Showing 84001 words to 84568 words out of 84568 words

Chapter 29 - SOYAYYA DA IZZA complete hausa novel

Mrs KD   

25 Aug 2024

21475

rokon Allah ya kawo mata mafita, dan tabbas yaya Ahmad ya sauya, tananan zaune taji dariyarsu suna saukowa, da sauri tayi maza ta goge hawayenta, "yakamata kaci abinci yanzu" "duk yadda kika ce gimbiya ta haka za'ayi" dining suka nufa, tazuba mai abincin, yafara ci kallonta yayi yace "bazakici abincin bane" "no bana sha'awar abincin, bara nasa yarinyar can tamun sakwara da miyan ganye ita nake sha'awa" "ok kisa tamiki mana ai gata can a zaune" "Zuhura kike ko meye zonan" ba musu Zuhura tamike tanufi inda suke, a yatsine Nafeesa ta kalleta tace "jeki dafamun sakwara da miyan ganye, yanzu ina jiran ki" kallonta Zuhura tayi kana tace "gaskiya yanzu bazan iya ba dare yayi" "to Sweet kaji kaime cewa tayimun gashinan ta nunama ban isa da ita ba" kallonta yayi fuska a hade yace "jeki yimata abunda tasaki" "amma yaya ahm" bata kai maganar ba ya daka mata uban tsawa da cewa "dallah bansan dogon surutu kije kiyi abinda aka saki" kitchen din tanufa, tana shiga tafashe da wani kuka, me ban tausayi, seda taci kukanta takoshi kana tafara girkin, yana gama cin abincin, suka koma falour, suna kallo, bayan tagama tazuba, tafuto, suna zaune a kujera daya, tanakan cinyarsa, karasawa tayi ta ajiye kan centre table tajuya zata wuce, "nikikeso nazuba dakaina" dawowa tayi ta zubamata kana tamika mata, bayan ta karba tace "zauna nagama kikai kitchen" ba musu tanemi guri ta zauna, kallon Ahmad tayi tace "sweet kabani naci" "ok to kawo" ya karba yafara bata abaki, bata wani ci sosai ba tace ta koshi "ki kara mana kinga fa baki ci abinci ba" "ah ah nidai nakoshi" "ok to, ke dauko mata ruwa" yafada yana kallon Zuhura, mikewa tayi tadauko ruwa a fridge ta bashi, yabude yabata tasha kana ya ajiye, "dauke kikai kitchen" mikewa tayi tadauka tanufi kitchen din, tana kaiwa ta wuce bedroom dinta, tana zuwa ta kwanta saman bed tana kuka kamar ranta ze futa, tana fadin "yaya Ahmad mena maka meyasa ka sauya" maganar Maryam ce tafado mata, hakan yasa tamike tashi ga toilet tayo alwala, ta tadawo ta tada salla, sallah ta dinga jerawa, harseda taji kafarta na neman rikewa, ta bingire a gurin, bacci yadauketa,

Ahmad kam tamkar rakumi da akala Nafeesa ta maida shi, koda suka nufi bedroom dinta, ko tabata be isa yayi ba se ta bashu umarni, haka kuma yake bin umarnin nata, se yadda tace nan yake tabawa, data gajima, hankadeshi tayi tana fadin "nika kyaleni haka bacci nakeji" ba musu kuwa ya zame jikinsa, yakoma gefe, wayar Nafeesa ce tadau kara cikin dare, tana dubawa taga Mommy, dauka tayi tana fadin "Mommy lafiya kika kirani cikin daren nan" "ke Nafeesa, boka fa yace kije gobe da sassafe" "Mommy saboda me" "au tambayata kike, karkije zauna, tunda bakyason zama sarauniya a gidanki" "to Mommy zanje, ammafa dan naga aikinsa yana ci ne shi yasa dan wlh Mommy se yadda nayi da Ahmad yanzu" "to kin gani seki daure kema kije kamar yadda ya bukata" "to shikenan Mommy seda safe" daga haka sukai sallama,












Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login