Showing 57001 words to 60000 words out of 67530 words
kamar wacce ke jiran mutane
"ni gaskiya bana son zamanta gidan"
"ta kawo duk wanda zata kawo gidan mijinta ne kuma gidan ?a?an tanada ?ancin ajiye duk wanda ta so"
"haba Janar wai miyasa kullum kake fifita zulaihart a kaina ne, komai tayi dai dai ne a wajenka amma ni kuskure ?aya zanyi ka ?au mataki a kaina" ta fa?a rai a ?ace,mamaki ya?i ?aukewa akan fuskar dady lamarin mamy har tsoro yake bashi
"ni gaskiya bana son zamanta a gidan"
"to sai mi dan baki son zamanta a gidan, naga ba'a kanki take ba kuma gida gidana ne kuma ni na amince da zamanta dan haka bana son na sake jin kinyi tari akan Nainarh, idan ba haka ba ranki ne zai ?aci"
"hakama za kace,kenan Zulaihart tafini?"
rai a ?ace dady yace
"Zulaihart tafiki komai mabaruka, ko ?afarta baki kama ba, dan Zulaihart ban ta?a bata umarni ta sa?a man ba, Zulaihart bata man rashin kunya kamar yanda ki ke man,Zulaihart bata sa'insa dani,nayi mata cin mutuncin mafi muni a rayuwa amma haka nan tayi ha?uri dani take zaune da ni har kawo yanzu duk da a ?asarta da Al'adarta bata saba ganin irin haka ba sannan ki sani Zulaihart ta fiki ha?uri mabaruka"
wani irin ?ululun ba?in ciki ne ya tokare zuciyar mamy, idan da abunda ta tsana a rayuwa taji ana yabo mom musamman dady abun na ?ata mata rai, rai a ?ace ta fice daga part ?in gaba ?aya, da kallo kawai dady ya bita.
Su Yumnah suna fita daga part ?in dady ficewa su kayi daga gidan baki ?aya,suna fitowa motar ya Naeem na kunno kai cikin parking space ?in, ?an dakatawa su kayi, daidaita parking ya Naeem yayi, kusan a tare aka bu?e car doors ?in su fito,ya Naeem ne ya fito daga driver seat yayinda ya Adanan ya fito daga front seat.
Uniform ne a jikin ya Naeem yayinda ya Adnan ke sanye da suit back color, da gudu su Ammar su ka nufe su, hugging ?in ya Naeem su kayi ?ata fuska ya Adnan yayi kamar ?aramin yaro yana fa?in
"abun ?ar haka ce ya Naeem kawai ku ka sani, shikenan nima ai ga Autar dady nan" ya fa?a yana bu?ema Yumnah hannayen shi, da sauri ta nufeshi tana sakin dariya, fa?awa tayi jikinshi tana hugging ?in shi.
murmushi Nainarh dake tsaye ta saki, yaran mom na matu?ar burgeta Irfan ne kawai take ganinshi daban a cikin su kamar ya banbanta da su.
"dady mun fara gaishe da second father ne fa"Aman ya fa?a yana turo baki
"ba wani nan, bana dai yi daku, da Autar dady nake yi"
"ku rabu dashi kishi ne kawai" ya Naeem ya fa?a yana basu hannunshi suka tafa
"sai ina haka?" Ya Adnan ya fa?a lokacin da yake raba jikinsu
"gidan uncle Mustafa" yumnah ta bashi amsa
"a dawo lafiya muna gaishe da mutanen gidan"
"za suji in sha Allah"
kama hannun ya Adnan ya Naeem yayi yana fa?in "sai kun dawo" da sauri Nainarh ta gaishe da su ganin za su bar wajen,duban suka kai gareta
Murmushi ya Naeem ya saki "lafiya lau Nainarh, ya gidan" da Alhmdllh ta amsa mashi, ya Adnan tunda ya kafeta da idanu ?ala baice ba, duk tsawan wannan lokacin da Nainarh ta ?auka bai ta?a ganinta ba in fact ma baisan wacece ba, ?an ta?oshi ya Naeem yayi
"baka ji ana gaishe ka" washe mata baki yayi yana fa?in "lafiya" murmushi ta sakar mashi
"muje ko, Yumnah sai kun dawo" ya Naeem ya fa?a yana nufar ?ofar shiga gidan, ya Adnan kasa ?auke idonshi yayi a kan Nainarh har su ka nufi motar Yumnah su ka shiga, yumnah har ta bu?e driver seat zata shiga yayi saurin jawo Arm ?inta, bayan motar yajata.
da tsantsar mamaki take binshi da kallo, hannu yasa ya kauda fuskarta gefe "kin wani tsare ni da ido, tambayarki zanyi wacece waccan?" ya fa?a yana nuna cikin motar
"wai Nainarh?"
"sunanta kenan?"
"eh sunanta kenan, ?iyar fa mom Asma'u ce" ?an zaro ido waje ya Adnan yayi "amma ya akayi ban santa ba?"
"may be baka zuwa gidan ne"
"eh gaskiya bana zuwa, wajen mom ta zo?"
"ai ka san abunda ya faru da mom Asma'u to shine mom ta dawo da ita nan gidan"
"ok na tuna"murmushi Yumnah ta saki tana kallon fuskarshi
"na tafi?"
"idan kin tsaya wani abun za kiyi man ne?"
"ok sai mun dawo" ta fa?a zata bar wajen,muryar Noor ce ta dakatar da ita, da sauri su ka kai duban su ga Noor dake fitowa daga cikin mota,palazzo trouser ne a jikinta ha?e da shirt open shoulder,daga sama rigar ta kama jikinta sosai kusan rabin brest ?inta a waje,ga wasu irin high hills masu shegen tsini tasa, ?an siririn mayafi ne a saman kanta.
fuskarta da fara'a ta nufo su, tana ?arasowa tayi hugging ?in ya Adnan, saurin tureta yayi daga jikinshi rai a ?ace yace"wai Noor har sau nawa zance maki kidaina hugging ?ina, wai ke baki san cewa ni ba muharraminki bane akwai fa Aure a tsakanin mu" ?ata fuska tayi kamar zata fashe da kuka
"ya Adnan daga kawai nayi murnar ganinka"harara ya watsa mata yana kallonta tundaga sama har ?asa
"yanzu dan Allah miye amfanin wannan suturar dake jikinki, yanzu mom Fatilah na kallonki ki ka fito a haka?"
cike da shagwa?a tace
"miye aibun kayan dake jikina ya Adnan?"
"ban sani ba" ya fa?a ha?i da jan tsaki, bari wurin yayi gaba ?aya ya nufi cikin gidan.
ta?e baki tayi tana kallon Yumnah "ina zaki na zo wajen ki?"
"kindai zo wajen ya Irfan kuma duk yau baizo gidanan ba"
"kefa banza ce wa yace maki wajen shi nazo, na zo gaishe da Mom ne"
"a haka?" Yumnah ta fa?a tana kallon kayan jikinta, ?ata fuska Noor tayi "wai miye matsalar kayan jikina ne?"
"ok bama kiga matsalar su ba, na so ace second father ki kayi hugging ba ya Adnan ba,da kuwa kin san matsalar kayan jikin ki"
"shikenan ni dai naji, ina zaki?"
"gidan Uncle Mustafa"
"kai Yumnah yanzu sai ki tafi duk da na zo?"
"eh mana saboda na san ba wajena ki ka zo ba, idan kuma kina zuwa to?"
"kin san halin mom Maryam ina zuwa zata rufeni da mashifa ita komai nayi rashin kunya ne"
"da gaskiyarta Noor kuma tana yi maki haka ne dan ki gyaru, ki zo muje kawai"
gya?a kai Noor ?in tayi, motar Yumnah su ka nufa, back seat ta bu?e kusa da su Ammar tashiga Yumnah kuma ta bu?e driver seat, key Yumnah tayi ma motar
"sorry kinjini shiru ko,ga sister Noor nan ku gaisa" ta fa?a tana kallon Nainarh.
Juyowa Nainarh tayi "sannu, ya gida" da lafiya lau Noor ta amsa mata, gaishe da Noor ?in su Ammar su kayi da fara'arta ta amsa masu tana tambayar "wane ?an kasadar ne ya baku wayarshi?" ta fa?a tana kallon wayar dake hannunsu suna buga game
Aman ne ya bata amsa da
"ta Aunty Nainarh ce" ta?e baki tayi tana kai dubanta ga Yumnah
"sister Yumnah wai da gaske ya Irfan baizo ba, daga Villa nake fa can ma baya nan kuma sai kiran wayarshi nake bana samu"
"ni dama na san ba wajen mom ki ka zo ba"
"ni dai naji, dan Allah yana ina?"
"wallahi rabona da ganin ya Irfan tun jiya da muka dawo daga gidan Abbah, amma yau da safe naji sunyi waya da mom, ki gwada kiran ya Waseef na san dole suna tare"
"kin kawo shawara" ta fa?a tana zaro wayarta daga cikin Aljihun wandonta, Number Waseef tayi dialing, bugu biyu ya ?aga
"hello Noor, ya ki ke ya gida?"
"lafiya lau ya Waseef, wai ina ka kaiman ya Irfan ne tun jiya nake faman neman number shi baya picking??"
"amma kin raina man wayo Noor wato nima na kai Irfan ?in wani waje ko"
"eh mana" ta fa?a a shagwa?e.
shiru taji baice komai ba, jin Waseef yayi shirune yasata fa?in "dan Allah yana ina?" muryar Irfan taji daga cikin wayar
"hello beb"
"haba ya Irfan ka san kuwa halin daka jefani ciki kuwa, sai kiraka nake bana samu dama jiya ka bani haushi shine ma ka kashe wayarka ko nayi duk abunda zanyi?"
"sorry Noor ba haka bane, kina a raina wani uzuri ne ya sani kashe wayata amma kiyi ha?uri, kina ina ne yanzu?"
"gajiya nayi da nemanka na zo gidan big dady ko zan sameka"
"ok kina can yanzu?"
"A'a mun fita tare da su Yumnah zuwa gidan Uncle Mustafa"
"sorry gani nan zuwa kinji"
"zan jiraka fa karka shanya ni?"
"karki damu zan zo kinji"
"ok sai ka zo"
"ok bye" ya fa?a yana rejecting kiran, ajiyar zuciya ta sauke tana turu wayar cikin Aljihun wandonta.
murmushi yumnah ta saki "gaskiya na kusa tona maku asiri keda ya Irfan kowa ya san abun da ke tsakanin ku" saurin kallonta Noor tayi
"ban gane abunda ke tsakanin mu ba?"
"zan fallasaku kowa ya san soyayya ku ke" ajiyar zuciya Noor ta sauke tana dafe saitin zuciyarta da "da kuwa kin kyauta min Yumnah dan na gaji da hiding ?in da ya Irfan ke yi"
dariya Yumnah tayi "da ?ina dake fa Noor rashin kunya, yanzu ya Irfan na hiding amma ke so ki ke a fa?a ko, idan basu amince ba fa??"
"wallahi har poising zan iya sha idan har su kace za su rabani dashi" da wani mugun sauri Nainarh ta juyo tana kallonta dan kalamanta sunyi matu?ar bata mamaki.
murmushi ta sakar mata tana kashe mata ido ?aya, saurin juyawa Nainarh tayi tana girgiza kai.
murmushi Yumnah ta saki
"za ki iya fiye da haka,dan na lura baki da hankali a kan ya Irfan"
"duk ma wanda yace maki inda hankali akan ya Irfan yayi maki ?arya"
"Allah ya shirye ki" shine kawai abunda Yumnah ta ce yayinda take shiga compound ?in gidan Uncle Mustafa, parking tayi
"Ameen idan da gaske ki ke" Noor ta fa?a tana fitowa daga cikin motar, girgiza kai kawai Yumnah tayi.
A tare Yumnah su ka fito ita da Nainarh, back seat Yumnah ta nufa tana bu?ema su Ammar.
sojoji ne ta ko ina a harbar gidan, da gudu su Ammar su ka nufi ?ofar shiga gidan.
mom maryam na zaune a katafaren mai parlorn gidan su ka shigo da gudu su ka fa?a samanta har sai da ta ?an tsorata
"wane mai son gamawa da duniya lafiya ne ya kawo man ku?" dariya su kayi suna fa?in "su Aunty Yumnah ne" da sauri ta kai dubanta ga ?ofar shigowa saboda sallamar su Yumnah da taji.
zambur ta mi?e tsaye tana rabka salati "innalillahi wa Innah ilaihi raji'un" wani irin mummunan fa?uwa gaban su Nainarh yayi da sauri su ka juya...
______________________________
Da sauri su ka juya suna kallon bayan su dan duk a tunanin su wani abu ta gani a bayan su.
"amma Allah wadaran naka ya lalace, yanzu ke Noor fatilah na kallonki ki ka fito haka ?irji a waje, ubanwa zaki nunama ?irji da ki ka fito haka" gaba ?ayansu su ka sauke ajiyar zuciya dan ba ?aramin tsoro ta basu ba.
turo baki Noor tayi gaba"ni dama shiyyasa bana son zuwa gidan nan idan muzo"
"dama yaushe zaki so zuwa gidanan tantiriyar banza, wallahi Noor kiyi ma kanki fa?a kwata kwata wannan ba ?abi'a bace mai kyau, kina zubar ma kanki da mutunci ne"
"haba Momy yanzu dan Allah miye laifin kayan jikina?"
baki mom maryam ta saki "shai?aniyar banza tambayata ma kike, kin wuce kinje ?akin Kainart kin nemi kaya na mutuncin kin sa ko kuwa"
baki Noor ta turo gaba"ni gaskiya bazan sa wasu k..." bata ?arasa ba saboda yo kanta da mom maryam tayi,ai kuwa babu arzi?i ta kwasa da gudu zuwa cikin gidan.
"mara kunyar banza ai dakin tsaya" ta fa?a tana nufar sofa data tashi ta zauna,dariya Yumnah da Nainarh su kayi suma suna samun wajen zama su ka zauna, cike da girmamawa su ka gaishe da ita, da fara'arta ta amsa masu tana tambayar mutanen gidan.
"suna nan lafiya sun ma ce mu gaishe ku"
"muna amsawa,wallahi ku ri?a yima yarinyar can fa?a tunda uwarta ta kawo ido ta sa mata, kwata kwata shigar da take bata dace ba, da wanan shigar sai ta rasa mijin Aure dan duk wanda ya san kanshi baizai kwashi wannan tarkacen ba, dan ni wallahi AHMER ya kwaso man mace irin wannan da sunan zai Aure sai nace ubanshi daga shi har ita"
dariya Yumnah ta kwashe da ita"mom itafa Noor zaman waje ne ya maida haka"
"ke ni dallah rabani,ku da kuke da ala?a ta jini da turawa mi yasa baki shiga irin haka ?arshen dai rashin kunya kenan ko, mi yasa Zulaihart bata zuba maki ido kina shigar da ki kaga dama ba,saboda ta san ciwan kanta"
murmushi kawai Yumnah tayi ta san da ace mom maryam ta san Irfan ke son Noor da ya shiga uku dan saita rabasu may be shima dalilin da yasa kenan ya?i bari kowa ya sani.
"ku ri?a yi mata nasiha"
"insha Allah mom zamu ri?a yi mata"
"hakan shi yafi"
"mom ina papah?" a cewar su Ammar
"papah na wajen aikin, sai anjima zai dawo"
"Allah ya dawo dashi lafiya" da Amee su duka su ka amsa.
Noor koda ta shiga bedroom ?in kwanciyart tayi saman bed ?in ?akin, wayarta tashi latsawa.
*Uncle Hashim's House*
Zaune suke a parlorn Uncle hashim Laatifa ce kawai babu, mom maimunatu na daga zaune saman sofa mai mazaunin mutum uku Balqis na kwance tayi pillow da laps ?inta yayinda Uncle Hashim ke zaune saman
rocking chair hannunshi ri?e da jarida yana dubawa.
juyowa Balqis tayi tana fuskantar shi da ?ar shagwa?a tace "dady wai har yanzu shiru maganar fara aiki na?"
"ayyah sorry my daughter, shaf na manta na fa?a maki munyi magana da ya mutallaf harma na bashi takardunki"
"na gaji da zaman gida ne"
"karki damu zuwa next week za kuyi interview"
"thanks u dady, momy nima na kusa fara fita aiki kamar Aunty Laatifa"
murmushi mom maimunatu ta sakar mata tana shafa gefen fuskarta.
"amma dady a wane hospital ya samar man aiki?"
"muna da wani hospital ne bayan namu?" ya fa?a ba tare da ya kalleta ba
"eh mana dady akwai S J Hospital, ni nafi son can"
"wane hospital ne S J"
"SAM Internati..." kasa ?arasawa tayi saboda wani kallo da barrister ya watsa mata, dan dole ta shanye sauran maganar,maida hankalinshi yayi kan jaridar da yake dubawa yana jan tsaki.
ta?e baki mom maimunatu tayi "ni da wannan sama mata aikin da miji kasa su ka fitar ita da ?ar uwarta kayi masu Aure in yaso sunyi Aikin a ?akin mazajensu"
"idan kin tashi Aurar da ?arki babu wanda zai hanaki amma ni ?ata ba yanzu za tayi Aure ba"
"ban gane idan na tashi Aurar da ?ata ba, wai kai barrister har yanzu bazaka sauko daga dokin zuciyar daka hau ba ka yafe ma ?arka?"
"bayan Balqis bana da wata ?a a duniya, karki sake dangantani da ?arki dan ranki ne zai ?aci" tashi yayi yana kwashe Jaridar shi, juyawar da zaiyi yaga laatifa a tsaye bakin ?ofa kaf maganganunsu a kunenta, ?auke kai yayi kamar ma bai gantaba ya nufi bedroom ?inshi.
juyawa tayi da nufin barin wajen, da sauri Balqis tace"laa Aunty Laatifa yaushe ki ka dawo?" juyowa mom maimunatu tayi tana kallonta
"dawowata kenan ?anwata, ya kike ya gida?" ta fa?a tana nufo cikin parlorn
"lafiya lau Aunty Laatifa" murmushi kawai Laatifa tayi mata tana nufar mom
"momy barka da rana ya gida?"
"lafiya lau Laatifa, harkin dawo?"
"eh mom,bari na shiga ciki na watsa ruwa duk a gajiye nake" ta fa?a yayinda take juyawa ta nufi bedroom ?inta, da kallo kawai mom maimunatu ta bita fatan dai Allah yasa ba taji abunda Dadynta yace ba, Laatifa na matu?ar bata tausayi ta rasa miye matsalar barrister da bazai yafe mata ba.
bin bayanta Balqis tayi, lokacin da ta shiga ?akin Laatifa har ta shige toilet mayafinta da briefcase ?inta kawai ta samu a kan bed, wuri ta samu saman bed ?in ta zauna.
tana shiga toilet ?in tap ta kunna ta barshi hakanan kawai yana zuba a ?asa,bakin bathtub ta nufa ta zauna,fashewa tayi da wani kuka mai ban tausayi, ta rasa wace irin zuciya dadynta gareshi da bazai iya yafe mata tsawan shekaru, tunani ta fara yi anya mahaifinta ne dan ta san babu wani uba da zai ?yamaci ?arsa kan laifi da baya da tabbaci,tasan da ace shi?in mahaifinta ne bazai ?yamaceta ba ko da kuwa abunda yake zargi gaskiya ne,shawara ta yanke anya baza tayi nesa dashi ba ko hakan zai sa ya yafe mata, sosai tayi nisa a duniyar tunani.
maganar Balqis ce ta dawo da ita cikin hayyacinta "Aunty Laatifa lafiya dai, tun ?azu nake jiranki fatan dai lafiya" da sauri tayi mata gyran murya, jinjina kai Balqis ?in tayi tana komawa mazauninta ta zauna,shaf shaf Laatifa ta watsa ruwa ta fito ?aure da towel, murmushi Balqis ?in ta sakar mata "inata jiranki"
"gani ai na fito, akwai labari ne?" Laatifa ta fa?a tana nufar dressing mirrow.
yanyin fuskar Balqis ne ya canza zuwa damuwa "dady ne wai dole sai a G J I hospital zai sama man aiki ni kuma na fi son S J I"
"to ni yanzu mi ki ke so nace, kawai kiyi ha?uri da in da yake son kiyi"
"haba Aunty Laatifa nazo wajenki dan ki bani shawara amma shine za kice haka?"
"to Balqis ya ki ke so nace kin dai san yanda nake da dady bare naje na ro?ar maki shi, kawai kiyi ha?uri kiyi mashi biyayya"
"na san da haka,amma ai sai ki bani shawara"
"to wace shawara zan baki bayan wacce na baki?" Laatifa ta fa?a lokacin da take neman wurin zama kusa da Balqis ?in ta zauna harta shirya cikin doguwar riga mai hannun Armless.
gyara zama Balqis ?in tayi "kina ganin idan na sanar da big dady bazai sa dady ya amince ba?"
"too! ki gwada ki gani wata?il ya amince"
"ni bana so naga baki bani ?warin gwiwa, so nake naji kince zai amince"
"to shikenan zai amince"
dariya Balqis ?in ta saki "yawwa haka nake son naji kince" murmushi Laatifa ta sakar mata.
"yawwa Aunty Laatifa dama ina ta so na..." ringing ?in tab ?in Laatifa ne ya dakatar da ita, da sauri ta bu?e briefcase ?in Laatifa ta ta ciro tab ?in, jiki na rawa ta mi?a mata, amsa