Showing 51001 words to 54000 words out of 67530 words
tafiya baya fa?a, nama yi tunanin ko kai ya fa?a maka"
"ya dai fa?a man zaiyi tafiya amma bai sanar dani time ?in da zai dawo ba"
"ok abunda ya kamata kawai ka kirashi kaji yaushe zai dawo dan akwai tarin schedules na meeting wanda dole ya halarce su"
"ok bari na kira naji" Irfan ya fa?a yana ?aukar wayar shi yayi dialing number boss, ringing wayar tashiga yi har sun fitar da ran za'a ?auka akayi picking,wata irin bu?a?iyar murya ce ta daki dodon kunnenshi.
"hello Irfan,fatan lafiya ka kira ni?" na cikin wayar ya fa?a
"lafiya lau,dama cewa nayi yaushe ne zaka dawo,kaya da yawa fa sun ?are gashi yau muna da guest da yawa?"
" sai next week nake sa ran dawowa ina las Vegas ne,akwai key a hannun Muhsin ku duba store na san baza'a rasa wa su a ciki ba"
"amma meeting ?in ka fa,kasan fa dis week kayi masu al?awari"
"haka ne,ina sane,kai nake so kayi Attending ?in su"
"nikuma boss?" Irfan ya fa?a da alamar ru?u
"eh,na san ai zaka iya dan ya kamata ka fara wasu abubuwan da kanka ba dole sai da ni ba"
"amma Boss kasan bana da gogewa a abun, infact ma ban ta?a Attending meeting irin wannan ba"
"karka damu idan zaka je za muyi amfani da communicative devices,zan dunga sanar da kai abunda ya kamata ka fa?a"
"ok Boss,sai ka dawo"
"thanks" Boss ?in ya fa?a yana rejecting call ?in.
saurin tambayar shi su kayi dan jin yaushe yace zai dawo
"sai next week" ya basu amsa
"kayan fa?" Muhsin ya fa?a
"yace akwai key a hannunka mu duba store baza'a rasa ba"
"ok,bari muje tare da Waseef,amma meeting ?in fa?"
"ni yace nayi Attending ?in su"
Ok kawai Muhsin ?in yace,tashi su kayi su ka fice daga office ?in zuwa store,maida kanshi yayi a kan mac book ?in dake gaban shi.
*ASO VILLA*
A kwance take saman makeken gadonta ta rufe jikinta da duvet,tunda laatifa ta tafi take a kwance sallah kawai ke tashin ta.
Turo ?ofar ?akin yayi ya shigo,Black suit ne a jikinshi looking smart,cikin ?akin ya ?araso,a bakin bed ?in ya zauna,hannu yasa ya yaye duvet ?in da tayi rufa
in a low voice ya kira sunanta "kainart!" tsit tayi kamar batajishi ba,sake kiran sunanta yayi still bata amsa mashi ba
fuskarta ya le?a dan yaga bacci take ko kuwa,motsi ya ga tana yi da idanunta alamar idonta biyu.
shafa fuskarta yayi da tafin hannunshi "ya jikin naki?" ya fa?a cike da kulawa,banza tayi da shi kamar bata san da ita yake ba
"kainart na san kina jina,fushi kike dani ne?" nan ma ?in tanka mashi tayi a ranta tana fa?in "watau ma bai damu da abunda yayi mata ba har yake tambayar fushi take.
tashi yayi ganin da gaske ba kulashi za tayi ba,?ofar fita ya nufa ?an bu?e idonta tayi a hankali ta saci kallonshi,har ya kama handle ?ofa zai fice sai kuma ya dakata yana juyowa ya fuskance ta,saurin rufe idonta tayi.
"zan fita akwai yiwuwar sai gobe zan dawo ki kulaman da kanki" yana gama fa?a ya fice ha?i da jan ?ofar ya rufe.
a hankali ta bu?e idonta tana bin ?ofar da kallo,gaba ?aya takaice ne ya cikata ko ina zaije da wannan tsohon daren kuma har yake fa?a mata wai sai gobe ma zai dawo,ba?in cikinta da takaicinta idan ya tashi dawowa abuge zai dawo mata ya shuka mata rashin mutunci, shikenan ita a haka rayuwarta zata ?are.
idan tana tuna lokacin baya kafin suyi Aure sai taga kamar ba Zaabith ?inta ba wanda kwata kwata baya son ganin ?acin ranta,inda wani yace mata zai sauya mata bayan sunyi Aure bazata ta?a yarda ba saboda irin soyayyar da yake mata amma lokacin guda komai ya canza.
siraren hawayen da su ka zubo mata tasa hannu ta share,sauka tayi daga saman bed ?in ta nufi toilet,alawa ta ?auro ta zo ta kabbar sallah, nafilfilu ta shiga jerowa tana kai kukunta ga Ubangijin sammai,ta jima sosai tana Adu'a akan Allah ya shirya mata mijinta.
*UNITED STATE*
_*Las Vegas (Nevada)*_
*6:30 PM*
A kwance take saman leg press machine dake gym room ?inta tana pressing leg ?in ta up to down, active wears ne a jikinta vest da short Black color ta ?aure sumar kanta da ribbon,kunnenta a manne yake da earphone tana sauraren sauti,sosai take press leg ?inta ta ha?a uban gumi.
masu aikinta na zaune saman wasu benchs,hannun su ri?e da dumbbells,Gym room ?in yana da girma sosai kamar gym center,babu kalar nau'in machine ?in da babu a ciki gasu nan kala kala su exercise ball, punching bag, dumbbells,ellptical cross trainer, treadmill,bench press,step machine, trampoline, fitness cycle da dai sauran su.
Turo ?ofar Gym room ?in a kayi,Aunty Sophia ce ta shigo cikin shigar shirt da dogon wando Black color ta ?aure sumar kanta da ribbon black color, hannunta ?auke jug Wanda ba komai bane a ciki sai tacaccen ruwan lemu na musamman wanda ta ha?a domin babynta, murmushi ta saki ganin yanda Nailarh ta dage bataji bata gani.
cikin Gym room ?in ta ?araso,jug ?in dake hannunta ta ajiye saman wani ?an round table dake kusa da Nailar kafin ta nufi treadmill tahau,kunnawa tayi a hankali ta shiga running.
Nailar ta kai tsawan 30 minutes kafin ta dakata,dubanta ta kai ga Aunty Sophia, murmushi ta saki tana zame earphone ?in dake kunnenta,alama jinjina tayi ma Aunty sophia, murmushi Aunty Sophia tayi tana maida mata martanin alamar da tayi mata.
Tashi tayi daga saman machine ?in ?aukar jug ?in tayi ta nufi bench press,zama tayi,a hankali ta shiga shan lemun da Aunty Sophia ta ha?a mata, sai da tasha kusan rabin jug ?in kafin ta ajiye,zufa har rige rigen fitowa take daga ?ofofin gashin jikinta,?aya daga cikin masu aikin ce ta nufo inda take da ?an madaidaicin towel a hannunta.
goge mata gumin da tayi ta shiga yi,sai data tabbatar ta goge mata kafin ta koma mazauninsu,tashi Nailarh tayi ta nufi punching bag,boxing gloves dake ajiye saman wani table ta ?auka ta zura a hannunta,a hankali ta fara kaima bag ?in bugu kafin ta shiga kaimata duka da sauri sauri.
Wayarta dake hannun masu aiki ce ta fara ringing hakan ya dakatar mata da jin sautin da take da sauri mai aikin ta nufo ta,da katawa tayi, boxing gloves ?in dake hannunta ta shiga zamewa,kar?ar wayar tayi lokacin data gama zame hand glove ?in, picking call ?in tayi bayan ta duba sunan mai kiranta.
picking call ?in tayi ha?i da kara wayar a kunne ba tare da tace ?ala ba,daga cikin wayar mahaifiyarta ce tace "hello baby"
shiru tayi tana turo baki kamar bada ita take magana ba, sake magana tayi tana fa?in
"baby fushi ki ke da momynki?"
still shiru tayi bata tanka mata ba, Aunty sophia dakatawa tayi da abunda take, in da nailarh take ta nufo, alama tayi mata da waye, turo baki nailarh tayi ba tare da ta bata amsar tambayar da tayi mata ba.
"please baby kiyi man magana mana, momynki ce fa?" mahaifiyar tata ta fa?a kamar zata sa mata kuka
"momy yaushe zaki dawo?" shine kawai abunda Nailarh tace mata,daga cikin wayar tana jiyo yanda mahaifiyar tata ta sauke ajiyar zuciya "kina so na dawo ne?"
"eh,gidan duk yayi ba?i saboda babuke a ciki, jina nake kamar ba ni ba saboda rashinki a kusa dani please momy ki dawo na gaji" ta fa?a kamar zata fashe mata da kuka, Aunty sophia na daga gefe tana kallonta, masu Aikin ma zuba mata ido sukai suna kallonta
"nima duk a daddafe nake saboda rashinki a tare da ni,amma ba sophia na nan ba?"
"tana nan mana, amma kin san matsayin kowa a cikinku daban a zuciyata, momy gaskiya ki dawo idan ba haka ba bazan sake zuwa Empire ba"
"baby kin cika rigima,nafa ce maki sai upper week zan dawo"
"ni dai na riga na fa?a maki bazan sake zuwa ko inaba muddin baki dawo ba"
"sorry zan dawo shikenan"
"yaushe?"ta jefa mata tambayar da son jin yaushe za tace
"yaushe ki ke son na dawo?"
"dis week"ta fa?a a shagwa?e
"dis week yayi kusa Nailarh, ban kammala abunda nake ba fa"
"to zan biyoki"
"A'a ki bari zanyi ?o?arin squeezing schedules ?ina na dawo next week,hakan yayi maki?"
"Eh" ta bata amsa a shagwa?e.
murmushi mahaifiyar ta saki tana fa?in "rigimammiyar yarinya kawai ina fatan baki manta da shipment ?in mu ba?"
"ban manta ba"
"yawwa haka nake son ji, kiyi ?o?ari ku isa port ?in da wuri"
"please momy su Joseph suje port ?in ni sai na same su a Orphanage ?in"
"baby mi yasa ki ke son maida magana baya, na fa?a maki ke nake son kije,so nake ki koma ke ke kula da komai ba tare da wani ba"
"shikenan momy sai kin dawo"
"ok bye take care"
"bye" ta fa?a tana rejecting kiran, dubanta ta kai ga Aunty sophia data tsareta da idanu.
shafa fuskarta Nailarh tayi tana fa?in
"lafiya ki ke mana wannan kallon?"
girgiza mata kai tayi "ina za kije?"
"port" ta bata amsa tana nufar plyometric box ta zauna
"amma miza kiyi a can?"
"yau shipment ?in mu zai ?araso"
"na sani, amma su Joseph ke zuwa ba ke ba,mi za kiyi a can??"
"su ke zuwa amma wannan time ?in ni zanje" in da take Aunty sophia ta ?araso kamo hannunta tayi cikin nata "please Nailarh ki bari su suje,a kwai ha?ari a irin wannan wurin kuma kinga dare ne"
"momy tace ni zanje, kuma Aunty sophi kin manta wacece ni,Nailarh ce fa, Queen, ni da nake kula da heart of vegas amsar kaya ne zai gagare ni"
"ba haka bane Nailarh, bana son wani abu ya sameki"
"ki kwantar da hankalinki babu abunda zai same ni"
"duk da haka Nailarh ko heart vegas da ki ke zuwa hankalina kullum a tashe yake, please ki bari suje da kansu" Aunty sophia ta fa?a da tsantsar damuwa tana matu?ar son Nailarh shiyyasa take tsoron wani abu ya sameta.
"nafa ce maki babu abunda zai same ni,ki kwantar da hankalin ki"
"shikenan" Aunty sophia ta fa?a ba dan ta so ba, murmushi Nailarh ta saki tana shafa gefen fuskarta
"na lura tunda ki ka ?ara tsufa tsoronki yayi yawa a kaina"
bige hannunta Aunty sophia tayi
"bana son shirme, kije kiyi wanka time ?in dinner ?inki yayi"
"ok muje yau kiyi man wanka da kanki" Nailarh ta fa?a tana mi?ewa ha?i jan hannun Aunty sophia, saurin fisge hannunta tayi
"nailarh waike baki da kunya ne?" ?aga mata gira tayi ha?i da fa?in
"eh" ta bata amsa a gadarance ha?i da kashe mata ido ?aya, girgiza kai Aunty Sophia tayi
"idan ke baki da kunya ni inada ita"ta fa?a tana nufar ?ofar ficewa daga Gym room ?in,bin bayanta Nailarh tayi tana sakin murmushi.
Part ?in ta ta nufa,tana shiga direct toilet ta nufa anan ta samu Lara da Lolah da tun kafin ta shiga su ka san da zuwanta,babu ?ata lokaci su ka shiga abun da ya kawo su,ba su wani jimaba su ka kammala mata wankan ficewa tayi daga toilet ?in ta nufi home of beauty ?inta.
Aunty Sophia tana ficewa daga Gym room ?in katafaren kitchen ?in gidan ta nufa,tun daga waje ?amshi abinci ya daki hancinta har sai da ta lumshe idonta,ciki ta ?arasa,chafs ne maza da mata kowannan su ya du?ufa akan aikin ha?a dinner da su ke.
cikin girmamawa su ka shiga gaishe da ita,cike da kulawa take amsa masu tana nufar dinner table ?in da su ka jera wermers,bubbu?e wermers ?in ta shiga yi tana ganin abunda su ka girka,jinjina kai ta shiga yi da alama ta yaba da aikin su.
"wannan girki haka sai kusa kunnen mutum ya tsinke tun kafin yaje bakin sa saboda da?i,sannun ku da ?o?ari"
washe mata baki su kayi suna fa?in "Thanks" jin jina kai tayi
"yanzu ba jimawa Nailarh zata sauko,ya kamata ku shirya dinning" da ok su ka amsa mata.
ficewa tayi daga kitchen ?in,maza biyu daga cikin su suka shiga jidar wermers ?in suna nufar ?ayataccen dinning room ?in gidan,cikin ?an ?anin lokaci su ka kammala shirya dinning room ?in.
Bedroom ?in Nailarh ta nufa,direct home of beauty ?inta ta nufa ta san bata wuce nan,tura ?ofar tayi ta shiga, a zaune ta hangota kan stool daga ita sai bathrobe Luna da Mary masu aikinta na gyara mata jiki.
cikin ?akin Aunty Sophia ta ?arasa,wuri ta samun saman ?aya daga cikin chairs ?in dake ?akin ta zauna.
"baby an kammala ha?a dinner"
"thanks U Aunty sophi"ta fa?a tana mi?a mata hannunta,kama hannunta Aunty Sophia tayi.
har aka kammala mata gyaran jiki dana gashi hannunsu na a cikin na juna,a tare su ka fice daga ?akin zuwa dinning room
Aunty sophia taso ta fara shiryawa amma ta nuna ba haka ba tafi son ta kammala dinner tukun.
A jere su ka isa katafaren dinning room ?in,a zagaye yake da glass wall wanda ke waje zai iya hangen abunda ke ciki,daga sama ?atuwar crystal Chandelier ce ta sauko ?asa yayinda take bada wani irin haske mai ?yatarwa, zungureren dinning table ne mai kyan gaske a?alla yana ?auje da 20 chairs,komai na cikin sa golding color ne
table ?in a sha?e yake da wasu irin warmers masu matu?ar kyau da ?aukar hankali, kai tsaye zaka iya cewa da kumfar zinari aka yi su, sai ?yalli su ke da ?aukar ido.
chefs ne a tsaitsaye cikin dinning room ?in, ciki su ka ?arasa,cike da girmamawa chefs ?in su ka shiga rissinawa suna gaishe da uwar ?akin na su,ciki ta ?arasa ba tare da ta amsa masu gaisuwar da su ke mata ba, cikin kulawa Aunty sophia tayi masu alamar jinjina,murmushi ne ya bayyana a fuskarsu.
kujerar dake gaban table wacce ke facing gaba ?aya kujerun dinning ?in Aunty sophia taja mata ta zauna,gaban table ?in chefs ?in su ka ?araso, ?aya bayan ?aya su ka shiga bu?e warmers, wani irin dadda?an ?amshi ne ya daki hancinta har sai dai ta lumshe ido.
madaidaicin plate ?aya daga cikin chefs ?in ya ?auka ha?e da serving spoon, abunda ya girka ya ?iba ya zuba a plete ?in,a gabanta ya ajiye mata, jinjina kai tayi tana kama hannun Aunty sophia dake tsaye kamar sauran masu chefs.
"please ki zauna mana" ta fa?a fuska a marairaice, girgiza mata kai Aunty sophia tayi
"kiyi sauri kici time na tafiya" ?wa?e mata fuska tayi
"kin san bana iya cin abinci ni ka?ai" ta fa?a a shagwa?e
"baby kina da rigima"
"ni dai naji, idan kuma baza ki bani ba na tashi"
"kema kin san bazan so ki zauna da yunwa, kwantar da hankalinki" Aunty sophia ta fa?a tana jan chair ?in dake kusa da wacce take zaune ta zauna, spoon ?in dake cikin abincin ta ?auka, a hankali ta shiga ?ibar abincin tana bata,har wani lumshe ido take da alama ya mata da?i, ba ?aramin farin ciki chef ?in yayi ba ganin yanda take lumshe ido.
spoon biyu zuwa uku ta amsa ta kauda kai, fahimtar abunda take nufi ne yasa wani chef ?in saurin matsowa, shima ?ibar wanda ya girka yayi kamar na farkon ya mi?ama Aunty sophia, amsa tayi tana ture wacan gefe, shima spoon biyu zuwa uku tayi ta kauda, ?aya bayan ?aya masu aikin su ka shiga zuba na su suna ba Aunty sophia,abun gwanin ban sha'awa chefs ?in ke kallon su kamar uwa da ?a,a ?alla taci kusan kala shidda kafin ta bu?aci da Aunty sophia ta bata lemu.
?aya daga cikin chefs ?in ne ya tsiyaya mata lemu a wani ha?a??en cognac balloon glass ya mi?ama Aunty sophia, amsa tayi tana nufar bakin Nailarh da cup ?in,sai da tasha kusan rabi tukun ta janye bakinta,tashi tayi ta nufi ?ofar fita daga dinning room ?in, ajiye cup ?in Aunty sophia tayi tabi bayanta.
gyaran dinning room ?in chefs ?in su ka shigayi da kansu, su Luna na ganin ta nufi bedroom ?inta su kayi saurin bin bayanta, dakatar da su Aunty sophia tayi, badan sun so ba su ka dakata, kwata kwata basa jin da?in yanda Aunty sophia ke hanasu Aikin su wani lokacin, shiyyasa su ka fi son madam na gidan ita bata shiga hurumin Aikin su duk da kuwa itace mahaifiyar Nailarh.
A tsakiyar bedroom ?inta ta sameta
"muje ko baby" Aunty Sophia ta fa?a tana kama hannunta cikin nata, dressing room ?in ta su ka nufa
"yau ke zaki shirya ni ne?"
?aga mata kai Aunty Sophia tayi dai dai lokacin da take tura ?ofar dressing room ?in.
faskeken mirror dake ?akin Nailarh ta nufa zama tayi kan ?aya daga cikin chairs ?in Aunty Sophia kuma ciki ta ?arasa.
?angaren ha?a??un suit ?inta Aunty Sophia ta nufa,bata wani tsaya ruwan ido ba ta ?auki mata wasu Black color,wurin underwears ?inta ta nufa plunge and high waist bikini ta ?auko mata suma Black color.
mirror ta nufa hannunta ?auke da kayan
"tashi kisa" Aunty Sophia ta fa?a tana mi?a mata kayan dake hannunta,kallon kayan tayi ha?i da kallon Aunty Sophia
"kin san bazan iya sa kayan nan ba"
?an hararar ta Aunty Sophia tayi "saboda baki da hannu ko mi?"
"amma ai kin san bani ke sawa da kaina ba,kuma ki ka hana masu saman shigowa,tunda har ki ka hana su shigowa dole ki saman da kanki"
cikin muryar lallashi Aunty Sophia tace "my baby mi yasa kullum ki ke son maida kanki baya ne,ya kamata ace yanzu da kanki ki ke wasu abubuwan ko dan saboda gaba,ko so ki ke kiyi Aure a haka komai sai anyi maki,ki sani ba kowane namiji bane zai lamunci wannan sangartar taki ba"
"wa yace maki ni zanyi Aure?" Nailarh ta fa?a tana tsare Aunty Sophia da idanu,yanayin fuskar Aunty Sophia ne ya canza ta rasa mike damun Brain ?in Nailarh kwata kwata bata tunani irin na mutane.
"kina nufin haka zaki tabbata?"
"?warai ma kuwa,ni Aure baya ?aya daga cikin tsari na,a ta?aice ma na tsani maganar shi" ta fa?a tana wani ya mutse fuska.
girgiza kai Aunty Sophia tayi
"please ko dan saboda ni ki daure kina wasu abubuwan da kanki"
"bazan iya ba!" ta bata amsa a ta?aice, marairaice fuska Aunty Sophia tayi "please Nailarh Aunty Sophian ki fa?"
"sorry Aunty Sophi bazan iya ba ne"
"shikenan,yanzu kar?i ki sa"
"bazan iya ba" ta sake fa?a,lallashinta Aunty Sophia ta shigayi Dan ta samu ta sa kayan da kanta amma fir ta?i amincewa,dan dole Aunty Sophia ta shiryata da kanta.
sosai kayan su kayi mata kyau abunka da farar fata sai ta fito a ainihin baturiyar ta, high hills masu shegen tsini Aunty Sophia ta ?auko mata tare da wristwatch ha?e da earrings,da kanta ta saka mata wristwatch da