Showing 30001 words to 33000 words out of 84568 words

Chapter 11 - SOYAYYA DA IZZA complete hausa novel

Mrs KD   

25 Aug 2024

21457

ciki " Ammar ko Ahmad ku zaku kaita school gobe ku tabbata kuncike mata komai har uniform ku karbo mata saboda gobe nakeso tafara zuwa" Ahmad yace" tom Mamy" gaskiya gobe ina hospital sedai Ahmad yakaita" to shikenan dai" gobe insha Allah hajiya zata dawo daga saudiyya" wai hajiya zata dawo tab" muhsin yafada yana dariya" sauran kuwa duka cewa sukai Allah yadawo da ita lafiya, ammeen suka amsa dukansu, daki tashige, inna ce kecin abinci , kai inna kika faraci biki kirani munci tare ba, to sannu sena jiraki kinzo sannan naci, gadai nakican a kula kije ki dauka ki zuba," kular tanufa tazuba ta dawo tazauna tafara ci, kallon inna tayi tace, " inna gobe za a kaini makaranata" to masha Allah Allah yasa kifara a sa'a" ammeen inna" seda suka gama cin abincin ta wanke hannunta tadawo tahau gado takwanta, inna kam bata kwantaba seda tajira dare ya tsala tayi sallar dare tayi addu'a'oi sannan takwanta,

bayan sun kammala dinner dukanninsu kowa yawuce dakinshi, Ahmad yana shiga kayan bacci kawai yasa yakwanta, tunanin Zuhura kawai yake, "gaskiya ina son yarinyar nan ya Allah kammllakamun ita a matsayin matata, inasonta sosai" shikadai yaketa suruntunsa, wayarasa ce tayi ringing, dubawa yayi, Nafisa ce ke kiransa , kamar baze daukaba daga baya yadauka, "haba dan Allah kace mun zakazo kuma kaki zuwa ko" cikin shagawaba take maganar" ayyah sorry nadanje wani uzuri ne amma gobe zanzo" tom kamun alkawari" eh nayi" daga haka tashigayimai surutu, ganin zata dameshi yace mata yanajin bacci, dakyar ta kyaleshi, kashe wayar yayi gaba daya ya kwanta.

seda yayi wanka kana yahau gadonsa, jiyake dama tazo yaganta ko sau daya ne, haka kawai yakejin yanason ganinta, tambayar zuciyar sa yake cewa, 'to meyasa nakeson ganinta' ganin bashida amsa yasashi runtse idonsa, murmushi yashiga yi wanda shikansa be san nameye ba, tana burge shi musamman tsoranta, dakuma tsoronta yana burge shi, da wannan tunane-tunanen yasanu bacci.

6:00am dai-dai ta tashi tana tashi tahada ma su Nadra break fast da wanda zata zubamusu a lunch box, bayan tagama taje ta tashe nadra tamta wanka tashirya ta , tace taje ta taso Muhsin , ita kuma ta tafi dantai wanka domin Mamy tace mata tare dasu Nadra zasu tafi, bayan tafuto wanka tashirya cikin daya daga cikin kayan da Ammar yasiyamata, doguwar riga tasa baka me duwatsu ta amsheta sosai, bayan tagama tafuto tasamu su Nadra sun kammala breakfast, zama tayi itama dantai breakfast din, Nadra ce ta kalle ta tace, "wow aunty Zuhura kinyi kyau sosai" kallon ta tayi tace"dagaske"? "eh mana" Muhsin ne ya ce" gaskiya fa dagaske kinyi kyau " ah Muhsin har da kai" agogon hannunsa yaduba yace" karfa mu makara muna surutu" to ai Mamy bata futoba" Mamy bazata samu damar kaiki ba naji tace yaya Ahmad yakaiki" bansaniba ai gashi ban hada mai breakfast ba" kawai kibarshi bara naje dakinshi namai magana" tom" tafada tana karasa shan tea din dake hannunta, dakinsa Muhsin yanufa knocking yayi, "shigo " tura kofar Muhsin yayi, tsaye yaganshi gaban mirror yana sa hula" yaya Ahmad ina kwana"? "lafiya lau Muhsin" ashe har ka shirya nafa ɗauka ko tashi bakai ba" haba dai ai Mamy ta sanar dani" yafada yana daukar wayarsa da key din mota, Nadra take sawa jaka, tsayawa yayi yana kallonta a zuciyarsa yana faɗin, 'tabarakallah masha Allah Allah yayi haluntta' dagowa tayi ganinshi tayi tsaye, durkusawa tayi tana cewa "ina kwana" yashagala da kallonta, Muhsin ne yace mai, "yaya Ahmad ana gaisheka, se lokacin yadawo cikin hayyacinsa, "lafiya lau" mutafi ko" am nace breakfast ko a hadama breakfast" no hakan ma ya wadatar" du da bata gane me yake nufi ba tace, "tom" shikam azuciyarsa yace 'ganinki kawai yasa namance da komai harta abinci ma yamanta dashi' futa sukai su duka motarsa suka shiga, Muhsin ne a gaba sukuma suna baya, sunata hira a motar ita kam ko tari bataiba, jin tayi shiru yasashi cewa, "Zuhura kewa kike supporting ne"? murmushi tayi tace " shima Muhsin ai yasani" " ah dama ai nasani nidama aunty Zuhura bakya taba supporting di na" ai bahaka bane kasandai Nadra kawata ce ko" dama ni bance ba kawarki bace amma dai kinfison Nadra dani" yawwa aunty Zuhura tawa shiyasa nake kara sonki" Nadra tafada tana rungume ta, to yanzu duk munji ki mana shiru" muhsin yafada yana bata rai, dariya sosai Zuhura takeyi, hakan bakaramin dadi yasa Ahmad ba, ahaka har suka isa school din, bayan yayi parking suka futo su duka, class suka wuce, shi kuma suka wuce office din principal, bayan sun shiga ne suka gaisa, dama sun gama magana da Mamy dan haka kawai cike-ciken takardu yamata akabata uniform dakomai tace mata ko gobe ma tafara zuwa, murna kamar me agurin Zuhura ranta fari tass, daɗin ma dataji shine ba a dawo da ita farko ba, ss 2 aka kaita saboda taga yarinyar ba laifi duk da ba privert tayi ba amma ba laifi tana da kokari, daga haka suka futo daga office din suka nufi parking space, jiyake kamar mata da miji shida ita azuciyarsa , gaba daya yau yana cikin farinciki dan iya murmushinta ma ya isheshu

Story and writing by Hadizatu✍️✍️

Mrs (KD)

Yar amanar jajirtattu💪💪

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

page 22

__________________Duk sun hadu a dining din, saving dinsu tafarayi, seda tagama , harzata tafi Mamy takirata, " Zuhura gobe Monday zakuje school ankammalla miki komai, "tom Mamy" daga haka ta wuce tashige ciki " Ammar ko Ahmad ku zaku kaita school gobe ku tabbata kuncike mata komai har uniform ku karbo mata saboda gobe nakeso tafara zuwa" Ahmad yace" tom Mamy" gaskiya gobe ina hospital sedai Ahmad yakaita" to shikenan dai" gobe insha Allah hajiya zata dawo daga saudiyya" wai hajiya zata dawo tab" muhsin yafada yana dariya" sauran kuwa duka cewa sukai Allah yadawo da ita lafiya, ammeen suka amsa dukansu, daki tashige, inna ce kecin abinci , kai inna kika faraci biki kirani munci tare ba, to sannu sena jiraki kinzo sannan naci, gadai nakican a kula kije ki dauka ki zuba," kular tanufa tazuba ta dawo tazauna tafara ci, kallon inna tayi tace, " inna gobe za a kaini makaranata" to masha Allah Allah yasa kifara a sa'a" ammeen inna" seda suka gama cin abincin ta wanke hannunta tadawo tahau gado takwanta, inna kam bata kwantaba seda tajira dare ya tsala tayi sallar dare tayi addu'a'oi sannan takwanta,

bayan sun kammala dinner dukanninsu kowa yawuce dakinshi, Ahmad yana shiga kayan bacci kawai yasa yakwanta, tunanin Zuhura kawai yake, "gaskiya ina son yarinyar nan ya Allah kammllakamun ita a matsayin matata, inasonta sosai" shikadai yaketa suruntunsa, wayarasa ce tayi ringing, dubawa yayi, Nafisa ce ke kiransa , kamar baze daukaba daga baya yadauka, "haba dan Allah kace mun zakazo kuma kaki zuwa ko" cikin shagawaba take maganar" ayyah sorry nadanje wani uzuri ne amma gobe zanzo" tom kamun alkawari" eh nayi" daga haka tashigayimai surutu, ganin zata dameshi yace mata yanajin bacci, dakyar ta kyaleshi, kashe wayar yayi gaba daya ya kwanta.

seda yayi wanka kana yahau gadonsa, jiyake dama tazo yaganta ko sau daya ne, haka kawai yakejin yanason ganinta, tambayar zuciyar sa yake cewa, 'to meyasa nakeson ganinta' ganin bashida amsa yasashi runtse idonsa, murmushi yashiga yi wanda shikansa be san nameye ba, tana burge shi musamman tsoranta, dakuma tsoronta yana burge shi, da wannan tunane-tunanen yasanu bacci.

6:00am dai-dai ta tashi tana tashi tahada ma su Nadra break fast da wanda zata zubamusu a lunch box, bayan tagama taje ta tashe nadra tamta wanka tashirya ta , tace taje ta taso Muhsin , ita kuma ta tafi dantai wanka domin Mamy tace mata tare dasu Nadra zasu tafi, bayan tafuto wanka tashirya cikin daya daga cikin kayan da Ammar yasiyamata, doguwar riga tasa baka me duwatsu ta amsheta sosai, bayan tagama tafuto tasamu su Nadra sun kammala breakfast, zama tayi itama dantai breakfast din, Nadra ce ta kalle ta tace, "wow aunty Zuhura kinyi kyau sosai" kallon ta tayi tace"dagaske"? "eh mana" Muhsin ne ya ce" gaskiya fa dagaske kinyi kyau " ah Muhsin har da kai" agogon hannunsa yaduba yace" karfa mu makara muna surutu" to ai Mamy bata futoba" Mamy bazata samu damar kaiki ba naji tace yaya Ahmad yakaiki" bansaniba ai gashi ban hada mai breakfast ba" kawai kibarshi bara naje dakinshi namai magana" tom" tafada tana karasa shan tea din dake hannunta, dakinsa Muhsin yanufa knocking yayi, "shigo " tura kofar Muhsin yayi, tsaye yaganshi gaban mirror yana sa hula" yaya Ahmad ina kwana"? "lafiya lau Muhsin" ashe har ka shirya nafa ɗauka ko tashi bakai ba" haba dai ai Mamy ta sanar dani" yafada yana daukar wayarsa da key din mota, Nadra take sawa jaka, tsayawa yayi yana kallonta a zuciyarsa yana faɗin, 'tabarakallah masha Allah Allah yayi haluntta' dagowa tayi ganinshi tayi tsaye, durkusawa tayi tana cewa "ina kwana" yashagala da kallonta, Muhsin ne yace mai, "yaya Ahmad ana gaisheka, se lokacin yadawo cikin hayyacinsa, "lafiya lau" mutafi ko" am nace breakfast ko a hadama breakfast" no hakan ma ya wadatar" du da bata gane me yake nufi ba tace, "tom" shikam azuciyarsa yace 'ganinki kawai yasa namance da komai harta abinci ma yamanta dashi' futa sukai su duka motarsa suka shiga, Muhsin ne a gaba sukuma suna baya, sunata hira a motar ita kam ko tari bataiba, jin tayi shiru yasashi cewa, "Zuhura kewa kike supporting ne"? murmushi tayi tace " shima Muhsin ai yasani" " ah dama ai nasani nidama aunty Zuhura bakya taba supporting di na" ai bahaka bane kasandai Nadra kawata ce ko" dama ni bance ba kawarki bace amma dai kinfison Nadra dani" yawwa aunty Zuhura tawa shiyasa nake kara sonki" Nadra tafada tana rungume ta, to yanzu duk munji ki mana shiru" muhsin yafada yana bata rai, dariya sosai Zuhura takeyi, hakan bakaramin dadi yasa Ahmad ba, ahaka har suka isa school din, bayan yayi parking suka futo su duka, class suka wuce, shi kuma suka wuce office din principal, bayan sun shiga ne suka gaisa, dama sun gama magana da Mamy dan haka kawai cike-ciken takardu yamata akabata uniform dakomai tace mata ko gobe ma tafara zuwa, murna kamar me agurin Zuhura ranta fari tass, daɗin ma dataji shine ba a dawo da ita farko ba, ss 2 aka kaita saboda taga yarinyar ba laifi duk da ba privert tayi ba amma ba laifi tana da kokari, daga haka suka futo daga office din suka nufi parking space, jiyake kamar mata da miji shida ita azuciyarsa , gaba daya yau yana cikin farinciki dan iya murmushinta ma ya isheshu

💞💞 SOYAYYA DA IZZA 💞💞

Story and writing by Hadizatu✍️✍️

Mrs (KD)

Yar amanar jajirtattu💪💪

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

page 23

_______________Kallonta yayi yace "ranki ya dade inajin yunwa fa" bata kalle shi ba tace" toba nace zan hadama breakfast kace na barshi ba" ayyah sorry ganinki danayi ne yasa nadena jin yunwar ma" duk da bata gane meyaka nufiba tayi murmurshi, " wow wannan murmushin ai sekisa na sume miki" dariya maganar tabata hakan yasa ta tuntsire da dariya, kallonta kawai yakeyi, seda yaji sitiyarin motar na neman kwacewa yasa shi saurin kallon gabansa, gefen titi yanema yayi parking, kallon shi tayi da alamar tambaya, shima kallonta yayi yanacewa" Zuhura akawai abunda nakeso nagayamiki" inasan dan Allah ki nutsu ki fuskance ni" tom" abunda tafada kenan, juyowa yayi yana facing dinta yace " Zuhura bazan boye mikiba kaunarki tafaramun yawa a zuciyata harta kai matsayin da bazan iya cigaba da boye miki ba, ina sonki zuhura ina kaunarki inasan rayuwa dake har abada" amma yaya" katseta yayi tareda riko hannayenta su duka yana cewa"Please Zuhura karki ce bakya sona dan Allah kitaimakamun" tausayi yabata taga kamar ita da ba kowan kowa ba namiji kamarsa yana rokon ta, ido yakuramata yana jiran amsan dazata bashi, " yaya Ahmad kaga ni yarinya ce baze yiwu nadauko soyayya kuma ga karatu dazan fara" Zuhura bawai iya soyayya ta nakeson ki karba ba inaso ki amince nazama mijinki" saurin kallon shi tayi tace "miji kuma"! " yes Zuhura miji nidai kawai kibani dama" tom shikenan amma" Please dan Allah ya isa tunda dai kin amince mun" yanzu dai mijinki najin yunwa" bata kulashiba tajuyar da kanta gefe, " in munje gida zaki hadamun breakfast ko naje restaurant naci" kawai muwuce gida" angama ranki ya dade" daga haka sukanufi gida.

be tashiba se karfe 10:39 shima saboda ze shiga hospital dinshi ne, wanka yayi yashirya cikin kananun kaya yayi bala'in kyau, falour yafuto dan yayi breakfast , bakowa a falour , shigowa sukai suna ta dariya, kallon mamaki Ammar yashiga yiwa Ahmad a zuciyarsa yana cewa ' taya akai yarinyar nan tasaba dashi' ganin bashi da amsa yasashi cewa" inason coffee" to tace kawai, tashige ciki kitchen tashiga danta hada musu breakfast, Mamy da Inna tagani a kitchen din " kai Mamy ashe kuntashi" muntashi tundazu ai kinsan yau Hajiya zata dawo" ya school din"? lafiya lau mungama komai gobe zan fara zuwa" masha Allah" islamiyya ma gobe zaki fara zuwa" ita Amira sedai nakaita dakaina inna samu lokaci" lah namanta su yaya Ahmad suna jirana nakai musu breakfast" ji shashanci dan Allah" Inna tafada , dariya Mamy tayi tace" Allah ya taimake ki mungama hada breakfast din" yaya Ammar yace ahadamai coffee" to seki maza ki hadamai ai kikai musu" hadawa tashigayi dayake yanzu tama iya hadawa sosai, bayan tagama tadauki tire din kayan abincin tafuta, suna zaune Ahmad yana taimai hira shikuma yamai banza yana danna wayarsa, karasowa tayi ta ajiye kayan akan dining din, saving dinsu tayi ta ajiyewa kowa, shikuma tahadamai da coffe dinsa, Ahmad ne yace" sannu gimbiya mu gode" murmushi kawai tayi tabar gurin, coffee din yadauka yafara sha seda yagama yamike , Ahmad ne yace " bazakaci wani abu bane" no ya isheni" shikenan seka dawo" daga haka yafuce, motarsa yayi wa key yanufi hospital, yana isa office dinsa yashige kan kujerar sa yanema yazauna gaba daya jiyake ransa a bace kuma shi kansa besan dalilin bacin ranba, nurse ce tashigo tana fadin, doctor ana bukatar ka a theater room, an kawo wata mata bazata iya haihuwaba, kai kawai yadaga mata alamar yaji, daga haka tafuce, tashi yayi yasa kayan operation , jiki ba kwari yafuce, yau kwata kwata Ahmad be futaba, Nafisa tamai har 6 miss call dama sauran yanmatansa dasuke sharholiya, be daga kiran kowaba yau, yana zaune a falour, dankawai ya dinga ganinta, sun kammala komai na girki yau abincin gargajiya akai a gidan saboda Hajiya zata dawo, 1:00 suka gama jera komai akan dining, wanka Mamy tashige dantai itama Inna tawuce dakinsu danatai sallah, Zuhura ce ke karasa shirya kayan a dining, Ahmad ne yakaraso gunda take, kallonta yayi yace, "gimbiya ta sannu da aiki" yawwa ya Ahmad kaima sannu" kinaso natayaki ne" yaya Ahmad rufamin asiri kar azo a ganka kana aiki" aikam kinsa sena tayaki" yaya Ahmad dan Allah kabari karkayi" tom nabari amma sekince, " my honey kabarshi " yadda ya lankwasa murya ne yasata kwashewa da dariya, shima dariyar yake , Jawad ne yashigob, kallonsu yayi cikin mamaki, karasa wa gurin yayi yana fadin, " yaya Ahmad yau kuma kyautar me aka muku ne"? dariyar suka dena suna kallonshi, Ahmad ne yace " babar kyauta makuwa me girman gaske" ah natayaka murna wacce kyauta kenan" kallon Zuhura yayi yace, " senan gaba zaka ga kyautar" ganin tagama shirya komai yasa tabar gurin, dakinshi Jawad yawuce, yanashiga yacillar da wayarsa da key din motar, " ya Ahmad mekayi haka dan meyasa zaka rigani" daka bari nacinma burina akanta " gaba daya bakin ciki ya ishe shi , dahaka dai ya shiga toilet ya watsa ruwa, itama tana shiga dakinsu tashiga toilet tayi wanka tayi alwala, sallah tayi kana tashirya riga da wando ne rigar har gwuiwa, mayafi tasa tayi rolling, kallon kanta tayi a mudubi, jitai kamar bazata iya fita da kayan ba, Nadra ce ta shigo da gudu tana fadin, " aunty Zuhura kifito mutafi Mamy tagama shiryawa, bata amsa ba tana dai tsaye gaban mirror, inna ce tashafa addu'a datai ta kalli Zuhura tace " Zuhura bikiji yarinya namiki magana ba" oh Inna banji taba" tace fa hajiya tashirya kumadai kinsan tace dake zasu tafi" Allah Inna banajin zan iya futa da kayannan" bakomai kifuta dasu ai naga rigar takai gwuiwa" tom Inna bara mutafi" tom sekun dawo" daga haka suka fuce, duk sun hadu a falour har Ilham, shigowa sukai ita da Nadra, Mamy ce ta kalle ta tace " ah Zuhura kinyi kyau sosai" dariya kawai tayi tasamu kasan carpet tazauna, Mamy ce tace mata, " meye haka kuma sekace wata bakuwa kitashi ki hau kujera" tashi tai tahau kujerar, itakam Ilham kamar ta fashe jin ance Zuhura tayi kyau musamman ganin yadda su yaya Ahmad duk suka zuba mata ido, Jawad kam jiyake kamar zuciyarsa tafashe, azuciyarsa yace, ' yanzu dole nabar ma yaya Ahmad ke' kece kalata Zuhura inasanki amma dole na hakura nabarma yaya Ahmad' shikam Ahmad ba abunda yake se kallonta yana murmushi, Mamy ce tace, " wai Ammar haryanzu be dawoba" bara nakirashi awaya" wayarta tadauka kiranshi tayi, dai-dai lokacin dayake futowa daga threater, dauka yayi yana fadin " Mamy " Ammar kana ina ne kaifa muke jira zamuje dauko hajiya airport" Mamy kuje kawai banajin zanje" aikam dole kaje kai maza kadawo abbanku ma yanzu ze karaso" ok ganinan" daga haka takashe

💞💞 SOYAYYA DA IZZA 💞💞

Story and writing by Hadizatu✍️✍️

Mrs (KD)

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login