Showing 75001 words to 78000 words out of 84568 words
hankali, ta mike, tashiga toilet, wanka tayi, kana tafuto, tashirya cikin doguwar riga abaya baka, kallonshi tayi haryanzu bacci yake, sauka tayi kasa, tanufi kitchen, danta hadamusu breakfast, fridge tabude, taga ba abunda babu, kana tabude, wata kofa a cikin kitchen din, store ne shima kayan abinci kala kala harda su doya dankali, da sauran komai, hakan yasa ta debo doya, ta feraye, tadora, ta dafata kana ta soyata da kyau, tayi source taji kayan hadi da nama, seda ta kammala gaba daya, kana tajere saman dining, daki takoma dan ta ga ko ya tashi, tana shiga taga bakowa dakin, kuma bataji motsin mutum ba a toilet, futowa tayi, dakin dayace mata nashine ta tura tashiga, hangoshi tayi a tsaye a gaban mirror, daure da tawul a kugunsa, ganin haka yasata sauri zata juya, yace "yadai kuma zaki koma queen" yafada yana karasowa inda take, itakuma taki juyawa ta kalleshi, bata tsammata ba taji ya rungumeta ta baya, yakai bakinsa kunnenta ya hura mata iska, ido ta rumtse, yace "ashe kintashi shine baki tashe niba" hannunsa ta janye daga kan cikinta tace "ah dama nagama breakfast shine nazo nafada ma bara naje najiraka a falour" daga haka tafuce da gudu, murmushi yayi kawai kana yashiga shiryawa, falour takoma tazauna zuciyarta na dukan uku uku, bayan ya sauko, suka nufi dining, serving dinsu tayi, suka fara ci, kallonta yayi yace "wow queen kin iya girki sosai, yayi dadi" murmushi kawai tayi, dan har cikin ranta taji dadin yadda ya yabi girkin nata, seda suka gama, yace mata zeje gida yagaida Mom, har bakin kofa ta rakashi, tace "ka gaidamun ita" matsawa yayi daf da ita ya manna mata kiss a labbanta kana yace "zataji ki kula dakanki" daga haka yawuce, kamewa tayi a gurin takasa motsi,
a hanya Nafeesa nata kiransa, amma sam yaki dauka, yana tunanin taji labarin aurensa, hakanne yasa yaki dauka, bayan ya isa gida, yayi parking yashiga, suna saman dining suna breakfast, Mom da Daddy, karasawa yayi ya duka, yace "Daddy ina kwana" "antashi lafiya ya matar taka" "tananan kalau tace ma nagaishe ku" "to Masha Allah muna amsawa" "Mom ina kwana" "lafiya lau" daga haka bata kara cewa komai ba, Daddy ya kalle shi yace "zauna mana muyi breakfast" "ah ah Daddy nayi breakfast" "to hakan yayi" "bara nakoma dama nazo gaisheku ne" "dama nina sani ai tariga tagama dakai, saboda karta tace ka dade ko" "meye hakane wai" Daddy yafada "ai dama kaima bazaka ga hakaba, kasan dai ba wanda yafi talaka iya asiri da tuggu ko" "kidena wannan shirmen haka, Ahmad zaka iya tafiya" "to daddy" daga haka yafuce, haushine yacika Mom tamike tabar falourn gaba daya,
💞SOYAYYA DA IZZA 💞
Story and writing by Hadizatu✍️✍️
Mrs (KD)
Ina masu bibiyar books dina😃to ina muku albishir da sabon book dina😁dana fara rubutawa✍️✍️ me suna YAN BIYU NE ina baku shawara ku bibiye book din nan😇dan akwai chakwakwa kiya kala kala zaku nishadantu🤣zakuma ku wa'azantusosai kudai kawai ku bibiye kafun free page yakare ku biya kan naira
300 kacal ba tsauwalawa😍ina alfahari daku🤩 masoyana😍 kune kwarin gwuiwa ta😀i love you so much❤💔my pans😘
ina godiya da addu'o'in ku🙏🙏🙏
dayacce kuke yabon book dina💅💅 duk da shine nafarko, gudiya buhu buhu😂😂
nice taku har kullum Hadizatu wacce kukafi sani da (MRS K D) kucika da bibiyata nukuma zanci gaba da nishadantan daku😀😀
DOMIN SHIGA GROUP DIN SOYAYYA DA IZZA KA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/FPb99RjggTbAcCFg1aFrVx
DUK ME BUKATAR SOYAYYA DA IZZA YA DANNA RUBUTUN NAN NA KASA👇👇👇👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029VahPZYb6WaKlZQvivt0J
page 48
_______________________________________________________________________
_____________________________
________________Yau kwanan Zuhura uku 3 a gidan Ahmad, kuma har lokacin ba abunda ya shiga tsakaninsu, duk da dai dan ba yadda Ahmad zeyi ne, dan tana kaiwa sati guda tana period, amma duk da haka suna shan soyayyar su, duk da yakoma aiki,
yau Ilham tasa akawo mata yan matan da Feenat tace, aikam yau dawuri tasa me aikinta tayi gyara, ta tura ta gidan Mamy , shikam Ammar bata da matsala dashi, dan idan yafuta baya dawowa se karfe 9:00pm, karfe 2:00pm yan matan suka zo, kana ganinsu kasan yan iska ne duba da irin shigarsu, Feenat tabayar da kayan shaye shaye atawo mata dashi, hakan yasa seda tasha tayi mankas kana, tajasu bedroom dinta,
tana kitchen tana girki yashigo, ganin be ganta falour ba yanufi kitchen, tana tsaye tanata girka, sanye take da atamfa dinkin riga da skirt, yamata kyau sosai, gashinta yazubo gadon bayan ta, matsawa yayi, kusa da ita, ya rungumeta, razana tayi dan a gaskiya ta tsorata, "haba yaya Ahmad ka tsoratani fa" "ayyah tokiyi hakuri my queen" "shikenan to cikani" "queen hakuri na fa yafara karewa, wai yaushe zaki wanka ne" tagane meya ke nufi hakan yasa tayi saurin fuzgewa daga jikinsa, dariya yayi sosai kana yace "koman dai wayon amarya se an sha manta" harara ta galla mai, yace "ina bazan iya jure hararar nan ba" daga haka yafuce falour yazauna,
"Mommy kona kirashi baze dauka ba" "bani wayar taki kiga na tura mai message din da dole seya nemeki" "Mommy wanne kenan" "kedai tsaya kiyi kallo" wayar ta karba tafara rubuta mai message kamar haka
hy Ahmad ykk, wato baka daukan wayata ko, dama kasani ka dauka, dan inason muyi magana akan danka, daka ajiyemun a cikina, au na manta ban fara ma albishir ba, ina maka albishir da kasamu magaji, inada ciki, kuma cikinka, yakamata kazo ka ganni dani da danka, inafata zakazo, nagode se kazo,
bayan tagama ta tura mai, itadai Nafeesa kallon Mommy din tata kawai take, kana tace "Mommy wai me kika rubuta ne a message din" "nacemai kina da ciki yazo" zaro ido Nafeesa tayi tace "Mommy ciki kuma" "eh mana" "to ai ni bani da ciki" "shasha wannan ne zesa ya aureki ko bayaso ke baki da wayo"
yana kwance saman kujera a falour yaji shigowar sako, hakan yasa yadau wayar yabude, seda yagama karantawa, yamike a firgice, yana neman layin Nafeesa,
kira sukaga ya shigo, Nafeesa tace "Mommy Ahmad ne fa" "dauka kimai rashin mutunci kice yazo yanzu kuma" dauka tayi, dasauri yace "Nafeesa mekike nufi da sakon da kika turamun yanzu" "au baka fahimta ba kenan to ina da ciki, kuma cikin ka kaine ubansa yazama dole ka dinga kula dani da abunda ke cikina tunda dankane" "baki isaba wlh ba dana bane kinje can kinyi cikinki zakizo kice nine" "au hakama zakace" "kwarai kuwa, kuma kada ki sake dangantani da cikin ki, danni yanzu ina neman ɗa ne daga matata bawai ke karuwa ba" yana kaiwa nan ya kashe wayar, Mommy taji duk abunda yafada dan a hadsfree tasa wayar, wani zagi Mommy din Nafeesa ta kunduma kana tace "lallaima rabu dashi idan yasan wata ai besan wata ba, nasan me zamuyi" "Mommy me zamuyi kenan" "kawo kunnenki kiji" radamata tayi a kunne, aikam Nafeesa ta kurma uban ihu tana rungume mahaifiyar tata "wow Mommy ina sonki dayawa"
muryar sa tajiyo kamar yana fada, hakan yasa tafuto daga kitchen tana fadin "yaya Ahmad lafiya kuwa" "lafiya lau queen" "ka tabbata" tafada tana nuna shi da yatsa, "ina lafiya" daga haka takoma kitchen,
"bara nakirashi a waya yazo kawai yakaini dan indai yawuce yau gobe bani da lokaci dan jirgin 9:00am nayi booking" aunty Aisha tafada tana daukan wayarta "to Allah yasa yazo, dama driver kikasa yakaiki kawai" "ah ah aunty nafuson Ammar din yakaini" "to seki gwada"
yana zaune idanunsa a rufe dan yau ba abunda yayi a hospital din nashi, karar wayarsa ce ta fara ruri, hakan yasa yadauketa, aunty Aisha ke yawo saman screen din, dauka yayi yakara a kunne, daga cikin wayar tace "hello Ammar kana ina ne" "aunty ina office" "inason kazo ka kaini gidan Ilham namata sallama kasan gobe zan wuce" "so aunty kice driver yakaiki mana" "no kai zaka kaini, Jawad ma shi yakaini gidansa, kaima to yanzu kai zaka kaini" "shikenan kijira ni ina zuwa" "to seka zo" daga haka takashe wayar,
abinci suke ci, yanata santi yana yaba girkin nata, dariya kawai takemai, wayarsa ce tadau kara, hakan yasa yaduba, Daddy ne, yafada yana daukan wayar, "hello Daddy" "Ahmad kazo yanzu yanzu inason ganinka a gida" daga haka Daddy yakashe wayar, kallonsa tayi tace "yaya Ahmad yadai" "gaskiya banajin lafiya dan naji muryar Daddy kamar yana fushi kuma yace nazo yanzu" yakarashe maganar yana mikewa yana daukan key din mota yanufi kofa, da sauri tamike tana fadin "Allah yasa dai lafiya" dawowa yayi inda take a tsaye yadafa kafadunta yace "ki kwantar da hankalinki kinji yanzu zan dawo" kadamai kai kawai tayi alamar toh kana yafuce,
Ilham na kwance saman gado, yan matana nan sun rufa akan ta kowa da aikin dayake, itakam ba abunda take se nishi tana sumbatu tana fadin "washhh....kucini ku kara..wayyo Mommy na" sukam se aikin murzata sukeyi, suna tsotse brest dinta,
"kai aunty Aisha kinfiye rigima" yafada yana danna horn yayin dasuka zo bakin gate din "kaikuma kafiye mita ko, nan Jawad ina cemai yazo yakaini beyi musu ba ya garzayo" "to ai nima gashi na dauko ki ko" yafada yayin da yake shigar da motarsa cikin gidan, me gadi ne yamai sannu da zuwa, ya amsa , suka futo suka shiga gidan, bakowa a falourn, "aunty zauna" "ina matar gidan ne" "bara zankirata me bi tana dakinta tana bacci" "tab lallai yar hutu" daga haka ya haye sama, tundaga kafar bene yafara jiyo ihun Ilham da sambatunta tana fadin "wayyo....zamu kasheni...harshenki da dadi..uhmm..washh" karasawa yayi yatura kofar yashiga, mutuwar tsaye yayi ganin Ilham da kartin mata tsirara haihuwar uwarsu, daya na jan breast dinta daya kuma nashan volvo dinta, wani irin jiri yafaraji hakan ne yasa yadafa bango yafuce a daddafe, sukam bama susan yashigo ba sunacan sun lula wata duniyar, aunty Aisha ce tamike ganin sa cikin wani yanayi, ga idanuwansa sun kada sunyi ja, "Ammar lafiya kuwa" nunamata hanyar benen kawai yake, "meyasamu Ilham din" kara nuna mata yayi, yana kokarin yin magana, amma maganar taki futowa, hakan yasa aunty Aisha tanufi saman da gudu, dan ta dauka wani abu ne yasamu Ilham din, dakin tatura tana kiran sunan Ilham, seda takusa faduwa ganin badalar da Ilham suke aikatawa, daya daga cikin yan matan ne ta dago, aikam karaf sukai ido biyu da aunty Aisha, a zabure tamike tana neman abunda zata rufe jikinta, dagowa sukai gaba daya suna kallonta, nunamusu aunty Aisha tayi da take tsaye, dasauri Ilham ta zabura tamike, tana yayumar zani ta daura, takaici ne yacika aunty Aisha ta juya jiki a sanyaye tafuce, itama zama tayi a falourn, gaba dayansu sunkasa cewa komai, hankalin Ilham yatashi sosai, hakan yasa tace, "kuyi maza kusa kayanku ku fuce yanzu ko kunje falour karku sake ku tsaya" amsamata kawai sukai, kana sukasa kayansu, itama tasa, suka wuce gaba tana binsu a baya, suna zuwa falour kuwa suka fuce a guje, ita kuma takaraso tana rabe rabe, ta tsungunna gabansu, tabude baki zatai magana, aunty Aisha ta daga mata hannu tana fadin "karkice komai, munga komai" mikewa Ammar yayi ze fuce, ta mike dasauri tasha gabansa tana fadin "dan Allah kayi hakuri ka yafemun" wani wawan mari yasakar mata kan kuncinta, kana damko wuyan ta yana fadin "kadama ki soma, da wlh zamana dake yakare dan haka ki tattara kitafi gida nasake ki saki uku" kana ya hankadata tafadi kasa, yafuce, itama aunty Aisha binshi tayi, kuka tafara rusuwa tana fadin "wayyo nashiga uku yanzu yazanyi" gida suka wuce, suna shiga Mamy ta gane ba lafiya ba, tafara tambayarsu "ah ah harkun dawo kalau kuwa" "aunty Khadija Ilham tabaku kunya Ilham sam bata dace da Ammar ba" "wai mekike nufi ne me Ilham din tayi" "Ilham lesbian muka tadda tanayi ita da wasu mata acikin gidanta" "what Ilham din" "kwarai kuwa" guri Mamy ta nema ta zauna "kuma kun tabbata itace" "haba aunty Khadija ido cikin ido muka gani" "kai amma Ilham baki kyau ta mun ba me zancewa yaya na" "ki kwantar da hankalinki aunty Khadija baki da laifi, kuma itace ta cuci kanta, dan Ammar ma tun a lokacin yasaketa" "haba A'isha meyasa kika bari yasaketa" "ai wlh koda ca yayi baze saketa ba nida kaina zansa yasaketa" Hajiya ce tafuto daga daki, tana fadin "wai me ke faruwa ne nakejin hayaniya" "Hajiya Ilham ce" "me tayi kuma" aunty Aisha tabata labarin abunda suka gani, salati Hajiya tayi tana neman gurin zama "kai lalacewar zamani tayi yawa" "uhmm ai Hajiya ni kaina abun yabani mamaki ta rasa me zatayi se lesbian" "aikam kukira usman yazo yanzu gara a sanar dashi dawuri" aunty Aisha ce tadau waya takirashi, aikam yace gashinan,
Ahmad na isa gidan nasu, yayi parking, yashiga ciki, yana shiga falourn, yacikaro da Nafeesa da wata mata, wacce yana kyau tata zaton mahaifiyar tace, karasawa yayi ya zauna ya sunkuyar da kai, yana mamakin meya kawo Nafeesa gidansu, Daddy ne yakira sunanshi, hakan yasa yadago batare daya kalleshi ba "Ahmad kasan wannan yarinyar" kadamai kai kawai yayi alamar eh, "ok, ke zaki iya maimaita abunda kika fadamun yanzu" "eh zan iya" Nafeesa tafada, "to munajinki" "Ahmad saurayi nane, kuma muna son junanmu, har ta kai yamun alkawarin ze aurene, yanemi na dinga biyamai bukatarsa, nikuma na amince jin yace ze aureni, muka dinga sharholiyar mu, har ta kai yamun ciki, dana sanar dashi, se yace, sai dai a zubar, haka na yarda muka zubar, akalla dai yasani na zubar da cikinsa har sau uku, dana tunamai maganar aurenmu sai yace baze aureniba, na dinga rokonsa, yace shi baze auri yar iska ba, kuma bayan shine yamai da ni yar iskar" takarashe maganar tana kukan makirci, shikam Ahmad baki yasaki yana mamakin karayar da Nafeesa ta shimfida, "kabani mamaki Ahmad" Mom tafada tana kallonsa, "Daddy wlh ba gaskiya bane duk abunda tafada" "yimun shiru kana nufin kenan karyane bakayi lalata da ita ba, bayan naga hotunan ku" bashi da bakin magana hakan yasa yayi shiru, Daddy ne ya kalli Mommy din Nafeesa yace "yanzy me kukeso ayi" "ni dai kawai yacikawa yarinyata alkawarin daya mata naze aure ta, a daura musu aure" "Daddy nifa sam bazan aure ta ba" "yimun shiru bayan ka lalata masu yarinya" "nifa sam ban lalata musu yarinya ba, yarinyar nan dama a lalace take" "ka rufemun baki, inason sanar dakai yanzu zamu daura muku aure a masallacin cikin gida katafi da ita, tunda kai ka jawa kanka, na dauka dakazo kacemun kanason yarinyar nan Zuhura, nan take na amince, dan na yarda dakai, ashe sam ba haka bane, yanzu ya kake tunani idan yarinyar nan taji abunda ka aikata, yarinya me hankali, da nutsuwa, tabbas mutucinka ze zube a idanunta, bama ita kadai ba harmu, yanzu mutuncinka yazube, a idanunmu, yardar danai maka ta tashi" "ni wlh ban tabajin ina rausayin yarinyar nan daya aura ba se yau, tabbas yarinya ce me hankali" Mommy tafada cike da danasanin tsanar Zuhura da tayi, "yanzu zan fita Masallacin gida, zan bada sadaki a daura musu aure" daga haka Daddy yamike yafuce, shikam Ahmad zuciyarsa kamar tafashe, ga haushin Nafeesa daya cika mai zuciya
"kai amma nayi mamakin lamarin nan, yanzu kenan ita Ilham din tana ina" Abba yafada yana kallonsu, "yaya tanacan gidan amma bansani ba ko yanzu ta tafi" Mamy ce takama hannun Ammar tana fadin "kayi hakuri my son duk laifinmu ne damuka matsa ma kayi aure batare damun duba tarbiyar wacce zak aura ba, duk bamuyi tunanin haka daga Ilham ba, tunda yar uwar kace, daga yanzu bazamu kara matsa ma kayi aure ba, ka zabi wacce kake so, bazami kara zaba ma mata ba, kayi hakuri" "ah ah Mamy ba laifinku bane, bakusan hakan zata faru ba" "yanzu dai nizan kiran mahaifinta na sanar dashi komai" "Ammar kabiyoni kawai mu koma London, sekai aikinka acan kaji" "ah ah Aisha kibarmun shi anan" "Mamy kiyi hakuri zan tafi kawai, bansan na zauna anan hankali na baze kwanta ba, inaga zanyi transfer din aikina nakoma can london din" "to meyasa zakai haka" "kinga Khadija kibarshi acan ze fu samun nutsuwa" shima bawai yanason zuwan bane, kawai dai ze tafi ne kodan Zuhura tafuta a zuciyarsa, dan ya tabbata indai yanan kuma ze daga ido yaganta a matsayin matar Ahmad to zuciyarsa zata iya bugawa
Zuhura na falour a zaune, tana tunanin har yanzu yaya Ahmad dinta be dawo ba ko kalau, zuciyar tace tace 'to ki kirashi a waya mana' hakan yasa tamike danta dauko wayar tata, taji knocking, hakan yasa