Showing 24001 words to 27000 words out of 67530 words

Chapter 9 - SHIRYAYYAR-ƘADDARA HAUSA NOVEL

08 Nov 2024

4358

dan Allah ki daina sa damuwa a ranki, komai zai wuce, ki daina kuka dan Allah,naji ma jikin naki ya ?au zafi gashi ya Irfan ?in baizo ba,amma bari naje medical room na samo maki maganin zazza?i kafin zuwa gobe"

Yumnah ta fa?a yayin da take raba jikin su,jan hannun Nainarh tayi zuwa ottoman chair dake bakin bed.


"ki zauna bari na kawo maki magani, naga ma ko dinner ?inki ba ki ci ba" Yumnah ta fa?a tana kallon dinner ?in da Ishrat ta kawo mata.


cikin dasashiyar muryarta tace
"bana jin yunwa ne"

girgiza kai Yumnah tayi "bazai yuwu ba, idan baki son wannan ne na kawo maki wani, amma zama da yunwa ba masalaha bace"


"na ?oshi ne Yumnah, bazan iya cin komai ba"


"dole kisa wani abu a cikin ki" Yumnah ta fa?a tana kwashe kayan abincin da aka kawo mata tana nufar ?ofar fita ta fice daga ?akin, kitchen ta fara nufa ta ajiye trayn kafin ta fice.

?aton medical room ?in su ta shiga babu abun da babu a cikin shi,komai da mara lafiya zai bu?ata a kwashi a ciki,girmanshi zai kai clinic.


glass drawer dake ?auke da nau'in magunguna ta nufa,side ?in da magungunan zazza?i dana ciwan kai ta bu?i maganin zazza?i dana ciwan kai ta ?auko mata, mai da ?ofar tayi ta rufe, ?ofar fita ta nufa light ?in ?akin ta kashe ha?i da ficewa.

da mom taci karo zata part ?in dady hannunta ri?e da tea cup wanda ta ha?a ma dady herbal tea.

"ke kuma daga ina?" mom ta fa?a, in da take ta ?araso.
"magani na ?auko ma Nainarh"

"ya Allah!, kinga shaf namanta IRFAN ?in bai zo ba, gashi yanzu dare yayi da na sa dr lelah ya dubata, jikin nata yayi zafi ne sosai?"

"A'a da sau?i, damuwace tayi mata yawa"

"dole damuwa tayi mata yawa, yanzu tafi da maganin ki bata" mom ta fa?a tana nufar part ?in dady.

Kitchen Yumnah ta nufa,hot milk da coffee ta ha?a mata,saman ?an madaidaicin tray ta ?aura da maganin,ruwa ta ?auko mata cikin fridge, ?aukar trayn tayi ta ficewa zuwa bedroom ?inta.

kamar yanda ta barta haka ta same ta zaune,ku sa da ita ta zo ta ajiye mata tryan, ?aya daga cikin chairs ?in dake ajiye bakin sliding door dake ?akin ta jawo,zama tayi tana tasa Nainarh gaba.

"gashinan ki sha ko ?aya daga cikin su ne sai kisha magani"ruwa ta ?auka da nufin su zata sha,da sauri Yumnah ta girgiza mata kai.

"kar muyi haka dake Nainarh,ki daure kisha hot milk ?in nan ko da baki sha coffee ba" jinjina mata kai tayi tana ajiye ruwan data ?auka ta ?auki milk ?in ta kafa a baki,da kyar tasha rabin cup ?in shima Nainarh ta tursasata har ta sha kamar haka.


yumnah da kanta ta shiga mi?a mata maganin tana sha,bayan data kammala tashi tayi ta kai kayan kitchen.

Toilet Nainarh ta shiga,ruwa ta watsa dan taji da?in jikinta,tana fitowa Yumnah na shiga,wata ?ofa ta nufa,tan?amemiyar glass drawer ce gari guda,daga waje kana hangen cikinta sha?e take da sutura kala kala,kowace sutura wajenta daban.


?angaren pajamas ta bu?e tsaye tayi tana kallon kayan har Yumnah ta shigo, girgiza kai tayi yayinda take ?arasowa ciki.

"please Nainarh ki ri?a abu da hanzari,yanzu ?auko kayan ne ki ka ?auki lokaci haka"


da kallo kawai Nainarh ta bita har ta ?auko ma su kayan da zasu sa,riga da wando na sa?a farare ta mi?a mata saboda zazza?in da take ne yasa ta ?auko mata su.

fita Nainarh tayi daga ?akin,?ar gown ?in data ?auko ta zura a jikinta,baby bant tasa ta ?auke kanta,ficewa tayi daga ?akin,samun Nainarh tayi har ta kwanta,itama bed ?in ta nufa, laptop ?inta dake ajiye saman night stand ta ?auka,opreting ?inta ta shiga yi, video call ne ya shigo ta laptop ?in.

murmushi ta saki tana fa?in "yanzu nake shirin kiran ka saiga kiran naka" picking call ?in tayi, a shagwa?e tace "hey" tana yarfa yatsun hannunta irin na gayu.

Yana daga zaune saman Leather chair,da alama a office yake, Army shirt ce a jikinshi ha?e da trouser ?inta,sosai rigar tabi shape ?in broad chest ?insa ta bayyanar da strong arms ?insa,kallo ?aya za kayi mashi ka tabbatar da jinshi turawa ne,kyakkyawa ne na gaske,hancinshi a tsaye yake ?em, blue eyes ?in shi sai ?aukar ido su ke, kwantaccen sajenshi ba?i wul sai she?i yake,sumar kanshi ta sauka har saman neck ?inshi,daga yanayin zanen tattoo ?in dake saman neck ?in shi da ear ring mai alamar Cross ?in dake a ?unnanshi zai tabbatar maka da Addinin shi.

?ayataccen murmushi ya sakar mata wanda ya ?ara bayyanar da kyawun fuskarshi yana maida mata martanin sallamar da tayi mashi, a shagwa?e cikin harshen nasara tace "mi yasa baka kirani ba duk yau?"


in a cool voice yace"Am sorry, yayan ki ne yau duk yabi ya takura man" murmushi ta saki

"ko dai ka takura mashi,kai ma fa na san.." murmushi ta saki ba tare data ?arasa ba,wani irin killer smile ya sakar mata,shagwa?e mashi fuska tayi kamar za tayi kuka.


cikin shau?in soyayya su ke waya Nainarh na daga kwance tana sauraronta sama sama kafin bacci yayi awan gaba da ita.


Yumnah ba itace ta gama waya ba sai wajen ?arfe uku na dare, kusan kullum haka take ?ata lokaci suna waya saboda shi lokacin ne ya ke samun sararin kiranta saboda banbancin lokaci dake tsakanin ?asashen guda biyu.



*WASHE GARI*



Alhmdllh jikin Nainarh zazza?in ya sauka sai ciwan kai da take fama dashi har lokacin gashi har time ?in Irfan bai zo ba.


kwance take saman bed ita ka ?ai a ?akin,babu yanda Yumnah ba tayi da ita ba ta zo su fita tayi breakfast tare da su amma ta?i sai dai a kawo mata a ?aki.


turo ?ofar ?akin a kayi aka shigo, Yumnah ce ta shigo jikinta sanye da riga da wando masu taushi peach color ta yafa farin mayafin a saman kanta.


cikin ?akin ta ?araso "ki tashi ki shirya mom tace mu tafi hospital Dr Faawar ya dubaki tunda ya Irfan bai zo ba"

yumnah ta fa?a yayinda take nufar toilet,tashi Nainarh tayi tana bin bayanta da ido,bata motsa daga inda take ba har Yumnah ta fito sanye da bathrobe.

"tashi ki shiga" Yumnah ta fa?a,sauka Nainarh tayi daga saman bed ?in toilet ?in ta nufa

"ki fa yi sauri kar mom tace tare da wani za ku tafi ko ya Irfan ya shigo"

Dressing room ta nufa,shaf shaf ta shiga shiryawa duk tana wannan saurin ne dan kar wani abu yasa a fasa fitar ko Irfan ?in ya shigo dan da ?yar ta samu mom ta amince akan za su je hospital ?in dan cewa tayi kawai su tafi clinic ?in dake cikin Estate ?in ko ta kira dr Faawar ?in ya zo har gida ya duba Nainarh.


Nocking taji anyi,da sauri ta ?arasa zura rigar data fara sawa,ficewa tayi zuwa cikin bedroom ?in har time ?in Nainarh bata fito ba,?ofar ta nufa tana fa?in waye.


shiru taji wanda ke Nocking bai Bata amsa ba ba'a kuma fasa Nocking ?in ba,bu?e ?ofar tayi da ?an fa?a fa?a tace "wai waye ke neman fasa ma mutane kunne da noc......."


bata ?arasa ba ganin wanda ke tsaye,wani kyakkyawan matashi saurayi ne tsaye yana sanye da wandon suit a jikinshi tare da shirt long sleeve mai ma?allai gaba,hannunshi ri?e da briefcase ?in shi tare da rigar suit ?in da bai sa ba.


tun daga ?afafunshi dake sanye cikin leather shoes masu masifar kyau ta shiga kallo ,dogo ne ?an dai dai fatan jikinshi fara ce tas,yanada broad chest tana iya hangen six pack ?in shi saboda ma?allan rigar da bai sa duka ba ,hancinshi a tsaye yake ?em ga wasu idanuwa masu jan hankali farare tas da su,launin ?wayar idonshi ash color ce, pink lips ?in shi ba ?aramin ?aukar ido su ke ba,yanada ?an tsayin fuska ga wani kalar kwantaccen saje sai she?i yake,kwantacciyar sumar kanshi har saman neck ?in shi ta sauka, fuskar shi a ?aure take kamar wanda aka aiko ma sa?on mutuwa.


Tsuke fuska yayi ganin irin kallon da take mashi

"ya Irfan kai ne!!?" Yumnah ta fa?a

"ban sani ba,zaki ban hanya na wuce ko sai kin gama kallon nawa?" da sauri ta matsa mashi,wani wawan tsaki yaja yana kunna kai zuwa ciki.


A tsakiyar ?akin ya tsaya
"ina yarinyar take?"
"tana toilet" ta bashi amsa,tsaki yaja yana juyawa ya nufi ?ofa

"idan ta fito ina parlorn mom ku same ni a can"
har ya kai bakin ?ofa, Nainarh ta turo ?ofar toilet ta fito jikinta ?aure da towel iya gwiwarta ta saki sumar kanta har gadon bayanta.


"yawwa gata nan ma ta fito" Yumnah ta fa?a,sai a lokacin Nainarh ta lura da mutum a tsaye,juyowa yayi karab idanunsu suka shiga cikin na juna,tun daga kan shantala shantalan ?afafunta farare ya fara kallo har izuwa kan pro khaki eyes ?inta,kafe juna da ido su kayi kamar sun samu TV Yumnah na daga tsaye tana kallon ikon Allah.


Nainarh ce ta fara janye ido ta gabanta na wani irin mummunan fa?uwa,?aton namiji a gabanta gashi daga ita sai towel,da sauri ta nufi dressing room ?in har tana tuntu?e,da kallo kawai ya bita har ta shige cikin ?akin,wani irin yanayi yake ji a tattare da shi wanda bai san minene ba.



Tsaki yaja,duk sai yaji haushin kanshi ya rufeshi ko miye a jikin yarinyar da ya tsaya yana kallo shi da kullum cikin ganin ?an mata yake daban daban wanda su ka fita komai nesa ba kusa ba,duk sai yaji ya tsani kanshi,a zafafe ya juya ya fice yana sake jan wani tsaki.


da kallon mamaki Yumnah ta bishi har ya ?ace ma ganinta, dariya ta kwashe da ita tana nufar dressing room ?in da sauri, a tsaye ta samu Nainarh gaban clothset ta kasa ta?uka komai jikinta har wani rawa rawa yake.


"wai da baki sa kayan ba,ya Irfan fa baya son jira yana iya tafiyar shi"

shiru Nainarh tayi, girgiza kai Yumnah tayi "na lura ba ?aramar wahala zan sha ba wajen dawo dake dai dai"

Yumnah ta ?auko mata kayan da zata sa,ficewa tayi ta bata wuri,shaf shaf ta shirya ta fito,ficewa su kayi daga ?akin.


parlorn mom su ka je,wayam su ka samu parlorn ba kowa,hakan yasa su ka ?arasa bedroom ?in mom ita ka ?ai su ka samu.


"mom ina ya Irfan ?in?"
"ya fice,ga magani nan ya bata,zo Nainarh,ya jikin naki?" ?arasawa tayi gaban mom ?in
"da sau?i"

"Allah ya ?ara sauki,mi Irfan ?in yace yana damunki?"

"mom ya Irfan fa bai dubata ba cewa yayi mu same shi a parlorn ki"

"amma yace ya dubata,?auko mata ruwa tasha maganin to"

da to Yumnah ta amsa tana ficewa daga ?akin,dawowa tayi hannunta ri?e da glass cup na ruwa, Nainarh ta mi?amawa,mom ta Bata maganin tasha.


"kwanta ki huta kinji" mom ta fa?a, a saman bed ?inta Nainarh ta kwanta Yumnah sai complain take ma mom akan Nainarh ta cika sa damuwa a ranta.




*UNITED STATE*


_*Las Vegas (Nevada)*_


*10:00 pm*




A hankali ta zuro ?afarta dake sanye da flip-flops masu gashi gashi, bathrobe ce a jikinta yayin da kanta ke na?e cikin short towel da alama daga wanka take.

masu aikinta ne su ka shigo su biyu,juyawa tayi ta nufi ?ofar HOME BEAUTY bin bayanta masu aikin su kayi.


?akin ya ha?u sosai,yana da girma ba laifi,komai na cikin shi unique ne,beauty shelf ne manne jikin bangon ?akin an jera kayan gyaran jiki kala kala dana gyaran gashi harda foot care product da skin care product masu tsadar gaske,ga wani faskeken mirror a jikin bango tun daga sama har ?asa ,daga gabanshi tulip chairs ne guda biyu, daga can ?angaren da skin and foot product su ke lounger chair ce.


nufar lounger chair tayi ta zauna mi?ar da ?afafuwanta tayi tana kwantar da kanta saman head ?in chair ?in ha?e da lumshe ido.

?aya daga cikin matan ce ta matso ?angaren skin product ta bu?e, mayuka masu matu?ar tsada ta shiga fito da su,gyaran jiki ta shiga yi mata,cikin ?an?anin lokaci fatar jikinta ta ri?a wani glowing tana fitar da wani dadda?an ?amshi.


A hankali ta bu?e idon ta,sauka tayi daga saman kujerar ta nufi mirror dake ?akin,?arema kanta kallo ta shiga,ta ?an ?auki tsawan mintoci tana kallon kanta a mirror kafin ta nufi ?aya daga cikin kujerun dake gaban mirror ta zauna.


?ayar matarce ta nufo inda take,warware mata short towel ?in dake saman kanta tayi ,nan take sumar kanta ta zubo har saman bayanta,hairdryer ta jawo, busar mata da kan ta shiga yi,bayan data kammala ne ta ?auko smoothing serum ha?e wide tooth comb,shafa mata ta shigayi tana taje mata kan,saidata tabbatar ya shartu tukun ta shiga kwarara mata hair oils masu da?in ?amshi tana cu?a kan yanda oil ?in zai shiga ko ina.


Nan take color ?in kanta light gloden brown ya ciza sai ?yalli yake da ?aukar ido ga wani dadda?an ?amshi dake fita daga cikin shi.


Straightener ta ?auka ta shiga mi?ar mata da gashi,bayan data ta gama mi?ar da gashin,half up half down style tayi mata a kan, ba ita da ake yima gyaran ba hatta su kansu masu gyaran ba ?aramin tafiya da su kan yayi ba.


Kallon kanta tayi a mirror,ita kanta ta san ba?aramin kyau tayi ba,side smile ta saki, simple make_up su kayi mata,ba?aramin kyau tayi ba.

mi?ewa tayi ta nufi wata ?ofa a cikin ?akin wacce za ta sadaka da dressing room ?in ta.

Masha Allah na furta a yayin da nayi arba da dressing room ?in wanda idan ba an fa?a maka a gida ne ba zaka yi tunanin boutique ne,duk wani nau'i na sutura a kwaishi a cikin, hatta jakunkuna da takalma babu abun da babu.


?atuwar wall drawer ce mai ?auke da sliding door zagaye da ?akin,daga waje kana iya hangen tarin suturun dake ciki,?angaren pajamas da ban,?angaren gwon da ban skirts, shorts, underwears, trousers,shirt, sweaters komai da ku ka sani nadaga ?angaren sutura an ware mashi wajen shi,idan muka koma ?angaren takalma da jakunkuna abun sai ya baka tsoro,takalma ne da jakunkuna iri iri ga su na.


daga tsakiyar ?akin half drawer ce ajiye ?asa doguwa wacce itama marfinta ya kasance na glass, tsawanta ya kusa tsawan ?akin ta kwance,an kakkasata kashi kashi wanda bakomai ne a cikinta ba sai gold jeweleries,wristwatch, watch chain, watch glass, sunglasses,links,neak chain,rings,babu abun da babu na adon ?a mace,komai na ciki daga gold sai zinari.


bango ?aya na ?akin mirror ne,daga gaban shi stool ne guda biyu masu kyan gaske,zama tayi kan ?aya daga cikin stool ?in,masu aikin ne su ka shiga za?o mata kayan da za su dace da fitar da za tayi,sun jima wajen ganin sun ?auko mata kayan da su ka dace,kafin su ka dawo in da take zaune hannunsu ri?e da sexy summer bodycon dress masu matu?ar jan hankali.


gwada kayan su ka shiga yi a jikinta,duk wacce su ka ?aura saita girgiza kai alamar ba tayi mata ba,haka su ka shiga gwada kayan,a?alla sun gwada yafi kala ashirin har sun fara gajiya da gwada mata kayan sai da ?yar su kaci sa'a ta za?i wata White color mai one shoulder tana da baza daga ?asa,bazar taji adon sparkling stones masu matu?ar ?aukar ido.


A jiyar zuciya su ka sauke ganin sunyi nasarar samarta wacce ta dace don ba?aramar wahala su ka sha ba wajen ?aukowa da maidawa, ?angare takalma su ka koma nan ma jido mata su suka shiga yi,duk wanda su ka nuna sai ta nuna baiyi mata ba sai da ?yar su ka samu ta ?auki wani high hill Pump black color masu shegen tsini.


?angaren da jeweleries su ke su ka nufa,basu sha wata wahala ba wajen za?o mata ?an kunne da sar?a sai Agogo da chain ?in ?afa.


Turo ?ofar ?akin a kayi aka shigo tun kafin ta ?araso ta san ko wacece ita ka ?ai ce a cikin ma'aikatan gidan ke da lasisin shigowa part ?in ta ba tare da ta nemi izinin ba, su kansu na'urorin dake sarrafa part ?in sun san da zamanta.


kyakkyawar matashiyar dattijiwa ce ta shigo,baturiya ce, sai dai duk da manyantar ta hakan bai nuna a fatarta ba,fatarta kamar ba ta tsohuwa ba, kyakkyawa ce ajin farko ,hancinta tsaye yake babu lan?awasa bakinta ?an dai dai, launin idonta sak irin na Nailar Acme white grey.


long sleeve shirt ce a jikinta tare da A_line skirt wanda ya wuce gwiwarta,sumar kanta dake da jefi jefi na furfura sai she?i take tana ?aukar ido, simple make_up ne a fuskarta ba ?aramin kyau yayi mata ba jikinta sai fitar da wani ni'imtaccen ?amshi yake.


Aunty Sophia kenan ?ar ?walisar tsuhuwa ko budurwa bazata gwada mata iya ?aukar wanka ba wasu abubuwan duk a wurinta masu Aikin Nailar ke koya,ta san ta kan fashion.


In da Nailar take ta ?arasa fuskarta ?auke da murmushi wanda yaba dimples ?in ta damar lotsawa,ta cikin mirror Nailar ke hangenta, Murmushi itama ta sakar mata.


cikin girmamawa masu Aikin su ka shiga gaishe da Aunty Sophia,harara ta ?an watsa masu da sauri su ka sadda kai saboda sanin laifin su na ?in fa?a mata Nailar zata fita, hugging ?in ta tayi ta baya.


"i miss U so much Aunty sopi,jiya shi ne kwata kwata baki nemi ni ba?" Nailar ta fa?a a shagwa?e kamar ba ita ba, murmushi Aunty Sophia tayi tana mi?ewa tsaye ha?i da juyo da stool ?in da Nailar ke zaune.


"my baby na shigo fa kina bacci,bana son na takuraki ne shiyyasa na fice"

?ata fuska Nailar tayi "dama na san babu wanda zai kashe man ear phone sai ke"

"nayi laifi kenan?" ta?e baki Nailar tayi" dan kin san baki laifi a wajena shiyyasa ki ke yanda ki ka ga dama"

?ar dariya Aunty Sophia ta saki wacce ta bayyanar da kyawawan ha?oranta.


juya mata baya Nailar tayi tana turo baki,kallon masu Aikin tayi da ido tayi masu alamar su fice,kayan dake hannunsu su ka ajiye saman table su ka fice.


cikin ?akin Aunty Sophia ta nufa, ?angaren underwears ta nufa,bandeau style top ta ?auko mata ha?e boyshorts masu matu?ar jan hankali white color.


dawowa tayi wurin Nailar,mi?a mata tayi "am sorry idan na ?ata ran Queen,ga wannan kisa sai na idasa shirya gimbiyata da kaina" turo baki Nailar tayi


"ni bazan iya sawa ba" ?an zaro ido

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login