Showing 27001 words to 30000 words out of 67530 words

Chapter 10 - SHIRYAYYAR-ƘADDARA HAUSA NOVEL

08 Nov 2024

4359

Aunty Sophia tayi

"?ata fa yanzu budurwa ce dole ta koyi wasu abubuwan da kanta ba sai masu aiki sunyi mata ba"

tashi Nailar tayi sai ?ata fuska take ta amshi kayan dake hannun Aunty Sophia, murmushi Aunty Sophia ta saki,cikin ?akin ta nufa sai turo baki take.


saman ?aya daga cikin stool ?in Aunty Sophia ta zauna tana sakin murmushi ita ka ?ai ke kema Nailar haka a zauna lafiya,tana da matu?ar ?ima a idanun Nailar a kwai soyayya mai ?arfi a tsakanin su, Nailar ta ?auketa tamkar mahaifiyarta tun tana ?ar ?aramarta Aunty Sophia ke kula da ita Nanny ?inta ce hakan yasa su ka sha?u,wani lokacin har cewa masu Aikin gidan keyi suna kama.



Dawowa Nailar tayi in da Aunty Sophia take ta cire bathrobe ?in pant da bra ?in ne kawai a jikinta, a gaban Aunty Sophia tazo ta tsaya,da sauri Aunty Sophia tasa hannu ta rufe fuskanta hakan da tayi ba ?aramin dariya yaba Nailar ba.


"baby ya kamata ki ri?a jin kunya ta fa, yanzu ke ko a jikinki ki tsaya haka a gabana"

"dan mi zanji kunyarki,ni bana jin kunyar kowa"

"dama taya za kiji kunya bayan wannan tsinannun na maki wanka har yanzu" ta fa?a yayin da take zame hannunta daga saman idanunta

?ar dariya Nailar ta saki "Aunty sopi wai har yanzu baki daina jin haushin Lara da Lolah ba"

"taya zan daina jin haushin su,wasu ?atti da su kamar ?an dambe kullum suna gane man jikin baby" ta fa?a tana tsuke fuska

tsawan shekaru abun na cimata tuwo a ?warya dan dai kawai bata da yanda za tayi,da tana iya hana Nailar wankan da aike mata da tuni ta hana hatta masu aikinta haushin yanda Nailar ta sakar masu komai na rayuwarta take ji ,ace comon sutura su za su cire su sa mata.


"zaki fara ?an tunane tunanen naki ko,su fa basa da laifi,nice mai laifi sai dai idan ni zaki hukunta"

"zan hukuntaki ne mana idan har baki daina wannan san jikin hanzarce ba"


"shikenan yanzu tunda kin korar mansu sai ki ?arasa aikin na su"

dungure mata kai Aunty Sophia tayi tana ?aukar rigar da zata sa,?an sosa in da ta dungureta tayi " karfa garin wannan fushin naki ki ?ata man gyaran kai na"


zura mata rigar Aunty Sophia tayi,ta zage mata zip,kallon yanda rigar tayi mata tayi a mirror

"yanzu haka zaki je maza suyi ta kallon jikin ki"

"iya kar su kallon,kuma ma Ni da nake zaune a office ina ruwana da su"

"kafin ki shiga office ?in maza nawa zasu kalle ki musamman wannan ?an iskan security guard ?in naki masu fuskar she?anu"

"to yanzu wane kaya ki ke so na sa?"

Na jikinta ta nuna mata dariya Nailar ta saki " kina so ajina ya zuba ko,ace na zama tsohuwa"

"zaki zama tsohuwar ne mara kunya" murmushi kawai Nailar ta saki,idan har kaji dariyar Nailar to tana tare da Aunty Sophia ko momyn ta,Aunty Sophia baturiya ce amma ?abi'unta sun banbanta dana turawa.


sun ?an ?auki tsawan lokacin wajen shiryawa,ba ?aramin kyau Nailar tayi ba kamar ka saceta ka guda,sosai rigar tabi shape ?in jikinta,?ar pose Aunty Sophia ta ?auko mata tare da sunglasses mai shegen kyau pose ?in taji adon stones multicolors sai ?aukar ido take,wata ?ar locker Nailar ta nufa,?an du?awa tayi saitin wata ?ar na'ura dake jikin locker ?in,idanunta ta saita a jikin na'urar da alama Eye ID ne a jikin ?ofar,nan take ?ofar ta bu?e,?ananan bindigu ne a ciki nau'i daban daban tare da bullet ?in su,watama idan ka ganta zaka ?auka lipstick ne,?aya daga cikin su ta ciro.


bullet ta ?auka guda biyar ta zuba a ciki kafin ta ?aga rigar dake jikinta,wani ?an belt dake jikin boyshorts ?in dake jikinta ta saka bindigar da alama anyi shi ne saboda haka.


maida locker tayi ta rufe,juyowa tayi tana kallon Aunty Sophia da tunda ta bu?e locker ta kauda kai,bata ma san ganin abunda ke ciki, murmushi Nailar ta saki tana ?arasowa inda take.


A tare su ka fice daga ?akin Aunty Sophia na fa?in ji take kamar kar Nailar ta fita Ita kuwa sai sakar mata murmushi take.

A parlor su ka samu masu aikinta su biyu na jiran su kowacce su ta ?auki wankan suit black color,tunda su ka fito Aunty Sophia ke banka masu harara sai kace sune za fita da Nailar ba ita bace zata fita da su ba.


Elevator su ka shiga ta kai su a salin main parlor gidan wanda in ka shigo dashi zaka fara cin karo.

main entrance ?in gidan su ka nufa,yanzu ma sai da ?ofar tayi scanning fuskar Nailar kafin su ka fice harda Aunty Sophia.


Harabar gidan ?wanyar take da haske kamar da rana,motocin ne guda biyar a bakin ?ofar fitowa,hu?u ba?a?e ne ?irar HYUNDAI yayin da ?ayar ta kasance fara ?irar Mercedes benz s class a tsakiyar su.


rissinawa security guard da masu aikin dake yawo jefi jefi su kayi suna gaishe da Nailar da Aunty Sophia,cikin kulawa Aunty Sophia ke amsa masu.

har gaban Mercedes benz ?in Aunty Sophia ta raka Nailar,da kanta ta bu?e mata door ?in ta shiga tana mata fatan dawowa lafiya,kissing hannunta Nailar tayi tana fa?in saina dawo,a dawo lafiya Aunty Sophia ta fa?a tana rufe mata marfin motar.


Motocin security guard ?in su ka shiga tare da masu Aikin Nailar,Aunty Sophia na nan tsaye har su ka nufi gate ?in gidan,sai da taga bata ganinsu tukunna ta koma ciki,ranta duk a jagule, ji take inama zata iya hana Nailar fita.




_*HEART OF VEGAS CLUB AND CASINO*_




Tun daga nesa zaka fara hangen hasken sparkling bulbs na haska saman building ?in in da aka rubuta _* heart of Vegas club and casino*_ da wani irin style.



Tsarin ginin building ?in ma kawai abun kallo ne,
A katafaren parking lot na club ?in da ya ciki da tarin rides masu shegen kyau da tsada su kayi parking a wajen parking ?in motocinta wanda ya kasance nata ne ita ka?ai su ka nufa.

Dai dai ta parking ?in su su kayi, security guard ?inta ne su ka fara fitowa tare da masu aikinta,?aya daga cikin su ne yazo ya bu?e mata marfin motar.


A hankali ta zuro ?afafunta,kafin ta ?arasa fitowa,gaba tayi suna biye da ita a baya,da wasu jibga jibgan security guard dake sanye cikin ba?a?en kaya ?ugunsu soke da bindigu su ka ci karo a bakin entrance ?in shiga,tun kafin ta ?araso su ka bata hanya suna ?an rissanar da kansu Alamar gaisuwa,ko kallon in da suke ba tayi ba ta nufi security door ?in shiga.

Wata irin katafariyar ?ofa ce wacce kai daga ganinta kasan ba ?aramin waje bane,?ofarce ta fara magana cikin harshen turanci

"welcome to Heart of Vegas,ur Access card please" da sauri ?aya daga cikin masu aikin ta ciro wani ?an card a pose ?in Nailar dake hannunta ta mannashi a jikin ?ofar.


dan da nan ?ofar tayi acknowledging card ?in tana fa?in"welcome miss Nailar"

nan take ?ofar ta shiga zugewa,ciki ta kunna kai suna biye da ita.


wani irin katafaren club ne su ka shigo,yaji kayan alatu kamar baza'a mutu ba,yana yin tsarinshi yasha ban ban da sauran clubs.


mata ne a tsaye a stage strippers cikin wata irin shai?aniyar sutura suna poll dance sauti na tashi,ga mata ga maza wasu a zaune wasu a tsaye suna taka rawa ana spraying dollars,wasu na shan giya,wasu na sha?ar cocaine,ga customize azul na yawo ta ko'ina ana kaiwa wayanda sukai order, gawasu kalan shisha da a irin wannan club ?in ka?ai ake samun su, ga vape anasha suma,idan kashigo club din nan kai kanka kasan ana barin ku?i, ga wasu irin security guards dake a different corner tsaitsaye da communicative devices a kunnensu kai kace gumaka ne yanda suka tsaya ki?am ko alamar breath babu.


Ki?an dake tashi ne ya tsaya,Dj ne ya shiga sanar da zuwan Nailar hakan yasa mutanen dake ciki kai duban su gareta,ihu da sowa ne ya fara tashi wasu na ambatar Queen wasu President,?ayataccen murmushi ta saki tana ?aga masu hannu,gun gun wasu maza ne su ka nufo in da take sai tanga?i suke alamar sun sha sun sha sunyi tatul,da sauri security guard ?inta su ka dakatar da su, murmushi gefen fuska ta saki tana yarfa masu ?an yatsunta ha?i da ?an cizon ?asan lips ?inta so sexy,ba ?aramin jan hankalin mazan dake wurin tayi ba harda ma mata,ca su ka yi mata da idanu kamar tsaffin mayu ga nama suna kallo amma ba halin tunkara.

fly kiss ta sakar masu tana nufar glass elevator dake cikin wurin, security guard ?in ta na biye da ita.


Wani irin ?ato casino su ka shigo,yaji kayan alatu a cikin uwar dukiya a ka narkar wajen gidana shi ba ka?an ba ,da ka?an ne bai ?arasa girman club ?in da su ka fara shigowa ba.


Wani irin casino Aesthetic ne mai matu?ar ?aukar ido,ga wasu matsiyatan poker tables and gaming table ha?e da chairs ?in su,casino cards ne a kowane table,a ?alla ko wane table na ?auke da chairs guda biyar.


Mata da maza ne zazzaune saman chairs ?in, casino cards ne a gabansu suna buga caca ga tarin dollers da kowane a cikin ya ajiye a matsayin ku?in wasan shi, nau'in beers ne masu tsadar gaske ha?e cigarettes wanda tsadar su ta kai mutum ya sayi gida da mota na mutunci a gaban su,wasu na shan giya wasu na zu?ar taba ana buga wasa ki?a na tashi ?asa ?asa.

nan ma security guard ne a kowane corner tsaye ?i?am.


murmushi Nailar ta saki ganin yanda ake buga wasan,fito tayi wanda ya jawo hankalin mutanen dake wurin,ihu mazan dake wurin su ka saka suna fa?in QUEEN!!!!


dariya Nailar ta saki tana ?aga masu hannu,wani ?an corridor ta nufa,shuffle machines ne ha?e da slot machines, video poker and video lottery terminals a wajen, ma'aikata ne zaune saman poker chairs suna opreting ?in su.


cikin girmamawa su ka shiga gaishe da ita kamar za su russuna mata,jin jina masu kai ta shiga yi, office ?in ta ta nufa dake can floor ?in ?arshe,a bakin ?ofar shiga office ?in security guard ?inta suka tsaya masu aikin su ka bi bayanta.


wasu numbobi ta danna a jikin ?ofar nan take ?ofar ta bu?e,kutsa kai tayi ciki jelarta na biye da ita,wani irin katafaren office su ka shigo kamar na shugaban ?asa,ga sanyin AC dake busowa kamar ?an?ara,?aton transparent glass office table ne a ciki ha?e leather chair mai shegen kyau,laptop ce ajiye saman table ?in ha?e office lamp,daga gefe 50gm ne na cocaine anyi packaging ?in su sai Cuba Aliados cigarettes dake a cikin ?ana nan kwalayenta itama anyi packaging ?inta sai kwalaben shisha nau'i daban daban masu tsadar gaske,ga ?an madaidaicin bottle keeper wanda aka jera kwalabanan beers kala daban daban.

daga can gefe poker table ne wanda ke ?auke da casino cards,sai faskekiyar glass computer dake ajiye anyi connecting ?in ta da gaba ?aya CCTV CAMERAS dake heart of Vegas.


Cikin office ?in su ka ?arasa,chair ?inta ta nufa ta zauna yayin da masu aikin suka nufi wasu sofas guda biyu su ka zauna, laptop ?in dake ajiye saman table ?in ta bu?e,opreting ?inta ta shiga yi a hankali.


Muryar na'urace ta kara?e office ?in tana sanar da zuwan MDs na gaba ?aya club da casino ?in, izinin shigowa ta ba da ta hanyar danna wani maddani a jikin table ?in,a hankali ?ofar ta shiga zugewa,wasu mur?a mur?an ?atti ne majiya ?arfi su ka shigo cikin shigar ba?a?en suit,gaban table ?in Nailar su ka ?ara so.

gaishe da ita su kayi suna russunawa,amsa masu tayi tana nuna masu kujerun dake facing ?inta,zama su kayi saman kujerun.


"is there any problem?"
"no ma,but kayan da Boss ta turo suna hanya,muna sa ran isowar su next tommorow around 2:00Am"

jinjina kai Nailair tayi"good,bayan nan babu komai?"
"yes"
"ok,take this" ta fa?a tana nuna masu packeg ?in cocaine da cigarettes,mi?ewa tsaye su kayi,?aukar kayan su kayi suna mata sallama ha?i da ficewa.


tura kujeran da take zaune tayi,?afafunta ta ?aura saman table ?in tana jinginar da kanta saman head ?in kujerar,?aya daga cikin masu aikin ce ta mi?e,can cikin office ?in ta nufa,bata jima a sai gata ta fito hannunta ?auke da ?atuwar kwalbar champagne ha?e da champagne tulip glass sai ice a cikin bowl,har gaban table ?in Nailar ta ?araso,ajiyewa tayi,ice ?in ta fara zubawa a cikin cup kafin ta bu?e kwalbar, tsiyaya mata tayi cikin cup ?in ta mi?a mata,amsa tayi tana wani lumshe ido.



barin wajen tayi,komawa tayi ta ?auko masu milkshakes guda biyu,duk yanda su ke son shan kayan shaye shaye Nailar ta hana sai dai su sha lemu ko milkshake.


wayarta ce ta fara ringing,kallon screen ?in tayi love shine sunan daya bayyana, murmushi ne ya bayyana a fuskarta, picking call ?in tayi tana kara wayar a kunne.


"sweetheart" shine sunan da Nailar ta furta,on the other hand murmushi ta cikin wayar ta saki

"baby nah ya ki ke,ya gidan" ?ata fuska Nailar tayi "babu da?i,yaushe zaki dawo?"

"kinyi kewata ne?"
"i really miss u, please come back home" Nailar ta fa?a kamar zata sa kuka

murmushi ta saki
"i think next week,fatan kina office?"

"momy mai makon ki tambayi lafiyata amma ta office ki ke,wai tsaya dani da wannan business ?in ma wa ki ka fi so ne?"


"nafi sonki sama da komai, sorry fatan kina lafiya"

"lafiya lau,fatan kema haka"
"ina lafiya kamar yanda ki ke,kina office ?in?"

?ata fuska Nailar tayi
"yes,su Joseph sun sanar dani kayan da ki kayi order suna hanya?"

"yes, Please my baby ki kasance a wurin lokacin da shipment ?in zai ?araso bana son any problem ya faru, kaya ne masu tsadar gaske, munada tarin customers a ?asa wanda zuwan kayan kawai su ke jira"


"please momy,su Joseph za su iya ji da komai ba sai naje ba"

"no kije dai zaifi,zan turo maki komai ta email,ki tabbatar ba wani kuskure"


turo baki Nailar tayi ba tare da tace komai ba da alama ba taji da?i ba,sallama su kayi, ajiye wayar tayi saman desk tana lumshe ido ha?e da sakin ?an ?aramin tsaki.



Sai Around 5:00Am ta koma gida a gajiye,ko kayan dake
jikinta bata cire ba ta fa?a saman bed,ficewa masu aikin su kayi bayan sun ajiye mata bag ?in ta ha?e da wayarta.


Aunty Sophia da saurinta ta zo amma sai ta tarar tana bacci, murmushi kawai tayi taja mata blanket,kissing forehead ?inta tayi ta fice daga ?akin...
_Ep 13_14_



*Bound by fate,freed by love, A romantic Odyssey*?????


______________________________



*ABUJA NIGERIA*



Turus ta tsaya ganin ko kallon dinner ?in da aka kawo mata ba tayi ba, kallonta ta kai zuwa bed ?in dake ?akin, a zaune take ta jingina da head bord ?in gadon,photon mahaifiyarta tare da mahaifinta ne ri?e a hannunta sai aikin shafawa take yayin da hawaye ke sintiri a fuskarta.


girgiza kai Yumnah tayi yayin da take ?arasawa bakin bed ?in, zama tayi kusa da ita tana dafa kafa?arta,cikin sigar lallashi ta fara magana.


"sister Nainarh na san abun da ciwo, nasan zai ?auki lokaci kafin zuciyarki ta dake, sai dai ki sani yawan ku ka da sa damuwa a rai bashi ke maganin matsala ba Adu'a itace maganin duk wata matsala, a halin yanzu Adu'arki su ke bu?ata sama da komai, in sha Allah komai daran da?ewa gaskiya za tayi halinta, in dai da rai wata rana a gabanki duk wani mai sa hannu a al'amarin zai zo a ?as?ance dan neman yafiyarki,dan haka ina so ki daina yawan kukan nan da sa damuwa a ranki"




shiru Nainarh tayi tana sauraron Yumnah, hannu Yumnah tasa ta shiga goge mata hawayen dake zuba daga fuskarta tana sake kwantar mata da zuciya.


"kiyi ha?uri kinji,komai zai wuce in sha Allah"

"na kasa mantawa da irin kisan wula?ancin da a kayi ma mahaifana,a gaban su ka kashe shi amma Court ta ?aura laifin a kan mahaifiyata ba tare da tausayin halin rasa mijinta da take ciki ba"


"Allah ya fisu Nainarh,duk wani mai sa hannu asirin shi zai tonu,ki kwantar da hankalinki komai zai wuce mahaifiyarki zata dawo gare da izinin Ubangiji,ki daina kuka kinji" jinjina mata kai Nainarh tayi,sosai Yumnah ta shiga kwantar mata da hankali,har ta samu ta ?an saki jikinta.



*ASO VILLA*


Kyakkyawar matashiyar matace kwance saman makeken gadon ta,daga yanayin yanda numfashinta ke fita zaka fahimci ba ta cikin kwanciyar hankali.

Wani mahaukacin Nocking a kayi ma ?ofar ?akin wanda yayi sanadiyyar farkawar ta,a firgice ta farka tana ambaton Innalillahi wa Inna Ilaihi rajiun,sake nocking ?in a kayi kamar za'a ?alla ?ofar.


Waro kyawawan idonta tayi tana kallon ?ofar gabanta na wani irin lugudan duka, Adu'a ta shiga yi Allah yasa ba shi bane duk da ta san babu wanda zaiyi mata wannan Nocking ?in a irin wannan lokacin bayan shi.


Wata irin kakkausar murya wacce kenuna mamallakinta a buge yake taji daga bakin ?ofar ?akin
"KAINART wai uwar mi kike a ciki ne da bazaki zo ki bu?e man ba, wallahi ki ka bari na shigo da kaina sai kin yaba ma aya za?inta" ya fa?a yana sake kaima ?ofar wani mahaukacin duka.


hawaye ne su ka wanke fuskarta dama ta san zaiyi wuya ace ba shi bane,ita kam yau ta shiga uku dan daga yanayin muryar shi baya a cikin hayyacinshi,banko ?ofar yayi kamar zai karyata, da gudu ta duro daga saman gado jiki na rawa ta kama handle ?in ?ofar ta bu?e mashi.


matashin magidanci da a?alla zai kai kimanin shekaru 32 zuwa da 3 a duniya,ba?a?en suit ne a jikinshi yayinda hannunshi ke ri?e da ?atuwar Whiskey , kyakyawane sai dai munanan ?abi'un shi sun boye kyawun fuskarshi.


cikin ?akin ya ?araso yana huci kamar wani mawuyacin zaki, jifa yayi da kwalbar dake hannunshi ?asa ta tarwatse sauran ruwan dake ciki ya malale a ?asa,ja da baya tayi ganin irin kallon ?as?ancin da yake mata, cikin rawa murya tace


"dan Allah ya Zaabith kayi...." bata ?arasa ba ya wanketa da lafiyayyun maruka har sau biyu,dan da nan jinta da ganinta su ka ?auke na wucin gadi taurari ta fara gani suna mata shawagi a cikin idanunta, bata dawo daga hutun marin da yayi mata ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login