irfan da barrister suka yi mata suka kauda kai
"?an mata yaya sunan ki?" Aunty mariya ta fa?a tana kallon Nainarh
"NAINARH" ta bata amsa,jinjina kai Aunty mariya tayi "masha Allah, Nainarh suna mai da?i" Aunty mariya ta fa?a, murmushi Nainarh ta saki a hankali ta furta "nagode"
juyawa Aunty mariya tayi ta kalli mom,fahimtar abunda Aunty mariya ke nufi ne yasa mom fa?in "?iyar Asma'u ce"
"Allah sarki" Abbah ya fa?a cike da jin tausayin Nainarh,babu wanda baiji tausayinta ba jin itace ?iyar Hajiya Asma'u, barrister Hashim kuwa ko a jikinshi.
"sannu kinji Nainarh Allah ya ku?utar da mahaifiyar ki" a cewar Abbah ,gaba ?aya parlorn su ka amsa da "Ameen ya Allah" fira suka shiga yi cikin kwanciyar hankali.
Noor tunda su ka shigo Irfan ke Binta da wani irin narkaken kallo,itama tunda ta zauna hankalin ta na kanshi,wasu alamomi yake mata da ido wanda daga ita sai shi su ka san ma'anar su,sosai su ka shagala da kallon juna ?arshe da su ka gaji tashi Irfan ?in yayi ya nufi ?ofar fita shida Waseef ,zambur ta mi?e tabi bayan su babu wanda ya lura da ita sai Yumnah da Kairiyyah dake kusa da ita.
A parlor Waseef ya tsaya Irfan kuma ya nufi back yard,wassef na zaune sai ga Noor,nufoshi tayi cikin takun sauri "ya Waseef yana ina?"
"back yard" ya bata amsa,da sauri ta nufi ?ofar da zata sadata da back yard ?in gidan, gyara zaman shi yayi kan sofa yana ciro wayar shi daga Aljihu.
tun daga nesa ta hango shi ya jingina da wall gaba ?aya hannuwanshi na cikin Aljihun wandon shaddarshi, idanunshi a lumshe suke kamar mai bacci,a hanzarce ta ?arasa in da yake tun kafin tayi magana ?amshin turarenta ya sanar da shi isowar ta,a hankali ya bu?e idanunshi a kanta.
wani irin kallo ya shiga binta da shi yayin da ita kuma ta marairaice mashi fuska kamar zata sa mashi kuka.
"shine daka shigo kayi kamar baka ganni ba ko?" ta fa?a a shagwa?e,bu?e mata hannuwanshi yayi alamar ta zo gare shi, ba tayi musu ba ta nufe shi,fa?awa tayi jikin shi, hugging ?in juna su kayi tightly kamar za su koma abu ?aya.
matso da ba?in shi yayi saitin kunnenta,magana ya fara yi mata kamar mai ra?a
"duk laifinki ne miyasa kin san tare za ku zo da dady baki fa?a man ba,kin san yanda nayi kewarki kuwa?"
"ina so nayi surprising ?in ka ne shiyyasa"ta fa?a a shagwa?e
"kinyi missing ?in na?"
"sosai ma,har gani nake kamar bama sauri da muna tafiya"
"amma shine baki nemi ni ba ki ka zo part ?in Abbah?"
"saboda na san anan zan same ka"
"da ban zo ba fa?"
"nama san bazaka ?i zuwa ba"
raba jikin su yayi yana jan hannunta su ka nufi wasu ha?a?un chairs dake back yard ?in,zama yayi saman ?aya daga cikin kujerun yana nuna mata ta kusa da shi,ma?e mashi kafa?a tayi alamar bazata zauna ba,hannunshi ya mi?a mata babu musu ta kama jawota yayi zuwa jikinshi yayi mata mazauni akan laps ?in shi, murmushi ta saki tana lafewa a jikin shi.
shafa doguwar sumar kanta dake a bu?e ya shigayi yayin da ita kuma tayi lamo har wani lumshe ido take.
*?? Irfan??*
idan mu ka koma parlorn Abbah,sun jima suna fira sai da lokacin zuwa masallaci yayi tukun su ka tashi,ficewa mom tayi tare da su Aunty Mariya da su Yumnah, wani ?an corridor dake kallon parlorn Abbah su ka nufa.
wani irin hamsha?in parlorn ne su ka shigo,yaji kayan alatu kamar a gidan sarakai,ga wasu jigunannun sofas masu rai da lafiya har set biyu.
Aunty Safeenah ce zaune saman sofa mai mazaunin mutum uku yayin da mamy ke hakimce kusa da ita ta ?au wankan less ?inkin riga da zani