Showing 24001 words to 27000 words out of 84568 words
zeyi yarigada yamata alkawari zezo bayasan ta takuramaine shiyasa yamata alkawari, dole yasata yaudinan tabar kasarnan, da wanna tunanin yatashi yafada toilet,
tana gama cin abincin tawanke hannunta tasha ruwa, sannan ta dau kayan abincin tafuta , dining ta ajiye ,seda tagama kawo komai sannan ta musu magana, tashi sukai dan suci abincincin, sauran duk basu futoba suna daki, itama ilham saboda zata futa shiyasa tafuto dawuri sunyi da su mufida yau zasu futo dayake kwana biyu basu haduba, saving dinsu tayi daga nan tabar gurin, dakin bmuhsin tashiga ta gyaramai , tana shiga taganshi fes yagyara abunsa, murmushi tayi tana cewa "Allah sarki muhsin duk yafisu hankali, futa tayi tanufi dakin jawad, knowkin tayi , "waye "nice okay yafada, budemata dakin yayi "ina kwana" abunda tace kenan, "lafiya lau" angama break fast tundazu, tafadi hakane dan yafuta tagyara dakin okay, "amma zan gyara daki" tom shigo , yafada yana nunamata hanya da hannunsa, shugatai shikuma yazauna bakin gado yana kallonta, shi dama yagama shirinsa futowane kawai beyiba,kallonshi tayi taga ita yake kallo, tace" abincinfa karya wuce" to ai zakimun wani ko" to ai ni yanzu aiki nake" to nikuma me nakeyi" zama kake" dariya yayi sosai yace "to tunda zama nake bara natayaki ko" kafun tai magana ya mike , abayanta yatsaya yana tayata matasar da kwalben turaren daya baza a kan mirror, gabadaya takasa motsi , idan tace zatai baya tafada jikinshi intai gefe yakare da hannunshi gabadaya tarasa yazatai, daurewa tayi tajuyo yazama suna facing din juna, " am dama namanta ban kashe gas ba" to ai mom dinki zata kashe ai" yafada yana kara matsarta,
💞💞 SOYAYYA DA IZZA💞💞
story and writing by hadizatu✍️
(Mrs KD)
yar amanar jajirtattu💪💪
page 17
______________Mamy ce tafuto daga part din abba danta hadamai breakfast , muhsin ne da nadra kawai a falour , Ilham tarigada tafuta, gaishe da mamy sukai, "kunyi breakfast? " eh mamy munyi"ok " daga haka tawuce , kitchen din tashiga ,Inna ce kawai a kitchen tana gyara kitchen din, "ah maman zuhura bakya gajiya da aiki" tsugunnawa Inna tayi tana fadin," Hajiya ina kwana" lafiya lau muntashi kalau?" lafiya lau Hajiya" ina Zuhura ne? " Zuhura taje gyarama su Ilham daki, "gyaran daki kuma? haba maman Zuhura kudena aiki dayawa mana, shifa Alhaji badan kuyi aiki yakawoku gidan nan ba, yanzuma dan dai Iya Lami tayi tafiyane amma kwanannan za'a samo wata me aikin" to Hajiya meye amfaninmu a gidan inba muyi aikiba ai Hajiya ko haka kukace mudinga wanke gidannan kullum zamuyi saboda kummana abunda ko wani dan uwanmu baze mana ba," duk da haka maman Zuhura dan Allah karki kara barin Zuhura ta gyarama yarannan daki" to Hajiya amma meye amfaninta" to ai ita Zuhura yarinyace be kamata tanayin irin aikinnanba" tom shikenan Hajiya mungode Allah yasaka da gidan aljanna, "ameen ya Allah" kungama breakfast ko? "eh Hajiya angama" to bara nahadama Alhaji nashi, daga haka tafara shiryamai breakfast din, "maman Zuhura " na'am Hajiya, "zuhura tayi makaranta ko?"eh Hajiya tayi, "wanne aji ta tsaya?, " harta je secondary jss 1 take , "tom inshallah zansakata makarantar boko da islamiyya ita da amira saboda kinga yarane yanzu ne yakamata suyi karatu, " Hajiya banida bakin da zan godemiki bansan dame zan biyakiba Hajiya Nagode Allah yabaki abunda kike nema duniya da lahira, tana maganar tana zubar da hawaye," ai ba komai Zuhura kamar ya'ta nadauketa dan haka danna masu haka bawani abu bane, daga haka harta gama hadama Abba breakfast tafuta , Inna tarasa ma mezatai saboda dadi, " Zuhura burinki yacika zaki cigaba da karatu, gaskiya dawuya asami irinsu Hajiya masu karamci" daga haka tacigaba da aikinta.
kokari take ta samu tafuce amma ina duk ya katangeta yamata rumfa , " yaya Jawad banfa kashebafa nafadama " kallon kwayar idonta yake be mata maganaba , se jitai yariko kugunta ya mannta da jikinshi tuni jikinta yafara rawa tafara mutsu-mutsu danta kwace kanta, bakinsa yake kokarin sawa anata, tuni ta runtse idonta kam, wayarsa ce ta takatseshi ,hannunshi yasa a aljihunsa yazaro wayar, itakam Zuhura jin shuru yasata bude idonta, takalleshi shima ita yake kalla ," hello Sawban ya akaine " haba Jawad kaifa muke jira" ok kasan harnama manta, yana maganar yana kallon ta kuma be dauke hannunsa daga kuguntaba, " ok Sawban kace tajirani yanzu zanzo," to seka zo, daga haka yakashe wayar yakalleta yana kai yatsansa kan libs dinta yace, yanzu to kije ki kashe gas din, hannayenta tasa tatureshi tana fucewa daga dakin ,tsayawa yayi yana kallonta, Zuhura kenan ai dole namoreki.
seda yagama shiryawa cikin shadda golden yellow tamai bala'in kyau sosai yafeshe jikinshi da turarenshi me dadin kamshi , wayarsa ce tafara kuka, dauka yayi yana fadin" Mamy good morning " yawwa antashi lafiya "lafiya lau Mamy" ok to kazo part din Abbanku munasan magana dakai"tom Mamy ganinnan, daga haka ya ajiye wayar, futowa yayi, lokacin 11:40 tayi, Jawad ne shima yafuto daga dakinshi yana sauri danko breakfast ma bebi takanshiba, " Jawad inazaka? am yaya Ammar yanzu aka kirani a school wai zamuyi test" ok" part din Abba yanufa, yana zuwa yayi knowking sannan yatura, shiga yayi , akan carpet yazauna yagaishesu su duka , Abba ne yakalleshi yace, " Ammar "dagowa yayi yace"na'am abba" nanda sati biyu zamuyima aure sakamakon lallurar dake tare dakai" dasauri yadago kanshi yana kallon Abban dake magana, " kuma wacce zaka aura yar uwarkace kuma kanwarka wato ilham, sake dagowa yayi akaro nabiyu , Mamy ce tace," Ammar ba shawara muke bakaba umarnine yazamemaka dole ka amshi ilham a matsayin matarka, munasanka bazamu zaba maka abunda ze cutar dakaiba, kuma munyine dan mu kare lafiyarka. gabadaya yama rasa mezece yasandai dole yabi umarnin iyayenshi, " shikenan Abba na amince , "yawwa hakan yayi Allah yama albarka" ameen " yafada yana mikewa. wayar abba ce tayi kara dauka yayi yana fadin," Hajiya ina wuni " lafiya lau" ya jikokin nawa suna kalau? lafiyansu kalau hajiya,"ina dan iyayi nan", dariya Abba yayi jin wanda take nufi wato Ammar"Hajiya yanzunan yafuta " garama daya futa ai ,"Hajiya yaushe zaki dawo ne" kun tsaida lokacin bikin dan iyayinne, dariya abba yayi a karo na biyu, yace "eh Hajiya nanda sati biyu mukai " to wai yakawo wacce yakeso din" ah Hajiya ai bazamu biyamaiba munyanke shawarar hadashi da Ilham yar gidan wan mahaifiyyarshi" yar wajen abokinka mukhatar ko? "eh Hajiya"Ilham ko dannasan bashida wata yar macenshi daya" Hajiya ita" aikam sun dace saboda itama yar iyayince"kai Hajiya kindai samai suna" yanzu dai nanda jibi zantaho"to Allah yadawo dake lafiya" ammeen.
a falour yazauna yana kallon tv kwata-kwata hankalinsama baya kan tv kawai yana kallane , wayarsa yadauka yaga har 1:00pm yayi ,yama manta yayiwa patreshia alkawarin zasu hadu,tashi yayi yakoma part dinshi kwanciya yayi yasaman gado jikinshi jiyake ba kwari, kawai shi tunanin yadda ze rayuwa da wannan karamar yarinyar, tun yana tunane-tunanenshi har bacci yadaukeshi.
bayan tafutane tawuce dakinsu halifa ne kawai adakin yana bacci, itama saman gadon tahau ta kwanta danta huta, tunanin halin yan gidan kawai take , afili kuma tace"kai sudai basuyi halin iyayensuba" kowa acikinsu da kalan halinsa, da wannan tunanin hartayi bacci.
wata farar budurwace kwance asaman makeken gadon da tana latsa waya , budurwar farace medan jiki tana da dan tsayi, sanyetake da riga iya cibiyarta se wando iya cinya , kanta ba dankwalli tazubo da gashinta kafadunta, wayarta tadauka tayi dialing number , sweet Ahmad ke yawo kan screen din wayar, seda takira harsau uku ba'a daukaba sannan ta ajiye wayar. daure da tawul yafuto a kugunshi da alama daga wanka yafuto jin wayarsa na ruri yasashi matsawa kan mirror yadauketa, picking yayi yakara a kunne, daga dayan bangaren akace," sweet Ahmad inata kiranka baka dauka"sorry nafisa nadan shiga wanka ne" kwana biyu ka wular dani ko" kodai kasamu wata budurwarne" haba Nafisa ai duk inda zanje kema kinsan ai sena dawo gurinki" yau inasan naganka" kinga yanzuma nake shirin futa yau ko futama banyiba" toni dai yau inason mu hadu" kina ina to" ina hotel "ok kituromun address din zanzo yanzu" ok bara naturoma" seda yagama shiryawa tas sannan yafuto, a falour yatarar da Mamy, gaisheta yayi ta amsa," Ahmad yanzu kafuto ne" eh Mamy wlh se yanzu nafuto,"breakfast fa nasa a hadama?, bayajin ze iya tsayawa yin breakfast," bara nasa zuhura tahadama, jin wadda akace yasashi cewa" ok Mamy, a zuciyarsa kuma yace" kodan naganki aizan tsaya, kitchen tashiga samunsu tayi suna shirin dora abincin rana," Zuhura dan Allah ki hadama Ahmad breakfast kinji" tom Mamy, tanafadin haka tashiga debo kayan da zata hadamai" Zuhura idan kun gama aikinku tas inasan ganinki" tom Mamy, da haka tafuta, " Ahmad nasa tahadama zata kawo ma"tom" bara nashiga ciki nadan kwanta" tom Mamy, ciki tashiga, shikuma ya maida kanshi kan screen din wayarsa. plantain ta tasoya sannan tasoya mai kwai tahadamai tea mai kauri, "Inna bara na mikamai " tom ki maza" tom. hangoshi tayi akan daya daga cikin kujerun falour, bata tsaya ajiye mai a dining ba tawuce falour, tsugunnawa tayi ta ajiye mai abincin, dagowa yayi yana kallonta, dagowa tayi takalleshi , tana fadin" ga breakfast din' numfasawa yayi kana yace" ina kwana" kasa tayi dakanta gaba-daya kunya tarufeta shaf tamanta bata gaisheshiba, " ko gaisuwar tawa batayibane ranki yadade?" kayi hakuri, yacca tayi maganar ne yasashi sakalo yana kallon libs dinta" ina kwana" aini yakamata nagaisheki ranki yadade" kayi hakuri wlh namantane" to dago inga dagaske mantawa kikai, dagowa tayi takalleshi, cikin idonta yakurama ido, sannan yace" ah nayarda dagaske kike" murmushi tayi har saida deemful dinta yafuto" to amma dai gimbiyar tayi nata breakfast dinko? yafada yana fara shan tea din, dagamai kai tayi alamar tayi. mikewa tayi danta tafi, yace na isheki da surutu ko? ah ah zanje nataya Inna aikine" gaskiya kam yakamata, to kitafi da wannan ni zan futane yanzu" to ai bakaciba" murmushi yayi yace" bikiga nasha tea dinba? "to ai tea ba abunda zema, kai gaskiya dai wannan kanwar tawa tana jidani, murmushi tayi tana wasa da yatsun hannunta, wayarsa ce tayi kara, picking yayi yana fadin"hello Nafisa" najika shirufa "sorry yanzu zanzo" tom kayi sauri"ok" dahaka yakashe wayar" am Zuhura dauki kikai ciki zanfuta anajirana"tom adawo lafiya" ammeen nagode da addu'a' murmushi kawai tayi tadebi kayan tashiga ciki, seda tashiga ciki shima yafuce.
💞💞 SOYAYYA DA IZZA 💞💞
Story and writing by Hadizatu✍️✍️
Mrs (KD)
Yar amanar jajirtattu💪💪
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
Page 18
________________Bayan tafuto daga wanka, tashirya cikin light pink doguwar riga iya gwiwa, seta daure kanta da ribbom pink, kana tadauko turarurrukanta tafeshe jikinta dashi, knocking akai, "ka iso kenan" tafada afili, kofar tanufa danta bude, tsaye yake bakin kofar yana danna wayarsa ita yake shirin kira, karar bude kofar ne yasashi dagowa, kallonta yayi, sannan yace"wow baby na kinyi kyau sosai", matsawa tayi kusada shi tana sanya hannayenta kan kafadarsa, " ai duk kyan dazanyi bazan taba kaikaba", kissing dinta yayi a goshi sannan yaruke hannunta suka shiga ciki, fridge tanufa tadauko juice me sanyi ta tsiyaya a cup glass ta mikamai , karba yayi yana kallonta, dawowa tayi kusa da shi tazauna, kadan yakurba ya ajiye , "Sweet Ahmad gaba-daya kamanta dani ko" tafada a shagwabe," ayyah baby na kema kinsan bazan manta dake ba kawai dai kece kika shareni" kaima kasan duk namijin dazanyi alaƙa dashi bazanji dadin shi kamar kaiba" murmushi yayi yace" kice dai motsowa tayi shiyasa kika kirani ko? kallonshi tai takashe mai ido tace , "eh mana ashe ka gane" tai maganar da kissa irinta waɗanda sukasan kan bariki, tashi tai takoma kan cinyarsa tazauna, tasa hannayenta ta sakalo wuyansa, yatsanta tasa tana zagaye libs dinshi kana tace"nayi missing ɗin kissing dinka over" nima nayi missing din wannan" yakai hannunsa saitin gabanta,kallonshi tayi tace, "sweet Ahmad yaushe zamuyi aure? saurin kallonta yayi, "azuciyarsa yace lallaima yarinyar nan wato tana tunanin ma zan aureta" , afili kuma yace" very soon zamuyi" daga haka yahade bakinshi danata saboda karma tasake wata maganar, biyemai tayi suka fara tsotsar juna, daga ta yayi cak yadorata kan bed yashiga sarrafa ta tako ina itama tana tayashi dayake tariga tasan lagwanshi tuni yafuta hayyacinshi kayanta tacire gabadaya shima taciremai nashi, hannunsa yadora kan nonuwanta yafara murzawa yana danna kan nipple dinta, daya yakama yasa a bakinsa yana tsotsa yana dan jiza kan nonan, tuni tafara nishi, hannunta takai takama joystick dinsa tana murzawa tana danna yatsanta kan kaciyar, dan yatsansa yasa a gabanta yana caccaka tuni tafara zubar da ruwa tana nishi, cinyarta ya ware yasa harshensa a gabanta yana lashe ruwanda ke futowa harshensa ya tsuke guri guda yana dannashi cikin gabanta, tuni ta kakkameshi tana nishin dadi, seda ya yashanye ruwan tass yakara bude kafarta ya saita joistick din shi cikin gabanta, dakarfi yashigeta, wani nishi tayi tana rikeshi, sukuwa yafara tana tayashi tana mai sumbatu, yana gara zugura mata can ciki, seda yaji ze kawo yazare joistiks dinshi tana zubar ruwa, kamawa tayi tasa abaki tana tsotsa tana dannata cikin bakinta, tana kara tsotso ruwan jiki, seda yayi release nabiyu sanan tacireta daga bakinta takoma tahau kanshi tana maida numfashi, rungumeta yayi yana kara shafa nonowanta dahaka har suka samu barci.
Seida suka kammalla abincin rana tass sannan tahada takai dinning ganin bakowa yasata komawa dakinsu dantai wanka, su Nadra keta wasa a dakin, " Nadra bakwajin yunwa ne"? se anjima aunty Zuhura" Amira kufa? muma haka" to ai shikenan", daga haka tashige toilet, bayan tafutone tayi sallar la'asar dayake ankira la'sar , bayan ta idar tashirya cikin dugowar riga blue ta amsheta sosai, kana tafuta kitchen takoma ta tarar da Inna tana gyara kitchen din, " kai Inna bazaki bari anjima a gyara ba yanzufa kika gama girki" ah ah gara nagyara bansan naga guri du kazanta gara nagyarashi" to kawo na karasa" ah ah kinga fa biki ci abinci bafa kuma ke bakya wasa da cikinki",dariya tayi tace" kawo nakarasa naci abincin" kije kicidai ko" Inna amma fa yi sallar la'sar" au har anyi sallah? "eh mana anyi tundazu" to ungo ki karasa naje nayi sallah nayi wanka" tom" tafada tana karabar tsintsiyar" har Inna ta tafi tajuyo tace " Zuhura kinje kuwa kiran Hajiya dazu tace fa in kin gama aiki kije" wlh inna harna manta" to seki maza ki karasa kije"tom inna yanzu kuwa, daga haka Inna tawuce tabarta a kitchen din.
Be tashiba se karfe 4:30 yana tashi yashiga toilet yasakarwa kansa ruwa kana yayi wanka yadauro alwala yazo ya gabatar da sallolin da ake binsa, bayan ya idar ne yashirya cikin kananun kaya, yayi bala'in kyau yafuto kamar Balarabe, wata irin yunwa yaji , se lokacin yatuna beyi breakfast ba, futa yayi, bakowa a falour, hakan yasashi wucewa dakin Mamy, samunta yayi akan sallaya tana lazimi, shiga yayi da sallama abakinshi, kan kujerun dake bedroom din ya zauna, seda ta idar tashafa shima yashafa, "se yanzu kafuto"? "eh Mamy" yaufa nalura ko breakfast bakaiba bakasan ina sane dakaiba" Mamy kawai banajin dadine"dama ina zakaji dadi anyima maganar aure, to wlh kamasa aranka aure anyi anagama" nifa Mamy dakun dan dagamun kafa zuwa nan gaba" ya ishe ni haka munriga mungama magana" harya bude baki zeyi magana, yaji ana knocking, Mamy ce tabada izinin shigowa, turo kofar tayi tashiga da sallama, Mamy ce ta amsa, tsugunnawa tayi tace"Mamy ina yini" lafiya lau Zuhura", Ammar takalla tace"ina yini" lafiya " yafada yana kauda kai" dama nace inasan ganinki ne saboda zancen karatunki" insha Allah Litinin dinnan zankaiki school keda Amira" , dasauri tarungume Mamy tana dariya" Mamy ina kaunarki sosai"nima ina kaunarki Zuhura" gobe Lahadi zankaiki islamiyya kinji" kara rungume ta tayi tana fadin" Mamy Nagode" shi dai Ammar kawai kallonta yake, da alama yarinyar tanason karatu, seyaji taburgeshi, amma kana ganin yadda take kasan akwai yarunta sosai atare da ita, "yanzu dai jeki hadawa yayanku abinci kikawomai"tom Mamy" tafada tana mikewa tafuce, " kai Zuhura akwai yarinta" shidai beyi maganaba sedai murmushi dayake kamar bashine ranshi abace ba, tana shiga kitchen ta tarar da Inna tana zubawa su halifa abinci, rungume ta tayi har tana neman yarda ita a kasa"Zuhura lafiyarki kuwa kodai yarintar ce ta motsa" Inna Mamy tace zata sani a makaranta" kai nasha Allah mungode mata" kuma Inna harda islamiyya"kai nasha Allah , Allah abin gidiya" Inna yanzu dai bara na hadawa yaya Ammar abinci sena dawo"tom maza hanzarta" , abincin tashiga hadamai seda tahadamai komai tafuta, tana shiga agabansa ta ajiye mai, dago kanshi yayi yace mata " dauko Centre table " tom tafada kawai tawuce gunda yake, kokarin janyo shi take amma takasa gashi takasa magana , yana sane da ita yayi kamar be san tanayiba ga Mamy tabar gurin, seda taja taga takasa tadawo inda yake ta tsugunna, dagowa yayi yakalleta, kanta na ƙasa takasa dagoshi" ina table ɗin" nakasa janyo shi" kamar ki kin kasa janyo wancan table din" batai magana ba kuma bata dagoba" ke dago ki kalle ni mana, baki da karfi kin kasa janyoshi ne kifadamun, dagowa tayi takalleshi idonsu yashiga cikin najuna, kasa jure kallon shi tayi saboda kwarjinin dayamata ta dukar dakai tana faɗin" nakasa janyoshi ne shi yasa" ok ni bara na dauko" yafada yana mikewa' Mamy ce tashigo " Zuhura harkin kawo mai abincin"eh Mamy nakawo" to maza kije kishirya kizo kuje kuyi siyayyar kayan dazaki bukata na school" tom Mamy" dama nace miki zakuje kusiyo kaya naga baki da kaya dayawa sekije kishirya kizo kuje" Tom bara naje na shirya" daga haka tafuce,Mamy ce takalli Ammar tace" idan ka gama zaka kai yarinyarnan shopping" nikuma Mamy?" to da dawa nake waye akusa da ni"? to amma Mamy asa Bala driver yakaita mana" Bala driver ne zekai ta shopping din"? to Mamy mene danya kaita" kaga ya isheni haka kai zaka kaita nagaama magana" nida Ahmad ko Jawad