Showing 3001 words to 6000 words out of 67530 words

Chapter 2 - SHIRYAYYAR-ƘADDARA HAUSA NOVEL

08 Nov 2024

4365

bana jin da?i kina fa?in haka sai naga kamar na takura maki ne ba da son ranki ki kayi ba" jin abun da laatifa tace yasa balqis cewa "ni baki takura man ba, dan nayi niyya ne yasa na zo"

"shikenan sai kin dawo amma dan Allah kar kice ma dady ni na nace kizo please"

"zance mashi ni nayi niyya ba ke ki ka sani ba,amma kin tabbata zaki cika man al?awari na?"

"nagode ?anwata sai kin dawo karki damu"

"ok sai na dawo" bal?is ?in ta fa?a tana rejecting kiran iska ta fesar daga bakinta,wayarta ta shiga shafawa tana kallon wallpaper wayar tana sakin murmushi,sai sakin murmushi take tana aikin shafa wayar, matso da wayar tayi zuwa fuskarta kissing screen ?in wayar tayi tana fa?in

"am eager to see u my hero,i miss u"

tana cikin wannan shau?in taji hayaniya tayi yawa ga kuma jiniyar motocin security Army's da yake glass ?in motar da take ciki na gaba a bu?e yake,tsaki taja tana fa?in

"i hate this sound gaskiya Aunty latifa baki kyauta man ba" ta fa?a tana ?an jan tsaki, nocking ?in ?ofar motar taji anyi da sauri ta juya tana kallon mai yin nocking ?in ranta a ha?e tace "what?"

"sorry dama cewa zanyi ki fito ga BARRISTER ZULAIHAT nan ta ?araso" ya mutsa fuska tayi tana fa?in ok

fitowa tayi daga motar sai wani sa hannu take tana kare fuskanta saboda zafin rana.

wasu jibga jibgan motacin sojoji ne ke shigowa cikin court ?in gaba ?aya sun cika court ?in da ?arar jiniyar su yayin da tsakiyar su wasu expensive bullet proof latest car ne masu nufashi guda biyu fara da ba?a.

Anan compound ?in court ?in su kayi parking,security Army's ne suka fara fitowa daga cikin motacin su hannuwan su ri?e da manyan bindigu ga wasu soke a ?ugun su.


farar motar su ka nufa, wani jibgegen security guard ne ya bu?e back seat ?in motar.


wata kyakyawar baturiyar mata ce ta fito daga back seat ?in a ?alla zata kai kimanin shekara 50 a duniya, kyakyawa ce ajin farko ?ar gayu kai tsaye idan ka kalleta ba zaka ce tayi wa?annan shekarun ba a duniya,sanye take da fararen flat pant suit a jikinta ta yafa farin mayafi a kanta,tana da dara daran idanu farare wanda cikin su ya kasacen Ash ne a manne su ke da farin medical glasse,fuskarta ?auke take da ni'imceccen murmushi.




?????????????????? ??????????????? ?????????? ?????????? ???????? ???? ????? ???????????? ?????????????????? ???? ??????????????,?????????? ???????????? ???????? ???????????? ???? ???????????? ????'?????????.



daga front seat na motar security guard ce ta fito hannunta ri?e da black coat da white hand bag sai briefcase rataye a ?afa?ar ta wanda nake kyautata zaton na barrister ne.

wani daga cikin security guard ?in ne ya bu?e back seat ?in ba?ar motar dake bayan wacce barrister zulaihat ta fito,?an mata ne guda biyu su ka fito, dukan su ba?ar abayace a jikinsu anyi mata aiki da golding stones sai she?i da ?aukar ido su ke, sunyi roling da glenta,fuskar ?aya sanye take da ni?ab,?ayar kuwa sunglasses ne manne a fuskarta dake ?auke da fara'a,hannunta ri?e da ?ar madaidaiciyar bag ta company Gucci golding color,tana matu?ar kama da barrister zulaihat kamar an tsaga kara.



cikin tafiyar ?asaita balqis ta ?araso wurin su tana sakin murmushi,tana isowa hugging ?in barrister tayi tana fa?in "good morning mom" raba jikin su barrister tayi fuskarta ?auke da murmushi tace
"morning balqis, yau kece da kanki?" murmushi balqis tayi tana fa?in "ayyuka ne su ka yima Aunty laatifa yawa shine tace nazo nayi attending wannan shari'ar dan bata so tayi missing"

"good,laatifa ba dai aiki ba" barrister ta fa?a,?an matan nan ne suka ?araso wurin su, mai ni?ab ?in ce ta gaishe da balqis yi tayi kamar bata san da ita take ba,saima kyauda kai da tayi tana kallon gefe, yamutse fuska mai kama da barrister tayi tana fa?in "Abun ma yar haka ce ko Aunty balqis" murmushi balqis tayi kamar ba ita ba tana fa?in
"miye kuma yumnah shagwa?a" bubbuga ?afa wacce aka kira da yumnah ta shiga yi tana turo baki da fa?in
"mom kina jin Aunty balqis ko, ba zata daina ce man haka ba"
"bana cike da wannan shiritar taki yumnah,balqis nayi ciki"

barrister ta fa?a tana yin gaba, bin bayanta yumnah da wannan budurwar dake sanye da ni?ab su kayi yummah na cigaba da shagwa?arta security guard ?in na biye da su.

murmushi kawai balqis tayi tana komawa wurin aikinta.


Yan jarida na ta so suyi magana da barrister amma security guard ?in ta sun ?i ba su dama,amma saboda ?wa?wa irinta ?an jarida ana ture su amma suna jefoma barrister tambayoyi.



A bakin ?ofar office ?inta security
su ka tsaya macen dake ?uke da jakarta da rigarta ce ka ?ai ta shiga ciki sauran securitys ?in kuma su ka zagaye office ?in yanda ko ?uda bai isa ya gitta ba tare da sun ?wamushe shi ba.


Wani irin ha?a?en office ne naji da fa?a, yasha expensive desk da leather chair's masu shegen kyau ,barrister zulaihat kujerarta ta nufa ta zauna,akan desk ?inta securityn ta ajiye mata hand bag ?inta sannan ta rataya mata coat ?inta jikin office suit hanger,wasu files ta ciro daga cikin briefcase ?inta ta shiga dubasu tana ?arasa ha?a hujjojine kafin lokacin shiga court ?in yayi.


saman sofa dake cikin office ?in yumnah su ka nufa su ka zauna sai a lokacin ne ?ayar ta yaye ni?ab ?in dake fuskar ta, masha Allah na furta da ganin kyakyawar fuskar matashiyar budurwar wacce a shekaru bazata wuce sha tara ko ashirin ba kusan sa'anni ne da yumnah.

damuwace ?arara akan fuskarta, murmushi yumnah tayi tana fa?in
"yanzu dan Allah da ki ka cire wannan abun ba kiji da?i ba?" kallon yumnah kawai matashiyar tayi ba tare da tace komai ba
"zaki fara wannan shirun naki ko, mom kiyi mata magana mana ta saki jiki da ni ko dan taga na damu da ita" yumnah ta fa?a tana wani ?ata fuska, girgiza kai kawai barrister tayi tana cigaba da aikin dake gabanta ba tare da tace ma yumnah komai ba.



"mom kema shirun zaki man?" ta fa?a tana turo baki kamar zata fashe da kuka

"yumnah wai miyasa ke baki san lokacin da mutum ke son magana da lokacin da bai so ba, baki san halin da take ciki bane zaki dameta?"

a hankali ta kama kunnenta tana fa?in "sorry mom, zama da damuwa bashi ke maganin matsala ba, that's why nake son ta ?an saki jikinta" kallon matashiyar tayi tace

"sorry NAINARH idan na takura maki, inaso ki saki jiki ne kawai"

murmushi wacce aka kira da nainarh ta saki
"karki damu baki takura man ba, nagode da kulawar ki a gare ni"

martanin murmushi yumnah ta mayar mata tana bu?e hand bag ?in data shigo da ita, ciro wayarta ?irar iPhone 14 pro max tayi dialing wata number,waya ta shiga yi cike da shagwa?a.



mi?ewa barrister tayi da sauri security ta matso tana harhar?a files ?in dake kan desk ?in tana maidawa cikin briefcase, ganin haka ne yasa su yumnah mi?ewa da sauri nainarh na maida ni?ab ?inta tana ?aurawa, kallon su barrister tayi tace "ina zaku?" yumnah tace "mom ba time yayi ba"
"eh, ku zauna anan duk yanda shari'ar tayi za kuji" du?ar da kai nainarh tayi alamar ba haka taso ba


matsowa barrister tayi ta dafa kafa?ar "sorry nainarh ba dan wani abu yasa nace ku zauna nan ba sai dan tsoron abun da zai biyo baya acikin court, nan sai kin fi samun tsaro"

"shikenan mom,amma ba za'a neme ni ba?" nainarh ta fa?a
"babu mai neman ki, idan yiwuwar hakan ma ta taso za'a zo a tafi dake ne, fatana dai ki kwantar da hankalin ki" gya?a mata kai kawai tayi.


Komawa su kayi su ka zauna barrister kuma su ka fice,security tunda su ka ji alamun bu?e ?ofar office ?in su ka gyara tsayuwar su tana fitowa su ka nufi cikin court ?in har lokacin yan jarida basu daina binta da jefo mata tambayoyi.





ciki su ka ?arasa security guard biyu ne suka shiga cikin court room ha?i da macen sauran su ka tsaya a waje, lokacin da su ka shiga court room ?in a cike take,duk wani mai ruwa tsaki ya hallara suna zaune a mazaunin su yan jarida sun saita kamarorin su jiran a fara kawai su ke, balqis na daga zaune saman chair daga can baya,Attorney tables da aka tanada domin su ta nufa zama tayi security na ajiye mata briefcase ?inta daga gefenta su ka tsaya,gaishe da ita attorneys ?in su ka shigayi tana amsa masu cikin kulawa , mutum biyu ne a cikin su ko kallon in da take ba suyi ba,wata macece da wani namiji,fuskar ko wanen su a ha?e take kamar an aiko masu da sa?on mutuwa, namijin ya jingina da head board ?in chair ?in da yake zaune hannunshi ri?e da ?wallon wasan chess yana wasa da ita saman desk,murmushi saki tana fa?in "good morning BARRISTER HASHIM" sai a time ?in ya juyo masha Allah na fa?a kyakyawa ne na gaske fatar jikinshi chocolate color ce, kallonta yayi da wasu lumsassun idanuwanshi, kallo ?aya yayi mata ya ?auke kai yana fa?in "morning" kamar irin anyi mashi dolen nan,girgiza kai kawai tayi tana bu?e briefcase ?inta ta fito da files da laptop ?inta dake ciki......
_*Episode 3_4*_



*Bound by fate,freed by love, A romantic Odyssey*?????


_________________________



Prison officers ne su ka shigo su biyu sai mata guda biyu ma'aikatan prison sun sako wata mata a tsakiyar su yayinda police maza gudu biyar ke a bayan su kowanen su ri?e yake da bindigar sa,uniform ?in prison ne a jikin matar inda a gaban rigarta aka rubuta number 106 da farin fenti' black ?in hulace a kanta,hannunta a sanye yake da handcuff, kanta a du?e yake har su ka ?arasa cikin court ?in, kusa da brisster zulaihat matar ta zauna yayin da police ?in su ka tsaya a bayan su.

?us ?us ne ya fara tashi a cikin court room ?in wasu na tausaya ma matar yayin da wasu ke kiranta da munafuka in sha Allah asirinta sai ya tonu.

shiru su kayi sun kafe juna da ido kowa na so yayi ma ?an uwansa magana amma ya kasa daga brisster har mata,?walla ne ya taru idon matar da sauri brisster ta mi?a mata handkerchief tana fa?in "karki kiyi kuka, in sha Allah yau gaskiya za tayi halinta" jinjina mata kai matar tayi tana goge hawayen dake zuba a idonta, brisster ma dauriya kawai take amma itama kukan take son yi kawai ta daure ne dan karta ?ara karyama matar zuciya.

A hankali matar tace "ina nainarh?"
"suna office ?ina ita da yumnah, na hanata shigowa nan ne dan ban san wani abu ya faru da ita" jinjina kai kawai matar tayi da ka ganta ka san tana cikin matsananciyar damuwa.

?aya daga cikin prison offices ?in ne yace "hajiya za mu iya tafiya?" mi?ewa matar tayi su ka nufi in da aka tanada domin zaman su,zama tayi matan su ka sata a tsakiya.

mi?ewa su kayi gaba ?ayan su saboda shigowar al?ali,saida al?ali ya zauna tukun suma suka zauna,bayan koto tayi tsit, mi?ewa judicial Assister yayi ya gabatar da ?ara bayan ya kammala ne al?ali ya bu?aci da lawyer masu ?ara ya fito.

Cikin ?warewar aiki clerk yake typing duk wani abu da ake furtawa a cikin court kama daga sunaye mutane har zuwa yanda shari'ar ke tafiya ga DAR (digital Audio recording ) box a gefenshi tana ?aukar komai.

mi?ewa tsaye brisster hashim yayi wasu files dake gabanshi ya ?auka yana ajiye chess ball ?in dake hannunshi, fitowa yayi daga inda yake zaune yana wani gyara zaman coat ?in dake jikinshi,papers ?in dake hannunshi ya mi?ama judicial Assister, juyawa yayi ya mi?ama al?ali.

"my lord wannan rahoton gawar marigayi ne wanda ?wararon likitoci su ka gudanar tare da horoton cctv camera dake gidan shi, sai bincike da ?an sanda su ka gudanar akan shatin hannun hajiya Asma'u da aka samu a jikin bindigar da aka kashe marigayi da duk wasu wayoyi daya amsa kafin faruwar abun,sai sunayen witness"

yana gama fa?a ya koma mazauninshi ya zauna yana ?aukar ball ?in shi ya cigaba da juyata saman table.

mi?ewa mom tayi cikin ta?on kamala ta fito tsakiyar court,?an rissinar da kai tayi tana kallon al?ali alamar girmamawa, jinjina mata kai al?alin yayi,takardar dake hannunta ta mi?ama judicial Assister tana fa?in
"my lord wannan sune jadawalin shedo da nayi ma court al?awarin kawowa"

tashi judicial Assister ?in yayi ya mi?ama al?ali takardar, amsa al?alin yayi yana ?aukar glass ?in shi ya manna a ido, ya ?an ?auki tsawan lokaci yana duba duka takardun harda wanda brisster hashim ya bada kafin yace"zaki iya tafiya" godiya tayi mashi tana komawa ta zauna.

"idan malam Aisha tana kusa ta matso gaban koto" Al?ali ya fa?a, a hankali matar ta mi?e daga cikin mutanen dake zaune saman chair, jikinta sai rawa yake daga ganin yana yinta bata cikin natsuwarta,?arasowa tayi ta tsaya a cikin witness stand, tashi mom tayi ta nufi in da matar ta tsaya.

?an jarida nan su ka fara ?aukar komai, tasowa balqis tayi ta dawo inda mutane su ke hannunta ri?e da abun magana,juyawa tayi saitin da attorney su ke karab idanunta su ka ha?u da na brisster hashim wani ?an iskan kallo ya watsa mata wanda yasa ?an hanjin cikinta ka?awa ita ka?ai ta san ma'anar wannan kallon daya watsa mata , da sauri ta du?ar da kai tana juyawa ta bar wurin da sauri, gya?a kai yayi yana maida hankalinshi ga Al?ali.


Rantsuwa Al?ali ya fara sa Aisha tayi akan zata fa?in gaskiya, kafin ya ?aura da cewa "court na san sanin cikaken tarihin ki?"
kasa magana tayi saboda wani irin rawa da jikinta yake har sai da Al?ali ya sake magana "kina ?ata ma koto lokaci" da ido mom tayi mata alama data kwantar da hankalin ta, magana ta fara cikin rawa rawar murya dake nuna rashin natsuwarta

"suna na Aisha Usman shekaruna 42 ni ?ar asalin garin faskari ce dake jahara katsina,nazo Abuja ne ta dalilin wata ?anwar mahaifiyata itace sanadiyyar fara aikina a gidan marigayi"


"malama Aisha tsawan wane lokaci ki ka san marigayi da matar shi hajiya Asma'u?"

"tsawan shekara goma sha biyar"
"ko zaki iya fa?a ma court yanda zamantakewar gidan take tsakaninki da masu gidan?"

"mutanene masu karamci da san al'ummah ko da kuwa ya kasance na ?asa da su ne, duk tsawan shekarun dana ?auka tare da su basu ta?a nuna man cewa wai ni ?asa nake da su ba, hajiya Asma'u ta ?auke ni tamkar ?awarta kuma ?ar uwarta,haka marigayi tamkar ?ar uwarshi ta jini haka ya ?auke ni"

?an rubuce rubuce Al?ali yayi kafin ya ?ago yana fa?in "ko zaki iya bama court labarin yanda kisan marigayi ya...." tun kafin Al?ali ya ?arasa magana tayi saurin ?atse shi jikinta na rawa tace "wallahi ni ban san komai a game da kisan marigayi...."

desk Al?ali ya buga yana fa?in "nan court ce, ki san yanda zaki ri?a magana, laifi ne Al?ali na magana ka tari numfashin shi, ki kiyaye"

"tuba nake" ta fa?a

tunda Al?ali ya fara magana gaban matar nan ke fa?uwa, tama kasa ?agowa ta kalli Al?alin ko mutanen dake cikin court ?in,brisster hashim kuwa da wannan matar tunda Al?ali ya fara gabatar da ?ara ya mida hankalin shi kan Al?ali ko motsin kirki ba yayi ?wallon chess ?in dake hannunshi ma ajiyeta yayi.

tambayar Al?ali ya sake jefa mata, kawai sai gani a kayi tafashe da kuka abun yayi matu?ar ?aurema brisster kai hajiya Asma'u kuwa jikinta sanyi yayi zuciyarta ta karaya, ta san da wahala ta ?ubuta, Aisha ka ?aice shedar da take ganin zata iya taimakawa wajen fa?ar gaskiya.

wicked side smile brisster hashim ya saki, yana kallon macen dake kusa da shi su ka kashe ma juna ido, da yawan brisster's ?in dake wurin sun jin da?in yanda abun ke tafiya ?alilan ne abun ya ta?a zuciyar su.

sai da ta gama kukan mai isarta tukun Al?ali yace"koto na saurarenki"

"wallahi ni ban san komai ba, hasalima bana garin abun ya far....."

da sauri brisster zulaihat ta tari numfashin matar tana fa?in
"my lord!, shaidata ta shiga halin ru?ani, tana tsoron magana a gaban court sabo...."

da sauri matar tace "babu ru?anin da na shiga, kuma ba wai ina jin tsoro ba ne , gaskiya ce nake fa?a, bana nan abun ya faru" matar ta fa?a with full confidence,mamaki kamar ya kashe mom, saboda Aisha tana Abuja komai ya faru amma a gaban koto tace bata nan, brisster hashim har ?ara gyara zama yake abun yana tafiya yanda yake so.

"laifi ne katse shaida yayin bada amsar da Al?ali ya tambaye shi, brisster ki kiye"

"tuba nake" ta fa?a

"ina ki ka je a lokacin da abun ya faru?" Al?ali ya jefa mata tambaya

"naje garin mu domin duba jikin ?ana da ke fama da ciwan daji ( cancer ), kuma hajiya Asma'u da kanta ta bani izinin tafiya ita da mijinta"
" A ranar yaushe ki kayi tafiyar?"

"na tafi garin mu ranar laraba a washe garin ranar Alhamis nake samun labarin abun da ya faru"

"mi yasa baki dawo ba da ki ka samun labarin abun da ya faru da ubangidan na ki?"
"saboda lalurar ?ana, jikinshi ne yayi tsanani shiyyasa ban samu damar zuwa ba"


?an rubuce rubuce Al?ali yayi kafin yace "zaki iya komawa ki zauna, kotu za tayi bincike akan bayanan da ki ka bata, lawyer masu ?ara ko kana da tambayoyin da za kayi ma malam Aisha" mi?ewa brisster hashim yayi yana gyara zaman coat ?in shi, cikin takun ?asaita ya nufi tsakiyar koton, cikin maganar ?asaita yake fa?in "my lord, ina so zanyi ma shaida wasu ?an tambayoyi"

izini Al?ali ya bashi
"godiya nake" ya fa?a yana matsawa in da Aisha take tsaye

"malam Aisha ina so zanyi maki wasu ?an tambayoyi,ya zamantakewar iyayen gidan naki take, shin kafin mutuwar cp ko a kwai wani sa?ani da ya ta?a shiga tsakaninshi da uwar ?akin ki, ko akwai rashin jituwa tsakaninsu, wasu dai Abubuwa maka mantan haka???"

"babu yalla?ai,a kwai fahimta a tsakaninsu, marigayi yana matu?ar kyautata ma matar shi hatta mu ?an aiki ya ?auke mu da matu?ar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login