Showing 21001 words to 24000 words out of 84568 words

Chapter 8 - SOYAYYA DA IZZA complete hausa novel

Mrs KD   

25 Aug 2024

21459

hanzarta kumai aure shiya kamata , yanzu zan rubuta mai magunguna yafara amfani da shi, ok doctor mungode, Kuma insha Allah zamu bi shawarar daka bamu,yawwa hajiya Allah yabada sa 'a, ameen , takardar magungunan yamika mata takarba ,sekuje pharmacy kusiya ayau yafara amfani dasu, tom inshallah, ga kuma takardar sallama yau zaku iya tafiya ,tom shikenan mungode, dahaka tafuta office din, pharmacy tanufa, wayarta ce tayi ringing, Bala driver ne, dagawa tayi yace hajiya yame jikin, da sauki alhamdulillah, dama ganinan nakusa karasowa Asibitin , yawwa kaga dama kuwa an sallame mu, to hajiya yanzu zan karaso, to seka karaso, Magungunan tasiya sannan tawuce dakin dayake , tana shiga tasamesu sunata dariya da alama Ahmad ne ke tsokanarshi , to dariyar me ake tayi ne, mamy an sallame mu amar yafada yana kallon mamy dake kokarin Zama, ah ah senanda kwana biyu wai baka gama warkewaba, injiwa nifa lafiyata kalau danshi kansa doctor din nafishi lafiya, nidai yau zan tafi gaskiya mamy, Ahmad yadafa kafadarsa yace haba abokina ba a gama zurkudama alluraiba zaka gudu gaskiya ba inda zaka je, buge hannun Ahmad din yayi yace, nifa bawani abu dazan kara yadda amun wlh, dariya Ahmad yayi yana kallon shi haba karkaji komai zan dinga tayaka kwanafa, banaso, sudai dariya kawai suke suna kallon su, wayar mamy ce tayi ringing , hello ka karaso ne, eh nakaraso hajiya, ok to gamunan, dagahaka takashe wayar, to ku tashi muwuce gida driver yazo, tom Ammar yafada yana mikewa, kallon shi sukai kawai sukai dariya, harabar hospital din suka futo su duka , mamy da ilham ne suka shiga motar Bala driver , su Amar da Muhsin suka shiga motar Ahmad , suka fuce daga asibitin,


💞💞Soyayya da uzza💞💞

Story and writing by hadeexatu✍️✍️

(Mrs KD)

yar amanar jajirtattu💪💪

Page 15

Tana shiga kai tsaye dakinsu ta wuce, bakowa , toilet tashiga tayi wanka tadauro alwala dan ankusa kiran sallar magariba, bayan tafuto gaban mudubi ta tsaya , kallon kanta take yi a mudubin , tana tunanin rayuwa , dakuma rayuwarta ta gaba yazata kasance, afili tafurta duniyarnan kowa da abunda yademeshi, shigowar inna ne yasata dagowa kallon ta inna tayi tace, "zuhura dama kundawone? "Eh inna mundawo wanka nashigane shiyasa , "to ya me jikin? Dasauki inna ashema ba megidanne bashi da lafiya ba babban danshine, oh babban danshi, eh, inna ina iya lami, aita ta tafi itama mara lafiyan tane jikin yayi tsanani, ayyah Allah Sarki iya lami Allah yabashi lafiya, ammeen, inna tafada, tana cewa idan kunyi kifuto ki hadamusu abincin dare to inna, daga haka innar tafuce, kaya tasa tadau hijjab dan anfara kiran sallah,

Me gadine yabudemusu get suka shigo parking sukayi sannan suka futo daga motar, Ahmad ne yace zaka iya tafiya kona rike ka , wani kallo ya watsa mai sannan ya shige ciki ,dariya Ahmad da Muhsin ne sukai dariya suna shigewa ciki, inda su mamy su harsunkai cikin falour , zama mamy tayi tana wash gaskiya nagaji sosai, mamy Ni bara nashiga nayi wanka , tom nima shiga zanyi ciki, mamy inasan copie, ok bara nasa su hadama kafun kafuto , inna takaraso falour tana durkusawa akasa , Hajiya barka da dawowa, yawwa barka ya gida, lafiya lau Hajiya yame jikin, me jiki gashinan jiki yayi sauki, kallon amar inna tayi tace yalabai yajikin, seyaji wani iri babba kamarta be kamata takirashi da yallabaiba, afili kuma yace dasauki, yana shigewa ciki, ilham ma ciki tashige,yawwa mamn zuhura kifadawa zuhura tahadamai copie to hajiya, daga haka tamike tayi gaba , a kitchen tasameta tana hada abincin dare, zuhura ki hadawa mara yalabai copie , gabantane tafadi jin abunda inna tace, meye kuma, dasauri tace inna bakomai,to maza ki hadamai, fara hadamai tayi , inna kuma tacigaba da girkin , seda tagama takalli inna tace inna nagama, to nizan karba nakai mai, girgiza kai tayi alamar ah ah , futa tayi kamar wacce kwai yafashewa aciki , tana futa flour bakowa tsayawa tayi tana tunanin yazaitai tashiga , jawad ne yafuto daga dakinsa tsayawa yayi yana kallonta , zuhura , a firgice ta juyo, kalau kike kuwa, ah lafiya kalau, copie din waye wannan , na yallabaine , waye yallabai , saurin dagowa tayi takalleshi , wanda bashida lafiya tabashi amsa, to basunanshi yallabaiba xaki iya kiranshi da yaya Ammar muma haka muke kiranshi, gyadamai kai tayi alamar tom , ok bani copie din natafarmai dashi dama zanshiga naduba jikinshi, da sauri tamikamai , kallonta yayi yana matsowa kusada ita , zuhura yakira sunanta , dagowa tayi takalleshi, kinada kyau, kallonshi tayi, tana zaro ido, ganin kallon dayakemata yasata cewa , copie din ze huce, murmushi yayi yace ok , yawuce part din Ammar, ajiyar zuciya zuhura tayi kana tawuce part din mamy dan taimata sannu da zuwa, knocking tayi, mamy tace mata tashigo, ah zuhura ashe kece, akasa ta tsugunnna , mamy sannu da zuwa , yawwa zuhura sannu , ashe kundawo bansaniba seda inna tace ahadama yaya Ammar copie, mundawo tun dazu , kinsanshi dashan copie kamar me, yajikin nashi , dasauki zuhura ,biki shiga kindubashiba, eh dayake naga yaya jawad zeje part dinshi seyace nabashi copie din yakaimai, ok tom kungama lunch ne , ah ah dasaura yanzu za a karasa, tom yayi kyau, daga haka ta tashi tafuta, kitchen takoma , inna dasu nadra ne a kitchen din sunata zubawa inna surutu, da murmushi tashiga , ah ah wannan surutu haka , meya farune, nadra ce tanufeta da gudu, yaya zuhura , labari muke bawa inna munyi wasa sosai yau, sarakan wasa to sannunku, kunyi waka dai ko, ah ah bamuyiba, ah to kumuje namuku wanka da haka suka shige suna tsalle, dakinsu takaisu tamusu wanka gaba dayansu , tashirya amira da halifa, tace nadra suje tadauko mata kaya tadauramata tawul, tana rike da hannunta suka nufi falour , mamy ce da muhsin da ilham azaune a falour , muhsin ne takalkesu yace , oh kaga yar gidan yaya zuhura , ah har anyi wanka , eh mamy, nadai lura yaya zuhura kinsan nadra kaf gidannan ko, to ai nadra ba ruwanta tanajin magana, kai wannan fitinanniyar yarinyar, mamy kinga yanacemun fitinanniya ko, rabu dashi shima futannen ne ai, Allah mamy dagaske yarinyarnan bataji, kaima bakaji ai, wai ina Ahmad ne kodai bacci yake, inaga dai tunda muka dawo yana dakinshi be futoba, ilham dai kamar bata falour tayi musu banza ita har ga Allah ta tsani yarinyar nan, itakam zuhura tuni sun shigema dakin nadra, tunda jawad yashiga part din Ammar yana zaune afalo yayi knocking din bedroom din be budeba se ya dawo yazauna yana danna wayarsa, bayan tagama shirya nadra tafuto , harta wuce taji muryar ilham nacewa, ke inkingama abunda kike kije ki gyramun bedroom dina kafun nakwanta, tana fadin haka tamike tayi part din Ammar, tom kawai zuhura ta iya fada tawuce, tana shuga falour taga jawad a zaune , jawad ina yaya Ammar din, yana ciki be futoba, karar bude kofa sukaji, fowa yayi sanye da riga red da blue din wando yayi kyau sosai kamar ka saceshi, ilham ce ta tsaya tana kallonsa , yaya yanikin jawad yafada yana kallonsa, wani kallo yabishi dashi, wanda yasashi mikewa tsaye yace, ga copie dinkanan har yama huce inajiranka baka futoba, da ido tamai alamar yagani, futa jawad din yayi, ilham ce takama kame kame , am yaya yajikin naka, fuska a hade yace banda lafiya dama, ah am, daga mata hannu yayi alamar ta dakata, copie din yadauka yaji ya huce ya ajiye, fura tayi bebi takantaba, falour yanufa su mamy duk suna zaune, kusada mamy yanufa yazaune, jikinshi ta taba tace yajikin naka, mamy nafa warke, ahmad ne yafuto daga dakinshi , persion yaya ne, ko kallanshi Ammar beyiba , haba abokina ina ma yajiki bazaka amsaba, tsaki yayi yace Ahmad enough, dariya sukai, zama yayi shima yacigaba da tsokanarsa, tana zuwa nan taga inna tagama hada komai ,sannu inna yawwa sannu zuhura, kizo kije ki kaimusu tabur dinnasu, tom inna, inkindawo kisameni a daki semuci abincin, tom, sakwara da miyan egusi inna tayimusu sannan tahadamusu da zobo tasamai kankara tamusu farfesun tarwada, kayan zuhura tafara kaiwa dining din , seda tagama tas sannan tadawo kitchen din, su amira da halifa tazubamusu suka bi inna daki, dan zama tayi kafun su tashi su zauna kan dining din, zobon tazuba tanasha tana lumshe ido dan yamata dadi sosai, seda tagama sha tas sannan ta tuna zatai saving dinsu, dasauri tamike futa , tana zuwa tasamesu fukansu akan dining din da alama ita suke jira, bata kalli kowaba tafara zuba musu , nadra tafara zubawa tamikamata tasamata spoon , yaya zuhura annanma sekin nuna banbanci ko muhsin yafada, tom shikenan kaima ba nazubama, zubamai tayi tamikamai, seta zubawa ilham tazubawa mamy, sukuwa idansu nakan waya da Ammar da Ahmad da Jawad, jawad tazu awa tamikamai, ok nagode, yafada, sanan tazubawa Ahmad tamikamai dagowa yayi yana fadin thanks, kam yakame yana kallonta kwakwalwarsa tashiga tunani , kai meya kawo yarinyarnan nan gidan , shikenan nasameta a daidai, kallonta yake tayi tana saving din Ammar, mikamai tayi shima, ko kallonta beyiba ita da abincin, harta gama saving dinsu da Ammar da Ahmad basu fara cin abincinba, shi Ahmad yanata aikin kallonta, ilham taganeshi, tacemai yaya Ahmad kafara cin abincin mana, dasauri yadago yana kallon ilham sannan yafara ci, shikam goganka haryanzu be dagoba, seda tagama tsaf zata wuce , yacemata , inasan copie, yayi maganar kai ka rantse kace bashi yayiba, tom kawai tace tawuce, kai mamy abincin nan yayi dadi sosai, muhsin yafaada yana kai loma, bukaga ni tundazu nakasa maganaba saboda dadi, eh yayi dadi sosai harda juice dinma yayimun dadi mamy tafada tana kallon Ammar, Ahmad ne yace juice din yayi dadi sosai, Ammar bazakaci abincinbane, zanci mamy sena fara shan copie to ko juice dinmana kasha , no mamy bazeyiwu nasha me sanyi nadora me zafi, kaji likitoci masu kiyaye lafiya, ilham tafada tana murmushi, ko kallonta beyiba yacigaba da danna wayarsa, tana zuwa kitchen din tatsaya, waishi wannan mutumin wanbe irine se yasha copie sau goma a rana, seda tagama surutanta sannan tahadamai, karasowa tayi gurin tana fadin , ga copie din, mikamai tayi ya karba ita kuma tabar gurin , Ahmad dai duk inda tamotsa kallonta yake, daki takoma gurin inna tarar da ita tayi harta gama cin abinci su halifa nakan cinyarta amira nazaune, zama tayi abinci inna tamikamata, karba tayi tana gyara zama, abincin tafara ci, su iya lami ana can da tuni tanan muna hira, koyama mara lafiyannata, wai inna ciwone sosai eh hakadai tace yana jinjiki,to Allah dai yabashi lafiya, ameen inna tace, zuhura ce takara cewa, inna wlh inasan ganin maryam , toya zaki tunda dai baki da yanci yanzu, inna bamu da yanci kuma, eh mana tunda kingadai bazan barki futa yanzuba, inna gaskiya munyi rashin baba sosai, toya muka iya wataran nima haka zaki hakuri da tawa , kai inna dan Allah inna kidena fadar haka inna rasaki bansan yazanyiba, murmushi inna tayi kawai, seda tagama cin abincin tashiga takarayin wanka tafuto tayi shirin bacci tunawa tayi ilham tace taje ta gyaramata daki dasauri tafuce , zuhura ina zaki ,inna aunty ilham tace na gyaramata daki namanta, toki bari dasafe mana, kai inna fada zataimun, tausayin yarta ta takeji ,

bakowa duk sun shige daki dayake abba yadawo dan haka momy ma ta tafi part din abba , su Ammar ne da Ahmad azaune a dining din shi Ammar na cin abinci shikuma Ahmad na danna waya , kai abokina wai yarinyar nan a ina take, wacce, wacce tai saving dinmu mana, a ina ka ganta, anan gidan, to anan take, amma ita ce fa yarinyar danake baka labari nahadu da ita damuka dawo kasarnan, oh iskancin yabiyi takanta kenan, kai nifa ba iya iskanci zanyi da itabafa har auranta zanyi , Ammar ne yakalleshi, yes wlh auranta zanyi, wannan karamar yarinyar zaka aura, kai nifa ba ruwana da wani kankantarta kawai ni naji inasanta, to allah yabada sa'a, ameen dai, dakin ilham tanufa zata shiga, Ahmad ne yacemata , ke ,juyowa tayi, zonan, batai mai musuba tanufi inda suke, yasunanki , Ammar ne yaja tsaki yana tashi tsaye yanufi part dinsa, Zuhura, wow, inazakije tanzu kuma da daddarennan, dakin aunty ilham tace nagyaramata kafun takwanta kuma namanta, to ki koma kije ki kwanta, ah ah zataimun fada dasafe, bazataimikiba zanmata magana, dagaske , murmushi yayi yace, nadau alkawari kinji, tom nagode sosai, daga haka tawuce, shikuma kallonta kawai yake yana murmushi, gaskiya inasan yarinyarnan dole na aureki koban aurekiba sena moreki, shima dakinshi yawuce, tana shiga taga inna a zaune, kai inna biki bacciba, ina zanyi bacci biki dawoba, Allah sarki inna ai nadawo gashi, harkin gamane, ah ah banma yiba, saboda me, abokin yaya Ammar ne yacemun nadawo nakwanta dasafe ze mata magana, Allah sarki , ai na lura duk ya fisu kirki, tom seki zo ki kwanta ai dasafe kitashi dawuri ki gyaramusu dakunan, tom ,

alhaji likita fa yace ayumai aure dawuri, toyanzu Khadija kina ganin ze yadda, aimu ba yaddasa muke soba lafiyarsa mukeso, to se mumai magana muji koyanada wacce yakeso, a gaskiya a iya sanina bashida wata wacce yakeso , to semu bashi dama yanemo, ashe kuwa bazeyi aurenba indai semun jirashi yanemo, ti ya kikeso ayi, nifa na yanke shawarar hadashi da ilham tunda tanasanshi sosai, kintabbata tana sanshi, wlh tanasanshi dakanta tafadamun, to shifa , wannan ai shi bashi da zabi, saboda bayasan auren ai, to zankira hajiyata nafadamata seta dawo kafun bikin, su hajiya anzama yan saudiyya taki dawowa, Allah sarki gwaggo da tananan da taga auren jikokinta , hawaye ne suka fara zubowa daga idonta, matsowa abba yayi yana bata hakuri, kiyi hakuri khadija haka Allah yatsara ba raban zasu gani , Allah yatsara hajiya ce kawai zata gani, shikenan zankira yaya dasafe nafadamai tayi maganar tana share hawaye


💞💞 soyayya da izza💞💞

story and writing by hadeexatu✍️✍️

mrs(KD)
yar amanar jajirtattu💪💪

page 16
________Tunanin zuhura kawai yake gabadaya bacci ya kauracewa idonsa burinsa kawai yasaneta kota halin yayane.

dasassafe tatashi saboda tasan tanada aiki a gabanta ga gyaran dakunan su, damma yau week en ne su nadra basu da school shiyasa aikin yazo mata da sauki kuma ba ita take girkiba inna keyi, bayan tatashine tayi wanka tashirya cikin riga da skirt na atamfa me kalar ligh blue , ta amsheta sosai, dakinsu tafara gyrawa kafun tawuce kitchen, inna ta tarar tanata aikace-aikace, dayake inna idan ta tashi da asuba bata komawa bacci seta gama laziminta sanan tashiga kitchen, "inna ina kwana" "lafiya lau kintashi "eh inna natashi" to sekije kiyi ki aikinki kafun nagama karin kumallon" to ai inna duka basu tashiba "tokije dakin nadra ko seki mata wanka" ki gyara falour kiyi mopping" lah inna nama manta da falour wlh "tafada tana dariya, fucewa tayi tana nufar falour, bakowa a falour , gyaran falour tafarayi dayake bawani datti sosai seda tagama gabadaya sanan tashiga dakin nadra bacci takeyi, tana zuwa tazauna akan gadon tana kallon fuskar nadra, hancinta taja , dayake idan inna tacemata ta taso su amira haka takemusu ,zuhura yarinya ce me tsokana amma se tsoro kamar me, "ashhhhhh! nadra tafada tana mikewa, dariya zuhura tafarayi harda kyakyacewa, "aunty zuhura dazafiba" ayyah sannu to kinji" tafada tana dariya, "muje namiki wanka" tom tafada , toilet suka shiga tamata wanka tashiryata, sannan tagyara dakin suka futo, dakin ilham tawuce, knowing tayi, seda tajima tana knowing harsaida tagaji da tsaiwa, sannan tabude, daure take da tawul iya gwuiwa, "auty ilham ina kwana" lafiya, "meya faru"ah dama dakinki zangyara, kallon sama da kasa tamata tace "jiya menacemiki? "haka kikace nazo nagyaramiki kafun ki kwanta"to meyasa biki zoba? harna tawo abokin yaya Ammar yace nakoma nakwanta da safe nagyara" tana fadar haka tagane wanda take nufi wato yaya Ahmad, ti yanzu sekizo kiwuce kiyi aikin har gyaran wadrope zakimin tunda bakizo jiyaba, to kawai tace tana , azuciyarta tana cewa ko kunya bakyaji dawannan abun dakika daura garama kifito tsirara, komawa ciki tayi itama Zuhura tabita ciki, gyaran gadon tafarayi, itakuma tana shuryawa, ba kunya takwance tawul din a gaban zuhura, ido zuhura tarufe kam, kallonta ilham tayi ta daka mata tsawa ," ke bude idonki nizakima wani munafunci" a hankali tabude idonta takauda kanta, tsaki ilham taja tanacewa, "munafurcin banza yar karamar yarinya dake kin iya munafunci ko" tana maganar tana shiryawa, zuhura kam toilet tafada tace bara ta wanke toilet, tan shiga ta tsaya kam takasa motsi , mamakine yacikata ,"wai ita wannan bata jin kunya ne su naga alama yan gidanan nasu basuda kunya, gabadaya zuhura abun ya bata mamaki kuma yatsoratata, da haka harta gama wankin bandaki. itakam ilham tariga da saba saboda harkartace leesbian shiyasa ita bataji komaiba dan zuhura ta ganta a haka. seda zuhura tagama mata gyaran wadrope tashirya komai a mazauninsa, tagaji sosai dan haka tana futowa falour ilham ce da nadra se muhsin a zaune a flourn, "aunty ilham nagama"to jeki tom, daga haka tawuce kitchen tanufa, inna ta tarar tana hada break fast ,"yawwa zuhura kin gama kenake jira dama kizo ki kaimusu dining"gaskiya inna senaci abinci nakaimusu wlh yunwa nakeji"aikinsaba dama ci kamarme"inna kinga aikin danai kuwa a dakin aunty ilham" to sarkin raki yanzu hakama bawani aikibane sosai"Allah fa inna dayawa"to naji zuva kici kikaimusu tom tafada tafara zubawa. inna tasan sarai zuhura na kokari sosai batasan nunamatane saboda karta gazayin wani abun ,amma a zahiri inna tanajin tausayin yarta, kullum cikin yimta addu'a take. be tashi dawuriba saboda yau bashida aiki a asibiti shiyasa haryanzu yake bacci, wayarsace tahau kara alamar kira, seda tai harsau uku , sannan ya farka, wayar yadauka yakara akunnensa, daga cikin wayar akace" hello beby inata jiranka kacemun zakazo inda nake , yanajin haka yace, "am sorry patrishia banajin dadine amma zanzo yau kinji"kayi alkawari"nayi, dahaka yakashe wayar dafe kanshi yayi yamaa rasa me

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login