Showing 36001 words to 39000 words out of 67530 words

Chapter 13 - SHIRYAYYAR-ƘADDARA HAUSA NOVEL

08 Nov 2024

4371

nan ko" murmushi ta saki tana shafa fuskokin su
"ayi man afuwa gidan big daddy naje"

shagwa?e fuska su kayi "amma granny kin san cewa muma muna son zuwa shine ki ka tafi bama nan"

"ayi man Afuwa,ai gobe za ku ha?u dashi a gidan Abbah" ta fa?a tana jan hannunsu suka nufi cikin gidan
"ai gidan Abbah ba gidan shi bane,mu gidan shi muke son zuwa"

"karku damu idan kuna son zuwa sai nasa dadyn ku ya kaiku gobe da kun dawo daga school,kunga sai kuyi ma Aunty Yumnah weekend ko" tsallan murna su kayi


"yeee har gidan papa ma sai muje"
"na san Aunty Yumnah zata kai ku ko ina,amma fa sai dady da momynku sun amince"

?ata fuska su kayi "dady bazai amince ba mu dai kawai kice ya kaimu"

"to naji muje na duba jikin momyn ku" ?an zaro ido su kayi suna kallonta

"mi ya samu momy?"
"bata jin da?i ne" Hajiya Salima ta fa?a dai dai tana tura ?ofar ?akin kainart ?in,wayam su ka gani bata ciki har ?ofar toilet sai da Aman yayi nocking amma bata ciki, Ammar ne yace kila tana bedroom ?in su ,ficewa su kayi zuwa bedroom ?in na su.


A kwance su ka sameta saman bed ?in su Aman, idanunta a rufe kamar mai bacci,gaba ?aya ta rasa mike mata da?i a duniyar nan,har ta ?agara ya tattara kayan shi ya koma Lagos.



da gudu su ka ?arasa in da take,fa?awa su kayi saman jikinta
"momy mun dawo" a firgice ta mi?e zaune dan ba ?aramin tsoro su ka bata ba, ajiyar zuciya ta sauke ganin su.


"amma yaran nan anyi ja'iran yara,ba kuga bata jin da?i ba shine zaku fa?a mata haka" Hajiya Salima ta fa?a yayin da ta ?arasowa bakin bed ?in.



da sauri kainart ?in taja gyalen abayarta ta rufe gefe da gafen fuskarta tana kai dubanta ga Hajiya Salima
"momy har kin dawo?"

"na dawo kainart,ya jikin naki?"
"Alhmdllh,ya su mom ?in?"
"suna lafiya,tana ma gaishe dake"
"ina amsawa"
"mi Dr yace yana damunki?"
"zazza?i ne kawai"
"to Allah ya sawa?a" da Ameen kainart ?in ta amsa,tashi hajiya Salima tayi



"ku kuzo ko muje can sarah ta shirya ku,kunga momy ba lafiya"
da gudu su ka sauka daga saman bed ?in suna nufar ?ofar fita,bin bayan su hajiya salima tayi tana sakin murmushi, murmushi itama kainart ?in ke saki har su ka fice daga ?akin.




*Uncle Hashim's House*??



A zaune su ke saman dinning chairs a katafaren dinning room ?in gidan,baka jin ?arar komai sai na spoon da plate ?in da su ke cin abincin.


gaba ?aya a takure take saboda kafetan da ido da dadynta yayi,hakan ya hanata sukuni,momy da balqis sai cin abincin su suke hankali kwance dan basu san abun da ke faruwa ba.


a hankali ta ajiye spoon ?in hannunta tana mi?ewa da nufin barin wajen,table ?in ya buga da ?arfi wanda yayi sanadiyar dawo da hankalin momy da balqis kan su.

"koma ki zauna" ya fa?a da kakkausar murya yana nuna mata chair ?in data tashi,da ?an rawa rawar jiki ta nufi chair ?in ta zauna,du?ar da kanta tayi ?asa gabanta na fa?uwa.

"barrister lafiya?" momy ta fa?a tana ajiye spoon ?in dake hannunta,maida kanshi yayi kan abincin da yake ci ba tare da ya tanka mata ba kamar ma ba dashi take magana ba.


sanin bazai tanka mata bane ya sata kallon laatifa,da ido tayi mata alama da lafiya, girgiza mata kai laatifa tayi alamar itama bata sani ba hawaye na taruwa a idonta.


"Allah ya kyauta" shine kawai abun da momy tace tana cigaba da cin abincinta,sun kai tsawan 20 mins kafin kamar daga sama su kaji ya kira suna balqis murya a kausashe.


da sauri balqis ?in ta ajiye spoon ?in dake hannunta

"na'am dady"
"last day mi ya kai ki court??" ya fa?a babu alamun wasa a fuskar shi,kamar saukar ardu haka laatifa taji tambayar duk da ba ita yayi mawa ba,tayi tunanin ya bar maganar tun lokacin ashe ba haka ba.

gabanta na fa?uwa ta kai dubanta ga balqis tana mata alama da ido data rufa mata asiri.



"naje saboda Aunty laatifa ne"
wani mugun kallo yayima laatifa
"saboda mi?"
"bata jin da?i ne shine nace ta zauna gida ni na wakilceta" jinjina kai barrister yayi.


"mi na fa?a maki laatifa??" ya fa?a yana tsareta da idanu
"dady ba fa ita ta tura ni ba, da kaina nace zanje"
"tambayar ki nayi?" girgiza mashi kai balqis tayi


"dan Allah kayi ha?uri dady wallahi bani nace taje ba"laatifa ta fa?a a hankali

"laatifa kin raina maganata ko,bance maki idan za kiyi yawan iskancinki ki daina sa ?ata a ciki ba"
kamar zata fashe da kuka tace "kace dady"
"wato saboda ban isa ba shine ki ka turata cikin ?attin da ki ka saba yawo da su ko?"



"kayi ha?uri dady bazan sake ba"

rai a ?ace momy tace"wai lafiyar ka kuwa barrister,itama ba ?ar ka bace ,mi yasa k..?" bata ?arasa ba yayi saurin daka mata tsawa yana ?aga mata hannu,hakan yasa tayi shiru tana kallon shi cike da mamaki.


"wannan ya zama rana ta ?arshe da zan sake maki warning akan ?ata,duk yawan banzan da za kiyi kiyishi ke ka?ai amma banda ?ata kinji na fa?a maki"
"in sha Allah hakan bazata sake faruwa" laatifa ta fa?a hawayen da su ka taru a idonta na zubowa.


tashi yayi ya nufi bedroom ?in shi,da wani kallo momy ta rakashi,tashi laatifa tayi ta nufi bedroom ?inta yayin da take fashewa da wani matsanancin kuka, balqis ma kuka ta fashe da shi sun rasa yaushe dadyn su zai rage wannan ?iyayyar da yake ma laatifa.


bayan laatifa momy tabi hakama balqis,a kwance su ka sameta ta kifa kanta saman matress tana fitar da wani kalar kuka mai ban tausayi,zama momy tayi kusa da ita hannunta ta ?aura saman bayan laatifa,a hankali take shafa bayanta.



"momy wai mi yasa dady ya tsaneni,mi yasa baya sona kamar yanda yake son balqis, nima ba ?arshi bace ko ina da wani uban wanda ni ban san shi,momy dan Allah idan ba shine mahaifina ba ki fa?a man???"

saurin toshe mata baki momy tayi da tafin hannunta "kul laatifa kar na sake jin bakin ki ya furta wannan kalaman,ki daina tunanin baya sonki ne, mahaifinki na sonki fiye ma da yanda yake son balqis,yana yi maki haka ne saboda ya kasa mantawa da abun da ya faru shekarun baya,ki dage da Adu'a wata rana sai labari"


"momy mi yasa dady har yanzu ya kasa gane cewa ba abun da yake zargi ba ne,momy har sau nawa zan fa?a mashi babu abunda ya faru dani kawai taimako na SAM yayi"

"saboda shi mahaifinki ne abun na damun shi shiyyasa ya kasa mantawa,kiyi ha?uri kinji in sha Allah wata rana gaskiya za tayi halin ta dadyn ki zai gane baki da laifi"

"momy amma ke mi yasa ki ka fahimce ni,dady baya sona ne kawai"
ta kai ?arshen maganar tana sake fashewa da wani matsanancin kukan.



momy bata san lokacin da itama hawaye su ka wanke fuskarta ba, balqis ma ?arfin kukan da take ne ya ?aru,gaba ?ayan su rasa me lallashin wani a kayi,sai da su kayi mai isar su tukun momy ta shiga lallashin su,da ?yar ta samu su kayi shiru,tashi laatifa tayi ta nufi toilet.



tashi momy tayi ta fice zuwa ?akin barrister, a tsaye ta sameshi gaban wardrobe ?in shi fitowarshi kenan daga wanka ?ugunshi ?aure da towel.


"kaji tsoron Allah barrister,ka sani wannan aibatatan da kake ba shine mafita ba,itama ?ace a wurin ka kamar balqis,kuma ka sani ?an Adam bai isa ya tsallake jarabawar da Allah yayi mashi ba,ko da ace abunda kake zargi gaskiya ne, kai ba mahaifinta bane dan mi bazaka ?auki ?addararta hannu bibbiyu ba,amma ace tsawan shekaru ka kasa mantawa da abu,kullum cikin aibatata da nuna mata tsana kake, Allah ma munayi mashi laifi ya ha?ura sai kai ne bazaka yafe ma ?arka ba kan laifin da zargi kawai kake baka da tabbaci, haba barrister ka zama mahaifin ?warai mana"


"kin gama?" shine kawai abun da yace,wani ?ululun ba?i ciki ne ya tokare mata ma?oshi wato ma ta gama
"get out from my room" ya fa?a yana nuna mata hanyar fita,rai a ?ace ta juya ta nufi ?ofar fita har ta kama handle ?in ?ofar sai kuma ta tsaya,rai a ?ace ta juyo tana kallonshi.



"ka sani balqis da laatifa Amana ce Allah ya baka,kuma zai tambayeka akan yanda ka tafiyar da rayuwar su,ka sani muddin baka gyara ala?arka da ?arka ba za kayi daka sani ne mara amfani" tana gama fa?a haka ta fice daga ?akin baki ?aya,tsaki yaja kawai yana cigaba da abunda ke gaban sa.


shaf shaf ya shirya cikin pajamas ?in shi white color masu fatsi fatsin ba?i,feshe jikin shi yayi da perfume ?in shi masu ?amshi,bed ?in shi ya haye yayi kwanciyar shi bayan ya kashe light ?in ?akin.


wayar dake kan nightstand ya ?auka,dialing wata number yayi,bugu biyu a kayi picking call ?in,kara wayar yayi a kunne,in low voice yake waya yanda ko kusa dashi ka tsaya bazaka iya jin abunda yake cewa ba,idan ka shigo ?akin sai ka rantse da Allah bacci yake.

barrister kenan ko matashin saurayi bazai gwada mashi iya kashe murya idan yana waya ba.



*Big daddy's House*



"ko fa mi za kice sai dai kice amma yau sai kin fita dinning kinyin dinner tare da kowa na gidan nan,na gaji da wanna ?unshi kan naki da ki ke"


"please Yumnah ki fahimta mana,bana jin yunwa ne ba wai ban son fita ba"
"to naji,muje ni ki raka ni koda ba kici komai ba ai za ki gaisa da mom da dady,kuma zaki rage wanann yawan tunane tunanen da kike"

duk yanda ta so zille ma Yumnah akan ta ?yaleta Yumnah ta?i bata dama dan dole ta mi?e,hijab ?inta dake saman bed ?in ta ?auka,zurawa tayi a jikinta

"muje to" ta fa?a tana kallon Yumnah
"ko ke fa,amma wannan hijab ?in da ki ka sa saikace wacce zataje gaban sirikai, dinning fa zamu je ba wani waje ba"


"ni dai haka zanje"
"ai saiki ta tafiya haka"yumnah ta fa?a tana jan hannunta su ka fice.



Mom da dady ka ?ai su ka samu a dinning ?in, Ishrat na daga tsaye tana serving ?in su,bakin su ?auke da sallama su ka ?arasa cikin dinning room ?in,zama su kayi saman chairs yayinda su ke gaishe da dady da mom.


murmushi dady yayi yana kai duban shi ga Nainarh,cikin kulawa su ka amsa masu gaisuwar da su kayi dady na fa?in


"?iyata kinyi wuyar gani,tun ranar da muka dawo daga wajen mahaifiyar ki ban sake saki a idona ba,ina fatan dai lafiya?"

"lafiya lau dady" Nainarh ta fa?a tana du?ar da kanta ?asa
"yanzu ma fa da ?yar na samu ta fito,kullum tana ?aki daga kuka sai tunani" Yumnah ta fa?a tana kallon Nainarh data sadda kai ?asa.


"wai haka ?iyata?" shiru Nainarh tayi tana wasa da gefen hijab ?inta

"ki dai na sa damuwa a ranki kinji, mahaifiyar ki zata dawo gareki,in sha Allah asirin wanda su ka kashe mahaifinki zai tonu"

"in sha Allah" Nainarh ta fa?a
"bana son kina sa damuwa a ranki kinji ko,ke da ma ki ke da wata mahaifiyar a kusa dake miye na sa damuwa a ranki" dady ya fa?a yana nuna mom da tunda su ka shigo dinning ?in ta kafe Nainarh da ido ko ?yaftawa ba tayi dan duk maganar da dady ke yi bata sani ba hankalin ta baya wajen.


"zulaihart!" dady ya kira sunanta,?an saurin kallon dadyn tayi
"lafiya ki ka kafe ?ar taki da kallo" murmushi mom ta saki
"wani lokaci sai nake ganin tana man kama da ?ar uwata,sai dai ita bata kai ta kazar kazar ba Nainarh ta cika sanyi" mom ta fa?a tana sake kai dubanta ga Nainarh data sadda kai ta sauraron su.


"nima na jima ina ganin kamaninta da Carol, da ace ban san mahaifiyar ta ba kuma a ce Carol ta ta?a Aure da babu abunda zai hana nace ?arta ce"

murmushi mom ta saki "nima ina yawan fa?ama mahaifiyar ta haka,wani lokacin idan nace haka sai tace dan kawai ina son Nainarh ne yasa nake ganin kamanin su"


"ta iya yiwuwa" dadyn ya fa?a, Yumnah da Nainarh dai na jin su,fa'iza ce ta shigo dinning room ?in,tsaye tayi tana ri?e ?ugu fuskarta a tur?une
"shine yau aka rasa wanda zai kirani ko?" ta fa?a tana sake tsuke fuska.


"sorry Aunty Fa'iza nayi tunanin a part ?in mamy za kiyi dinner shiyyasa ban kira ki ba" Yumnah ta fa?a tana ?an kama kunnenta alamar sorry

"nima ayi man Afuwa na rashin fa?a maki da banyi ba" Ishrat ta fa?a wacce ke serving ?in Yumnah da Nainarh,?aya daga cikin kujerun Fa'iza ta nufa ta zauna.


"ni dama na san ai kun rigada kun gama rainani gidan nan" murmushi kawai dady da mom su ka saki.


gaishe da su dady fa'iza tayi, murmushi dady yayi yana fa?in
"ai da nayi tunanin baki gannu ba"
?an murmushi tayi tana sosa ?eyar ta.



serving ?in ta itama Ishrat tayi kafin ta bar dinning ?in,tsit wurin yayi ba wanda ya sake magana.


mom ta fara tashi kafin dady ya mi?e yana kallon Yumnah yace "Autar mom ina fatan baki manta gobe juma'a ba?"
"ban manta da gyaran part ?in shalelen dady ba,gobe tunda safe zansa a gyara shi"
"good,haka ne son ji,sai da safe ku"

har ha?a baki suke wajen furta good night,jinjina masu kai dadyn yayi yana fice daga dinning room ?in.


suma basu wani jimaba su ka tashi, Ishrat ta zo tare da su munirat su ka kwashe kayan da su kaci abinci su ka gyara wajen tsaf.


part ?in mamy Fa'iza ta nufa sai da safe Yumnah da Nainarh su kayi mata suma suna nufar bedroom ?in su.



Toilet Nainarh ta shiga tayi brush ha?e da alwala,kusan kullum za tayi bacci sai tayi Alwala abun ya zame mata jiki.


tana fitowa Yumnah na shiga,wanka tayi ha?e da Alwala kafin tayi brush,lokacin data fito har Nainarh ta kwanta, dressing room ?in ta ta nufa, pajamas ta zura a jikinta kafin ta dawo bedroom ?in.


kashe light ?in ?akin tayi,kwanciya tayi tana jan duvet ta rufe jikinta.

"yau ba wayar kenan?" Nainarh ta fa?a
"tun ?azu mu kayi waya sai gobe kuma"
"Allah ya nuna mana goben lafiya" da Ameen Yumnah ta amsa.



?an shiru su kayi kafin Nainarh ta juyo tana fuskantar Yumnah
"wai wacece Carol da naji mom na fa?in muna kama?"
"?anwar mom ce" Yumnah ta bata amsa,gya?a kai kawai Nainarh tayi tana juya mata baya...
_*Ep 17_18*_


*Bound by fate,freed by love, A romantic Odyssey*?????

______________________________



*Washe Gari*



A zaune suke saman sallaya da alama basu jima da kammala sallah ba,tashi Nainarh tayi,hijab ?in dake jikinta ta cire ta linke ta nufi bed,kwanciya tayi tana ?an jan blanket ta rufe rabin jikinta.


yumnah na daga zaune har gari ya ?an fara haske,tashi tayi itama ta cire hijab ?in dake jikinta, toilet ta shiga,bata fi five minutes ba ta fito, dressing room ?inta ta nufa,kayan jikinta ta canza zuwa gwon mai hannun armless,low bun tayi ma kanta da ?aramin ribbon,mayafi ta ?auka ta yafa saman kanta sannan ta fice daga ?akin ta koma bedroom ?in, Nainarh na nan kwance kamar yanda ta barta.


wayarta dake ajiye saman nightstand ta ?auka ?ofar fita ta nufa,tashi Nainarh tayi zaune "sister Yumnah sai ina haka da safe?" juyowa Yumnah tayi

"wai da ba bacci ki ke ba?"
"kwance kawai nake,baccin ne ya?i zuwa"
"ok part ?in dady zanje na ?auko key,za ayi gyaran part ?in shalelen dady ne,tunda kin tashi sai ki zo muje"



"A'a sai kin dawo"
"wannan ne kuma baki isa ba,ki tashi kawai mu tafi abunda yasa ban tasheki ba nayi tunanin bacci kike,ta so mu tafi gari na waye wa bana son mu makara zuwa gidan Abbah"

saukowa Nainarh tayi daga saman bed ?in,hijab ?inta ta ?auka,ficewa su kayi daga ?akin.


direct sama su ka nufa zuwa part ?in dady,a Parlor su ka same shi zaune saman sofa da Qur'an a hannunshi yana karatu,ciki suka ?arasa suna mashi sallama ?agowa kawai yayi ya kalle su ba tare da ya katse karatun da yake ba, bedroom ?in shi Yumnah ta nufa Nainarh kuma ta zauna kan ?aya daga cikin sofas ?in,shiru tayi tana sauraran yanda dady ke furta ko wane harafi cikin ilimi,sai da ya kai aya tukun ya kai dubanshi gareta.


fuskar shi ?auke da murmushi yace "?iyata yau kece a part ?in na" murmushi Nainarh tayi tana ?an rissinar da kai tace
"ina kwana dady,an tashi lafiya"
"lafiya lau Alhmdllh,fatan kema kina tashi lafiya"
"lafiya lau" ta bashi amsa
"masha Allah, Yumnah ta hanaki bacci ko?"



murmushi tayi tana fa?in "A'a dady da kaina na tashi"
"ai nayi tunanin ita ta taso ki"
girgiza kai Nainarh tayi fuskarta ?auke da murmushi,fitowa Yumnah tayi hannunta ri?e da key's,wurin su ta ?araso.


"dady ka tashi lafiya?" ta fa?a yayinda take ?arasowa inda yake side hug tayi mashi, kissing forehead ?inta yayi fuskarshi ?auke da murmushi
"lafiya lau,fatan kema kina tashi lafiya?"


"lafiya lau dady, key's ?in part ?in Autan ka na ?auko za'aje a gyara" murmushi dady yayi yana dungure mata kai
"zaki sani idan yaji ki ne" murmushi Yumnah tayi
"taya zai sani,shida yana can"
"ai zai dawo kuma zan fa?a mashi ne"


"Allah ya Amince,nima nayi kewarsa na ?osa naga ya zo"
"in sha Allah,yana nan zuwa"
"Allah ya kawo shi lafiya" da Ameen dadyn ya amsa,tashi Yumnah tayi tana kallon Nainarh

"muje,dady sai mungama"
"yawwa Nainarh harda sabon part ?in yau ku shiga ku gyara shi"
"dama yau ko bakace a gyara ba sai na shiga naga abun da ka zubama shalelen naka bayan wanda kayi mashi"

"zaki kuwa gani,amma fa karki ta kallo dayawa bana son a cinye mashi kyau tun mai shi bai gani ba"

"karka damu dady,amma fa idan yafi nawa kyau tam" ta fa?a tana jinjina mashi kai
murmushi dadyn ya saki yana fa?in"dan Allah kisa su gyara da kyau kin ji"
"in sha Allah"ta fa?a suna ficewa daga part ?in.




staircase ?in dake can ?an gefe da part ?in dady su ka nufa,hawa su kayi zuwa can floor ?in ?arshe.

"ina so su kammala gyarannan da wuri dan mu samu zuwa part ?in Abbah a kan lokaci" Yumnah ta fa?a dai dai time ?in da su ke kawo bakin wata ?ar madaidaiciyar ?ofa ta glass.


wasu madannai Yumnah ta danna a jikin ?ofar
"ina tajin ana fa?in Abbah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login