Showing 63001 words to 66000 words out of 67530 words
wani lumshe ido,gaba ?aya jinshi yake a wani irin yanayi na daban ?afarshi ma da ?yar yake ?agata
"shikenan saika dawo ka kula man da kanka" jinjina mata kai yayi ya fice daga ?akin.
Ajiyar zuciya ta sauke tana kama igiyoyin rigarta ta ?aure,switch ?in ?akin ta nufa ta kashe bulbs ?in bedside lamps su ka kawo, kwanciya tayi saman bed ?in,lumshe idanunta tayi tana jan iska ha?e da fesarwa,wani irin yanayi take ji a jikinta, kwata kwata ba taji kunyar ganinsu da Nainarh tayi ba sai ma haushin katse masu jinda?i da tayi, tsaki taja tana gyara kwanciyarta.
Nainarh tana fita daga ?akin da gudu parlor ta nufa tasan muddin ta koma bedroom ?in da Yumnah take dole taji ba'asin abunda ya dawo da ita koma ta nufi ?akin dan ganema idonta, a jikin pillar ta samu ta ?uya, ajiyar zuciya ta sauke tunda take a rayuwarta bata ta?a jin haushin wani ?an Adam ba kamar yanda take jin haushin Irfan da Noor a yanzu, ko wace irin ta?ewace ta samesu haka,idan sun san suna son junansu danmi bazasu sanar da iyayen su suyi masu Aure ba amma zasu ?ige da neman juna ta ?azamar hanya, ko basu san hakan babban zunibi bane, duk da take kallonshi daban da ?a?an mom batayi tunanin haka halayenshi su ke ba,a ido kamar mutumin kirki ko kunya basa ji yanzu da Yumnah ce ta shigo ta samesu da wane ido su ke tunanin zata kallesu.
wani irin tausayin mom da dady ne ya rufeta,mutanen kirki amma ?a?ansu ke aikata laifuka irin haka,dady yafi bata tausayi ga Irfan ga Fa'iz mutumin ?warai mai ri?o da addini Allah ya jarabceshi da ?a?a haka, dama Allah baya barin bawansa haka ba tare da ya jarabashi ba ta hanya daban daban , ita ka?ai take sambatunta babu mai bata amsa.
tana a nan tsaye Irfan ?in ya fito sai ?an waige waige yake, harara ta watsa mashi kamar idanunta zasu fa?o ?asa wani irin tsanarshi take ji a ranta,saida taga ficewarshi daga gidan tukun ta nufi bedroom ?in ko ta kan Noor dake kwance bata biba ta juya mata baya itama Noor ?in yi tayi kamar tana bacci.
A cikin mota ya samu Waseef har ya gaji da zaman jiranshi, yana isowa driver seat ya bu?e ya shiga kifa kanshi yayi, tunda yake a rayuwa bai ta?a jin kunyar dayaji ba yau, bai ta?a tunanin ko Yumnah ce ta ganshi zaiji irin wannan kunyar da yaji dalili ganin da Nainarh tayi masu, yayi fatan ace bata shigo ?akin ba,damuwarshi yanzu da abun zata ri?a kallonshi za tayi mashi kallon mara kamun kai koma ta sanar da wani mussaman Yumnah.
dafa kafa?arshi Waseef yayi
"lafiya dai?" ya tambaya
"babu komai" shine kawai abun da Irfan ?in yace mashi
"Irfan indai irin wannan ha?uwar da kuke zata zama matsala mi yasa bazaka sanar da dady ba kana sonta,sai suyi maku Aure,bana son ku ?etara in da bai kamataba, dan muddin ku ka cigaba a haka wata rana sai kunyi dakun sani mara amfani"
"bazan iya sanarda dady ba Waseef" Irfan ?in ya fa?a ba tare da ya ?ago da kanshi ba
"bangane bazaka iya fa?a mashi ba, kana nufin ba sonta kake ba??"
"ina sonta mana Waseef, kawai dai bazan iya sanar da dady ba, lokuta da dama ko nayi niyyar sanar da wani a cikin su kasawa nake sai duk na rasa ?warin gwiwata"
"na fahimci sanar dasu ke baka wahala, ni ka bani dama na sanar da dady ko big dady nasan za suyi farin ciki da hakan"
"karka sanar da su nafi son suji a baki na"
"tayaya kenan?"
"zan sanar da su in sha Allah"
"shikenan, amma dai karka ja jiki" jin jina mashi kai Irfan ?in yayi
"please kayi driving ?in mu" Irfan ?in ya fa?a yana ficewa daga motar, driver seat Waseef ya dawo shi kuma ya koma mazaunin shi dan a yarda yake jinshi zai iya watsar da su a titi, ba Noor bace damuwarshi Nainarh ce damuwarshi bai ta?a jin kunyar wani a rayuwarshi ba kamar yanda yake jin ta Nainarh yanzu,key Waseef yayi ma motar su ka fice daga estate ?in baki ?aya.
Heart of vegas su ka nufa sa?anin wurin dinner da su ka cema dady za su sun fa?in haka ne kawai dan su kare kansu,parking Waseef yayi,kusan a tare su ka fito shida Irfan ?in su ka shiga ciki , a cike yake kamar kullum,third floor na club ?in su ka nufa, wani irin ?aton meeting room dake kusa da office ?in Irfan su ka shiga,zungureren table ne mai ?auke da chairs,manyan mutane ne su shidda a zaune a saman chairs ?in zaman jiran Irfan ?in kawai su ke, an cika masu gabansu da kayan sha kalar nasu na club, chair dake kallon duka chairs ?in Irfan ya nufa ya zauna, Waseef ya zauna ata kusa dashi, system ?in dake ajiye kan table ?in ya bu?e ha?e da ?aukar communicative device, yasa a kunnenshi.
gabatar da meeting suka shiga,cike da natsuwa Irfan yake gudanar da komai duk da baya da gogewa akan abun sai dai mubarak na taimaka mashi ta hanyar Bluetooth,sun shafe kusan Awa biyu a ?akin meeting ?in kafin su ka kammala around 2am
*WASHE GARI*
Ana kiran sallar farko ta farka hakan al'adarta ce tun tana gidan su, kallon Noor dake kusa da ita tayi, baccinta take hankali kwance, sauka tayi daga saman bed ?in ta nufi bathroom, Alwala ta ?auro, bakin bed ?in ta dawo tashin Noor ta shiga yi, nauyin bacci gareta da ?yar ta samu ta farka.
"ki tashi lokacin sallah yayi" ya mutse fuska Noor ?in tayi tana juya kwanciyarta
"ki sani wannan baccin bashi da amfani,idan kin kammala sallah kina iya dawowa ki cigaba da baccinki"
"kiyi taki kawai zanyi" Noor ?in ta fa?a, gya?a kai kawai Nainarh tayi, dressing room ?in Yumnah ta nufa, kayan jikinta ta canza zuwa doguwar riga,bedroom ?in ta dawo hannunta ?auke da hijab da carpet, shimfi?a carpet ?in tayi, hijab ta zura a jikinta ta kabbar sallah, harta kammala raka'atanil fijir tayi sallah ta zauna tana azkar Noor bata tashi ba, mamakin momy Noor ne ya kamata, wace irin uwace ita da har ?arta ke wasa da Sallah irin haka bata tsawatar mata ba, ta san da ace mahaifiyarta na kula da tarbiyarta da duk hakan bai faru ba a ganinta sakacin mahaifiyarta ne ba laifin Noor ?in, Allah sarki ita lokacin da tana tare da iyayenta kullum mahaifinta sai ya tabbatar da ta tashi domin yin sallah yake nufar masallaci hakama mahaifiyarta bata yin sallah sai ta tabbatar da taga tashinta tayi Alwala tukun take komawa nata ?akin tayi sallah.
wata irin kewar iyayenta ce ta kamata musamman mahaifinta a irin wannan lokacin tana part ?in shi yana ?ora mata karatu, duk asubar duniya sai ya zaunar da ita ya bibiyi karatunta na islamiya ya koya mata abunda bata gane ba, rayuwa kenan yanzu bata da wanda zaiyi mata hakan kowane farin ciki na rayuwarta ya tarwatse.
saurin ?ago da kanta tayi dalilin dafa kafa?arta da aka yi, Yumnah ta gani tsaye a gefenta
"lafiya ki ka zuba uban tagumi da asubar fari?"
?a?alo murmushi tayi "ba komai" gya?a kai Yumnah tayi tana nufar dressing room ?inta
"sister Yumnah ina ta so na tambaye ki?" Nainarh ta fa?a, juyowa Yumnah tayi tana fuskantar ta
"ina jinki?"
"wai babu islamiya ne a Estate ?in nan?"
"akwai mana,kina so ne?"
"eh, amma mi yasa ke baki zuwa" ?an ya mutse fuska yumnah tayi
"da ina zuwa na bari"
"saboda mi?"
"haka nan kawai"
"ya kamata ace kina zuwa, shifa karatun addini ba'a gamashi"
"zan koma amma sai idan da ke"
"karki damu,da zan samu ma wanda zai koyaman harda asuba ina so"
"in dai kina so zanyi ma dady magana, da yana koyaman na bar zuwa"
"ina so kuwa"
"shikenan idan munje gaishe shi sai nayi mashi magana"
"nagode sosai"
murmushi Yumnah tayi mata tana shigewa dressing room ?in.
Sai da gari yayi haske sosai tukun su ka nufi part ?in dady a zaune su ka same shi a parlor saman rug carpet,hannunshi ri?e da Qur'an yana karatu kamar kullum, zama su kayi har ya kammala, gaishe da shi su ka yi cike da kulawa ya amsa masu.
"dady dama Nainarh ke son zaka ri?a biya mata karatu da asuba" Yumnah ta fa?a, kallon Nainarh dady yayi fuskar shi a ?an ?aure
"shine ba zaki iya tambayata ba har sai kin sa Yumnah?"
duk sai taji kunya
"A'a dady, kayi ha?uri"
"gaskiya banji da?i ba nima mahaifinki ne zaki iya tambayata duk abunda ki ke so"
"kayi ha?uri"
"karki damu,duk lokacin da ki ka kammala sallah ki zo zan koya maki gwargwadon abunda na sani"
"in sha Allah dady, nagode" kallon Yumnah yayi
"Auta yanzu ko kunya ba kiji ba?" saurin sadda kai ?asa tayi tana susar kai
"ai harda ni ba ita ka?ai ba" girgiza kai kawai dady yayi, sallama su ka yi mashi su ka fice.
tunda su Nainarh su ka shigo Mamy take la?e tana sauraronsu,wani irin haushin Nainarh ne ya sake kamata,ji tayi kamar ta fito ta sha?i wuyanta gani take kamar neman samun gindin zama ne da neman shiga wurin dadyn yasa ta ?ir?iro da wai tana son dady ya koya mata karatu.
tsaki taja tana fitowa parlorn, ko kallon in da dady yake ba tayi ba ta fice.
*A fter some days*
Nainarh tun ranar da su ka yima dady magana kullum da asuba sai sunje ya ?ara masu karatu ita da Yumnah,islamiya ce kawai basu fara zuwaba sun bari sai wani weekend ?in saboda school,Noor da su Ammar tun washe garin ranar su ka koma gida,Nainarh da Yumnah ne su ka maida su Ammar gida harda Jamal.
*UNITED STATE*
_*Las Vegas (Nevada)*_
A zaune suke a saman wasu ha?a??un chairs dake katafaren garden ?in gidan,Nailarh ta mi?e ?afafunta saman ?an madaidaicin table yayinda system ?inta ke ajiye saman laps ?inta tana operating fuskarta ?auke da murmushi,hot pant ne a jikinta ha?e da ?ar shirt da bata wuce cibiyarta ba, Aunty sophia na daga gefenta zaune hannunta ri?e da mug ?in coffee.
kallon fuskar Nailarh dake ?auke da murmushi Aunty sophia tayi da alama ba ?aramin nisha?i take samu a tattare da system ?in ba
"da alama yau kina cikin farin ciki,ko zan iya sanin abunda yayi dalilin sa wannan kyakyawar fuskar taki farin ciki?" Aunty sophia ta fa?a
?ar dariya ta saki tana ?aukar mug ?in coffee dake ajiye kan table ?in,sai data ?an kur?a tukun takai dubanta ga Aunty sophia
"ba komai yayi silar shigata wannnan farin cikin ba sai wasan da zamu gabatar a N R T ranar sunday, na samu ?arin ?an wasa daga California,abunda yayi matu?ar burgeni da ?an wasan, details ?in dawakan su da su ka turo, ji da kansu yayi matu?ar ?yatar dani, a tunanin su canza tarihin N R T abu ne mai sau?i sai dai basu san samun dokin da zaifi KING zimma da karsashi abu ne mai matu?ar wahala" ta fa?a cike da alfahari
Murmushi Aunty sophia ta saki tana ajiye mug ?in coffee dake hannunta "baby na lura kina matu?ar ji da kanki kema,karki manta ba kullum mutum ke nasara ba,anyi gwaraza tun talataini kuma sun shu?e,duk yanda ki ke ji da kanki akwai wanda ya fiki kuma dole a samu wani wanda zai karya tarihin N R T, kullum ke ke hawa akan mutane kema dole a samu wani wanda zai zama sama da ke"
wani irin kallo Nailarh ta jefa mata "Aunty sophia mi yasa ki ke fa?a man haka,kina ba?in ciki da nasarar da nake samu ne?" saurin girgiza mata kai Aunty sophia tayi
"ba haka bane baby,kawai ina son kisan cewa a rayuwa ba kullum mutum ke samun abunda yake so ba"
"please ki daina fa?a man haka raina ?aci zaiyi"
"sorry ban fa?a maki haka dan ranki ya ?aci ba,ina maki fatan nasara kamar ko da yaushe"
murmushi Nailarh ta saki "ko ke fa,da za ki ?ata man farin cikin da nake ciki,a round 5 pm jirgin momy zaiyi landing a airport"
yanayi fuskar Aunty sophia ne ya canza zuwa tsantsar damuwa,ba dawowar mahaifiyarta ta bane bata so ba, yana yin da take jefa Nailarh ne bata so
"ya dai Aunty sophia" Nailarh ta fa?a ganin yanyin da Aunty sophia ta shiga
"ban manta ba,yanzu nake shirin tashi na duba chefs, kema ya kamata ki ajiye aikin nan ki shirya dan kije airport ?aukota"
"yanzu zan kammala"
"ok,bari na shiga ciki" Aunty sophia ta fa?a tana ?aukar mug ?in coffee da take sha ta nufi cikin gidan,direct kitchen ta nufa chefs ?in ta fara dubawa har sun kusa kammala aikin dinner da suke,ficewa tayi daga kitchen ?in ta nufi part ?inta dake kusa dana ma'aikatan gidan,a corridor ta tsaya,wayarta ta zaro daga cikin Aljihun rigar dake jikinta.
dialing wata number tayi,kiran har ya katse ba'ayi picking ba,maida wayar tayi cikin Aljihun rigarta ta koma kitchen.
Nailarh tana kammala aikin da take part ?inta ta nufa shaf shaf masu aikinta su ka shiga shiryata ko sanda Aunty sophia ta shigo ?akin har ta kammala shirinta
wani kallo Nailarh tayima Aunty sophia "dama ba tare dake zamu je ba?"
"eh Nailarh sai kun dawo" ta?e baki Nailarh tayi tana ?aga kafa?arta, ficewa su kayi daga ?akin har compound Aunty sophia ta rakata sai da taga ficewarsu daga gidan tukun ta koma ciki.
Masu aikin ta fara dubawa saida ta tabbatar komai na tafiya yanda ya kamata kafin ta wuce part ?inta, a bakin corridorn ?azu ta tsaya number ?azu ta sake dialing yanzu ma har kiran ya katse ba'ayi picking ba yanke shawarar turama number sa?o tayi, a hanzarce ta shiga typing message, da harshen Spanish take rubutun hakan yasa ban san abunda take rubutawa ba,tana tura message ?in tayi saurin maida wayar Aljihun jin alamar kamar mutum a bayanta, saurin kai dubanta tayi bayanta.
ganin ba kowa ne yasata sauke ajiyar zuciya ?ofar part ?inta ta bu?e ta shiga ina saurin na shiga dan na gane mana nida ku masu karatu amma tayi saurin murza key dan dole na tsaya a bakin ?ofa.
A round 5 pm agogon U S jirgin su yayi landing a katafaren Airport dake garin,Nailarh a zaune take ita da ma?arabanta saman waiting chairs.
Passengers ne su ka ?ullowa ta ?ofar da aka tanada domin su, momy Nailarh ce ta ?illo a sanye take da suit black color sun bi shape ?in jikinta, tana da diri sosai kamar matashiyar budurwa,ta rufe kanta da scarf idanunta a manne da ba?in glass,hannunta a ri?e da trolleynta, da gudu Nailarh ta nufeta securitys ?inta na biye da ita a baya, sakin trolley dake hannunta tayi tana bu?e mata hannayenta, Nailarh na ?arasowa ta fa?a jikinta, hugging ?inta tayi tightly, murmushi securitys ?in su ka saki ba Nailarh ba kawai suma sunyi matu?ar farin cikin dawowar miss MALIKA,raba jikin su tayi,kissing lips ?in Nailarh tayi hakan ba ?aramin ?yatar da securitys ?in da mutanen dake wurin tayi ba.
wani irin narkakken murmushi su ka sakar ma junansu wanda ke nuna tsantsar kewar juna da su kayi, hannun Nailarh taja da sauri securitys suka shiga rissinawa suna gaishe da ita,cike da kulawa ta amsa masu,trolley ta su ka ?auka, in da su ka yi parking motocin su suka nufa Nailarh da miss Malika na gaba yayin da securitys ?in ke take masu baya,Nailarh sai wani narke mata take a jiki tana zuba mata shagwa?a kamar ba ita ba.
back seat ?in motar da za su shiga securitys ?in su ka bu?e masu,sai da Nailarh ta shiga tukun ta zagaya ?ayan side ?in ta shiga,rufe ?ofar securitys ?in su kayi,motocin su ma su ka shiga ha?i da yi masu key su ka fice daga airport ?in.
matsowa tayi kusa da ita, kwantar da kanta tayi saman shoulder ?inta a hankali ta furta "well come back home" ?yataccen murmushi miss Malika ta saki tana shafa gefen fuskarta "thanks u baby" kafe juna da ido su kayi kamar za su ha?iye juna, ta cikin mirror drivern dake driving ?in su ke satar kallon su ba ?aramin birge shi su kayi ba, suna matu?ar mamakin wace irin soyayyace a tsakanin uwannan da ?arta, nima dai abun ya fara ?aure man kai. ?
sosai su ka shagala da kallon juna har su ka ?araso gida ba tare da sanin su ba,bu?e masu car doors ?in securitys ?in su kayi,ficewa su kayi da sauri securitys ?in dake compound su ka shiga gaishe da ita cike da girmamawa, fuskarta da fara'a take amsa masu,cikin gidan su ka nufa a main parlor su ka samu gaba ?aya maids ?in gidan harda Aunty sophia, sun ja layi kamar masu jiran umarni.
cike da girmamawa su ka shiga gaishe da ita suna mata barka da dawowa,cike da tsantsar kulawa take amsa masu, ba ?aramin farin ciki tayi ba na ganin ma'aikatanta cikin ?oshin lafiya, murmushi tayi tana kallon Aunty sophia "na sameki lafiya, fatan babynah bata baki ciwan kai" murmushi kawai Aunty sophia ta yi ba tare da tace komai ba, murmushi itama kawai ta sakar mata.
part ?in dake kusa da na Nailarh su ka nufa,a bakin ?ofar shiga ?akin su ka dakata suna sake mata bangajiya ko wacce ta kama gabanta,ciki su ka ?arasa ita da Nailarh da maid ?in data ?auko trolleyn ta,part ?in ya ha?u iya ha?uwa kusan komai dake part ?in Nailarh akwaishi a nan, a katafaren bedroom ?inta suka yada zango,dressing room ?inta maid ?in ta kai mata trolley tukun ta fice.
"ki zauna mana baby" ta fa?a tana kallon Nailarh dake tsaye ta ri?e ?ugu, fuska a ya mutse Nailarh tace "zanje bedroom ?in na,kina bu?atar hutu"
"please baby ki tsaya tare dani"
"zan dawo" ta fa?a tana nufar ?ofar fita ba tare da ta jira amsarta ba, girgiza kai kawai miss Malika tayi tana sakin murmushi.
Nailarh na ficewa daga bedroom ?in part ?inta ta shiga, Aunty sophia na daga dinning room ta hangi wucewarta, tana shiga bedroom ?inta kayan jikinta ta rage da kanta,toilet ta nufa, bayan kamar five minute ta