Showing 66001 words to 67530 words out of 67530 words
fito sanye da bathrobe, bedroom ?inta dake can kusa da swimming pool ta nufa, a saman bed ?inta ta kwanta, lumshe idanunta tayi kamar mai bacci.
can cikin baccin daya fara fisgarta taji kamar ana shafa jikinta, ya mutse fuska tayi ba tare da ta bu?e idonta ba ta san bazai wuce ita ba ce, dama da wuya ta iya kwanciya ba tare da ta biyota ba.
"why baki kwanta kin huta ba?" ta fa?a yayinda take bu?e idanunta da suka fara canza launi saboda baccin daya fara fisgarta, a kan miss Malika ta sauke idanunta, ?ar baby doll ce a jikinta, iya karta gwiwarta,shara shara rigar take ana hangen komai na jikinta muraran.
"baby kema kinsan bazan iya kwanciya ba tare da ke a kusa da ni ba"
"please ki tafi,ai nace maki zan dawo"
"baby ai Baki dawo ba hasalima kwanciya ki ka yi,fushi ki ke dani ne har yanxu?"
"mom.." Bata ?arasa ba tayi saurin rufe mata Baki da tafin hannunta
"dont call me momy,call me sweetheart" ta fa?a tana wani marairaice mata fuska
?an rintse Ido Nailarh tayi ha?i da zu?ar iska ta fesar "ki tashi ki tafi ?akin ki zan zo na same ki"
"baby please ki barni a nan,ko na minti ?aya bana so nayi nesa dake,wai ke ko ba kiyi kewata bane??" ta fa?a kamar zata sa mata kuka.
"nayi kewarki,amma ki tafi zan zo"
"wai saboda mi ki ke korata ne,idan saboda yaran nan ne please kiyi ha?uri bazan sake maimaita kuskure irin wannan ba"
"nace maki bana fushi dake kuma nayi kewarki kawai I need space"
fashe mata da kukan shagwa?a tayi kamar wata yarinya "baby ba bu in da zanje,ina nan a tare da ke,kawai dan kin ga na damu dake shine za kiyi man haka" ta fa?a yayinda take sa hannu ta shiga warware igiyar bathrobe ?in dake jikin Nailarh,zuba mata Ido Nailarh tayi tana kallonta,kashe mata Ido ?aya tayi yayinda ta gama warware igiyar,manne bakinta tayi Dana Nailarh.
Hot kisses ta shiga bata a gaba ?aya ilahirin jikinta,tun Nailarh bata biye mata har abun yayi tasiri a jikinta,dama tana da matsananciyar sha'awa wanda idan abun ya motsa mata komawa take kamar mahaukaciya musamman idan Bata samu abunda take so ba,idan tana a cikin irin wannan yanayin hatta ma'aikatan gidan tsoron tunkararta su ke dan kowa tana iya kai mashi farmaki a wannan yanayin.
Cikin ?an?anin lokaci su ka fita hayyacin su,baka jin komai sai sautin breath ?in su dake tashi sama sama,murzar juna su ke basa ji basa gani,gaba ?aya sun fice a hayyacin su.
*Queen Kainart??*
Gajiya tayi da zaman jiran fitowar su, ganin lokacin yin dinner ?in su na neman wucewa ne yasa ta shiryama miss Malika nata taba Luna ta kai mata ?akinta,ita kuma ta shiryama Nailarh nata,ganin taga wucewarta part ?inta ne yasa bata ha?e masu waje ?aya da Malika ba.
A faffa?an tray ta shiryamata harda banana ice cream ta ha?a mata sanin tana matu?ar sonshi,a bakin ?ofar bedroom ?in Nailarh ta dakata,madannan dake jikin ?ofar ta Danna,nan take ?ofar ta bu?e,kutsa kai tayi ciki,ta ?an yi mamakin ganin Nailarh bata bedroom ?in amma sai tayi tunanin ko tana ?aya daga cikin bedrooms ?in nata ko bathroom.
Table ?in dake tsakiyyar Arm chairs ?in dake ?akin ta nufa,sautin breathing ?in mutanan da taji ne yasata dakatawa,saurin kai dubanta tayi ga glass door ?in bedroom ?in,dan daga nan take jin sautin,wani irin mummunan fa?uwa gabanta yayi, a lokacin da idanunta su ka nuna mata Nailarh da miss Malika Babu mai sutura a jikin shi,idanunsu sun rufe basa ji basa gani, sakin tray dake hannunta tayi ba tare da saninta ba gaba ?aya dinner data ha?a mata ya zube a ?asa glass cup ?in dake kai ya fashe.
A bu?e miss Malika ta bar ?ofar lokacin data shiga hakan ne ya bata damar jin sautin su,saurin kauda idonta tayi jikinta na wani irin kakkarwa kamar wacce sanyi yayi ma mugun kamu,ko ?arar fa?in tray da fashewar glass cup ?in basu jiba saboda basa cikin hayyacin su.
jiki na rawa ta du?a ta shiga kwashe abincin da ya zube da cup ?in daya fashe tana zubawa a tray,garin sauri har yankarta glass yayi amma Bata damuba saboda hankalinta a tashe yake,ba yau ta saba ganin su ba amma yau abun yayi matu?ar ?aga hankalinta data San Malika na ?akin da Babu abunda zai shigo da ita kwata kwata bataga lokacin data wuce zuwa part ?in ba.
da sauri ta fice daga ?akin har tana ha?a hanya, kitchen ta nufa da dishes ?in,da mamaki chefs ?in ke kallonta ganin kayan dake hannunta a fashe ga jikinta dake kakkarwa.
"lafiya miss Sophia?" ?aya daga cikin chefs ?in ya tambaya,cikin rawar murya tace masu bata jin da?i ne,kanta ke mata ciwo sannu su ka shiga yi mata,ajiye trayn tayi ta fice da sauri, da kallo kawai su ka bita har ta ?acema ganin su.
a corridor part ?inta ta tsaya,fashewa tayi da kuka mai ban tayi tausayi,bata ta?ajin tausayi Nailarh irin na yau ba, tayi fatan ace ita ta haifeta ba Malika,kwata kwata Nailarh ba tayi dace Uwa ba, ta gur?ata rayuwarta gaba ?aya.
Nailarh tunda ta kai kimanin shekaru 14 a duniya mahaifiyarta ke nemanta,tana amfani da pills wajen ganin ta gusar mata da hankali dan ta biya bu?atar ta da ita, tun Nailarh na gudun abunda take mata har ta koma tana jin da?in abun,yanzu abun har ya zame ma Nailarh lalura idan abun ya motsa mata fita hayyacinta take idan ba ta samu abunda take so ba,a lokacin da Aunty Sophia ta gane ta tausaya ma Nailarh matu?a takuma yi ?o?arin ganin ta ganar da miss Malika illar dake cikin hakan amma sai ta nuna mata ?arta ce ba abun da ya shafeta bane, tana kai shekara 18 ta fara koya mata kula da club da Casino da su Joseph ke kula da su amma sai ta maida Nailarh,tunda ya koma ita ke kula dasu sai su Joseph su ka koma masu taimaka mata, a lokacin ran Aunty sophia yakai ?ololuwar ?aci harta kasa ha?uri ta samu Malika a karo na biyu ta sake nuna mata illar sa rayuwar Nailarh a wannan tsarin kawai zata kashe mata rayuwar ne, a lokacin cin mutuncin na gidan duniya babu wanda Malika bata yima sophia ba amma hakan baisa ta daina fa?a mata gaskiya ba daga ita har Nailarh, ganin ta dage ne yasa Malika yima sophia barazanar korarta daga aiki ,da farko Aunty sophia bata?i tabar aikin ba saida tayi tunanin taga idan kuma ta bar gidan wa zai fa?a mata gaskiya wa zai taimaki rayuwar Nailar, tana matu?ar son Nailarh da tausayinta hakan yasa tayi ha?uri ta fasa tafiya,taja bakinta tayi shiru amma abun na damunta kullum cikin yima Nailarh adu'a neman ku?uta daga sharrin mahaifiyarta take.
ta jima a tsaye a nan, idanunta har sun kumbura saboda kukan data sha,?ofar part ?inta ta bu?e ta shiga.
A wannan yanayin bacci yayi awanta gaba da su, sun shigema juma kamar za su koma abu ?aya.
sai around 11 pm su ka farka, miss Malika ta fara farkawa dalilin ba?ar yunwar data addabeta tun a cikin bacci, kallon Nailarh dake kwance saman jikinta tayi, ta shige jikinta sosai ta kanainayeta kamar wani yace zai ?wace mata ita.
A hankali ta shafa gefen fuskarta tana kiran sunanta,instead of ta tashi sai ma shake shigewa jikinta da tayi
"please baby ki tashi muyi dinner 11 tayi, idan mun kammala sai ki koma ki cigaba" ma?e mata kafa?a Nailarh tayi
"ban jin yunwa"
lallashinta ta shiga yi da ?yar ta samu ta tashi, toilet ta nufa da kallon Malika ta bita tana wani langwa?ar da kai, sai da ta shigewar Nailarh toilet tukun ta tashi ta fice bayan ta ?auki rigarta ta maida.
Part ?inta ta nufa itama wanka tayi ta shirya cikin PJ riga da wando, part ?in Nailarh ta koma bayan ta gama shiryawa,a zaune ta samu Nailarh bakin bed bathrobe ce a jikin yanzu ma, tayi shiru kamar mai nazarin wani abu.
Zama Malika tayi kusa da ita
"baby lafiya?" ta fa?a tana ?aura hannunta saman bayan Nailarh, ajiyar zuciya ta sauke "ba komai"
"ok tashi muje muyi dinner" ta fa?a tana tashi ha?i da jan hannun Nailarh su ka fice zuwa dinning room.
duk da kasancewar dare ne sosai chefs ?in nan ba su tafi makwacinsu ba saboda rashin fitowar su yin dinner.
kujera tajama Nailarh ta zaune tukun itama ta zauna kusa da ita, babu ?ata lokaci chefs ?in su ka shiga serving ?in su,kallon chefs ?in Nailar tayi "ina Aunty sophi?" ?aya daga cikin su ne ya bata amsa "ta tafi part ?inta bata jin da?i ne"
"mike damunta"
"bamu sani ba gaskiya, amma dai tace kanta ke mata ciwo" yanyin fuskarta ne ya canza duk sai taji wani irin jin Aunty sophia ba lafiya, ta damu da ita sosai.
fatan samun lafiyar sophia Miss Malika tayima masu aikin,da kanta ta shiga ba Nailarh abincin a baki har su ka kammala,tattara dinning room ?in chefs ?in su ka shiga yi, Nailarh ta so zuwa part ?in sophia ta dubata amma miss Malika tace ta bari sai da safe.
Part ?in Nailarh su ka koma a nan su ka kwanta.
*WASHE GARI*