Showing 60001 words to 63000 words out of 67530 words

Chapter 21 - SHIRYAYYAR-ƘADDARA HAUSA NOVEL

08 Nov 2024

4372

Laatifa tayi, murmushi ne ya bayyana akan fuskarta lokacin da tayi arba da sunan mai kiran nata, da sauri Balqis ta matso tana le?en wayar,da tsantsar mamaki ta kalli Laatifa, ?an tahalikin da kullum sai tayi maganar shi, yanzu haka maganar shi take shirin yima Laatifa sai ga kiran shi.

Wani irin annurin farin ciki ne ya bayya akan fuskar Balqis yau dai ga abunda ta da?e tana jira
picking call ?in Laatifa tayi, sai da tayi picking call ?in tukun ta fahimci video call ne, amma tayi mamakin ganin duhu babu haske,?an dube dube ta shiga yi a wayar tana fa?in "Balqis bani glass ?ina"


da sauri Balqis ta bu?e briefcase ?in tana mi?o mata glass ?in,gyaran murya a kayi mata daga cikin wayar, da sauri takai dubanta ga wayar still duhu ta gani,wata irin zazza?ar muryar ce ta daki dodon kunan su, in low voice aka furta "LAATIFA"

da sauri Balqis ta le?a wayar amma sai taga babu kowa, murmushi Laatifa ta saki
"yau kuma ni ka ke ?oye ma fuskarka SAM"
"ya ki ke?"shine kawai abunda aka furta mata maimakon bata amsar tambayar da tayi

"ina lafiya SAM, kwana biyu bana jinka, har sa?o na tura maka namayi tunanin baka gani ba?"
"i saw it already,ayyuka ne su kayi man yawa" Balqis sai sakin murmushi take, tama rasa inda zata sa kanta dan da?i.


"ayyah,ya aikin?"
"Alhmdllh" ya fa?a
"masha Allah,ya su Uncle da su ALYAR?"
"suna lafiya" shiru ne ya gitta tsakanin su, gyaran murya yayi mata "lafiya ki ke dai,yana yinki kamar baki cikin walwala" murmushi ta saki tana fa?in "lafiya lau nake"
"ban yarda ba Laatifa, yanayin fuskarki ya nuna kamar kina cikin damuwa, tell me who touch u?" ya fa?a cike da tsantsar kulawa, wani irin sanyi taji a ranta tana matu?ar son yanda SAM ke nuna mata kulawa duk da basa tare,Balqis wani da?i ne ya rufeta duk da ba ita ya nunama kulawa ba tana dai fatan ta samu kulawarshi fiye da yayarta.


"kinyi shiru, mike damunki?" saurin sakar mashi murmushi tayi "babu komai SAM lafiya lau nake,ban jima da dawowa daga wurin aiki bane,duk a gajiye nake"
"ok, idan ma akwai abunda ke damunki kiyi gaggawar sanar dani"
"in sha Allah, nagode sosai da kulawarka a gare ni" shiru taji bai tanka mata ba dama ta san ba tanka mata zaiyi ba.

SAM na matu?ar kula da ita, a duniya babu wanda take samun kwanciyar hankali da natsuwa gareshi irin SAM,duk damuwar da take ciki data sanar dashi zaiyi mata maganinta,ko momy bata bata irin kulawar da SAM ke bata duk da suna jimawa ba suyi waya ba,amma kullum ne akwai masu sanar dashi halin da take ciki musamman yasa masu bibiyar mashi rayuwarta, akwai kyakyawar al?a a tsakanin su, tun suna yara Allah ya ha?a jininsu kaf yaran family babu wacce yake kulawa kamar Laatifa in fact ma ita ka?ai yake kulawa tana da wani matsayi a zuciyar shi,wani ?angare na zuciyarta tunzurata take akan ta sanar dashi abunda ke faruwa tsakaninta da dady ta san zai sama mata mafita.



ganin tayi shiru ne yasashi yi mata gyran murya, da sauri ta kalli wayar "lafiya?" ya fa?a
"lafiya lau" ta fa?a tana karkata wayar zuwa fuskar Balqis dake wani no?ewa a bayanta,fuskarta ?auke da murmushi tace
"SAM ka gane wacece wannan?" saurin sadda kai ?asa Balqis tayi, wata irin kunyarshi take ji duk da bawai ganinshi za tayi ba, a hankali ta gaishe shi

"who is she" shine kawai abuda yace,yanayin fuskar Balqis ne ya canza tuni hawaye sun cika idanunta, yanzu duk yanda take dakon sonshi amma tashi ?aya yace bai ganeta ba.

"Balqis ce fa ?anwata, kana nufin ka mantata?" Laatifa ta fa?a
"i don know her,bye take care" yana fa?a yayi rejecting kiran, da sauri Balqis ta kifa kanta saman mattress, murmushi Laatifa ta saki tana dafa bayanta, kamar jira take Laatifa ta ta?ata ta fashe da kuka, hankali a tashe Laatifa ta ?ago da ita
"Balqis lafiya ki ke kuka?" kuka sosai take kamar ?aramar yarinya, lallashinta Laatifa ta shiga yi harta samu tayi shiru


"haba Balqis miye abun kuka a nan?"
"dole nayi kuka Aunty Laatifa, yanzu duk tsawan shekarun dana ?auka ina sonshi amma yace bai sanni ba, taya ma zaice bai sanni ba bayan ni shaidace akan ya sanni"ta fa?a cike da takaici

"kiyi ha?uri abun babu da?i,amma ta yiwu ya mantaki ne shiyyasa ya fa?i haka"
"amma Aunty Laatifa ya tsaya kiyi mashi bayani mana, amma kawai yayi rejecting saboda ko kallona baya sonyi"

"ba haka bane Balqis, kiyi mashi uzuri tsawan shekara nawa baya ?asar ya isa ya manta da kowa tunda ba waya yake da ku ba,dan yayi rejecting ba wai dan saboda ke bane haka yake baya da son yawan magana ne, ko ni idan muna waya ya gaji da magana rejecting yake,kiyi ha?uri kinji" lallashinta sosai Laatifa tayi har ta samu ta kwantar da hankalinta.


*Queen Kainart??*


Noor tunda ta shige bedroom ?in Kainart bata sake fitowa har yamma tayi gashi har lokacin Irfan bai zo ba baikuma kirata ba.

Su Yumnah na parlorn tare da mom maryam fira su ke hankali kwance, mom maryam ba ?aramin nisha?i tasa su ba.


Uncle Mustafa ne ya shigo,Army trouser ne a jikinshi tare da farar shirt, da gudu su Ammar su ka nufe shi, saurin bu?e masu hannayen shi yayi yana sakin murmushi, ai kuwa gaba ?ayan su suka fa?a jikinshi,hugging ?in su yayi cike da farin cikin ganinsu.

raba jikinsu yayi yana fa?in "yaushe ku ka zo gidan?"
"tun ?azu, har munata jiranka"
?an zaro ido yayi "amma shine ba'a fa?a man ba, da na san zaku zo ai da ban fita ba" ya fa?a yana jan hannusu zuwa cikin parlorn.


"sai da nace Aunty Yumnah ta kiraka amma ta?i"
"kai Jamal bana son sharri yaushe ku ka ce na kira maku shi iye??" da sauri jamal ya ?oye bayan uncle Mustafa,dariya su ka saki gaba ?aya parlorn ganin yanda Yumnah ta ha?i?ance da kuma Jamal ?in daya ?oye bayan Uncle Mustafa.


"Aunty Yumnah kinyi laifi kuma dole na hukuntaki"
"wallahi ?arya yake man dady, ni baice na kira ka ba" ta fa?a kamar zata fashe da kuka,murmushi mom maryam tayi "rabu da su kinji kowa ya san ?arya suke"

"sai na hukuntata dole" Uncle Mustafa ya fa?a,turo baki Yumnah tayi tana dallama su Ammar harara
"in wuni dady" Nainarh ta gaishe dashi cike da girmamawa
"lafiya lau, ya gida"
"Alhmdllh" gaishe dashi Yumnah tayi, cike da kulawa ya amsa mata.


up stairs ya nufa bin bayan shi mom maryam tayi,da gudu su Ammar su ka bi bayansu dan sun san sai Yumnah taci mutuncin su saboda sharrin da Jamal yayi mata.

sun jima zaune a parlorn su ka?ai, tunda su mom maryam suka nufi sama ba su sake saukowa ba,fara kiran sallar magrib da akayi ne ya sa su ka tashi su ka nufi bedroom ?in Kainart, a kwance su ka samu Noor har bacci yayi awan gaba da ita.


tashinta Yumnah tayi akan tayi sallah amma fir ta?i tashi da Yumnah ta dameta ma rufeta tayi da masifa akan ta ?yaleta ita ba yanzu za tayi ba
"ke ki ka sani sai kita kwanciya idan Alkairi ce"
bathroom ?in ?akin su ka shiga su kayi alwala,Yumnah ta ?auko masu carpet ha?e da hijab cikin wardrobe.

shimfi?a masu tayi su kayi sallah, basu tashi kan sallayar ba sai da su kayi harda isha tukun, har time ?in Noor bata tashi ba, babu ma alamun zata tashin.


duka Yumnah ta kaimata a bayanta "yanzu ai sai ki tashi mu tafi gida, idan kuma anan zaki kwana naji, wallahi kin dai san halin Mom maryam" tashi tayi tana wani hararar Yumnah,murmushi Yumnah ta sakar mata
"ai da kin kwanta" tsaki taja tana nufar ?ofar fita
"uncle dai na nan idan kuma haka zaki fita tom" dawowa tayi ta bu?e wardrobe ?in hijab ta ?auka har ?asa tukun su ka fice.



A parlor su ka samu Uncle Mustafa tareda su Aman sai zuba mashi surutu su ke,gaishe da shi Noor tayi da kulawa ya amsa mata, bedroom ?in mom maryam su ka nufa zaune su ka sameta saman sallaya tana lazimi.


"ban gane ba, na ganku tsaye?"
"tafiya za muyi mom dare yayi"
"sai ku jira kuyi dinner tukun"
"A'a mom idan muje gida za muyi"
"ke zanci mutuncinki Yumnah, sai kace wasu ba?i, ku wuce gani nan zuwa" ba dan sun so ba suka koma parlorn.



sai bayanda su ka yi dinner tukun su kayi masu sallama, har parking space mom da Uncle Mustafa suka rakasu.

"yaushe ni zaku zo man weekend kenan" a cewar Uncle Mustafa, Aman ne ya bashi amsa da "sai next weekend"
"Allah ya kaimu, zan jiraci zuwanku kuwa" ha?a baki su kayi wajen furta sai munzo, murmushi su ka saki, ?ar madaidaiciyar jaka mom maryam ta mi?ama Yumnah.


"sai da safenku, ku gaishe mana da mutanen gidan"
"za suji in sha Allah mom"


ba su koma ciki ba har saida su kaga tafiyar su tukun.


Yumnah harta kama hanyar gidan Uncle mutallaf Noor tayi saurin cemata gidan big dady zata kwana, hakan yasa Yumnah kama hanyar gidan su, tun a mota Noor ta kira momynta ta sanar da ita nan zata kwana, babu yanda mom fatilah ba tayi ba ta dawo gida amma ta?i bakomai yasa bata son Noor ta kwana gidan ba sai dan saboda ta san part ?in Mom zata kwana gashi kwata kwata basu jituwa da Mom.


Motar Yumnah na shiga harabar gidan Motar fa'iz na shigowa, kusan a tare su kayi parking,yazdan ne ya fara fitowa sai Fa'iz, jeans da t_shirt ne a jikinsu, yau babu laifi anyi shigar kirki saidai a buge su ke kamar koda yaushe,har wani gaba suke suna baya kamar zasu kifa ?asa.


tunda suka fito su ka kafe motar Yumnah da ido har suka fito, tsaki Yazdan yaja yana fa?in "ca nake ba?i akayi ashe wannan tsamayen ne"
harara Noor ta watsa masu ha?i da murgu?a masu baki

"kaiii ashe yau zan daka wata yarinya, ke dama kin rainani ko?" A cewar Yazdan yana yo kan Noor ?in kamar zai fa?i dama sun saba kusan kullum ne sai mom Fatilah ta rabasu, muddin su ka zo ?asar basu barinta sakat kamar mage da ?era haka su ke, sau?i ma ?aya Yazdan baya binsu shi yana Nigeria.


ri?o hannunshi Fa'iz yayi " kai dalla rabu da ita, daga ina kuke haka?" Yumnah ta bashi amsa da "daga gidan Uncle Mustafa"

"soja marmari daga nesa ba" Yazdan ya fa?a yana saluting Fa'iz,kwashewa su kayi da dariya kamar wasu ta?a??u.


su Jamal tunda su ka fito daga mota su kaga su Fa'iz su kayi saurin ?oyewa bayan Nainarh, bala'in tsoron Fa'iz da Yazdan su ke,Nainarh itama hankalinta a tashe yake dan bata san haka su ke ba ko jiya a gidan Abbah lafiya lau ta gansu.


"kaiii wa kuke ?oyemawa" Yazdan ya fa?a yana le?en su Ammar daketa faman zare ido, yana layi ya nufo inda Nainarh take, wani irin duka gaban Nainarh yayi su Jamal kuwa yana ?arasowa su ka fashe da kuka suna barin bayan Nainarh su ka nufi main entrance ?in shiga gidan da gudu.



"kaga ?an iskan yara" Yazdan ya fa?a yana ri?e baki,da sauri Fa'iz ya nufo inda suke, wani ?an iskan kallon ya shiga watsama Nainarh,kamar za su fa?o mata shida Yazdan aikuwa jikinta ya hau rawa ga hawaye da su ka cika idonta "mutum ko Aljana?" Fa'iz ya fa?a yana nunata da yatsa, Yumnah ce tayi saurin ce mashi "?awata fa ce ya Fa'iz"


"?awarki, ina ki ka samu wannan kayan??" rai a ?ace Noor tace "haba dan Allah ya Fa'iz, duk kunbi kun tsoratata,?awar Yumnah ce fa" ta fa?a tana jan hannun Nainarh "yi ha?uri kinj, muje ko" da sauri Yazdan yabi bayan su "ke kin raina mutane ko?" saurin ri?o hannunshi Fa'iz yayi, tsaki taja tana jan hannun Nainarh suka shige gidan.


jakar da Mom maryam ta basu Yumnah ta ?auka, bayan su tabi, part ?in dady ta fara shiga ta sanar dashi sun dawo tukun ta fice, a bedroom ?in mom ta samu su Noor su Jamal sun lafe a jikin mom,jakar dake hannunta ta ajiye ha?e da mayafinta.


"mom maryam na gaishe da ke"
"ina amsawa, kun barosu lafiya?"
"lafiya lau" Yumnah ta fa?a tana bu?e jakar data shigo da ita, chocolate ne kala kala ha?e da wasu expensive perfume masu da?in ?amshi, da sauri su Aman su ka nufota, saurin rufe jakar tayi.


"kun tsaya na baku ko" turo baki su kayi "to ba namu bane?"
"ko naku ne kunsan dai bazan tasa maku su gaba ba ku shanye su yanzu" ?ata fuska su kayi kamar za suyi kuka.


?iba tayi ta basu sannan ta rufe jakar "wannan sai gobe" ta fa?a tana ?aukar mayafinta da jakar "kuzo muje ayi shirin bacci, mom sai da safe"
"a tashi lafiya" mom ta fa?a, ficewa su kayi daga ?akin su duka, bedroom ?in da suka koma tunda su Ammar su ka zo su ka nufa Noor kuma ta nufi na Yumnah.

tana shiga bedroom ?in kayan jikinta ta rage ta fa?a toilet,bayan kamar 10 minute ta fito ?aure da towel, dressing room ?in Yumnah ta nufa, body lotion ta shafama jikinta ha?e da perfume, wardrobe ta nufa, ?angaren PJ ?inta ta bu?e,?ar baby doll ta ?auka sabuwa pink color mai ha?e da top.


rigar ta zura ha?e da top ?in sai dai bata ?aure igiyoyin ba, gaban rigar net ne sharara ana hangen jikinta,ribbon tasa ta ?aure gashinta perfume ta sake fesama jikinta kafin ta fice, bedroom ?in ta koma, kwanciyarta tayi ba tare da ta kashe bulbs ?in ?akin ba.


Parking Motar su suka yi a parking space ?in gidan big dady, Waseef ne ya fito sanye da cargo pant ha?e da shirt yasa p_cap ha?e shade, Irfan ne ya fito daga driver seat,suit ne a jikinshi black color idanunshi a manne da ba?in shade.


ciki gidan su ka nufa, part ?in dady su ka nufa, a bedroom ?in shi suka sameshi har yayi shirin kwanciya mamy na daga gefen bed ?inshi zaune har ta gama fushin, PJ ne a jikinta riga da wando,cikin girmamawa su ka gaishe da su, da kulawa su ka amsa masu har mamy na tambayar ya mutanen gidan, da lafiya lau su ka amsa mata.


"daga ina kuke a cikin daren nan" dady ya fa?a, Waseef ne ya bashi amsa da
"dinner bikin abokin mu"
"dinner yanzu?"
"eh dady"
"shikenan sai kun dawo, amma dan Allah ku kula kundaiga yanzu yanda zamani ya canza da mata da samari sun ha?u sai shashanci, dan Allah ku kula"
"In sha Allah dady, sai da safe"
"dare na?arayi ku dawo, dan ma kun shirya ne yasa zan barku ku tafi"


"in sha Allah dady bazamu jimaba"
"shikenan sai kun dawo" sallama su ka yi mashi su ka fice.


bedroom ?in mom su ka nufa harta kwanta,fa?a sosai tayi masu kamar wasu ?ananun yara kan mi za su fita yanzu cikin dare, ha?uri kawai su ka bata su ka fice,a bakin ?ofar bedroom ?inta su ka rabu Irfan ya nufi ?akin Yumnah saboda Noor tace mashi tana nan,parking space Waseef ya koma "kayi sauri fa kaga dare nayi" ok kawai Irfan ?in yace mashi.



bakin ?ofar bedroom ?in ya tsaya yana nocking amma shiru ba'a amsa mashi ba, gajiya yayi da nocking ?in ya tura ?ofar ?akin ya shiga, a kwance ya hangota saman bed ?in idanunta a rufe tana jan numfashi a hankali alamar bacci.


?arasawa yayi bakin bed ?in,kallon fuskarta yayi, baccinta take hankali kwance, murmushi ya saki yana shafa gefen fuskarta, motsi tayi kamar zata farka hankan da tayi ba ?aramin tafiya yayi dashi ba, ya san da idonta biyu daya bani da ?orafi.


a hankali ya du?a yayi kissing forehead ?inta ai kuwa ta bu?e ido dama idonta biyu kawai tayi kamar tana bacci ne ko nocking ?in da yayi tana ji, sauri tashi yayi tsaye "dama ba bacci ki ke ba?"

"eh, ya Irfan wai mi nayi maka ka ke gudu na wannan time ?in, ko dai bakayi farincikin zuwana bane??" ta fa?a a shagwa?e

"nayi farincikin zuwanki mana"
"to mi yasa kake guduna" ta fa?a tana sauka daga saman bed ?in ta nufo in da yake,fa?awa tayi jikinshi tayi hugging ?in shi


"ko nayi maka wani laifi ne?" shafa bayanta ya shiga yi a hankali
"ba kiyi man laifin komai ba Noor, kawai wani uzuri ne ya ri?e ni"
"amma ai ba haka kake man ba duk muka zo, kofa zaman one hour ba muyi ba, a da da kake ?ata kowane lokacinka a tare da ni" tana a kwance saman ?irjinshi take fa?ar haka,cike da salon bariki take manna mashi ?irjinta a nashi,hakan da take mashi ba ?aramin jefashi a yanyi take ba,?ago da kanta yayi yana kallon kyakyawar fuskarta,turo baki tayi kamar zata fashe mashi da kuka.


"kasan yanda nake ji kuwa saboda guduna da kake?" bai bata amsar tambayar da tayi mashi ba sai manne bakinsu da yayi waje ?aya, ai kuwa da sauri ta kama tongue ?insa tana kissing dama abunda take so kenan,wasu irin hot kisses su ka shiga bama juna kamar za su ha?iye juna, cikin ?an?anin lokaci suka fita a hayycin su suna a wannan yanayin ne Nainarh ta fa?o ?akin, Yumnah tace ta zo nan su kwanta kar a bar Noor ita ka ?ai.



wani irin mummunan fa?uwa gabanta yayi da sauri ta juya masu baya gabanta na wani irin duka kamar zai fa?o ?asa, da sauri Noor ta tureshi tana fa?in Nainarh! , saurin kai duban shi yayi gareta,da gudu ta fice daga ?akin...

______________________________



wani irin mummunan fa?uwa gabanta yayi da sauri ta juya masu baya gabanta na wani irin duka kamar zai fa?o ?asa, da sauri Noor ta tureshi tana fa?in Nainarh! , saurin kai duban shi yayi gareta,da gudu ta fice daga ?akin.


A jiyar zuciya suka shiga saukewa kamar wanda su kayi tseren gudu
"amma ba kince man ke ka?ai bace?" Irfan ya fa?a
"eh, ban san ya a kayi ta zo ba"

juyawa yayi ya nufi ?ofar fita,saurin kamo Arm ?inshi tayi
"when zaka dawo,saboda kaifa zan kwana?"
"zuwa safe" ya bata amsa yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login