Showing 9001 words to 12000 words out of 84568 words
aljihunta
Bayan sungama lunch ne kowa yawatse asibitinshi yatafi dan ya gudanar da aiki , Ahmad kuma dakinshi yanufa danya huta kwanciya yayi saman bed din tunanin surarta kawai yake yana hango dan karamin bakin ta data tsukeshi jiyake inama tana kusadashi da haka yasamu bacci , se kusan karfe 5:30 yadawo daga asibiti yanadawowa yawuce bangarenshi bayan yafadawa iya lami yanasan copee , yanashiga toilet yashiga ya watsa ruwa ya kwanta copee iya lami takawomai karba yayi yace nagode tafuta sha yakeyi yana danna wayarshi Kiran sallah akafara tashi yayi dan yafuta massalaci falour yafuto muhsin ne da nadra suna kallon tom and Jerry muhsin tashi mutafi masallaci ke kuma jeki ciki kiyi alwala ki sallah tom tafada tana shigewa sukuma suka futa masallacin
Inna ce zaune a daki ita da yayarta asabe tanafadin wlh yaya yanzu bansan me zanyiba gashi iyayenmu duk sun mutu da semu koma can da zama kuma gwaggo larai bazata bari muje gidantaba ai karma kisoma habiba, da ranshima bata bakku kun zaunaba ballantana yanzu nida dan jumai ze yadda da kundawo munzauna to baze yaddaba nima a rakabe nake baya tani danayi magana se acemun juya nima rashin iyayene yake sa nake zaune agidannan da iyayenmu sunanan da tuni na bar gidan ga shawara mukara rokonsu su kara mana ko watane, banajin zasu kara yaya dan rabon gado zasuyi to Allah yakawomana mafita ameen ta amsa
Bayan sundawo daga masallaci ne yatarar da mamy tana kallo sannu da hutawa mamy yawwa my son sannu, jawad ne yashigo yana fadin mamy nadawo ok sannunka da dawowa yaya nadawo to sannu wucewa yayi dakinshi yanashiga yayinda wayarshi ke ringing dagawa yayi daga daya bangaren akace jawad katafi gasu zee sunzo gaskiya zakai missing dan yau kwana zamuyi muna harka kaidai bari farhan ai banji dadin dawowar yaya Ammar ba, amma dai zakai missing, bara naje kawai, to ai shikenan ya ajiye wayar yana fadin yaya Ammar meyasa kadawo why gabadaya takaici duk ya isheshi, Ammar dakinshi yatafi yayiwa mamy sallama se kuma gobe ko dinner ma beyiba yashige daki yanazuwa yakwanta saman gado wayarshice tayi kara dagawa yayi yanafadin waye jinai ance baby harka mantani ne lallai baby baka damu daniba ke waccece duk maganar da turanci suke kyakyawana yakake tanafadin haka yace patreshia na am waike inama kika samu number tane dan na canja number Ahmad mana shiyabaki eh to dake da Ahmad din zanmuku rashin mutunci yafada yana katse wayar blanket yaja yana rufe idonshi yadade yana tunane tunane dahaka har bacci yadaukeshi. Yau kwata kwata Ahmad bezauna agidaba yana hotel shida wata budurwa dasuka hadu a super market yakarbi number ta , baby nifa tafiya zanyi yanzu, tana kan kirjinshi tana wasa da libs dinshi tace haba dai Ahmad gaskiya bangaji dakaiba nimafa ba gajiya nayi dakeba kawai inaso naje gida dawurune to naji amma semun kara second round tom nan suka fara shafa junansu tare da tsotse junansu, bayansun gama suka shiga wanka bayan sunfuto ya shirya ya ajiyemata kudi sukai sallama, gida yashiga bega kowaba a falo dan haka yawuce dakinshi yakwanta saboda gobe zasuje abuja ,
Inna laraice taketa fadin kufuto muji me za ayi dasafennan suna jinta sukaimata shiru kinji matarnan ko itafa cin abincine yakawota yayar inna tafada toba seta ciba nima nan takaina nake ni ta matsugunni ma nake uhmm Allah dai yashiga lamuranmu ameen zuhurace tazo ta tsugunna ta gaishesu duk rikicin da ake ita Bata saniba saboda ita tana karama aka arawa baba gidan to dan haka bata taba kawo banasu bane, lafiya lau zuhura ya karin hakuri da godiya tafada tana mikewa
Sunatashi suka fara Shirin zuwa abuja dayake weekend ne ba aiki se kusan 12:09 suka tafi harda nadra saboda ta dage hanyar abuja suka nufa dayake jirgi suka bi ko karfe 1:00 basukaiba suka isa anmusu tarba me kyau babu abunda ba a tanada musuba momyn su Ahmad ce keta yimusu sannu da zuwa gaisawa sukai sosai da dadyn su Ahmad haryake cemai ashe yafara aiki yake cewa eh ilham ce tafuto sanye da riga da wando light pink dagudu ta karaso gurin amar tana rungumeshi oyoyo yaya amar yaushe kukazo momy shine baki tasoniba to ai gashi yanzu kinfito ko jiyay kamar ya shaketa akan abunda tamasa komawa tayi gurin Ahmad tana fadin yaya Ahmad sannu da zuwa yawwa sister ya gida lpy lau nadra na kanciyar dadynsu Ahmad tanata zuba mai surutu ilham ce tace ashe harda yar kanwata akazo yakike lafiya lau nadra tafada dady ne yace gobe abba zedawo ko eh dady gobe zedawo inshallah to Allah yakaimu to mutashi muje muyi lunch ko mikewa sukai gaba dayansu suka nufi dining abincin sukaci se bayan sungama dady yace suje su huta dakunansu suka nufa
Sanadiyyar ba abinci ake girkawaba yasa duk yan zaman makokin sun watse Dan wanima abincine ze kawoshi maryamce zaune da zuhura se amera data kwantar da kanta kanciyar zuhura hawayene kawai yake zuba daga kuncinta idan tana tuna rayuwar dasukai da baba zuhura kiyi hakuri ki dena kuka kingafa baba yasamu ranar juma a kowa yana neman albarkar ranar maryam inna tuna da baba wlh bansan sanda kuka yake zuwamunba to yanzudai kitashi kiyi sallah seki zo kici abinci to tafada kawai saboda tasan bazata iyaciba
Bayan yashiga dakin wanka yashiga dan yayi ilham ce tashigo da sallama taji shiru ba a amsaba karar ruwan da tajine yasata tabbatarwa yana bandaki ilham kanwar ahmd ce shekararta 21 sunan babar dady akasa mata aisha shiyasa dady ke sonta yana shagwabata dayawa shiyasa haryanzu bata san ta girmaba, futowa yayi daure da tawul a kugunsa ganinta yayi zaune ke meye kikazoyi dakina haba yaya amar meye dan nazo dakinka kaifa dan uwanane to bana bukatarki tashi kifuta haba yaya amar wai meyasa kakemun haka kodan kaga nace inasanka ne ke waye kikaso din jibeki wata yarinya dake kuka tafaramai tana yimai shagwaba kinga malama kijecan kiyi kukanki karkimin anan futa tayi tana kuka dakinta tanufa shiryawa yakarasa yi yanaso yaje gurin wani abokinshi dayake abuja yamai alkawari idan yazo zeje bayan yagama shiryawa ne yafuce gurin abokinshi yanufa inda sukai zasu hadu bayan yajene sun hadu sungaisa saboda sun jima basu haduba hirar yaushe gamo sukai se kusan karfe 9 yabaro gurinshi bayan yazo tafiyane yaji wata budurwa nakiran sunanshi tana fadin amar yakake ya aiki baka ganeniba ko sunan humaira nice wacce ta taba kawoma ruwa tun muna u s a kana zaune a garden to yakaai yafada yana kallonta dan Allah number kafa bazan bayarba yafada yanashigewa mota yabarta a tsaye , bayan yakoma gidane ya taddasu a falo amma banda Ahmad momy sannu da hutawa yawwa amar sannu yaya sannu da zuwa nadra tafada ilham ma sannun tayimai aciki ciki wai itanan haushi takeji shibemasan tanayiba daki yashige kayan jikinshi ya rage yashiga wanka bayan yafuto yanufi wadrope dinshi t shert fara da wando yasaka wayarshi yadauka yakira dady gaisawa sukai inda yake cemai ai yana abuja shima yace insha Allah gobe yana hanya dahaka sukai sallama ,momy ce tace ilham tashi kikaimai abinci dakinshi tunda be futoba wata kila aciki yake son ci tashi tayi tahada komai ta nufi hanyar dakinshi kwankwasawa tayi yace shigo shigatai da try din abinci a hannunta be kalletaba itace tace ga abincinka momy tace nakawoma to thanks yafada yana danna wayarshi lallai mutumin nan ma au baze kalleniba tafada azuciyarta kallon me kikeyi bakin ajiyeba to jeki yayi maganar fucewa tayi tana kunkuni bayan yaci abincinne yayi brush ya kwanta
Kwata kwata inna ta kasa bacci tana tunanin makomarsu dan gobene zasu tashi dan haka kwana tayi batai bacciba kumadai takasa samun mafita. safiya nayi tafara hada kayansu dan batasan yamusu tonon silili zuhurace ta ganta tanata hada kaya tace inna wai ina zaki ne tafiya zamuyi ina duk inda Allah yakaimu tafada bude baki tayi zatai magana inna ta dagamata hannu bansan tambaya hakan yasa tayi shiru su gwaggo larai sun kimtsa zasu tafi gida to habiba zamu wuce Allah yakara hakuri ameen tafada tanacewa mungode gwaggo ah ba komai nace kinga dan kudin motar dana kullo duk yakare kitaimaka kibani wani abu mana gwaggo wlh sisi bana magani kina ganima ta matsugunni nake to ai shikenan ko kindashima ba bani zakiyiba tafada tana futa tana cigaba da sababinta yayar innace tace nima bara nazo nawuce gida tunkafun naje yakoroni itama kimtsawa tayi bayan tagama tayi musu sallama ta tafi yarage daga ina se yayanta gabadaya ta kwashe musu kayansu tafiya kawai zasuyi
Se kusan 12 yatashi daga bacci bayan yatashine yayi wanka yashirya saboda ayau yakeson komawa kaduna falo yafuto tarar dasu yayi kan dining gaisawa sukai da momy inda yakecewa da ilham ke seki shirya anjima zamu tafi tom tafada cikin murna Ahmad ne yace to ni dai se nadan samu time zan zo gurin mamy kafadamata ok tashi sukai dukan su yarage daga amar se Ahmad amar ne yace Ahmad na am yafada yana dagowa kagadai yanzu dukanmu muna aiki kuma aiki mafi hatsari dan nasan halinka idan kaga person tayima zaka iya lalatata yakamata ka kula sosai sedai inbanga wacce tayimunba yafada kasakasa mekace Allah yashiryamu nace ammeen amar yafada
Mamy ce keta shirye shiryen dawowar abba daga dubai karfe 2:00 jirginsu yayi landing driver tasa yaje ya daukoshi
Inna kamar sallama akeyi ko gaban inna ne yafadi jekice yashigo zuhurace tafuta tana fadin waika shigo tom yafada yana kunna kai cikin gidan samunta yayi ta tattara kayansu dakyau yafada to yanzu zanrufe gida zaku iya futowa kayansu suka dauka suka futa waje itadai zuhura gabadaya takasa gane meke faruwane bayan sunfuta ya kulle gidan yayi gaba zuhurace tace inna dan Allah kifadamun meke faruwane zuhura gidannan banamu bane na aro ne yanzu inda zamu zauna nake tunani inalillahi wainnailaihi rajiun abunda zuhura ke fadi kenan kama hanya sukai basusan inda suka nufaba. Driver ne yadauko abba daga airport tafe suke abba yana waya, bakin titi suka samu suka zauna sanadiyar sun gaji halifa ne yake cewa inna kishurwa nakeji zuhura tsallaka titi kisiyo muku ruwa ga ashirin karba tayi tanufu titin itadai tanata tunanin wannan lamari batai auneba se jitai mota ta bigeta inna ce ta rafka salati tana fadin zuhura da gudu tayi titin se lokacin abba yaga abunda yafaru subu hannallahi futowa sukai kwance take alamar suma tayi baiwar Allah daukota kisata amota daukota inna tayi abba yasa driver yadauko su amera da halifa asibiti suka nufa da ita karbanta akai suka bata taimakon gaggawa suka karamata ruwa abbane yaki tafiya duk hankalinshi yatashi karsuje suyi kisan kai , dakyar ta farfado bayan ta farfadone taga inna kusada ita se abba dake can barin azaune inna ta kalla tana fadin inna na gaji da rayuwarnan gwarama na bi baba nahuta inna wai mu mukafi kowa talauci aduniyane itadai inna kuka kawai takeyi tana lallashinta abba ne yace kiyi hakuri yata duk abunda kika gani to yanada karshe jarabawar ubangijice gaskiyane Allah kabamu ikon cinye wannan jarabawar abba ne yace idan bazaku damuba inason jin labarinku , batai musuba inna takwashe komai tafadamai ya tausaya musu sosai daganan yace ze taimakamusu zasu zauna agidansa godiya sukai tayi mai yanacewa bakomai ai, bayan ruwan da aka samata yakare suka shiga mota suka nufi gidan abba
💞💞Soyayya da izza💞💞
Story and Writing by hadeexatu✍️✍️
(Mrs KD)
yar amanar jajirtattu💪💪
Page 7
Ilham ce keta hada kaya a akwati momy ce ta kalleta tace saura kuma in kinje kitsaya shashanci, haba momy aibazanba duk yacce zanyi senayi amar yasoni yawwa ammafa kinsan halin amar da kafiya ai momy kibari kigani senasa yasoni ko yanaso ko bayaso to Allah yasa
Bayan yadawone yashiga wanka daya futo yashirya, falo yafuto ya tadda su azaune kunshirya kenan eh yaya munshirya ilham tafada tana rangwada ko kallonta beyiba yace to momy zamu wuce momy ce tace tom Allah ya kiyaye hanya ameen yafada Ahmad ne yace muje inrakaku mota hannun nadra yakama suka futa seda ya rakasu har bakin mota kayan me gadi yasamusu a buard ilham ce tashiga gaba se nadra tashiga baya amar ne yace Ahmad dan Allah kajidai me nacema ko eh naji babana bazancan baba anan gaskiya nake fadamaka kaji dashi Allah yatsare ammeen futa sukai daga cikin gidan suka kama hanya
Momy nata shirye shiryen dawowar abba karar horn dinshi taji, futowa sukai su duka abba ne yayi gaba sukuma suna biye dashi falon yashiga mamy ce keta shirya abinci akan dining shigowar su abba ne yasata juyowa gurinshi tanufoshi tana mai sannu da dawowa rungumota yayi yanafadin yawwa sannu da gida ya aiki lafiya lau se lokacin idonta yakai kansu inna dasuke ta raba ido abban nadra su waye wadannan abba ne yace zauna in miki bayani zaunar da ita yayi yazauna a gefenta ku zauna yafada yana nunamu su gurin zama zama sukai akan carpet gabadaya mamy tarasa gane meke faruwa abba ne yayi gyaran murya yace khadija nasan kinshuga kokwanton su suwaye kuma kin matsu kisan su ko gyadamai kai tayi anan ne yabata labarin abunda yafaru jinjina kai tayi tace gaskiya na tausaya muku kuma karku damu zamu taimaka muku kamar yadda yadda zaku zauna tare damu mungode hajiya Allah Allah ya sakamuku da alkhairi zuhurace tace mungode Allah yasaka muku da gidan aljanna ameen suka amsa su duka mamy ce takira iya lami dan takaisu dakin da zasu zauna tafiya tayi dasu dakinsu tanunamusu takara nunnamusu abubuwan yadda zasu yi amfani dasu futa tayi tabarsu zuhurace tace inna kiga gida kamar ba a duniyaba tab gaskiya masu kudi suna jindadi tab inna ce tace kinga kidena duba girman gida da kuma kyanshi ki duba matsayinki kinji to inna insha Allah inna bazan kara dubawaba tom iya lami ce tashigo da kaya a hannunta ajiyemusu tayi tace kuyi wanka seku canja kaya to mungode inna tafada bayan tafutane inna tace bara nayi wankan bandakin tashiga zuhura tahau kira tanafadin zuhura zoki gani zuhura ce tashiga bandakin sakin baki tayi tana kallo inna anya kuwa bandaki ne jifa uwa daki bandakine zuhura zuhura ce tamatsa kusada tap murdawa tayi sega ruwa yana futowa wlh inna bandakine ga famfonan dayan takunna ruwane yafara zuba yana tiriri lah inna ruwan zafine inna rike baki tayi tana ganin ikon allah futa tayi tanacewa uhmm inna yi wankan gaban mudubi ta tsaya tana kallon kayan shafe shafen dake kan mudubin tambayar dataiwa kanta shine to dama da mutane a dakin ganin bata da amsa yasata matsawa daga gaban mirror din wadrope tabude taga ashe me mudubice tas takarewa dakin kallo se bayan umma tafutone tace mata zuhura kije kiyiwa su halifa wanka to tace amera muje nafara miki shiga sukai bayan tayimatane sannan tayiwa halifa itama tayi kayan da aka kawo musu suka shiga dubawa wata doguwar riga tadauka tasaka baka mai tashafa bayan nan bata shafa komaiba futa inna tayi motsi taji awani bangare nan ta nufa iya lami tagani na girki sannu da aiki yawwa sannu harkin futo eh da abunda zan tayakine ah ah ai mun gama aikin saboda munsan alhaji na hanya sedai kuma abincin dare tom shikenan kujera taja tazauna hira suke tayi da inna da iya lami kamar sunsan juna
Harsuka shigo kaduna ba wanda yace kala nadra dama bacci takeyi ilham kuwa wayarta ce a hannunta da alama abu me muhimmaci takeyi seda suka isa bakin gate din yayi horn me gadi ya bude musu futowa sukai gabadaya duk yagaji se yaji dama yasani jirgi suka bi cikin falon suka shiga nadrace tanufi gurin abba da gudu tana fadin abba yaushe kadawo yau na dawo nadra abba inayini ah ilham anyini lafiya abba ya hanya lafiya kalau yataku hanyar alhamdulillah abba to Masha Allah momy inayini lafiya ilham ya momynki tananan kalau amar ne yashigo karasowa yayi yazauna kan kujera yana fadin wash abba nagaji abba ashe kadawo nadawo yau wlh mamy duk na gaji da yawa to gajiya kuma daga driving kai mamy da wahalafa kaima ai maganinka da kunsani ai jirgi kuka bi baranaje na watsa ruwa nayi bacci abincinfa se anjima yafada yana shigewa part dinsa to ku kutashi muje kuci abincin ko to suka amsa muhsin ne yashigo abba kadawo sannu da zuwa dama mamy tace yau zaka dawo nadawo muhsin ya karatu lafiya lau abba dama har week end kake zuwa school eh saboda lesson ok jekai wanka kazo muyi lunch to yafada
Iya lamice tace kirawo zuhura muje muyi saving dinsu basa zuba abinci da kansu tagani, saboda dama inaso naje kauye kanina ba lafiya ayyah Allah yabashi lafiya futa tayi takoma dakinsu tarar da ita tayi tanata sharar bacci ita dasu amera oh lallai kunsamu guri ke zuhura tashi tanada nauyin bacci hakan yasa seda ta daketa sannan ta tashi na am inna tashi ki wanke idanunki iya lami na kiranki kije kitayata aiki tom tafa fada bayi tafada wanke fuskarta tayi tafuto inna tana ina kwatance inna tayimata sannan tafuta tanashiga seda tagama kalle kallenta sannan tayi sallama yawwa zuhura daukarmun wannan muje dauka tayi tabita abaya tarar dasu sukai suna zaune akan dining din, zuba abincin iya lami tafara itakuma tana mikamusu mamy yaushe kikai sabuwar yar aiki muhsin yafada yau kawai tafada atakaice mamy kyakykyawace kuma ko nadra tafada to yar iyayi waya tambayeki muhsin yafada yana harararta ilhamce ta dago ji da tai ance kyakykyawace kallonta tayi ta tabe baki ta maida idonta kan screen din wayarta mamy kin ganshigo yana cemun yar iyayi karkara gayamata itadai zuhura kawai dariya take tanajinsu seda suka gama saving dinsu sannan suka tafi kitchen suka koma nasu abincin ta dibar musu tabawa zuhura tashigarmusu dashi abincin sukaci sannan sukai sallah iya lamice tace baradai natashi nayi wanka bandaki tashiga
se la asar yatashi wanka yakarayi yashirya tsaf yafuto falo bakowa afalon hanyar bedroom din mamy yanufa samunta yayi tana waya zama yayi gefen gado seda tagama ta kalleshi tace son yadai mamy yunwa nakeji kuma ba abinci kan dining ok bara nasa akawoma tom futa yayi kan dining din yazauna yana danna phone dinshi mamy ce tashiga kitchen zuhura tagani tanata tsaftace kitchen din ta gyarashi sosai